Author : NIMCEY SARAUTA Category : Romantic Hausa Novels
yayi mata magana ba i knew my son"kai kawai Mus'ab ya jijjina tare da ƙara gudun motar.
Tunda Hajia ta sata a mota she put her head in between her lap and she stand cry kamar ranta zai fita,babu abinda ta kejin tsuro sama da ganin A.J domin bata san mezai mata ba,yana tsaye awajan motar ya jingina da jikinta gaba ɗaya gashin jikinsa ya tashi bata fitar da numfashi babu abinda yake wajan 20min she keep her waitin gaba ɗaya jikinsa yayi waek a sanyaye ya buɗe side drever ya shiga tare da yiwa motar key sosai yake gudu ransa babu daɗi ga kukanta gaba ɗaya ya dameshi ɗan tsaki yaja yace"mrs cry"tana jin hakan ta tsaida kukanta ba tare data ɗago ba.
Shikam Jazuli tunda ya shiga cikin ɗaki da niyar shiryawa yabi bayansu bai fito ba,yana shiga bedroom nasa yaji ƙansa ya sara da ƙarfi wani cikin ikon Allah ya buɗe baki ya fara salati nan wa ni baƙin hayaƙi ya fara fita daka gabansa,ƴar ƙara ya saki lokacin da jiri ke ɗi bansa nan ya sulale a wajan babu nufashi.
Kiran Sallar isha'i shine ya farkar dashi daga dugwan suman da yayi,bakinsa ɗauke da salati shuru yayi yana tuna kamar yayi ba dai² ba a rayuwar amma ya kasa tuna komai,ji yake kamar yayi shekara wajan 5 yana bacci sai yanzu ya farka a zabure ya miƙe tsaye ya fara kwalawa Ameen kira"my luv Ameen where a u?"wajan sau uku amma babu respond a sukwane ya fita zuwa parlour'n gidan yana zuwa yaga wasu mutane a zaune,da sauri suka tashi tare da faɗin."barka da fituwa Chairman"baki ya saki galala tare da ƙara mai²ta sunan Chairman,wani daga cikin sune yace"chairman daman yaran daka saka suka tafi da wannan yarinyar zuwa wajan buka aka kama"ɗan waro ido yayi tare da cewa"wace yarinyar?buka kuma?"ya faɗa yana kallonsu..
Tunda suka dawo gida bata ƙara sashi a idonta ba,wanka tayi a flat ɗin Hajia tare dayin sallar isha'i kan bed ta haye tare da rufa da blaket Hajia dake shiguwa ta riƙe baki tare da faɗin"ohh ni Lubna mezan gani haka,maza tashi ki tafi flat ɗinki"ɗan turo baki beby tayi tare da faɗin"Hajia nifa duka na zaiyi"yama kashe ki ina mijinki ne ko?kada ki sake na fito a toilet na ganki akan bed ɗin na"ta faɗa tana shigewa bathroom,ɗan turo baki beby tayi kafin ta miƙe ta daniyar tafiya idonta ya sauka akan wata ruba,wajan mirrow ta nufa inda rubar take ɗauka tayi ko duba suna ba tayi ba ta ɓalle murfin tare da kafawa a bakinta,tana sha ta lumshe idonta jin wani daɗi daya ziyarci kunanta sosai take son zaƙi musamman wannan data kasance zuma jin mutsin Hajia yasa tayi saurin ajjiya rubar data kusa shanyewa da gudu tayi flat ɗinsu,a hankali ta turo ƙofar ɗakinta dan yau ko ɗakinsa bata nufa ba,a kasalance ta cire rigar jikinta tare da saka wata fara mai neat mara hannu iya karta saman lap ɗinta gaba ɗaya shoulder ɗinfa abuɗe take har saman brest ɗinta,kwanciya tayi tare da rungome fillow tana jin jikinta nayi mata wani ciwo tare da wani abu dake bin jikinta ƙafa ta shiga langwashe jin wani abu na mutsi a mararta,auchii tace lokacin da taji mararta tayi wani irin ɗan kumbura juyi ta shigayi a gadon tana riƙe da mararta.
Gaba ɗaya ciwo yaci ƙarfinsa da kyar ya samu yayi sallah,banda juyi babu abinda yake gaba ɗaya baya buƙatar kowa yazu wajansa yau,tunda babu abinda zasu tsinana masa maganinsa ya tuna a ɗakin beby lokacin da yaje neman picture nata,tashi yayi dafe da mararsa ya ɗingisa ƙafa gaba ɗaya ji yake kamar bashi ba,tun daga nesa yake juyo sautin kukanta cikin ɗakin tsaki yaja yana jin dama bai fito ba,a hankali yasa hannu ya turo ƙofar ɗakin a kwance ya sameta akan bed sai birgima take hannunta dafe da mararta,gaba ɗaya gashin kanta ya wargatse,taɓe baki yayi tare da zama kan stool ɗin dake kusa da bed ɗin kallonta yayi yana nazarinta nan tsuro ya kamashi kardai waƴan can shegun sunyi mata wani abu,tashi yayi tare da buɗe frezer ya ɗauko gorar ruwa mai sanyin gaske,cup ya ɗauka sannan yayi inda take kwance ganin zata faɗu daga kan gadon ya ɗanyi sauri tare da tare ƙafarta ya maida ta kan gadon,tsaki yayi ganin yadda take haɗe kafafu a kasalance yace"meye?"ɗan ware ido tayi da kyar ta zuba akansa cikin idonta ya kalla wanda gaba ɗaya ya sauya kala zuwa ja,maida idonta tayi ta kulle ba tare da tace komai ba,gadon ya waro yazu inda take hannunsa yasa gaba ɗaya ya ɗago ta zuwa jikinsa,wata ajjiyar zuciya ta sauke lokacin da hannunsa ya sauka ajikinsa,a hankalin ta buɗe idonta ta watsasu jikin na A.J wanda shima ita yake kallo wajan 2min taja idonta zata kulle yayi saurin..
(ni'ima mai yasa kika fasa mai dashi na kuɗi?Nimcy pls update Raino ne sila,luv why bakya replay messages?sarauta mai yasa bakya read more da yawa,wow na'ima wlh izzar so yafi Raino ne sila daɗi,😟🥰🥰masha Allah wannan shine tambayar da nake samu kullum yawanci daga prvt ina ƙoƙarin yin replay amma duk ƙoƙari na dole wasu suga laifi na tunda ba kowa zan samu yi masa replay ba,amma daga yau zuwa jibi duk mai magana zai iya sameni a prvt i have a tym insha Allah zaku samu yadda kukeso,abunne da yawa,👌🏻🙏🏻🥰🥰Wattpad ina sonku fiye da tunaninku wlh ina jin daɗi Comment and vote naku tnx 4 dat it's me Sarauta👸🏻i luv this name 💋)
Comments#
Vote#
Share#
*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*_NIMCY LUV_*
👸🏻Sarauta👸🏻
@Wattpad
Nimcyluv
*SPEACIAL GIFT TO REAL NANA AISHA🥰🥰tnx u alot Allah ya tsareki🙏🏻*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*57-58*
taɓa fuskarta yayi tare da dan jajjiga kumatunta a hankali ya mutsa bakinsa yace"meke maki ciwo?"ba tare data buɗe idonta ba tayi saurin riƙe hannunsa ta ƙarfi tare da dannawa cikin mararta,wani abu yaji ya tsarga masa jin hannunsa a mararta ɗan lumshe ido yayi tare da ƙara shafa saman mararta,a wahalarce ta buɗe ido ta kallesa bakinta ta mutsa tare da cewa"yah..ya"sai kuma taja bakinta ta rufe lokacin da take shafa ƙirjinsa,wata azaba ta keji a mararta tare da jin wani abu wanda bata san ko mene ba,runtsa idonsa yayi lokacin da mararsa ta ƙara ɗaurewa yayinda wani a zabban feelings ya tasu masa wanda ya daɗe bai taɓa jinsa ba,hannunsa ya zura ta cikin rigarta tare da sutale rigar, wata ajjiyar zuciya ya sauke lokacin da brest ɗinta suka bai yana wanda suka tsokane masa idonsa ƙara mannata da ƙirjinsa yayi tare daci gaba da shafa bayanta koda wasa hannunsa bai sauka a brest ɗinta ba,buɗe ido tayi tare da ƙurawa lips ɗinsa ido ita dai tasan tana bukatar wani amma bata san ko mene shi ba,sunkuyu da kansa yayi yana ƙoƙarin hura mata iskar bakinsa cikin kunne yaji tayi saurin kama lips ɗinsa na ƙasa tare da ɗan sucking nasa kaɗan,lumshe ido yayi yana jin wani abu na tsarga masa baya jin zai iya wannan abin, danya fahimci abinda ke damunta,bai shirya hakan ba domin idan yace zaiyi hakan tabbas zai iya yi mata illa,numfashin tane yake fita da sauri² tare da ɗan miƙe legs ɗinta zare bakinsa yayi cikin nata kwaɓe fuska tayi tare da fashewa da kuka,a hankali yaci gaba da shafa skin ɗin bayanta tare da hura mata iskar bakinsa cikin kunanta,wasu hawaye na azaba suka fara fita daga cikin idonta a hankali yakai bakinsa kan lashies ɗin idonta ya fara tsotse hawayen,numfashi ya fitar mai zafi lokacin da brest ɗinta ya gogi ƙirjinsa,gaba ɗaya A.J ji yayi komai nasa ya tsaya jikin rashin da kuma goshewar hankali ya haɗe bakinsu waje guda.
Najwa ce tsaye a tsakiyar parlour tana tunanin inda A.J ya tafi a wannan daren,ɗan tsaki taja tare da riƙe cikinta ji take kamar zata mutu sabida yadda cikinta ke mata ciwo,tunda Hajia ta bata zuma tasha shikenan ta shiga wani hali na buƙa tuwa,sosai take buƙatar ɗa namiji kusa da ita,ganin tsaiwar babu niya kuma taje ɗakinsa baya nan yasa tayi saurin yin flat ɗin beby ko gabanta bata gani sabida yadda idonta ke rufewa,tana zuwa tasa hannu da niyar buɗe handle ɗin ɗakin ta juyo muyarsa tar cikin kunanta.
"uhm thank you alot bebyn Hajia,kiyi haƙuri pls nasan na cutar dake ko babbar mace ba'ayi mata abinda nayi maki,kin jiyar dani daɗi mara misaltuwa"
Wani ihu Najwa tayi lokacin data gama jin abinda Ahmad ke gayawa beby,zubewa tayi a wajan tare da fara buga ƙofar kamar zata ɓallata.
"ka cuceni niya kamata ka fara sani matsayin matarka ba waccen stupid ɗin ba,saninta da kayi a matsayin mace dai² yake da rasa raina,wallahi beby na tsaneki tsanar da ban taɓa yiwa wani ɗan adam,wallahi nice a jalinki saina shayar dake ruwan a zaba zaki dana sanin ganin tsaraicin mijina"
Sosai take kuka haɗe da ƙara buga ƙofar ɗakin,kwanciya tayi a ƙasa tana birgima tare da tiƙe cikinta,a dai² lokacin Hajia da Mus'ab suka ƙarasu a riƙice suke tambayarta lafiya?wani ya mutu?da gudu tayo kan Hajia tare da faɗin.
"Hajia kina jinsa kina jin abinda yake cewa?'kice masa niya kamata ya sani a matsayin matarsa ba beby ba,mai yawa duk zaman da nayi ko bed bai taɓa haɗawa dani ba?'amma yau yasan beby ya maida da cikakkiyar mace"
Ɗan tsaki Mus'ab yayi tare da juyawa yabar parlour'n da mamaki Hajia ta bita da kallo gaba ɗaya tama rasa me zata ce dan takaici ita ko kunyarta bata ji,kafin tayi magana Najwa ta ƙara riƙe hannunta tace.
"Hajia kinji ko kinji ihun daya keyi,wallahi jinake kamar raina zai fita pls Hajia kici ya barta haka nima ina buƙatarsa"
Buɗe baki Hajia tayi da niyar magana taji A.J ya kwarara uban ihu,da gudu ta saki hannun Najwa tayi waje...
(afuwa da short typing nayi maku ne dan kuji daɗi,wlh nayi missed naku sosai fiye da tunaninku😟masu siyan Izzar so ina gdy sosai da sosai daban kuke a ido na😊😊😊🥰🥰Wattpad ɗina ina jinjina maku sosai pls mene Ra'ayinku akan zaman Ahmad da kuma Najwa🥰pls and Vote and Comments)
Comments#
Vote#
Share#
Sarauta👸🏻
*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*NIMCY LUV*
Sarauta👑
Follow me
Wattpad
Nimcyluv
*MASOYA NA INA SANE DAKU BANDA MASU BAKIN 🦉..*
*59-60*
Zubewa Najwa tayi a ƙasa tana rusa kuka tare da birgima a ƙasan carpet,da sauri ta miƙe tsaye tare da yin wani mugun murmushi da ɗaukan alwashi a ranta da wannan mugun tunanin tayi flat ɗinta.
Gaba ɗaya gumi ke keto masa ya gagara sauka daga kanta,ganin bashi da wani kuzari yasa ya saki dukkan nauyinsa akanta,da kyar take numfashi sabida wahalar data sha,ɗan mirginawa kefenta yayi tare da sauke numfashi mai zafi wani zazzafan zazzaɓine ya rufeshi ko idonsa baya iya buɗewa,sosai jikinsa ke jiwo masa zafin zazzaɓin jikinta shi kansa yasan yaci zalinta yasan ba zata iya ɗauke buƙatar saba,baya jin zai iya yi mata komai hannu yasa ya ɗauƙi wayarsa akan stool dake gefen bed,a kasalance ya shiga yin tex.
_pls Hajia come_
Yana rubuta haka yayi cilli da wayar banda tsumar sanyi babu abinda yake,abinda bai huce 20min ba saiga Hajia ta turo kofa jiki a sanyaye a lokacin wajan ƙarfe 3 na dare,ƙara suwa tayi inda suke kwance tayi zuwa lokacin yasa boxer a jikinsa ita kuma ya maida mata da ƴar ƙaramar rigar jikinta,ganin yadda yake rawar sanyi yasa tayi saurin ƙarasawa gabansa tare da shafa wuyansa "ya salam"shine kawai abinda tace,da sauri ta koma flat ɗinta sai gata da drip cikin sauri ta saka masa drip tare da yi masa injection,shiko kunya baya ji akan yasan mace sai kuma zazzaɓi,wajan beby tayi nan taga aikin da yayi mata tayi mamakin yarinma haka har data iya jurewa,cikin sauri ta ɗago beby da kyar tayi flat ɗinta da ita tana zuwa,ta juna ruwan zafi cikin few minutes ruwan yayi zafi,sannu a hankali tasa hannu ta ɗan girgiza beby wacce haryau ko mutsi ba tayi,a wahalarce ta buɗe manyan idonta wanda ya koma red sabida kuka tana sauke idonta kan Hajia ta kwaɓe fuska haɗe da fashewa da kuka kamar wace taga wani abu,ɗan girgiza kai Hajia tayi tare da faɗin.
"haba beby na kinfa girma yanzu haka zaki samu beby ita tana kuka ke kinayi"
Ta faɗa tana dariyar ƙarfin hali wacce a baɗini itama ta tausayawa beby tasan da ace idonta biyu tayi mata ɗinki babu shakka kaf layin sai sunsan meke faruwa,ita dai beby ba tace komai ba sai kuka take wanda ya zame mata jiki,gaba ɗaya ko sunan A.J bata son a ƙira mata daman tasan ba sonta yake ba.
Gajiya Hajia tayi tace."da Alama baki son ki warke ki koma wajan mijinki ko?"
Turo baki tayi kafin ta ƙara fashewa da wani kukan tare da cewa.
"Hajia shida baya sona har ciwo ya jimin fa,wannan ma ai iskanci ne,idan baya sona ai saiya faɗa ba sai ya maidani karuwa ba"
Eh lallai ga ƙarshen ƙiyayya nan na gani ai,cewar Hajia a zuciyarta a zahiri kuma tace.
"kinga maza daure ki tashi kiyi wanka kizu kisha magani sai ki koma bacci kafin gari yayi haske,ba kiga na dawo dake waje na ba?to ki zama jaruma pls"
Ta faɗa tana riƙe hannun beby da ƙyar suka samu suka shiga cikin bathroom ɗin suna zuwa Hajia ta faki idonta ta dannata cikin ruwan zafin wani wawan ihu tayi tare da ƙanƙame Hajia tana rusa kuka,jikinta sai rawa yake,a haka aka sauya mata ruwa har 3 wani wahalallan baccine ya fara ɗaukanta, lallaɓa Hajia tayi sannan tayi wankan sarƙi tare dayin alwala sannan Hajia ta kama ta suka fito a bathroom ɗin.
***
A hankali yake buɗe manyan idonsa da sukai masa nauyi,ɗan lumshe yasa keyi yana maijin wani fresh a kwakwalwarsa,salati yayi tare da miƙa sannan ya miƙe zaune tare da bin ɗakin da kallo yana mamakin abinda ya kawo shi ɗakin hadda bacci,idonsa ne ya sauka akan cinyarsa saurin ware ido yayi ganin cinyarsa duk jini ɗan kallon gadon yayi nan yaga shi duk jini hannu yasa ya dafe forehead ɗinsa nan komai ya fara dawo masa kansa,a karo na farko daya faɗaɗa fuskarsa wacce ta cika da haiba nan take manyan dimples ɗinsa suka bai yana,hannu ya shafi sajen gefen fuskarsa sannan ya mutsa bakinsa kaɗan yace."Allhdullah Ala kullihalin,Allhdllah birahama tika,Allhdllah bi'izzatika" yana faɗin hakan ya diro daga kan bed ɗin yayi hanyar bathroom yana zuwa ya kunna shower tare ware duka hannayensa ruwa ya fara dukan skin ɗinsa,sosai ya kejin wani sauƙi a ransa tare da wani farin ciki na musamman a ransa ji yake damuwansa na shekaru da yawa sun tafi ganin lokaci na tafiya yasa yayi saurin kammala wankan ya kashe shower'n tare dayin alwala ya fito,a gurguje ya shirya cikin wata jallabiya mai sulɓi ya fesa turare a jikinsa mai daɗin ƙamshi prayer mat ya shimfiɗa sannan ya data sallah bayan ya iddar yayi Arkar tare da karatun alkur'ani 7dai² ya kammala,toilet ya koma ya ƙara watsa ruwa sannan ya ɗaura blue towel a waist ɗinsa ya fito,gaban mirrow ya nufa yana dafe yana ƴar waƙarsa wacce ban taɓa ji yayi ba.
_ina sonki amma na kasa furtawa,ina sonki amma na kasa furtawa,ina sonki na yaba da halinki dan jini da surarki sahiba aboniyar rayuwa_
Shine kawai abinda yake faɗa ya nayi yana jinjina kai kana ji kasan ba waƙar ya iya ba,bayan ya kama shiryawa ya nufi wadrop ɗin beby danya taɓa ajjiye kayansa a nan yana zuwa ya gansu,guda ɗaya ya cira wani yadi ya ɗauka me manyan zane pich colour tare da black cap and black shoe sosai yayi kyau cikin shirgarsa,a hankali yake tafiya harya fita zuwa flat ɗin Hajia.
Hannayensa duka a cikin puket yayi sallama ya shiga cikin parlour'n ya zauna akan babbar kujera kusa da Hajia wacce take zaune tana jiran a kammala breakfast,kallonta yayi tare da sosa kai yace.
"mrng Hajiata"
Morng..how ur body?Ahllahdllah shine abinda yace babu ko kunya duk daya fahimci abinda ya aikata,kallonsa tayi a fakaici tace.
"mara kunya dai baiji daɗi ba"
Sarai yaji abinda dace amma ya share sabida bai san abinda zaici mata ba,hular kansa kawai ya cire tare da faɗaɗa fuskarsa alamar murmushi,tashi tayi ta nufi darning hakan tasa shima ya tashi yabi bayanta ruwan tea ta haɗa mai kauri ta fara sha,A.J kam ji yayi yunwa tazu masa sosai hakan tasa yaja ferfesun da Hajia ta haɗa masa ya ɗara ci hankali kwance duk da kasan cewer yana jin yunwa amma cin da ya kewa abinda zaisa ka fahimci na wasa ne kawai.
"daman na riƙe beby a waje na harsai kun koma gidanku,na fahimci baka da tausayi Ahmad a matsayinka na likita guda kasan babbanci Yarinya da babbar mace amma shine ka aikata haka ko,wallahi koda wasa na ƙara ganin hannunka akan beby ba tare da taji sauƙi ba sai ranka ya ɓaci"
Tunda ta fara magana yake shan tea ɗinsa a nutse har takai ƙarshe,a zuciyarsa sosai yaji zafi da kuma kunyar maganarta a zahiri kuma hankalinsa yana kan tea ɗinsa wanda yake sha,ganin baice komai ba yasa tace.
"hello are u with me or what?"
To Hajia me zanwa wannan tsakurar ƴar taki har akemin warning Kanta kima barta a wajanki baki ɗaya mana kin kin hutar dani ko?"
Eyeee ni Lubna naga abinda yafi ƙarfina,haka kace ko zan baka mamaki kowa dan London zan tafi ita.
Aikam da kin taimaki rayuwarta da alama bata san gari ba,yana faɗin hakan ya miƙe tsaye tare da barin waje gaba ɗaya.
****
Ƙarfe 6 dai² na yamma ya shigo parlour'n gidan daga shi sai boxer da