KARUWA MAI CAPACITY COMPLETE BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   4 / 13

9K to 12K   out of 38.9K words

abakin komaiba su turasu wata uwa duniya aykatau ba tare da tunanin wanne hannu zasu faWa ba"ta faWi cikin jimamawa
"ay hajiya abunde sede godiyar Allah,amma tabbas suna tabka babban kuskure,"cewar maleek cikin yanayin damuwa.
Sun jima suna tattaunawa akan matsalar tura yara mata aykatau wasu guraren,kamin shigowar malam mahaifin maleek takatse musu hirar.
"Ah mutanen meduguri baku tafi bane na ganka agida?"cewar mallam Abba ?anbatta,shugaban hukumar malaman addinin musulunci ta africa gaba Waya.
murmushi maleek yayi ya dur?usa kusa da mahaifin nasa yace,"Allah gafarta malam,wani tsautsayine ya rutsa damu akan hanyar airport shine yasa bamu tafiba"
"subuhanallahi,meya faru daku"cewar malam yana kallon Wan nasa,"
cikin taushin murya dake nuna tsantsar biyayyar da yakewa mahaifin nasa ya kwashe duk abinda yafaru ya sanar dashi.
sosai malam ya jimama lamarin,inda yay adduar samun lafiya ga areesha.
maleek tashi yayi yaba iyayen nashi guri,dan su gana tunda shigowar malam Win kenan.
**********
Areesha seda ta kwashe sati uku a asibitin ba tare da tasan waye akantaba,bacci kawai takeyi,koda suka nuna damuwarsu likita shaida musu yayi ta bugu da yawa akanta ne,yasa basaso ta farka da wuri sun fi so ?wa?walwarta ta samu hutu da kyau.
Yau kamar a mafarki nafeesa ta kai dubanta gun areesha wacce idanunta ke ?o?arin buWewa,da sauri ta ?arasa kusa da ita tana kallon sarautar Allah ayko cikin saa sega idanun sun buWe tana kallonta,da sauri nafeesa ta matsa kusa da ita cike da murna da farinciki ta rungumeta tana faWin"Allah nagode maka,?ar uwarta ta farka"ta faWi cikin matsanancin farinciki.
Areesha cike da mamaki take kallon nafeesa,ta rasa gane inda zantukan nata ya nufa,sabida takamaimai ma ita batasan wacece ita ba=?3?.
ture nafeesar tayi daga jikinta,sannan ta mi?e zaune ta fara bin Wakin da kallo,da ita kanta nafeesar,tana so tagano dalilin zuwanta gurin da har ita wannan ta gaban nata take i?rarin ita ?ar uwartace.
Duk yadda nafeesa taso areesha tai mata mgn ?i tayi,haka tasata agaba tana ta kuka,dan batasan meke faruwa da ita ba kuma.
suna wannan halinne maleek ya shigo Wakin,da gudu nafeesa tayi gunshi tana kuka tace "ya maleek,areesha ta?i yimin magana yi take ma kamar bata sanniba,don Allah kasa likitan ya ?ara dubata"ta faWi cikin kuka.
"kamarya bata ganekiba?"cewar maleek cikin Waurewar kai.
?arasawa yayi kusa da areesha wacce ke zaune tana ?are musu kallo,dan ba wanda ta sani aciknsu.
shima maganar duniya ya mata amma tai banxa dashi,hakanne yasa yaje ya kira likita dan ya dubata.
bayan gwaje gwaje da aune aune ne likitan ya kira Maleek office Winshi dan ya masa bayanin.
jiki a sanyaye maleek yabi bayan likitan zuwaoffice Win nashi,bayan yabashi gurin zamane ya janyo wasu takardu gabanshi ya fara yimasa bayanin abinda ke faruwa.
"areesha ta kamu da lalura ta cutar mantuwa,inda ta mance wasu muhimman abubuwa na cikin rayuwarta,ciki harda iyaye da ?an uwa makusantanta,hatta sunanta se an tuna mata,acikin abinda bata manceba shine yare da adininta,dan haka yanxu duk wani abu da aka koya mata shine ze zauna akanta kuma shi kaWaine zata dinga tunawa,amma zuwa gaba tsohon tunaninta ze iya dawowa."cewar likitan cikin jimami.
"ya subuhanallah"cewar maleek yana kallon likitan.
"Sorry"likitan ya furta yana dafa kafaWar maleek Win.
"yanzu nufinka komai da kowa ta mance se abinda aka koya mata?"maleek ya sake tambayar likitan
"hakane se kuma abinda Allah yay nufinsa akai."cewar likitan.
ya jima zaune gurin likitan yana masa bayanin kalar ciwon na areesha da hanyoyin da ake bi domin kulawa da masu irin lalurar.
Maleek bayan ya baro office Win likitan nafeesa ya samu ya jata gefe yay mata bayanin abinda ke faruwa da areeshar.
wayyo nafeesa tayi kuka kamar ranta ze fita,dan ba?incikin lalurar data sami ?ar uwar tata kifewa tayi agurin tana faWin,"Allah ka saka mana akan mahaifinmu da gaggawa".
Rarrashinta maleek ya shiga yi da kalamai masu daWi sannan tayi shuru.
gida ya koma ya sanarwa da hajiyarshi halin da ake cikibyanzu.
"oh ni halimatu wannan ?a taga jarabawar rayuwa,yanzu ya iyayenta zasuyi in suka ji wannan labari.?"ta faWi cikin tausayawa.
"wallahi hajiya nima abun ya tsayamin arai amma tunda akwai yiwuwar dawowar tunanin anan gaba se muce to da Wan sau?i"cewar maleek a tausashe.
"Ina sau?i maleek ace Wa ya mance suwaye suka haifeshi kai de kawai Allah ya tsaremu daga mummunan ?addara"
sun jima suna jajanta maganar,kamin akira sallah su tashi.
*****
Koda aka sallamo areesha a asibiti,?in yarda tayi da kowa se maleek,haka sukazo gidan nasu da ita tare da nafeesa.
hajiya ta karSeta hannu bibbiyu dan tausayinta takeji,shiyasa take kulawa da ita tamkar ?arta.
sannu a hankali take sabawa da nafeesa da kuma hajiya da maleek,dan tana zama cikinsu,wani lokacin har ta taya nafeesar ayki.
Tunda areesha ta dawo gidn su maleek ta koma aljanar kwalliya,sakamakon gani da takeyi anayi atv ,ko alwala tayi seta maida kwalliyarta,shiyasa maleek ke yawan ce mata Waweesu sarkin ado.
wannan kirarin da yake matane yasa ta maidawa kanta suna ?AWEESU.in zasu shekara suna ce mata areesha ita ba amsawa takeyiba.
hajiya ganin jikin yayi sau?ine yasa ta kira nafeesa yau falonta inda suke zaune tare da maleek.
"nafeesa tunda jikin ?ar uwarki da sau?i,to ku shirya zansa maleek ya maidaku gaban iyayenku.dan suma susan halin da kuke ciki"
sosai nafeesa taji daWi dan dama ta ?osa su koma gidan kodan mahaifiyarsu.godiya tayiwa hajiya sosai.
jin hakanne yasa taje ta samu areesha a Wakinsu cike da farinciki tace"areesha hajiya tace mu shirya zamu tafi gida gurin iyayenmu"
kallon uku saura areesha tai mata sannan tace" so nawa kikeso na faWa miki cewa ?aweesu sunana,?"
Murmushi nafeesa tayi sannan tace"to yi ha?uri Waweesu batun zuwanmu gun iyayenmune yasani mantawa dan haka yanzu ki tashi ki kimtsa."ta faWi tana ru?o hannunta.
zare hannunta tayi a na nafesar sannan tace cikin haWe rai,"kina da matsala ke kuwa,nifa bani da wata ala?a dake ta kusa kota nesa,dan haka ki dinga tsayawa matsayinki na me ayki agidannan."ta faWi cikin faWa.
hawayene yafara taruwa a idon nafeesar tace muryarta na rawa"nufinki iyayenmuma ba sune iyayenkiba?"ta faWi tana kallon areeshar.
"basu bane,dan haka kidena haWani dasu"areesha ta bata amsa.
Nafeesa fashewa tayi da kuka,ta juya da gud???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?u tabar Wakin zuwa can falon data baro su hajiyar.
sosai suka maida hankalinsu kanta dan basusan kukan me takeba.
"hajiya areesha ta nuna iyayenmuma ba iyayenta bane,kuma bazata bini ba wai,wallahi ummanmu nakejin tsoron halin da zata shiga"cewar nafeesa cikin kuka.
"Karki damu nafeesa,tunda abun hakane,maleek ay tana yarda dashi zansa shi yaje da ita inyaso seya musu bayanin matsalar,insun amince se ya dawo da ita nan Win kema kina da damar dawowa aduk lokacin da kikeso."cewar hajiya cikin tausayawa.
"Nasan da malam nanan dashi zaayi tafiyar,tunda kinga tunda aka sallamota ma a asibitin basu haWuba yayi tafiya,amma duk da haka zanyi iya yina wajan ganin komai yazo da sauki.

nande sukai ta kwantar mata da hankali har tayi shuru,taje ta kimtsa kayanta.
kamar yadda suka tsara hakance ta faru maleek yasa areesha tazo ta masa rakiya,ba musu kuwa ta shirya ta beesu bayan taci adonta na gani na faWa,suka kama hanyar kaduna.
*********
Dpo be bar bagobiri ba seda yayi kwana uku a hannunsu, inda yay masa faWa sosai kan yasan darajar uwar ?a?anshi,kamin lokaci ya ?ure masa.
to bagobiri koda ya dawo gida ba wani daya sauya sede dukane beyiwa lamin yanzu dan yana saneda gargaWin da tai masa be manceba.
Lami ko tunda ta samu jari ta mance da shafinsa ta kama sanaarta,inda take saida gawayi da garin tuwo kuma dede gwargwado asirinsu na rufuwa.
kullum adduarta nakan ?a?anta,dan sam jhankalinta baa kwance yakeba..
*****
Su maleek sun iso kaduna lafiya,shi dasu nafeesa,da hajiya areesha wacce se kallon garin take kamar bata taSa rayuwa acikinsaba.
tsab nafeesa ta nuna masa hanya har suka zo ?ofar gidansu.
koda suka fto a motar areesha ja tayi ta tsaya a jikin motar alamun bazata shiga ba.
maleek dake tsaye yana waya dibansa yakai gunta ya Wan kauda wayar akunnensa yace"Waweesu kibi nafeesa ku shiga ciki mana"
Wata harara ta watsa masa sannan ta yamutsa fuska gamida kauda kai gefe tace"bazan shigaba tunda mun kawota ay semu juya mu koma"ta faWi tana turo baki gaba.
murmushi maleek yayi bece komaiba,ganin hakane yasa nafeesa tasa kai ta shiga gidan ita kaWai bakinta Wauke da sallama.
lami na kan gawayinta tana ?ullawa taji sallamar nafeesa kamar a mafarki,zumbur ta mi?e cike da farinciki,tana kallon shigowar nafeesar wacce ta tafi da gudu ta rungume lamin.
lami janyeta tayi ajikinta tace"ina areesha fa nafeesa?"tayi tambayar a tsorace.
"Tana ?ofar gida"cewar nafeesa asanyaye.
Da sauri lami tayi hanyar wajen tanafaWin "au kuzo taren shine se ta jamin aji zata zo gareni to ni bari inje gunta."

hannunta nafeesa ta kamo,da sauri lami ta waigo,ganin hawaye a fuskar nafeesar ne yayi matu?ar ratsana lamin.
dafe ?irjinta tayi dake barazanar darewa tace "areeshar ta mutune?"tayi tambayar hawaye na zubowa a idanunta.
"Ko Waya umma,bata mutuba sede areesha ta mance da kowa da komai,sakamakon bigeta da mota tayi,ciki harda iyaye da ?anuwanta hatta sunanta bata tunawa mama"daga haka ta kwashe komai ta faWawa lamin.
lami bata iya cewa komaiba tajuya ta nufi ?ofar gidan nafeesa bin ta tayi abaya.
maleek dake tsaye shida areesha ganin yadda suka fitone ya bashi tabbacin nafeesa ta sanar da ita meke faruwa.
areesha kallon arzi?i ma bata yiwa maman tasuba ta ci gaba da uzurinta,lami ta cika da mamaki amma kuma ta godewa Allah daba mutuwa tayiba.

"ku shigo ciki bawan Allah"cewar lami tana share hawayenta.
Ba musu maleek yabi bayanta ita ko areesha taja ta tsaya alamun bazata je ba.maleek ne ya dawo be jira raayintaba yaja hannunta suka shiga gidan.
Atsakar gida ta shimfiWa musu tabarma suka zauna maleek ya gaida lami,tasa aka kawo ruwa,wanda basu iya shaba.
bayan an Wan natsane nafeesa cikin dabara ta shige da areesha Wakinsu,dan suba su lami damar mgn.
maleek cikin tausasawa ya kwashe komai ya faWawa lami da shawarar da mahaifiyarsa ta bada in areeshar ta?i zama,duka be Soye mataba.
lami taci kuka har seda muryarta ta dena futowa,tabbas tana ganin jarabawa amma bakomai ta fawwalawa Allah.
"nagode bisa taimakon da kuka yiwa ?a?ana baku bari sun salwanta ba,ba abinda zance muku sede Allah ya biyaku,wallahi duk wani hukunci da kuka zartar akansu bazan ja ba tunda dama ubansu bawai sune agabansa ba "ta faWi tana share hawaye.
sosai tausayinsu ya kama maleek, haka yay taba lamin ha?uri,yana karanto mata ayoyin Allah kan masu ha?uri.
har yamma yana gidan,sannan yayi haramar tafiya,areesha ko tayi tsalle ta dire tace bazata zaunaba itama tafiya zatayi.
"kuje maleek Allah ya kaiku lafiya,in an kwana biyu nafeesar zata dinga zuwa,duboku,karka damu"cewar lami tana Soye hawayen dake son zubo mata.
su areesha manya kamin ya fice ita har taisa gun motar.
dubu Wari biyar maleek yaba lami kan ta ?ara jari ta kula da yaran da gidan,lami tama rasa bakin godiya se addua kawai take masa,sannan yazo yashiga mota areesha ma ta shiga, yaja motar suka bar unguwar su lami na Waga musu hannu suna kuka har suka dena hangosu.
Yamma tayi sosai shiyasa maleek yasawa areesha sit belt shima yasaka dan gudu zeyi su samu su wuce guraren dake da ?arancin tsaro tsakanin kaduna da abuja.
ayko fa sunsha gudun acikin awa biyu suka iso abuja,kai tsaye gida ya wuce dasu , inda hajiya tai murnar dawowarsu lafiya.
********
Bagobiri bayan tafiyar su areesha Allah ya jefoshi gidan ,ayko yana arbada nafeesa ya fara faWa.
"uban waye yace ki dawo gida yanzu?"cewar bagobiri cikin faWa.
rusunawa nafeesar tayi ta fara gaisheshi amma be amsaba yaci gaba da faWan nasa,"tunda kuka tafi ba wacce nasamu naira milyan guda ta Sangarenta,sabida mugun hali irin naku,to wallahi bazaki zaunamin agidaba tunda baku da tausayi"ya faWi kamar ze doki nafeesar.
"basu da tausayi kode kai baka da tausayi,zaka zauna agida ja tura ?a?anka aykatau su tara maka kuWi,amaimakon ka ciyar dasu kamar yadda Allah yace aa ka zauna ne su su ciyar dakai,a sakamakon hakan ?arka areesha ta gamu da lalurar da marabartada mahaukaciya duka da batayi,wallahi tsakaninmu dakai se Allah yay mana hisabi sabida ka cutar damu"cewar lami cikin kuka.
"Lami bafa tsoronki nakeyiba kibar ganin nasa ido ina kallonki wallahi taraki nakeyi,duk ranar da kika kaini bango sena illataki"cewar bagobiri yana nunata da hannu.
"illatawa ta nawa kuma,ay kashenine kawai yay saura bagobiri,"Cewar lami cikin fushi.
"ni kike kira bagobiri lami?"cewar bagobiri yana nuna kanshi.
"An faWi bagobiri ko ba sunanka bane"cewar lami cikin fushi tare da shirin ko ta kwana.
"Wan baban areeshar ma yau banci arzi?inshiba agunki lami?"ya faWi cike da mamakin sauyawar tata,
"hmmm wai Abban areesha,yariyar da masifar daka jefata yasa ko kanta ma bata saniba bare tasan waninta sabida gurSataccen uba da Allah ya bata,har shine kake cewa a baka girma sabida ita"cewa lami tana murmushin takaici.
"koma de menene nine ubansu kuma babu abinda ze goge hakan,kuma dole inyi iko da ?a?ana"cewar bagobiri gamida kaWa kanshi ya fice daga gidan.
nafeesa kusa da mamanta ta koma ta rungumeta tana kuka tana faWin"don Allah mama kidena kulashi kuna faWa,kamar yadda yace Winne mama shine mahaifinmu bazamu iya sauya hakanba,dan haka mama da ayta biyeshi mu dage da masa adduar shiriya awajan Allah."cewar nafeesar tana kuka.
shuru lami tayi,batace komaiba dan tasan gaskiya nafeesar take faWi mata.
********
To areesha zaman abuja ya kankama,hakanne yasa hajiya tasa maleek ya sata a makaranta, boko da islamiyya wanda kullum driver ke kaita kuma ya Waukota.
tayi yau abunta kamar ba abinda ke damunta ta maida hankalinta kan karatunta.
dan Waukar da takeyi su hajiya sune iyayenta.shiyasa ta aminta dasu ,sede basu taSa haWuwa da malamba dan bashi da wadataccen lokacin zaman gida suna can yawon waazi da yaWa addinin musulunci.
akwai sha?uwa tsakanin maleek da areesha sosai dan duk abinda aka koya mata a makaranta in ya dawo gun ayki shi take kiwa ya koya mata.
shima tamkar ?anwarshi haka ya Wauketa kasancewar gidansu duka mazane iyayensa basu da mace yasa yake Waukar areeshar tamkar ?anwarsa.
WAYE MALEEK ABBA ?ANBATTA?

matashine Wan kimanin shekaru 30 da hihuwa Wan asalinbjihrbkano ?anbatta LGA,zama da yanyin ayki ya dawo dasu Abuja,kyakkyawane ajin farko wanda duk wata siga ta kyu babu wacce Allah be masa ba
Iyayenshi su biyar suka haifa,duka maza wanda shine auta agun iyayen nashi sauran yayyansa duk sunyi aurre,mhaifinsu shahararran malamin ddinin musuluncine da duniya tasanshi,
maleek yana da ilimin addini me zurfi, dana zamani,shiyasa koda ya shiga aykinnsoja yake samun Waukaka albarkacin ilimin da yake dashi.
a bayyane maleek mutumne nagari me tsoron Allah,da kowa ke yaba kyawawan ayyukansa,sede a baWini shahararran Wan giyane manemin mata,da yake gudanar da munanan Wabiun nasa a Soyayan gidansa ba tare da sanin iyayensaba,dan yana iya bakin ?o?arinshi wajan ganin ya kiyaye mutuncin gidansu.
Yauma kamar kullum yana kwance akan gadonshi yana kallon blue film yana wasa da azzakarinsa sabida yarinyar daya gayyato daga ibadan tayi missing flight se gobe zata zo gashi yasha magunguna ya rasa yadda zeyi da ranshi,dan shi bama ya yarda yaci mace kuma ya maimaita dan har ya kwanta da ita ko sunanshi bebari tasani bare tasan asalinsa,don gudun tonuwar asirinshi,shiyasa inya kirasabn kamu in baa zoba ko wata matsalar ta afku yake biyawa kansa bu?ata da kansa.
Hajiya sunje kano gaisuwar mutuwar matar tsohon gomna,cikin tawagar matar shugaban ?asa,shiyasa gidan ba kowa se maaikata.
Areesha,na gama yin homework Winta ta tuSe kayanta ta shiga wanka,dan bata iya bacci in batayi wankanba.
tun tana wankan takejin motsi acikin bayin amma bata damuba har seda ta kammala,ta Waura tawul ajiknta.
tana busar da kanta da driyer,kamar ance ta waiga wani ba?in macijine ke ?o?arin fitowa daga cikin stool Win kashi,
da wani mahaukacin gudu ta fice daga bayin tana ?walawa maleek kira,wanda bema san inda kansa yakeba tsabar nisan da yayi wajan biyawa kansa bu?ata.
areesha ko da mahaukacin gudu ta faWa Wakin nasa dan gani take macijin na bin ta a bayane,mukullin jikin ?ofarne ya ri?e tawul Win jikinta,kota kanshi bata bita ta?arasa kan gadon da maleek ke kwance yana wasa da azzakarinsa a cikin bargo da gudu ta faWa kanshi tana faWin "ya maleek maciji a toilet Wina."ta faWi agigice.
da ?yar ya iya samo kalma abakinshi,yace "Waweesu tashi kibar Wakinnanzan iya cutar dake a halin da nake ciki pls,"ya faWi yana wata karkarwa.
"ya maleek macijinefa aWakina shine kake cewa in bar Wakinka,wallahi bazan fitaba"ta faWi gamida yaye bargon ta shige ciki abinta tana faWin "katashi kaje kasa bindiga ka harbeshi wallah babbane,"
Saukar bakinshi da taji akan boobs Wintane yasata dawo cikin hankalinta,?o?arin fita take acikin bargon amma ina idanun maleek arufe suke,bayaji baya gani abinci kawai yake nema
"ya maleek kadena banaso,babu kyaufa,mu ?an uwane karka keta mutuncina"sune maganganun dake fitowa abakin areesha lokacin da taji maleek Win na ?o?arin rabata da budurcinta.haWe ?afafunta tayi,tsam ta hanashi ratsata,tun gogar farko da yaWan mata.
be samu ya shigaba ahakande yana kanta ya samub ya kawo ya mirgine gefe yana maida numfashi,itako se kuka take masa,be iya rarrashinta ba tsabar kunyar abinda ya aykata da ita.
duk da beyi nasarar rabata da budurcinta ba amma maniyin daya zubar akan haq Winta nasawa yaji kunya.
bacci Sarawone ya Wauki areesha,shiko ina ya kasa baccin,sauka yayi yaje ya tsarkake jikinshi,sannan yasa jallabiya ya fice zuwa Sangaren masu kula da lafiyarshi,inda ya samesu zaune suna hira,dan lokacin shabiyu na darene.
umarnin zuwa Wakin areesha su ciro maciji ya basu sannan ya koma Wakin nasa,
salloli ya kwana yi yana ro?on Allah yafiya.
har gri ya waye,be iya runtsawaba yana tunanin yadda ze samu ya shawo kan areeshar ta rufa masa asiri.
Farkawa areesha tayi tana buWe idanunta taganta a Wakin ya maleek abinda ya faru daren jiyane ya dawo mata sabo aranta kawai seta fashe da kuka,
maleek dake zaune a falonsa jiyo sautin kukan natane yasashi mi?ewa da gudu, ya shiga bedroom Win nashi.
tana ganinshi tasa hannu ta kare nononta,tana faWin"Ka Sace min da gani ba?in mugu wlh bazan taSa yafe maka ba ka cuceni kuma bari hajiya tazo wlh sena faWa mata abinda kayiwa ?arta"ta faWi tana kuka.
maleek kan gadon ya hau duk da dukan da take kawo masa be daddaraba ya matsa kusa da ita ya rungumeta ta baya,bakinshi yakai setin kunnenta ya fara mata magana cikin salon yaudara da Waukar hankali.

"?aweesu ina so ki natsu kidawo hankalinki,dan duk wannan baze taimakekiba.inaso ki sani iyayena basune suka haifekiba,hasalima mu tsintarki mukayi,muka taimakeki,gidan su nafeesar da mukaje kika ?i zama nan ne gidan iyayenki,to kiyiwa kanki gata kibi umarnina zaki zauna lafiya inkuma kika ?i wlh rayuwarki na cikin hatsari."Ya faWi cikin sigar tsoratarwa.
Areesha sarkin rauni shuru tayi tana kuka,tana tunanin kalaman nasa,hawaye na biyo idanunta,in har da gaske iyayen nafeesane iyayenta to meyasa ta kasa tuno hakan kuka ta fashe dashi tana faWin"ni wacece?"
"Zan sanar dake amsar in kika

4 / 13