KARUWA MAI CAPACITY COMPLETE BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   11 / 13

30K to 33K   out of 38.9K words

ta shiga cikin falon da sauri dan ta fito ya maidata asibitin.
koda ta shigo maleek dake zaune a falon zatonshi areeshace,a sauri ya tashi ya bita abaya tunda yasan malam baya gida
nafeesa nacshiga ta sauke goyon mubin,ta fara Webo kayan da zatafi son su
ji tayi anrungumeta ta baya,ana shafa boobs Winta,"tunda kn nace sea kia auri mahaifina kika haramtamin aurenki anan gaba to ki bani damar maye gurbin malam aduk sanda bayanan,wallahi burata yanzu ta ?ara kauri da tsayi in na nutsamiki ita a gindinki se kinyi suman daWi,a shirye nake dana faranta miki"ya faWi yana murza kan nonon nata.
"malam kasakeni,ba?in matsiyaci Wan iska wallahi ranar tonon asirinka tazo,ba areeshar bace nafeesace ni,matsiyaci kawai"cewar nafeesar tana ?o?arin ?wace kanta.
a gigice maleek ya saketa yayi baya kunyar duniya duk ta dabaybaye shi yama rasa menene zeyi,hakane yasa yafice da saurinsa daga Wakin ayko nafeesa ta taka da sauri ta sha?o rigarshi ta baya tanafaWin"?aramin Wan iska nunamin burar taka ingani,wallahi in areesha tayi shuru tana kallonka bata tonama asiriba toni wallahi yau sena tona maka"cewar nafeesa cikin matsanancin Sacin rai.
"in baki tona masa asiriba kin raina uwar data haifeki,maciya amana kawai,masu gadon abun kunya,Wana bashi da bakin duniya kufa?"Cewar hajiya tana ?arasowa cikin falon
Nafeesa tsayawa tayi tana kallon hajiyar zuciyarta na mata ?una kan abinda maleek Win yayiwa areesha ya kuma,zo yanzu yay mata.
"ay kinji abinda nace in baki tona masa asiriba kin raina uwar data haifeki,kunyi kwance kwance kun shigomin gida duk da halaccin da nai muku amma sakayyardata biyo baya shine auremin miji da kukayi"cewar hajiya ranta aSace.
"hajiya tamkar uwa muke kallonki,daga ni har ?aruwata,kawai koma menene Wankine yaja miki,da ba abinda zesa areesha ta auri mijinki"cewar nafeesa idanunta na zubar da ?wallah.
"oh ni sadiya yau ina ganin rayuwa wai Wan cikinka ze layance maka,ke nafeesa yanzu bakiji kunyataba kika dubi idona kina faWamin wannan maganar"
"hajiya don Allah kibar jan zancannan koma menene na barta da Allah mu wuce mu barta karki saurareta"cewar maleek a?o?arinsa na sa hajiya tabar gurin.
"dole kace haka mana sabida bakaso hajiya tasan gaskiyar cewa kaine kayiwa areesha ciki ta haifi mubeen,nace dole kace haka sabida bakaso hajiya tasan cewa azaman areesha agidannan dare kakebi kaje Wakinta ka maida ita tamkar matarka,koko so kake kace ba kaine ka kori areesha daga gidankuba gudun karta tona maka asiri?"cewar nafeesa cikin ?araji tana cin kwalar maleek Win tana jijjigashi tace"ka buWe baki mana ka ?aryatani,!!"tafaWi cikin kuka.
hajiya ?afafuntane suka fara kakkarwa,lokacin da idanunt ya sauka kan mubin wanda ya shigo falon yana kuka sakamakon jiyo hayaniyarsu,maleek Winta sak tagani a fuskar yaron,.
zamewa tayi ta zauna a ?asa tana karanto duk adduar datazo bakinta,jikinta na wani irin karkarwa,maleek da sauri ya zube agabanta ya kama ?aafunta yana kuka yace"hajiya ki gafarceni wallahi sharrin shaiWanne na tuba ki gafarceni don Allah karkisa damuwa aranki"ya faWi a gigice.
wani dogon numfashi hajiya taja ta kife ?asa,da mahaukacin gudu ya sunkuceta yayi waje da ita,yasa a mota yafice zuwa asibiti da ita.
nafeesa ko dasa Waukar kayan tayi ta suri mubin itama ta fice taje tasamu drivern daya kawota ya maida ita asibitin
tana shiga tasamu malam ya gama waya da maleek na shaida masa hajiya ba lfy gata ya kawta asibiti,ya mi?e ze fita kenan nafeesar ta shigo fuska duk jirwayen hawaye, tana huci kamar wacce tai faWa da zaki.
areesha mi?ewa tayi zaune tana kallonta hankalinta tashe dan zatonta ko wani abunne yasamu amreesh.
"nafeesa lafiya kuwa,me yasameki?"cewar areesha aWan tsorace.
"nida maleek ne anty"ta faWi ba tare da tsoron komaiba.
"maleek kuma nafeesa me ya haWaku dashi shida be fiye shiga hurumin mutanebama"cewar areesha
"Ya isa haka malama,nace ya isa haka,duka wannan kariyar da kikeba wannan ba?in karan be cancantaba,bata dace dashiba ya kamaa ki fito fili ki faWawa mahaifinsa wayeshi,"cewar nafeesa cikin tsawa.
Wauketa da mari areesha tayi tace"Ina ruwanki nafeesa,nace ina ruwanki,wannan faWanane ba nakiba in kuma so kike ki kashemn aure to kici gaba "ta faWi cikin kuka.
"wallahi faWanki nawane,anty ko kinaso ko bakyaso dolene shima malam wataran yasan gaskiyar cewar maleek shine mahaifin mubin kin aureshine domin Waukar ansar abinda maleek Win ya miki"cewar nafeesa ?ar ?unar wake.
ayko rufeta da duka areesha vtayi tanafaWin"nayi danasanin daWa mikimaleek ne mahaifin mubin nafeesa nayi danasanin barinki kisan sirrina"
ri?eta malam yayi ya hanata dukan nafeesar,duk da jirin da yake ?o?arin Waukarshi be kasa rungumeta sukakoma bakin gadon suka zaunaba a Soye fuskarta a?irjin malam tana kuka.
Nafeesa ko hannu tasa tashare hawayentadomin burinta yaude ya cika,baze yiwu ta Soye wannan maganaba tunda har Allah ya kawo gaSar yinta dolene tayita

"Najima ina zargin abubuwa da yawa areesha, sede ko kusa ko alama ban taSa tunanin hakaba,kiyi ha?uri bisa abinda maleek yayi miki,a matsayina na mahaifinsa ina neman masa afuwarki,amma wannan gaskiyace da be kamata ace an barta arufeba tunda har da haihuwa atsakaninku"cewar malam kamar zeyi kuka
"Kayi ha?uri mijina,tabbas a farko na aurekane dan in Wauki fansar abinda maleek yamin amma wlh yanzu dan ina sonka nake tare akai,kar wannan maganar ta lalata kyakkyawan zamanmu tunda Allah be haramta auranmuba"cewar areesha cikin kuka.
Murmushi malam yayi ya shafi kanta,yace"Allah yay miki albarka areesha,kinyi rayuwa azuciyata wacce bazan iya mancewa dake cikin ?an?anin lokaciba,nayi mamaki da har kike tsammanin ci gaba da rayuwa tare dani bayan wannan gaskiyar dana sani,bazan zamo me son kanshiba a matsayina na wanda duka na haifeku,Areesha cike da ba?inciki da takaici nake shaida miki na sauwa?e miki duka igigiyoyin aurena akanki,in kin samu miji kiyi aure"cewar malam wasu siraran hawaye na biyo idanunsa ya mi?e da sauri ya fice daga Wakin,zuciyarsa na masa zafin sakin areeeshar da yayi wacce da yakejin mutuwace kawai zata rabashi da ita.
Areesha ko yana fita ta kife agurin tana kuka,tabbas mutuar aure ba daWise yanzune ta ?ara gamsuwa da hakan,nafeesa ko batasan dalilibaamma sosai taji daWin mutuwar auran na ?ar uwa???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?rta,ko rarrashinta bataiba ta nemi guri tai zamanta tana wasa da mubin.
areesha seda tayi kuka har ta gaji dan kanta tai shuru ta Wago kai tana kallon nafeesar da itama kallonta takeyi,tana murmushi,ayko kanta tayi da gudu,itama nafeesa ko ta mi?e da gudu ta fice a Wakin ta nufi Wakin da aka canjawa amreesh areeshar na biye da ita abaya tana faWin"wallahi se kinsan kin kashemin aure"
da gudu suka shigo Wakin inda daddy da amreesh suka waigo arazane.dan ganin waye.
nafeesa da gudunta taje ta Soye a bayan daddy Win tana Soye dariyar da takeson yi.
areesha da ike tana jinnauyinshi ita,seta kasa ?arasawa ta tsaya agabanshi tana wasa da abin rigarta,tai ?asa da kanta hawaye na biyo idanunta.
"me yafaru kuke gujeguje haka sekace yara?"cewar daddy yana kallin nafeesar.
"Wai dan kawai na faWawa wancan tsohon mijin nata gaskiyar dabe saniba shine ta biyoni take dukana"cewar nafeesa.
Areesha dur?usawa tayi agaban daddyn tana ci gaba da kukan kashe mata auran da nafeesar tayi.
"kwantar da hakalinki ?ata kimin bayanin abinda ke faruwa ta yadda zan fahimta.
ayko cikin kuka ta kwashe komai daya faru ta faWawa daddyn,ta ?arasa da cewa "gashi tajamin malam ya sakeni wayyo Allah na"ta faWi cikin kuka.
Labarin sakin ya sanyayawa daddy da amreesh zuciya,amma kukan da areesha keyine kan an saketan ke ba?anta zuciyar amreesh Win ji yake kamar yasa hannu ya bibbigeta.
"kiyi ha?uri areesha shidama aure raine dashi in waadinsa ya ?are bame ?ara masa,ki kwantar da hankalinki,yanzu ku tashi ku tafi gida keda nafeesa,zan je in samu malam Win yayi ha?uri ya maidaki Wakinsa,"cewar daddy cikin sigar rarrashi
sake rushewa tayi da kuka tace"ay saki uku tasa yamin fa daddy wayyo Allah na tasa na zama ?aramar bazawara wayyo"cewar areesha tana yarfe hannaye cikin kuja.
Shi kanshi zuwa yanzu daddyn dariya yakeson yi amma ya danneta dan be kyautu yay mata dariyar ba.
Shiko amreesh Wan bakin da take taSewa ne wai itatana kukayafi komai burgeshi,yasa ido yana kallon duk taSarar da takeyi.
"ah zance ya lalace to kuje gida zan dawo asan abunyiakan maganar"cewar daddy.
Badan rana yasoba tabi nafeesar suka koma gidan wajan ummansu asu twins.
Areesha na arba da lamin ta mance kukan sakin nata da takeyi ta nufeta da gudu ta rungumeta,ta saki wani kukan farincikin dawowa cikn tunaninta da tayi.

Lami itama tayi murna da ganin areeshar,nafeesace tai mata bayanin duk abinda ya faru asibitin dama gidan malam Win tun cn baya ta faWawa lamin,,ayko ga mamakin su se ji sukayi tace"gwara da Allah yasa ma ya sakeki areesha dan ya miki tsufa da yawa,har zuciyata inda ace da saninane ma ni bazaki auri tsoho kamarsaba"cewar umman.
Areesha rasa bakinnkukan tayi,ta mi?e kawai ta shige Wakin nfeesar ta faWa toilet ta sakarwa kanta ruwa me zafi ko taji daWi da sau?in da ranta ke mata.
***********
"my lion kaga ikon Allah ko?"cewar daddy bayan fitar su areeshar.
Murmushi amreesh yayi yace "to amma daddy baka ganin irinkukan rabuwa da tsohon mijinta da takeyi,nifa duk tabi ta bani haushi"cewar amreesh.yana turo baki gaba alamun yaji haushi
murmushi daddy yayi yace"to nide Alhmdllh,komai yazo ?arshe tunda har Allah yasa ga areesha gaka kuma araye to aykin ya rage naka ka maida hankali wajan ganin ka aureta kamin wani ya rigaka"cewar daddy yana kallon agogon hannunshi.
"Daddy kasa asallameni tunda anriga da anWora karayar ay zan iya zama agida,dan wlh banason yin nesa da yarinyarnan kar ta min Wanyan ayki"cewar amreesh yana dariya.
"Nima na goyi bayan hakan amreesh,anzu zansa a sallameka,kaje gida kusa da ita zaka fi samun sau?i da wuri."cewar daddy yana murmusi.
Hakance ta faru kuwa,dan aranar aka sallamo amreesh shima ya dawo gida,dan se yafi samun natsuwa a zuciyrshi.
*********
"maleek koma menene kaiwa kanka bakai mana ba,sede wallahi sati guda na baka ka fito da matar da zaka aura,in baka fito da ita ba zan aura maka dukwacce naga dama,"cewar malam lokacin da maleek ke ro?onshi gafara,
"wallahi malam kai masa da sau?i ma daka bashi sati guda,,kawai auran ya kamata ka aura masa da duk wacce lkagadama,dan yaron an ya cutar damu ya wula?antamu,ni wlh ba nma san ta yadda zan kalli yaran nan ba wlh,"cewar hajiya cikin takaici da muryarta ta marasa lafiya.
Maleek kuka yakeyi nadama da tsorn Allah duk sun gama cikashi shiyasa ya kasa yin magana se kuka.
Malam be sake cewa komai ba dan shima beda wadatacciyar lafiya,dauriya kawai yakeyi, amma ana sallamar hajiya a asibiti,zebwuce madina gurin likitansa danshi kaWai yasan me yakeji a zuciyarshi.areesha irin matannanne masu zama a zuciya wanda da wiya mutum ya iya mancewa dasu cikin sau?i.
********
"areesha watanni uku kenan tunda kika dawo gidannan ina lura dake ba?ya zuwa duba Wan megidannan,bayan tare kukai hatsarinnan,kinga ay bazasuji daWiba,"cewar lami lokacinda takewa areeshar faWa kan rashin zuwa duba amreesh..
"umma ni ba komai yasa banson zuwa dubashiba se tuno Wawainiyar da na dinga yi dashi acan baya,kunyarshi nakeji wlh umma,se inga kamar in ya ganni shima bazeji daWiba"
"bana son shirmen banza,areesha,wancan lokacin ay lalurace,yanzu kuma fa,banason mutum me mance halacci kina ganin yadda sukaai mana gata a lokacin da mahaifinku ya watsar damu a titi, kiduba irin makarantar da ?annanki sukeyi duka asanadin kulawar dakikayi dashi a bayan shine shi bece yana kunyarkiba seke"cewar lami cikin faWa.
"Zanje anjima indubashi insha Allahu umma kiyi ha?uri"cewar areesha.
Sun jima suna hira ita da umman tasu kamin ta mi?e ta nufi kitchen domin dafa abincin rana,nauin abincin da tasan amreesh Win naso ta dafa bayan ta kammalane ta kaiwa umma nata sannan ta wuce Wakinta tayi wanka,sannan tazo ta Wauki abincin amreesh Win ta nufi Wakinshi.
bakinta Wauke da sallama ta tura ?ofar Wakin ta shiga,zaune yake,yana latsa wayarshi Wago mayun idanunsa yayi ya zuba mata,ba tare da ya amsa ba,harvta ?araso kusa dashi, be Wauke idanunsa akanta ba.
zama tayi kusa a ?afafunshi,ta ajiye abincin sannan tace"barka da warhaka ranka ya daWe"ta faWi tana kallon fuskarshi akaro na farko.
"se yau ne kika tuno dani kenan?"cewar amreesh yana tsareta da ido.
?asa tayi da idanunta tace"Kayi ha?uri don Allah,wallahi nauyin shigowa nakeji"
gyara zamanshi yayi ya ajiye wayar hannunshi yace "se kinmin ?arin bayani zan fahimceki areesha,meyasa kikejin nauyin shigowa inda nake,duk da cewar kinci kashi fitsarina areesha meye ke gareni da yay saura da har zesa kiji nauyin zuwa gareni?"ya faWi yana kallonta.
?asa tayi da kanta tana murmushi ta kasa bashi amsa,
murmushi yayi akaro na farko yace "areesha bazaki tambayeni yadda akayi nasamu lafiya bako ba burinki bane samun laiyata?"ya faWi yana kallonta.
Wago idonta tayi ta kalleshi tace"ka mance lokacin da mukazo nan da malam ay daddy ya bamu labarin yadda akayi ka kuSuta"
"oh cewa zakiyi ranar da kikazo muka haWu kika kalli idona kike faWamin keda mijinkine ay masa iso ko?"cewar amreesh yana harararta.
murmushi tayi daya ?arawa fuskarta kyau tace,,"kai dan Allah kadena pls"
"Hmmm taya ko zan dena ke da kike kuka kamar ance umma ta rasu dan kawai wai an sakeki tsabar son da kikewa mijin naki"cewar amreesh.
"bazaka gane bane amma wallahi mutuwar aure akwai zafi"ta faWi cikinnkaryayyiyar murya.
"koda kuwa Allah ya sauya miki da wani mijin wanda rai da lafiyarsa ke mazaunin fansa ga taki rayuwar da lafiyar?"cewar amreesh yana zuba mata shanyayyun idanunsa.
"Be riga ya sauya min Winba tukunna amma ina addua Allah ya bani mijin me wainnan Wabiun daka lissafa ya amreesh"ta faWi tana murmushi.
Hannunta ya kamo ya ri?e,da sauri ta Wago idanunta tana kallnshi,shima ita yake kallo,yace "yanzu areesha aduk zamanmu tare baki taSa tunanin amreesh baze iya rayuwa in babu keba?"ya faWi yana kallon ?wayar idanunta da takasa jure kallnshi,be damuba yaci gaba da magana.
"dake kaWai areesha zan iya rayuwa,alokacin danaji kinyi aure sawa nayi araina nida aure sede inga anayi,se kuma Allah ya dubeni ya dawo dake gareni areesha atunaninki wanina zanyiwa adduar samunki ba ni kaina ba?"
Areesha ta kasa magana sabida bazata iya tantance halin da take cikiba,sakamakon jin bayanin bakin amreesh Win.
Wago idanunta tayi asanyaye ta dubeshi tace"amma kai saurayine da be taSa aurenaba,shine kakeso ka auri ragowar wani?" Ta faWi a marairaice.
murmushi yayi yace"in ni ban auri ragowar waniba so kike wata ta auri ragowarki kenan?"ya faWi yana kafeta da ido.
Wan zare ido tayi dake nuna alamun bata gane kan maganarba tace"ragowata kuma ya amreesh ta ina ne kazama ragowata.?"tafaWi tana kallonshi.
murmushi yayi yace cikin tatrausar murya"so nawa kikaimin wanka a Wakin nan,so nawa kikaimin tsarki aWakinnan,ba kin riga matata ganiba ?"
da gudu ta mi?e zata bar gurin sabida taji kunyar zancan na amshi Win, sede taku Waya amreesh yayi yakamata duk da ?afarshi bata gama warkewaba,.
da baya ta dinga ja har seda ta haWu da bango,yana biye da ita dan be saki hannunba.,?asa tayi da kanta tana murmushi ta kasa haWa ido dashi,.
matsawa yayi sosai jikinta har tana jin saukar numfashinsh akan fuskarta.
hannu yasa yaWago haSarta,yace kamar yana mata raWa"?aryane basu faruba?"
girgiza mishi kai tayi, tana ?ara runtse idanunta dan kunyarshi takeji.
"BuWe idanunki ki kalleni kibani amsa,areesha inason gobe in Allah ya kaimu a Waura min aure dake,koda bakya sona na miki al?awarin koya miki yadda zaki soni kuma ki aminta kiyi rauwa dani na har abada acikin sati guda matu?ar kika amince dani"cewar amreesh cikin sigar rarrashi.
Areesha buWe idanunta tayi d ?yar ta saukeshi akan nashi,a hankali take karanto sa?wannin da idanunsa ke Wauke dasu shima ita yake kallo yana ?ara kashe mata jiki da idanun nasa "kin amince mu rayu tare?"ya yi tambayar can ?asan ma?osinshi yana kallon laSSanta.
lumshe ido tayi ta buWe ta gyaWa mishi kai dan bazata iya bashi amsabadan gaba Waya ya gama kashe mata jiki.
goshinshi ya Wora akan nata,ya lumshe ido gamida sakin ajiyar zuciya yana furta"Allah bani ikn ri?e ki amana "
Sunjima ahaka suna sha?ar ?amshin juna kamin areesha tayi ?o?arin zamewa a hankali tabar Wakin amreesh yabi bayanta da kallo yana jin kamar ya maiddata cikinshi sabida son da yake mata.
komawa yayi ya zauna yana jin wani niimtaccen kwanciyar hankali na ratsa zuciyarshi,tabbas in Allah ya bashi areesha a mazaunin mata shi bemasan wacce irin godiya zeyiwa Allah ba.
abincin data kawo mishi yaci ya ?oshi yana jin daWin WanWanonsa.
**********
Areesha Wakin ummansu ta koma inda ta samu su nafeesa sun dawio makaranta, zama tayi cikinsu anata hira sede umma ta lura yawan murmushin areesha na yawa,alamun tana cikin farinciki duk da de batafaWa musuba.
"areesha wanne abun farincikine yasamemu kika kasa faWa mana mumamuji daWin da kikeji?"cewar umman tana murmushi.
Soye fuskarta tayi cikin tafin hannunta tana dariya tace a kunyace"Ummanmu ba komai ba"
"wlh da akwai ay bata yiwuwa kaita murmushi kai Waya dole akwai wani lamari ?asan murmushin"umma ta faWi tana dariya.
"waifa umma ya amreesh ne yace wai in na amince yanaso a Waura mana aure gobe"ta faWi tana Soyewa abayan nafeesa.
da sauri suka haWa baki gun tambayarta"to wacce amsa kikabashi"cewar umma da nafeesa.
Dariya tayi ta wuntsila kan gado bata ce musu komaiba.
Ayko umma wata guWa ta rangaWa,gamida Waga hannu samatanayiwaAllah godiya,"irin mijinda nake muku mafarkin samu ku duka yau ga areesha Allah ya kawo nata kema nafeesa ina addua Allah ya kawo mana naki,dan duk miji me tausayi dayasan darajar ?anwanka dakai kanka mijin aurene,"cewar lami hardahawayen farinciki.
Nafeesa rungume areesha tayi tana nuna zallar farincikinta tana faWin.
"anty areesha wallahi yanzune zakiyi aure,ina addua Allah yasa gidankine,yasa mutuwace kawai zata rabaku,wayyo Allah na cute babies alert"cewar nafeesar tana ?ara rungumeta.
areesha dariya kawai takeyi bata ce komaiba,dan itakaWai tasan irin farincikin da takeji acinkin zuciyarta.
**********
"are you serious areesha ta amince?"cewar daddy lokacin da amreesh ke masa batun auran nashi da areesha da daddare lokacin ya dawo office.
Murmushi amreesh yayi yace"very serious ma daddy you can ask her,wlh ta amince"
"Alhamdulillahi,naji daWi sosai kuma nayi farinciki,ina adduar Allah yasa har aljannah ya zaunar daku lafiya"daddy ya faWi yana murmushi.
"amin daddyna,se kayiwa ummansu magana a daren nan pls daddy a Waura mana auran"cewar amreesh a shagwaSe.
murmushi daddy yayi yakamo hannunsa yace"amreesh ka kwantar da hankalinka rayuwar da kayi abaya babu ita baka nutuba yanzuma ba mutuwar zakayiba,zan Waura auranku amma se nan da sati gudain munyi mgn damahaifiyarta,ba sauri bane,kagase anje gidanka an gyara an sauya kayan gidan,wanda baze yiwu ayi agobenba,sannan bazan baka auran ?ata bakai mata lefe na gani na faWaba ay"cewar daddy yana murmushi.
Shuru amreesh yayi danshi duk ya mance da wannan, abubuwan shi kawai a mallaka masa areesha shine burinsa.
Sun jima tare da daddy kamin yayimasa seda safe ya baro part Win daddyn,yana fitowa falo yaci karo da areesha tana sakin labulayen windows,sabida dare yayi.
sam bataji motsinshiba bayanta yaje ya tsaya yana yiwa Allah godiya da ya kyautata masa surar ta,dan macece itahar mace.ganin inuwarshi

11 / 13