KARUWA MAI CAPACITY COMPLETE BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   7 / 13

18K to 21K   out of 38.9K words

da zubewa ?asa ba numfashi jini na malala a ?asa.
sojojin da tagan ne abakin ?ofar fita sun rutsata da bindigu yasata tsayawa cikin tashin hankali tana ?o?arin sake harba bindigar,wani cikinsu ya buga mata bindiga ahannunta take hannun nata ya karye.

wata irin razananniyar ?ara tasaki,tafara sambatu"wallahi sena kasheku ku duka bazan bar kowa aciknku ba"
wasu sojojin mutum biyune suka isa kan daddy da gudu suka Waukeshi zuwa mota yayinda wasu kuma suka kirahukumar ?ansanda aka bada sanarwar ankaiwa chief of army staff hari acikin gidansa har an harbeshi.
kan kace me tuni ?an sanda da sojoji sun cika gidan nashi,zuwa lokacin tuni sojojin sun jima da sauyawa saratu kamanni da duka tana zube a ?asa ko motsin kirki batayi..

asibiti aka rankaya dashi raia hannun Allah dan harbin seda ya fasa ta bayanshi ya fita.

Amreesh na zaune yana kallon news kawai yaga abinda ke faruwa da mahaifin nasa,agigice ya mi?e jikinshi na karkarwa,ya kwashi wayoyinsa da passpart Winsa ya nufi airport hankali a tashe,koda yaje airport Win ba jirgi se private jet,haka ya biya shatar jirgin zuwa nigeria,dan kwana guda baze iya yiba tare dayazo yaga halin da mahaifin nasa yakecikiba.
cikin dare ya sauka a nigeria lagos,babu jirgin daze kaishi abuja a daren dole seya kwana shima se gobe da yamma ne zaa samu jirgin.wanda amreesh bejin ze iya jiran wannan lokacin.yade iya ha?uri gari ya ?arasa wayewa. a airport Win ya kwana inda garin na wayewa ya Wauki drop Win mota zuwa abuja.
Suna cikin tafiya agarin na lagos drivern na makaWa gudu da motar kamar yadda amreesh Win ya bu?ata,ayko be ankara da mace me goyon dake gaban motar zata tsallaka titiba ri?e da pampers a hannunta alamun tasiyone zata tsallaka titin,ayko burki yadinga takawa amma duk da haka seda yabugeta damotar ta faWi ita da goyon.wanda Allah ya tsare abun yazo dasau?i,ayko nanfa mutane sukayi chaaa akansu,driver motar ne ya fito yana bata ha?uri,lokacin tuni mitane sun janyeta zuwa gefen titin ayko se masifa takeyi kan bazata yarda ba.
Hajiya areesha kenan sarkin daru shiko mubeen se kuka yake tana rarrashinshi dan bata yarda ta bari kowa ya Waukar mata shiba.
drivern dawowa yayi motar inda amreesh ke zaune ya ri?e kanshi beda niyyar fita tunda de abun yazo da sau?i,,"ranka ya daWe ka bani wani abun don Allah inba matar musamu mu wuce kar su kiramin ?an sanda"cewar drivern.
Hannu amreesh yasa a aljihunsa ya Wauko kuWi masu yawa na ?asar waje wato dollars ya mi?awa drivern wanda shima sabida firgita sam be dubaba yaje ya mi?awa areeshar yana sake bata ha?uri.
kallon kuWin tayi wani farincikine taji a ratsa mata zuciya sabida kuWin hannunta 50k ce ta ragetana tunanin yadda zatayi in ta ?arasa ?arewarsega million 10 yanzu anbata kawai dan an Wan bugeta da mota,anya kuwa ba wannan sanaar zata fara ba kuwa,ta shiga gaban mota aWan tureta abiyata,=??dama haka lagos Win take ashe anfi samun kuWine yasa mutane kowa lagos to itama taga hanya.
drivern motar ya koma yaja sukabar gurin sabida jamaa sun fara taruwa,shiyasa yay saurin tafiya.
amreesh suna fara barin gurin ya fara jin wani yanayi ajikinshi tamkar ana rabashi da wani abu na rayuwarsa,dafe ?irjinshi dake bugawa da sauri da sauri yayi yana karanto duk aduar da tazo bakinsa.,
driver ko yaci gaba da ba mota wuta,dan tafiyar dake gabansu ba ?ar kaWan bace basu suka shigo abujaba se bayan magriba shima dan gudu sukayi hardana hauka,dan amreesh bashida abinda yake fata da burin gani kamar mahaifin nasa.
koda ya isa asibitin inda mahaifin nasa yake jamaa da yawa sun tsorata da ganinsa dan a iya saninsu shi Win yamutu,kallon da suke masa sam be dameshiba izinin ganin mahaifinsa ya nema aka bashi.
da sauri yashiga Wakin da daddyn ke kwance,sojoji na gadin ?ofar Wakin,samunsa yayi kwance ansa masa oxygen a hanci yana sauke numfashi a hankali.
wata ajiyar zuciya ya sauke ganin mahaifin nasa cikin yanayi me kyau,?arasawa yayi kan kujerar dake jikin gadon ya zauna ya kama hannun daddy Win ya ri?e,se alokacin yaji wasu hawaye masu zafi na biyo idanunsa na tausayin kansa da mahaifinshi.
******

Areesha ko gida ta wuce daga gurin ranta fess,,taje ta kwantar da mubeen sannan taje tayi wanka,tana fitowane,ta fito da kuWin tana ?ara ?irgawa tana dariya,sede ?amshin jikin kuWin koya ta sha?a se taji kanta na ciwo,se taji kamar tanaso tayi dogon tunani amma ta kasa,tattaresu tayi takai ta Soyesu,
tazo ta kimtsa,taci kwalliarta,sannan taba mubeen nono yasha yac?oshi ta goyashi suka fice zuwa gidan karauwan datai register.
yau ba mutane sosai se madam da wasu ?an tsirarun mutane,da faraa madam ta karSeta,inda tasha mamakin ganinta da yaro abaya alamun ta haihu.

wajan zama ta bata sannan suka gaisa,bayan Wan shuru na seconnine areesha tace.
"kyawun al?awari cikawa madam gani na dawo,,rules Wina na farko a wannan gida in har kuWin akeso in samo shine kar a haWani da wanda ba musulmiba,duk wanda zani gurinshi ya zamana musulmine to ko zan baki mamaki"cewar areesha tana murmushi.
Murmushi madam tayi tace "ke akaruwancin ma har kinada choice kan wanda zaki kwanta dashi,anya karuwancin kikazo yi kuwa,?"
"shi nazo yi mana sede kawai nawa yana da Wan bambamci kaWan da wanda kika saba ji ko gani"Ta faWi tana murmushi.
"meye banbancin naki dana sauran?"cewar madam.

"Capacity madam,nawa me capacityne"
"wonderfull"cewar madam tana dariya.
"Akwai wani irin choice Win nawa a ?asa ne?"cewar areesha tana dariya.
"Akwai muna da Abdullateep biodun,sede gaskiya yaronki ze iya bamu problem dashi"
"karki damu da yarona kawai kisani a order sa".
"fine let's me risk this one to see d result "
tana nan zaune,sukayi waya dashi,yace ze turo drivernshi ya Wauketa.

ayko areesha harda gyara adonta kamin isowar drivern sannan drivern yazo tayiwa madam sallama ta mi?e ta wuce gurin drivern ta shiga yaja motar suka tafi gidan abdullteef biodun.
suna isa megadi ya buWe musu get suka shiga bakin areesha Wauke da addua da neman tsari da kariya daga dukkan sharri,ta tofa wa mubeen ta tofawa kanta.
wani ?awataccen falo akasauketa me rai da lafiya wanda yagaji da haWuwa.zama tayi tana jiraan fitowar biodun Win.
ayko tana tsaka da tunanin ta inaze fito ta hangoshi yana sakkowa daga saman benen gidansa,,ya Wan manyanta ba yaro bane sanye cikin jallabiyya fara me kyan gaske wacce kallo Waya zakai mata kasan me tsada ce.
bakinshi Wauke da sallama ya shigo falon,ga mamakinsa har ?asa areesha ta du?a tana gaisheshi amsawa yayi ya nemi guri ya zauna yana kallon mubeen dake kwance kan kujera yanata she?a baccinsa.
"da yaro ?arami irin haka kike bariki,a ina aka taSa irin haka,koko so kike shima ki lalata masa tarbiyya?"cewar abdullateep Win yna kallon areesha wacce kyau da surarta kemasa kwarjini a idonsa da yasa be iya jure kallon idanunta.
kuka ta fashe dashii ta zube kan guiwowinta ta kamo ?afafunsa tace "?addarace nima ta fito dani,da iyayena a garinmu shine na samu lalurar aljanu suka Waukoni daga garinmu suka kawoni nan yanzu na kasa tuno koda sunan mamanane,inaso na koma gurin dangina amma na rasa yadda zanyi naje gurin masu magani ance dole se nayi aurene a bariki sannan zasu dawomun da tunanina in tuna garinmu,kowa in na ro?eshi ya aureni baya yarda,shiyasa na shiga bariki kawai in ?arasa gurSata rayuwata in mutu a haka, sabida ance duk ranar dana sake na kwanta da wanda be aureniba mutuwa zanyi take agurin,gashi banida abinda zanci nida Wana na rasa me taimakamin,ko madam da ?yar ta amince ta turoni nan yau,dan Allah ga Wana koda na mutu ka kaishi gidan marayu,in kuma kana so to na baka shi duniya da lahira"cewar areesha cikin kuka me taSa zuciya.
biodun jin abinda tacene yasa ya janye ?afafuwansa,daga ru?on da tai musu,
abinka da bayarabe da tsoron case dubanta yayi a Wan tsorace yace"kuma kika rasa wanda kikeso ki mutu a hannunsa se ni kijamin masifa ina zamana lafiya,look ni musulmine kuma inada tausayin wanda bedashi,zan baki kuWi enough kije ki kama wani business Win seki samu fulani man irinki ki aura,kisamu lafiyaki koma gida,amma baniba,kibani acct Winki yanzu insa miki,ki tashi driver yakaiku gida kar dare yayi"cewar biodun yana ciro wayarshi a aljihu,
Areesha kuka tasa tana mishi godiya take ta bashi acct no sega 2m ya tura mata.
ayko godiya har seda ya,gaji da amsawa,ta Wauko Wanta suka baro gidan ranta fess tana dariyar samun nasara a karuwancinta na farko data fita,

************
To areesha an shiga bariki da ?afar dama yau gun wancan jibi gun wancan,kuma duka hamsha?an masu kuWi kowa da kalar ?aryar da take masa ta karSi kuWi a hannunsa.
inta samo ta raba uku taba madam kashi Waya,cikin ?an?anin lokaci ta samu wasu manyan kuWaWe,data sayi gida a banana island, da motar hawa,tazamo babbar yarinya tuni tasaka mubeen a makarantar day care sabida akula mata dashi .
Areesha nasonta kasjhe kuWin da aka bata lokacin da aka bugeta da mota amma ta kasa yin hakan ko ya tayi yun?urin taSasu setaji ?amshinsu nason takura ?wa?walwarta son tuno abinda batasan ko menene ba,shiyasa ta ajiyesu can ?asan kayanta batason ma ko ganinsu tanayi.
madam kaf karuwan gidanta tafeeson areesha sabida tafi sauran kawo kuWi me kyau,shiyasa duk inda me kuWi yayi order mace agurinta areesha take turawa kuma taje tadawo lafiya?alau.
**********
jikin daddy da sau?i sosai dan yanzu har magana yanayi ganin amreesh agurinsa sosai hakan ya sanyayaya masa rai tabbas haihuwa rahamace.
koya daddy ya Wauko zancan abinda ya faru tsakaninshi da saratu kauda maganr amreesh yakeyi sabida besan damuwa azuciyarsa,yafiso daddyn ya gama warkewa gaba Waya ayi maganar a gida ba wai aasibitinba.

seda daddybyayi wata biyu a,asibitin sannan yau aka sallameshi,amreesh yafi kowa murnar dawowar tasu gidan,dan zaman asibiti komai haWuwarshi ba zama bane na daWi.
amreesh da kanshi ya haWawa daddy ruwan wanka sannan ya dawo falo yabarshi dan yasmu ya kimtsa.
Wakinshi ya wuce zuciyarshi cike da kewa da begen son ganin areesha domin dawowarshi gidan yasa ta dawo sabuwa a zuciyarshi.
ga mamakinsa jakar kayanta nanan acikin Wakin da sauri ya nui gurin idanunsa na zubar da ?wallah tabbas inde ba areeshaba to baya jin ze iya yinaure aduniya,
a hankali ya janyo hijabin da take sallah ya rungumeshi ajikinshi,yana sha?ar ?amshinta dake jikin hijabin
"areesha where are you?"ya furta lokacin daya sulale ?asa ya kwanta yana rungume da hijabin da yakeji tamkar itace ya rungume.
ya jima a Wakin yana kewar areeshar dan tunda yadawo ?asar ko so Waya bezo gidanba se yanzu shiyasa yakejin komai da ya faru agidan na dawo masa sabo a ransa.
sakkowa yayi Sangaren daddy inda yasameshi zaune afalo ya kimtsa kamar ba shine ya dawo asibitiba .
kusa da daddyn yaje ya zauna yana murmushin ?arfin hali wanda shi daddyn tuni yagano damuwar dake can cikin zuciyar tashi da fuska da idanunsa suka gaza Soyewa.
"daddy naji daWin samun lafiyarka,Allah ya ?ara kiyaye gaba "cewar amreesh yana kwantar da kansa a kafaWar daddyn
murmushi daddyn yayi yace"my lion nasamu sau?i saura in nemo areesha a duk inda take afaWin duniya inzo in aurawa lion Wina ita su haifamin kyawawan jikoki."ya faWi yna dariya.
amreesh dariya yayi shima dan har zuciyarshi yaji daWin zancan na daddyn nasa
sun jima suna hira wacce kusan rabinta akan hanyoyin da zaa bine wajan neman areesha,d kuma hukuncin da zaayiwa saratu.
*********
jikin lami yayi tsanani dan yanzu duk abinda suka mallaka seda ya ?are gurin magani,inda bagobiri yace Alhakinsane na rashin yimasa biyayya yanxu da take yine yasa ta haWu da lalurar da take ciki cewarsa kamun Allah ne ya fara mata na bijirewa miji dan haka sisinsa baze bada ba dan nema mata lafiya.

da ike nafeesace agurinta,su twins takaisu gidan yaya me ?osai tana kula musu dasu.yasa bagobiri yin amfani da damar ya saida gidan nasu yaba ma?wabta ajiyar ?an tsummokaransu,yaje suka ci gaba da fantamawa shida amarya lami ba tare da tunanin komaiba ya dam?a mata duka kuWun sede in zasuyi amfani dashi ta Wauko.
nafeesa kullum seta Wauki takardun maganin maman ta bi masallatai ta ro?o alummar musulmi kamin ta samu ta siya mata ahaka suke kullum acasibitin inka gansu seka tausaya musu.
********
amreesh yau da wuri ya isa state cid dan yana son ganawa da saratu,ayko besha wahalaba aka fito da ita cikin ankwa bame kallonta yaganeta se wanda yay mata farin sani sabida azabar da ake gana mata.
Saratu ta cika da mamakin ganin amreesh dan bata taSa yarda wai be mutuba se yau dat ganshi da idonta.
sunkuyar da kanta tayi tana kukan nadama wacce bata da amfani.
"hajiya na miki al?awarin sassauci a duk wani hukunci da zaay miki matu?ar kin bani amsar tambayoyina da dukkan gaskiyarki ba tare da kin Soyemin komaiba",cewar amreesh yana kallonta.
"Insha Allahu inde nasani zan faWa maka"cewar hajiya saratu kamar wata ta Allah.
"da wanne lokacine areesha tabar gidanmu?"cewar amreesh yanna kallonta.
"Su dawa de sun shaidamin sunga fitarta a motar da aka tafi dakai airport,sun bita zasu kasheta wata motar sojoji ta buge ta ta faWi kuma sun bani tabbacin sunga sanda sojojin sukasa ta a motarsu suka juya da ita wanda suke kyautata zaton asibiti zaa kaita,sunde ce rukunine na sojojin dake raka wani babban sojan zuwa airport Win"ta faWi tana kallonshi.
a gigice ya mi?e da mahaukacin gudu ya fice a gurin ya faWa motarsa yaja da mahaukacin gudu yabar state cid Win ya nufi hukumar dake da alhakin kulawa da tituna da suka shafi airport.
**********
"Ranar 20-4-2025,nakeso ka Wauko Waukar titin airport na daren wannan rana,wanne sojane aka raka airport?me ya faru akan titin shine nakeson gani pls"cewar amreesh lkacin ganawarsa da shugaban gurin.
"Abune me sau?i amreesh dan haka muje Wakin cameras Win akunna maka seka duba."cewar shugaban
.ba tare da Sata lokaciba sukaje Wakin,kuma kamar yadda ya bu?ata hakan akai masa,inda aka hasko masa,tabbas zancan hajiyar ya zama gaskiya domin ko motocine gasu nan zasu airport Win.
Kamar a mafarki ya hangi areesha na gudu cikin tsoro da firgice hannu yake mi?awa kamar ze Waukota hawaye na biyo idanunsa,yaga sanda motar ta kaWeta da yadda aka sata a mota suka juya suka ba gurin.
a ruWe yake cewa"azu?o number motar da sauri"
Ayko ana zu?owa yaga ansa "M'A ?AMBATTA"ajikin motar da akasa areesha acikinta.
godiya ya musu sosai,ya baro gurin direct headquater ta sojoji ya nufa kanshi tsaye ya nufi office Win daddynsa.dan tuni daddyn ya koma gurin ayki.
"My lion yau kaine a office lafiya de ko?"cewar daddyn yana masa kallon mamaki.
guri ya samu ya zauna yace a shagwaSe,"Daddy binciken inda areesha take na fara,shine na gano yadda akayi ta Sace"daga haka ya kwashe komai daya faru ya faWa masa ya ?ara da cewa.
"daddy inde aka nemo wannan sojan MA ?ANBATTA,tabbas yasan inda areesha take"
"My lion wannan ayki me kyau kenan tabbas kayi ?o?ari sosai kuma inde MA ?ANBATTA ne ay colonel maleek Abba Wanbattane mazaunin asoko road,shine sojan da ke da excorte mamallakin wannan suna"cewar daddy yana ?ara tattaro natsuwarsa gurin amreesh.
"daddy ka gayyatoshi nan yazo kai masa tambayoyi akan areesha ta nasan dole yasan inda take pls daddy"cewar amreesh kamar zeyi kuka.
Ga mamakinsa tun kan ya gama maganar daddy ya kira number maleek,wacce bugu Waya ya Wga ya ?ame gamida sarawa tamkar yana gaban daddyn dan yayi mamakin gnin kiran na daddyn a wayarshi.
"kazo office Wina yanzu ina son ganinka"cewar dad???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?dy cikinsigar kamewa a matsayinsa na babba.
sarawa maleek yayi gamida karSar umarni ya fito da sauri ya nufi office Win daddyn amreesh aWan tsorace dan besan kiran da yake masa ba
Amreesh ko ?ofar kawai yake kallo ya ?osa yaga waye maleek Win.
koda maleek ya shigo office Win duka sun cika da mamakin ganin juna dan sun san juna da jimawa tun wani assigment da ya kaisu gambia sanadin ayki
Hannu suka ba juna sannan maleek ya zauna kamar yadda daddy ya bashi umarni,bayan ya zaunane daddy ya fara da cewa."Akwai wata yarinya da yaranka suka bige da mota a hanyar airport me suna areesha bayani nakeso kaimin tun daga ranar zuwa yanzu"cewar daddy yana kallonsa.
Maleek cikinshi ne ya murWa jin mutum me mu?ami kamar daddy na neman areesha,kode taje ta tona masa asirine awani gurin,sune tambayoyin da yakewa kansa, a fili ko zuface ta tsatstsafo masa a goshi.
a hankali ya kwashe komai da yasani game da ita ya faWawa daddyn sede be fani cikin jikinta nashi bane,acewarshi may be avcan hnyar makarantar da take xuwane ta haWu da wanda yay mata cikin,.yanzu haka kuma sun rabu da ita kan zata koma gidan iyayenta.
Amreesh jin abun da ya faru da areesha ne yasashi fashewa dackuka kamar yaro ?arami,tabbas taga rayuwa amma shi be dmeshiba,dan ko zeckama areesha da wani namiji akanta suna zina in ya Wagata shi kuma ze iya aurenta dan ita Win wani sashine na rayuwarsa wanda in har babu ita a rayuwarshi baze moruba.

"yanzu maleek kana da tabbacin in anje gidansu zaa sameta?"Cewar daddy yana kallnshi.
"Banida tabbaci gaskiya tunda banine na kaitaba"Cewar maleek yana goge gumi.
"Well aje ashirya tafiya yanzu zamuje gidansu kai maleek kaine jagoran tafiyar"cewar daddy.
Mi?ewa maleek yayi ya sara gamida ?amewa ya juya ya fita a office Win.
daddy zagayowa yayi ya kama hannun Amreesh suka koma kan doguwar kujera dake office Win suka zauna har zuwa lokacin amreesh kuka yakeyi.daddy be hanashiba seda ya gaji dan kanshi sannan yayi shurun.
"lion wannan kukan naka na samin ciwo a zuciyata,bana sonshi pls kabarni in dinga tunani akan abinda ya dace"cewar daddy yana kallon Wan nashi.

"daddy nifa maleek Winnan ban yarda dashi ba,wallahi gaba Waya beda gaskiya adukkan bayaninsa,wallahi areesha na cikin hankalinta bazata taSa barin wani ya kusancetaba,dole sede in akwai wata ma?ar?ashiyar,the worst part dad shine wai tayi loosing memory,"cewar amreesh cikin takaici da ba?in ciki.
"calm down lion zamuje gidansu ay kuma zamu kashe ko nawane wajan ganin mun taimaka msta tunaninta na baya ya dawo.,nide nafeeso ka kwantar da hankalinka"cewar daddy ikin sigar rarrashi.

Suna nan zaune malleek ya gama shirya motocin,yazo ya sanar da daddy suka shirya suka fice su duka da dandazon sojoji masu rakiya suka nufi garin nasu areesha zuciyar amreesh cike da bege da son ganin masoyiyar tashi.

sun isa garin lafiya,sede abun takaici gidan nasu basa ciki kuma babu wani da yasan inda suke hka suka gama bulaguronsu a garin,suka baro unguwar,sun fara tafiya kenan lokacin sallah yayi dole daddy ya bada umarnin atsaya ayi sallah tunda jummaace.
haka ko suka tsaya,nanfa sojoji suka yiwa gurin

7 / 13