Author : Fauziyya Tasi'u Umar Category : Home Of Novels
asirin nan najita a bathroom tana kwara amai kambu aikam akwai bura uba a gdannan dole yau ayita ta qare wlh bazan yarda da cin amana ba"
Miqewa tayi a fusace tama manta da ita mara lfy ce ta nufi part din Asman lkcn suna tsaye rikici ya balle ta sashi a gaba tana masa kukan ita ya fadanta gsky meye hadinsa da cikin jikinta da yake rawar qafa akai, inda shikuma yayi kicin kicin yaqi sauraronta saima bala'i da yakeyi mata akan tace bszataci tuwon ba shikuma ya kafe tunda dansa yanaso saitaci.
Shigowar Mimee ne yasasu dubanta takaiwa Asmah raruma ta kauce da sauri aje flat din hannunsa yayi ya nufesu da suketa kallon kallo ya riqe mime yace “meye hakadin bakida hankali ne?" Shaqeshi tayi tace “eh bani dashi Aseem kace ma ni mahaukaciya ce bazan damu ba amma dai kasani ban manta da alqawarin da kayimin na har ka qare rayuwarka da wannan banzar matar taka bazaka hada shimfida da itaba Aseem ya akayi ta samu ciki idan har hakane matar da kace kana qyanqyaminta meye yakaika haike mata harda tsarabar ciki?....." Rufe mata baki yayi yana kallon Asmah da zuciyarta take zafi take tafasa tun fara mgnr ta mimee yace “kinga Mimee ba abinda kike zargi bane kije zamuyi mgn anjima....." Katseshi asmah tayi da cewa qarya ne Mimee abinda kike zargi ne cikine dani wata uku da sati daya kuma wlh mijinki nake zargi da biyo dare ya lalubeni ya dirkamin shi domin kuwa yanda yake rawar qafa yake fadawa duniya cewar inada cikinsa kawai ya isa shaida ba damuwata ka tsaya ka fadamin yanda akayi kayimin ciki ba aa kaje ka sanar da matarka yanda akayi kaci amanarta idan kayi mata bayani sai na dora maka da Allah ya isa kuma wlh kaji na rantse zaman gidanka muddin baka fahimtar dani yanda akayi ka haihu a ragaya ba to na gamashi har gaban abada"
Da sauri ya dubeta ta dauki tuwon tayi watsi dashi ta kuma wawurar miyar zata zubar yayi saurin sakin mimee ya nufeta cikin bala'i irin na borin kunya yace “idan nace nine nayi miki cikin saime Asma'uh zina nayi ko haram naci eh duk inda zakuje ku fada kuje Asma'u matata ce nayi amfani da hikima na rinqa kusantarta har tasamu ciki to sai me kuyi duk abinda zakuyi....."
Kafin ya rufe bakinsa Mimee ta daukesa da mari ta zube a qasa ta fashe da kuka tace “wlh baka isaba Aseem qarya kakeyi ni zakaci amana yanzu meye a jikin wannan da zaka rinqa munafurtata kana zagayawa kana cinta Allah ya isa Aseem ka cuceni"
Murmushi Asmah tayi me hade da hawaye tace “me yayi miki ke? Nikam aini ya cuta daya lalatamin rayuwata ya barni tsayin shekara guda cikin zullumi kullum ina tunanin yaushe zanga aljanin dake kusantata ashe kaine mugun Aljanin allah ya isa Aseem ka cuceni matsayina na matar sunna ace ban isa mijina ya nemeni ido biyu kamar kowacce mace ba saika gusarmin da hankali Allah ka isarmin wlh kuma duk bala'inka kagama cin rabonka a jikina" mimee ce ta miqe cikin wani irin yanayi na tsananin tashin hankali ta fice daga dakin yayi ajiyar zuciya ya nufota yace “idan naso ba towai ni meye ma laifina donna taimaka miki nayi amfani dake ta hamyar da bazaki sha wahala ba...." Yana maganar yana qara matsarta ita kuma tana janyewa.
Cafkarta yayi da sauri ya hade bakinsu guri daya ta rinqa gunji tana tureshi shikuma yana qara shigar da ita jikinsa yana maqaleta da dukkan hikimarsa tayi duk me yuwuwa taga ta qwace ta kasa hakanan tanaji ya garqamawa dakin key ya jefata gadon yabita ya danne da dukkan dabararsa nanfa fadan ya sake salo dukansa take tana cizonsa tana yaqushinsa amma takasa turesa tanaji tana gani ya cirenta duk wani abu dake jikinta ya dagata yana fuzgo numfashi ta miqe da sauri ta rungume hannunta a qirjinta tana kuka tana girgiza masa kai gogan ko a jikinsa ya tashi ya cire kayan jikinsa gabadaya ta rintse idonta da sauri ta diro a gadon tana girgiza masa kai tana cewa.
“Banaso Aseem kabarni banaso bazan yafe makaba indai ka....." Rufe mata baki yayi ta fuzge ta wawuri kwalbar turare tana kuka me gunji tace “wlh ka ce zaka tabani saina caka maka kwalbar nan nima na cakawa kaina....." Bata rufe bakin ba ya damqi hannun da qarfi ya murde ya qwace kwalbar ya sake hadata da bango ya matse yanda bazata iya kwatar kanta ba ya cafki nononta da hannunsa.
Rintse idonta tayi jikinta yana rawa ta rinqa ture hannunsa yaqi sakin nonon saima matsawa da yakeyi a hankali batayi aune ba taji dumin bakinsa a saman nipples dinta tayi saurin dafe kansa saboda wani yanayi da taji wanda bata tabajin irinsa ba a rayuwarta qanqame kansa tayi tana kiran sunansa cikin wata karyayyiyar murya, tanayi masa magiya shikam ya riga ya gama ficewa a hayyacinsa bayajinta baya ganinta abinda yakeyi ne kawai a gabansa, hannunsa yasa yana shafa mararta zuwa qasanta harya shammaceta ya tura yatsansa a gabanta ta saki qara tana fisgewa yana qara janyota, yanda yake cakuda gabanta yasa gabadaya jikinta ya dauki wani irin shorck daya sanyata direwa bisa gwiwowinta shima ya zube ya bajeta a qasa tana harharde qafarta yasa hannunsa da qarfi ya budata ya danna harshensa a gabanta.
Duk da kukan da takeyi saida ta saki wani nishi hakan ya tabbatar masa saqonsa ya fara shigarta
Yaja ajiyar zuciya yaci gaba da sucking dinta yana karkada harshensa yana qara lasheta yana murza nipples dinta sun jima a haka yanajin kukan nata har tsakiyar zuciyarsa haka ya miqe ya qara buda qafarta ya soma shigarta ta wani zabura sabida tsoron dake qunshe a ranta ganin tana neman zillewa yasashi dannata da qarfi ta saki wata siririyar qara ya kwanto jikinta yanajan zuciya tare da nishi ya lumshe idonsa yana sake gyara dick dinsa a gabanta sun jima a haka babu abinda yake tashi sai shassheqar kukanta.
Dagowa yayi ya dora harshensa saman kuncinta yana lashe hawayen yana motsa mazaunansa a nutse cikin salo da qwarewa a nutse yake cinta yanajin babu dadi a ransa hawayen da take zubarwa suna qona mata rai hakanan dai wannan yinin ya kasance yini na farko a rayuwar Asmah data fara sanin da namiji ido biyu, duk abubuwan da yakeyi mata jinsu takeyi ba baqi ba a gurinta domin jikinta sun saba dashi hardai qarshe taji ya saki wani ihu ya maqalqaleta can taji ya zuba mata wani ruwa me dumi.
Dagata yayi ya nufi bathroom yayi wanka ya fito ya taddata inda ya barta ya tsugunna ya dagota yace “ni banga abin kukan ba iyakar sanina ba zina mukayi ba Kinga ki kwantar da hankalinki kawai mu raini babynmu ki haifemin na sake baki wani...."
Kallon da takeyi masa ne yasashi yin shiru ta miqe ta nufi bathroom batare da tace masa qala ba qwafa yayi ya fice ya nufi dakinsa wanka tayo har yanzun kukan takeyi ta fito tasa kayanta ta haye gadon ta kwanta kanta yana sara mata.
Daqyar ta samu bacci ya dauketa zuciyarta babu dadi tayiwa Aseem Allah ya isa tafi dubu a daren nan, daganan bangaren Mimee ya nufa ya tarar dashi a kulle yaci mamaki ya juya ya duba agogo goma da Arba'in na dare, tabe baki yayi ya koma dakinsa na bangaren Asmah ya kwanta koda safe daya tashi yayi wanka ya nufi dakin Asmah yajishi a kulle ya buga ya buga taqi budewa dole sai juyawa yayi ya fice, yana gaf da zuwa office wayarsa ta fara ruri ya duba yaga number hajiyansa yasan bai wucci yar lelenta takai mata qara ba. Bai dagaba saida ya isa office dinsa ya kira number Hajiyan ta daga ko gaisuwarsa bata amsa ba tace “wato saboda kwana biyu nabaka iska shine ka samu kake abinda kakeso har saboda kakai ka isa ka koromin Mimee da danyen jiki kace tazo ta fadamin ka samu me haihuwa bazaka iya zama da itaba, to bari kaji na rantse maka muddin ina raye kamar yanda Mimee bata haihu ba wannan shegiyar aljanar yarinyar bazata haifamin jika ba idan son hada zuri'a da tsiyar matsiyatan kakeyi to ka jira Maryam ta fara bani jikan da arziqi ha haifi tsatsonsa tukunna inyaso sai kaje ka qarata wawa kawai da baisan ciwon kansa ba".............
#Comments
#Shares
#Votes
_*Oum Hairan*_
[26/06 8:28 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_
_*Fauziyya Tasiu Umar*_
_*Elegant Online Writers*_
_*Wattpad-Realfauzahtasiu*_
_*53-54*_
Ransa ya baci matuqa a rayuwarsa bai tabajin mace mara mutunci mara sanin darajar aure ba irin Mimee ya rasa meye ya rageta dashi da kullum batada aiki saidai ta hadashi da mahaifiyarsa to ita tana ganin hakan shine zaisa yayi mata abinda takeso? Iska ya furzar ya kwantar da kansa jikin kujerar da yake kai zuciyarsa na saqa masa abubuwa da dama game da Mimee yana dannarta don tabbas yanda yakejin ciwon abinda ta aikata masa yau idan ya biyewa zuciyarsa zai tsinke igiyoyin aurensa ne ta huta shima ya huta, ace mace ta zama kamar goyon gwauro babu nutsuwa cikin lamarinta ko kadan komanta na marasa lissafi,
Wayarsa ya dauka yana lumshe idonsa ya lalubo number Asmah ya danna kira tana ganin kiran taqi dagawa ya kira yakai sau goma bata dagaba, ya shiga gurin text ya rubuta mata gajeran saqo maimakon daya sake kira ta daga sai yaji wayar ma a kashe gabadaya, sosai zuciyarsa ta harzuqa bazai iya jure rashin mutuncin nan nasu ta kowanne bangare ba ana mata biyu a samu nutsuwa shi tashi nutsuwar neman guduwa tadakai hakanan zai rayu suke nufi jos ba dadi bukur ba dadi? To wai ita Asmah dake wannan haukan ma laifin meye yayi mata yaga dai cewa akayi matayenku gonakinku ne kuje musu a duk sanda kukeso to shi don ya ragenta wahala takejin haushinsa?"
Qwafa yayi ya janyo files dake gabansa ya fara dubawa rufewa yayi ya miqe ya fice ya fahimci idanma ya zauna ba aikin zai iyayi ba mota ya shiga yana tuqin hankalinsa dukka na gurin Asmah tunaninsa me tasamu taci, saida ya biya wani gurin saida abinci ya siya mata ya isa gdan tun daga babban falon yasan cewa bata fito don idan da ace ta fito zaiga canji a parlourn, numfashi ya sauke ya murda handle din qofar tata yajita a kulle da key abin dariya yaso bashi haka ya shiga buga qofar batayi tunaninsa a lkcn ba ta fito a wanka ta sanya hijjab ta bude dakin ta fito falon nata ta bude qofar.
Ba qaramar faduwa gabanta yayi ba ganinsa a tsaye ya rabeta ya wucce ya mayar da qofar ya rufe ya zauna a daya cikin kujerun falon yace “me kikaci yau?" Harararsa tayi ya gani ya kawar dakai.
Ya nemi guri ya zauna ya bude ledar da yazo da ita qamshin farfesun hantar ya bugeta ta nemi guri ta zauna ya sake miqewa ya fita ya dauka flat ya dawo ya zuba mata da kunun gyada da yasha madara taso tayi masa gardama ganin babu fuska yasata karba ta faraci sosai taji dadin farfesun ta kora da kunun gyadar tayi tunanin ma zasu dawo kasancewar kusan duk abinda taci dawowa yake maimakon haka sai taji sunyi zamansu abinsu ajiyar zuciya yayi ya juya ya fice ya nufi kiran da Dad yakeyi masa, a office dinsa ya nufa ya tarar dashi da baqi saida ya sallamesu sannan suka qara gaisawa yace masa “Am dama wata tafiya ce ta tasomin ta gaggawa zuwa Germany so bazan samu damar zuwa ba gsky shine nakeso ka wakilceni"
Dagowa yayi da sauri yace “Dad Asma'u fah?" Mamaki ne ya kama Dad yace “bangane Asma'u ba kana nufin saboda Asma'u bazakaje ba kenan" girgiza kai yayi shi kansa baisan sanda kalmar ta qwace masa ba yace “aa ba nufina kenan ba kawai dai da naga batada lfy ne cikin na wahalar da ita ko abinci saina takura mata takeci shiyasa naji tsoron tafiya na barta" murmushi Dad yayi yace “to! Toh na gane Allah ya inganta babu damuwa saiku tafi tare idan zai yuwu" ajiyar zuciya yaja yace “shikenan zuwa yaushe kenan?" Ajiye biron Dad yayi yace “nan da 1 weeks koma dai menene zamuyi mgn" gdy yayi ya fice.
Yana ganin kiran Hajja yaqi dagawa tagaji da kiransa tayi masa test shima yaqi budewa yayi komawarsa gda don dama yagaji A falo ya tarar da ita tana kwance tana latsa waya
Zama yayi kusa da ita ta miqe zaune idanunta nakan qirjinta ganin kallon da yakeyi matane yasata miqewa da nufin shigewa dakinta taji ya cafki hannunta ya dawo da ita baya, raurau tayi da idanu zata sanya masa kuka har cikin ranta ko kallonsa batason yi murmushi yayi ya janyota ya zaunar da ita a jikinsa yace “kina jin ciwon abinda ya faru ko?"
Qasa tayi da kanta yasa hannu ya dago kan nata yace “me kikeso na fada miki ki gane bawai nayi miki haka don cin mutunci ko qasqanci bane?" Nanma babu amsa ganin batada niyyar yimasa mgn yasashi miqewa cak ya nufi ciki da ita ya zaunar da ita saman kujerar falonta ya tsugunna a qasanta ya dora hannunsa a kafadarta ya zuba idanunsa cikin nata yana mata wani kallo me kashe jiki sunfi minti goma a haka kafin ya sanya hannu ya share mata hawayen yace “kiyi hqr bansan abin zaiyi miki ciwo haka ba please ki fahimceni Asmah mubar munafurtar junanmu ni nasan inasonki kema kuma nasan kinajina a jikinki don Allah mu daidaita zamanmu komai daya faru a baya ya wucce...."
Miqewa tayi zatabar gurin ya sake riqota ta fincike tace “kaine kake munafurtar kanka amma ni gsky nasani bantaba sonka ba bakuma najin zan soka a rayuwata na tsaneka ma nakeji fiye da tsanar da nayi maka a baya Aseem wlh badon ina tsoron Allah na ba dasai na zubar da wannan dan iskan cikin da kake rawar qafa a kansa banasonsa bana qaunarsa Allah ya isa tsakanina dakai" tunds ta fara harta dire bai dakatar da itabs saima murmushi da yayi yace “da yake nariga nasan halinki banji haushinki ba burgeni ma kikayi ni nasan kaina Asma'u bantaba son abinda ya qini ba abu daya ne zan sanar dake koda yake imaninki ma ya ceceki da zanyi miki federal warning ne ko da wasa kika bari cikin nan yayi kuka sai kin gwammace baa haifeki ba saboda haka ki kiyaye"
Tabe baki tayi tace “don wannan rubabben cikin zakace zakayimin warning idan naga damar zubar dashi din ka isa ka hanani ne?" Tsaki taja tayi shigewarta dakinta ta datso qofar ya cije yatsa lallai wannan yarinyar tayi nisa wato cikin nasa ne rubabbe lallai zataga rubewa kuwa ganin idanunta"
Wanka yayi yasa kaya marasa nauyi ya dawo falon ya zauna yana kallo yana miqa sosai da gaske sha'awa ke daminsa gashi baiga alamun sauqi ko rahama a gurin Asmah ba shikam ya rasa meye yake damun mata da tunaninsu yake zama iri daya, yananan zaune yana tunanin ta inda zai fara mata yaji ta bude qofa ta fito ko kallon inda yake batayi ba ta nufi kitchen tana juyansa mazaune, ajiyar zuciya ya samke me qarfi ya miqe yabi bayanta ya tsaya a bakin qofar yana kallonta batasan yana gurin ba taci gaba da dama custard dinta ta juya zata dauko madara sukayi ido hudu dashi taja baya da sauri tanajin ninkin faduwar gabanta iska ya furzar ya tako ya shigo kitchen din ya tsaya a gabanta yasa hannu ya dago kanta tare da tura yatsunsa cikin sumarta yace.
“Ahhhh My Soul mate ina buqatar hutawa da jikinki me sanyani nishadi da gusarmin da damuwa" yana mgnr yana matseta a jikin cabinets ya shafa gefen fuskarta ya sunkuyo da kansa yayi kissing lips dinta yace “babyna ya qara miki kyau fatarki kamar ta tarwada fadamin me kikeso nayi miki ki daina fushi dani?" Tureshi tayi ya cafkota da sauri yace “haba kekuwa ki tausayawa uban yayanki kinga fah" jan hanunta yayi ya dora a saitin penis dinsa taji wata faduwar gaba tsoro ya dirar mata kafin takai ga magana yace “haka nake kasancewa kullum idan banzo na samu nutsuwa a wannan yalwatacciyar gonar me dauke da babbar qorama me kwararar da ruwan dadi ba, sorry Soul Allah akwai qauna kinji....." Yana mgnr yana sunkuyawa yana riqe qugunta ta tureshi ta dauki cup din custard dinta zata fice ya cafkota yace “dole fah kiyimin wani abu kibini a sannu mu zauna lfy in kinqi kinsan ko ta tsiya zan fidda haqqina"
Juyawa tayi zata fice ya riqota ya matsa ya dora kansa a tudun duwawunta yana sauke wani wahalallen numfashi yace “kibar batun wasa fah zan cutu ne marana ciwo yakeyi...." Harararsa tayi taja tsaki ta fincike tayi ficewarta da sauri ta nufi dakinta ya biyota yana kiran sunanta tayi shigewarta ta kulle qofarta bugun duniya taqi budewa iyakar magiyarsa taki ta bude masa dole sai hqr yayi ya nufi dakinsa ya kifa cikinsa a katifa yana fitat da wani numfashi me wahala ya jima yana nemawa kansa mafita kafin ya samu ya fitar da abinda ya damesa ya miqe a gadon bacci ya daukesa itama kwanciyar tayi zuciyarta babu dadi tanajin ciwon Abinda yayi mata amma saida ya bata tausayi yanda ya rinqayi mata magiya ji takeyi kamar ta tashi taje tsoro ya hanata dole ta kwanta bacci ya dauketa koda safen ma tsoronsa ya hanata bude qofar saida taji yana qwanqawasawa sannan ta miqe ta budensa ya shigo ya zauna suka gaisa mamakin yanda fuskarsa take a sake yasata kallonsa ya sauko ya dagota ya shafa cikinta yace “me babyna yakeson ci yau?"
Qasa tayi da kanta yayi ajiyar zuciya yace “banason ina miki mgn kina shareni ki fadamin me kikeso?" Cikin In'ina tace “tuwo..." Da sauri ya dubeta yace “tuwo kuma ina zan samo tuwo yanzun?" Janyewa tayi ta haye gadon yaja fasali ya fara zagaya dakin ya juya ya dubeta ya fice batayi tunanin zai dawo ba can taji tsaiwar motarsa ya bude ya shigo da collar a hannunsa ya aje mata yace “ga tuwon na samo miki" da sauri ta miqe ta sauko ta bude flast din ta sauke ajiyar zuciya wani sanyi ya zagaye ruhinta ta dago a hankali zuciyarta ta karye