RAINO NE SILA COMPLETE HAUSA NOVELS BY NIMCY LUV.txt

Author :  NIMCEY SARAUTA Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   3 / 16

6K to 9K   out of 46.3K words

saka black cap mai tangaran and black cover shoe,wani irin daɗin ƙamshi jikinsa yake haka kawai yaji rauni yana kaiwa zuciyarsa ziyara gaba ɗaya jikinsa yayi weak,tashi yayi ya haɗa tea mai zafi haɗe da matsa lemon tsami a ciki cup ɗin ya kafa a bakinsa ya shanye tas,ɗan lumshe ido yayi yana jiran time ya ƙarasa.

Najwa na isa School ɗinsu tayi ɓan garanta da gudu tana kuka,wannan wacce irin masifa ce duk irin abunda yayimin amma zuciyarta taƙi ganin laifinsa tana ganin idan duniya zata haɗo babu wanda ya isa ya hanata son Chairman A.j,wani murmushi tayi sannan tace."don't worry luv am coming for u duk inda kake"

9:30 ya shiga mota yayinda drever ya jashi zuwa airport karfe 10:00 suka isa cikin sauri yaja torly ɗin kayansa yayi wajan jet ɗin yana shiga aka rufe kofa haɗe da bada umarnin saia blet haka yasa hannu ya saka tashi lumshe idonsa yayi lokacin da jirgi ya fara tafiya cikin gaji mare.


Comments#
Shere#
Vote#

*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_

*_NIMCY LUV_*
👸🏻S@r@ut@👸🏻

@wattpad
Nimcyluv


_don't get jealous of someone who is ahead of u,rather take a cue_ _from him to succeed in y_
_Ur life success is always between and ur mind_

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*25↪️26*


Sosai wutar ke tashi tana rimi sabida tsabar ta samu kaya ruba da kuma sauran abinci,jikin tane ya shiga rawa babu abinda bakin yake faɗi sai."Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un,Allahumma Ajirni fil musibatu Wa'aklifni Khairan Minha"sai a lokacin wasu hawaye suka shiga bin kuncinta dukkan abinda ta keji a zuciyarta ya huce tunanin mai kallonta,wani ɗaci da kunci ne suke ziyartar zuciyarta,wani waje ta samu nesa da inda mutane suke ta zauna,wani saliva ta haɗiye mai ɗacin gaske haɗe da runtsa idon."shin ko nayiwa Allah laifine shiyasa yake jarabta ta da irin waɗannan abubuwan?na guji dan gina masu sona da nunamin gata akan wanda nakeso shi su kuma basu sanshi,na auri wanda nakeso dan farin cikina but his parents does'nt like me,they did accepet me as their daughter in-low,my husband is no more,i lost my little daugther ya Allah help,Allah kaji tausayi na ka kawomin ɗauki cikin rayuwata,ya Allah ina ronka duk inda ƴarta take Allah ka kareta da kariyarka,Allah kada ka ɗora mata ƙaddarar daka ɗoramin"takai ƙarshan maganar tana share hawaye,tana kallon wutar ta gama cinye komai na gidanan sannan aka samu damar kasheta gaba ɗaya,sannu a hankali kowa ya fara watsewa domin duhu ya riga yayi wajan 9pm,shuru tayi haɗe da ta kurewa waje ɗaya tunanin inda zata kwana take kafin gari ya waye tasan abinyi,tashi tayi cikin nutsuwa ta fara tafiya domin gaba ɗaya ta gaji ga damuwar dake kwance a ƙasan zuciyarta bata ganin ko gabanta wani duhu take ganin cikin idonta yayinda wani jiri yake neman kayar da ita,a haka ta samu tabar unguwarsu,da kyar ta buɗe iɗonta ta hangi wata rumfa cike da munna ta ƙarasa wajan,tana zuwa ta shige cikin rumfar nan take ta cire ɗan kwalin kanta ta shinfiɗa a ƙasa sannan ta cire takalmanta wanda suka yage ta ajjiye gefe tabi kan ɗan kwalin ta kwanta,tana kwanciya idonta ya fara lumshe nan bacci ya fara fisgarta,cikin magagin bacci taji anjawuta ɗan lumshe ido tayi sabida baccin da yake kanta bata fahimci komai ba,can cikin baccinta taji ana zuge mata zip ɗin riga
******* ****** ******
Singapure

Najwa na zuwa ɗakinta ta murza key ta kwanta saman bed ɗinta,ji take kamar ta mutu ta wuta soyyayar A.j tayi mata mahaukacin kamu,sosai take sonsa for now tana ganinsa ta kanji dukkan feelings ɗinta sun mutsa,she imaging when he is her mouth,wani yarr taji ajikinta nan take ta fara harhaɗe ƙafa waje ɗaya lumshe idonta tayi tana tunanin sabun abinda ya fara zuwa zuciyarya wanda take ganin shine mafita a wajanta,she still imaging when he sex with her"Ohcch ahh"abinda ta faɗa kenan and she put her hands in her leg,uhm her budy is shaking she can't contoral her self to stop loving him,saurin buɗe ido tayi lokacin da taji wani abu nabin ƙasanta mai ɗumi,sai kuma tayi murmushi the first she think the time that he hug A.j sosai taji yayi ajjiyar zuciya than taji harbawar joystick ɗinsa ƙara matse ƙafarta tayi domin ta gama ganu rauninsa wanda shi zai zama makami a wajanta,a hankali ta tashi tana tafiya a hankali sabida yadda ta kejin ƙasanta a jike ga mararta ta ɗan kumbura,bathroom ta shige ta cire kayanta sannan ta shige cikin bathtube tayi lamu tana sauke numfashi,wajan 20minutes ta fito a toilet ɗin haɗe da ɗauro alwala domin yin sallar magari ba,tana idar da sallah ta saka sleeping dress ta haye kan bed sai bacci.

Washegari

Ƙarfe 9am ta gama shirinta babu inda ta nufa sai hotel ɗin da A.j ya sauka yake kwana a cikinsa,tana zuwa reseption aka tsayar da ita haɗe da tambayar "who are u looking for?"ɗan taɓe baki tayi tace "stupid"kamar yaji mai tace yace "ohh hello"bata kallesa ba tace"i did come to anyone,i come to see Chairman Ahmad Jameel A.j ok" wani mugun murmushi yayi mata yasan yadda A.j yake da girman kai he never dating this girl,a fili kuma yace."he already left"ɗan zaro ido tayi tace "what?"banza yayi mata yaci gaba da aikinsa jiki babu gwari haka ta fice daga ciki tana fita ta hangi drever'n a jikin mota jikin sauri taje wajansa tace"pls yaushe A.j ya tafi kuma ina yaje?" kamar bazai magana ba sai kuma yace. "jiya,yaje Abuja"yana faɗin hakan ya shige mota ya bar compund na hotel ɗin,saurin ɗauko wayarta tayi haɗe da dailing number wani guy wanda ke aiki a airport yana ɗagawa ta tambayeshi jet ɗin da zai tashi zuwa Abuja nan ya tabbatar mata sai 11am cikin sauri tace yayi mata boking gata nan mota ta shiga tayi hanyar gidanan,tana zuwa ta shiga haɗa kayanta,anty'nta ta tuna wacce take zaune a Abuja wacce rabunta da ita ta manta,10:40 ta bar gidan tayi hanyar airport tana zuwa ana kira domin shiga jirgi babu ɓata lokaci itama ta shiga,11:5 jirgi ya ɗaga zuwa Abuja.
************
Abuja

Dawowarsu kenan daga kai Anusha makaranta inda kewarta beby'n ta cika mata zuciya,a zaune take a parlour tana kallon news a B.B.C hankali kwance,haka kawai ta kejin ƙamshin lovely son ɗinta she wonder why sabida tazu ba yanzu zai dawo ba sai kawai ta kawar da tunanin a ranta,tana jin dan tayi missed nasa ne,maimakon ƙamshin ya tafi ina sai ƙara yawa yake a hankali ta ɗaga kai ta kalli baƙin ƙofa da sauri ta miƙe sakamakon ganinsa da tayi a tsaye ya harɗe hanyensa a ƙirji ya zuba mata ido kamar ya cinyeta,cike da tausayin ɗan nata tace."wannan karan kuma mai tayi maka?"mai makon ya bata amsa sai kawai yayi wajanta haɗe da faɗawa jikin Hajia Lubna,ajjiyar zuciya ya shiga saukewa sosai yayi kewar mahaifiyarsa indai kana son ganin rauninsa to ka ganshi wajan Hajiarsa,hannu tasa a hankali ta shiga bubbuga bayansa hannunsa yaja zuwa kan sofa suka zauna kansa ta ɗora akan cinyarta tana shafa ganin kansa wanda yake a kwance sai sharning yake sabida gyara"who is that girl pls?"sauke ajjiyar zuciya yayi sannan yace"ta takurani ta shiga rayuwata wallahi"murmushi tayi sannan tace."so get ready to marry her soon"kallon Hajiar yayi sannan ya kwaɓe fuska yace."Hajia"dariya tayi tace."sorry maza jeka gyara kazu kaci abinci kaga magariba yayi"baice komai ba ya tashi yayi hanyar room ɗinsa wanda yake jikin na Mus'ab,yana shiga ta kira mai aiki tace tayi maza ta shirya abinci a babban darning table,cike da girmamawa tace to tashi tayi itama tayi hanyar ɗakinta domin yin sallah.

Karfe 9pm na dare duka suna zaune akan table,Mus'ab sai zubawa A.j surutu yake shikam baya cewa komai saidai yayi murmushi ko abincin bai taɓa ba,Hajia ce tace."lovely what happen naga u did eat anything"kwaɓe fuska yayi haɗe da langwaɓar dakai yace"Hajia nifa hannuna ciwo yakemin i can't eat"murmushi tayi tasan babu wani ciwo kawai ita ya keso ta bashi,kujerarta taja zuwa inda yake sannan ta ɗebo abincin ta fara feeding nasa haka tai ta bashi yana ci yana zuba sangarta da kuma shagwaɓa sukam idan da sabu sun saba da halinsa,bakinsa ya ɗauke yana dariya yace."i'm full"tashi yayi haɗe dayi masu sallama yace gobe kada a tashe shi zaiɗan huta ne,yana faɗin hakan ya shige ɗakinsa suma tashi sukai kowa yayi ɗakinsa gida yayi shuru babu komai sai ƙarar A.C.

Washe gari

A zaune suke a parlour dawowarta kenan daga hosbital,inda Mus'ab yake zaune kusa da ita."Allah sarki beby koya take"ɗan taɓe baki yayi sannan yace."aini nafi kowa jin daɗin tafiyar yarinyar nan,stupid girl like her meza kayi da ita"kafin Hajia tayi magana an buɗe kofar parlour'n an shigi,ɗaga kai tayi nan tayi arba da ƴar yayarta Najwa.



Comments#
Vote#
Shere#

*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_

*_NIMCY LUV_*
👸🏻S@r@ut@👸🏻

@wattpad
Nimcyluv


*_🌈KAINUWA WRITER'S ASSOCIATION🌈_*

*27↪️28*

Cikin magagin bacci taji ana taɓa bayanta,amma sabida wahalar data sha ga gajiya hakan yasa ko motsi ba tayi ba,sosai take sharara baccinta hankali kwance duk da ba daɗin kwanciyar ta keji ba amma hakan bai dameta ba idan da sabu to saba,murmushi mutumin yayi haɗe sa washe bakinsa da sauri ya ƙarasa jan zip ɗin zuwa ƙasa nan take chocolate skin ɗinta ta baiyana wacce da zama dark sabida wahala,he lost his temper when he look at her skin,lumshe ido yayi and stand imaging when he sex with her,o,o a ranaze ya matsa kusa da ita and he put his hands on her back,jin kamar abu na yawo a bayanta she stand open her eyes slowly,hannu tasa ta shafi bayanta ta jishi a buɗe cikin sauri ta yunƙura zata tashi yayi saurin sa hannunsa yayi maida ta kwance haɗe da saurin hayewa kanta,duk da irin ciwo kan da take fama dashi ga bacci bai gama sakin taba,yasa ta fara salatin Annabi da karatu duk ayar da tazu bakinta, hannu yasa ya fara yawo dashi on her stomach kafin ya zura hannun a cikin cibiyarta,saurin runsa ido tayi lokacin da tsigar jikinta ya tashi yar,sunkuyu da kansa yayi ya fara wura mata iskar bakinsa haɗe da latsar kunnanta,gaba ɗaya mood ɗinta ya fara sauyawa jikinta yayi weak(hi guys kunsan ance hakurin ƴar macen da ta san namiji kwana 40 ne ko sama da haka)sosai jikinta ya fara rawa,taga alamar yana son birgita mata lissafi,cikin sauri ta fara adduar neman tsari da kariya,few minutes wani ƙarfi da kuzari yazu mata,ganin yana ƙoƙarin zura hannu a zaninta yasa tayi saurin kai masa cizo a shoulder ɗinsa ƙara ya saki haɗe da mirginawa dan yaji zafin cizon nata cikin sauri ta kwace hijab ɗinta da takalmi ta manna a guje,tashi yayi zai bita yaga she already run away, kuma gaba akwai ƴan kato gora da suke zama a wajan,cije baki yayi na baƙin ciki yauma ya rasa damarsa ta biyu cikin damarmakin da boka ke basa,shi ta kaicinsa ɗaya ganin zaɓe ya kusa kuma basu da magoya baya,yana nunawa jama'a shi mutumin kirkine a Abuja that why yabar garin yazu Kano domin samun damar aikata abinda ya keso cikin sauƙi babu wanda ya sanshi,gashi ance dole sai mai shekaru da kuma jikin irin nata,wani cije lips yayi lokacin daya tuna rashin samun ƙaramar ƴar da basuyi ba da tuni komai yayi dai²,a hankali Alhj Jazuli ya juya ya nufi wajan motarsa,haka taci gaba da gudu har tayi nisa da wajansa tsayawa tayi tana maida numfashi,saida ta samu nutsuwa kafin ta fara tunanin wajan zuwa wasu tsufaffin mata ta gani kwance kowa da rubar bararsa a wajansa,itama kusa dasu ta samu ta kwanta gaba ɗaya ta cure wajan ɗaya bacci ɓarawo ne ya saceta Asuba ta gari.

*Childhood Acadamy bording School*

Sosai Anusha ta maida hankalinta a karatu duk da cewa ba sosai take gane komai ba,ta shige cikin ƴar ƴan masu kuɗi ta saje,babu wanda ya isa yayi mata ta kyaleshi komai girman mutum bakinta a buɗe yake tason lungu da sako na makaranta,wasa kan an sallama mata amma abin mamakin shine duk wasanta idan ta shiga class ba tayinsa,yanzu da muwarta ɗaya ce tunda ta kwallafa rai akan bishiyar mango da sukayi manya gashi sun nuna amma wannan mango ɗin ta ɓashi masifa ne,gashi disfilin master ke kula dashi koda wasa ka taɓa sai kaci ubanka sosai ake jin tsuransa,gashi safga bata taɓa ritsawa da Anusha wajan saba,suna zaune ita da ƙawarta Zubaida ana ce mata Zuby itama ƴar Abuja ce,shira suke sosai take halinsu iri ɗaya ne kuma yau ta kasance week end babu karatu sai lesson akan steps ɗin bene suke na wajan shiga bedrooms ɗinsu,ɗa guwar da zatai idonta ya sauka kansa ya fito daga lambun makarantar hannunsa ɗauke da wasu manyan mango,lashe lips ɗinta tayi haɗe lunshe manyan idonta wannan ya zama habit ɗinta da wahala tayi 2minutes bata lumshe ido ba,ganin tana ta magana amma shuru babu feadback yasa Zuby ɗaga kai ɗomin kallan abinda Anusha ke kalla,nan tayi arba da.

_Pls idan kisan ba zakiyi Comments and shere ba,pls madam stop read my book babu dole ok😘_

Teacher Ameen wanda hannunsa ke ɗauke da mango manya masu kyau,nan itama ta haɗiyi yawo basu daina kallonsa ba harya shiga office ɗinsa,ƙara lumshe ido Anusha tayi sannan tace.

"he is bautifull,i never see man like him" ta faɗa tana murmushi.

Zuby kowa gyara zama tayi tace.

"no beauty he is more beautifull just like u"ta faɗa tana taɓa Anusha.

Ɗan taɓe baki tayi tace.

"i most drink that mango wallahi"

Ware ido Zuby tayi sannan tace.

"How?"

Ɗan murmushi Anusha tayi sannan ta miƙe tsaya tace.

"Just wait and see"tana faɗin hakan tayi hanyar office ɗinsa.


****** ******* ******
Abuja

Tunda Najwa tazu koda wasa bata taɓa ganin A.j ba sannan babu wanda yayi maganae A.j a gidan kowa yana abinda ya shafesa,kullum saita fita neman A.j lungu da saƙo na Abuja amma babu A.j babu labarinsa,amma she never give up yauma haka ta gama yawonta babu wani sabun news dan gane dashi.

Sosai yake sharara gudu akan babban titi,sabida hadirin da yake ta suwa,gaba ɗaya ransa a ɓace yake shifa maganar siyasar nan ta fita a ransa kamar shi kaɗai ne mutum da za'a zaɓe shi yayi ta ƙarar Chiarman bayan babu hakan a ransa,infact ma baison duniya ta sansa ya fison yaje hosbital ɗinsa ya duba marasa lafiya amma ba harkan siyasa ba wacce za'ai ta zaginka harma da iyayanka,tuna abinda ya gani ɗazu yayi hakan tasa mararsa ƙara kullewa kansa yayi wani irin nauyi da ciwo kamar zai fashe,hannu yasa ya shafi mararsa sauri ɗauke hannunsa yayi jin ta kumbura ga wani irin harbawa da take masa,shi kansa yasan yau ciwon na musammanne domin abinda ya gani da idonsa abun babbane,ganin ana kiran sallar isha'i ne yasa ya ƙara gudun motarsa,few minutes ya ƙarasu gida ko gama parking bai ba ya fito daga cikin motarsa cikin sauri yake tafiya ko gabansa baya gani sabida yadda yake jin wani abu nabin jikinsa.

Suna zaune a parlour Hajia da Mus'ab tashin Najwa kenan ya shigo cikin parlour'n kamar an cilloshi,sam bai kula da mutanan parlour'n gaba ɗaya wani jiri ya keji gaba ɗaya suka zuba masa ido babu wanda ya iya magana,haka ya shige part ɗinsa cikin sauri Mus'ab ya tashi zaibi shi Hajia tayi sauri tsayar dashi haɗe da cewa ya rabu dashi,she already knew his habit idan yana cikin damuwa.

Yana shiga ya fara cire kayan jikinsa daga shi zai boxer ya shiga bathroom,yana zuwa ya cire boxer haɗe da jingina a jikin bango hannu yasa ya kunna shower nan ruwa ya fara sauka a kansa zuwa body ɗinsa,idonsa a lumshe yake ya najin saukar ruwan a jikinsa,kafin ya buɗe idonsa a hankali ya sauke a mararsa wacce ke harba masa,saurin ɗauke idonsa yayi ganin yadda gabansa yayi,wannan wacce irin jaraba ce inama Allah bai ɗora masa wannan lalurar ba,yanzu idan mace kejin abinda ya keji yaya zatai da rayuwar?,shine suke faɗawa karuwanci wannan shine amsar da daya zuciyar ta bashi,haka ya gama bath ɗin ya ɗauro alwala sannan ya fito,mai damu da ruwan jikinsa ba ya ɗauki wafa coffee'n jallabiya ya saka,prayer mat ya shimfiɗa ya tada sallah,ya daɗe yana adduar samun nasara a zaɓen da zasuyi,sannan ya nemi tsari daga sharrin mata,bayan ya idar yayi saurin tashi ya cire jallabiyar a daddafe ya saka black boxer ko riga baisa ba gaba ɗaya ji yake kamar zai mutu gashi lemon tsamin da yake sha babu yau,babu abinda yake sai juyu haɗe da kiran sunan Allah tabbas da yana da aure bashi da wata matsala amma wazai aura?.

Sun daɗe a zaune a parlour lokacin Mus'ab ya shige ɗakinsa ransa duk babu daɗi ganin yayansa haka,Hajia yace ta miƙe sannan ta kalli Najwa tace.

"maza jeki dubamin lafiyar yayanki naga bai fito ba,idan lafiya yake saiki huce ɗakinki,idan babu lafiya make me call"ta faɗa lokacin da take mata nuni da ɗakin A.j sannan tayi ɗakinta,tashi tayi ta nufi ɗakin nasa tun daga kofa take jiyo nishinsa ɗan taɓe baki tayi kafin ta buɗe kofar ta shiga,turus tayi ganin wanda take matuƙar shan wahalar nemansa ashema yana tare da ita,idonsa a rufe yake yayin da hannunsa ke riƙe da mararsa wani murmushi tayi domin ta gama gane matsalarsa,a hankali ta ƙarasa shiga ɗakin,zuwa lokacin baya gane komai dan haka bazai iya cewa an shigo ɗakin saba,bed ɗin ta haye sannan ta matsa kusa dashi hannu tasa ta ɗora kansa a cinyarta yayinda ta fara shafa sumar kansa,wayyo A.j ji yayi kamar zai mutu sabida wani abu daya fara yawo a jikinsa,ƙara shigewa jikinta yayi jin yana samu relef daga wajanta,murmushi tayi sannan tace.

"weldone"

zaro ido tayi lokacin data kalli mararsa wani irin harbawa take har kana iya gani daga jikin boxer ɗinsa,hannu tasa a hankali ta zuwa cikin boxer ɗinsa nan take hannunta ya sauka akan.



Idan naga comments zakuga new update.

Comments#
Shere#
Vote#

*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON

3 / 16