Author : Real Afreen Category : A Books
*81-85*
Dariya kawai mum tayi ya fice abinsa..
"Mama ynxu ya zanyi wallahi mama innason ya Arman shine farincikina"
acewar safiya wacce ke zaune kusa da mama..mama ce ta nunfasa tare da fadin
"kiyi hkr safiya zanyi iya qoqarin insha Allahu sai Arman ya zama naki"
Nan sukayi ta hira yasu yasu abinsu..
Turo qofar dakin dakin da Amra ke ciki akayi ahankali Hydar me yashigo kwance Amra take har ynxu tana shaqar barcin ta daidai itama safiya ta shigo afusace kenan ganin hydar ya shiga yasa ta nufi window cikin sanda...
Ahankali ta yaye labulen window din..hydar me ya nufi kusa da amra ganin barci takeyi yasa ya kwanta kusa da ita..
Itako amra atunaninta Arman yasa ta matsa kusa dashi...
Itako Safiya camerar wayarta ta saita ta kashe flash ta musu hotona har guda hudu kafin ta juya ta tafi..
Amra ko cikin barci takejin kanshin turaren kamar bana Arman ba dan hk tayi saurin miqewa ga mamakinta sai ganin hydar tayi..
Miqewa tayi dasauri
"Meyakawoka nan?"
"Hhhh amra kenan akullun inna fadamiki ni ke ta wace ke tawa"
"Wallahi na tsaneka na tsanek"
Qasa da muryar hydar yayi tare da sa hannu yana goge hancinsa yana Jan iska..
"Amra menayi miki menamiki..yakamata kiji haushi an rabamu da babyn mu amma naga abin be dameki ba"
"Akan me ze dameni ai nagode wa Allah dayasa na huta bazan taba zama taka ba har a bad a"
"Haba baby kibar fadan hk mana"
Kokarin matsowa kusa da iya ya farayi dan hk tayi wuf ta kawo plate din kusa da ita ta biga masa agoshi..
Tamiqe da gudu ta nufi toilet...safe goshin nasa yayi ya miqe ya fice daga dakin..
Safiya ko tana barin gurin dakinta ta nufa tana kallon hotunan tana murmushi..
"Taya zan turawa ya Arman hotunan sune kawai zasu taimaka min yazanyi ynxu"
"Yauwa innada tsohoton sim card bara na bude watsapp dashi na tura masa kawai"
Murmushin mugunta safiya tayi tare da fadawa kan gado tana lumshe idanunta
"Arman ka kusa kazama nawa"
Muryar baba taji yana kiranta dan hk tayi wuf ta miqe ta fita..
Palo ta iske sa ransa a bace mama na gefe itama fuskarta ba walwala..
"Baba sannu da***"
Bata qarasa mgnr ba taji sauran mari har biyu afuskarta..
"Ke har kin iya ki daki Amra cikin ta yazube?" Yaushe kika zama hk
Kuka kawai safiya ta fashe dashi rai bace mama ta soma fadin
"Haba dan Allah kabita ahankali mana"
"Dallah rufamin baki ai tafiya Ku daya ace bakya mata fada dik abubuwan da takeyi na tabbata sun bar mgnr me sbd zumunci karya naci.."
"Gsky karka qara dukan min 'yata"
"Wallahi kiyi ahankali idan ba hk ba zan hada dakeda ita in Baku mamaki..kekuma ki jirani zanyi maganinki"
Ya fada yana nuna safiya..yana kaiwa nan ya fice daga palon abinsa
[9/5, 1:07 PM] Real Afreen ceπ: Rarrashinta mama ta soma yi tana bata hkr..
Misalin karfe 3:00pm Arman ya isa gun aikin sa yana isa ya kira mum awaya
"Son har kun isa"
"Eh mum"
Nansuka gaisa kafin yasoma tmbyrta amra
.
"Mum inna Amra".
" dazu da azahar tashigo amma bara na aika safeena ta kirata seku gaisa"
Toh ya amsa da yana ma mum godiya kafin sukai sallama..
"Safeena!!!"
Fitowa tayi daga kitchen tana amsa kiran
"Plxx jeki kiramin Amra tazo nan"
Amsawa tayi da toh ta zafi hijab dinta ta fice..part din goggo tafara zuwa bata isketa can ba kafin ta nufi part din su amra..
Palo ta isketa zaune ta shiga da sallama..
"Yauwa safeena kamar kinsan inna nemanki"
"Toh ya aikai ne matar yaya"
"So nake kiban Aron waya nakira ya Arman dan Allah"
"Toh naji amma ynxu tashi muje mumy na kiran ki.."
Daki tashiga ta sanar da ammy kafin suka fice..
Da sallamarsu suka shiga mum ta miqamata wayarta tare da cewa safeena takaita dakinta Arman zekira suyi waya..
Amsar wayar tayi suka nufi dakin safeena..
Ko zama basuyi ba wayar ta soma ruri dan hk safeena ta fice ta koma kitchen abinta..
"Hello mum harynxu bata zo bane".
" Baby"!!!
Jin muryar amra yasa yayi murmushi tare da fadin
"Baby harkin fara kewatane?"
"Ehmana kaidai katafi bansani ba"
"Sory babyna banason damunkine shiyasa kiyi hakuri kinji"
Murmushi tayi kafin suka cigaba da hirarsu
"Yauwa baby dama wata shawara nakeson muyi"
"Namefa innajinka"
"Meze hana kidawo gurin mum da zama seki zauna adakina kafin nadawo ko?"
"Toh amma Abba ze yarda.."
"Karki damu indai kin amince dadyna zeyi mgn da abba kinji"
"Shknan bakomai nima nafison hkn"
Hakadai suka cigaba da hirarsu bayan sun gama ne yace taba mum wayar kaimata tayi nan yake mata zancen amra ta yarda dan hk tama dady mgn..sosai mum taji dadi ta amsa da toh"
Dare nayi dady yadawo mum ta masa bayani tinda dai Arman basakin amra yayi ba kuma cikin da suke taqama dashi ai ya zube dan hk kawai abasu amra yadawo gurin su..
Shima dady be musa ba yace zeyi iya qoqarinsa..
Washe gari da safe dady ya nufi gurin goggo ya mata bayani..
Sosai goggo tayi na'am da zancen dady dan itama tanason zaman Arman da amra..ba bata lkcin goggo tasa aka kira Abban Amra ..
"Toh kaga dik abubuwan da kukeyi bansa baki ba ko ba hk ba"
"Hakane " acewar Abban amra..
"Toh wa'annan yara Amra da Arman dakake qoqarin rabasu bazeyiyu ba..Arman ba sakinta yayi ba kuma cikinan ko wata uku beyi ba ya zube dan hk ka maida masa matarsa tinda dai suna son junansu"
"Amma goggo ai"
"Indai har na isa dakai ka basa matarsa kai sona ke ma kumaidata gun mahaifiyar sa da zama har Allah yadawo da ita kai bakada hankali ne da aure akanta fa tinkan raina ya baci amaida masa matarsa sonake ma a sake sabon saurin aure"
Ba yadda Abban amra ya iya dole ya amin ce juma'ah me zuwa za a sake sabon daurin aure amma ynxu amra zata koma gun mum da zama..
"Kuma dik abinda za ayi banso su hydar Susan anayi saboda banason wata doguwar hayaniya Ku tattaro abokansa da naku kuje babban masallaci ayi dan yarinyarnan banso kuqarasa Ku kyaleta ta huta hakanan"
Ba musu suka amsa da toh abba ya fice dady ko godiya yarinqawa goggo..
Nanfa aka kira arman aka fada masa murna sosai yadinga yi.. Yana musu godiya..
Bayan ansake sabon daurin aure ne aka tattaro Amra aka dawo da ita gun mum dik abinda akeyi anty Amarya da hydar basu San me akeyi ba..
Dakin Arman aka kaita amma tace itagun safeena zata zauna..
Bayan saurin auren da sati daya ne safiya tasa sim dinta ta turawa ya Arman kaf hotunan nan data dauka...
Misalin karfe 8 yadawo daga aiki harya day wayarsa ze kira safeena dan dawayarta suke waya da amra senayi shawarar yafara kunna data yaga ko hotunan amra da yace safeena ta turo ko ta turomasa...
Messages ne suka fara shigowa aiko Sega message din safeena yana budewa yaga hotunan amra ba qaramin kyau tamasa dan hk tafiya da zummar kiranta yana komawa gun messages yaga anturo masa hotona da baquwar number budewa yayi ya ajiye wayar ya tafi debo ruwan sha....
_bance Ku tsorata ba fans_π
09078131942
*Real Afreen ceπ*
[9/5, 3:49 PM] Real Afreen ceπ: π‘π‘π‘π‘
π‘π‘π‘π‘π‘
πππππ
~Rikicin~
*{Babban gida}*
Na
_Faty Afreen_
Nasadaukar da wannan shafin gareki swt *π±π»ββSadieey Smartπ* Thanks alot kina encouraging dina fa qaunarki nake yanmataπ..π©βπ§π€³ irinan munyi selfpic ne fa yakukaganmu fansπ
Shout out to all ma fansπinji dai a last page bawanda ya tsorata koπ
Episode *86-90*
Yaga anturo masa hoto da baquwar number budewa yayi ya ajiye wayar ya tafi debo ruwan sha
Yana dawowa lokacin hotunan sungama budewa daukar wayar yayi tare da kafa cup din abakinsa hotunan dayagani ne yasa yafurzar da ruwan dake bakinsa tare da jefar da cup din gefe ya miqewa tsaye a tsorace yana fadin wat!!!
Zooming din hoton ya kumayi tabbas Amra ce da hydar...
Numbern da akaturomasa dashi yasoma kira amma yaji a kashe..
Safiya ko can ba abinda takeyi banda dariya jindadi tasan tabbas yagani..
Arman kuwa anan ya bar wayarsa adaddafe ya qarasa dakinsa kan gado ya fada ya kwanta yarasa meke masa dadi..
Atunaninsa Amra sansa takeyi ynxu tadena san hydar amma meyasa zata kwanta kusa dashi..watoh dik yaudararsa takeyi dama basanshi take ba..kuma ma abin haushi da igiyar auransa akanta suke abinda sukaga damaππ...
Kuka yafashe dashi yadauki pillow dindake gefensa ya jefar akasa..wani irin sarawa kansa yakeyi ba abinda yake gani banda hoton Amra da hydar..
Amra ko yau dakin Arman tashige ta kwanta kan gadonsa wayar Safeena ce ahanunta jiran kiransa kawai takeyi amma taji shiru gashi har qarfe 10:30..
Hankalin amra dik yatashi tana tunanin meyasa Yau Arman be kirata ba..
Kiran wayarsa ta soma yi amma inna wayar nata ringing shiru ba'a dauka ba..
Shiko yana can kwance sama sama yake jiyo ringing din wayar tasa..
Daga bisani ma barci yadaukesa..
Itama yaukam nan dakinsa ta kwana tana zaman jiran kiransa har barci yadaukesa...
*Washe gari*
Asbah nayi yamiqe yayi alwalla ya fice ya nufi masallaci donyin sallah..
Nanda da sati daya zeje gida dan hk yana ta addu'ar Allah ya cire masa sonta azuciyarsa..
Itama amra can tana tashi ta gyara dakin kasan cewar tinda yadawo part dinsu kullun saitashiga ta gyara dakin ta wanke toilet koda beyi komai ba turaren wutama tajesawa ynxu dakashiga dakin qamshi yake fiye da da....
Yauma Amra ta din da tatashi take daman kiran wayarsa amma yana ganin kiran amma yaqi dauka..
Haka suke ta zama kullun saiyakira mum sungaisa harda safeena da sauran qanensa amma dazarar ance masa ga Amra zece toh data amsa wayar ze latse wayar abunsa ya kashe..
3days later
"Mum dan Allah inkinyi waya da ya Arman kice inna gaida shi"
"Bara takura seku gaisa ai"
"A'a mum ai baya daukan wayata ynxu kuma kullun in anbani wayar mugaisa se inga ya kashe kuma baya kirana"
"Kamarya kenan bangane ba"
Nan Amra yadinga zazazzago mata nagani mum tacika da mamaki Ashe shiyasa kwana biyu baya yawan surutun anbaton amra ba..
"Kiyi hkr amra xan masa mgn naji..amma ke kin tabbatar ba abinda kk masa"..
"eh bakomai kam iya Sanina mum"
"Shknan jeki karki damu kinji"
Amsawa tayi datoh ta miqe...
*Night*
Fitowa amra tayi cikin hijabi ta sanarda mum cewar zataje tagaida goggo da ammynta toh mum tace mata dan hk tafice..
Kamar hydar na kiranta tana fita ya riqota..
"Amra kinmanta dani ko kodan kinjini shiru kwana biyu ko cigiyata bakyayi"
"Mtsw ka qyaleni banason irin haka"
"Baby nasan kina sona plxx baby"
"Bana sonka banason ka"
"Lallai zanyi maganinki"
Qoqarin dora bakinsa yake kan nata dan haka ta tattaro karfinta ta turesa tare da kwasamasa mari...
Cikin zafin nama tana haqi ta nunasa da yatsa tana fadin
"Kai wanne irin Maye ne nace banasonka tinkan na illata ka ka fita harkata"
Juyawa tayi tafara tafi shiko dariya yayi hanunsa na kan kuncinsa yasoma fadin
"Baby ai kin illatani da sanki ..konazo na rakaki ne"
Dariya ya qara kwashewa dashi kafin ya wuce abinsa..itako tafe take tana sharar hawaye atanta tana fadin
"Da wanne zanji da Fushun da arman yakeyi koda takurar da hydar yakemin nagaji"
Dakin goggo tafada tana kuka nan goggo ta rarrasheta tana nan take tmbyrta meyafaru..
Labari yashiga bata tin lkcin da arman ya tafi yazo yasameta a dakin da kuma ynxu da ya tareta gashi arman baya kiranta baya daga wayarta..
"Hkr goggo ta bata tare da rarrashenta"
Canko fitaramra keda wuya mum ta kira arman bayan sungaisane tafara masa mgn
"Arman mene amra ta maka baka kiranta baka daga kiranta"
Shiru yayi kafin yasoma fadin
"Bakomai mum jibi zan dawo insha Allah karki damu"
Shknan kawai mum tace...
*Yau takama ranar da Arman ze dawo*
"Amra ki girkama arman abinci yau ze dawo"
Farinciki sosai amra takeyi ...gyaran dakinsa tafarayi tare da juya zaman furnitures din dakin yayi kyau sosai yasha turare..
Abinci merai da lafiya ta girka masa sosai...
Mum ko taji dadin yadda amra ta damu da arman...
Safeena ko sai tsokanarta takeyi..
Tana gama girkin take tayi wanka tasha doguwar Riga mekysu zatayi fitting dinta..
Misalin 5:30pm ya ido dakin kowa sanda ya leqa yagaidasu kafin ya shiga part dinsu dikka qanensa suka taso suna masa sannu da zuwa murna kowa yakeyi da dawowarsa...
Fitowa Amra tayi sosai ta masa kyau amma ya fuske kallo daya ya mata yakauda kansa mum ko tana ankare dahakan..
Gaidasa tayi amma sama sama ya amsa..
Mumce tace yaje ya watsa ruwayazo yaci abinci miqewa yayi ya nufi dakinsa yana zuwa yaga dakin yayi kyau ga qamshi ..
Canko mum ce ta mata allamar ta bisa
[9/5, 3:46 PM] Real Afreen ceπ: Tana shiga dakin taga yana kallekalle..
Murmushi tayi tana fadin
"Baby dakin yayi kyau ko?"
Afusace ya juyo ya shaqeta jikin bango idanunsa sun kada sunyi jawur
"Uban wa yaceki juya min daki"
Mum najin hayaniyarsa ta kora qanensa dik suka fice yarage daga ita sai safeena kofar dakin tazo ta murda ga mamakinta sai gani tayi ya shaqe Amra jikin bango sai huci yakeyi..
"Bakiji menace ba ubanwa ya ce ki tabamin dakina na?"
"Kaiii saketa bakada hakaline"
.saketa yayi ya wuce toilet haryakai bakin qofa kafin yajuyo yana fadin
"Tin kafin na fusata ki maidamin dakina yadda kikagansa"
Amra ko safeena ta riqeta ba abinda jikinta yakeyi inbarawa ba sai kuka da takeyi..shima kansa yana watsa ruwa amma ba abinda yakeyi se hawaye...
Bayan yayi wanka ne yafitoh ya nufi dinning
Ya bude abincin kenan yazuba haryakai cokali daya amra da da safeena da mum suna zaune a palon amra har ynxu kuka takeyi..
Furxar da abincin yayi yafara gwadawa safeena kira..
"Safeena wayayi girki nan"
"Amra ce ta girka ma"
"Jeki dafamin indomie kekuma idan kinga dama ki zo ki kwashe tarkacen ki"
Simi simi ta miqe ta shiga kwashe plates din tana kuka duqar da kansa yayi qasa mum na kallonsa yana share hawaye shima...
*Real Afreen ce*?
π‘π‘π‘π‘
π‘π‘π‘π‘π‘
πππππ
~Rikicin~
*{Babban gida}*
Na
_Faty Afreen_
Nasadaukar da wannan shafin zuwa ga dikka members din *BAIWA ASSOCIATION* Allah yataimaka swtiesππ
_Godiya ga fans dina masoya Rikicin babban gida nagode da kulawarku da addu'o'inku gareni tnx a lot_
Episode *91-95*
Simi simi ta miqe ta shiga kwashe plates din tana kuka duqar da kansa yayi qasa mum na kallonsa yana share hawaye shima...
Tsaye Safeena ta tsaya tana kallonsu ya daho ya kalleta..
"Bazaki wuce ba sena bata miki rai"
Turo baki safeena tayi ta wuce kitchen din..