RAINO NE SILA COMPLETE HAUSA NOVELS BY NIMCY LUV.txt

Author :  NIMCEY SARAUTA Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   11 / 16

30K to 33K   out of 46.3K words

farar singlet,gidan yaji shuru babu kowa da alama Hajia da alama haryau bata dawo daga a asibiti ba,haka kawai ya samu kansa da tura ƙofar ɗakin turus yayi ganin beby kwance tsakiyar duguwar sofa ta parlour'n Hajia tana sharar bacci daga ita sai underwaers ta ƙara ƙiba kaɗan ta saman brest ɗinta cikin ta kuma kamar babu hanji sabida lafewar da yayi a mararta,ga cinyoyinta sai kyalli yake ɗan taɓe baki yayi sannan ya rufe ƙofar da key yayo kanta kamar kumurcin maciji...




(Allhdllah Ala kulli halin Allah kaine abin gdy a koda yaushe,bayan jinyar da nayi harna kwanta a asibiti yanzu Allah ya bani sauƙi bisa tai makon Allah da kuma addu'oinku ngd sosai gsky mutum Rahama ne shi yasa akace zama da mutune lpa yafi zama ɗan sarki ngd sosai🤝🏻🤝🏻nima burina bai huce na sauke wannan book ɗin ba amma insha Allah na kusa inaso ko tayani da addu'a Allah ya dafamin cikin labarina da kuma dukkan musulmi baki ɗaya🤝🏻Wattpad ngd sosai da Comments ɗinku kuci gaba kada ku gaji)


Comments#
Share#
Vote#


*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_


*NIMCY LUV*
Sarauta👑👑👑

Fall free to contact me
....Wattpad....
Nimcyluv
....Facebook....
Nimcy luv hausa novel
....Snap chart....
Nimcyluv
....I.G...
Nimcyluv
....Wasapp....
08119237616



*JINJINA GAREKI MASOYI HAƘIƘA INA ƘAUNARKI BANA DA BAKIN AMBATAN SUNANKI KINSAN KANKI ALLAH YA ƘARA MAKI BASIRA🥰🥰much ƙauna*


*61-62*

Yana zuwa ya tsaya a kanta yana ƙare mata kallo tun daga kanta har zuwa manyan laps ɗinta masu kauri da kuma sheƙi,iya kacin rayuwarsa zai iya cewa bai taɓa tsayawa wastin tym na kallon wata ƴar mace ba sai yau duk da cewa yaga mata kala² wanda suka sha fama da sonsa amma ko a ƙafarsa hakan bai dame shi ba,sai gashi yau ya tsaya kallon macen da ita kanta bata san wace ita ba bare shima ya santa,taɓe baki yayi lokacin da idonsa ya sauka a saman brest ɗinta,hannu yasa ya ɗan sosa kansa bai tsaya wani abu ba yasa hannu ya ɗauketa cak zuwa shoulder sa,a hankali ya fara tafiya da ita zuwa flat ɗinsu yana gaf da shiga ɗakinsa ya tsinkayi muryarta"Honey lafiya dai ka ɗauko ta like a child what wrong?"kallonta kawai yayi baice komai ba"Honey i'm talking to u fa naga kayi ignoring magana ta why na faɗi hakanne if she need my helf ko"ni ina mijinta sai kuma ta nemi taimakonki why?gabansa tazu ta kalleshi cike da takaici tace"ba kaji hausawa na cewa ciwon ƴar mace na ƴar mace bane"wannan kuma ciwonta na mijin tane cewarsa"ok fine daman ina son magana dakai"ok we will talk ltr ok yana faɗin hakan ya buɗe kofar tare da shigewa cikin ɗakin.

Dafe kai Najwa tayi tana huci tare da furzar ta huci mai zafi hannunta tasa a waist tare da jijjiga kai tace.

"don't wurry Dr Ahmad Tijjani Asasa indai uwace ta haifeni wlh sai naga bayan wannan ƴar iskar yarinyar saina sawa A.J baƙin ciki da takaici a zuciyarsa tamkar yadda yasa nake kwanan baƙin ciki da baƙin ciki kullum,burina bai huce na sami A.J a matsayin saurayi kamar yadda nake budurwa ba,na daɗe ina kwaɗayin Ahmad a raina domin daka ganinsa zaiyi juriya da kuma naci amma wannan ƴar shegun mara tushe da asali tazu ta warga tsamin duk wani plan ɗina,wlh saina mai data ƙaramar bazawara this is my promise"

Wayarta ta ɗauka tare dayin dailing wata number tana shiga tayi ɗakinta ba tare da wani yaji abinda take cewa ba.


Yana shiga ɗakin ya shimfiɗe ta akan bed sannan ya cire kayansa yasa a injin wanki bathroom ya faɗa tare da cire boxer jikinsa ya kunna shower,ruwa ne ya fara sauka akan skin ɗinta mai santsi da kuma sheƙi,a wannan lokacin ba tunanin daya faɗu masa sai his best frnd YARIMA SUDAIS koya jikin nasa uhhu ya ka mata a wannan week ɗin ya ziyarci garin Kano da wannan tunanin ya ɗauki tsahun 30min a bathroom ɗin hannu yasa ya kashe shower'n tare da ɗaura sky blue ɗin towel a waist ɗinsa brush yayi sannan ya fiti a toilet ɗin yana zuwa ya ganta zaune a gefen gado sai raba ido take tana ganinsa ta tasu da sauri sai kuma ta tsaya tare sa sakin wata ƙara sabida zafin da taji a ƙasanta wajan 5min ta ƙarasa wajansa tare da tsayawa a gabansa tana kallonsa,duk abinda yake akan idonta bayan ya gama shafa lotion ya fesa body spray da sauran taurare masu ƙamshi ne ya tashi yayi wajan wadrop ɗinsa ya ɗauka wani ash ɗin boxer wanda yake da ruba mai kamawa towel ɗin jikinsa ya sutale hakan yasa tayi saurin ɗauke kanta ba tare da taga tsaraicin saba yana gamawa yazu inda take ya ɗauke ta cak yayi wajan bed da ita,yana zuwa ya dirata tare da ƙare mata kallo yace"what the u need?"notin shine amsarta,kuma kike bibiyata kamar nai maki sata kina wani tafiya like ƴar kaciya meya samu ƙafar taki? Kallonsa kawai tayi da mamaki basarwa tayi ta ɗan turo bakinta gaba tace"to ai ciwo naji shiyasa ban iya tafiya,bafii na keji a wajan"waro idonsa yayi kamar be gane abinda tace ba ya ƙara da cewa"muga"shuru kawai tayi masa she did say anytin to him shurun da tayi ya tabbatar masa she don't want to talk hakan yasa gaba ɗaya yayo kan bed tare da jawota jikinsa hawaye ne ya fara bin idonta bakinta ya fara rawa sabida gaba ɗaya she scared with him hakan yasa take baya² dashi hannu yasa ya kashe wutar ɗakin yadda ba zata iya ganinsa ba,bakinsa yaɗan masu saitin kunanta yadda zata iya jin maganarsa yace"u are still kwaila mezan maki kike rawar jiki haka i'm just want to see ne kawai"ya faɗa lokacin da yake ƙara mannata da ƙirjinsa ɗan yunkuruwa tayi tare da sakale wuyansa yadda tayi ya bawa bakinta damar tsayawa saitin nasa she do the same yadda yayi mata tace"pls ya..ya u ardy knew am still kwaila than lemme go pls ya.ya banso da bafii fa"ta faɗa tana ɗura kanta a ƙirjinsa.

Ɗan murmushi kawai yayi baice komai ba sai shafa ƙasan mararta da yake he wish ace at this time ta samu ciki ohh ya Allah he does no what should do"Allah ya kabani masu albarka dan darajar shugaba fiyayyan halitta"da sauri ta ɗago kanta tace "me?" Ƴar Ƴar mana ko bakisu?uhm yaya ai idan mutum ya haihu Anty Najwa tace mutuwa yake"zaro ido yayi waje wanda hakan Al'adarsa ce bai fiya magana ba sai hakan "ke kuma kika ce me?"ni ina son naga MAMANA so i don't want to die"kin santa ne?ya ƙara tambayarta "a'a" itace amsar bai ƙara magana ba dan ya gaji da maganar haɓatar ya tallabu ya ƙurawa ido itama shi take kalla wajan 5min yace.

"oyya kiss me"

Ɗan murmushi tayi har dimples ɗinta na lumawa lumshe ido tayi tare da langwasa legs ɗinta ta najin wani abu na tsarga mata fiye da tunaninta soyyaya muradi shine ke ɗawainiya da zuciyarta,duk wani mutsi nata yana kallo ganin ba zata iya ba hakan yasa ya jawota a hankali zuwa ƙirjinsa gaba ɗaya yasa hannayensa duk biyun ya rungometa tare da shafa kwantaccen gashin kanta haka kawai yaji zuciyarsa na bugawa da ƙarfi yauce rana ta farko da yaji baya son rabuwa da wata mace lallai zanen ƙaddararsa rubuce yake da tata ƙaddarar sannu a hankali yake yawo da hannunsa zuwa sassan jikinta,jikin sane ya fara rawa lokacin da yazu manyan brest ɗinta sosai ya kejin tausayin yarinyar amma yadda ya keji a jikinsa bazai iya hakura da ita ba,cikin sauri ya rabata da ƴar rigar dake jikinta shafata ya farayi a hankali yadda zai kawar mata da duk wani tsuro dake kwance a zuciyarta kafin yakai hannunsa saman brest ɗinta ya fara murzasu cike da ƙwarayewa, wani abu taji yayi mata fisga tun daga kanta har zuwa ƙarfata wanda ya bata damar ban ƙaro ƙirjinta cikin sauri ya haɗe bakinsu waje guda tare daci gaba da shafa brest ɗinta,wayyo Allah gaba ɗaya Anusha taji abin duniya yayi mata zafi wani iri ta keji a jikinta wanda ba zata iya fasalta abinda take jiba,wasu hawaye ne suka samu damar fitowa daga cikin idonta zuwa fuskar A.J,sannu a hankali ya kwantar da ita tare dayi mata rumfa yana mai kwararo addu'ar kwanciya da iyali cikinsa duk ɓari yake ƙara haɗe bakinsu yayi tare da shafa kanta lokacin daya lumshe ido ya fara shigarta..


*** *** ****
Duk inda ake kai tashin hankali babu shakka Alhj Jazuli ya shi geshi bashi da wani tunani da sukuni saina ɗansa Ameen baisan ina yake ba,bai san inda zai sameshi ba babu abinda yafi ɗaga masa hankali wanda yake zubda hawaye daga idonsa idan ya tuna abubuwan da aka gaya masa ya aikata kenan duniya kallon mazinaci take masa?shin da wani ido zai kalli farin cikinsa wanda baisan meya aikata masa ba har yake gudunsa.

Babban tashin hankalin yadda yake mafarki da wata matashirya mata tana binsa tana kuka duk inda ya gudu saiya ganta ta biyoshi wacece ita? Meye aikata mata take binsa haka?wannan sune tambayoyin dake kwance a ransa amma babu amsa,bashi da kowa gaba ɗaya ji yake ya sani kansa wai shine hadda zuwa wajan boka ya salam wannan wane irin abune haka?saurin tashi yayi tsaye lokacin daya tuna maganar wani tsuhu.

"yaro tunda baka iya rufin asiri ba a rayuwarka harka fallasa abinda sheɗan ya rubaceni na aikata wanda ba hali naba tsautsayi ne yasa na aikata zina Insha Allah saika faɗa masifa da bala'i kwatankwacin yadda na faɗa saika shiga uku insha Allah saika aikata Zina basau ɗaya ba bare biyu"




*(Shin yaya kuke ganin makomar Alhj Jazuli ya kuke ganin tarayya A.J da Anusha,kuna ganin Najwa zata ci riba akan Beby kowa? A daure a amsamin wannan tamvayar pls and pls ina bukatar haka shin kina wane team ne? Team A A.J team B ANUSHA TEAM C AMEEN TEAM D NAJWA AKAFTA GUYS👯‍♀️👯‍♀️👯‍♀️sweethers na wattpad wannan tambayar taku ce kuna ganin zaku iya Comments da kuma Vote naci gaba dayi maku update na book ɗin SAI NA AURETA akan free babu ko sis sai naji ra'ayinku🤝🏻masu siyan IZZAR SO🌹ina gdy sosai da sosai ƴan Fadar Nimcy najiku shuru a motsa azu a nunamin ƙauna pls ina Alfahari daku😍 pls Comments yayi ƙasa)*



Comments#
Vote#
Share#


*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_

*NIMCY LUV*
~Sarauta👑👑👑~

Follow on
Wattpad
Nimcyluv

*Respect ur self before some body to Respect u👌🏻*

*SADAUKARWA GA MASOYAN ASALI 🥰AUTAR MANYA(RABON WANI.!!) REAL LADINGO(RUWAIDA) KUJI DAƊINKU😍*


*🌈KAINUWA WRITR'S✍🏼 ASSOCIATION🤝🏻*


*63-64*

Zabura Jazuli yayi lokacin daya gama tuna wannan maganar,wata zufa ce ta fara keto masa ya shiga safa da marwa yana dafe da kansa,ya salam shine kawai abinda yace.

_Tuna baya_

Wata ranar sunday yana kan titin dazai sada shi da zuwa court a matsayinsa na lawyer mai zaman kansa,sauri yake sosai cikin motar sabida babban shari'ar daya karɓa,sauka yayi daga kan titi ya nufi wani ƙaramin layi wanda zai sa dashi da court ɗin,tun daga nesa yake hango taron jama sabida yawan mutane har baka iya gane abinda ke faruwa a wajan,parking yayi da motarsa sannan ya fito zuwa wajan turus yayi kana ya saki baki ganin ana dokan wani tsuhu wanda zai iya kaiwa ki manin 75,da sauri Alhj Jazuli ya ƙarasa wajan har yana tuntube da dutse,yana isa ya kalli yawan mutanan da suke wajan sannan ya kalli tsuhun da ake duka kamar zasu kashe shi,wata tsawa ya daka masu tare da ƙara kallon jama'ar wajan,ransa a ɓace ya fara magana.

"hi guys what going on?"

Wani matashi ne daga cikin mutanan da suke tsaye a wajan ya kalli Alhj Jazuli cike da tashin hankali yace.

"Malam ka barmu mu kashe wannan mutumin ko a rage marasa imani a duran ƙasa irinsu wallahi mutuwar wannan tsuhun tafi rayuwarsa muhimmanci me ake da marasa tausayi irinsu?"

Duk da kasan cewar Alhj d Jazuli ba ɗan sanda ba,amma baya iya ganin labari ya huce ba tare daya ɗauka ba,hakan tasa ya ɗauki wata papper da piro ya fara ɗaukan duk wani bayani da matashin yake faɗa.

Gyara tsaiwa yayi sannan ya kalli jama'ar wajan kana ya mayar da hankalinsa kan matashin yace.

"da farko Sunana Alhj Jazuli faizak kuma ni lawyer ne mai zaman kansa a wannan jahar tamu ta ABUJA kuma ni lawyer Gwamnati ne,zanzo ace wani daga cikinku ya bani labarin abinda yake faruwa hakan zaisa a samu sauƙin yin maganin abun".

Wata mata ce tazu da kukanta kamar ranta zai fita ta durƙusa gaban Brister Jazuli ta ƙara rushewa da kuka mai tsuma zuciya tace.

"Yallaɓai kayimin rai ka karɓarmin hakki na bana da kowa,wannan mutumin an kamashi yayiwa yarinta Fyaɗe ƴar kimanin shekara uku,koda aka ganshi akazu ana faɗa kafin azu wajan harka ƙara afka mata a kashe na biyu ƴar ta rasa ranta nan take Allah yayiwa Walida rasuwa ita kaɗai na mallaka wacce nake gani naji sanyi a raina,dan Allah Yallaɓai kayimin rai ka karɓarmin hakki na"

Wani abin takaici da aka kamashi he alrdy drug yayi prending baya cikin nutsuwarsa yayi yadda za'a iya cewa drug ɗinsa yaja masa,kuma iya saninmu wannan mutumin bai taɓa harka da DRUGS ba balle harya sha alcahol soo bad"cewar matashin farkon da yayi magana.

Allah Sarki Walida *_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_* Raino ne silar je fata wannan abun da ace tana gaban iyayenta da wannan mugun bai faɗa mata ba,mu ganin bamu da wani gata yasa yayi mana haka"ta faɗa tana sharce majinan data zilalo mata daga hancinta.

Gyara tsaiwa Barister Jazuli yayi tare da gyara zaman glass ɗin face ɗinsa tsahun wani lokaci yana tunanin mafita,wayarsa ya ɗauko daga cikin Aljihun wandonsa ƴan latse² yayi sannan ya manna wayar a kunne.

"Assalamu Alaikum ACP SUFWAN(littafin RUWAIDA Real Ladingo) idan babu damuwa ina so ganinka yau a Abuja nan wannan problems ɗin zaka iya dashi,nan ya shiga labartawa Acp abinda ke faruwa,shuru yayi yana sauraron abinda Acp yake faɗa wajan 5min Barister yace"ok never mind i will talk to him thank you"yana faɗin hakan ya kashe wayar.

Ko mawa yayi ya jingina da jikin bango ba tare daya ƙara ce masu komai ba,yana nan a tsaye wajan 20min saika jiniyar ƴan sanda nan suna zuwa yayi masu nuni da mutumin suka kamashi daret babu inda yace su tsaya sai court tunda gaba ɗaya shaidu sun gama nuna cewa shiya aikata Fyaɗen har yarinyar ta rasa ranta.

Suna zuwa court aka shigar da ƙara sannan aka gabatar da shaidu Barister Jazuli ya tsayawa mahaifiyar Walida har aka yanke masa hukuncin zaman gidan yari har zuwa ƙarshen rayuwarsa.

Sosai mahaifiyar walida taji daɗin hukuncin kuma tayiwa barister gdy mai tarin yawa,kallonta kawai barister yayi sannan yace.

"kada ki damu wannan hakkina ne bawa duk wani talaka kulawa"

Ya faɗi hakan yana ciro wasu kuɗi masu yawa daga aljihunsa ya bata gdy tayi sannan tayi masa addu'a.

Wajan motarsa ya nufa sabida saurin da yake yaje airport yau farin cikinsa zai dawo,yana ƙoƙarin shiga mota wani tsuhu wanda baikai wancan mutumin ba yayi masa magana.

"ka yanke hukunci ba bisa ƙa'ida ba,wannan mutumin bashi da laifi nike da laifi,wlh bana da burin daya huce naga na lalata rayuwarsa ganin ya fini arziki da rufin asiri haka na shiga na fita saida duk abinda ya mallaka ya lalace hakan baibin ba ganin yana da kusanci da wannan yarinyar walida shiyasa na zuba masa maganin feeling a cikin lemo na bashi yasha kafin abin ya fara aiki ita kuma walidar tazu to daga nan ya cimmata,nina fita da kaina na faɗa ina faɗa nayi saurin komawa na kai masa GIYA ganin baya cikin nutsuwarsa nan take ya shanye yana fitowa ya ƙara ganin walidar yashe gaba ɗaya gabanta a buɗe shine ya ƙara cimmata harta rasa ranta.

Numfasawa barister yayi kafin yace.

"Allah ya kyauta shi dai ya aikata abu kuma anyake masa hukunci dan haka babu ruwa na wannan kai dashi"

Kallonsa tsuhun ya ƙara yace aa kaje ka fito dashi domin baya da laifi,kada ka bari na aibata ka domin baka san irin bakina ba.


Bakinka bazai kamani ba kuma babu inda zani na faɗa.

Haka kace?shikenan ina ruƙon Allah yaje faka irin halin dana jefa wannan mutumin insha Allah sai kayi zinar dakai kanka baka san adadinta ba.

Yana faɗin hakan yaja sandarsa yayi gaba,ɗaga kafaɗa Barister Jazuli yayi alamar ko ajikina,cikin motarsa ya faɗa ya jata da gudu tafiya yayi sosai kafin ya fara zuwa wajen gari tun daga nesa yake hango tafiyarta mai cike da birgewa duk ɗaga ƙarfata ɗaya sai jikinta yayi shaking,idonsa ya runtse da ƙarfi yana jin kansa na sarawa duk ƙoƙarinsa na yayi salatin annabi kasawa yayi.

Tun daga wannan rana ya manta komai nasa ya shiga sabuwar rayuwa inda ya manta matsayinsa na Barister ya faɗa harkar siyasa ya zama CHAIRMAN JAZULI.

Numfashi ya fitar mai zafi lokacin daya gama tuna farkon abinda ya faru dashi,ina zai ganshi ya nemi ya fiyarsa wannan shine damuwarsa,saurin ɗauka key yayi ya fita waje da gudu lokacin daya tuna anguwar da abun ya faru.

****

Zafin zazzaɓin da yaji yana fitowa dag Jikinta shine ya dakatar dashi daga shigarta badan ransa yasu ba,sosai ɗumin jikinta ke zautar dashi yasa ya manta halin daya ke ciki,wani ɗumi ne na musamman wanda bai taba jin irinsa ba sai a kanta,ga wani danshi dake sashi farin ciki da nishaɗi a yau ji yake harta fiye masa first night ɗinsa,duk da kasan cewa bazai taɓa manta wannan ranar mafi

11 / 16