Allah Gatan Bawa Complete Hausa Novel By Zahra Muhammad Surbajo.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   8 / 12

21K to 24K   out of 33.5K words

tahada jini da ilham Diyata Dan haka kuyi saurin sanar Dani wacece ita
anwar umartar ameera yayi data sake basu labarinta

batare da bata lokaciba tasake basu tunda tafara bada lbrn babu Wanda beyi kukaba afalon harda daddy sabida tausayinsu

ihsan ce taje tarungume ameera Tana kuka kamin daga baya mommy tabi bayanta dadyne yaci gaba da mgn
kallonsa yamaida kan Anwar sannan yacigaba
anwar matarka ilham Tana kasar London kuma sati mezuwa zata dawo Nigeria iyaabinda zan shaida maka kenan game da matarka
dagudu anwar yamike yaje yarungume daddy yanamasa kiss afuska fadi yakeyi thanks you daddy ngd da wannan albisheer dakamin daddy ne yakatseshi nafada makane badan komaiba sedan ameera sabida nasan zata bukaci ganin yar uwarta kaga dole inmata bayani inda take
amma wlh dabadan hakanba se in tadawo zaka ganta
shide godiya yacigaba dayi

ihsan daddy yama umarnin takai ameera dakinta tashi tayi taja trolley din ameera sannan tarike mata hannu suka wuce

anwar ne yasake yiwa su daddy bayanin yadda akayi yasamo ameera mamaki sukayi daga baya suka jinjinawa social media

daddy da mommy ne suka wuce dakinsu yayin da anwar shima yawuce nasa part din farin ciki duk yabi ya isheshi jiyake kamar yabita London Dan yakosa satin yacika yadawo abar kaunarsa

abangaren ilham zuwa yanxu takammala karatunta se shirin dawowa gida takeyi murna duk sukeyi ita da inna su twince ko zuwa yanxu sun iya fadin mommy da daddy dan wayone dasu (kamar yusuf dina)

yaune doctor Adnan yasanar da daddy nsa labarin ilham danhaka be bata lokaciba yace yakaishi yaganta dayake daddy yazo London din Kuma shima Adnan yazo
kaitsaye gidan su ilham suka je koda daddy yaga ilham jikinshine yafara rawa daauri Adnan yazaunar dashi itama ilham Tana ganinshi ta tuno da mahaifinta dagudu taje tarungumeshi tana cewa abba Dan ita azatonta mahaifintane dakyar inna ta banbareta ajikinshi sannan dukansu suka zauna tambayar inna daddy yayi game da alakarta da ilham bata boye mishi kmaiba tafadamishi
dubansa yakai ga ilham wacce har yanzu Tana rike da hannunsa ta kwantar da kanta akan kafarsa
tambayarta yajuya zeyi Adnan yakatseshi
daddy ko katambayeta baabinda zata iya sanar dakai sabida yawancin abubuwa tamantasu inaga kahakura har zuwa lokacin dazata koma Nigeria semu bisu Dan musamu Karin bayani
idon daddy ne yasauka akan sarkar dake daure awuyan ilham dasauri yakai hannunsa kan kwadon sarkar yana dubawa
wlh wannan kodaga ina take jinin Dan uwanace ita shine abinda yafito abakin daddy sannan yacigaba sabida wannan sarkar tamahaifiyarmuce iri biyu gareta tabani daya taba Dan uwana daya tace inmuka haifi yaya mata semu basu Dan haka tabbas wannan jininace innane yadaure dan haka Adnan yabasu shawarar abar maganar zuwa dawowarsu Nigeria shine zasu sami Karin bayani amma anan babu abinda zasu gane hakan akayi domin dukansu sun amince da shawarar da Adnan yakawo
su twince ne suka shigo falon suna gujegujensu idon daddy ne yasauka akansu dasauri yadaukesu yadora acinyarsa tabbas dayake basu da kwuiya wasansu suka cigaba dayi cikin wasanne sukayi arba da gemun daddy habawa ay basu Yi sanyaba suka shiga Dan sundauka wani nauin kayan wasanne



love you all maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*('('('('('('('('('('


Zahra Muhammad mahmud


*Page 61-62*

Suna isa gida momyn Adnan kamar zata cinyesu se rungumesu takeyi basuba basu twins ba

Bayan sunci abinci kowa wanka yayi yayi sallah yabi lafiyar katifa


Shakuwace me tsanani tashiga tsakaninsu dukansu mutanan gidan ilham ko da ameera kamar zasu maida junansu ciki sabida tattalin juna yayinda kullum ameera namakale da waya tana waya da moneer soyayyace sukeyi bata wasaba abun har mamaki yakeba ilham sabida gani take gaba daya ma nawa ameera take

Satinsu guda akaduna suka daga zuwa meduguri

Sunga tarba agurin danginsukowa jiyake dasu se godiya akewa Allah da ganinnasu yayin da aketayiwa iyayensu addua

Sosai suke samun kulawa agurin danginsu allabasshi su twins iyayen farin jini


Satinsu biyu suka koma kaduna bayan komawarsune
Daddy yace ilham tashirya ta koma gidan mijinta kuka tarushe mishi dashi akan ita don Allah yamata rai yakyaleta itafa batason anwar kokadan azuciyarta

Kan daddy ne yashiga charge sabida jiya sukayi waya da daddyn anwar yashaida mishi jibi ilham zata dawo amma yanzu ga abinda ilham take fadi dankari

Kasa yayi da muryarshi ta sigar rarrashi yafara bata baki akan tayi hkr takoma

Itako ilham ina ko sauraronshi batayi sabida kukan datakeyi mommyn Adnan ce tasa baki akan daddy yakyale ilham yanzu ita zata mata mgn
hakan akayi kuwa domin mommy har daki tasamu ilham tafara rarrashinta gami da nuna mata illar dake cikin rabuwar aure inda hartake cemata yanzu inkinki kikoma dakinki mijinki aure zeyi Sannanyazo ya amshi yaransa ahannunki yaba matarsa itakuma inba ta Allah bace azabtardasu zatayi kinfison yaranki sutashi suga iyayensu basa tare kinasone yaranki su tashi cikin rashin syy mahaifiyarsu kiyi tunani ilham nibanga laifin anwar ba yakai matsayin dayakamata kowacce mace tasoshi ko wani laifin yamiki ne dasauri tadaga kanta sannan tace tunda aka fita dani waje betaba zuwa inda Mukeba ko awaya betaba kiranmuba har zuwa nasamu Lfy ko murna betayani

murmushi mommy tayi sannan tace kimasa uzuri sabida bakisan meya hanashi zuwaba

Dakyar mommy tashawo kan ilham tayarda zata koma sabida yaranta amma tayi alwashin anwar se ya gwammace mutuwa akan zama da ita=?3?


*ABUJA*



mommy da ameerane suka dawo da ilham dakinta a falon mommy suka sauka su twins naganin mommy suka je gurinta da gudunsu suna dariya waisu sunganeta

Anwar ne yashigo da sallamarsa fuskarsa dauke da faraa gaida su mommy yayi yayin da yakai dubansa kan gimbiyarsa akayi ko saa suka hada ido wata uwar harara ta wurga masayayinda shiko jikinshine yakama rawa dangama harga Allah yanxu yana shakkar ilham Dan kwarjini take masa baya iya jure kallonta ballantana yanzu data wurga masa harara guri yasamu yazauna
Bajimawa daddy yashigo nanma gaisuwa akai tayi tsakaninshi dasu ilham



naseeha sosai daddy yamusu yayinda daddy yakara Jan kunnan anwar akan takiyaye kar yakuma maimaita abinda yafaru tsakaninshi da ilham ita kuma hkr daddy yasake bata akan abinda anwar yamata

kan ilham ne yadaure Tana tambayar kanta me anwar yamata abaya har ake sake jamishi kunne ita kuma ake bata hkr shuru tayi Tana tunani tabbas akwai abinda Yamata kuma tasha alwashin seta binciko ko menene

mommy da ameera ne sukace ta tashi suje da ita part dinta in Dan sunaso su wuce da wuri dan daddy yace karsu kwana mikewa tayi jiki ba kwari Tama su daddy sallama tabisu suka nufi part dinnata Wanda rabonta dashi tun ranar daaka kawota

komai nanan fes kamar yanzu akasakasu sede yanzu hotunan su twince ne takoina agidan

fada sosai mommy tasake yimata inda daga karshe sukamata sallama suka wuce kuka takeyi sosai yayinda ameera ketayata ahaka suka tafi suka barta part din su daddy suka koma sukayimusu sallama yayinda daddy yabada excode mota goma su rakasu gida

gadiya suka musu sosai sannan suka dauki hanyar kaduna

anwar yana ganin sun tafi mikewa yayi Yamasu mommy sallama yanufi partydinsu hannunshi rike dasu twins yayinda zuciyarshi keta bugawa kamar zata fito addua kawai yakeyi akan Allah yasa hukuncin da ilham zata masa yazamo me saukine agareshi gashi inna ladi tun bayan tafiyarsu ilham kaduna itama tawuce gida dan taga yan uwanta da seyaje gareta yayi kamun kafa kozata shawo masa kan gimbiyar mata wato ilham

itako ilham tun dasu ameera suka wuce wanka tashiga tayi yayinda tsantsara kwalliya afuskarta kamar me shirin zuwa party
wasu arnayen English wears tasaka rigar bata rufe mata cibiyaba yayinda daga saman rigar nonuwanta Duksunfito gasu Masha Allah
daga bayan rigar kuma wasu igiyoyine akayimusu style kamar yadda ake daure igiyar kambus
rigar maroon color ce yayinda wandon shikuma fari ne jeans kuma irin pensur dinnanne amma kuma duk an yayyagahi alamun kwalliyarnan da ake cewa crazy jeans
gashinta sakinshi tayi a gadon bayanta tura ruka tashiga pesawa kamar bagobe dama gashi dataje meduguri tasiyo wasu masu kyau
falo tadawo tazauna tadora kafa daya kan daya Tana dan girgizasu yayinda bakinta kuma tana taunar ciwingum agaskiya bakarya ilham tahadu musamman rigar jikinta bame hannu bace shine yakara fito mata kyanta abunka da farar mace iya kyau ilham tayi kyau ba namijiba ko mace kika Kalli ilham alokacin sekin maimaita to inaga anwar Kuma
jiran shigowar anwar kawai takeyi
shiko yana waje yana ta adduoi Akan Allah yataimakeshi

to masu karatu gade ilham tayi kwalliya tadaukar hankali waito hakan na nufin Anwar tayiwa kwalliyar Dan yaji dadine ko kuwa

[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*('('('('('('('('('('


Zahra Muhammad mahmud


*Page 63-64*



Tura kofar anwar yayi yashiga jiki asanyaye bata falon kasa Dan haka Kai tsaye yahaura sama
Gabanshine yafadi saura kadan ya yarda su twins dake hannunshi

Sabida arba dayayi da ilham Cikin shigar da ko amafarki bezaci zata iyaba
Sauke su twins yayi suka ruga gurin mamansu shikuma yaci gaba da tsayuwa agurin kamar andasashi

Ilham ko se ayko mishi take da sakon harara mikewa tayi taja hannun su twins suka shige daki tafiya take tana juya masa uku Wanda yananyin datake juyasu ko namiji ladifine inyagani seya koka balle anwar cikakken namiji Wanda tuni hankalinsa yakai kololuwa gurin tashi

.binta yayi da kallo harsuka shige daki zama yayi yadafe kansa yana tunanin menene mafita.

Yana zaune agurin har aka Kira sallar magrib
Mikewa yayi yashiga bayi yayi alwala yawuce masallaci

Bedawo gidanba se takwas
koda yashigo suna zaune afalo suna kallo gefenta yaje yazauna ko kallonshi ilham batayiba tamaida hankalinta kan kallo

Mgn yafarayi cikin muryar tausayi da neman gafara

Ilham Don girman Allah ki ajiye duk abinda ke ranki muzauna Lfy wlh nime kaunarmine kitausayamin Don Allah

Tsakine amsar data bashi bata bata lokaciba tanufi dakinta
Dan har ga Allah ita haka kawai anwar bemataba amatsayin miji shiyasa ta tsaneshi sosai
.koda tabar gurin anwar kasa daurewa yayi beyi auneba Kawaiseji yayi hawaye nabin fuskarsa yarasa gane meyasa baya iya daure damuwa daga ilham one time take sashi kuka


Itako ilham tana shiga daki wanka tayi tasauya kayanta dawata arniyar night gown
Turare tafesa akowanne lungu najikinta sannan tafito falo domin daukar su twins nide nace tafito tsokanane

Anwar naganinta zumbur yamike sabida bemasan meyakeyiba
dukawa tayi Wanda hakan yasa har Dan fant din dake jikinta yana hangowa tuni miyaun bakinshi yakafe soyake yayi mgn amma ba kalma abakinnasa duk sun gudu

Ranar kwana yayi wanka da ruwan sanyi sabida muguwar shaawar data taso mishi gashi ba fuska agurin ilham dan kulle dakinta tayi

*Bayan shekara daya*


Zuwa yanzu anwar iya horuwa yahoru agurin ilham gashi abinda yafi bashi takaici tsawon lokacinnan Kala ilham batacedashiba sede yagama bata hakuri ta tashi tabashi guri
Gabadaya yarasa ina zesa kansa koda yakaima su daddy Kara ko kulashi basuyiba bare yasa ran zasu taimaka masa zuwa yanzu jiyake kamar zeyi hauka
gashi yanzu ilham mkrt take zuwa Dan tuni daddy yasamomata admission a Abuja Turkish university
Inda take karantar medicine
su twins. ma tuni ansasu amkrt suna play class shikadai suke bari sutafi

Abubuwa da dama sunfaru aciki harda zuwa nemanwa moneer auran ameera inda daddy yawakilta megari ne yafi cancanta daya aurar daita duk da yanzu bata gidan megari takoma hannun daddy da zama inda ahalin yanzu Tana kasar India Tana Karasa secondary school dinta Adnan tabi shike kula da ita

inda adaya bangaren soyayyace takullu me tsanani tsakanin Adnan da ihsan inda akasa rana auransu dazaran ameera takarasa mkrnt kuma duka family sunyi farinciki da auran



Ilham ce zaune adakinta Tana rage kayan jikinta dawowarta daga makranta kenan
anwar ne yafado daki da sallamarsa
aykinshi Dan kullum yashiga Yi wato bata hkr
ran ilham ne yagama baci Dan haka taga yadace ta taka masa burki
tsawa ta dakamasa tahanyarcewa dalla malam dakata anwar Kake kowa wlh kadami rayuwata tsawon shekara guda kana bani hkr ban hakuraba Kai jakine dabaza ka gane hakurinne bazanyiba

dasauri anwar yakalleta sabida kalmar jaki data kirashi da ita ranshi ne yasoma baci sabida tunda yazo duniya babu wani Mahalukin daya taba cimishi mutunci kamar ita ayau
tunaninshi ne yakatse lokacin dayaji tacigaba da mgn
koda yake ay Kare dama bashida zuciya Dan haka inaso kajini da kyau wlh anwar bana sonka bana kaunarka natsaneka tsanar da ko mutuwata banayiwa ita Kuma wlh bazantaba sonkaba har abada duk ranar dakaji bakina yafurta yana sonka wlh karya nakeyi karka yadda inkokayarda inasonka toko tabbas harka mutu sunanka jaki a idon duniya


tarine yaturnuke anwar tunyanayi atsaye har yadurkusa itako ilham tana gama fada masa mgn tawuce toilet ta kyaleshi
shikuma yaci gaba da tarin yana rike da gefen zuciyarshi zuwacan yafara aman jini mikewa yayi Dan yafita adakin ahankali yafara bin step zuwa kasa ko rabi beyiba ya yanke jiki yafadi yafara gangarowa Wanda hakanne yayi Dede da shigowar ihsan rike dasu twins andawo dasu daga mkrt sakinsu tayi dasauri ta isa gurinshi
aman jini yakeyi sosai juyo dashi tayi abinda taganine yasata kwalla wata gigitacciyar kara kamannin anwar gabadaya Sun sauya maana fuskarsa tadan karkace harda bakinsa ga jini nazuba abakin Wanda ko baa fadamataba tabbas tasan anwar yasamu paralyse=?3?



maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*('('('('('('('('('('


Zahra Muhammad mahmud


Nagaisheku masoyana baride indan taka=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?


*page 65-66*


Agigice ihsan tajuya da gudu domin kiran mommy
Suko su twins kuka Sukasa sabida ihun ameera yafirgitasu


Kukannasu yayi dede da fitowar ilham daga wanka dasauri tazura doguwar Riga tafito folon dan ganin meyasasu kuka

Tahowa take dasauri danhaka bata lura da anwar dake kwance akasaba seji tayi tayi tuntube da Abu tuni tafara tambul akasa bakinta ne yabugu da center table tuni yafara jini

Dakyar tamike takai dubanta inda taji tuntuben gabantane yafadi ganin mutum akwance dasauri tamike taleka fuskar nakwance ido taware sosai ganin anwar akwance cikin jini gashi halittarshi tasauya

Tunani tafarayi akan to anwar kasheshi akayi tahanya caka masa wuka koko fuskarshi aka watsawa wani abun dayasa ta karkace wani sanyine yaratsa zuciyarta gami da adduar Allah de yasa mutuwa yayi Kai dako naji dadi kalar dadin data tuno zatajine yasata fara taka rawa hartana juyawa harsu
Mommy da ihsan suka shigo agigice batasan sunshigoba se rawarta kawai take takawa
Jin salatin mommy ne yadawo da ita daga tunaninta dasauri tawaiga inda suke kallon tuhuma mommy takemata

Dasauri suka karasa kan anwar ganin halin dayake cikine yasa mommy faduwa kasa sumammiya

ihsan dawani arnen gudu tanufi security din gidan dasauri suka shigo falon lokacin ilham nakan mommy hankalinta atashe nace kuji rashin kunya gurin ilham

Daukarsu security din sukayi gaba daya sukasa amota yayinda ihsan da ilham suka rufamusu baya akabarwa security su twins agida

Wani katafaren asibiti suka nufa Wanda tunkafin su ISO tuni anyi waya asibitin danhaka koda zuwansu ilahirin maaikatan gurin suna waje suna jiran akawosu


kai tsaye emergency akawuce dasu akahana su ilham shiga awaje suka tsaya suda securities dinsu


Tuni akayi waya office din daddy akasanar dashi cewa yazo fa gida balfy yanxu haka suna asibiti

Hankalin daddy ne yatashi matuka yana tunanin meyafaru da family dinsa dawannan tunanin yakaraso asubiti shida makarrabansa

dasu ilham yaci Karo akofar emergency ward
Ihsan dagudu tafada jikin daddy Tana kuka cikin kukantane take fadamasa abinda kefaruwa
jikinshine yafara rawa alamun zefadi dasauri security dinsa yazaunar dashi

doctor ne yafito daga dakin yayinda abayansa wasu nurse ne guda hudu suke gunguro mommy akan gado hannunta daure da drip

agigice sukayi kanta wani daki aka kaita na musamman
bayan ankwantar da ita doctor yafarayiwa daddy bayanin abinda ke faruwa
Dan durkusawa yayi sannan yafara mgn Kamar haKa

ranka yadade madam bawani abubane yasameta illa frgita datayi asakamakon ganin abinda yafirgitata wanda insha Allahu nanda wasu lokuta zata farka dan tuni mukashawao kan matsalar
shikuma yallabai anwar am sorry to say

to say what!!!! Inji daddy
afirgice doctor yace
am Sorry sir but anwar yana cikin halin mutuwa ko rayuwa domin zuciyarshi takamu da matsanancin ciwa Wanda single mistake zaayi ta buga sannan ahalin yanzu yakamu da ciwon paralyse


gaban dadine yayi mummunar bugawa yayinda ihsan tarushe dawani matsanancin kuka. itako uwar gayya wato ilham wani malalacin murmushi ne yabayyana akan fuskarta Wanda faruwar hakan akan idon mommy Dan tuni tafarka Tana sauraronsu

daddy ne yamike yace doctor yakaishi yaga anwar
karaf mommy tace nima zani dasauri suka waiga suna kallonta Dan basusan ta farkaba
daddy ne yaje yarungumeta yayinda itakuma tafashe da matsanancin kuka ihsan ma rungume mommy tayi Tana kuka doctor ne yacirewa mommy drip din hannunta yayin dasu daddy suka matsa Dan doctor yadubata
bayan yagama dubatane tayi yunkurin tashi dasauri ilham takai Hannu domin taimakamata hannu mommy tadaga mata alamar tabarshi ihsan ce taruko mommy ta Mike abun yadaurewa daddy Kai ammayayi shuru mikewa sukayi suka nufi dakin da anwar yake ga mamakin daddy seyaga ilham tanemi kujera tazauna hankalinta kwance
mamakine sosai ya bayyana afuskar daddy koda ilham tawaigo taga yana kallonta dauke kanta tayi yana kallonta har yakarasa fita

duk dauriyar daddy dayaga yadda anwar yakoma seda yafashe da kuka kamar yaro su mommy da ihsan ma kukan sukeyi

sefito dasu akayi adakin Dan baason hayaniya agurin dayake

koda suka dawo dakin da ilham take ga mamkinsu waya takeyi da ameera se dariya takeyi bamecewa a asibiti take kuma mijintane Mara lfy

ganinsune yasa tayi sallama da ameera tayimusu sannu da zuwa

daddy ne yaamsa amna kan ihsan da mommy ko kallo bata ishesuba

.suna asibitin har zuwa dare sewajen karfe goma sha biyu nadare suka wuce gida harda mommy sabida asibitin baa jinya



*bayan wata biyu*


anwar yanzu har yanzu anwar ciwo se abinda yakaru babu wani sauki

itako ilham tunda taje asibiti so daya bata sake komawaba amma kullum setayi kwalliya ta tafi mkrt

abun yanama su daddy ciwo sosai babuma kamar mommy wacce tafi kowa jin haushin ilham din amma sabida rashin kunya irinta ilham kullum setaje take gaishesu


su ameera dasu Adnan da daddy nsa da mommy sa dasu megari da yan gidansu moneer kowa yaje duba anwar yafi akirga
koda daddyn Adnan yatamvayi ilham Tana zuwa gaida mijinta kuwa budar bakinta secewa tayi aa ita meze kaita gurin Wanda bataso dauketa daddy yayi da Mari ze karamatane mommy nadnan tarikeshi
fada yashigayi ta inda yashiga batanan yake fitaba daga karshe yace duk sanda bataje ta dubosaba bashi babu ita abinda daddy besaniba tuni daddydaddyn anwar yagama shirin fita da dansa kasar Egypt domin aduba lfyrsa adaren ranar


ayko hakan akayi adaren ranar jirgi yadaga da anwar da mommy da ihsan da daddy zuwa kasar Egypt

se awaya daddy yake shaidawa daddyn Adnan fatan alkhairi yamusu gami da cewa next week sunanan zuwa suma


itako ilham batasan basa nan ba seda taje gaishesu security dake gadin kofar shiga part din yake sheda mata abinda ke faruwa

bataji dadin abinda sukayimataba narashin yimata sallama jiki bakwari takoma part dinta inda su twins suke ta waansu
kwanciya tayi tashiga tunani gaskia tasan bata kyautawa su daddy ba batayimusu

8 / 12