Allah Gatan Bawa Complete Hausa Novel By Zahra Muhammad Surbajo.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   10 / 12

27K to 30K   out of 33.5K words

ta tare agidan koso daya anwar bekwana agidanba danshi yace Seda amaryarsa zetare agidan
ilham ce kawai agidan se securities danko su twins suna gurin mommy abin bakaramin bata ran ilham yayiba Amman tabarwa Allah



Anyi event kalakala tun ana sauran kwana shida biki har zuwa yau da aka daura auren fadin irin mutanen dasuka halarci bikin bazeyiwuba Ammafa taro yay taro haka har aka gama shaida daurin auran anwar da amaryarsa nafeesat,adnan da amaryarsa ihsan,ameera da angonta moneer se fatan alkhairi kawai ga maauratan


Yaune kuma zaayi dinner kuma ilham ma zata halarci gurin sabida duk Wanda akayi abaya batajeba se yaune zata wannan shawarar ameerace
Masu kwalliya ameera ta turamata gidanta akan su gyaramata auntinta da kyau
Kuma sunyi aykinsu yadda yakamata kamar yadda kuke ganin hotunan ilham da nafeesat a dp na group kunsan wainda suka gyara ilham sunyi ayki mekyau


Se wajen karfe Tara ilham tashirya ita da mukarrabanta acikinsu kuwa harda babbar aminiyarta wacce suka hadu a university suka karanci corse daya wato *sugura Abdullahi*sunyi shiga takece raini inda ilham takai kololuwa gurin haduwa suguran ma ba baya bace gurin haduwar haka suka Nufi motocin dake jiransu sukaisu dakin taron



Tuni amare da angwaye sun dadade dazuwa danhaka gurin acike yake
isarsu kofar hall din keda wuya tayakasai tahangosu dayace daga cikin kawayen ilham danhaka Kai tsaye gurin mc taje tace yasanar da isowar me girma uwargidan anwar hajiya ilham bukar shettima

Hakan ko akayi danshi mc harda kara gishiri danshi cewa yayi jamaa su saurara ga uwargida sarautar mata nan shigowa inda DJ yasaki wakar uwargida ran gida

wohoho sisters naso kunagurin kuga yadda ilham tashigo filin ga su twins agaba sune fulawa babies dinta yayinda itakuma suka jero da aminiyarta wato sugura
tafiya take cike da Jan aji da kasaita
anwar ne yamike zumbur dan tunda yake da ilham bata taba yimishi kyau irinnayauba dasauri yatako yazo har gabanta yana mata tafi gaba daya hall din aka dauki tafin murmushi suke yiwa juna naso da kauna
sugurace tayiwa ilham nuni data rungumeshi ayko dasaurinta tarungume anwar wayyo dadi haduwar jikinsu guri daya seda dukansu sukayi shock
Kiss anwar yayiwa ilham a goshi sannan yarike hannunta suka nufi gurin zama Dan tuni Ankara kujera agurin zamansa da amaryarsa nafeesa wacce se cika take Tana batsewa baitaba yan uwantama sunji haushin tarbar da anwar yayiwa ilham niko nace ayko sede ku mutu danshine yafi cancanta daya tarbeta

zamansu kedawuya suka hada ido da ameera jinjina tamikomata yayinda ihsanma tamikomata murmushi tayimusu duka

haka taro yatashi kowa secewa yake mutumin dake da ilham mezeyi da nafeesa dangaskiya bakarya banbancin abayyane yake

koda suka isa gida su ameera se jinjinamata sukeyi hakade har aka kwashe amare zuwa gidajensu (amin afuwa banfadi a ina akayi taron bikinba to ameerade gidansu anwar suka dawo sabida hidimar bikin tayi sauki yayinda nafeesat ma gidan gwamnatin Kano dake Abuja suka dawo sabida bikin)


yankawo amarya sunkawota se habaici suke tayi itade ilham suna daki ita da kawayenta sugura taso ta tanka ilham ta hanata tace subarsu da halinsu

se sha daya nadare mijin sugura yazo yadauketa dama itace tarage kawai dansuma yan kawo amarya tuni sun watse


anwar ne yashigo gidan shikadai Dan wannan Karon yahana kowa rakoshi Kai tsaye sama yahaura dakin ilham yashiga inda yatarar da ita Tana karatun Qurani
rufewa tayi tagaisheshi gaba daya tausayintane yakamashi tabbas Yasanbekyautaba dubansa yakai gurin da su twins keta sharar baccinsu hankali kwance shafa kansu yayi sannan ya ajiye mata ledar naman kaza agabanta yace tasameshi afalo yanason mgn dasu fita yayi daga dakin inda Kai tsaye dakin amarya yanufa

ilham ko kuka tasa na bakinciki dan ta Tuna abinda anwar yarubuta aranar daaka kawota gidanshi ita ko kazar bata samuba share hawayenta tayi Tamike tadan shafa hoda sannan tasauka kasa inda anwar yace tasameshi koda taje bakowa danhaka tazauna zaman jiransu dayake tatafi da wayarta kawai seta hau whatsapp inda taga yan group din zahra muhd Hausa novels dasu rash kardam da meemee bee se bata shawarwari sukeyi akan yadda zata zauna da kishiyarta itako se Godiva take musu

shiko anwar tunda yayi sallama yashiga dakin amarya yataradda ita akwance Tana kuka
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*('('('('('('('('('('


Zahra Muhammad mahmud


*Page 75-76*


Karasawa anwar yayi bakin gadon dasaurinsa dagota yayi ayko kamar dama jiratake tawani Kara narkewa ajikinshi Tana kukan rarrashinta yashigayi da kalamai masu taushi

Cikin dabara nafeesat tarunga mutsu mutsu har Allah yasa hannun anwar yasauka akan kirjinta duk cikin rarrashi

Faruwar hakanne yasa anwar yafara sakin layi yashiga romance dinta son ranshi babu inda hannunsa betababa ajikinta
Zuwa yanzu tsoro yafara Kama nafeesat Dan haka cikin dabara tace haba my life yunwa nakeji kuma bamuyi sallar nafilaba
Dakyar yaiya sakinta Dan gaba daya yaga kwadaituwa
Sakko da ita yayi daga gadon Dan se wani shagwabemishi takeyi shiko dama anwar arayuwarsa yanason mace me shagwaba shiyasa yashiga riritata

Abaki yadunga bata naman kaza da fresh milk harta koshi sannan shima yaci yana gamawa yarikemata hannu suka shiga toilet sukayo brush suka dauro alwala

Sallah sukayi rakaa biyu dan nuna godiyarsu ga Allah
Anwar ne yarage kayan jikinshi yarage dagashi se singlet da gajeren wando
Sannan yace itama tarage kayan jikinta ba kunya ba komai ta zage agabanshi daga ita se pant da bra tanufi wardrobe zata dauko sleeping =?W? dasauri anwar yaruko yana fadin no need baby kinfi kyau a haka yafadi yana kwantar da ita akan gado shima yakwanta yakashe musu wuta yajamusu bargo

Bakaramar wuya nafeesat tasha ahannun anwarba danshi din namijin mazane gashi kuma dama andade ba a haduba
Kuma shine yafara saninta besaurara mataba seda aka fara kiraye kirayen sallar asuba
Wanka yayi sannan itama yazo yadauketa yayo mata se kuka take masa idanuwanta sun kumbura hakuri yaketa bata gami da samata albarka

*hmm jamaa ina ilham ne*

tanan zaune tun sakkowarta tanajiran fitowarsu amma jikake shuru
Datagaji ne da jira tamike tahaura sama dakinta tashiga tafada gado tarushe da kuka
Wannan wulakancin dame yay kama shifa yace tasameshi afalo amma shine yawulakantata bakomai akwai Allah
Wannan dare de ilham yadda taga rana haka taga dare har gari yawaye

Anwar agida yay sallah shida babynsa kamar yadda yaradamata gado suka koma suka fara ramuwar baccin dabasuyi jiyabayana rungume da ita ahaka har bacci yadaukesu
Basu tashiba se shabiyu nasafe tuni ilham tayi abincin break fast tazo tajere musu a dining table dake falon kasa sannan takoma dakinta inda tazauna sukaci nasu ita dasu twins


Wanka suka shiga anwar da nafeesa suna fitowa doguwar rigar shaddarshi yasaka sannan yanufi dakinshi domin ya shirya
Fitowarshi falo ne yasa yatuna da abinda yafaru jiya nacewa ilham tasameshi afalo kuma yayi imani tazodin Dan yasan bazata ki zuwaba idonsane yasauka akan kulolin abincindata shiryamusu tausayintane yakamashi haka yanufi dakinshi kamar Wanda kwai yafashewa aciki
Kayansa yasauya inda yahade acikin wata ash din shadda takalmi da hula da agogo suma ash colour inda yafeshe jikinsa da Turare

turo kofar dakin akayi gamida sallama daauri yakai dubansa gurin danyaga waye ilham ce durkusawa tayi daga bakin kofar tace abban twins dafatan kun tashi Lfy yakwanan amarya
kunyace tarufe anwar dakyar yaiya cewa Lfy yakwanan yarana Lfy tabashi amsa kanta akasa mikewa tayi zata fita dasauri yaje yarungumota ta baya yarada mata akunne am sorry my soul mate wlh jiya mantawa nayi kiyimin afuwa
it's ok tabashi amsa tana kokarin kwace jikinta kara matseta yayi yace kuma guduna kikeyine yau jirani muje naga aftocina mana yafadi yanasa takalmi suka fito daga dakin Kai tsaye dakinta suka nufa su twins din nazaune afalo sunata wasansu dakayan wasansu sunyimasa kyau suna ganinsa suka rugo da gudu suka rungumeshi suna daddy daddy
dagasu sama yayi yanamusu wasa
sannan yajuya gurin ilham yace mungode fa sosai da breakfast
murmushi kawai tayi masa tawuce kitchen Dan Dora abincin rana binta yayi da kallo cike da tausayawa

su twins yaja zuwa kasa dakin nafeesa wacce Tana zaune anci uban gayu Tana ganin takure adaka kallonta yayi yatuno ilham daya gani yanzu haka kawai yaga kwalliyar ilham tafi masa kyau
murmushi yayimata yana fadin wow my baby you look so muuuah
fari tayi da idanuwa ita adole angonta yakodata karasa shigowa yayi se taga su twins nabinshi abaya sauya fuska tayi wato gurin ilham yaje yadade shine Dan kissa irin tata harda hadoshi da Yarako to duk seta ci ubansu daya bayan daya
kuje kugaida auntynku inji anwar yafadawa su twins makale kafada sukayi sannan sukace auntynmu ihsan da ameerane kawai banda wannan suka ruga jikinshi suka makalkaleshi

ran nafeesat inyayi dubu yabaci Amman seta share tayi kamar bata jisuba
murmushi anwar yayi yacewa su twins wannanma aunty ce hada baki sukayi sukace no!!!! Daddy rugawa sukayi waje da gudu suka Yi gurin mamansu tundaga kofar falonta suka fara kuka dasauri ilham tabaro kitchen ta tarbesu
kudawaye take tambayarsu sultan ne yace mom daddy ne yace mana wai wacanma auntyce yanuna kasa kuma mu aunty ihsan da aunty ameera ne Kawai auntynmu
murmushi tayi tajawosu jikinta tarungume tace itama daga yau antynkuce kunjiko Kai suka daga Mata sannan suka wuce ciki
.

tun bayan fitarsu twins anwar yamatsa jikin amarya rungumota yayi yana shinshinata yace baby na ya jikin naki narkewa takarayi sannan tace dasauki mikar da ita yayi suka nufi dining inda abinci yake jiransu tambayarsa tayi waya kawo musu yace ilham tabe baki tayi sannan anwar yayi saving dinsu suka ci
bayan sunkammala break fast ne yace tazo suje part din ilham tagaisheta fafur nafeesat taki yarda wai ita sede ilham tazo tagaisheta ay itace bakuwa
ran anwar yabaci to amma yadanne kunsan ance amarya bata laifi kota kashe danmasu gida


maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*('('('('('('('('('('('('('('('

*Nagode masoyana dakuka taimakamin da addua har on top yadawo gida Lfy thanks am really appreciate*


*page 79-80*


Dagudu nafeesat ta isa dakinta kuka take kamar ranta zefita
Jin kukantane yasa house girl dinta mesuna suhaila fitowa daga toilet dinta inda take wanke mata undies =??

Gurinta takarasa tace ranki yadade Lfy kike kuka haka ko baki da Lfy ne inkira miki yallabai

Dagowa nafeesat tayi azafafe tawanketa da Mari sannan tace ubanki zaki kiramin ba yallabai dalla ficemin daga daki harkin Kai matsayin tambayata make damuna kedaga yauma karki sake shigowa part dina banason aykinnaki

Suhailat fitowa tayi Tana kuka Dan harga Allah Marin yashigeta ta maru part din masu aykin gidan tanufa tana share ido Wanda yay ja kamar gauta=??

Fitar suhaila keda wuya nafeesat tajawo wayarta takira mahaifiyarta
Tana dagawa tasamata kuka
Dakyar mamanta tashawo kanta tasanar da ita abinda yafaru ko kunya batajiba tafadamata

Dariya uwar tayi sannan tace wlh nadauka wani abune yasaki wannan kukan kamar ance miki namutu
Haba nafee wlh kinbadani kamar ba nonona kikashaba toki kwantar da hankalinki inde anwarne namiki alkawari kozanyi yawo tsirara sekin juyashi kamar waina atanda
Wannan baabin damuwa bane dama gobe zantafi India kuma bokan dazan sa yamiki aykin acan yake so no need to be worry
Tsalle nafeesat tashigayi tanayiwa mamanta godiya sosai mamanta ta kwantar mata da hankali akan tazubamusu ido Kawai haka uwar taita yimata alkawarurruka har sukayi sallama


Anwar dakyar yakyale ilham shima badan yakoshiba sedan ganin ita tagaji
Toilet yashiga yahada musu ruwan wanka sannan yadawo yadauketa bedireta ko ina ba se acikin ruwan daya tara shima yashiga gurin shigane idonsa yasauka kan mirror din dake bayin mamakine yakamashi ganin hawaye afuskarsa
tunani yashigayi har yatuno dalilin faruwarsu dariya yayi yakarasa shigewa cikin ruwan
Wankane akayi naso da kauna dan ko agurin wankan se jagwalgwalata yake son ranshi dakyar yadaure sukayi wankan tsarki yadauro tawul itama yanadota Kamar jaririya kan kujera yaajiyeta sannan yacanja bed sheets sabida nakan gadon yalalace da abun dadi kamar sunyi fitsari =?H?

shafa Mata mai Yayi sannan yadaukomata kayan dazata sa acikin nafadar kishiyanta
shine yashiryata hatta pant da bra shine yasamata kwalliyan dayamata kuwa koni seda nayi mamaki tayi kyau sosai sannan shima yashirya kusan kayansu iri dayane colour din

Neman kwanciya ilham takeyi anwar yadagota dasauri yace yahaka soulmate kike kokarin kwanciya
shagwabe masa tayi harda dan sautin kukanta irjn na shagwabarnan tace bacci nakeji wlh duk ka gajiyar dani
lakace mata hanci yayi sannan yakamo lips dinta da nashi lips din yahada fuskarsu guri daya hancinsu nagogan juna araina nace da abunne
rungumeta yayi sannan yaradamata akunne my honey you are so sweet and romantic, you mean everything to me, i cant do without you my heart,my life is meaningless without you thanks you for everything I love you you with all my heart. yayi kissing dinta a goshi

ilham kukan dadi ne yakwace mata tabbas wannan rana bazata manta da ida ba kwacewa tayi ahannunsa ta durkusa tayi sujudul shukur ga ubangijin daya shirya tsakaninta da mijinta
dagota yayi bayan tadago daga sujadar
Kara rungume juna sukayi suna musayar kalaman kauna ga junansu
mayafi yadaukomata da jaka da takalmi wainda zasu dace da kayan jikinta sannan yaja hannunta yana fadin muje narakaki shopping din dannaga alamar zumata tasa kinmanta da fitar dakikace zakiyi yafadi yana kashe mata ido daya da dagamata gira=??
kunyace takama ilham cikin shagwaba tace eh de naji din ay gwanda ni bakuka nayiba wanifa harda ihu
dagudu anwar yabita itamako taruga tayo kasa biyota yayi dayake ilham gudu take Tana dariya sannan sannan Tana waige batayi auneba Kawai taji taci Karo da mutum anwar shima da idonsa yaruga yarufe dason kama ilham karasowa yayi shima yabige ilham din suka hadu suka yarda nafeesat akasa suka fada kanta =??
sam shi anwar beji alamar akan mutum sukeba se cakulkuli yakewa ilham tana dariya Dan itama tamance dacewa sunyi Karo da nafeesat
shiko anwar fadi yake nikike cewa nayi kuka ko to aykece kika sani Kukan kinsa nashiga duniyar dako amafarki bansan akwaitaba

kukan nafeesa ne yadawo dasu duniyar dasuka shiga dasauri suka dagata anwar yadauketa yadorata akan kujera se sannu suke mata sunata kame kame
itako nafeesa danneta dasukayine yasa bakinta buguwa da tiles yakumbura yayi suntum naso muyi selfie nida ita amma tausayintane yakamani sabida Lura danayi daga anwar har ilham insuka Kalli bakinta dariya suke shirin yi

ilham ce tasamo ruwan zafi da towel taba anwar yagasa mata bakin=??se kuka takeyi araina nace alhakin suhaila ne yakamata
bayan anwar yakaita daki ne yadawo sukayi ficewarsu shida honey dinshi
dariyar dasuka kumshe basu samu sunyibane agaban nafeesa sabida ganin yadda bakinta yayi suka shigayi a mota anwar harda rike ciki ilham kunnenshi tarike bayan tadena dariyar juyowa yayi yana kallonta ido tazaro mishi sannan tace
Baka tuba dayiwa mutane dariyabako
wata dariyarce takubce masa yayinda yatuno ranar daya fara ganin ilham akano
kallonshi takeyi baki asake Wanda kobaa fada mataba ita yatuno yakewa dariya juyamishi baya tayi ta turo bakinta gaba rungumota yayi yana fadin sorry me honey
murmushi tayi suka rungume juna

nide nace Kai anwar wannan love haka ko kunyar driver basayi

sunyi shopping sosai sannan suka koma gida
ba laifi bakin nafeesat ya sabe sede dasaura kadan sannu sukayimata sannan suka haura samansu

nafeesat jitayi kamar takashesu wato soyayyar yanzu har akanta tazama gadonsu kenan wasu hawayene suka shiga zubo mata dama tun fitarsu takira mamanta tafada mata hkr tabata sannan tace tajira sakonta


maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*('('('('('('('('('('('('('('('


*Dedicated to maman irfan,jameela Abbas,maryam taheer hajara Abdullahi, nafi Muhammad,khadeeja musa dauda, nusaibaty A turaki,bilkisu s Ahmad thanks for the care and support am really appreciate*


*page 77-78*



Yau satin nafeesa guda agidan anwar kuma yaudinne girkinta yafita kuma tsawon kwanaki bakwai dinnan ilham ce kemusu girki kullum nafeesa ko godiya bata taba yimataba bare tagaisheta

Yau ilham taamshi girki dawuri ta tashi tashirya su twins aka wuce dasu gidan daddyn anwar dayake ba school islamiyya kuma agidan ake koyamusu wani malami daddy yanemo sabida su

Ko ina ilham seda tagyara sabida duk kudi damatsayinsu bata yarda yan ayki suyimata aykiba sabanin nafeesart ko undies dinta inta cire masu yimata ayki take ba su wanke mata komai sede me ayki tayi mata


Anwar ne yayi sallama yashigo dakin ilham wance ke kwance tagaji Tana hutawa ganinshine yasata Mike gaisheshi tayi ya amsa bayabo ba fallasa sannan yace mata girki daga yanzu kowa ita zata dunga dafa nata akwai masu ayki an Karo in kinaso sudunga miki gasunan sede ni banacin abincin me ayki kingane ay Kai tadagamasa sannan yadora banason rigima agidana kuma itama nafadamata sabida haka seki kiyaye insha Allahu zankiyaye tabashi amsa mikewa yayi ze fita
Ilhamce tatsaidashi tahanyar yin mgn tace Don Allah inason zuwa shopping anjima sekin dawo yabata amsa sannan yace kafin kitafi kisameni adakina to tace sannan tamike tabi bayansa har zuwa dakinnasa
akwatunane tagani dayawa a tsakar falon can gefen kujera tazauna shima zama yayi sannan yace
kiyi hkr Don Allah wannan kayan fadar kishiyane bansamu nabakiba se yau abubuwane sukasha kaina danhaka gasunan kaduna abunda beyimikiba se a canja yafadi yana kallonta
murmushi tayi tace sunma Yi tun baki duba ba shuru tayi Tana wasa da zoben hannunta yaci gaba kode fushi kikeyi danine har yanzu
ayko dacan ba fushi nake dakaiba bare yanzu da nake....... sekuma tayi shuru kikeme shikuma yatambaya shuru tayi Tana murmushi answer me yasake fadi yana dago habarta runtse idonta tayi ssbida wani mayen kallo yake binta dashi

Kinsakin habarta yayi yace dole seta karasa mgnrta
bata da mafita datawuce tace nake sonka

Sakin fuskarta yayi yana murmushi sannan yace ilham Kenan yaushe kika fara koyon karya bansaniba
zatayi mgn yakatseta dacewa tatashi ta bubbude akwatunan tagani

mikewa tayi cike dajin kunyarsa tafara budesu guda ashirinne ba abinda babu aciki sabida dakanshi yaje Dubai yasiyomata tunkafin bikinshi yayinda na nafeesa kuwa mommy ce tahadoshi

murna ilham takeyi sosai yayinda take ta duba kayan akwatunan hartazo kan na English wears tafara dubawa dasauri tamaida zata Rufe Dan ganin irin kayan kunyace takamata

anwar ne yadakatar da ita dacewa aa yakike rufewa baki gama ganiba
nagama gani Allah ya amfana
ameen yaamsa gamida sake bude akwatin yaciro kayan duka yaajiye
sannan yafara mikamata daya daga ciki yace tagwada mishi yaga yazatayi ajikinta
kusan faduwa ilham tayi datayi arba da rigar da anwar yakeso tagwada dasauri yatallafota kamar arnav da khushi
Dan Allah abban twins kayi hkr bazan iya saka wannan rigarba kuma ma Allah tayimin kadan

ko kicire najikinki kisa wannan dakanki koni da kaina naciremiki nasakamiki
yabata amsa

daukar rigar tayi tayi hanyar bedroom dinshi dasauri yarukota yace agabana Zaki saka

tace to Don Allah karufe idonka dariya tabashi amma se yace to zan rufe yayi kamar yarufe din nanko yana kallonta hartagama cire kayan jikinta Wanda pant da bra kawai tabari dasauri tasa rigar dayabatan

wooohoho jamaa ay anwar mantawa yayi dawani batun rufe ido da karfi yafisgota tafado jikinshi kissing dinta yashiga Yi kota koina tun suna tsaye har tsayuwar takusan gagara daukarta yayi cak zuwa bedroom dinshi kan gadonsa yadorata yaci gaba da hargitsata
tun ilham nadan basarwarnan habawa can itama tafara Kai Kai

10 / 12