KARUWA MAI CAPACITY COMPLETE BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   9 / 13

24K to 27K   out of 38.9K words

dan shima me aykice ta tasoshi ayko agigice malam ya miz?e yana maida wandonsa wanda dama cirewar kenan yasa jallabiya ya dubi areesha yace "?ankine maleek ya kirani mamansu ba lafiya zamuje asibiti mu dawo ki kulamin da kanki"ya faWi gamida sumbatarta a goshi sannan ya fice abeeha na binshi daadduar Allah me jiki lafiya.
yana fita ta sauke wata ajiyar zuciya,tabbas tasani koda baa kira malam ba uta bazata iya bashi budurcintaba,ta rasa dalili amma seta dinga ji ajikinta cewa akwai wani wanda akayita dominshi,da shine kawai yacancanci budurcinta,,amma ta rasa gano ko waye.
tashi tayi taje ta sake wanka sannan tazo tabi lafiyar gado abunta bacci yay awon gaba da ita.
acan asibiti ko likitocine sukace hajiya sakamakon damuwar datake cikine jininta ya hau,dole se annkiyaye Sata mata rai.
ran maleek in yayi dubu ya Saci shiyasagari na wayewa ya sulale yabar asibitin ya nufi gidan su dan yaje ya tsorata amaryar malam Win ta fice musu a gida dan baze jure Sacin ran mahaifiyarshiba akan wata banza wai amaryar malam.
********
Maleek a fusace ya shiga gidan dan ya Wau alwashin kome ze faru sede ya faru amma ba abinda ze hanashi korar amayar baban nashi.
yana shiga falon gidan da mubeen ya fara cin karo yanata rashin jinsa a tsakar falon ?ar aykin gidan na Wan tareshi,ganin yadda yake rashin jinne yasa maleek kallon ?ar aykin yace"wannan Wan waye?"
cikin ladabi me aykin tace "Wan anty amaryane data zo dashi jiya shine ta le?o tace in kula mata dashi zata yi wanka".tana kaiwa nan ta mi?e tabar gurin.
"kutumar uba au bama ita kaWai ba malsm ya jajibo mana harda agola to wlh ba de gidannan ba yanzu zasu zo su fice mana agida"ya faWi afusace gamida finciko hannun mubin da ?arfi ze kaishi gun uwar tashi.
"in ma ka karyashi de Wankane,inkuma sashin kara da sanin ya kamata zaa duba to shi Win ?aninkane wanda ka lalata uwarsa ubanka ya auro"cewar areesha wacce ke tsaye tana kallonsu.
A gigice maleek ya waiga jin muryar areeshar da abinda take faWi.
fess fuskarta ta haWe da tashi tana masa wani killer smile ta gefen baki.
bakinshi har harWewa yake wajan faWin"Waweesu mahaifin nawa kika aura duk da kinsan cewa ga abinda ke tsakaninmu"ya faWi hawaye na biyo idanunsa
"kace bakaso ubanka yace yaga mata so kake inyi biyu babu,?"
zubewa yayi kan guiwowinsa yana kuka,cikin sigar ro?o ya haWe hannayensa guri guda yace bakinsa na rawa"ki gafarceni Waweesu ki rufamin asiri wlh zan aureki kisa babana ya sakeki domin hankalin mahaifiyata ya kwanta pls kimin rai"ya faWi cikin kuka.
"jahili shi ke maimaita aji,maleek yanzu ay na haramta agurinka har abada sabida ubanka nake aure yanzu wanda jiya ya shayar dani madara da zumar sonshi dana shirya fito na fito da ko waye ya nemi rabani dashi ciki ko harda uwarka"ta faWi cikin rashin tsoro.
hannu maleek ya Waga da nufin kwaWa mata mari ayko carab ta ri?e hannun shi ta Waukeshi da marin lafiyayye,tace"hattara de yaro matar ubankace ni dan cibi da cibi muka haWa gun bacci da tsohonka koda wasa ka kuma gigin kai hannu fuskata se nasa uwarka a shiga ukun da har ka mutu bazaka manceba."
sallamar malam ce tasata saurin yin shuru,da Wan gudunta taje ta Wsfeshi malam ko ya rungumeta ba tare dayasan maleek na gurinba ya lalubi bakinta ya haWe da nashi,ga hannunsa Waya daya Wora akan booobs Winta yana shafawa ita ko se wani Wan kukan shagwaSa tke masa tana ?ara kamoshi.
jirine ya Wauki maleek ji kake tim ya faWi a ?asa,?arar faWuwar tashine yasa hankalin malam dawowa jikinshi,da sauri ya sauke areesha yyi kansa yana tambayarsa me yake afalon.
"baba fita zanyi shine na ci karo da rugs ya harWeni na faWi"cewar maleek wasu hawaye na biyo idanunsa.
"To sannu ka tashi sannan bana so ina ganinka a falon nan yanzu tundaba iyamahaifiyarka nake aureba yanzu,ka kiyaye"cewar malamdan beji daWn ganinsu da maleek Win yayiba.
maleek mi?ewa yayi ya fice a falon yana kukan zuci d fili dnshi kaWai yasan me yake ji a ?irjinshi akan abnda yafaru dashi.koya ya rufe ido bakin malam cikin na areesha yake gani,lallai wannan yarinya ta cuceshi cutar da baze iya ramawaba.
kulle kanshi yayi a Waki yana kuka da ya rasa me rarrashinsihi,duk shi ya jawa kansa daace ya aureta tun farko da duk haka bata faruba.
itako areesha Waki suka shige da malam ta taimka masa yayi wanka ta shiryashi sannan ta gabatar masa da abinci inda ta zauna kan ?afarsa tana bashi abaki yana ci har ya kammmala.
bayan sun dawo falone ta langaSe ajikinshi cike da shagwaSa shi kum yna tattalinta tace"jiya de dan ba yadda zanyine yasa na barka ka fita gashi yau jini yazomin wanda inna tuno raina Saci yake dan nasan nayi mising jarumin namiji na ?an kwanaki"ta faWi tana shafo dick Winshi gamida lashe laSSanta.

murmushi yayi yace yana shafa mazaunanta,"karki damu take ur time,,mijinkine ni ke kuma matata,ba guduwa zamuyiba muna tare so kamar yaune zakiga kin samu tsarkin mu kasance tare"
Cusa kanta tayi cikin ?irjinshi tana dariya tace"wannan haka yake angona farin cikin raina"ta faWi tana rungumeshi.
sun jima tare kamin malm ya fice sabida ba?in dake jiranshi a waje.

***********
Tun daga ranar malam be kuma neman kusantar areesha ba sede susha ?an wasanninsu shikenan,
kwanan hajiya uku a asibiti aka sallamota,maleek har Waki yaje ya sameta,bayan ya ?ara gaishta da jikine ta dubeshi cikin kulawa tace"maleek kana kallon kanka a mudubi kuwa,?"
murmushi yayi na?arfin hali yace" hajiya me kika gani?"
"maleek ni gai naki kayi kamar wanda ya shekara yana ciwo duk kabi ka susuce meke damunka?tai mishi tambayar tana kamo hannunsa.
Hawayene suka bio idanunsa yace "hajiya ashe auren cin amana abba yayi?"ya faWi kukana son cin ?arfinshi.
zaburowa hajiya tayi ta rungume maleek Win tace "wacece amaryar tashi da yay auran cin amanar da ita?"
"areesha hajiya,me cutar mantau ?ar uwar nafeesa ko ince miki de Wawaisu ta wajanki"cewar maleek yana ?ara jin zafin abun aransa.
"areesha ce ta auri babanku fa kace maleek?"cewar hajiya muraryarta na rawa.
"Hakane hajiya sede inaso ki kwantar da hankalinki wallahi bazan taSa barinta tare da malamba,duk yadda zanyi zanyi dan ganin tabar gidannan,"cewar maleek cike daya?inin kan abinda yake faWin.
"ay cuta ta gama cutarmu sede kuma abarwa Allah kawai maleek babu wani abu da zaay mata arama"cewar hajiya cikin?unar rai.
haka sukai zugum zugum a Wakin kowa da kalar abinda yake sa?awa acikin zucuyarshi har lokacin sallah yayi maleek ya wuce masallaci.
**********
Yafi awa guda yana kallon videos da hotuna na bikin dake trending a social media tabbas ko makanta yake in yaga areesha ze ganeta.
wasu hawayene ke bin idanunsa na tausayin kansa,se yanzune ya gano dalilin da yasa maleek daburcewa sanda daddynsa ke tambaarsa gameda areesha ashe yasan mahaifinsa ze auretane yasa ya?i faWa musu gasjiya.
amreesh kuka yake kamar ?aramin yaro zuciyarshi na masa zafi kamar zata fashe,sabida halin da maman areesha take in yaje musu da wannan labarin cewa areesha tayi aure bada saninsuba ze ?ara taazzarane shiyasa dole ya yi shuru amma ze faWawa daddynsa.
mi?ewa yayi a hankali ya nufi falon daddyn yana tafe yana haWa hanya dan ko gani bayayi sosai,daddy na hangoshi yasan ba ?alauba da sauri ya ajiye jaridar hannunsa ya tarboshi
ayko faWawa yaiyi jikin daddyn ya fashe da kuka me taSa zuciya,da?yar daddy ya iya rarrashinshi.
bayan ya Wan natsane yayiwa daddy bayanin abinda ke faruwa hawaye na biyo idanunsa.
daddy karSar wayar yayi shima ya kalla,sosai yaji ba daWi aransa janyo amreesh yayi jikinshi ya rungumeshi dan beda wata magana kuma datai saura dazeyi amfani da ita wajan rarrashin amreesh Win.

sun jima a haka kamin amreesh Win yace "daddy karka faWawa family Winta wannan maganar sabida kar jikin maan ya rikce tunda kaga yanzu ansamu ta fara tafiya da kanta be kamata taji ba yanzu."
"My lion kasa wannan a zuciyarka rabon kwaWo baya hawa sama ko ya hau seya sauko,dan haka kayi ha?uri jikina na bani akwai wani tanaji da Allah yay maka agaba."
murmushi kawai amreesh yayi bece komai ba,dan bema san abinda zece Wunba.
hakade daddy yay ta kwantar masa da hankali har yasamu natsuwa aransa.
**********
"inaso ki tashi ki ficemin daga Waki bana bu?atar ganinki a idanuna"cewar hajiya a fusace lokacin da areesha da malam sukazo falon hajiyar dubata.
"hajiya wannanfa abinda kikeyi ba girmanki bane ki zauna kna kishi da ?ar cikinki"cewar malam a ?o?arinshi na kwantar da hankalin hajiyar.
"ayfa ba girmana bane, ni tayimin yarinta a kishi amma kai batayi maka yarinta a ka hau gado da ita ba,wallahi malam wannan cin amanar da kukaimin se Allah ya sakamin"cewar hajiya cikin fushi.
Sosai ta bashi mamaki jin furucinta dan tunda suke bata taSa Waga masa muryabase yau dan kawai yayi aure.
"hajiya wacce amanace taki muka ci dan kawai munyi aure?"cewar malam cikin rahin fahimta.
"Wai ace duk matan duniya ka rasa wacce zaka auro se areesha yarinyar dasu maleek suka buge da mota har tasamu loosing memory mukayi jinyarta agidannan wai itace kai kuma zakaje ka auromin a mazaunin kishiya wallahi kaban mamaki malam".
"tunda yarinyar da kike magana akanta tazo gidannan nida ita mun taSa haWuwa in person ?"malam yayi tambayar cikin natsuwa.
"Aa baku taSa ba "cewar hajiya tana kauda kai gefe.
"Good to Allah ya hanamu haWuwane da juna sabida yasan akwai aure tsakanina da ita wanda inda ace mun taSa haWuwa time da tana gidannan ni ko ita bazamu faWa son juna har ace munyi aureba"

"au malam ita wannan Win har sonta kakeyi?"cewar hajiya cike da mamaki.
"Au kaji hajiya da wata magana in ban sonta zan auratone,wlh sosai nake sonta"cewar malam yana murmushi.
Hajiya kasa bashi amsa tayi fuuuuu ta fice a falon ta nufi Wakinta ranta na mata zafi wai a gabanta malam ke faWa mata yana son wata ?amace.

Areesha faWawa tayi jikin malam tasaki wani munafukin kuka,tana faWin"baby tunda abun hakane kawai kasakeni in koma inda na fito baze yiwu nayi aure dan in raya sunnar maaiki kuma ace kullum ni banida natsuwa agidan mijina ba"
Hankalin malam tashi yayi jin abinda areeshar take faWi da sauri yajata suka bar falon na hajiya zuwa Sangarn areeshar.

kan cinyarshi ya Worata ya fara rarrashinta da kalamai masu taushi dake taSa zuciya"na aureki da kyakkyawar zuciya,bana nufinki da duk wani abun ?i,bandamu dase nasan wacece keba ke Win kawai nakeso to dan haka kidena tuna komai nine mijinki kuma ina sonki aganina hakan ya wadatar dake"cewar malam yana shafa bayan areeshar.
Shuru tayi ta lafe ajikinshi yanaa rarrashinta harde ta saki ranta,sannan ya gyara mata zama ajikinshi yace "inaso kibani hankalinki gaba Waya nan akwai tambayoyi dazan miki danakeso kibani amsoshinsu"
"Insha Allahu baby in nasani zan baka amsar"cewar areesha a tausashe.
"A zamanki agidan nan nasamu labari maleek yakaiki gurin iyayenku amma ke kin?i zama acwarki basune iyayenkiba mune iyayenki,anyi haka ko baayiba?"cewar malam yana kallonta
"Eh anyi haka baby sabida ni ban sansubane yasa na kasa aminta dasune iyayena"ta faWi a tausashe
"good,to yanzu dana aureki,kin gamsu bamune iyayen nakiba,tunda ay kinsan uba baya auran ?arshi?"
hawayene ya fara biyo idanun areesha ta gyaWa mishi kai gamida furta "na gamsu"
"To akwai wani wanda ba haifarsa akayiba dama aduniyarnan in?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? aka cire annabi adam?"ta sake yimata tambayar yana kallnta
"Babu kowa haifarsa akayi"ewar areesha cikin kuka.
"To ke ina naki iyayen inkince waincan basune suka haifekiba,koko bayan suWin tunda kike a duniya akwai wani daya taSa ala?anta kanshi dake amatsayin ke ?ar uwarshice ta jini?"cewar malam.
Fashewa tayi da kuka ta faWa jikinshi,tana faWin"babu wallahi babu kowa"ta faWi cikin kuka.
malam rarrashinta ya shigayi yana shafa bayanta ta jima tana kukan kamin tayi shuru.
"Maleek ne ya bugeki da mota a hanyar airport anan abuja,sanadin wannan hatsarinne kika samu lalurar loosing memory dayasa kika mance muhimmam abubuwa a rayuwarki ciki harda suna da iyayanki a duk wani wanda ya shafeki,me makon kibi komai a sannu ki yarda da duk abinda ake faWa miki amma fafur kika ?i amincewa,kika jefa kanki rayuwar da bata daceba haba Waweesuna kiyi tunani mana"
Shuru tayi dan bata da sauran magana sabida ta gamsu yanzu nafeesa ?ar uwartace lami kuma mahaifiyarta.
"zansa maleek ya mana jagora zuwa gurin iyayenki,insha Allahu a hankali zaki tuno komai na rayuwarki ta baya banaso kinasa damuwa aranki,na son tilastawa brain Winki na se kin tuno komai da wuri,kibi a hankali"
"to baby nagode da wannan tunasarwar dakaimin kuma insha Allahu zan kula "cewar areesha tana ?ara shigewa jikinshi tana murmushi.
"to se yaushe ne amaryar baby zata samu tsarki shima baby ajiyar dashi daWin amarcin?"ya faWi yana shafo mazaunanta.
Soye fuskarta tayi a ?irjinshi tana murmushi alamun taji kunyar maganar.
sun jima suna wasanninsu irin na maaurata kamin mubin ya tashi a bacci ya katse musu.areesha taje ta Waukeshi.
*********
"kb ina cikin damuwa wallahi ji nake kamar in rataye kaina"cewar maleek lkacin da abokinsa kabeer ya sameshi a office Winsa.
"calm down abokina meye ke damunka har haka da zesa kadinga tunanin lahira bayan kasan lahirar nan ba wani shiri me kyau kai mata ba?"cewar kabeer yana kallon abokin nasa.

"Kb Wayafa daga cikin yaran da nake muamalar banza dasune fa ta auri malam,taya hankalina ze kwanta"cewar maleek kamar zeyi kuka.
"Kutumar uba,kaga inda ake karuwanci me capacity allaji,amma wannan ko wacece wallahi tasan takan tsiya,to kai se kasa ido kana kallinta baka Wauki matakiba?"cewar kb cikin mamakin batun.
"Wanne mataki zan Wauka kb agabanaba mallam ke kissing Winta yana pressing bobds Winta,sabida son da yake mata "
Wata dariya kb yake harda ri?e ciki yace "wallahi wannan ta sallameka a bariki maleek,amma wallahi da nine bazan ?yaletaba,sede a mutu har leeman".
"kb innace zanyi wani motsi asirinane ze tonu,wanda kasani daga ni har kai iyayenmu basu san muna wannan harkar banzanba"cewar maleek kamar zeyi kuka.
"To shine me maleek kaifa namijine,akan wanne dalili zaka zauna ba?in ciki ya kasheka,ko ka faWi ko kar ka faWi nan gaba dole se ansani,gwarama ka faWi,shi malam ay baze ci gaba da zama da itaba kai in ninefa in na faWi Winma malam Win be rabu da itaba wallah barazanar sake yin sex da ita zan bijiro dashi,in malam ya tsawatar ince ay kayatace dama bazan iya ha?ura in bar masa ba"
duk takaicin da maleek yake ciki besan lokacin daya fashe da dariyaba dan zancan na kb ya bashi dariya.ya jima yana darawa kamin ya zama seriors yace.
"kb malam tsab ze iya tsinemin"
"kuma tsab ze yafe maka tunda kai Wansane agaba,amma wlh matu?ar ka Wauki shawarata malam seya saketa ta dawo street aci gaba daga inada aka tsaya."cewar kb
"Ita ba haka takeba kb hasalima nine na fara buWe mata ido da abubuwa,inda taso in aureta na?i shine ta auri malam dan taWau fansa kuma gashi ta Wauka koma ince tana kan Wauka,dan wallahi ta birkitamin lissafin uwa,se kuna zaune kuna hira da hajiya bata sanin lokacin da take komawa labarin kishiyartata,ta maida ita wata zautacciya abun namin ciwo fiye da komai wlh"cewar maleek.
"Kaga ko inde hakane dole ka tashi ka samowa hajiya farincikin data rasa,ta hanyar raba auren malam da amaryar tashi".
"insha Allahu kb zanyi ?o?arin yin hakan,"
Sun jima kb na kitsa masa hanyoyin daze bi wajan ganin ya fitar da areesha azuciyar malam da gidan nasu ma baki Waya kamin ya masa sallama ya tafi.
********
"maleek inaso ne kasamu lokaci ka rakani gidanuyayen Waweesu tunda kai kasan gidan nasu"cewar malam lokacin daya kira maleek falonshi.
"Baba ay suna nan abujar ma kwanaki suka dawo"cewar maleek cike da ladabi da biyayya.
"Ah suna garinnan amma bakafaWamin da wuriba?"cewar malam cike da mamaki.
"Ayi ha?uri malam baa bu?aci in faWi bane shiyasa nayi shuru,amma yanzu ay gashi na faWi"cewar maleek.
"to a ina suke anan Win?"
"gidan shugaban hukumar mu na ?asa,bamu da nisa ay sosai"cewar maleek.
"to suna da ala?a dasune ?"cewar malam cikin Waurewar kai
"wannanne bansaniba wlh baba sede in munje kaji koya suke"ya faWi yana waigawa inda yake jiyo motsi.
areesha ce ta shigo falon tana murje ido alamun bacci ta tashi sam bata kula da maleek ba taje ta haye cinyar malam tana masa kukan shagwaSa tana faWin"baby shine ka barni a gado ni kaWai seda na shafa naji ban jika ba se boxsize Winka,"ta faWi tana?ara narkewa ajikinshi.
"tashi kaje maleek da yamma ka shirya seka rakamu"cewar malam.
Se a lokacin areesha ta kula yana falon,ayko kanshi ?asa ya juya ze bar gurin tai saurin dakatar dashi da cewa"baby ka tambayarmin Wan nawa laifin da nai masa da yasa beson gaisheni a gidannan?"tta faWi tana kallon bayan maleek Win dake tafiya kamar wanda ?wai ya fashewa a ciki.
"kai maleek dawo nan gurin"cewar malam a zafafe,
Da sauri ya dawo ransa ransa na masa zafi ya du?a yace"gani baba"
"in har kasan daraja da mutuncina a matsayina na ubanka to ya zamemaka wajibi kasan darajar matata wacce darajarsu ke Waya da mahaifiyarka agurina,itama mamarkace,,banason shashancinnan na taya uwa kishi karku sake ku kawomin shi gida salone da ze rabamin kan ?a?a"cewar malam cikin faWa.
"kuma wlh malam zancanka gaskiyane dan yanzu kaga so tari mubin nason binshi waje wlh baya Waukarshi,bacin shi yaron nason zuwa gunshi kaga hakan ba daidaibane"cewar areesha tana wasa da gemun malam.
wani kalln tsana maleek ya Wago yawatsa mata itama ta rama duka bada sanin malam ba.
"to in banda shashanci irin naka maleek daga kai se shinefa kawai yaran gidan nan danme yasa bazaka ja Wan uwanka ajikiba ya saba dakai?"cewar malam.
"Malam yanzu yarintata har takai ahaWatada ?aramin yaronta?"cewar maleek cikin zafin rai.
"eh mana maleek tunda kune ?a?an gida mu kuma iyayeenku kaga dole in muku kuWin goro."
shuru maleek yayi yana jin zafin abinda areeshar tasa akai masa.
"Ka ba mamarka ha?uri yanzu kuma kai mata al?awarin kulawa da jan Wan uwanka ajiki,wato mubin dan asamu haWin kai da daidaito agidannan"cewar malam
Wayyo maleek ji yayi kamar ya fasa ihu dan takaici,amma bashida yadda zeyi dole seya aykata hakan.
"Kiyi ha?uri hakan baze ?ara faruwaba,kuma zan dinga janshi ajiki"ya faWi ransa na masa zafi.
"Ayya ba komai my son Allah de ya shirya mana ku,ay Wa nakowane baasan mecin gajiyarshiba,Allah haWa kanku kaida mubin ku zauna lafiya"cewar areesha tana wata dariya wacce kallo Waya zakaii mata kasan ta ?etace.
maleek mi?ewa yayi yabar gurin ransa aSace yana jin kamar ya rufeta da duka haka ya fice zuwa Sangaren mahaifiyarshi,yana huci.
hajiya aruWe take tambayarsa"maleek waye ya mutu"dan yadda ta ganshi tayi tsamanin mutuwa akayi.
"Hajiya ba wanda ya nutu yanzu amma wlh zuwa gaba kam zaa mutu"ya faWi yana ?wafa.
"kai da waye,me aka makada

9 / 13