Allah Gatan Bawa Complete Hausa Novel By Zahra Muhammad Surbajo.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   5 / 12

12K to 15K   out of 33.5K words

nuna musu yayi bedamuba dan yasha alwashin dena nuna musu damuwarsa

amsawa yayi da to dady tana ina inmata dan sauri nake zanfita gabadayansu seda sukayi mamaki dan basu dauka zeyimatanba tana dakina inji ihsan. mikewa yayi yayiwa su dady sallama dan yace dagacan zewuce base yadawo tagurinsuba ihsance tamike yabita abaya har zuwa dakinta suna shiga yace tamiko masa kayan da ilham zata saka inta fito
mamakine afuskar ihsan tana ganin anya kuwa bross dagaske yakeyi da zuciya daya zema ilham Wanka jikinta asanyaye tanufi part dinsu Anwar din Bata jimaba tadawo dauke da kayan harda undies duka tana ajiyewa Anwar yace tabasu guri dan yaji dadin shirya ilham da kyau bamusu tafita falo tana adduar Allah yafishshe da Ilham

toilet din yashiga tananan har yanzu a inda ihsan tabarta. dagowa tayi takalleshi tana murmushi. kwada mata mari yayi zata yi ihu dasauri yadauki sponge yadaure mata bakin sannan yakara mata wani marin ruwan zafin da ihsan tahadamata yazubar sannan yatara na sanyi yadaga goran luquid soap yajuye kusan rabi aciki sannan yakada yayi kumfa sosai sannan yadauko gora izal shima yazuba yakai rabi toilet d?tergent yazuba sannan yajinkimeta gaba daya yazunduma ? verb din wankan abin wanke toilet yadauka yafara dirjeta aciki tanason tayi ihu badama ga wani uban zafi da jikinta ke mata gashi ruwan yashigar mata ido dan haka kokarin fitowa take abahon ganin haka Anwar bayi kasa aguiwaba yakara kwakkwadamata wasu marin Allah sarki baiwar Allah
seda yagama gana mata azaba da hadin sabulun shi sannan yacirota ya yarda ita akasa ruwan yazubar sannan yatara wani nazafi wannan karon yazuba Wanda ko mejego se haka ciremata kaya yayi =?D?kusan faduwa yayi sabida ganin halittar ilham tabbas ilham tacika mace waima yanzu kenan inaga takara girma kuma. Hannu yakai kan dukiyar fulanin ta yafara shafawa laushinsu bakaramin daga mishi hankali sukayiba dan tunawa yake da halin dayake tsintar kanshi amafarki inyana tare da ita
jawo ta yakarayi jikinsa kuji Anwar ko kunya itako ilham yajin dake jikinta shiyafi damunta shiko Anwar dukiyar fulanin ta su suka sa yamanta dawa yake tare to abinka da manemin mata kuma yakwana biyu beyiba shiyasa hankalinshi tashi intakaicemuku Anwar be kyale ilham ba seda yabiya bukatarsa inda shine yayi nasarar rabata da budurcinta kuka da yakushi yashashi agurin baiwar Allah ilham kai Anwar wannan bakin zalinci dame yayi kama gashi bakinta akulle yake bare tayi ihu.
seda komai yalafa masa sannan yatuna abinda ya aykata dasauri yadagata yakai dubanshi kanta bata numfashi dagata yayi yajijjiga amma shuru hankalinshine yasoma tashi ruwa yadebo ya yayyafamata ajiyar zuciya tayi sannan tasoma kuka meban tausayi kwance mata bakinta yayi sannan yadauketa yamata wanka na tsakani da Allah dan harga Allah tabashi tausayi wankan tsarki yamata sannan yamaida kayanshi nadota yayi atawul yakwantar da ita akan gado mai yashafa mata sannan yasamata brezia da pant dan ilham akwai girman jiki dan inkaganta zaka dauka takai 16 nanko yar 14ce. Doguwar riga yasamata sannan yafesheta daturare itako har yanzu kuka take kwantar da ita yayi zazzabine ajikinta Wanda shima Anwar zuwa lokacin zazzabinne ajikinshi juyawa yayi yafita bayan ya rufeta da bargo
afalo yatarar da momy da ihsan har sunyi wanka Sun canja kaya agogon hannunshi yakalla bakaramin mamaki yayiba domin yakwashe awa uku darabi dashiga yiwa ilham wanka momyce tafara mgn aa yan wanka harkayimata wankanne naga kayi saurin gamawa ihsan kuwa dariya take kai yasosa bece komaiba yasa kai yafice dan ji yake kamar ze fadi dakinshi yashige yahaye gado yakwanta yanata rawar sanyi amma hakan be hanashi tuna abinda yaji game da ilham ba gaskiya yarinyar akwai dadi yafadi afili yana murmushi wani sashine nazuciyarsa yafara gargadinsa anya Anwar kanada imani kuwa kakwanta da yarinya tana halin lalura bayan kagama azabtar da ita can kuma wani bangaren yace to seme ay maganinta kenan yana daga cikin horon dazaka dunga yimata kamaida ita sex machine naka murmushi yayi duk da yana ahalin zazabi amma yagamsu da shawarar dabakar zuciyarhi tabashi.




maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*('('('('('('('('('('


_Zahra Muhammad mahmud_



*page 41-42*

Ihsan ce tafara tashi tanufi cikin dakin da ilham take bakaramin mamaki tayiba naganin ya kwantar da ilham harda lullubeta murmushin Jin dadin hakan tayi sannan takarasa inda ilham din take kai hannu tayi daniyar taga ko bacci takeyi ga mamakinta zazzabine metsanani ajikinta yayin da fuskarta ta kumbura gami da shatin hannun a fuskar da sauri ihsan takoma falo takira momy

Akidime momy tashigo yaye bargon tayi gaba daya daga jikinta ta dagota tana kallo wacce har yanzu kuka take ko baa fadaba momy tasan wannan Marine Anwar yayiwa ilham
Afusace momy taajiye ilham tanufi part din Anwar rai abace security nagaisheta ko kallonsu batayi har ta karasa part din baya falo dan haka daki tanufa koda shigarta yana kwance akan gado ya lullube da bargo azuciye momy takarasa kusa dashi ta fisge bargon sede fadantane yakoma asakamako hucin zazzabin dake jikin Anwar salati tafara sannan tana tambayar Anwar lafiya kuwa meyasameku kaida ilham ita nasan kaine kajamata nata zazzabin asakamakon marinta dakayi kaikuma meyajawo naka tafada yayinda take dagoshi ba amsa dan bakaramin Jin jiki yakeba wayarsa tadauka takira doctor be bata lokaciba yazo allurai yayi musu duka gami da magunguna dukansu baccine yadaukesu
Anwar yariga tashi kuma cikin hukuncin Allah va ciwon komai atare dashi bayi yashiga yafara tsarkake kansa dan tunda yayima ilham danyen ayki beyi wankaba yana fitowa yatarar da momy zaune da plate din abinci kobesaniba yasan shitakawoma a kunyace yazauna danshi azatonshi momy tatane abinda yayi abincin tamikamasa bayan yagama ci tabashi magani. Momy tace son meyasa kamari yarmutane kame kame yafara sannan yace momy nayi nayi tatsaya namata wankane shine taki wai ita kunya takeji shine namareta murmushi momy tayi sannan tace KO kunyata bakajiba kake chemin wai taki yarda kamata wanka yarinyar dabatasan banbanci tsakanin namiji da maceba itace harda Jin kunyarka yamaka kyau bari dadynku yadawo zan sanar dashi abinda kayi

Anwar ko ajikinshi Jin ance zaa fadama dady hasalima dady yaji koba komai yasan ranshi ze baci

Ilham se laasar tafarka itama ba laifi babu zazzabin ihsance takamata dan takaita toilet tayi alwala tana dagata taga Jini gaba daya yagama batamata jiki harda katifar mayar da ita tayi sannan taje takira momy duka sundauka period ne yazomata nanko basu San shigar karfin da Anwar yamata duk shi yakawotake zubar da jini har yanzu ba pant da always momy tasa ihsan tabata toilet tashiga da ita dan tasha alwashin yanzu dakanta zata dunga kulawa da ilham tunda Anwar ya iya mugunta wanka tamata sannan tasa mata fant tadauro mata towel suka fito kafin su fito har ihsan ta kawo mata kaya shiryata momy tayi tsaf sannan tabata magani da abinci takwatar da ita wani baccinne yasake dauketa tafiyar ilham ta chanja amma dayake tanada matsalar kafa su momy basu luraba


shiko Anwar shiryawa yayi yafice yawonsa gidan su naseer yaje dakin naseer suka shiga sannan Anwar yakwashe labari tundaga lokacin dasuka rakashi har zuwa yanzu dayake gabansa dariya naseer yayi me isarsa wacce har tasoma kular da Anwar seda yagama dariyar sannan yacema Anwar congratulations for what Anwar yatambaya kaine kyakkyawa dan shugaban kasa ministan man petur nan da wasu kwanaki nafarko daya fara angwancewa da gurguwa dariya yakara kwashewa da ita sannan yadauko wata kwalbar turare yamikama Anwar yana cewa this is your award bcouse you deserve it duka Anwar yakaimasa sannan yamike afusace zebar dakin dasauri naseer yakamosa yana fadin am sorry friend bazan sakeba dakyar yasha kansa inda daga karshe yaci gaba da koyawa Anwar salon dabarun mugunta daze dunga ganamata. Sallama Anwar yamasa yatafi gida cike da farinciki gameda shawarar da naseer yabashi


*BAYAN SATI BIYU*

ilham tawarke sosai bame cewa tayi ciwo kullum momyce ke kulawa da ita koda tana da zuwa office seta shiryata take fita

shima dady besamun zama yanzu sabida ayyukansa na Office ihsan ma yanzu takoma makaranta inda take hada degree dinta
Anwar besamun zama shima dan yanzu anbashi mukamin minista duk da ya fuskanci challenges daga gurin dadynsa inda yanuna be amince yana shugaban kasa dansa abasa ministaba me talakawan dasuka zabeshi zasuce dakyar dady yaamince aka bashi yanzu Anwar kyanshi yakara bayyana matashi ga kudi ga mulki Anwar kenan angon gurguwa

yau Anwar be fita office dawuriba dan yanada wani buri akan ilham dan kwana biyunnan da wata muguwar shaawarta yake kwana duk da yanzu yakoma sanaarsa taneman mata amma matan dayake kulawa se fararan fata yazabi fararan fatane sabida tsaro maana subasu fiye surutuba bare suce minista yana deting dasu

part din su momy ya shiga bakowa se maaikata suna ta zubewa kasa suna kwasar gaisuwa dakin da ilham take yanufa tana zaune akan kujera yayinda wata dattijuwa take matsamata kafa momyce tasa matar tadunga zama da ilham kafin su dawo yana shigowa matar tamike tafice karasawa yayi gurin ilham din wacce keta faman kallonshi kamar ace ar ta falla da gudu murmushi yayi dan yalura kallon tsoro take mishi
batare da Bata lokaciba yajata zuwa kan gado yafara rabata da kayanta dukiyar fulaninta sunfi komai birgeshi danhaka yauma su yanufa seda yayi wasa dasu dakyau sannan yafara fingering dinta dadi ne yafara ratsata danhaka har wani kamo shi takeyi da hannunta me lafiya koda yashigeta bataji zafiba kamar ranar farko illama enjoying datayi inyadago yana kallon fuskarta se yaga se murmushi take masa tana lumshe ido aranshi yace shegiya gurguwa tasan dadi
seda suka kwashe wajen three hours suna abu daya sannan yakyaleta wanka yayomata sannan shima yayi yamaida kayansa itama yamayar mata ya gyara dakin tayarda bamecewa anyi wani abu sannan yafice itako ilham kwanciya tayi batare da Bata lokaciba bacci yayi gaba da ita

shiko Anwar yana zuwa part dinshi kayansa yacanja sannan yafita office koda yaje office yakasa aykata komai se mamakin irin niimar da Allah yayiwa ilham yake musammam yau da ta saki jikinta dashi sede me kullum shide yasan yana kyamarta amma duk sanda ze kusanceta bayajin kyamar tambayar dayaringa yiwa kansa kenan inda ya yanke shawarar yau zecewa dady adawo masa da matarsa part dinshi dan yanaso yagasata danshi har yanzu yatsaneta yakuma kasa gane meyasa har yake iya hada jiki da ita tofa jamaa Anwar na tambaya pls ku amsamasa




maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*('('('('('('('('('('


Zahra Muhammad mahmud



*page 45-46*



Anwar nanan tsaye ihsan tafito taganshi yana leke dariya tasoma yimishi kiranta yayi yatambayeta dady nacikin dakin aa tabashi amsa dan haka with confidence yashiga dakin guri yasamu yazauna yana sosa keya momy takalleshi tana murmushi tace Anwar kenan angon karni ko shekara ilham batayiba Sega yara amatsayinta nawacce bakaso keyarshi yaci gaba dasosawa yana. Murmushi kalle kalle yafara yanason gamin yaransa danshi bata ilham yakeyiba shide burinsa yaga yaransa tare da fatan Allah yasa shi suka biyo
Momy ce talura da yanayinshi tace babies din kake nemako kai yagyada mata suna gurun dadynka kaje dakinshi kagansu
Jiki asanyaye yamike yafuta dakin dady yashiga da sallama dan harga Allah yakosa yaga yaranshi sallamarsa dady yaamsa sannan yamasa izinin shigowa yaran n'a hannun dady har yanzu kuma dukansu suntashi amma basa kuka se wasa da kafafunsu sukeyi annadesu acikin tawul dan babu kayansu dan baasan da cikinsuba bare atanaji kayan samusu
Gaida dady yayi cike da Jin kunya dady yaamsa masa fuska asake sannan yace Anwar kaga tashin hankalin daya samemu ko ashe ilham da ciki tashigo gidannan kai amma Wanda yamata wannan abu be kyautaba ninarasa yadda zan bullowa lamarin dady yafadi yana kallonsa dan yanaso ne yaji me Anwar zece shiyasa yace haka
Kan Anwar ne yadaure ganin daranshi dady nashirin shegantamasa yara dasauri yakalli dady sannan yafara da cewa dady wlh yaranane nine mahaifinsu dady yace banganeba kana nufin kasan da cikin kenan amma baka fadawa kowaba nibansan tana da cikiba amma tabbas yaran nawane dariya dady yayi sannan yace taya bakasan da cikiba sannan daga ganin yara kace nakane kace kowama ze iya kama dan wani yace nasane
Anwar ganin dady da gaske yakeyi yasa shima yakara zage damtse wlh dady dagaske nakeyi nine mahaifinsu sabida ninafara sanin ilham yafada batare da shayin komaiba salati dady yayi sannan yace anya Anwar baka fara shayeshaye ba kuwa taya zakacemin haka bayan baku taba kwana guri dayaba. Habawa Anwar kamar jira yake yafara rantse rantse yana shifa yaranshine kuma bawanda ya Isa yahanashi yaranshi shi wlh yaransane zuwa lokacin har yamike tsaye kamar meshirin yin dambe bakaranin dariya dady yayiba sannan daga karshe yayarda da Anwar din dama kuma gwadashi yayi danko mahaukaci yaga yarannan zece Anwar ne ubansu
mika masa yaran dady yayi yace yamusu huduba bayan yagama musu huduba yaci gaba da kallonsu yana hawayen farincikin yanajin son yaransa naratsa zuciyarsa
Wayarshi yadauka da niyar daukarsu hoto seyaga ba kaya ajikinsu betsaya tambayar komaiba yamikawa dady su yajuya da sauri yafita excode dinshi namaramasa baya mota sukaga yanufa danhaka suka gane fita zeyi kankace me kowa yashige mota cikin shirin kota kwana suka fice daga gidan

jin karar jiniya ne yasa dady yagane Anwar fita yayi ko ina zashi oho momy ce tashigo dakin tsiya tasoma yiwa dady tana cewa kode shine angon karnin dariya yayi sannan yakwashe yadda sukayi da Anwar yafadamata momy dariya harda kwalla
daukar yaran momy tasake yi tana kallonsu sannan tace alhaji kaga ikon Allah ko. Wlh son yarannan nakeyi kamarni na haifesu rungumeta dady yayi gaba daya ita da yaran yana fadin mugodewa Allah shiyabamu hakane inji momy



shiko Anwar yawo yadunga yi ? garin abuja har yasamu wani baby care suka shiga dakanshi yadunga zabarma yaranshi kaya kowanne iri daya motoci guda biyar yafita dasu amma bawacce boot dinta becika da kayaba yabiya kudin suka nufi gida sukansu masu shagon se mamaki sukeyi zuwan Anwar shagonsu dan ba boyayye bane kowa yasanshi


misalin shadaya darabi su momy suka ga se shigo da kaya security sukeyi kamar hauka basuyi musu mgnb
har suka gama sannan Anwar yashigo
tambayarshi momy tayi wannan kayanfa na yaranane yabata amsa mamaki sukayi daga momy har dady ihsan ce tafara bude kayan wow kawai take fadi daga karshe yashiga tayata suna shigar da ayan dakin ilham tunkafin sugama tuni inna tadauki wasu kaysn sanyi farare tashirya yaran aciki bayan ansamusu Pampers
koda Anwar yashigo yagansu bakinshi yaki rufuwa daukarsu hoto yadunga yi awayarsa gashi yaran sunbude ido gwanin shaawa gasu identical twins ko ganesu bazakayi ba sekalura dazaran da inna tadaura musu itama tabanbancesune yayinda ta daga ilham bayab ta haihu anan taga daya akasa daya asaman dayan to nan tagane nakasan shine yafara fitowa

har yanzu Anwar kotakan ilham bebiba wacce ke kwance tana sharar baccin gajiya tayaransa kawai yakeyi
kan gari yawaye gaba daya hotunan twins yagama zagaya social media waya ko kama daga Anwar dady momy ihsan Sun fara amsata tun cikin dare duk yan taya murnane

dasafe inna tayiwa ilham wankan jego dan haka ta lura ilham na yoyon fitsari duba da tayi shinfidarta tajike hankalin innane yatashi
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*('('('('('('('('('('

_Zahra Muhammad mahmud_


*ayimin afuwa ? page dina na farko namanta ban shida muku yayan baban ilham daya bace yanada iyaliba yanada mata daya dayaro daya namiji dan lokacin yaron shekarunsa ashirin kuyi hkr akasi aka samu*=?O?=?O?=?O?=?O?=?O?

*page 43-44*

*DOCTOR MONEER*

shine likitan daya taimaki ameera aynihin sunanshi kenan
Tun watanni uku dasuka wuce yatafi kasar Amsterdam karo karatu mahaifinshi alhaji Ali kura haifaffen garin kurane ta jahar kano inda kasuwanci yamaidashi cikin garin kano da zama yana da mata daya da yara biyar hudu maza se karamarsu ta mace. Moneer shine babba se Hassan da hussaini se Abdullahi sannan auta intusar. Suna zaune a unguwar nasarawa gra dake kano. Alhaji Ali kura hamshakin me kudine a kano yaranshi kuma dukansu karatu sukeyi afanni dabandaban ita kuwa intusar tana aji biyar amatakin secondry..


Moneer zaune yake a hotel din daya sauka gaba daya tunanin ameerar sa yadameshi dan ba karamin so yakemata ba gashi yanzu shekara biyu zeyi a kasar Amsterdam kafin yakoma Nigeria abun duk yadameshi wayar shi yadauko domin yahau chatting koze ragemasa kewa gashi megari yahana yasiyawa ameera waya gashi yayi rashin hausa be amshi numbar megariba.
Instagram yahau yana kallon hotuna gabanshi yafadi yayin dayayi karo da hoton Anwar da ilham zuface ta karyomasa danshi harga Allah yadauka ameerarsace rubutun kasan Hoton yafara karantawa inda yaga ansa happy mariage life Anwar umar mutalab manumfashi and ilham bukar shettima what !!!!

Itace kalmar data fito abakin moneer dan yayi imani wannan itace ilham din ameerarsa data bace wacce kullum ameera kemishi kukan rashinta wani matsanancin farin cikine yaziyarshi zuciyarshi sede ameera tacemishi ilham nakasasshiyace but wannan bega alamar hakaba ko tasamu saukine tambayoyin daya dunga jerawa kanshi kenan.
Saving din hotunan yayi sannan yaci gaba da mamakin tayaya ilham har dan shugaban kasa ze aureta kuma ministan petur kai gaskiya abun da mamaki
dayayi niyar yakira wayar kannansa dan ya aykesu wudil gidan me gari sekuma yatuna suma basa kasar Nigeria duk suna kasashen dasuke karatu tsaki yayi gami da kara Jin haushin rashin waya a hannun ameera dan yasan inyayiwa ameera albishir zataji dadi rasa yadda zeyi yayi abokanshi kuma be yarda suje suis ameerarsaba dan kar amishi snaching dan ameera hasken fata kawai ilham zata nunamata dan kamarsu daya.. Dayagama tunani yaga ba mafita kawai addua yashiga yi dan itace kawai mafita gashi karatunnasa ba hutu bare yace zeje Nigeria yadawo


*BAYAN WATA HUDU*


zuwa yanzu ilham nanan apart din su momy domin koda yayiwa dady mgn kin amincewa yayi sabida momy tafadamasa abinda yayiwa ilham din dan haka dady yaki amincewa.
inna ladi yadawo itama gidan inda dady yasa akawaremusu daki ita da ilham tun zuwan inna kulawar ilham tadawo hannunta sosai take kulawa da ita.
ilham wacce ke dauke da ciki natsawon watanni hudu amma kaf gidan bawanda yalura tana da ciki domun cikin ko kadan benunaba illa jikinta dayabi zuwa yanzu takara kiba sannan ga wani fari datayi kuma cikin Allah yasa bame laulayi bane duk chanjin datayi jamaar gidan Sun Alakanta hakan da Jin dadi da kwanciyar hankalin data samu baiwar Allah kenan cikin na motsi amma ita ina ko ajikinta
tunda inna ladi tazo tsawon wata biyu kenan Anwar besake samun damar zuwa gurin ilham ba tsawon watannin kuma besata a idonshiba hakan bakaramin dadi

5 / 12