KARUWA MAI CAPACITY COMPLETE BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   10 / 13

27K to 30K   out of 38.9K words

ya Sata maka rai?"cewar hajiya cikn kulawa.
"wai waccan ?ar tashan amaryar malam Wince tasa malam yasani na gaishetaxwai hara sharaWin zan dinga ba agolan da tazo dashi gidannan kulawa amatsayina na Wan uwansakijiwani raini da wula?ancifa hajiya wlh in ta kaini bango bindiga zansa in kasheta wlh"
"Ko kusa karka fara abi yarinyarnan a hankali mu rabu lafiya,dan wlh taketakenta ya gwada kamar so take ta mallake malam Win itakaWai,mu mu koma ?an kallo "cewar hajiya ranta aSace dan itama ranta ya Saci jin abinda malam Wun yayiwa maleek Win.
?wafa ya dinga yi yana tsaki dan yau da gaske an Sata masa rai,amma zeyi maganin abun.
?arfe biyar malam da areesha suka kimtsa suka fito cikin shiga ta alfarma suka shiga motar maleek yajasu cikin aminci zuwa gian su Amreesh.
Tunda suka nufi ?ofar shiga falon areesha ke jin gabanta na faWuwa,wanda batacsan dalilin faruwar hakanba.
su malam tsayawa sukayi awaje suka ce ita ta shiga tai musu iso amatsayinta na mace.
a hankali take tafiya tana waige waige jibtake ita kamar tasan gidan amma ta rasa ko a inane tasan shi,ji tayi taci karo da mutum da sauri takai dubanta gabanta shima Amreesh wanda ya taho da sauri yana kallon wayarshi karon dayaji yayi da mutum ne yasa shi Wago kansa dan ganin wanene.
Ya Allah,amreesh mutuwar tsaye yayi ganin areesha tsaye agabanshi,jiyayi jikinshi na rawa ?afafunshi kamar bazasu Waukeshiba.baknshi na rawa yana son kiran sunanta amma ya kasa.
Areesha kantane ya mata wani mugun sarawa seda ta dafe kan ganin amreesh Win da batasan ko waye shiba,se kawai tacala?antasarawar kan da kyan da taga amreesh Win ya mata.
"Sannu da zuwa"cewar amreesh bakinshi na rawa.
Murmushi areesha tayi tace"yauwa,sannu kaima,"tana gyara tsayuwar gyalenta akanta.
"Shigo ciki"ya faWi a sanyaye dan ya fahimci sam areesha bata ganeshiba.
"uhm dama nida mijinane yana waje,yace in shigo in masa iso ne"ta faWi tana nuna masa hanyar wajen.
Amreesh ji yayi kamar ta caka masa mashi a ?ahon zuciyarshi kalmar mijina data furta,
"ok,"kawai ya furta ya koma ciki,falon daddyn sa ya nufa in da yasameshi yana waya,shigowar amreesh Wince tasashi cire wayar a kunnensa ya dubi amreesh Win ya Wan gyaWa masa kai yace"yess"
cikin damuwa amreesh yace"daddy su areesha ne da mijinta suka zo suna ?ofar falo"
"what areesha fa kace"daddy ya tambaya damamaki akan fuskarshi.
"Yess ita fa"cewar amreesh fuskarsa ba wata annashuwa.
"Ok muje ashigo dasu kuma shine shi malam be kirani yace zezoba?"cewar daddy lokacin da suka nufo alon tare.

Shide amreesh ya kasa magana dan ji yake duk ciwukan duniya kamar shi aka Worawa.
da nafeesa suka cikaro a falo,rusunawa tayi tana gaida daddyn,cikin sakin fuska ya amsa sannan yace"jeki sanarwa ummanku ga areeshanan sun zo ki taimaka mata ku fito falo"
Wani tsalle nafeesa ta buga gamida rugawa da gudu zuwa Wakin umman cikin matsanancin farinciki,tana shiga tace "umma ga areesharmu tazo yanzu daddy ke faWamin"
"Da gaske kikemin nafeesa kode tsokanata kikeyi cewar lami tana yun?urin mi?ewa,
kamota nafeesa tayi ta taimaka mata ta mi?e suka nufo alon tana faWin"wallahi umma da gaskene nima daddyne ya faWamin"
A haka suka ?araso falon inda suka samu har su areeshar sun shigo sun zauna
ko kunya areesha tana ma?ale da malam hannunta cikin nashi ta?i rabuwa dashi dan ji take kamar zaa saceta a gidan.
nafeesa zaunar da umma tayi sannan ta ?arasa inda areesha take ta rungumeta cikin farincikin ganinta,itama rungume nafeesar tayi,sabida ita tasanta .
shiko amreesh ji yake kamar ya rufe malam da duka dan takaici,gnin yadda areesha ke manne dashi amma koya nuna mata nan gaban surukarshine ta matsa.
Shiko maleek nashi jin haushin yafi na uban kowa domin malam sashi yayi ya Wauki mubin yace"ka kula da Wan uwanka kar yyi rigima agidan mutane"tun suna mota shiyasa har yanzu da suke falon ubin Win na kan cinyarshi dan yaron baya masa ?uiya shi abun har mamaki yake basa.
Nafeesa hannun areesha taja ta kaita gurin ummansu tasa hannunta ana umman tasu,tace "areesha kinga halin da mahaifiyarmu ta shiga sanadin rashin sanin inda kike,pls ki nuna mata soyayyar da ?a ya kamata ta nunawa mahaifiyarta,wlh duniya kaf baki da wata uwa se wannan"cewar nafeesa cikin kuka.
Itama areeshar hawayen take ta rungume lamin tana faWin"Allah in barci nake inaso in farka taya zaace wai na manta suwaye suka haifeni,wacce irin rayuwace nakeyi haka,Allah na ro?eka dan alfarmar annabi ka tunasar dani wacece ni"ta faWi gamida sake fashewa da kuka me taSa zuciya.wanda amreesh kejin kamar yaje ya rungumeta ya rarrasheta sede ba hali.
lami rungume areeshar tayi ajikinta tana jin wani sanyi azuciya da jikinta,a hankali tace"se kin yarda damu amatsayin ahalinki areeshane kawai tunaninki ze sawo sabida zakiyi muamala damu a hakane zaki dinga tuno wasu abubuwa da suka faru a baya daya shafi rayuwarki"cewar lamin cikin kukan tausayin ?artata.
sun jima rungume da juna kamin malam ya katse kukan ta hanyar fara buWe gurin da adduoi,bayan anshafane ya gaisheda lami cikin girmamawa da mutuntawa,haka maleek shima ya gaisheta badan ransa yasoba.
daddyne ya fara gabatar da tarihin areesha arayuwarsu wanda koda yake bada labarin gani take kawai ?arya ake mata dan batasan lokacin da hakan ta faruba .
bayan ya kammalane maleek shima ya Wora,inda ya kasa faWin Sarnar da yayiwa areeshar wacce kallonshi kawai tayi tai murmushi batace komaiba,haka shima malam ya basu nashi bangaren labarinn
nafeesa da lami kuka suke jin cewar areesha harda Wan gaba da fatiha gareta,amma ya suka iya zanan ?addarartace hakan basu da yadda zasuyi da ita.
amreesh ko mi?ewa yayi yabar alon sabida zuciyarshi dake barazanar fashewa,sakamakon jin labarin areeshar da yayi.

Lami taji daWin ganin areesha da tayi da auranta,duk da cewa dattijone ta aura amma tayi murna da hakan dan komai lalacewade aurene takeyi
se bayan magriba su areesha suka baro gidan inda taiwa nafeesa al?awarin jibi zata dawo tai musu yini,har ?asa ta dur?usa taiwa ummansu sallama,hakn ya faranta ran lami ayko tai tasa mata albrka.
haka suka dawo gida ran reesha fess koba komai itama tana da wasu da suke sonta a mazaunin jininsu,wannan ma kawai ita ya isheta.
ranar ta kwana cikin farinciki sosai mara misaltuwa,fuskar amreesh ta?i Sace mata aranta inda tace "kyakkyawane sede bashida faraa,shi kuma koya muke dashi oho"ta faWi lokacin data shiga wanka.
tana fitowa ne tasamu malam zaune gefen gadonta yana jiran fitowarta.
a hankali ya mi?e ya isa inda take,tsorone akan fuskarta,dan ta san dama tunda tai mstake Win yin sallah Wazu a gabanshi tasan rabasu yau sede Allah.
hannu yasa ya manneta da jikinshi yana kallon tudun nononta tasaman towel Win data Waura,muryarshi can ?asa yace"a daure yau abani hakkina pls adena jamin rai"ya faWi yana kwance tawul Win jikinta.
"baby tsorone nakeji,don Allah kabari in samu yarda da zuciyata seka kwanta dani"ta faWi cikn siririn kukan dake ?ara motsa shaawar malam.
"naji na amince bazan miki doleba amma inaso kidinga min wasa dazesa in dinga kawowa,dan maraina naciwo sukemin zan miki uzuri nesabida lalurar dake kanki data shafi tunani nasan to ko maima ze iya faruwa dan haka ki kwantar da hankalinki ammade ki saki jikinki ki dinga fitarmin da ruwan"cewar malam yana kamo nononta Waya.
"ahhhhhhhsh,ahhhhhh "areesha tace sakamakon tanason adinga sha mata su,jinta take awata duniya ta daban.
Kanado malam yayi da ita,inda suka dinga taSe taSe da lashe lashe har malam yasamu ya kawo,ya Wauketa suka shige toilet inda suka tsarkake jikinsu suka fito.
**********
Washegari kamar yadda tai al?awari haka ta koma gidan nasu amreesh Win,inda sukaji daWin zuwanta sosai,ayko tasaki jikinta dasu har kitchen ta shiga tai musu girki mubin se ?iriniyarsa kawai yakeyi dan beda ba?unta.
suna zaune suna cin abinci nafeesa ta dubi areesha tace"wallahi antyna da badan nasan cewa ya maleek mutumin kirkineba da wallahi ba abinda ze hana bance mubin Wansa bane,sabida kamar tasu tayi yawa wlh dan ko dake mubin be kama kamar yadda yakeyi da maleek,"
Murmushi areesha tayi tace"au haba,?"
"dan Allah ke baki ganin kamanninsu?"cewar nafeesar tana duban areesha.
Murmushi areesha tayi gamida sa hannu ta share hawayen da suka zubo mata tace"nafeesa naji araina keWin sirrinace,shiyasa zan faWa miki wannan maganar.maleek shine mahaifin mubeen,na auri ubansane domin in rama ba?incikin da ya cusawa rayuwata,tun bayan dawowarmu daga kaiki gidannan ya maidani kamar wata matarshi,dana samu cikin kuma shine yace ba nashi bane,ya koreni daga gidansu"cewar areesha tana kuka.
Nafeesa itama kukan take,ta dafe ?irji gamida ware ido tana mamakin abinda areeshar ke faWa mata.
amreesh dake ba?in ?ofar shigowa dinning area Winne ya dakata sakamakon jin labarin da areeshar keba nafeesar.wasu hawayene masu zafi ke biyo idanunsa,tabbas maleek yacika mugu yarinyar acikin halin lalura a loosing memory,memakon ya taimaka mata tunaninta na baya ya dawo aa se ya jibga mata wani sabn tunanin aze Wauke hankalinta daga son tuno bayanta sede mafitar rayuwarta agaba.
shine yasa tunaninta yakaita ga kawai ta auri mahaifinshi shine zata huce abinda yay mata.
fasa shiga yayi ya koma Sangarenshi zuciyarshi acunkushe yana so yasamu hanyar daze bi yasa areesha ta tuno koda sunansane.
doctor marck shine sunan daya faWo masa mazaunin ?asar america,da sauri ya zaro wayarshi ya kira numbershi,ta video call,ayko be jima ba ya Waga suka gaisa cikin faraa da sakin fuska sabida marck abokin amreesh ne tunda jimawa.
Amreesh kwashe abinda ya faru yayi ya faWawa doctor Win,bayan ya gama yimasa bayaninne doctor Win yace.
"amreesh kasan irin wannan matsalar ba magani take bu?ataba babu ma maganin da zesa lalurar ta kau.kawai de hanyoyin da akebi wajan samun nasarar dawo musu da tunaninsu na baya shine adinga yawan ziyartar gurin da hatsarin ya faru dasu,ko a yawaita kunna usu finafinai masu Wauke da kwatankwacin abinda ya faru dasu Win yayin rasa tunanin nasu,ta irin wainnan hanyoyin ne kawai brain Winsu ke iya restoring abubuwan da suka manta."

Godiya amreesh yayiwa likitan sosai,sukai sallama inda ya lashi takobin koma meze faru seya tunawa areesha tarihinsa acikin rayuwarta koda bazata aureshiba.
fitowa yayi daga Wakin nasa ya nufi inda su areeshar suke suna ganinshi kowacce ta share hawaywnta dan kar ya gani,shi ko fuska yayi ya nuna be ganinba.
"yau kune a gidan namu"cewar amreesh yanawa mubin wasa
Murmushi areesha tayi tace"wlh mune,ay munxo nafeesa tace kunje office kaida baban,ina yini yayan nafeesa"ta faWi gamida Wan zamowa daga kan kujera tana gaisheshi.
?ureta yayi da mayun idanunsa,jin sunan data kirashi dashi wai yayan nafeesa,sosai abun yamasa ciwo amma ya ya iya tunda ita kanta ma batasan kanta ba bare tasan wani.
"lafiya lau"ya faWi yana kawar da Sacin ran.
nande ya zauna cikinsu suna ta hira, wanda ba sabonshi bane yin hirar,amma yau ya zauna ne dan yasamu yacika ?udurinshi akan matsalar areeshar.
se gefin magriba sannan areesha ai shirin tafiya gida,time Win mubin yayi barci,"anty kibarshi anan gobe se in zanzo se mu taho tare dashi, tunda yayi barci"cewar nafeesa.
Amreesh ne ya ?araso gurin inda yasamu areesha na faWin"wallahi dama inata tunanin ta yadda zanyi driving Wnma dashi,kinsan ni banason driving in duhu yayi sabida hasken motoci suiita kashe maka ido"
"to karki kuma kaiwa magriba awaje yanzu muje in kaiki gidan,dan nan hasken motocinma in yana yawa to yayi."cewar amreesh.
"Kai amma ko nagode sosai dama malam se kira yake in taho,"cewar areesha tana dariya.
Sallama tayiwa lami sannan ta bi bayan amreesh suka fito harabar gidan nafeesa na rakosu,a wajan sukaci karo daddy ya dawo ayko har ?asa areesha ta zube tana gaisheshi,
amsawa yayi cikin sakin fuska inda yaWan jata da wasa da dariya daga haka ya shige cikin gidan dan ko kusa be kawo amreesh gida ze kaitaba.
motar datazo aciki amreesh ya shiga mazaunin driver sannan itama ta zagaya ta shiga gaba ta zauna yaja suka fice agidan nafeesa na Waga musu hannu.
"kisa sit belt,hanyar da kika biyo akwai goslow zamubi shortcut ne,akwai bu?tar muyi sauri"cewar amreesh yana kalln areesha yana murmushin abinda ze aykata Win.
ba musu a reesha tasa belt Win,tana murmushi,wayartace tai ?ara,koda ta duba malam ne Wagawa tayi cikin dariya take faWin"sorry babyna ganinan zuwa,bada jimawaba,yayan nafeesane ma ze kawoni,sabida banason driving in dare yafara"
"ay ban saniba dana turo maleek ya Waukoki,to Allah kawoku lafiya,dama gidanne bemin daWi na dawo bakyanan"cewar malam cikin kulawa.
"Ganinan karka damu kaji aljannata"ta faWi a sanyaye.sukayi sallamaS
amreesh ji yake kamar ya rufeta da duka jin yadda take wani shagwaSewa tsohon mijinta.
maida hankalinsa yayi kan tu?in inda ya Wauke kan motar suka bi wata hanyar,inda ya shiga fafara gudu da ita kamar zasu tashi sama ita kanta areesha ta tsorata da ganin irin gudun da yakeyi da ita.

hanyar airport direct ya nufa da ita,areesha se kalln sani takea hanyar amma ta rasa a inacasan hanyar,inta ?urewa hanyar ido se taga kamartana ganin wata motar asibiti agabansu tana ci da wuta,seta zabura ta murje idanunta setaga ta dena gani,can kuma se ta kuma gani,ta dinga zabura kamar vwata me shafar aljau .
amreesh ?arawa motar gudu yadinga yi fanin ha?arsa nason cimma ruwa,yana zuwa tsakar gurin a hangi wata dalwaya agurin ayko a sittin yayi kan falwayar areesha na kallo ta rintse idanunta da ?arfi,ta ?wala wata ?ara tana kiran"Amreesh"da dukkan ?arfinta dede lokacin ya karawa falwayar motar,tunda bazata ru?uba.
areesha faWowa tayi jikinshi asume duk da jinin dake zuba agoshinshi amreesh be kasa yiwa Allah godiyaba sakamakon sunanshi da yaji ta ambata.yana rungume da ita shima ya sume.
tuni jamian kwanakwana suka iso gurin,aka shifa cerosu,ayko direct asibiti akayi dasu amreesh yafita jin jiki domin shi harda karaya a ?afa itako firgicine kawai yasata sumewa
lokacin da labarin hatsarin ya isa kunnuwan makusantansu sosai kowa hankalinsi ya tashi suka rankayo asibitin.
malam ya shiga tashin hankali jin amarya tayi hatsari,dan ?arfin imanine kawai yasa bcfashe da kukaba.
daddy shida nafeesa suka iso asibiin suma hankalinsu atashe,daddy ganin ?afar amreesh akarye sosai yaji ba daWi,dan aya ?aunar abinsa ze taSa masa lafiyar amreesh Wi
Areesha wash gari ta farka daga suman da tayi,inda ta mi?e agigice tana ?o?arin fita da gudu aka ri?eta itako ina ihu take iya ?arfinta tana ?o?ain ?wacewa tana faWin"ku ?yaleni inje wajan amreesh su hajiya zasu kasheshi ku ?yaleni inje babufa me aimakonsi se Allah,don Allah ku sakeni"ta faWi cikin ?arajin kuka.
"Areesha ki natsu,pls bazasu kasheshiba"cewar nafeesa tana kuka itama na murnar dawowar tunanin ?ar uwartata.
a zabure areesha ta waiga ta na kallon nafeesa,sakamakon jin muryarta agurin,ayko rungumeta tayi tana faWin "nafeesa,kinga amreesh Win nawane,ina ummanmu,nafeesa su waleed an dawo dasu daga almajirancin?"ta faWi tana ?an?ame nafeesar.
Rungumeta nafeesa tayi ahankali take raWa mata"kowa da kika lissafe yana nan areesha pls ki zauna ki huta kisamu shima sabon tunaninki yayi restoring,kina bu?atar duka tunanin guda biyun"cewar nafeesa tana janta gefen gadonta ta zauna tana faWin.
"amreesh na cikin kayan sharar asibiti ki bari inje incireshi, aya iya yiwa kansa komai pls nafeesa,rayuwata fansar tashice"ta faWi hawaye na biyo idanunta.
nafeesa matsawa tayi a Waga hannunta ta nuna mata gadon da amreesh ke kwance yana kallon duk dramar da akeyi daareesha yana kallnsu yana mrmushi awaye na wanke masa idanunsa.
areesha da sauri ra isa gaban gadon, bata jirakomaiba ta rungumeshi ajikinta,tana faWin"bame kasheka amreesh matu?ar ina raye zan rayu iya ?arshen rayuwata domin baka tsaro da dukkan ?arfina."
malam lamarin ya girmameshi, ido kawai yasa yana kallo.areesharshi rungume da amreesh.
Nafeesace ta ?arasa jikin gadon da suke hannu tasa ta janye areeshar daga jikin amreesh Win,tace mata akunne"kina over doing fa,mijinki na kallo k insan bazeji daWiba kikama kanki"cewar nafeesa cikin raWa.
Waigawa areesha tayi inda malam yake sunahaWa ido taji komai na sabon tunanin nata, ya dao kanta,jiki asanyaye ta koma kan nata gadon ta kwanta,tunanin komai nadawo mata fresh akanta
Haka akai jugum jugum a Wakin ba me ia cewa komai,hankalin malam in yayi dubu ya tashi,domun ya fahimci akwai wata Soyayyiar ala?a a tsakanin amreesh da areeshar shi, tunda shi bavaro bane.
Daddyko yawan murmushin da amreesh keyine be yarda dashiba sabida ya fahimci akwai wani acan ?asan zuciyarshi,ganin atakure kowa yakene yasa daddy sawa acanjawa amreesh Waki an kowa ya sake sosai.
hakanne ya faru,bayan an sauya masa Wakinne,daddy ya dubi amreesh Win yace"meye ka aykata lion dole akwai abinda ake Soyemin"cewar daddy yana kallin amreesh Win.
murmushi amreesh yayi yace"daddy it's killing me in dinga kallon areesha without her full memory,wai ace duk rayuwar da mukayi da ita ta mance?no,no way daddy i can't take its,shiyasa na shirya wannan accidents Win just for her to remember everything that happened btw us,which i did kuma alhmdllh,kwalliya ta biya kuWin sabulu"ya faWi yana murmushi.
"kana haukane lion,da kuma kun mutufa,this is totally rubbish ,how can you risk ur life just for kana so ta tuna memory Winta"cewar daddy kamar ze rufeshida duka.
"daddy loosing memory na areesha yacwuce akirashi just,sabida rashin memory Win na kashe zuciyoyin mutane da dama dake ?aunarta domin grman Allah ,ciki harda mahaifiyarta,daddy zan gwammaci mutuwata da ace mu rayu da areesha a dunia guda amma ta kasa tuna koda suna nane"ya faWi hawaye na bio idanunshi
Shuru daddy yayi yana jinjina lamarin azuciyarshi,tabbas amreesh nayiwa areesha son a ko si mahaifinsa bayajin ya fita matsayi a zuciar amreesh Win.
ita ko areesha bayan an Wauke amreesh ji tayi dukbatajin daWin Wajkin hakanne yasa kawai ta lumshe idanunta dan kalln tuhumar da malam ke mata be mata daWi.
"Nafeesa kije gidana ki Waukomin kayan dazan sauya dan na jikina sun dameni,inaso inyi wanka"cewar areesha.
"Sede insa driver ya kaini amma inde ni kaWai zani ay bazan ganeba"cewar nafeesa tana murmushi.
"Driverna na waje ze kaiki,bari in faWa masa a waya,"cewar mal,am.
Wayarshi ya zaro yakira driver yabashi umarnin sannan nafeesa ta wuce goye damubin a bayanta.
bayan fitar nafeesane areesha ta sake maida idonta ta rufe,jin an kamo hannuntane yasata buWe idon da sauri,malam ne ri?e da hannun yana kallonta kamar zeyi kuka yace"areesha anya dan kina sona kuwa kika aureni?"
kallonsgi take itama duk tausayinshi ya gama kashe mata jiki"meyasa kaimin wannan tambayar baby?"cewar areesha tana murza hannunsa.
"Sabida ala?ar dake tsakaninki da amreesh,ta tsoratani sosai se nake ga kamar damacan kuWin masoyane"cewar malam a tausashe.
"Ina son amreesh kamar yadda ka faWa sede ba soyayya ta aureba ina sonshi a matsayin ubangida da ?addara ta haWamu,wanda shi nasan ba lallaine ace ma ya damu daniba"cewar areesha tana kallon malam Win.
"to baki bani amsata ta ta farko ba"cewar malam
"Ina sonka mana mijina,ay sonne ma yasa na aureka"ta faWi tana wasa da gemunsa,rungumeta yayi jikinshi ya Wora bakinshi anata ya Wan tsorsa,sannan ya saketa tana maida numfashi,suka dubi juna suka fashe da dariya.
**********
Driver na kai nafeesa

10 / 13