RAINO NE SILA COMPLETE HAUSA NOVELS BY NIMCY LUV.txt

Author :  NIMCEY SARAUTA Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   7 / 16

18K to 21K   out of 46.3K words

dan takaici kaifin yayi wani abu yaji saukar hannunta a ƙirjinsa.
******** *****
Sosai yayi kewarta ya rasa yaya zaiyi,babu kowa a makarantar sauran teachers duk sun tafi gida hutu,gashi bebyn tasa ba zata dawo ba tunda ta gama makarantar,rabun shi da ita shekara guda kenan tunda yaje gidansu akace yayi hakuri zuwa wani lokacin,gaba ɗaya zaman kaɗaici ya ishe shi,babu abinda ya keson gani sama da ita babu voice ɗin da kunansa ya kesonji sai nata,"what should i do?"wannan shine tambayar da Teacher AMEEN yayiwa kansa,ɗan tsaki yaja daya tuna da mahaifinsa da ace zai iya da ya gaya masa ya nema masa auren ANUSHA BEBY,amma bazai iya ba babu mutumin daya tsani gani sama da mahaifinsa babu shakka gobe zaiji wajan iyayen BEBY koma mai zai faru saidai ya faru.

MENENE DA LILIN DA YASA AMEEN YA TSANI DADDYNSA?

Ranar sunday da yamma yayiwa Abuja dirar mikiya,ko DADDYN nasa bai gayawa ba sabida tafiyar tazu ba zata.

Da fara Getman ɗin gidansu ya tareshi tare dayi masa wlcm, bayan sun gama gaisawa kai tsaye yayi cikin gidan,babban Parlour ya huce sannan ya huce guest Room ya haura steps ɗin benen,babu wanda ya keson gani sama da DADDYN sa kuma abin alfaharinsa fatansa ɗaya Allah yasa yana gida sabida yaga motarsa.

Tun kafin ya ƙara ya kejin ihu ƙasa² jikinsa a sanyaye ya tura ƙofar ɗakin,gaba ɗaya jikinsa ne ya fara rawa yayinda bag ɗin hannunsa ta faɗi zuwa ƙasa,wasu hawaye masu zafi suka biyo gefen idonsa suka fara sauka a saman fuskarsa.

"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un"

Shine kawai abinda ya faɗa,saka makon ganin DADDYN sa na sukuwa akan wata haihuwar uwarsa.



(pls dukkan wanda yasan littafin nan zai ɓata masa rai,yada kata da karantashi tun yanzu domin bansan ƙana nan magana💁‍♀️haka na tsara labari na kuma akwai saƙon da yake ɗauke dashi,naka shine comments idan kayi niya)


Pls wattpad yaudai na roƙa kuyimin Comments pls and pls tnx anty.


Comments#
Share#
Vote#


*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_

*_NIMCY LUV_*
👸🏻S@r@ut@👸🏻

@wattpad
Nimcyluv


*mai ilimi shike waƙa*
*mara kunya ya taka rawa*
*wawa ya zubda kuɗinsa*

Jan kunne🤗

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociat

*41-42*

Runtsa idonsa AMEEN yayi da ƙarfi ganin abinda mahaifin nasa keyi,wasu hawayen takaici ne suka shiga zubuwa daga cikin ƙwayar idonsa suwa kan fuskarsa,ashe daman DADDY mazina cine bai sani ba?how long ya kasance yana aikata wannan ɗayan aikin? Ubana wanda ya haifini shine akan wata yana kururuwa yayi naked,wayyo Allah kaico da irin wannan bad habit ɗin,da gudu yabar flat ɗin lokacin da yaji DADDY yayi wata kururuwa tare da faɗin.

"Ohh yah..dear just like dat,wayyo Allah daɗi...pls shamin sosai"

Bai ƙarasa jin abinda zai faɗa ba ya sauka daga steps ɗin benen da gudu,zama yayi gues parlour jin kansa na sarawa ji yake inama ace ba DADDY ne ya haifeshi ba,kayansa ya kwasa gaba ɗaya ko mota bai ɗauka ba yayi hanyar waje.

Tunda ya fita shine bai ƙara komawa gidan ba har yau.

Dafe kansa yayi lokacin daya kama tuna irin cin zarafin da mahaifinsa yayi masa,amma ya ɗau niya a yau ba sai gobe ba zai koma domin zuwa neman auren BEBYn sa.
***** *****
Wani wawan mari A.J ya sakar mata,tare dayin mahaukacin tsaki,banda lalura mai zaisa yazu wani CLUB duk taran ƙaruwai wanda idan bakai wasa ba sai suyi maka fyaɗe.

Tashi yayi yai waje yama fasa zama neman abokin nasa,domin wajansa yake zuwa CLUB ɗin,yana fita ya faɗa motarsa daret wajan wani Event yayi wajan dinner abokinsa,MUKTAR TIJJANi M.T da DIYANATU TIJJANI a littafin (SAI NA AURETA) few minutes ya ƙara babban Hall lokacin har anfara dinner,nan ya zauna cikin abokansa irinsu ANWAR(Ƙaddarar mace)AFFAN(Ashe ƴar babata ce)YISHAM(Lamrat) sai manyan ƙasa jigogi iyayen tafiya YARIMA SUDAS(Izzar so)dinner tayi dinner ban dawatsa kuɗi babu abinda ake,ƙarfe 11² aka tashi kowa yayi gida.

****** ******

Sosai yake sharara gudu akan titi duk da kasancewar titin babu mutane domin dare ya fara,few minutes ya ƙarasu gida tun daga nesa yake danna wani wawan horn nan da nan Getman ya buɗe masa ya danna hancin motar ciki,shuru bai fito ba zama yayi a cikin motar saida ya ɗauki wajan 20min lokacin 11:30 buɗe motar yayi ya fito da sauri² yake tafiya harya isa babban parlourn gidan turus ya tsaya domin ganin Hajia zaune akan sofa da Hislun muslun a hannunta da alama addu'a take.

Tafiya ya fara zuwa flat ɗinsa ya tsinkayi muryata.

"zonan dr" shine kawai abinda tace sannan taci gaba da abinda take cikin kwanciyar hankali.

Jiki a sanyaye ya ƙarasu wajanta,zama yayi kusanta ba tare da yace komai ba,abin hannunta ta ajjiye ta kalleshi fuska babu wasa tace.

"zuwa yansu kasan ka girma, zuwa kayi dare a waje bana ka bane,domin kayi iyali ya kamata kasan mekake duk da bani da wani tunani a kanka,kada kaje ɗakinka domin ankai ma komai naka flat ɗin waje amaryarka nacan tana jiranka,Ubangiji yayi maku Albarka"

Tana faɗin hakan ta tashi tayi flat ɗinta domin daman shi take jira.

Jin kasansa na juyawa yayi saurin saka hannu ya dafe forehead ɗinsa take matuƙar yi masa ciwo,a daddafe ya ƙarasa flat saurin runtsa ido yayi ganin wani haske a parlourn,tafiya ya fara kansa tsaye yana shirin shiga flat ɗinsa yaji yayi ƙaro da mutum ɗago kai yayi ya ganta kwance saman sofa tana bacci hankalin kwance,gaba ɗaya ta zamu legs ɗinta ƙasa ɗan ƙaramin tsaki ya ja bayan ya gama kallonta kota kanta bai bima yayi shigewarsa flat ɗinsa.
******** *****
A after 2 week letter.
Koda wasa A.j bai taɓa haɗa shinfiɗa da Najwa ba,zaman 5min baya iyawa da ita ya gwammace yayi tafiyarsa flat ɗin Hijarsa.

Ameen yazu wajan Beby Anusha kamar yadda yayi fatan hakan,wajan zuwansa biyar koda wasa bai taɓa ganin Beby ba saidai suyi magana da Hajia ko Mus'ab.

Wasa² abu taci tura mitar yau da ban na gobe da ban,daka ƙarshe Hajia ta ɓuƙaci ya turo maga bata ayi magana domin ta gaji da ziyar da yake mata,Anusha ta ƙarasa karatunta a ɗakinta kamar yadda tayi mata wish na dugwan karatu,yayi nacin yaga Beby amma ta hana saiya turo iyaye.

Wajan kwana 3 dayin magana iyayen Ameen sukazu nema masa auren Beby cikin girmamawa aka basu akan sati ɗaya za'ai bikin domin kowa ya fahimci Ameen bashi da kowa wanda zai ɗauke masa kewa hakan tasa su Hajia suka amince.
**** **** ****
To A.j ciwo kullum ƙara gaba yake babu wanda ya sani saidai ya karaci juyinsa shi ɗaya sannan ya fito,gaba ɗaya ya rame baya cikin haiyacinsa,tsakinsa da Najwa gaisuwa itama ba kullum ba.

Bayan sati guda aka fara biki cikin girma da aminci,beby sai murna dake zata zauna da teacher bata ɓoye soyyayarsa gaban kowa saita nuna,har ranar biki haɗuwarsu ɗaya da Teacher.

Ta ƙara girma da kwarjini fiye da tunanin mutum,gyara kowa tasha babu adadi.

Ƙofar gidansu amarya ya cika da mutane masu yawan gaske,manyan mutane masu aji da girma da kwarji sune suka cika ƙofar gidan wannan karan ba'a Masjid akayi ba.

Guri ya cika sosai kowa yayi shuru ana sauraran ɗaurin auren AMEEN da ANUSHA.

Mai gabatar da auren ne ya gyara zama yace.

"Masha Allah muna godiya ga Allah daya nuna wannan rana bai girma da ɗaukaka,a dai² irin wannan lokacin dubban jama'a zasu shaida.."

Kafin ya ƙara magana wani magidancin mutum yazu da gudu yace.

"kada a ɗaura wannan auren ko an ɗaura za'a kunce"

Gaba ɗaya mutanan wajan sune suka cika da mamaki da kuma jimami,amma banda AMEEN domin yasan waye mahaifin nasa saidai koda wasa baiyi tunanin zaizu wajan ba,yasan da bikin but baisan wacce zai aura ba.

Wani mutunne yace.

"kai kowa malam lafiya waye kai?"wannan shine tambayar da yayi masa.

"wani shu'umin murmushi yayi sannan yace.

"da raina da lafiya ta bazan taɓa bari jinina ya haɗa jinin Maƙiya na A.j ba,dan haka nine ubanka dole kabi umarnina kona tsine maka"

Sai lokacin A.J ya ɗaga kai jin an ambaci sunansa,ɗan taɓe baki yayi haɗe da dafe kai dan haryau baya jin daɗi,tashi yayi yabar wajan tare da yin cikin gidan,nan Mus'ab ya mara masa baya.

Suna zuwa suka tarar da Hajia zaune ita da Najwa ansha kyau kamar babu gobe,nan Mus'ab ya zaiya nawa Hajia komai dake faruwa.

Tashi tayi tsaye ranta ɓace sai kuma tayi murmushi ta dafa kafa ɗar Mus'ab tace.

"yayi iko da kuma izza a matsayinsa na uba a gareshi,amma babu komai nima zan nuna nawa ikon akan abinda nake da iko akai,Mus'ab get ready wannan auren babu fashi a yau za'a ɗaura shi"


(domin nunamin soyyayar da kuke kuma na gane cewa koda tare dani,kuma zama na amana inason ku nunamin ƙauna ta hanyar siyan book ɗina na *🌹IZZAR SO🌹* wannan shine abinda nake buƙata my guys,salon book ɗin na dabanne a nan zaku fahim mene ƙabila,da kuma izza ta so daga ko wanne ɓangaran Ƙabilun)

Comments#
Share#
Vote#


*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE REASSON BEHIND_

*_NIMCY LUV_*
👸🏻S@r@ut@👸🏻

@wattpad
Nimcyluv


*ITA GANGA🥁 IDAN TAYI ZAƘI FASHEWA..TAKE🤟🏻*


*_Am Not A Born Writer🤞🏻But I Was Born A Writer💁‍♀️_*



*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*


*43-44*


Faɗaɗa fuskarsa Mus'ab yayi lokacin daya gama jin abinda Hajiyar ta faɗa,ɗaga kai yayi yaga A.J harya shige flat ɗinsa,da murna ɗauke akan face ɗinsa ya koma ƙofar gidan inda taron jama'a suke.


Zuwa lokacin har AMEE N yabar wajan,jikin ɗaga muryar Liman ya fara kwararo addu'a,shi kansa yaji daɗin Hukuncin da Hajiyar da yanke,babu ɓata lokaci aka shiga gabatar da ɗaurin auren kamar yadda kowa yake jira,gaba ɗaya anyi shuru ana sauraran abinda Liman zaice domin basu san dawa za'a ɗaura ba,a razane MUS'AB ya ɗago kai jin abinda Liman yace.



"ALLAHAMDULILLAH daman wani hanin ga Allah bai wane yau duban jama'a duka shaida ɗaurin auren DR AHMAD TIJJANI ASASA DA ANUSHA TIJJANI akan sadaki duba ɗari cif,muna ruƙon Allah ya basu zama lafiya"


Gaba ɗaya wajan ya ɗauki surutun mutane,kowa yana tofa albarkacin bakinsa domin sunyi zaton da MUS'AB za'a ɗaura.


Haka akai taran ɗaurin auren aka watse,MUS'AB ya huce wajan bin cike akan zaɓe mai tahuwa.

Yana zaune akan bed ɗinsa yasa hannu ya dafe kansa dashi,shuru yayi yana sauraran bugun zuciyarsa,yana shirin tashi tashi ta shiga toilet Hajia ta turo ƙofar ɗakin ta shigo,jiki a sanyaye tazu wajansa ta zauna kallonta kawai yayi baice komai ba,amma yasan tunda tazu har flat ɗinsa akwai sometin big daya tasu,kallonsa tayi sannan tasa hannu ta riƙe hannunsa tace.


"Haƙiƙa na yanke hukuncin da nasan shine dai² kuma wanda nasan zakai alfahari dashi,a karu na biyu nasa ayi maka auren huce ta kaici na zaɓi na aura maka ANUSHA sabida akan kane akace baza'a aureta ba,ina son kayi haƙuri ka ɗauki ƙaddararka wacce ni a waje ba ƙaddara bace,ka riƙe matanka da amana hakuri da kuma juriya,nasan baka da matsala ina fatan ka bawa matan kula da musamman ninasan cewa zakai alfahari dasu"


Tana faɗin hakan tasa hannu ta shafa gashin kansa,sannan tayi waje abinda sam ya rasa me ya keji a ransa,shin meye amfanin wannan duk auren da ake masa marasa amfani saidai aita tara masa mata ƴan biyu bakwai basa da wani amfani a wajansa,amma babu komai zai zauna tasu a hakan kodan Hajia tayi farin ciki,ɗan tsaki yaja lokacin da yake tunanin habit ɗin ANUSHA shikam bazai iya ɗauka ba sam gaba ɗaya jikinsa yayai waek kansa taci gaba da sarawa kamar zai rabe baya iya ajjiye damuwa a ransa amma wannan hukuncin na Hajia yayi masa tsauri fiye da tunaninta a haka ya tashi ya shiya toilet ya sakarwa kansa shower.



Sosai take lokacin da Hajia ta gama yi nata bayanin wanda aka ɗaura mata aure dashi,damuwarta shine tayaya zata iya rayuwar aure sa miskilin mutum kuma wanda baya sonta,abu guda ba zata iya watsawa bijirewa Haija ba zata taɓa cewa bata son auren ba,tayi alƙawarin zama dashi da daɗi babu daɗi.



Najwa ce ta gyara zama gaba ji take zuciyarta kamar zata fito waje wannan wane irin cin fuskane,wane irin rashin kirki aka gwada mata za'ai daga aurenta ace anyi mata kishiya mai hakan yake nufi?tasan ba good time suke da A.J amma ta fison ya kasance nata ita ɗaya,kallon Hajia tayi tace.



"to Hajia tunda bata sonsa a raba auren kawai,daman nayi tunanin da bro Mus'ab zaa ɗaura koma komai shi zai zauna da ita tunda gida ɗaya suke kuma bazaiyi tunanin cewa ita ƴar riƙo bace kamar yadda wancen ya faɗa"


Takai ƙarshan maganar kamar zata daki Anusha sabida yada ta kejin heartbeat ɗinta na ƙaruwa.



Ɗan murmushi Hajia tayi sannan ta kalli ANUSHA wacce take sauke ajjiyar zuciya,sannan ta maida hankalinta wajan Najwa tace.



"banda abinki ai babu abin damuwa aciki am sure zasu dai² ta kansu"


Ta faɗi hakan tana shigewa cikik flat ɗinta,wata uwar harara Anusha ta zabgawa Najwa tace.



"babu abinda zanyi da mijinki nima ba sonsa nake ba,meye abinso ma a wajansa haddq zaki zu kina mani iyayi a nan wajan,kuma zama dashi babu fashi zaki zama ƴar kallo ne"


Tana faɗin hakan ta tashi da niyar shigewa flat ɗin Hajia,nan sukayi karo da juna ɗanja baya tayi ta kalleshi,sanye yake da wata gezner shadda amy colour wacce taci ɗinkin zama ni ya saka babbar riga sai zabga ƙamshi yake hannunsa ɗauke da Lapton da key ɗin car,a 2min tayi masa wannan kallon ta ɗauke kai,ɗan taɓe baki yayi tare da jijjiga kansa yana lissafi da zuciyarsa,domin sosai yaji abinda take gayawa Najwa,ta gefensa ta ratsa ta huce wajan 5min yana tsaye a wajan kafin yasa ƙafa da niyar barin ɗakin,Najwa ce tasha gabansa tare da cilla idonta cikin nasa tace.


"yanzu kana nufin ka amshi auren da akayi maka a karo na biyu"


Ta faɗa idonta na kawo ruwa,hannu yasa akan shoulder ɗinta tare da matsar da ita gefe yayi waje abinsa.



Yana fita ya shiga wata sabuwar motarsa tare dayi mata key yayi wajan get da gudu Getman ya buɗe masa ƙofar ya cill hancin motar kan titi nan ya fara sharara gudu kamar zai tashi sama.


Lokaɗin kaɗan ya ƙarasa babban asibitin Abuja,yana zuwa yayi parking motarsa ya fito nan ma'aikan suka shiga gaishe kai kawai yake jinjina masu harya samu ya shiga Office nasa,babu jira ya fito ya fara duba marasa lafiya.


Ƙarfe 5dai² ya gama komai a asibitin yana shirin tafiya gida ANWAR(ƙaddarar mace) shi da M.T (Sai na aureta)suka shiga office ɗin nasa zuwa shiga suka gaisa,kallonsu kawai yayi ya ɗauke kai dan yasan shirme za suyi masa,Anwar ne ya gyara zama yace.


"kaga ɗan gatan Hajia mai mata biyu a wata ɗaya kaidai kaji daɗi"


Kallonsa A.J yayi sannan ya motsa bakinsa yace.


"Munafiki"



M.t ne yayi dariya yace.

"aa ba wani munafiki gaskiya ce,koni da DIYA zata ban damai ai saina ƙara auren nan nima naji yadda kaji"



Tabe baki yayi baice masu komai ba saima lumshe ido da yayi.


M.t ne ya kalleshi tare dasa hannu ya daki shoulder ɗinsa yace.


"ɗan iska uban miskilanci kana ji ana magana sai kayi shuru shiyasa wata rana nake daɗewa banje wajanka ba"




Kallonsa A.j yayi sannan yace.


"kuma shine zaka illata masu sona"

Ya faɗa yana kwabe fuska kamar zaiyi kuka,Anwar ne yace.


"kaidai Hajia ta gama taɓaraka wallahi,au ur best frnd fa babu lafiya"



Gaba ɗaya ya dawo da hankalinsa kan Anwar,ɗan zaro ido yayi waje hakan ya tabbatarwa da Anwar A.j ƙarin bayani ya keso.


Gyara zama yayi yace.


"YARIMA SUDAS(Izzar so kanemi naka kasha karatu) babu lafiya ana tunanin MAGIC akai masa,baya iya komai sai anyi masa abun dai babu daɗi,yau MAI MARTABA da kansa zaije LOKOJA ɗauko shi,tunda yaje ya haɗu da wata ƴar sarkin garin yace yana so to kasan halin ƘABILAN EGBURA abun dai babu daɗi so bad"


Gaba ɗaya suka jinjina lamarin babu kamar A.j wanda ya kejin babu daɗi da rashin lafiyar YARIMAN danma a haka suna da tsari na kare jikinsu da abin saiya fi hakan.


"kai!! Kuta shi kubarmin Office"


Shine kawai abinda ya faɗa ya kwashi Lapton ɗinsa da key gaba ɗaya suka tashi suka nufi waje,M.t ne yace.


"daman ina kaga ta zama Ahmad hankalinka nakan Bebyn Hajia"


Kwabe fuska yayi tare da langwaɓar da kai waje guda yace.


"pls Muktar"


Dariya gaba dariya sukai kowa yaje wajan motarsa ya shiga a hankali suka fara ficewa a compund na asibitin.


Zuwa yanzu ta hakura ta saki ransa,tana kwance a cinyar Hajia tana sharara bacci tunda akai sallar isha'i ta fara bacci.


Sanye take da wata rigar bacci pink colour wacce ba tafi iya Lap ɗinta ba,gaba ɗaya an tattare bata gashin kanta waje guda,rigar hannunta ƙara mine a gaban rigar an rubuta MY CHERI.


Ƙarfe 10:30 ya shigo parlourn na Hajia da shigarsa ta bacci sai zabga ƙamshin turare yake,tunda ya shigo idonsa akan ya sauka,ɗauke kai yayi ya shiga gaisar da Hajia suna gaisawa ya tashi da nufin barin parlour.


"waka ajjiye da zai ɗauki beby ya kaita ɗakinta bayan kasan bacci take, nima na gaji a saman lafiya tunda ta samu mai kula da ita"


Kallon Hajiar yayi yace.

"to ki tashe ta mana"


Wata harara ta zabga masa tace.

"sabida ɗaukan alhaki ko,kazu ka ɗauke ta idan baka son na ƙara magana ok"


Baice komai ba ya ƙarasu inda suke a hankali yakai hannu ya ɗago ta cak zuwa jikinsa,ɗan lumshe ido yayi lokacin da skin ɗinsu suka haɗu waje ɗaya,haka yasa kai ya fice daga ɗakin kamar bai ɗauki komai ba,murmushi Hajia tayi tace ko

7 / 16