Rikicin babban gida Book Complete Document by Real Afreen ce.txt

Author :  Real Afreen Category :  A Books

Chapter   5 / 8

12K to 15K   out of 22.9K words

suke bata kuma dan kadan fa"


"Kaiii Arman wayafadama banfason Neman mgn"


Cikin sauri ya miqe mamaki yacika mumy ganin hawaye afuskarsa


"Wallahi mumy ammy ce ta fadamin"


Shiru mumy tayi ta kasa cewa komai safeena ce tafara mgn tana fadin


"Mumy dan Allah kisa baki akarbo ta..kinga fa tanason yaya..kuma hydar dinan yayi hk ne fa dan ya rabata da ya Arman kuma kinga tinda akayi ba'aji daga garesu ba"


Shiru mumy tayi tana nazari..nanfa suka dinga ma mumy magiya safeena ma harda kuka...


Nanfa mumy tace musu zatai mgn da dadynsu inya dawo za akarbo Amra...


Zaune suke anty Amarya na goge masa bakin saqe saqe iri iri takeyi aranta...


"Watoh dik abinda arman yayi abaya ya kwacewa hydar amra be ishesa ba ynxu seya hada masa da duka toh wallahi bazata laminta ba kokadan"


Muryar hydar ce yadawo da ita daga tunanin data luliya


"Umma innason amra kinga ance za ababi ita kar arman yasa ahanani ita..kuma yaza ayi na barmasa Dana..plxxx umma help me shikadaine jikanku fa ko bakwason abinda zan Haifa"


Shiru anty amarya tayi kamar bazata ce komai ba daga bisani kuma tasoma fadin


"Qyalesa wallahi be isa ba kuma"


Dadine y kama hydar sosai...



*washe gari*




Yau safiya yadawo daga tafiyarta hajiyarsu kowa nata murnar dawowarta..


Nanfa tashiga dik dakunan nan ta gaida iyayen nata kafin ta yada zangwanta adakinta..wanka kawai tayi tafita nema ya Arman amma akace mata bata nan dakinta ta dawo ta kwanta nan barci ya dauketa...


Bayan sallar magrib ta tashi dan hk tana tashi ta gabatar da sallah...kanwarta dake kwance a dakin ce taso ma fadin

"Anty safiya kinsansan meyake faruwa kuwa"


"A'a saikin fada"


"Abban su amar ya kulleta dakintadake partdinsu ance ma key din dakinsa yakai ya ajiye infadamiki"


"Meyasa?"


"Wai saboda tanada ciki"


Safiya najin hk bata qarasa jinzancen ba tadagawa kanwartata hannu alamun yayi shiru..


Hanyar qofa ta nuna mata dan hk ta miqe simi simi tafice daga dakin tana turo baki..


Hawaye safiya tafarayi tana fadin


"Wallahi bata isa ta haihu da ya Arman ba SBD tsananin gata ma harda wani kulleta a dakin to wallahi adarenan senaje nadaki banza"




Share hawayen fuskarta tayi ta miqe ta fada toilet domin watsa ruwa..


Misalin karfe 10...safiya ranar part dinsu cikin sanda ta nufi part dinsu amra tana tura qofa da mamakinta taji abude danko hartayo gurin spear keys daga dakin goggo Wanda ke qunshe da dik keys din dakunan gidan...


Dakin abba ta murda wannan ko akulle ne dan hk cikin hikima da dabata ta fara sa keys din key na 8 kuwa shi ya bude mata qofar..murmushi tayi kafin cikin sanda ta shiga...tanasan halin Abban amra da nauyin barci dan hk taji goggo tana fada..


Dube dude ya farayi ta bude can ta bude nan tana duba agogo taga qarfe 11...


Harta fara gajiya nantakai hanunta saman sip aikuwa tana sa hannu sai saman key..


Zaro ido tayi tana murmushi..


Dauko key din tayi taga keyhloder me hoton amra ajiki tinna graduation dinta hkn ya qara tabbatar mata da shine..


Cikin sauri ta fitoh ko kulle qofar batayi ba takallamta ma anan qofar dakin abba ta manta su










*Queens Online writers*πŸ‘‘
[8/27, 3:52 PM] Real Afreen ceπŸ’‹: 🍑🍑🍑🍑
🍑🍑🍑🍑🍑
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
~Rikicin~
*{Babban gida}*




Na




*Faty Afreen*😍




Wednesday's update 16th August 2017




_Gaisuwata zuwa gareku masoya na masu bibiyar novels dina nagode da addu'o'inku gareni tnxx_




*Ban manta damu ba*


_Yar mutan wudil_
_Fadila lamido_
_Zuwaira(Pretty queen)_
_Asy Khaleel_
_Maman Shaheed_
_Abba gana_
_Abdul precious_
_Sadiq y ahmad_

And oll odas 😍






*Visit ma blog*
Afreennovelseries.blogspot.com


*Vote me and comment via watpadd*
@Fatyafreen1








Episode *56-60*




Dakin Amra ta nufa cikin sauri tana zuwa tasa key ta bude kofar..kwance ta iske ta kishingide akan gado tana zaune akan darduma jikinta da hijabi alamun sallah take


"Wallahi baki isa ki haihu da Wanda nakeso ba"


Da saurinta ta qarasa tasa qafa ta naushi cikin Amra


"Wayyoh Allah na"


Shine abinda Amra ta fada tare day in zunbur ta tashi daga kishin kidar da take...


"Safiya!!!!"


Acewar Amra wacce ke riqe da cikin ta tafada cikin mamakin


"Nicefa nadawo wallahi baki isa ki haihu da Arman ba se cikinan ya zube"


Itako amra aincemata komai tayi dan adadinta ma incikin ya zube ynxu za abarta ta zauna da mijinta..


Murmushi kawai amra tayi


"Karki ga wai natafi kiyi tunanin barinki nayi kihaihu dashi kona manta inna ankare dake kuma dama bacemiki kikiyayi haduwar mu dake"


Naushi ta qara kaimata aciki na wannan karon ya shigeta sosai dan Wanda yadanyi qara..


Duka kawai ta dinga kamata aikuwa amra data fara jigata ba shiri tahau ihu tana riqe da ciki...Safiya na ganin hk tayi saurin fitowa karar bude qofar dakin ammy datji ne yasa tayi saurin fadawa kitchen gabanta sai dukan uku uku yakeyi...ihu amra gaba daya ya karwade gidan sunnan ammy da goggo Dana arman kawai take ambata...

Arman kuwa kamar Wanda aka hankado ya duro daga kan gado yafitoh hydar ko dake ta barcin sa sanda anty Amarya tazo ta tashesa kafin ya fitoh...


Abba ma fitowa yayi gamamakinsa sai yaga kofarsa abuse amma se kawai ya wuce...kan su qaraso harta suma...


Arman ne ya ruqota nanfa ya sunkuceta yayi waje da ita..safiya kuwa har ynxu tana kitchen...


Asibitin aka nufa da ita mutane biyar ne suka tafi da ita...


Tanajin sun watse ta fitoh daga kitchen din tabi ta backyard din gidan ta bude qofar part dinsu ta baya ta shige daki...fuskarta pall da fara'a


Dan kokadan batayi tsammanin cikin bana Arman bane


Gabadaya Arman yafita hayyacinsa ya gigice...
Nurses din Suka yo kanta ba bata lokaci aka shiga ciki da ita..


Can gida kuwa bayan kowa ya watse annata jimami Abban amra na komawa daki yayi cinkaro da takalma sai a lokacin ya tuna da qofar sa daya gani a bude...


"Toh ya akayi aka bude kofar dakin nawa kuma wannan takalman na waye dik ta qare wani ne yashiga ya bude dakin amra"


Abinda abba yake ta tunani kenan dik ya damu dik da amra ta bata masa rai hkn be hanasa jin wani iri ba...tunani yafarayi toh meyasameta???Addua ya farayi Allah yasa zata rabu da cikinan ta huta suma su huta...





_Morning_


Kwance amra take akan gadon asibiti arman ke zaune kusa da ita riqe da hanunta da alamun barci takeyi kafin yan gidan sunxo da wannan yashigo ya fita sai wannan yashigo..


Safiya kuwa murna takeyi tazo ganinta...


Daidai tashigo cikin asibitin kenan ta jiyo muryar mum da goggo suna magana...


"Ai gwara da cikin ya zube kinga ynxu sai amaidata ga mijinta kawai shine kwanciyar hankalin kowa"


Acewar goggo..murmushi mum tayi kafin ta soma fadin


"Nikaina naji dadin hakan dan da ance hydar xa abata toh gsky hankalin arman baze kwanta ba"


Goggo ce ta girgiza kai tana fadin
"Yaran xamani kenan in and a wautar yaranan shi hydar yaza ayi ya kusanci matar wansa..Allah dai ya qara shirya mana su"


Ameen mum ta fada kafin ta miqe ta nufi cikin dakin daamra take...
Ahankali safiya tafara ja da baya tana nazarin abubuwan da suka fada...
"Ynxu suna nufin dama cikin na hydar ne?wayyoh Allah mena aikata na qara nisanta kaina da ya arman meyasa nadau hukunci ban tsaya naji kan zancen ba"


Saidai takai kan wani dagalin dake bakin asibitin ta zauna tare da safe kai hawaye na zuba..tanan zaune hydar da anty Amarya suka shigo dik agigice...




Suna zuwa dakin suka wuce goggo da ammy da mum da arman suka iske a dakin cikin sauri hydar ya qara sa gurin ya tare da riqe hannayenta..


"Amra plxx stay strong save our baby"


Kalmar daya fada ne ya fusatar da arman dan haka yayi saurin fixge hanun hydar dama jikin amra..


"Mallan kabar tabamin matata ba kusa halaqa ynxu tinda cikin da kake taqama dashi ya zube"


"Whatttt???!!!
Shine abinda hydar ya fada...


" kafita annan banason ganinka"


"Kaiii karkaga ka girmeni inna qyaleka amra tawa ce ni nikadai baka isa ka rabamu ba..nasan cikin ma kai kayi yanda kayi aka cire mata shi kuma wallahi sai Allah yasa ka mata"


Acewar hydar Wanda ya juya yana qara qoqarin riqe hanun amra


Afusace arman ya cincikosa tare da zuba masa mari..


Cikin fushi anty Amarya ta tazo ta riqe hydar


"Ya isheka arman kodan kaga inna qyaleka..bari kaji infada ma indai Nina haifi hydar toh sai ya auri amra"


Mum ce ta taso tana fadin


"Haba umman hydar ya xaki dinga fadan haka kefa ya kamata ki..."


Mum bata narasa xancenta ba anty Amarya ta katseta da fadin


"Dallah rufamin baki ai dik tafiyar Ku daya wallahi kusa aranki hydar saiya auri amra koda makircin da kukayi aka xubda cikin"




Ammy ce ta gani da hayaniyarsu ta miqe tana fadin


"Ya isheku ya isheku...bari kudi dik acikinku bame auren amra indai Nina haifeta"




Gaba dayansu suka gwalalowa ammy ido cike da mamakin furucinta










Afreen ce😍😍
[8/28, 1:00 PM] Real Afreen ceπŸ’‹: 🍑🍑🍑🍑
🍑🍑🍑🍑🍑
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
~Rikicin~
*{Babban gida}*


Na


_Faty Afreen_😍






*Nasadaukar da wannan shafi zuwa gareku ibrahim(Watoh expensive angon anaam) da kuma dear Hamza..dake garin katsina dutsinma nagode Allah ya barmu tare*😍


Gaisuwata gareku


_Mum Nawal_
_Yar mutan wudil_
_Asy Khaleel_
_Ayusha illiyas_
_Maman Shaheed_
_Munayshat_
_Pharty bb_
_Exclusive_


And oll ma fansπŸ’‹




Monday's update 28th August 2017




Afreennovelseries.blogspot.com




Vote me on watpadd as
*fatyafreen1*




Episode *61-65*



Gaba dayansu suka gwalalowa ammy ido cike da mamakin furucinta..


Gyada kai goggo tayi dan ita kanta sun bata mata rai ace baiwar Allah na kwance maimakon su mata addua sun tsaya suna fada..


Komawa arman yayi yazauna kusa da amra shiko hydar a fusace ya fice harara anty Amarya ta watsawa mum kafin ta fice itama...


Zama ammy takoma tayi tana mai tausayawa amra saboda yanayin da take ciki..


Kwananta biyu a asibiti aka sallamosu suka dawo gida kwatakwata arman yaqi yarda yayi nesa da ita


Zaune suke gaba dayansu sun taru a palon goggo..


"Amra muna bukatar jin meya faru yadaren ranar"
Shine abinda Abban arman ya fada..


Juyawa amra tayi ta kalli safiya wacce taketa watso mata harara..juyawa arman yayi yabita dakallo yaga safiya take kallo tin daga lokacin yagane cewar safiya ce sanadin abinda ya faru..


"Anna tmbyrki kinyi shiru"
Acewar goggo..
Ahankali amra ta juyo ta kalli arman Wanda yariqe mata hannu tare da gyada masa kai...


Hadiyar miyau amra tayi kafin tasoma fadin
"Daddy yaya safiya ce tashigo dakina hknan tahau dukata"


Kowa yacika da mamakin kallon safiya sukayi wacce ta sadda kai qasa ta tana wasa da yatsanta..


"Ke safiya me tayi miki zaki daketa har ki illatata"?


Hydar ne ya miqe gadan gadan yayi kanta ze daketa..

" kaiiii hydar baka da hankali ne? Yazama daketa"


Acewar mum..anty Amarya ce tayi caraf da fadin


"Inna ruwan ki wayasa bakinki"


Abban amra ne yayi mgn tare da fadin
"Karka kuskura ka tabata idan ba hk ba ranka saiya baci"


Komawa hydar yayi yazauna yana noqe noqe..
Hawaye safiya tafarayi
Yau tajawa kanta batacinma burinta ba gashi har Anna niyar dukanta amma ya arman be tare mata ba ..




"Ke Safiya me amra ta miki"


Abban safiya ne ya miqe yana fadin
"Zakiyi bayani ko saina babballa ki?"


Cikin shasheqar kuka tasoma fadin
"Abba nifa nakeson ya Arman meyasa zata aure shi Wallahi bazan basu su zauna lfy ba"


Arman da amra kallon junansu sukayi kafin suka maida kallonsu ga safiya...


Dik agun kowa ya cika da mamaki amma banda goggo wacce ita tasan komai...


Cikin fushi Abban safiya yasoma fadin
"Kitashi ki kashesu kinji nace ki tashi ki kashesu dan ubanki"


"Kaiik haba haba Abban safiya adinga sassautawa mana"
Acewar dady


"Haba dan Allah waiku yar anan yakukeso muyi ne"
Acewar Abban safiya..


Abban amra ne yayi gyara murya tare da fadin


"Zan shaida muku nidai har ynxu inna kan bakana bazan yarda wanan wannan ta koma gun arman ba"


Yana nuni ga amra...anty Amarya da hydar kuwa murmushi kawai sukayi..


"Abba dan Allah kayi hkr abar min matata dan Allah"
Acewar arman


"Kayi hkr Arman bazan yarda kazauna da ita ba yariga ta bata wayonta gun hydar din zata koma kaikuma ka auri safiya dauke son naka"




Dady ne yayi saurin fadin
"Haba Abban amra kar kayi hk tinda ynxu ba cikin kawai abarsu su zauna tare"

Goggo da mum da sauran wa anda ke gurin dik sun amince amma banda anty Amarya da safiya da hydar...


Kada kai Abban amra yayi gaba fadin nariga na yake hukunci...


"Yauwa aidama hydar shike sonta kuma nasan itama tana sanshi"


Acewar anty Amarya


Mum ce tayi caraf da fadin


"Umman hydar meyasa bakya yin abu da lissafi amra da bakinta tace batason hydar dan hk arman zata aura"


Nanfa suka fara cacan baki jiri ne yasoma dinan amra yayin data miqe tsaye tana zubda hawaye luiii ta tafi zata fadi da sauri arman ya riqota..
Ammy ce ta miqe ta nufi amra tana fadin


"Ynxu Ku dik abinda kukeyi kuna ganin yada ce nidai nace acikinsu bawanda zan ba amra gwara na a aura mata bare zefi "









Afreen ce😍😍




For comment
09078131942
Taku ako yaushe afreen😍
[8/28, 2:46 PM] Real Afreen ceπŸ’‹: 🍑🍑🍑🍑
🍑🍑🍑🍑🍑
πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡
~Rikicin~
*{Babban gida}*


Na

_Faty Afreen_




_Na sadaukar da wannan shafi zuwa gareku darling *Fido yarficika* ,swt *aneesa didi* and my *Mum Annur*_ godiya nake😍



Afreennovelseries.blogspot.com

Vote,follow me and comment via watpadd as
*fatyafreen1*




Like nd follow my page on Facebook as
*Afreen novel's series*






Episode *66-70*


Abban Amra bece komai ba ya miqe ya fice..
Mumy ce ta taimaka ma ammy aka shiga da amra dayan dakin dake palon goggo..ciki arman yazo shiga mum ta girgiza masa kai alamun a'a...


Anan palon ya zauna yaqi tafiya har kowa ya waste.. sosai tausayinsa ya kama goggo


Daqyar a kasamu amra ta farfado nanfa ammy ta bata abinci taci mum nazaune agefe tana mata sannu..


"Mum inna ya Arman"


"Yana Palo shine abinda goggo ta fada"


Qoqarin sauka daga gadon amra tafarayi


"Innazakije kuma?"
Acewar ammy dake gefenta


"Ammy zanje inganshine nasan yadamu dan Allah"


"A'a bari akirashi"
Goggo ta amsa tare da kallon mum tana kada mata kai


Miqewa mum tayi ta fita Palo..
Zaune ta samesa ya zuba uban tagumi..


Xamatayi kusa dashi ta da fasa


"Son kadinga hakuri idan Allah yasa matar kace babu mai hanawa idan kuma ba matarka bace bayanda zakayi"


Tana fadan hk ya fashe da kuka ya juyo tare da kwanta wa akan qafarta...


"Mum innason Amra

5 / 8