Author : Real Afreen Category : A Books
bansan wani irin so nake mata ba..bazan jure naganta da wani ba"
"Kayi shiru Arman zamuyi mgn da dadynku..ynxu dai share hawayen ka shiga ciki"
Cikin sauri ya goge hawayen fuskarsa ya miqe fita mum tayi ita kuma yana shiga goggo taja ammy suka fice badan ran ammy yaso ba
Cikin sauri amra ta taso ta rungume Arman dikkansu suka fashe da kuka..
Goggo da ammy dake labe jikin window suna kallonsu goggo ta kallesu tana fadin
"Ke dakike cewa xaki hana kowa ita kinga yanda suke San junansu kiyi tunani in kika rabasu ya kike tunanin zasu kasance..ke ykmt ki lallaba Abban nasu amma kema kina cijewa"
Shi ammy tayi tana share hawayen fuskarta suka matsa daga jikin window din..
Zaunar da Amra arman yayi a gefen gadotare da tsugnnawa hanunta tasa tana share hawayen dake fuskarsa..
"Ya arman meyasa kake kuka"
Gyada kai yayi tare da fadin
"Ba kuka nakeyi ba baby..ai kema gayanan afuskarki hannu tasa tana sharewa tare da qaqalo murmushi nanfa suka fara dariya daga dariya sai wani sabon kukan..rungumota yayi yana fadin
" Amra inna sanki bazan iya rayuwa babu ke ba"
"Ya Arman karka barni dan Allah"
"Banaso na barki amma dole xan tafi jibi xan koma aiki"
Cikin sauri ta fincike jikinta daga nashi ta miqe tana share hawayen fuskarta ja da baya tafarayi har sanda takai bakin qofa..kafin ta fashe da kuka ta bude qofar ta fice da gudu kiranta yakeyi amma inna ta nufi part dinsu dakinta ta shiga kasancewar ba kowa palon tana shiga tasa key ta sulale qasa jikin qofar tana kuka dan gani takeyi yana tafiya abba zai badata ga ya hydar...
Shigowa ya Arman din yayi ya nufi kofar dakinta ya murda yaji tasa key saurarawa yayi yaji shasheqar kukanta
"Amra plxx ki bude ki saurareni"
"Ki tsaya kiji mexan fada plxx baby same kikeso naji"
Dady dake tsaye jikinsa ya mutu ya tsaya kallon ikon Allah
"Plxx baby"
Sai lokacin amra tasamu damar tattaro kallamanta ta masa mgn
"Ya Arman katafi..ai dama baka sona tinda zaka tafi kar bani abba ya auramin hydar..banason shi"
"Plxx ki bude qofar ki saurareni"
Kuka kawai sukeyi dikkansu ..ahankali amra ta miqe ta bude qofar ta rungumosa
Suka shiga rera kuka me ban tausayi
"Karki manta baby babsakeki ba ke mata tace"
Abba dake tsaye sun basa tausayi ya share guntun kwallan dake fuskarsa ya shige dakai
*Night*
"Abban amra dama akwai mgnr da nakeso muyi"
Acewar ammy dake zaune gefen gado..
Amsa mata yayi da innajinki
"Dama game da yaranan ne..Amra da ***"
"Ya isa na riga na yanks hukunci amra hydar zata aura tinda ita tajawa kanta"
"Haba dan Allah be..."
"Kinga in mgnr da xakimin kenan toh ki tashi kifice"
Afreen cππe
*Godiya xuwaga fans dina nagodeπ*
[8/30, 5:15 PM] Real Afreen ceπ: π‘π‘π‘π‘
π‘π‘π‘π‘π‘
πππππ
~Rikicin~
*{Babban gida}*
Na
_Faty Afreen_
_I dedicated dis page to ma darling anty *Anty Wasila* and my swt sister nemcy *Yaya faty* Allah ya barmu tare...Afreen na qaunarku sosaiπ_
_Gaisuwata gareku kuma nagode da kulawarku fans...masu biyiyar novel dina masu bina ta prvt da masu kiran wata godiya Lodi lodiππ_
Ban manta dakuu ba
_Amina_
_Sis Aneesa didi_
_Autar hajiya_
_Fido yar ficika_
_Asy Khaleel_
_Aisha(from ma face book page_
And oll odasa
Afreennovelseries.blogspot.com
Like my page on fb as
*Afreen novels series*
Vote me on watpadd as
*Fatyafreen1*
Episode *71-75*
Cikin sanyin jiki ammy ta miqe tafice daga dakin...
Dakin amra ta Kwance ta samu amra duqunqune har ynxu Arman na zaune kusa da ita dikkansu barci sukeyi...
Ahankali ta taho ta taba jikin amra zazzabi ne sosai aikin nata dan yadau zafi rau..
Ahankali ammy ta fara tada Arman firgigit ya miqe yana kiran amra atunaninsa itace ta tada shi ganin ammy yasa yayi saurin miqewa tare dajin kunya...
Murmushi kawai ammy tayi tare da fadin
"Arman kenan kaje ka huta kar mamanka ta neme ka kuma dare yayi"
Ahankali ya soma tafiya yana waiyayon amra wacce keta qara qudundunewa.. yana fita ammy tayi saurin qarasawa gurinta tayi tana qoqarin tadata..
Ahankali amra ta miqe tana rawar jiki gaba daya dik ta canja dan kallo daya za ayi mata kasancewar bata da lafiya..
Wanka ammy tasata tayi kafin ta kawo mata abinci da magunguna ta bata...kafin ta koma ta kwanta..
*Washe gari*
"Assallamu'allaikum"
"Wa'allaikissallam"
Ammyn amra ta amsa tare da fitowa daga dakinta..
Gananin mama watoh mahaifiyar safiya yasa ammy sakin murmushi tare da bata gurin zama...Arman ne yashigo palon tare da yin sallama dik suka amsa ya gaidasu kafin ya wuce dakin amra...
Da kallo mama ta nisa kafin daga bisani ta tabe baki..ammy ta lura da hkn amma setayi murmushi tare da fadin
"Inna safiya Niko kwana biyu banjita ba"
"Aikodai safiya nacan akwance batada lafiya"
Mama ta amsa ataqaice..jinjina kai ammy tayi tare da fadin
"Allah sarki Allah ya bata lafiya"
Amsawa mama tayi da ameen kafin ta soma fadin
"Dama ba wani abu ya kawoni ba illah mu fahimci juna nida ke"
Shiru ammy tayi kafin ta soma fadin
"Inna jinki"
Arman da yake labe a bakin qofar dakin amra yana saurarom hirar tasu...
"Kinga dikkansu wa anan yaran namu ne kuma muna son farincikinsu dikka ko ba hk ba?"
"Hakane" acewar ammy
"Toh safiya nason Arman kuma Hydar nasan yarki amra..shawara nakawo miki cikin lallama tin muna mu biyu dan Allah kicewa amra ta rabu da arman ..arman da safiya yafara syy aikaiqulla qulla aka basa amra..dan hk t inkan mu fara fada kinema muku mafita dan bazaka 'yata na wahala ba"
Mama ce daketafaman rera bayani ta miqe ta fice yayinda ammy ta bita da kallo me cike da mamaki dan bata taba tunanin mama zata iya furucin da tayi ba girgiza kai kawai ammy tayi ta miqe cikin sauri arman ya fada dakin...
Daidai amra ta fitoh daga wanka kenan Arman yatsya kallonta sosai ta rame ba kadan ba...
Tura qofar yayi ya fara qoqarin matsawa kusa da ita ganin ya kusa qarasowa yasa tayi sauri zata koma toilet cikin hanzari yasa hannu ya kareta ya tsaya kallonta ita ko kanta naqasa banda rawa ba abinda jikinta keyi...
"Lallai amrata ta rame gsky dole abani matata"
Kuka ta fashe dashi hkn yasa ya rungumota jikinsa qarar bude qofar dasu kaji ne yasa suka saki juna suna kallon qofa
Ganin safiya ce yasa arman ya qara rungumo amra jikinsa tare da rada mata mgn a kunne shiru tayi ta lafe a jikinsa...
Safiya kuwa yacika tayi pamm dan hk tayi kukan kura ta finciko amra daga jikin arman basu ankare ba sai ta dai saukar mari sukaji safiya ta mari amra..a fusace arman ya mata guda biyu ganin tana qoqarin qara cacumo amra tana fadin
"Wallahi tallahi bazan yarda ba akan wannan yar iskar zaka mareni"
Ganin Abun nata bayi bane yasa ya hankadata tafada ta bige kanta jikin gado hartaji ciwo agoshi..
Itako amra toilet ta shige tasa key tana kuka...
"Ya arman nika hakade harnaji ciwo kalla fa"
Tana nuna masa hanun ta da ta tabo jinin..afusace ya nuna mata qofa
"Tashi ki fita kibar dakinan"
"Ya arman ni zaka kora"
"Ankoreki xaki tashi ko sena qara jimiki ciwo"
Kuka ta fashe dashi ta miqe ta fita da gudu bata tsaya ko inna ba saigun mama..nan ta zayyane mata abinda ya faru amma cewar ta me gaishe da amra ne shine amra ta mareta taje ramawa shine ya Arman ma ya qara marinya ya turata har taji ciwo ...
Fusata mama tayi ta ruqo hanun safiya suka fitoh...
Real Afreen ceπ
[9/4, 9:31 AM] Real Afreen ceπ: π‘π‘π‘π‘
π‘π‘π‘π‘π‘
πππππ
~Rikicin~
*{Babban gida}*
Na
_Faty Afreen_
*BARKA DA SALLAH*β
_(Innayi wa illahirin masoyana barka da sallah nagode sosai..innajiran goron sallah)_
Dedicated dis page to all *Online Writers* Allah yaqara muku basira .kuma inna muku barka da sallahπ
Saqon Gaisuwata gareki sis khadija daga garin Maiduguri wacce aka fi sani da *didi lurf* nagode sosai bazan taba mantawa dake ba da kuma irin adduar da kikamin ba ngd..
Gaisuwata gareki *Zainab zakari yahaya*
Nagode sosai dear sisters...
*Anty hajara lawal daura* nagode nagode da kirana da kikayi kuma naki comment dinki tnx alot..
Episode *76-80*
Shiko Arman safiya na ficewa ya juya jikin qofar toilet yana bama amra hkr amma taqi budewa sedai yagaji ya fita abinsa yana ficewa ta fitoh tasa kayanta..
Bayan tagamane tana qoqarin kwanciya tajiyo sallamar mama fita tayi ahankali tare da amsawa yanayin data gansu ne yasa gabanta ya fadi..
"Inna Arman din..ynxu amra harkina da hanun da zaki mari safiya?ko a girme bata girmeki ba?"
Cike da mamaki amra ta kalli safiya wace ke yan harare harare..a iya saninta ita tamareta..
"Bazaki qaraso nan ba jiba yadda ya fasa mata baki SBD ke"
Cikin zafin nama mama tasa hannu zata fizgo amra suka jiyo muryar ammy
"Ze zangani haka?"
Tsaki mama tayi ta koma gefe ta tsaya...
"Meyafaru ne maman safiya"
"Kiduba kigani abinda su kama safiya wallahi itama seta zaku"
Ran ammy ne ya back kafin ta soma fadin
"Amma se ynxu na tabbatar dikkanku baku da hankali"
Sake baki sukayi suna kallon ammy da mama ki
"Ynxu ke dan amra tamari safiya shine har kike da bakin mgn..ita safiya kinmanta da abinda ta mana ne? Kuma mukayi shiru..seke dan anmareta toh wallahi in Baku bar nanba dikka zan qara muku..
" lallai ammy wuyanki tayi kauri..toh wlhi kujirani zakuga aiki da cikawa kowa yaci tuwo dani miya yasha"
Mama na kaiwa nan ta ja safiya suka fice..
Hkr ammy ta ba amra kafin amra ta koma daki amra tayi ta dauko hijab dinta ta nufi dakin goggo..
*Night*
Tafiya safiya takeyi taji anshaqota qoqarin ihu tayi amma ya to she bakinta ya hydar ne..
Shiru tayi tana zaro ido toh metama ya hydar..
Shaqeta yayi da bango sosai tana kiciniyar kwacewa amma ta kasa.qasa qasa yayi da muryar sa yana fadin
"Kinutsu tinkan na miki abinda yafi hkn"
Shiru safiya tayi tana maida nunfashi..
"Me amra ta miki har kika kashemin da?najira naga ko za a bimasa haqinsaamma banga alama ba dan hk zanmiki abinda bazaki taba mantawa dani ba".
Hakuri tafara bashi amma inna sanda yadage ya dauketa da mari me kyau..ganin zatayi ihu ya qara to she mana baki..
Rawa jikinta yahauyi dik ta tsorata tana basa hakuri..
Jin muryar Abban Amra ne yasa yayi saurin sakinta yabar gurin yana fadin..
" ki kiyayi haduwarmu tagaba"
tsugunawa tayi agurin tana kuka sosai ..
Ahankali Arman ya turoma kofar dakin goggo tare dayin sallama ga mamakinsa sai ganin amra yayi kwance apalon..
Cikin sauri ya karasa gabanta..
"Baby kinan tindazu shine baki kirani ba"
Ganin shiru yasa yagane barci take dan haka ya sunkuceta dakin da take kwana a part din goggo yashigar da ita kan gado ya kwantar da ita jiyayi ta qara riqoasa sosai dan hk yayi dariya nan yagane idonta biyu..
"Watoh kinban wahala bakisan kinada nauyi ba"
Idonta rufe tasoma mgn
"Mekakeyi ynxu karfe 9 fa bakayi barci ba"
"Kenaje dubowa naga part dinku akulle shine na taho nan naga goggo.."
Murmushi kawai tayi ya cigaba da fadin
"Ya jikin naki naji kaman zazzabin ya sauka ko?"
Eh tafada tare dagyda masa kai..
"Baby karki manta gobe ne tafiya ta fa da safe"
Shiru amra tayi ta lafe ajikinsa tana hawaye...
Wani iri yaji dan hk ya shiga rarrashinta..
"Kibarkuka dan Allah baby am so sory"
"Bakyaso inyi aiki insamu kudi ingama ginina mubar gidanan?"
Gyda kaita yi allamun eh..
Yarungumota tsam ganin tana jin barci yasa ya miqe ya kashe wutar dakin kusa da ita yadawo ya kwanta..
Cikin barci taji Anna taba ta afurgice ta miqe ganin ya Arman yasa tasoma fadin
"Mene hk baby harka tsoratani"
Murmushi yayi tare da qoqarin dora bakinsa kan nata..
Cikin sauri ta turesa ta tashi..
Kallonta yayi yasom fadin
"Guduna kikeyi?"
Gydakai tayi alamun a'a ..
Allamu ya mata da hannu atanta matso jikinta na rawa ta matso kusa dashi rungumeta yayi sosai ta baya yasoma mata mgn cikin kunenta..
"Baby karki manta ni mijinki ne ban sakeki ba..innaso kafin intafi inbarmiki babyna yaddabazasu samu damar rabamu ba..ko baby"
Guda masa kai tayi nanfa salon yasoma canja wa nikuma na baro dakinβπΌ...
Asbah nayi arman ya miqe ta nufi toilet wanka yayi tare da dora alwalla..
Nan yayi sallar kafi ya tasheta ya sunkuceta sukai toilet..
Misalin qarfe 9. Arman yashiga part dinsu mum yagani a dinning cike da fara'a ya gaidata..
"Arman ya inna ka kwana ne..yau zakatafi naga sai wani fara'a kakeyi"
Sosa qeya ya farayi tana fadin
"Mum bakomai ynxu xanje inshirya"
"Toh a inna ka kwana yau?"
Nanfa yasoma inda inda yarasa inna zece daga bisani zurawa yayi da gudu ya shige daki yana fadin
"Mum nayi latti fa"
Bayan yagama shiryawa ne yafitoh ya tarar mum tagama hada brk zama yayi itama tazauna kusa dashi ya bude yanaci..
"Mum plxx idan natafi inda hali Amra ta dawo gurin ki plxxx mum"
Shiru mumy tayi tanason gano wani abu daga yanayin mgnrsa..
"Amra kuma?toh in sun ban ita setadawo nan din..amma meyasa kkso yadawo nan"
"Hhhh bakomai mum kawai innaso kekidinga kulamin da ita ne kafin nadawo"
"Ohhhh toh inna amra"
"Tana dakin goggo barci na barota tanayi"
"Ohh hhh ynxu na ganeπ€π€sekacemin gurin amra ka kwana"
"Nooo mumy ba haka bane"
Kallonsa tayi sosai kafin ta soma fadin
"Shknan Arman Allah dai yasa da rabo a tsakani"
Murmushi yayi cike da kunya yana fadin ameen...
Sallama yama mum ya fitoh dik yabi ko inna ya musu sallama har gun anty Amarya dik da ba wani amsa sa takeyi ba..
Biyoshi safiya tayi dan hk saidai sun fitoh ya shaqota...
"Wallahi idan naji ance kintabamin mata zakigane kurenki"
Saketayayi ya wuce dakin goggo apalo ya isketa ya gaidata kafin ya shige daki harynxu amra barci takeyi..kissya mata a goshi ya miqe ya fice sallama yama goggo kafin ya fitoh yaqara shiga part dinsu..
"Mum my se munyi waya.."
Dariya kawai mum tayi ya fice
*Real Afreen ceπ*
[9/5, 1:10 PM] Real Afreen ceπ: π‘π‘π‘π‘
π‘π‘π‘π‘π‘
πππππ
~Rikicin~
*{Babban gida}*
Na
_Faty Afreen_
Na sadaukar da wannan shafi zuwa gareku *Masoyan Littafina Rikicin babban gida*..
Afreennovelseries.blogspot.com
Vote me and follow me on watpadd
*Fatyafreen1*
Like ma page on facebook as
*Afreen novels series*
Join ma group on Facebook
*Faty Afreen novels*
And via watsapp as
*Afreen novels series*
~Shout out to all my love Ones~πππ
Episode