KARUWA MAI CAPACITY COMPLETE BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   1 / 13

1 to 3K   out of 38.9K words

??ࡱ?>?? 
???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1?0Table?????????Data
???????????????????? P?ZuKSKS?1????????????? ? ? ? ????? ?????dz ???$? ?{*?? ? dd? ? ? ? ???? ?????? ????,? ?  KARUWA MAI CAPACITY

............Chapter 1.

Sannu a hankali take tafiya tamkar kazar da ?wai ya fashewa aciki,sakamakon yunwar da takeji,da ta hana kuzari da walwala samun matsuguni acikin jikin nata.
Da ?yar ta ?araso gurin da take son zuwan,dan har jiri take,gani dauriyace kawai takeyi.
Wajan yaya mai ?osai ta kan layin nasu tazo,koda ta iso gaban mai ?osan,dur?ushewa tayi agurin,tana share ?wallar data taru a idonta.
cike da tausayawa yaya ta dubeta,tace"lami me kuma ya sake faruwa agidan naku kikazo kina kuka?ko bagobirinne ya sake halin nashi?".
Share hawaye lami tayi sannan tace"daga ni har yara wallahi bamu ci abinci ba,tun daren jiya,kuma baban nasu be kwana agidanba,shine nazo aymin kamar yadda aka saba insha Allahu da mun samu wankau zan kawo kuWin"ta ?arasa magnar da ?yar.
"amma wallahi bagobiri baya kyautawa tsakani da Allah,taya ze dinga barinku da yunwa ya tattare ya koma gun amaryarshi wannanfa zalincine"cewar yaya me?osai cikin fushi.
"Anyi zalincin munafukar Allah,ay dama najima da sanin kina zuga lami ta bijirewa umarni na,ilai kuwa yau gashi Allah yatoni asirinku,"cewar bagobirin daya ?araso wajan ya riskesu suna maganar tashi.
A giggice lami ta mi?e ta Soye a bayan yayar,cikin firgici da tsoro,dan yau tasani na lahira seya fita jin daWi agurin mijin nata.
"bagobiri nice munafukar taka?"cewar yaya cikin matsanancin fushi dan bata taSa tunanin ze iya kiranta da wannan sunanba.
"Eh an faWi munafuka,inba munafukaba taya zakizo ki zaunar min da mata a titi kuna cin nama na,wlh ke kuma lami yau se naga uban daya tsaya miki"ya faWi lokacin da ya dam?o lamin ya kifeta da wani zazzafan mari.
Yaya ?o?arin ?wace lamin take ahannunsa amma ya?i sakinta,hakanne yasa ?ar budurwar yarinyar yayar me suna ummi ta fusata,ta janye mahaifiyarta a tsakaninsu tana faWin.
"yaya kibarshi ya kasheta,yagani koshi zaa ?yaleshine,mahaukaci wanda besan darajar kansa ba bare yasan ta waninsa."
"Ummi nine mahaukacin?"cewar bagobiri afusace.
"Eh mahaukaci anfaWi ko zakayi wani abunne"cewar ummi tana doka masa harara.
"Inada daidai ke inde rashin kunyace,wlh sekin san na haifa"cewar bagobiri.
"Haihuwa kam batayi ranaba tunda batasa kasan darajar uwar data haifa maka ?a?an da kake tutiyar ka haifa ba"cewar ummi.
"Ummi banason in sake jin kinyi magana agurinnan tunda ba saanki bane shi"cewar yaya tana kallon ummin.
"Taya zezo har nan gaban sanaarmu ya dinga kiranki munafuka in sa ido ina kallonshi"cewar ummi kamar zatai kuka.
bagobiri fincikar hannun lami yayi suka bar gurin sabida hankalin jamaa ya fara dawowa kansu,yana tafe yana Wura mata zagi se ha?uri take bashi.
Suna shiga gida ya rufeta da duka agaban ?a?an nata,seda ya gaji dan kanshi sannan ya ?yaleta kwance tana kuka.
"bazan ciyar daku Winba lami,duk kuma ranar da kika kuma fita waje kika zubarmin da mutunci wallahi senayi maganinki,bade kin nace sekin biyoni maraya ba to gaki ay ga marayar nan"cewar bagobiri yana ?ara yin ball da ita.
yasa kai ya fice agidan yana huci,?a?an kamar jira suke ya fita suka firfito daga inda kowa ya Soye gudun kar a haWa dasu sukayi kan mahaifiyar tasu suka rungumeta duka suna kuka.
Mi?ewa tayi da ?yar,ta dubi ?ar babbar tasu,tace"Areesha maza kije gurin yaya me?osai kice ta baku kunun,inta baki ki Soye kar ki bari ku haWu da babanku"cewar lami da?yar.
da sauri Areesha ta mi?e ta fice daga gidan tana share hawayen tausayin mahaifiyar tasu.
koda ta isa gurin yayar samu tayi ta zuba kunun tana lallaSar ummi kan taje ta kai musu tunda taga wucewar bagobirin.
zuwan Areesha ne ya hutar dazuwan ummn ta amsa ta juya da sauri zuwa gidan nasu.
tana kawo kunun suka rarraba kowa yasha,se alokacin lami tasamu kwanciyar hankali. ganin yaran sun ?arya.
mi?ewa tayi da ?yar,tana haWa hanya,ta fice zuwa gidan hajiyar da takewa wanki taji ko zata bata aron dubu biyu inyaso in tana mata wankin seta dinga zamewa,dan in bata samu kuWin ba batasan me zata ba yaran in rana tayiba.
*******
"bagobiri suyar ruwan zaay wa ?wan koko asoyashi haka"cewar talle me shayi,lokacin da bagobiri yaje teburinsa karyawa.
"Kaimin suyar ruwan amma karka cikamin albasa don Allah,ka hanzarta zani kai cefane gidane"cewar bogobiri.
talle soya masa ?wan guda huWu suyar ruwan yayi,sannan ya mi?a masa rabin biredi da aka shafe da bota,ga ruwan tea me kauri,da soyayyan ?wansa agefe,
nan aka masa lissafin 3k ya zaro ya biya, sannan ya tasa agaba ya cinye,sannan yami?e yabar gurin.
wajan masu saida nama yaje yasayi kilo biyu sannan ya wuce wajan cefane nanma yayi nagani na faWa,ya hau mashin zuwa gidan amaryarsa mari,
da faraa ta tarbeshi,ta amshi ledojin cefanen,takai Wakin giirkin tana masa kirarin data saba yimasa kullum.
"kaga angon mari bada kanka asare kaje gida kace ya faWi"
murmushi yayi yace"ki hanxarta Wora girkin kamin Zainab ta dawo makaranta shiyasa nadawo na kawo cefanen da wuri"cewar bagobiri yana murmushi.
"Yanzu kuwa uban marainiya,wlh shiyasa nakewa Allah godiya daya bani kai amatsayin miji,kuma kakeson ?ata tamkar kaine ka haifeta,ayni sede godiyar Allah."cewar mari tana murmushi.
Bagobiri yaji daWin yabon da tai masa hakanne yasa yazaro dubu biyu a aljihunsaya bata.
tako tai masa godiya .

.......Chapter 2

"mama don Allah karki btafi ki barmu,wallahi munin rayuwar da zamuyi se yafi wanda mukeyi yanzu da muna tare dake"cewar Areesha tana kuka lokacin da lami ta yanke shawarar komawa sokkoto tushenta ta barsu.
"Areesha rayuwa tayi zafi yanzu mahaifinku baya sona ?iyayyatace take shafarku,a ganina in nayi nesa daku zefi tausaya muku"cewar lami tana kuka.
""Can ma Win wahalarce mama kiyi ha?uri komai ze zamo tarihi don Allah"cewar khaleefa ?anin Areesha,shima yana kuka.
Shuru lami tayi dan tasan yran sun fita gaskiya,bata da wata mafuta tunda tariga data haifesu.
share hawayenta tayi tace"bakomai na fasa Allah yay muku albarka ya kawo mana mafita,khaleefa ka Wauki buhu kaje bayan gona kagani ko zamu samu tafasa,don Allah karka tsaya wanka arafi,daka samo kayo gida kaji"ta faWi tana kallon khaleefan.
mi?ewa yayi da sauri ya Wauki buhun ya fice da hanzarinsa ya nufi bayan gona,domin samo tafasar.
bayan fitarshi,lami mi?ewa tayi ta goya hassana,ta Wora usaina a kafaWa,tasa hijabi,ta dubi areesha tace"zani in Wan yawata yawon barar ko Allah zesa asamo na iccen girka tafasar in ya kawo"
"Mama kibari ni inje miki barar"cewar areesha tana hawaye.
"Sena fiki saurin samowa areesha kodan darajar su ?anbiyu,ki kula da sauran ?annanki in khaleefa ya dawo ki gyara tafasar nki wanke dana dawo se a Wora"cewar lami cikin ?arfin hali.
"to mama Allah bada sa'a Allah yasa a samo, se kin dawo"cewar areesha tana kallon mahaifiyartata.
ficewa lami tayi cike da tsoron karta haWu da bagobiri,ganin ta fice a unguwar tasune yasa hankalinta ya kwanta tunda basu haWunba.
Duk inda taga taron mutane se tai musu sallama ta gaishesu,sannan tace"sannunku de ?anbiyu na gaisheku"wasu su bata sadakar wasu kuma su bata ha?uri,har ta ?araso gurin masu saida nama ta tsaya kusa da wani daya juya baya yana cinikin wani kashi nama dataji ana cemasa duka dubu sha biyar.
"Sannunku bayin Allah uwar biyu na gaisheku,ataimaka mana da na ......."maganar ta gagara ?arasawa sakamakon bagobiri daya juyo yana kallonta,cikin tsananin mamaki da takaici.
lami gigicewa tayi tama rasa me zatayi tsabar gigita, kawai seta falla da gudu,tana waigensa hawaye na biyo idanunta.
Bagobiri fasa siyan naman yyi, ya biyota a baya da gudu bayan ya karyo reshe a jikin bishiya.
lami ko gudu take ga yara har biyu,yi take kamar zata faWi,da mahaukacin gudu,ta shigo layinsu,cincirindon mutane ta gania ?ofar gidan nasu,hakan be dami lamiba ta faWa cikin gidan da gudu,dede lokacin bagobiri ya cimmata,ayko se jin saukar reshe taji a bayanta.
lami bata dukan takeba,makarar da tagani Wauke da gawar Wanta khaleefa daya tafi Webo tafasane ya hanata jin zafin dukan
bagobiri dukanta yake yana laantarta,wai tana tona masa asiri,"kullum sena baku Wari biyar amma baki godewa Allah ba wasuma basa samu,ke ko ku tara keda ?a?anki na baku 500 baki godewa Allah ba sekin fita tonamin asiri,"ya faWi yana ?ara shirga mata reshen,
"haba bagobiri da wanne zakuji,kadubafa kagani khaleefa ne kwance ya mutu a bayan gona,yaje samo tafasa,ruwa yajashi,wannan be isheka ishara ba"cewar malam kabeeru makwabcinsu lokacin daya ?wace reshen a hannun bagobiri.
Dubansa yakai inda gawar take su areesha sun kewayeshi suna kuka me taSa zuciya.
"mugun halin uwarsune ya kasheshi,wanda in naga dama wallahi se nayi sharia da ita,dan da bata turashiba dabe mutuba,ta dage se ta tonamin asiri tasa duniya ta zageni,"cewar bagobiri yana taka kan lamin wacce tuni ta jima da sumewa,jin wai khaleefanta ya mutu,sakamakon yunwa,datasa yaje Webo tafasar da zasu ci shida ?an uwansa.

...........Chapter 3

Ruwa akaita yafawa lami,gamida yimata fifita har Allah yasa ta farfaWo,wani marayan kuka ta fashe dashi ta rarrafa kan gawar khaleefa.
kifewa tayi akanshi tana kuka jamaa se ha?uri ake bata,bin gawar take da kallo tana ganin abin kamar wasa,hannunshi ta gani a dun?ule a hankali tasa hannu ta buWe hannun nashi,
tafasarce dun?ule aciki hannun,juyewa tayi ahannunta,tace cikin karyayyiyar murya"Khaleefa Wana Allah ya ji?anka,yasa aljannace makomarka,kana kokawa da rayuwarka ma khaleefa ?o?arin tseratar da wannan tafasa kakeyi dan ta iso gabanmu,nagode maka bisa sadaukar da rayuwarka da kayi dan musamu abinci,Allah ya karSi ba?uncinka"Ta ?arasa cikin kuka me taSa zuciya.
Tana ji tana gani aka haWa khaleefa akamai sallah aka tafi dashi gidanshi na gaskiya.
bayan andawone bagobiri ya shigo cikin gidan ranshi aSace,yafara magana a gaban lami wacce ta haWa kai da guiwa tana kuka.
"Duk mungode se kowa ya tashi yabar gidannan dan ba matar dazan ciyar a mazaunin wai zaman makoki kutashi ku fita nagode."ya faWi yana kallon matan dake zaune agidan
ayko ba wacce ta ?ara ko minti guda haka duk suka fice ya rage daga ita se ?a?antane kawai agidan.
shima bagobirin ficewa yayi agidan yanata banbamin faWa,bata kulashiba.
Waki suka koma ita da ?a?anta suna kukan mutuwar khaleefa dan yarone me biyayya da tausayi.
***********
Sati guda suka kwashe suna alhinin mutuwarshi, inda yaya me ?osaice kullum take ayko musu da kunu bokitn fenti biyu ?anana suke yini sha har akayi bakwan.
lami macece me Waukar ?addara aduk yadda tazo mata,shiyasa taci gaba da faWi tashin ganin ta ingantawa ?a?anta rayuwa.
Areesha yarinyace amma tana tausayin mahaifiyartata,tana da buri da fatan kyautatawa mahaifiyar tata matu?ar dama tasamu.
gidagida takebi tana tambayar mutane in da aykin da zatai musu su biyata,da zaran tayi anbata kuWin lami take kawowa.
********
"Wlh mari halin lami ya isheni,ko kaWan bata da godiyar Allah,burinta kullum ta tonamin asiri a unguwarmu,"cewar bagobiri cikin damuwa.
"Kaima ne seda nacema ka kai yara mazan makarantar almajirai,ita kuma areesha kasata aykatau,wlh yaran garinmu suna zuwa karkaga yadda suke samo abun arzi?i daga masu gida biyu se uku,amma ka bari tana zubarma da mutunci."cewar mari amaryarsa.
Tsaki bagobiri yayi,yace"kuma wlh mari shawararki tayi,dan sabida ?a?anne ay take yawon tonamin asiri,"
"ay daka kwashe yaran agabanta wlh kasaketa zaka fi samun kwanciyar hankali, danni nan ba irin soyayyar da bazan nuna maka ba"cewar mari cike da kwarkwasa.
"Ay in tasan wata bata san wataba,nasan taya zan Sullo mata,sha kuruminki amaryata"
hakade mari taita zugashi shi kuma yana hawa kai sabida ya yarda da so da ?aunar da mari ke masa.
**********
"Ki shirya su waleed gobe zanzo in kwashesu in kaisu makarantar Allo,kar ki sake in zo basu shiryaba"cewar bagobiri lokacin da yazo gidan lami yana faWa mata ?udirinshi.
zabura lami tayi,ta dafe ?irji tace"ka rufamin asiri don Allah karka wula?antamin rayuwar ?a?a,anan ma ya aka cika inaga kuma ka kaimin su wata uwa duniya kayi ha?uri don Allah"ta faWi lokacin data zube agabanshi tana masa magiya tana kuka.
"na gama mgn in kuma akwai meiko dasu sama dani inason ganinsa,ba gwanda ni karatu zan kaisu ba kefa har Wana kika kashemin wajan ?o?arinki na son ganin kin wula?antani, ita ma areesha a shiryata dan garin su mari suna yiwa yara mata hanyar samun aykatau a gurare daban daban dan haka na yanke shawarar kaisu ita da nafeesa,"
bejira amsarta ba yasa kai yafice agidan,lami zubewa tayi agurin tana kuka me taSa zuciya,tabbas ba zatataSa bari ya tafi mata da ?a?aba koma meze faru sede ya faru.
kwana tayi rungume da ?a?anta,tan kuka suma suna tayata dan bazasu taSa yarda arabasu da mahaifiyarsua.

Chapter 4

Washegari da asuba bagobiri yazo,ya tare su Areesha a wajan Wibo ruwa,sabida da asuba suke samun ruwan shiyasa suke asubanci.
Sun tsorata da ganinsa a napep,babu wanda ya iya gudu acikinsu,dan tsoronshi suke kamar mutuwa,
"ku shigo cikin napep Win kamin ranku ya Saci,"cewar bagobiri rai aSace.
jikinsu na rawa suka shiga suka bar bokitan ruwan agurin yaja suka fice daga unguwar.
gidan mari yakaisu,kai tsaye,bayan ya saukesune ya bata umarnin karta bar kowa cikinsu ya fito zeje ya Wauko kayansu.
mari cike da farinciki ta cusasu cikin Wakin ta rufesu,se kuka sukeyi.
shi kuma can unguwar su lamin ya koma,
a tsakar layi ya samu lamin hankali atashe tana tambayar abokan Webo ruwan nasu,inda suke.
"dallah malama ki wuce gida,kin wani zo waje kina tarawa kanki mutane,to ni na Waukesu."cewar bagobiri lokacin daya ?araso gurin.
juyawa tayi cikin gidan jikinta na rawa idanunta na zubar da ?wallah.
biyota yayi cikin gidan,yana faWin"maza mi?omin jakunkunan kayansu,dama ay na faWa miki yau zan tafi dasu"ya yi maganar cikin tsare gida.
"Ka rufamin asiri baban areesha,wlh ?a?ana sune gatana,in ka rabani dasu,rayuwata tawaya zatayi,in ma ganinmune baka son yi wlh nayi al?awarin yin nesa dakai,bazamu ?ara raSarkaba ka tausayamin"ta faWi lokacin data zube agabanshi ta kama ?afafuwanshi.
fincikewa yayi yana faWin"lami ba abinda ze hanani yin iko da ?a?ana,wallahi,dan haka duk abinda kika ga dama kiyi,tafiya dasu ba fashi.gasu ?anbiyunan,na bar miki,suma kina yayesu,sukayi shekara huWu zan haWa dasu,sabida ba wani gata da zaaywa yaro a duniya sama da abashi ilimi"
yana kaiwa nan ya wuce cikin Wakin ya Wauko jakunkunan kayan yaran su biyar,yazo ya fice agidan.
lami tayi kuka tayi kuka har seda hawaye ya ?afe a idanunta.
shiko gidan mari ya koma yana zuwa yasamu matar dake kai aykatau Win tazo yasa aka fito da Areesha da nafeesa.
jakunkunansu ya mi?a musu sannan ya basu Wari biyar biyar a hannunsu yace.
"to zaku bi Atine zuwa abuja acan zata nema muku aykinyi wallahi duk wacce ta bijire inkun tafi to ban yafe mata ba,"

"baba siyar damu kayi?"cewar Areesha cikin ?unar rai,dan tsanar mahaifin nata kullum ?aruwa take azuciyarta
"inma siyar daku Win nayi ay ba laifi bane,makaranta tun daga primary har aji uku na secondry nasaki,kin biyanine,"cewar bagobiri yana zare mata ido.
Hawaye ta share masu zafi tace"da baka wahal da kanka wajan rabamu da mahaifiyarmuba,cikin sau?i da sekace kawai mu biyaka "cewar areesha cikin rashin tsoro.
Wauketa yayi da mari,daseda ta faWi sannan yace"ni ubankine ba saanki bane da zaki sani agaba kina faWamin ba daWi,Yanzu se in karyyaki in karya banza"cewar bagobiri yana huci.
"Nide su taho mutafi me motar kar ya gaji,yana ?ofar gida,gashi munyi rana"cewar Atine tana tsaki.
"Kutafi atine mun sallameku ay,Allah ya kiyaye hanya"cewar mari tana tura mata su areeshan.
Ayko sunaji suna gani aka sakasu a mota, se Abuja,sunyi kuka kamar ba gobe.
Suna tafiya suma su waleed aka tafi dasu Dambua,can maiduguri almajiranci.ba dangin uwa ba dangin uba.
Mari tsabar farincikin cikar burinta har rawa ta dinga yi,a tsakar gidanta ita da ?arta.
dama tayi hakanne dan tasa ya mallaka musu komai nasa,batare da tunanin ?a?anba.
**********
"garin ya lami kika bari aka kwashe miki yara zuwa guraren dako kasheki zaayi kema baki taSa zuwaba?"cewar yaya me ?osai lokacin da lamin tazo tana faWa mata abinda bagobiri yayi.
"yaya kema kinsani bazan iya hanashiba,tsoronshi nake yaya,amma wallahi ji nake kamar zan mutu sabida zafin da zuciyata ke min."cewar lami cikin kuka
"To ay seki zauna ba?in cikinshi ya kasheki,lami,wai se yaushene zaki tashi ki ?watarwa kanki ?enci,yara mazan ma yanzu lalata ake dasu bare ki bari atafi harda ?a?a mata,"cewar yaya cikin fushi.
"Wlh bansan me zanyiba yaya"ta sake fashewa da kuka.
Nande yaya taita bata ha?uri,tana rarrashinta,har tayi shuru,
abinci yaya tabacsu ?an biyu suka ci suka ?oshi,sannan ta zuba musu a kwano lami ta tafi musu dashi.
**********
Lami koda ta koma gida bata da wani kuzari tunaninta halin da ?a?anta suke ciki yanzu,sun ci abinci ko basu ci ba
saka su ?anbiyu take agaba taita kuka,tana faWawa Allah damuwarta
shiko bagobiri ransa fess yake jinsa sabida yayiwa mari abinda takeso,ya kuma ?untatawa lami.
mari daga ita se ?arta bagobiri ke wahaltawa,duk abinda ya samo akansu yake ?arewa ba tare daya tuna da lami dasu ?anbiyu dake gabanta ba.
Abuja

yaran matane su goma sha biyu dur?ushe gaban wata dattijuwa,kowaccce rungume da jakar kayanta na sawa.suna sauraran bayanin matar.
"kowaccenku an riga da an samo mata gidan aykinta,zaa zo a Waukeku ku duka,kowacce akaita,ku kasance masu biyayya don Allah banda sata kowa ta tsaya iya halaq Winta"ta faWi a tausashe.
"suma je suyi wallahi sune a ?asa ba tsinanniyar da bansan gidan ubantaba wlh"cewar atine dake gefe.
"Gwarade kar suyi Win yafi atine"cewar hajiya tana murmushi.
Areesha da nafeesa dake gefe kuka kawai sukeyi sabida ba gida Waya zaa kaisuba basu san ta inda za kuma su haWuba.
suna nan mota tazo aka Waukesu zuwa cikin garin na abuja,inda anguwannin masu kuWin suke.
Wani katafaren gida aka sauke Areesha wacce seda ta tsorata da gidan sabida haWuwarshi ta fara tunanin Allah yasa ba jini aka kawota a shanye mata ba.
wani lafiyayyan falo aka kaita,inda daga ita har atinen zubewa sukayi a ?asa suka zauna suna jiran fitowar megidan.
Sunfi minti talatin suna ware ido a falon ?amshin turarenta ya mamaye hancinsu,sautin takalminta a kunnuwansu.
dubansu suka kai gurinta,wata damSasheshiyar,macece,wacce fuskarta sam ba annuri,kallo Waya zakai mata ka fahimci batasan kalmar babu ba.
du?awa sukayi suna gaisheta,da ?yar ta amsa musu,sannan atine tafara jawabi
"hajiya wannance ?ar aykin kuma zatayi duk abinda kika umarceta da tayi,insha Allahu"
"dama banason manyan matannan sabida sa ido amma wannan tayi,zaki iya tafiya"ta faWi tana hura hanci.
godiya atine tayi lokacin data jefeta da dubu Wari tai musu sallama ta wuce.
Areesha ganin kukan beda sauran amfanine yasa ta dena tagoge hawayenta,ta amshi ?addarar a yadda taxo mata.
"Tashi in nuna miki gurin aykin naki,kuma inada doka gameda Sangaren aykin naki,bana so ko ?asa ki sauko,kiyi zamanki acan saman,sannan akwai gurin girkin da zaki dinga yin naki base kin sakkoba dan bana haWa kayana dana Sangaren,kuma ki kiyaye banason saka ido."hajiyar ta faWi cikin alamun jan kunne.
"insha Allahu bazanyi abinda bakya so ba zan kiyaye dokokinki insha Allahu"cewar areesha kanta a ?asa.
Hajiya mi?ewa tayi,ta umarci aresha data biyota abaya,ba musu areesha ta bita,suka hau saman gidan.
wani lafiyayyen falo suka ?ara shiga gwanin burgewa,suna zuwa falon ne ta nuna mata,wani Waki tace"aykinki agidan nan shine kulawa da wani marar lafiya dake cikin Wakincan,baya iya yiwa kanshi komai,se abinda akai masa,kashi fitsari duka akwance yakeyi,dan haka ki kula da tsabtarsa da kyau,dan mahaifinsa beson ana barinsa ba kulawa"cewar hajiya rai a Sace.
gyaWa kai tayi cikin ladabi,"jeki Wakin ki fara aykinki,akwai pampers jikinshi,ki sauya masa

1 / 13