Author : Zee MD Category : Top Hausa Novels 2025
Abu na farko
danake so ayi shine inaso kabar min gate hause d'in ka , sannan kuma inaso motar da Farouq
yake hawa kasa yazo har nan da ita ka k'arba kabarmin ita kyauta shikuma yakoma yawo a
k'afa , mutuk'ar kayi haka to nikuma xanci gaba da baka dad'in dakakeso har lokacin da ya
isheka , Alhaji Na Lamma jiki na rawa yace " duk yadda kikace haka za'ayi indai gidane ko yau
zaki tare a ciki to nabaki shi , Aysha tayi murmushin mugunta sannan tace " haba Alhaji ai sai
kabani takaddu sannan xan yadda da hakan , sannan kuma ka kira Farouq yanzu kasa shi
yabani mukullin motar da hannunsa , Alhaji yace " angama Babyna yasa hannu A aljihu ya
d'auko wayar sa....
Bugu d'aya yayi Farouq ya d'aga wayar lokacin yana tare da Abokansa , Alhaji yace " inaso
kayi sauri kaje gate hause d'ina kashiga bedroom d'ina akwai wata akwati ka d'auko ta ka
kawomin yanzu , da sauri Farouq yace " to Daddy amman kana inah to saina kawo maka , nan
Alhaji yabawa Aysha waya tashiga yi masa kwatance , Farouq najin muryar ta yaji wani takaici
ya kamashi cikin ransa yace " wallahi yarinyar nan saina koya mata hankali sosai wallahi , ya
katse wayar batare da tagama masa bayani ba.......
Bayan minty goma sai ga Farouq yazo a motar sa , yana k'arasowa yak'i fitowa daga cikin
motar ya kira Alhajin yace yazo , Alhaji Na Lamma yace " bazaka iya fitowa ba kenan ka
kawomin sai dai ni inzo ko ? da sauri Farouq yace " aa Daddy ganinan take ya fito daga cikin
motar yana nufo wajen dasuke , daman dayake unguwar bata da yawan hayaniya shiyasa ba
kowa sai su , Farouq yana xuwa ya rissina yabawa Alhajin nasu wannan k'aramar akwatin ,
Alhaji ya ansa Farouq ya juya zai tafi Alhaji yace " tsaya mana zamuyi magana , Farouq jiyayi
kamar ya wanka wa Aysha mari wacce take wani fari da idanu tana yarfar da hannu , Alhaji Na
Lamma ya bud'e akwati ya ciro wasu takardu sannan yace " ga takardun Baby daga yau ni
Alhaji Na Lamma na mallaka miki gate hause d'ina kyauta , wata zabura Farouq yayi yana
d'agowa yana duban Daddyn nasa tare da Ayshar , bai gama dawowa dai dai ba yaji Daddyn
nasa yace " Farouq bani mukullin motar ka daga yau na mallakawa Babyna motar ka dan tace
ita takeso , tuni zufa tashiga zubowa ajikin Farouq yana gogewa da hannun sa , kallon Aysha
yayi yaga tana masa wani irin kallo na mugunta tare da aika masa dawani shu'umin
murmushi........
_Ina mik'a godiya ta ga d'aukacin Masoyana da yadda kuka tayani murnar zagayowar
shekarar Haihuwa ta , nagode sosai Allah yabar k'auna_ *Ina Alfahari daku
Masoyana*í ¾íµ°í ¾íµ°í ½í²–í ¼í¼¹í ½í²ž
[11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR* *HANNU*
í ¾í´’í ¾í´’
_NA_
*Zee* *MD*
*Hamdala* *Writer's* *Association* í ½í²ª
https://www.facebook.com/111403834371046
✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨
*Bisimillahir* *Rahamanir* *Rahim*
_Page_. 9
Share hawayen ta tayi sannan ta mik'e zaune tana fad'in " bazan tab'a iya soyayya a
rayuwa ta ba , dan nasan a yanzu duk maza sun b'aci babu meyin soyayya dan Allah sai dan
kyawun mace ko kuma dirin ta , dazara sun gama da ita su gudu subar ta su komawa wajen
wata .... Aysha Aysha taji Gogal na kiran sunan ta , da sauri ta amsa tare da goge hawayen idanun
ta ta nufi cikin d'akin Gogal d'in , tana zuwa tasame ta a kwance tana rik'e da carbi a hannu ,
Aysha tace " gani Gogal akwai wani abun da kike buk'ata ne ? Gogal tace " kaina keyin ciwo
nakeso ki anso min magani ko zai daina , Aysha ta sunkuya tana dafa goshin Gogal d'in
sannan tace " gashinan kuwa ya d'auki zafi sannu bari naje k'arshen layi wajen madam me
chamest sai insiyo miki , fita Aysha tayi ta shiga d'akin ta sannan ta d'auko kud'i ta nufi siyowa
Gogal magani , tana tafe cikin nutsuwa har ta iso chamest d'in ta siyo mata sannan ta jiyo dan
komawa cikin gida , tan tafe taga wata motar had'add'iya ta tsaya gaban ta kad'an , har ta gif ta
taji ance " barka da wannan lokacin 'Yan mata , da kamar ta wuce sai wata zuciyar tace " ki
tsaya ko zaki samu na kati , tsayawa tayi cak batare da tace komai ba kuma bata wai waya ba ,
wani Alhaji tagani wanda kana ganinsa kasan nera ta zauna sosai a wajen sa , yana zuwa yace
" barkanki da wannan lokacin dafatan ban katse ki daga uzirinki ba , murmushi Aysha tayi
sannan tace " baka katseni ba ina saura ran ka , ya gyara babbar rigar sa yace " naga kina
sauri amman ga waya ta kisamin number ki sai muyi magana , Aysha tace "ok babu damuwa
nan tasa masa number ta ta mik'a masa wayar , yana ansa yasa hannu ya zaro bandir d'in dubu
Hamsin ya bata yace " ga wannan babu yawa sai kinjini , Aysha ta anshe kud'in ta tana masa
godiya ta shige abinta ta barshi tsaye yana kallon ta.......
Tana shiga gida ta kulle musu k'ofa sannan ta nufi d'akin Gogal , bata maganin tayi tasha
sannan ta kunna mata fanka dayake anayin zafi agarin , fitowa tayi ta nufi d'akin ta ta rufo k'ofa
tare da hayewa katifa tana d'aukar watar ta , gani tayi anyi mata 10 misscall fitar ta , dubawa
tayi taga numbobi iri iri wanda bata san suba , A k'a'idar Aysha mutuk'ar ka kirata bata kusa da
waya to kotazo tagani bata bin kiran , dan haka kawai ta kunna data tafara chat abinta , wani
kiran ne ya shigo wayar ta da wata b'akuwar Number , har ta kusa katsewa sannan ta d'aga
tana karawa a kunne , daga can b'angaren akace Aminci agareki sarauniyar dake mulki a
zuciya ta , Aysha najin muryar tagane Alhjin da suka had'u ne dashi , cike da kissa irin tata tace
"Barka da wannan lokacin Alhajina dafatan ka koma gida lafiya , Alhaji na Lamma jiyayi wani
shauk'i ya kamasa yadda ta kirasa da suna Alhajin ta , murmushi yayi sannan yace " lafiya lau
na koma sai kewar ki dana keyi tamkar inganki a tare dani , Aysha tace " mekakeci ba k'asa na
zuba ai ganina har sai kagaji , Alhaji yace " inaso gobe kizo gate hause d'ina muji dad'inmu ,
wani takaicine ya kama Aysha cikin ranta tace " daman nasan hakan ce zata faru , wai wannan
mutumin tsofai tsofai dashi yake fad'in muji dad'in mu , wanda yayi jika dani amman saboda
lalata wai dani zaiji dad'i , su kwata kwata ko tunanin mutuwa babu aransu sai dai tunanin
duniya , tabbas zakaji dad'i amman zakayi danasanin had'uwa da *'Yar Hannu* , jitayi yana
cewa Baby ko dai bazaki bani kayan ruwan bane naji kinyi shuru ? wani murmushi Aysha tayi
sannan tace " kare da kud'in sa Alkaki ai sai nagaban k'warya , indai ka shirya biyana to zanzo
maka yini , Alhaji yace " na shirya biyanki mutuk'ar zaki shayar dani zumarki , dan haka inaso
gobe wajen sha d'aya na safe ki sameni a gate Hause d'ina mu more juna , Aysha tace " sha
kuruminka zaka ganni in Allah yakaimu , nan suka shiga hira wacce rabi duk batsa yake mata
tamkar ba Babban mutum ba......
*Washe gari*
Tunda Aysha ta tashi ta gyara ko 'inah na gidan nasu , Gogal tana zaune tana lazimi har
Aysha ta kammala musu girki , zubowa tayi sukaci tare suna hira abinsu , bayan sun gama tayi
wanke wanke sannan ta shiga wanka , tana fitowa ta shirya cikin shigar ta data saba yi , nan
tabawa Gogal dubu biyu tace " ki rik'e a hannun ki ko zakiyi wani abun nidai sai nadawo , Gogal
tayi mata adawo lafiya tare da addu'ar samun nasara a cikin rayuwarta da addu'ar samun miji
nagari , Aysha tana fitowa ta nufi bakin titi abinta , motar Alhaji tagani yana jiran ta a bakin titi
abun har mamaki ya shiga bata , tana zuwa ta shige abinta yaja suka cillah titi , suna tafe ya
dube ta yace " Babyna yakamata ki cire hijab d'in naki dan naga kwalliyar da kikamin ,
murmushi Aysha tayi sannan tace " haba darling minty nawa ne zaka ga komai a bayyane ,
haka sukai ta hira har suka k'arasa gate hause d'in Alhaji Na Lamma , suna zuwa me gadi ya
bud'e musy gate ya shige da motar sa ciki ....
Suna shiga suka fito suka nufi falor cikin gidan , suna shiga Aysha tabi falor da kallo dan
yagama burgeta sosai , ita gidan ma gaba d'aya yagama yi mata sosai yadda takeso , komai ta
tuna tayi wani shu'umin murmushi tana zama akan luntsume miyar kujera , Alhaji yace " Baby
bari na shiga nayi wanka na fito ko , Aysha tace " to ina jiran ka saika fito , tana zaune tana
chat har ya fito daga wankan , daga shi sai gajeran wando tib'i tib'i yataho wajen ta , take Aysha
ta shiga cikin Camera tafara masa video batare daya kula da ita ba , yana k'arasowa ya d'auke
ta cak yayi cikin bedroom d'in sa da ita , suna shiga ya ajiye ta kan gadon tare da cire mata
Hijab , tuni ya cire mata kayan jikin ta yayi jifa dasu , yana ganin ta haka yafara sambatu yana
yaba halittar ta tamkar wani maye , daga nan suka afka babbar harka baji ba gani , sai da suka
shafe awa d'aya da rabi suna abu d'aya sannan suka tsaya hutawa , tare sukayi wanka abinsu
sannan suka fito falor hutawa , suna zaune a falor Alhaji ya d'ora Aysha kan cinya sai shafar ta
yake tamkar wata mage , sunyi nisa cikin wani salon wasan aka turo k'ofar falor , dukan su
suka dubi k'ofar batare da wata damuwa ba , Farouq ne ya shigo cikin falor wanda idanunsa
suka sauka akan abinda Daddyn sa yakeyi da Aysha , Aysha tana ganin Farouq tagane d'an
gidan Alhajine tuni taji wani dad'i ya ratsa duk wata kusurwa ta jikinta , cikin ranta ta furta " lallai
yanzu zanfara wasa yadda nakeso , maganar Alhaji ce ta katse mata tunani inda taji yace " My
son. Me yakawo ka nan kuma ? nafad'a maka banason kana biyoni gate hause d'ina komai
kakeso kamin waya kawai , Farouq wanda takaici ya kamashi na ganin Mahaifin nasa a haka
yace " Daddy wayarka akashe take kuma ina san magana dakai ta gaggawa , Aysha ta kuma
shigewa jikin Alhaji tana shafa masa ko inah na jikinsa tana magana k'asa k'asa " Alhajina ka
sallamesa mu koma inda muka fito dan a matse nake sosai baji ka iya sarrafa mace , Farouq
yanajin ta duk abinda take cewa sannan kuma yagane ta , jiyayi Daddyn nasa yace masa " kaje
zuwa anjima zan nemeka dan kaga ina da uziri , Farouq ya fita fuu daga falor dama yasan
Alhajin sa yana neman mata , amman tambayar daya shiga yiwa kansa a inah Alhajin yasamo
Aysha ? kodai itace ta nemo Daddyn nasa dan ta d'auki fansar Abinda yayi mata , tabbas sai
yayi maganinta tunda gashi har tafara shiga tsakanin sa da Daddyn sa dole yayi wani Abun.....
*Nagaji da maganar Rashin Comment*
*Kowanne sai dai ya karanta littafi kawai*
[11/08, 3:43 pm] Maman Islam: *'YAR* *HANNU*
í ¾í´’í ¾í´’
_NA_
*Zee* *MD*
*Hamdala* *Writer's* *Association* í ½í²ª
https://www.facebook.com/111403834371046
✨✨ *{{* *H.W.A* *}}*✨✨
*Bisimillahir* *Rahamanir Rahim*
_Page._ 8
Fitowa Aysha tayi ta d'auki buta tashiga Ban d'aki , Arwala ta d'auro sannan tafito ta
shiga d'akin Gogal , bayan ta idar da sallah sukaji ana sallama a k'ofar soro , amsawa Gogal
tayi tare da fitowa dan ganin waye keyin sallamar ? Hameed ne a tsaye daga farkon soron yana
kallo cikin gidan , yana ganin Gogal ya durk'usa yana gaida ta cike da girmamawa , Gogal ta
amsa cikin fara'a tana fad'in " sannu da zuwa bari a d'auko maka tabarma , da sauri Hameed
yace " kibar shi kawai Baba yanzu zantafi ba jimawa zanyi ba , dama naga wata budurwa a
gidan nan tadawo daga makaranta shine na biyota amman tak'i saurara ta , Gogal tayi
murmushi sannan tace " Kayi hak'uri d'an saurayi indai Sayyada ce baza ta tsaya ba , dan indai
tadawo daga makaranta bata tsayawa ko inah indai ba cikin gida ba , amman bari nayi maka
magana da ita , Hameed yace " yau nagode sosai Baba Allah yajada ranki , Gogal tayi
murmushi tanajin dad'in addu'ar da Hameed yayi mata , shigewa ciki tayi cikin ranta tana cewa
" inama Aysha ta hak'ura da Farouq d'in dan itadai bai kwanta mata sosai ba , wannan fa kana
ganinsa kasan yana da nutsuwa sosai.....
Aysha tana zaune tana karatun Alk'urani taji dawowar Gogal , duban ta Gogal tayi sannan
tace " kina da bak'o a zaure dan haka ki tsayar da karatun in kin dawo sai kici gaba , Aysha ta
rufe Alk'urani tana duban Gogal tace " haba dan Allah Gogal wlh ni bana son tsayawa da
kowanne namiji yanzu , wani kallon mamaki Gogal tayi mata sannan tace " wai Sayyada zama
zaki tayi babu aure ne ahaka ? kina kallo dai dagani sai ke muke rayuwa dole muna buk'atar
ace muma muna da dangi , Aysha tadubi Gogal tace " to innayi aure shine zaki samu dangi
kenan ? Gogal tace " k'warai da gaske mana , dan kinsan Zaki dunga haifar 'Yan biyu biyu duk
shekara , murmushi kawai Aysha tayi sannan ta mik'e ta fita zuwa zauren......
Hameed tagani a tsaye yana kallon hanyar fitowar ta , cikin ranta tace " wannan dai inaji ya
had'a iri da mayu shiyasa yake danaci , sallama tayi masa sannan taja ta tsaya abinta , Hameed
ya amsa sallamar tare da cewa " kiyi hak'uri da yadda nadameki ba komai bane face Soyayya ,
dan Allah inaso kibani dama ko yaya ne insamu gurbi acikin zuciyar ki , inason ki kuma ba da
wasa nake ba dan Allah , Sunana Dr.Hameed Buba ni haifaffen garin Kano ne amman a yanzu
ina London ina aiki , amman duk Family d'ina suna nan dazama kuma nima ina kawo ziyara
duk bayan wata uku ko shida , tunda Hameed ya fad'i sunan sa Aysha tasan waye shi , dan
tana yawan jin sunan sa yana yawo a kafafen yad'a labarai , cikin zuciyar ta tace " Hameed
Buba wanda kowacce mace take burin samu yazama mallakin ta , tabbas tasan ba soyayyar
Allah zaiyi mata ba , tunda yakasance d'an masu kud'i gashi yana da babban Matsayi a Nageria
, tabbas shima yazo wajen tane dan cika wani burin nasa nadaban , a zahiri kuma tace " to
madallah nagode sosai da soyayyar ka , sai dai kayi hak'uri ina da wanda zan aura kuma na
masa Alk'awari , dan haka kahuta lafiya sai wani lokacin 'Dan samari ta shige cikin gida abinta
...
Hameed sosai yaji rashin dad'i akan k'in amince masa da Aysha tayi , sai dai ya d'au aniyar
jure duk wani wulak'ancin daza tayi masa mutuk'ar zata soshi , sallama yakuma yi musu a cikin
gidan dai dai lokacin Aysha na cire hijab d'in ta , tsaki tayi sannan tace " wannan mayen
mutumin wai bazai barni haka ba ne ? Gogal tace " wai dama bai tafi ba kika shigo cikin gida ?
Aysha tace " munyi sallama dashi sai dai ke yake nema inajin , Gogal ta mik'e tana fad'in " Ni
kuma bari naje naji mezai cemin , Gogal na fita Aysha tanufi d'akin ta tana duba cajin data saka
, wayar tagani ta kawo dan haka tafara k'okarin shiga ta dubawa , jitayi Gogal na k'wala