Author : Hauwa Shehu Aliyu Category : Romantic Hausa Novels
fuskarta, ya durkusawa gaban'ta yayi tagumi yana kallon'ta fuskar'shi dauke da tsadade murmushi'n raheela na juyo suka hada ido yadaga mata gira da sauri raheela ta janye kafafu'ta ta aja su bisa kujera da take zaune, ta rungume hannaye ta bisa kirji'nta yanayi ta tamkar na mai jin sanyi.
Amar yayi kasa da murya yace miyasa ki ke son zama da yunwa raheela"?
Raheela ta runtsa idanuta sakamako wani masifafe sanyi da ke ratsa "bones" din'ta jikin'ta na "shaking kamar wanda "shocking yaja da kyar ta iya bude baki tace miyar kifi akayi ni kuma banaso kifi gani yadda take magana idanuta a rufe yasa yakara cewa to ki bude idanu ki mana kin wani rufe idanu sai kace kinga "horror" ta girgiza kai hade da cewa ba zan iya ba tsoro nakeji"
Amar ya hade fuska yace ki bude idanu ki ko na kwawada miki mari babu shiri raheela ta bude idanuta, ta sauke su bisa fuskar'sa yayida shi kuma ya lumshe nasa daga bisani ya bude su ya mike tsaye, hade da cewa sauko kasa na zuba miki abinci, wani shegen dadi yarufe ta dama abinda takeji jira kenan da sauri ta zauna bisa "center carpet"
Amar ya zuba mata "jallof din shinkafa wanda taji 'yan ciki da "carrot da cabbage" ya zuba mata "pepper chickens" a sama ya tura mata "plate gaban'ta raheela ta yatsine fuska tace ba zan iya cinye shi ni kadai saidai mu ci tare batare yace komai ba ya dauki "spoon" yafara cin abinci gani haka yasa ita ma tafara ci suna cin abinci yana wanke'ta da murmushi, ta ajiye "spoon ta wani bata fuska yaa amar yace lafiya ki ka ajiye spoon"?
Raheela ta murguda baki hade tace ba kai bane ke sanya ni Jin sanyi, amar ya zaro idanu fuskar'sa dauke da dinbi mamaki yace kamar ya ina sa ki jin sanyi"?
Cikin rashin damuwa raheela tace wannan kallon da ka ke yi min, sai kace kana gaban "girl friend dinka tsananin tsoro da firgici suka lullube yaa amar bai ankara ba ya hadiye loma da yasaka a baki ae kuwa ta sarke shi yafara tari babu kau-kautawa idanushi suka kada sukayi jajir, sai faman sannu raheela takeyi masa.
Na'eema tayi sallama tashigo falon hannu'ta rike da "jug idanuta suka hasko mata amar na tari raheela na durkushe gabansa tana mishi sannnu da sauri takaraso ta ajiye "jug din hannu'ta ta dauki
robar ruwa ta balle murfi ta mikawa Amar ya karba yakafa kai yashanye ruwan tass yajefar da roba ya sauke ajiyar zuciya ya jingina bayan sa a jikin kujera ya lumshe idanu.
na'eema ta watsawa raheela harara tace ke wace irin mutum ce"? kina kallon yana tari ko ki bashi ruwa sai wani banza sannu da ki ke masa, raheela tayi Shiru tana kallon na'eema da ke durkushe gaban amar tana masa magana sannu yaa amar a garin yaya ka kware haka"?
Amar ya bude jajaye idanusa ya mike tsaye yace zan shiga wanka za ku iya tafiya yajuya yashige "bedroom" da sauri raheela ta mike tanufi kofar fita,na'eema tabi ta da kallon mamaki Daga bisani ita ma ta mara mata baya.
"direct" raheela ta wuce "side" din kaka zaune ta tararda kaka tana kallon tashar sunnah tv ta zauna kusa da ita kaka tace ayawo kajin birni daga ina ki ke"?
Raheela ta yatsine fuska batare da taba kaka amsa ba ta kwanta tayi matsahi da cinyoyi kaka, ita ma kaka bata ni ta kan'ta ba Saboda tasan hali'n mutuniyar'ta ta.
na'eema ce tashigo fuskarta a hade tanemi kujera ta zauna, kaka kalle ta ta watsar tacigaba da kallon raheela ta mika hannu tadauki goro kaka tana ci yaa amar yayi sallama yashigo kaka ta amsa masa hade da cewa likita bokan turai saukar yaushe"?
Amar yayi murmushi yace tsohuwa mai ran karfe, kinci lokacin'ki kin ci namu na jikoki ki" kaka to shakiyi kafara koh"?
Yaa Amar ya mikaqawa na'eema farar leda yace kanwa taa ga tsaraba'rki cikin jin dadi na'eema ta bude ledar zaro idanu tayi sakamako dalleliya waya da taciro cikin kwali'nta.
Na'eema ta washe hakora tace na gode Yaa amar Allah yasaka da alheri" amar yace "ameen kanwataa yajuya wurin raheela da ke ta faman tauna goro da karfi sai wani "kas"kas"kas takeyi yadaka mata tsawa ta hanyar cewa ke bana hanaki cin goro ba"?
raheela tacigaba da cin goro ta kamar bataji abinda yafada ba" cikin bacin rai yace da ke nake magana raheela ki ajiye goro nan tun kafin ranki yabaci.
Raheela ta tunzire baki ta jefar da goron da ke hannu'ta Amar yace ki tofar da na bakinki, hawaye na zuba akan fuskar'ta ta tofar da goro'n"
na'eema tace kaka kin ga sabuwar wayar ta kaka ta kyabe baki tace nagani Allah yasa ki more na'eema ta mike cikin murna da jin dadi tace bari naje na gwadawa su umma batare da tajira amsa da kaka za ta bata tafita.
Raheela ta mike da gudu tashige cikin "bedroom din kaka yaa amar yabita da kallo kamar daga sama yaji muryar kaka tana cewa kana bani mamaki amar wannan so ne ko ki kai kenan kullum cikin musgunawa raheela kana farantawa na'eema rai bakajin tsoro kiyayya da raheela takeyi maka tayi tasiri a zuciyarta"? Yayida kaka tacigaba da cewa a yanzu raheela ta mallake hankali kanta tana iya banbanci tsakani so da ki ina ji maka tsoro kada kwaba ka tayi ruwa.
Amar yayi murmushi yace karki damu kaka saura lokacin dan kakani na sanar'da raheela sirri zuciyata,
mtsww....kaka taja tsoki tace yanzu meye amfani abunda kayi"?
Cikin rashin damuwa Amar yace na me"?
Kaka tace na siyawa na'eema waya ita kuma ka ki siyo mata, amar yayi murmushi yace wannan ae ba bako bane a wuri'nta saboda ba yau nafara siyawa na'eema abu ban siya mata ba don haka banga abin tashin hankali a ciki'n sa ba.
Kaka ta girgiza kai alamar tana tausayawa wannan shirme na amar tace, yanzu kafiso kaga raheela tana kuka koh"? Kuma Kaine sanadi hanata rike waya
Amar yace Kaka raheela bataji magana don nace tadaina ci goro shine tayi fushi harda shigewa daki"
Kaka tayi murmushi tace ba shine dalilin fushi'nta ba amar yace to me take yiwa fushi kaka"?
Kaka tace dakin bako ka ne da bazaka shiga ka tambaye ta ba" amar yayi murmushi ya mike tsaye yanufi dakin kaka...
🍆🍆MIJIN 'YAR UWA
TAA🍆🍆🍆
💕love story 2016💕
Na Hauwa Shehu Aliyu🌹
~2⃣0⃣~
Kwance take tayi rigigine bisa gadon kaka sai faman shashekar kuka takeyi, Amar yayi tsaye a bakin kofa yana kallon'ta yayida kuka'nta ke ratsa masa zuciya" cikin tako sa na kasaita yakarasa kusa da ita ya zauna jin motsi mutum kusa da ita yasa tafara magana batare da ta juya ba a tunani ta kaka ce tashigo don ta rarrashe ta cikin murya kuka tace kaka tun ina yarinya yaa Amar ya tsane a lokacin ina tunani don ina da rigima shiyasa baya sona amma a yanzu kaka na girma na kuma daina rashin ji duk da haka yaa amar baya sona me nayi masa da ya tsanani"?
Sonta da tausayin'ta suka dira lokacin daya a cikin zuciya amar" jin shiru kaka yayi yawa yasa raheela ta juya don gani abunda kaka ta yiwa shiru "4 eye's tayi da amar da ke zaune yana kallon'ta ta galla masa harara ta kawar'da fuskarta amar yasa hannu yajuyo da fuskarta da sauri ta runtse idanu'ta"
chan kasa makoshi Amar yafara magana sai kace mai rada "am so sorry raheela kiyafe min kidaina kallo a matsayin wanda baya so kidinga yi min wanda yafi kowa so da kaunar'ki yakarasa zance sa hade da jan karan hancin'ta, raheela ta ture buge masa hannu tace ni ka kyale ni ko yanzu ka bawa yaya na'eema waya ni baka bani ba in kuma aka bani ka karbe katuwar budurwa da ni ace banida waya saidai nayi, amfani da ta kaka.
Amar yasaki baki da hanci yana kallon raheela daga bisani yace budurwa raheela yanzu kece katuwar budurwa yakarasa zance sa yana dariya.
raheela ta murguda masa baki tace ni dai za ka siya mini koh"?
Amar yayi mata kallon kasa ido hade da cewa ba yanzu ba sai kin kamalla "secondary school"
Raheela ta bata fuska kamar za tayi kuka tace ka rike kayan'ka banaso, amar ya make kafada alamar "I don't care" ya mike tsaye yasaka hannu cikin aljihu "black jeans" din da ke jikinsa yafito da dan karami'n zobe sai shaki da daukar ido yakeyi, ya riko hannu raheela ya zira mata zobe a dan yatsa ta na hagu yace raheela wannan zobe shine tsabar'ki.
Raheela ta tsurawa zobe mai dauke da zane "heart" idanu haushi da takaici suka turnuke ta tace me zanyi da wannan karfe'n"?
Amar yace waya gaya miki karfe ne"?
Raheela tace ga Abu nan yana kyali dagani sa kasan karfe ne tacire zobe ta mika masa karbe kayan'ka in baso ka keyi na jefa shi a "fish pond" din daddy kafiye su hadiye shi ta karasa magana tana murguda baki cikin zafin rai amar yafinciko hannu'ta da karfi yace.....
🖊excellent writer's🖊
jeeddah Aliyu🌹🌹
[3:36PM, 10/01/2017] +234 810 336 9936: 🍆🍆🍆🍆MIJIN
'YAR UWA TAA🍆🍆
💕love story 2016💕
Na Hauwa Shehu Aliyu🌹
~2⃣1⃣~
Yace bakida hankali raheela zuciya'r tawa za ki jefawa kifiye"?
Raheela ta tabe, baki tace zobe karfe ne zuciyar'ka"?
Matsi mata baki yayi tasaki 'karar azaba hade da cewa washhh.....Yaa Amar da zafi yasaka hannusa sa na dama yadago fuskarta yanuna mata Dan yatsa shi, na hagu idanu'ta suka sauka bisa zobe da ke hannu shi "exactly" irin na hannuta banbanci kawai nashi yafi nata girma ta dan zaro ido tace Yaa Amar wannan wane irin zobe ne yafiye kyali da yawa"?
Amar yayi murmushi, yafi fuskarta da dan yatsa sa Yace zobe alqawali ne raheela daga yau, ba za mu Kara fada ba zan mu kasance a tare har karshen rayuwa'r mu.
Raheela ta turo baki tace me wannan zance naka yake nufi yaa amar"?
Amar ya tabe baki yace oho"
Tace to sake ni naji kaka tafara kira na watakila akwai abunda takeso nayi mata, a maimakon yasake ta sai yakara matsi mata baki, ta runtse idanu tace in baka sakeni ba zan kira maka kaka, amar yayi murmushi yace Ki kira'ta mana an gaya miki ina tsoro'nta ne" raheela ta bude idanuta tace ni dai kasake ni please"
Zan sakeki amma sai kinyi min alqawali, ba za ki jefar'da wannan zobe ba nayi maka alqawali yaa Amar zan cigaba da kasancewa da wannan zobe'n karfe har karshen rayuwa'ta, amar yayi murmushi hade da cewa "thanks my raheela yasake ta da gudu tafita daga dakin amar ya shafi sumar kanshi yace ina son'ki raheela "I can't do without you" raheela nashiga falon" kaka tadago tana kallon'ta da sauri raheela ta kawar'da fuskarta kaka tayi murmushi, amar yafito daga cikin dakin hannaye sa zube cikin aljihu wando sa shima da kallo kaka ta bishi shi, gani kallon da takeyi masa yayi yawa yasa yace kaka in akwai fura a dama mini zan sha ajima batare yajira amsa da kaka za ta bashi ba fice daga falon.
{DARE}********
Da misali karfe 8:30pm Raheela na zaune a falon kaka tana kallon tashar Zee world na'eema tashigo babu walwala akan fuskar'ta ta nemi kujera ta zauna raheela tayi mata kallo daya ta kauda fuska yayida na'eema tasauke ajiyar zuciya tace raheela" shiru tayi kamar ba zata amsa ba daga bisani tace na'am"
na'eema tacigaba da cewa ina cikin matsala narasa yadda zan tunkari yaa amar na fada masa ina sonshi wallahi kunya nakeyi kuma ina jin tsoro kada yace akwai wace yakeso inda haka ta kasance ina zan saka kaina raheelat"?
Tun lokacin da fara dogon sharhi ta raheela ta tsura zuba mata na mujiya gani ta dasa aya a zanceta yasa raheela ta gyara zama ta kuma yi, kasa da murya kamar munafuka tace ki natsu yaya na'eema ki nemowa kan'ki abunda ki keso in ki ka kuskure yaa Amar ya kubuce miki bana tunani zai dawo gareki.
Na'eema takara shiga cikin rudani hade da neman mafita, tace raheela ko za ki fada masa"?
Da karfi raheela tace ni kuma"? Ina wallahi ba zan fada ba so ki keyi ya yanka ni"? kedai da Allah yadaurawa jarabar sonshi ke ce za ki fada masa da bakin'ki ae waka a bakin mai ita tafi dadi ni kan baza'aji mutuwa sarki a bakina kawai malama kije yanzu yana "side dinshi ki fallasa masa sirrin zuciyar'ki.
Na'eema ta dafe kirjinta da ke barazana tunkudo zuciyarta waje tace " I can't raheela ba zan iya ba ki nemo min wata hanya amma ba da wannan.
Mtsss...raheela taja tsoki tace saboda me da bazaki gaya masa ba"?
Cikin raunin murya na'eema tace "cos am so scare"
Raheela ta tabe tace wannan "scared" din shine zai yi miki katanga karfe da yaa Amar ki dage kiyi fito na fito da shi ki yake shi, yabarki ki kai ga masoyinki.
Na'eema tace yanzu mecece mafita"?
Raheela tayi shiru kamar mai tunani daga bisani tace mafita guda daya ce......
🍆🍆MIJIN 'YAR UWA
TAA🍆🍆🍆
💕love story 2016💕
Na Hauwa Shehu Aliyu🌹
~2⃣2⃣~
Mafita guda daya ce ina zuwa raheela ta mike tsaye ta nufi wurin "fridge" ta bude ta dauko "jug" mai dauke da fura ta mikawa na'eema tace kafin kaka tafita tace na, kaiwa yaa amar fura don haka kije ki kai masa kuma karki kuskure kidawo batare da kin furta masa kalma so" na'eema ta karbi "jug" din fura ciki'n sanyi jiki ta juya har tayi tako biyu zuwa uku taji murya raheela na kirata taja tayi tsaye raheela tace "oll d best" batare da na'eema tace komai ba tajuya raheela nagani tafita tasauke ajiyar zuciya, sai kuma ta tsince kan'ta cikin yanayi na faduwa gaba dafe kirji'nta tafara furta "innalillahi wa'inna illaihi raji'um"!
Kaitsaye na'eema ta doshi dakin amar gaban'ta na dukan tara-tara har ta rike "handling ta bude kofa sai taji sauti muryoyin, mutane sai kawai tafasa budewa a zuciyar'ta tace yaa amar bashi kadai bane to ya zanyi da sakon da ke cikin zuciya taa"?
Kamar daga sama taji murya wani daga cikin falon yace haba amar "how long" za ka dauka kana cigaba da "hiding feelings" dinka akan raheela"?
Ras-ras-ras sautin da kafita daga kirjin na'eema kenan ta durkushe kasa tasaki kuka mai tsuma zuciya, murya amar taji yana cewa uhmm...kb kenan karka damu ko na furtawa raheela kalma so ko ban furta ba "she is mine & no body can't snatch her from me"
Na'eema ta toshe bakin'ta da tafin hannuta don kada su ji sautin kuka'nta.
Mtsww....kb yaja tsoki yace wallahi ina tausayawa wannan abari yahuce naka saboda na tabbata shi ke kawo rabon wani, amar ya galla masa harara hade da cewa raheela tawa ce ni kadai matukar ina raye babu wani mahaluki da ya esa ya hau karaga'r mulki zuciyar'ta sai ni Amar matawalle saboda ni nafi cancanta da na mulke zuciyar'ta da gangar jikin'ta yana karasa zance'sa ya fisge sigari da ke hannu kb yayi mata kyakyawar zuqa kb ya zaro ido yace amar kaida ka ke mini fada Shan sigari yau kaine da sha"?
Amar ya yatsine fuska yace dole ce takama.
Na'eema ta mike da kyar jiri na kwasar'ta da gudu ta nufi "side" dinsu tafada falon umma hajara tana kuka a firgice umma ta mike tsaye tace ke lafiya me ki ke yiwa kuka"?
Batare da Na'eema tabawa umma amsar tambayarta ba takara kwasawa da gudu tayi ciki'n "bedroom din umma cikin yanayi na tashin hankali umma hajara ta mara mata baya kwance tarar'da na'eema bisa gado tana kuka tamkar ranta zai fita umma takarasa wurin ta tadagota cikin rawar murya umma tace lafiya na'eema me ki ke yiwa kuka"?
Da kyar na'eema ta iya bude bakin'ta tace umma narasa farin ciki'na shikenan umma, narasa yaa amar rashi na har abada cikin rashin fahimta inda ta dosa umma tace bangane abinda ki ke nufi ba na'eema"?
Na'eema tace umma yaa amar ashe basona yakeyi ba raheela ce zabin zuciyarsa ki taimake ni umma kar narasa shi,domin rashin shi agareni ba karamar masifa zai sanya ni a ciki wallahi za ki iya rasani.....
🖊excellent writer's🖊
Jeeddah Aliyu🌹🌹
[3:37PM, 10/01/2017] +234 810 336 9936: 🍆🍆🍆🍆MIJIN
'YAR UWA TAA🍆🍆
💕love story 2016💕
Na Hauwa Shehu Aliyu🌹
~2⃣3⃣~
Umma hajara tadaka mata tsawa hade da cewa ke banaso shashanci banza da wofi yanzu ki rasa wanda zaki, kwalafa ranki akan'shi sai jini'n buzaye jinin da duk duniya na fi tsana to inda ma mafalki ki keyi ki falka saboda bazata sabu ba wai bindiga a ruwa, Ko kin manta da alqawali da nayiwa suraj dan gidan anty asabe na bashi ke"?
Na'eema takara fashewa da kuka tace wallahi umma banaso yaya suraj asalima na tsane shi, tsana mai tsananin gaske, umma taja tsoki tace lallai za'ayi bala'e a gidanan don bazan taba amincewa ki aure Amar saboda mahaifiyar'sa itace tushe rusa mini farin ciki'na don haka bazaki aure dan'ta ba kuma karki kuskura nakara jin kin furta kalmar "SO akan Amar sai na zube miki hakora, umma nakarasa zanceta taja dogon tsoki tafice daga dakin, yayida na'eema tacigaba da shashekar kuka'nta.
Amar da kb suna fitowa sukaci karo da "jug" din fura ajiye a bakin kofa rass...gaban amar yafadi yadafe kirji cikin yanayi na wanda yashiga firgici yaci na shiga uku, kb kalli nan yanunawa kb "jug" da hannu'shi kb ya tabe baki yace wannan ae jug" ne, Amar yasauke ajiyar zuciya daga bisani yace shikenan raheela tagama sanin sirrin zuciya ta shine ta ajiye min fura anan, cikin tsananin Jin dadi kb yace "Alhamdulillah" abinda nake mafalki yafaru shine yau yafaru, kaga malam ka kwatarda hankali'nka Allah ne yakawo maka sauki kawai yanzu ka je ka kara siye zuciya'rta da zazzafa kalaman soyayya, masu ratsa jinin jiki" ka rikita mata "brain" abokina ta hanyar dada' kalamanka amar ya kyalkyale da dariya yace kai kb bakada kyau an