Author : NIMCEY SARAUTA Category : Romantic Hausa Novels
ransa yay mugun ɓaci,wani huci ya fitar mai zafi sannan yaja gemun fuskarsa,wani kallo yay wa hajiar sannan ya matsu daf da hubby yace.
"an so what idan itace uwar matata?"
😆😆😆😆wata wainar sai a izzar so nidai yau kada a ruguzawa gimbiya omehi tirakarta pls sarki khaleefa kada ka raba omehi da budurcinsa domin yin tsafi.
Wannan book kuda kuɗinka saida rabonka wallahi yana nan akan 200 katin mtn 08119237616
```Anty Ni'imeerh```
*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*NIMCY LUV*
```S@r@ut@👑```
```Wattpad@Nimcyluv```
*~DEDICATED to~*
```Izzar so fans inaji daku sosai cakwakiyar masarauta yanxu aka fara😃basu son siya yana nan akan 200```
*🌈KAINUWA WRITER'S🌈*
*77-78*
Ba hajia kaɗai ba wannan karan hadda mus'ab hadda gyara zama domin yaga yadda za'a ƙare,najwa kuwa mamaki ne ya cika mata zuciya kodan ganin hekarunsa kosan ɗaya da ita yake haka ohhu?
Shuru hajia tayi sabida tana son abinda zai turewa buzu naɗi,kallonta A.J ya ƙarayi kafin ya ƙara furzar da wani huci daga bakinsa yace"ni saman banji baƙin cikin abinda ya sameki ba,ace ke ɗaya mahaifinki ya fifita da sauran yaran amma ki kasa yi masa biyayya ko?wacce irin ƴarce ke good gashin kinga hukuncin ubangiji da kanki ke da hankalinki da komai kika guji mahaifin da Allah ya tashi ikonsa saiya rabaki da ƴarki tilo,ke godemawa Allah ita ba guduwa tayi ba kinga yanzu kinsan zafin rashin ɗa kin ɗanɗani baƙin ciki da takaici,wlh idan ba kiyi istigifari ba Allah bazai barki ba wai ka rabu da iyayenka akan wani banza can for God sake"
Ya ka ƙarshen maganar yana fitar da numfashi da ƙyar sabida tunda yake bai taɓa magana kamar haka ba.
Fashewa hubby tayi da kuka tana buga ƙafarta da ƙasa tare da turo bakinta just lyk her daugter Anusha babu wani diffrence a tsakani saina shekaru da kuma farar fata.
Ko inda take bai sake kallo ba yaja legs ɗinsa da sukayi masa nauyi yay waje abinsa,hajia yace tayi murmushi tace"come here kinji hubby"da sauri tazu wajan haija tare da shigewa jikinta tana sauke numfashi,kallonta kawai mus'ab yake tare da mamaki yanzu ƴar wannan itane mahaifiyar beby cab zaiga ikon Allah uwa shagwaɓa ƴar shagwaɓa da wannan tunanin yay masu sallama yay flat ɗinsa.
Najwa ma tashi tayi tare dayi masu sallama ta fice a parlour'n jiki babu kwari.
Hannu yasa ya murɗa handle ɗin ɗakin tare da tura ƙofar ɗakin a hankali,idon sane ya sauka akanta tana kwance akan bed tayi ɗai² tare da rungome fillow a ƙirjinta,idonta ya kalla yaga ɗan bushasshan hawaye taɓe baki yay ya shiga cire kayansa tare da sasu a wadrobe ɗin datti close,ya rage daga shi sai boxer cikin sauri ya shige bathroom ya sakarma kansa shower.
Babu ɓata lokacin ya fitu ya shiga goge jikinsa turare mai ssnyi ya fesa ya nayi yana lumshe shayyayun idonsa wanda suka sauya kala sam baiji daɗi abinda yay wa hubby ba amma babu yadda zaiyi ne.
Shiryawa yay tsaf sannan ya nemi wani red robber ɗin boxer ya saka.
Bed ɗin ya haye tare dasa hannu ya ɗagota zuwa jikinsa,tura tattaɗusan lips ɗinta tayi tare da manna lips ɗin nata a tsakiyar ƙirjinsa,saurin lumshe ido yayi,hannu ya shiga ɗan dukan kumatunta tare da faɗin.
"beby tashi ki amshi abincinki kinji yanzu lokacin aikin Allah ne😄"he said it with sexy voice and he put his hand on her naked body expecialy her big brest"auchiii"ya faɗa yana manna bakinsa in between her brest ohh.
******
Zaune yake akan wata haɗaɗɗiyar kujera yana danna lapton na gabansa,sanye yake wando three gauter babu ko riga a jikinsa sai naked body ɗinsa dake zuba sharning gashi ne kwance a ƙirjinsa,murmushi Al'ameen yay tare da ture lapton ɗin waje ɗaya lumshe ido yayi tare waresu akanta sosai yake murmushi ganin yadda take tafiya kaɗai zaiza kasan cikinta ya fara nauyi.
Tashi yay a hankali ya iso gareta,hannu yasa ya ɗagata cak suka ƙarasu kan babbar sofa,zaunar da ifa yay shima ya zauna tare da ɗaukan legs ɗinta ya ɗura akan ƙafarsa ya shiga danna matasu sabida yadda sukai wani kumbura.
Ɗauke ƙafar tayi tana turo baki tare da faɗin badai ni kakema dariyama sabida ina ɗauke da cikinka ko"ta faɗa in serous anger!!
Hannu yasa ya shafi gashin ƙirjinsa kafin yace"idan banyi maki dry wa kikeso nayimawa,angel kinyi kyau sosai da wannan unborn ɗin nawa i wish ki haifi ƴan uku bama twints b san u can ai"ya faɗa yana jawota jikinsa.
Haba ƴan uku kamar wata akuya dandai bakai kake da cikin ba hala"ka faɗa ya ɗaga"ohh haka fa".
Tashi yay yana ɗaukanta yace muje kiji wani abu kinji angel na,zillo ta fara tasan abinda yake nufi bai kula tana yaci gaba da tafiya har zuwa ɗakin kwantar da ita yay yana niyar kwanciya yaji wayarsa na ringing,lumshe ido yay yasan Daddy ne bandshi babu wanda ya isa ya katse masa jin daɗi.
Dariya tai taimasa kai ya shafa yana kallonta irin zaki gane kuranki,fita yay tare da manna wayar a kunnansa.
****
Washe gari A.J da kansa ya shirya beby cikin wani amy ɗin atamfa mai ɗinkin riga da sket sosai kayan ya amshi jikinta inda waist ɗinta ya samu zama cikin shapes ɗin sket ɗin,ɗaurin tauban tayi tare shafa beby pink liptics mai kyau ya amshi lips ɗinta masu kauri.
Yana kan stool mirrow yana kallonta gyaran murya yay wanda yasa ta ɗago kai ta kallesa tace.
"Dr wat's wrong"
Tashi yay yace lipstic ɗin ba zaki fita dashi ba"kafin tayi magana ya sunkuya dai² bakinta ya shiga lashe lips ɗinta ɗan turo baki tayi hakan ya bashi damar zura harshensa cikin bakinta ya shiga kiss nata babu tsayawa.
Numfashi suke saukewa a tare suna ƙara kaiwa juna sako musamman Ahmad yadda beby ke masa ya kusan zautar dashi dan har mamakinta yake.
Wata ƙara ta yayi lokacin da yaji saukar hannunta saman mararsa,saurin ɗaukanta yay ya ajjiye kan gado yana shirin cire riga ta tashi da gudu tai waje.
Hannu yasa ya dafe kansa murmushi kawai yayi shima yabi bayanta.
A ƙofar shiga parlou'nsu ya kanta ta tsaya tana leƙe,ɗaukanta yay zuwa ciki kuka ta fara"pls yah..ya mu kuma wlh tsuro na keji zuciyata bugawa take"dry kawai yayi domin yasan dalilin hakan,kansa ya danna cikin parlor'n tare dayin sallama.
Da sauri hubby ta miƙe tsaye tare da zura masu ido wani farin ciki ya ziyarci zuciyarta nan take wasu hawaye suka shiga bin fuskarta,tunda Anusha ta shigo wajan ta tsurawa matar ido tana mamakin kamar da suke babu shakka wannan matar take gani a cikin mafarkinta,kallon juna suke ind hubby take mamakin girman anusha sosai ta zam babbar mace har ta kusa finta ƙiba,itama Anusha mamakin matar take da taga tana hawaye.
Murmushi A.j yay yace"mrng hubby"murmushi taɗan ƙaƙalo wanda yasa dimples ɗinta lumawa tace"mrng too my boy,naga matarka ta girma"shafa kansa yay tare da faɗin"hubby aina iya kiwo ko"aa sosai kam naga lulu an zama manyan mata.
Wata ƙara Anusha tayi tare da sakin kuka lokacin da taji matar tace lulu shine sunan da mummy ke faɗa mata.
Kan hubby tayi tana kuka tana zuwa ta faɗa jikinta tare da ƙanƙameta tana faɗin"wlh mummynce wayyo mummy ashe zan ganki tunda naji kince lulu na tabbatar farin cikina ya dawo"itama kukan take tana rungome ƴar tata tana faɗin"sorry lulu am so sorry pls kada kiyi fushi da mummynki ƙaddara ta rabamu ta kawoki wajan ƴan uwana na jini"kuka suke sosai babu wanda basu bawa tausayi ba a wajan.
Hajia ce tace"hubby ko ƙara ko sabida anga beby to ai kukan ya isa haka nan tunda kinga our lulu ko"dariya kowa yayi musamman najwa data kafawa A.j ido yayi mata kyau fiya dako yaushe.
Gaba ɗaya suka nufi kan daining beby na maƙale jikin hubby,lumshe ido A.J yay sannan ya buɗesu akan najwa yace"nayi kyau ne hala"murmushi tayi tare da jinjina kanta alamar "eh" kallonta ya ƙarayi yace"ohh thank u"ya faɗa yana zungurin ƙafarta ta ƙasan daining ɗin.
Murmushi beby tayi domin duk abinda suke tana kallonsu kuma taji daɗin hakan sosai daman abinda yake mata yana damunta.
Tashi yay tare dabin hanyar waje sabida baccin daya keji tare da matsanan ciyar sha'awa,"anty naji anata kiran wayanki ɗazu"cewar beby"ayya ngd bari naje" dariya beby tayi tare da faɗin finally yau anty za'a san maza.
5 years ago
Abubuwa da yawa sunfaru babban abin farin samun nasarar da dr Ahmad tijjani asasa yayi akan zaɓensu,beby na ɗauke da cikin A.j na tsahun wata 5,sun haɗa kansu ita najwa suna rufawa mijinsu asiri tare da kwantar masa da hankali.
Sosai take ƙaunar beby take bata kulawa sosai,duk mutsin da tayi za'ace beby me kikeso hakan ya nama A.j daɗi sosai.
Hubby kowa sun haɗu da jazuli a shopping ya bata hakuri sosai lokaci kaɗan suka dai² ta kansu akasha miki a nan aka haɗu da beby da Ameen tayi masa farkar samun beby boy yaji daɗin hakan sosai.
Kwance take a jikin A.j wanda yake zabga bacci,jin ciwo ya isheta ga yadda jini ke zuba ta ƙasanta harta fara galabaita,da sauri A.j ya tashi yace"najwa lafiya kike kuka"hannunsa ta kama tace"yah.ya ka yafemin nasan mutuwa zanyi"saurin haɗe bakinsu yay domin baya son irin wannan maganar sam mannata yay a ƙirjinsa yana shafa bayanta,sauri ɗaukanta yay lokacin da idonsa ya sauka wajan da jini ke zuba kamar fanfu.
A guje yay waje da ita yama rasa mai zai mata kawai saiya nufi flat ɗin hajia da ita yaci sa'a a buɗe yake yana zuwa ya shiga da gudu ya nufi wajan hajia da ita.
Salati hajia ta fara ganin yadda jini ke zuba,taimakon gaggawa hannunta A.j ya riƙe gam tare da shafa kanta,mimmiƙewa ta fara idonta nakan A.J tace"ina sonka Ahmad fiye da rai da rayuwata"lumshe ido tayi tare da kamu hannunsa ta manna masa kiss,baki ta mutsa tace"lailaha'illahu muhammadun Rasulullah?tana taɗin hakan ta saki hannun A.J tare dayin wata shaƙuwa mai ƙarfi😭
```Anty Ni'imeerh```
*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_
*NIMCY LUV*
S@r@ut@👑
```Wattpad@Nimcyluv```
*End*
*🌈KAINUWA WRITER'S🌈*
*Sadaukarwa ga dukkan masoyana kuma masoya wannan littafin ina sonku ngd da haɗin kai,mu haɗe a sabon littafina (JIDDAH)tnx u*
End End. End
*79-80*
Ƙara damke hanunta yay tare da shafa kanta yace"kamar ta samu bacci" sharce gumi hajia tayi tare da zubawa A.j ido kasa cewa komai tayi sai ɗan kwalinta data cire tare da rufe najwa dashi,saurin yaye ɗan kwalin yay tare da kallon hajia yana girgiza kansa lokacin da wasu hawaye wuka silliɓo da gefen idonsa farat ɗaya ya gane abinda ya faru da najwa kafa kansa yay dai² kanta ya shiga karantu mata addu'oi da kuma suratul yasin hajia kasa daurewa tayi nan ta shiba rera kuka mara sauti,tashi yay ya nufi inda hajia take yana zuwa ya faɗa Jikinta tare da rungometa yana sauke ajjiyar zuciya irinta wanda kuka yaci ƙarfinsa.
Ɗago kai hajia tayi jin a turo ƙofa an shigo parlour'n Mus'ab suka gani yay tsaye yana ƙarewa gawar najwa ido,tafiya ya fara zuwa wajan gawar yana zuwa yasa hannunsa dake karkarwa ya buɗe zanin da aka rufeta dashi a tsurace ya saki zanin yana mai durƙushewa a wajan.
Tun a daran aka kira hubby aka sanar da ita tare da kiran mahaifin najwa da kuma uncle ɗinsu na wajan uwa,yadda gawar take kwance haka suma suke zaune kowa da alkur'ani a wajansa banda A.j daya sunkuyar da kansa.
Da asuba yay saurin tashi tare da nufar ƙofa harya tafi sai kuma ya tsaya yace"kada wanda yay mata wanka ni zanyi mata da kaina"jinjina kai kawai hajia tayi domin tasan wankan gawa ba abune mai sauƙi ba dole saita taimaka masa.
Flat ɗinsa ya nufa tare da tura ƙofar ɗakin,a hankali yaji sautin kukanta ƙara sawa wajan yay yana zuba mata bacci take sosai da alamu mafarki take cikin baccinta,ta ƙanƙame fillow tare da faɗin"pls anty najwa kada ki tafi zanyi missing naki"tana magana tana ƙare rungome fillow,wajanta ya ƙarasa yana zuwa yahau kan bed ɗin tare da zare fillow,rungometa yay tare da shafa sumar kanta yana hura mata iskar bakinsa,lafewa tayi a jikinsa tana sauke ajjiyar zuciya,lumshe ido yay yana jin yadda abin cikin yake zillo kamar zai fito duniya yau,kallon yadda take mamular lips ɗinta yayi addu'a yay mata tare da manna mata kiss a gefen bakinta.
_Rayuwa babu tabbas ga dukkan wani ɗan adam komai jin daɗinka da kwanciyar hankali dole ka ɗanɗani ɗacin mutuwa,kuɗi dukiya jindaɗi babu abinda zai maka ranar lahira,halinka kawai shine zai kance dakai dukkan abinda ka aikata a lokacin za kaga muhimmancinsa😢tabbas dukkan wanda ya kasance yana da imani koda ƙwayar zarrane baizai taɓa dauwama a huta ba,Allah ka tsaremu da tsarewarka ubangiji ka nufemu da aikata dai² dukkan abinda ka hanemu dashi Allah kada ka bamu iƙon aikatasa👏🏻ba mutuwace abin far gaba kwanciyar kabari shine babban tashin hankali😭wlh wlh wlh Allah dukkan wanda baiji tsoran Allah ya shiga uku a duniya,kada kiyi tunanin a book ɗin Raino ne sil nake wannan maganar ki ɗauka wani naki ke maki wa'azi domin idan ka rasa mai maka faɗa tamkar kana rayuwarne babu ambition dat all,Allah ya jiƙanmu badan mun mutu ba,ubangiji kayi mana dafa'i dan isakarka ubangiji ka haskaka zuciyarmu dan haske Al'kur'ani mai girma *ya haiyu ya ƙayyumu👏🏻😭*_
Haka aka ɗauki gawar najwa aka tafi makwancinta da ita wanda shine ya zame mata gidan gsky,an daɗe ana mata addu'a ƙafin abar maƙabartar.
_bayan sati guda_
Hankalinsu ya fara dawowa jikinsu komai ya fara lafa masu suka rungomi ƙaddarar data afka masu na rashin ƴar uwarsu ta jini.
A satinne mus'ab ya gabatar da maganar auren sumayya wacce ya daɗe yana so,magana tayi nisa aka saka ranar biki sati biyu kacal ganin ko wanne ɓangare a shirye suke,sosai cikin beby ke girma girman da har mamaki yake bawa mutane,a sanyaye hajia ta kalli beby wacce ta miƙe ƙafa akan cinyar A.J wannan da wowarsa kenan daga hospital sannan ya huce office ɗinsa wanda yake karɓar ƙorafin al'umma da kuma abinda suke so,shi nefa ta tsareshi da rigimar ƙarfa na ciwo.
"beby yadda kika samu ciki cikin sauƙi Allah ya kawo haihuwar cikin sauƙi,wannan girman cikin yana bani mamaki wlh" takai ƙarshan maganar tana kallon mus'ab wanda shigowarsa kenan daga wajan amarya sumayya ana shirin biki.
Murmushi duka sukayi sabida kunyar amsawa su keji,ɗan lumshe ido yay yana jin wani irin fellings na tasu masa,ɗan satar kallon hajia yaya ganin bata kallonsa yasa bakinsa dai² na beby yay mata wani irin sucking wanda har ajjiyar zuciya ta sauke tana ƙara shigewa jikinsa.
Murmushi kawai hajia tayi duk abinda yake tana kallonsa ta gefen ido,tashi tayi tabar parlour'n tare da faɗin"mara kunya"lumshe gajiyayyun idonsa yay tare dayin wani murmushi sarai yaji abinda tace yadai basar ne,hannu yasa ya saɓi beby da tulin cikinta wanda ya tsufa sosai.
****
Zaune suke a babban parlour hubby,Ahj jazuli,Al'ameen sai kuma matarsa shira suke cikin kwanciyar hankali"inaga this week za muyi balagoru zuwa dubai get ready u and ur wife"cewar ahj jazuli.
Ɗan kwaɓe fuska Ameen tare dasa hannu ya hargitsa sumar gansa cije lips ɗinsa kawai yake"what happen now"cewar hubby"mom gsky kuyi wannan tafiyar ku ɗaya ni inada aiki a office"murmushi tayi dan ta harbo jirginsa kawai su yake ya kasance da matarsa,kallonsa tayi tace"tab aikam saika je park ur bag"tashi ya dawo kusa da ita yana zuba mata shagwaɓa son ransa yace"mom understand ur son bana gsky zaga shig haƙƙina i can't go any where"sumar kansa ta shafa tace"don't wurry kaji ka zauna da iyalanka"wai wacce gulmar ake kitsawa ne cewar Jazuli"hh coverzetion between mom and her son banda wani can" dariya yay sosai baice komai ba tashi Ameen tare da amsar bebynsa a hannun matarsa suka nufi flat ɗinsu.
****
_bayan wata ɗaya_
Anyi bikin mus'ab da sumayya ansha zagalin biki event kala²,A.J yana beby zuwa ko ina yayi ganin da jikinta yay girma sosai hadda kukanta da majina tasa hannu ta dinga dukan faffaɗan ƙirjinsa,lumshe ido yay ya najin dukan da take masa tamkar tana yi masa susa ya kejinsa,saida ta daka son ranta sannan ta sauke kanta a jikinsa tana sauke numfashi har bacci yay gaba da ita,labarai yaci gaba da gani a B.B.C har suka gama sannan ya ɗauke zuwa cikin ɗaki,daman a shirye yake dan haka shima ya kwanta hannu yasa jawota zuwa jikinsa ya shiga jagwalgwalata son ransa amma baiyi gigin shigarta ba haka bacci ya ɗaukesa bakinsa cikin nata.
Ranar wata juma'a da daddare beby ta farka cikin wani hali sai juyi take akan bed gaba ɗaya ta haɗa zufa ganin tana shirin mutuwa yasa ta juya ta kalli A.J wanda yake sharar baccinsa hannu tasa ta ɗaka masa duka firgigit ya farka tare da hantsiluwa daga kan bed yana sungumar beby ya nufi wani speacial room da ita.
Yana shiga ɗakin ya ajjiyeta kan wani bed na marasa lafiya,da alama kamar ɗan ƙaramin chamist ne domin familyn gidan garin ruwa yasa mata sabida baison tasha wahala koda wasa baiyi tunanin kiran hajia ba,a hankali yake shafa cikinta ya nayi yana dubawa ta jikin computer,kuka beby ta saki tare da riƙesa ƙam tana faɗin"wayyo hubby hajia zanmutu wani abune sai fasamin ƙafa innalillahi wlh na fasa banason bebyn ko wane kala ne"tana faɗi tare da cizon A.J da dukkan ƙarfnta,iska ya fara hura mata tare da shafa cikinta,idonsa ya ɗaga wanda ya gama yin da sabida tashin hankali da yaga matarsa a ciki,kallon computer yay yaga bebyn ya sakko daf da mahaifarta second kaɗan ya rage,ci gaba yay da hura mata iskar bakinsa tare dayi mata addu'a,ƙanƙameshi tayi tare dayin wani