Allah Gatan Bawa Complete Hausa Novel By Zahra Muhammad Surbajo.doc

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   4 / 12

9K to 12K   out of 33.5K words

gani wani dakin suka kaishi sannan yahau gado yadan huta sannan yahiga toilet yadauro alwala yarama sallar asuba sannan yayi azahar kafin ya idar har ankawomishi abinci dakyar yaci abincin sannan yasha magani tambayarsa doctor yahiga yi akan meye sanadin ciwonnasa ay kafin yabada amsa hawaye sunruga fitowa cikin muryar kuka yafara bayani be boye komaiba dan shi gani yake gwanda yafada anemomishi magani gaba daya dakin shuru yayi momyce tafara magana cike da faraa afuskarta tace haba my son yanzu dankayi mafarki da ita shine abin damuwa dan Allah kakwantar da hankalinka mafarki ba gaske bane shiko dady murmushi yayi sannan yace lalle akwai sauran amai agaba kenan kamarya alhaji momy ta tambaya murmushi yayi sannan yadafa Anwar yace son ay tunda kayi mata dariya yanzu kafara amai ihsanma dariya tayi sannan tace haba bross karka bada maza mana kaida kake da ilham ahannu mene ne nadaga hankali dan kayi mafarkin gurguwa. Murmushi yayi dan ta sosomishi inda yake mishi kaikayi sannan yace hmmm wlh bazaku ganebane amma wallahi yadda natsani gurguwarnan ko mutuwata bantsaneta hakaba kai wallahi ji nake zan iya kasheta dasauri dady yakalleshi sannan yakatseshi da cewa kadena furta haka bakyau kaide kawai kaita addua ammafa dariyar dakamata kasani ko aljanace shiyasa tazo ramawa yanzu. Yafirgita
Dajin zancan dady ware ido kawai yashigayi momy ce tace insha allahu ma ba aljanabace kwantar da hankalinka my son angon ilham ay tuni Yeshiga bude baki amma can kasan zuciyarsa zancan dady ne yake tsaye aransa tofa




love you all =??maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*('('('('('('('('('('


_written by Zahra Muhammad mahmud_


*page 33-34*


Tundaga wannan rana yazamana kullum Anwar seyayi mafarkin ilham gurguwa gaba daya yanzu yagama gasgata batun dady nacewa itadin aljanace yanzu gaba daya atsorace yake kuma yayi danasanin yimata dariyar

Agafe daya kuma Allah Allah yake amaryarsa tatare sabida yau saura kwana biyu tarewar kallo daya zaka masa kafahimci bakaramin so yakewa amaryarsaba ko yaushe idonshi nakan hotonta
Momy tun abin nabata mamaki harya daina takoma zubawa sarautar Allah ido

Dady ne zaune agidan su ilham inda yaje domin shaidamusu gobe da daddare ze ayko motar dazata dauki ilham kuma yashaidawa iya ta shirya bayan sati biyu ze ayko adaukota dan taci gaba da kulawa da ilham gadiya iya tadunga yimasa gami da mamakin tayadda yake tafida rayuwarsa kamar ba shugaban kasaba


*yau take sallah*

Amma agurin Anwar domin kuwa yaune zukekiyar amaryarsa zata tare=??
Murnarsa takasa boyuwa dan har yakosa dare yayi akawo masa amaryarsa


Dady ne yakara zaunar dashi yajaddada masa cewa duk ranar da yasake yasaki ilham bashi bashi yanemi wasu iyayen itade momy nata ido


Ihsan ma takosa taga auntyn tata Domin itama tasamu abokiyar hira fatanta kawai Allah yasa auntyn me son mutanece

*8:00 Pm*

Motace baka hadi da bakin glass Kirar kamfanin Toyota mesuna venza dauke da amarya ilham ita da inna ladi wacce tayo mata rakiya

Kai tsaye bangaran amarya tanufa dayake part din amaryar akwai g?t? danhaka su momy suna tsaye abakin gate din domin tarbar amarya ga mamakinsu se suka ga motar Bata tsaya abakin gate dinba dan tuni me kula da gate din yabudewa motar kofar ciki motar tashige kuma akwai tafiya daga gate din zuwa kofar falo kafin su momy su karaso tuni inna ladi tashige da amarya dakinta
Koda sumomy suka iso sunyi mamakin ganin hakan ace kun kawo amarya baku jira anmuku iso ba kawai ace har kun shige daki jike bakwari suma suka shiga daga ciki ga mamakinsu basa falo kansune yakara kullewa. Dakunan dake falon suka fara dubawa guda uku duk basa ciki. Dan haka suka haura sama nanma basa falon sama. Dakunan suka fara bi ananne suka samesu adaya daga cikin dakuna ilham na kan gado azaune anlullubeta da wata lafaya fara tadukar da kanta
Yayin da inna ladi ke gefenta azaune
Karasowa sukayi dagacikin dakin fuskarsu dauke da faraa kowa yasamu guri yazauna bayan gaishe gaishe Wanda har zuwa lokacin ilham nacikin lillibi momyce cikin muryar wasa tace to ita diyar tawa bazata bude fuskarta bane inna ladi dariya tayi sannan tace ranki yadade ay yartaki kunya gareta ihsan ce tace cikin faraa kyaleta momy Inde aunty ilhamce semun gaji daganinta dariya kawai duka sukayi

abinci momy tasa aka kawo musu yayin data yi adduar Allah yabada zaman lafiya. part dinta suka wuce ita da ihsan da excode dinta cike da mamakin wannan wacce irin amaryace dady ya Aurawa Anwar


shikuwa ango yanacan gidan su naseer dashi da abokansa yanata damunsu akan shifa sutaso sukaishi koyatafi shikadai. Tsiya suka shiga yimasa sannan suka tashi gaba daya domun Rakashi .


tun bayan fitar su momy inna ladi wanka tayiwa ilham tunda dama ita take mata tasauya mata kaya masu kyau sannan tabata abinci taci tagyara gurin dataci abinci turare takara bin gidan dashi seda ta tabbatar da komai yayi normal sannan takoma gun ilham
wacce har zuwa lokacin kallon gidan kawai takeyi tana dariya alamar yayi kyau
tissue me Ubanyawa inna ladi tamikamata ta ansa da hannunta me lafiya sannan inna ta mata nuni da bakinta alamar ta goge miyau din bakinta bamusu tagoge dan tsawon sati biyu inna tadauka tana koyamata goge miyau in ya zubo murmushi tayimata sannan taci gaba da zama da ita har zuwa lokacin data fara jiyo hayaniyar angwaye zasu shigo.
mikewa inna ladi tayi tayima ilham nuni da bari taje gida zata dawo gobe kafada ilham tamake alamar bata yardaba gami da kokari sakkowa daga gadon rarrashinta tayi sannan tasamu tayarda kara jawo mata gyalenta tayi tarufe mata fuska amma sharasharane don haka ilham na iya ganun komai tacikin gyalen inna ladi fita tayi tana kara yimata nuni da ta dunga goge miyau kai ta gyada mata sannan inna tafita

fitowarta falo yayi daidai da karasowar su Anwar gaisheta sukayi sannan tamusu fatan alkhairi tanuna musu dakin da ilham take sannan tafice inda direba yake jiranta dan yamaida ita gida


su Anwar shiga sukayi dakin da sallamarsu yayinda bakin ango yaki rufuwa ita de ilham kallonsu takeyi tacikin lillibinta dan ita batasan maanar shigowar tasuba tsokanarta suka shigayi inda daga karshe suka bukaci da cewa lalle dole ne abude musu fuskar amarya su gani bamusu Anwar yabude musu fuskarta yayinda tadago farar idanuwanta ta haskesu dashi Anwar suman zaune yayi danshi betaba tunanin kyannata yakai hakaba suma abokansa Sun gigita dan gaskiyar kyanna ilham dan asaline addua suka musu gamida fatan samun zuria tagari sannan suka Mike dan tafiya anwarne yamike yarakosu yanamusu mitar wallahi sundade su kuma suna mishi mitar amaryarsa tayi musu rowar muryarta yace kunyace tamata yawa shiyasa taki magana amma zuwa safiya zanyi kokarin rage mata kunyar dariya sukayi gabadaya ahaka har suka karaso gate inda motocinsu suke shiga sukayi suka tafi sannan shikuma yajuya yakoma cikin gida kulle ko ina yayi sannan yahaura sama

tun bayan fitarsa raka abokansa ilham tamike tasauka akan gadon lillibinta taajiye da tissue din hannunta dan ita jitakeyi duk ta takura kankice me ayko gabadaya miyauyagama Bata fuskarta ta rigarta. Daidai lo???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?kacin Anwar yayi sallama yashigo dakin
kofa yafara kullewa sannan yajuyo ga amaryarsa wacce yakosa Allah yanunamasa ita.
yana arba da ilham wani rikitaccen kara yasaki yajuya da gudu yana neman hanyar fita
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*('('('('('('('('('('


_written by Zahra Muhammad mahmu_


*This page is dedicated to student of 2011 candy at GGASS tudun wadan dankadai kano state.love you all yan sauyi.wallahi ba 'ya !!!!!* =??


*page 37-38*



Daukarta yayi yanufi dakin ihsan da ita rai abace dashigar shi dakin yasaketa tim akasa afirgice tafarka ihu zatayi yasa kafa yatake bakin sannan yayimata nuni da hannu alamar tayi kuka seya yankata. Dif tayi sabida har ga Allah yanzu tsoronshi yafara kamata juyawa yayi yafita rai abace ko su dady bema sallamaba yasa kai yafice daga falon yanufi part dinsu

Dady ne yakira wayar head of security na gidan akan sukwantar da hankalinsu bawata matsala kawai de Anwar din yafirgitane dan haka Anwar duk inda yawuce seyaji security nace mishi Allah yakara tsarewa oga har ya Isa part dinsu basu denaba


Dady dakinshi yawuce yayinda momy taraka ihsan dakinta dan ta lura har yanzu atsorace take shiga dakin sukayi mamakine yabayyana afuskarsu ganin ilham kwance akasa tana kuka ko baa fada musuba aykin Anwar ne tana ganinsu tafara kokarin kaimusu karar Anwar sede basa gane metake fadin dan harshenta akarye yake. Ga miyau daya shiga ambaliya tanayi tana kuka hawayene suka zuboma momy na tsantsar tausayin ilham Jin son ilham din take kamar ita tahaifeta karasawa tayi tarungumo ilham din jikinta tana rarrashinta itako ilham se mita takeyi Wanda ke nuni da abin yamata ciwo dakyar momy tashawo kanta tayi shiru

Ihsance takaraso kusa dasu itama tana kuka dan harga Allah tsoron Allah ne yakara kamata ganin ilham ga kyau amma Allah seya zare lafiya.
Rungumeta itama tayi tana kuka momyce yahiga Bata baki sannan tatsagaita kukan daga ilham sukayi sannan suka kwantar da ita akan gado tissue ihsan tadauka tagoge mata miyaun bakinta m'ont sallama tamusu tafice yayinda ita kuma ihsan tahaye gadon takwanta gefen ilham cike da tausayinta taja bargo tarufesu bayan ta kashe wuta



Shiko Anwar koda shigarshi be haura samaba wani dakin yashiga afalon wanka yayi sannan yacanja kaya bayan yagama Wanka da turare yabi lafiyar gado zuciyarshi cike da kisma irin azabar daze ganawa ilham danshi soyake tamutu yahuta yayin da wani gefen nazuciyarshi kebashi tabbacin aduniya kaf babu mugun mutum kamar dady kuma yayi imani beda makiyi kamarsa danshi ko makiyinsa be masa fatan auran ilham shi se yanzunema yake Jin haushin kansa daya kasa ganeta tun farko ayda wlh tunkan tatare ze ayka akasheta hakade yay ta sambatunshi shikadai har bacci yakwasheshi ko abaccin seda yayi mafarkin yana making love da ita kuma dadin dayakeji amafarkin betaba jinshi ajikin wata macen barikin daya nemaba ga mamakinsa duk sanda zeyi mafarkinta inya farka jiyake kamar da gaske abin yafaru dan zega harda releasing yakeyi Wanda dole seyayi wanka.. Tofa


momy koda shigar ta daki azaune ta tadda dady abakin gado karasawa tayi tazauna agefenshi tana zama dady yakamota yadora kanta acinyarshi yasoma magana am sorry my beautiful spouse nasan ranki yabaci gameda irin sirikar dana zaba mana kiyi hakuri da fari nayi niyar bata ran anwarne tahanyar aura masa ita abisa laifin daya min but daga baya tausayin yarinyarne yakamani dan inaganin akwai wani abu me muhimmanci tattare da ita dan Allah kitayani samun wannan ladan momy ce takatseshi da cewa Alhaji ka kwantar da hankalinka wallahi nima zuwa yanzu nafara Jin abinda kakeji gameda ilham tausayinta da kaunarta ya mamaye zuciyata insha Allahu zanyima ilham gatan da duk uwa takewa yarta sede alhaji kadaukota batare da ka bincika iyayentaba watakila sunacan suna nemanta murmushi yayi sannan yace bayan nadaukota natura abincikomin iyayenta akano amma kowa aka tambaya sede suce ay tafi shekara biyu tana yawo atiti baasan daga ina takeba sannan nayi laakari da sunanta inda nafahimci sunan babanta sunane na mutanan meduguri canma nasa abincika amma wlh bawani bayani sede muyi ta addua Allah yakawo Wanda yasanta tunda lokacin bikinsu ay anyada aduniya hakane inji momy Allah yabamu ikon riketa amana ameen inji dady



love you all=?? maman yusuf
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*('('('('('('('('('('


_written by Zahra Muhammad mahmud_


*Sugura Abdullahi,this page is dedicated to you thanks for the support and care am really happy for that*

*page 35-36*


Ihu yake iya karfinsa yana neman hanyar fita amma dayake arude yake gaba daya hanyar tabace masa. Durkusawa yayi a inda yake yafara bata hakuri don Allah kiyafemin kiyi hakuri kifita arayuwata wallahi bazan sake yimiki dariya ba

Ihu itama ilham din tasaki ganin shima yanayi batare da fara Bata lokaciba ta zundumo da gudu cikin gudunta na guragu tayo gurinsa ayshima dagudu yadumfari kofa wacce Allah yabashi saar budewa gudu yake yana waigo itama ilham zuwa yanzu tagama firgita dan haka itama gudun take iya karfinta tana binshi dan ita azatonta abinda yabashi tsoron yana binsu abayane shiyasa takara bada kaimi gurin gudun

Anwar Wanda yake gudu baya kallon gabansa har yazo step besaniba dan haka faduwa yayi yafara mirginowa daga saman. Ilham koda taga haka itama faduwar tayi tasoma gungurawa kamar yadda taga yanayi dan ita azatonta duk salone natserewa abinda yabiyosu

Atare suka gama mirginowar kafin Anwar yamike har ilham tafado jikinshi ihu yasaka sannan yatureta itama ihun tasaka abinda yakara firgitashi dagudu yabude kofar waje yana gudun itama batayi kasa aguiwaba tamaramasa baya

Jin ihunsune yasa gabadaya security din gidan yin shiri dan Sun dauka hari aka kaima Anwar harbi suka farayi Jin karar harbinne yatashi hankalin duk wani mahaluKi dake gidan itako ilham kara gigicewa tayi takara gudunta Wanda Anwar yake ganin inba aljanaba baabinda zesa ta iya gudu haka


Part din sudady yayi niyar zuwa amma seda yadade yana zagaye a compound din gidan ilham natayashi sannan yasamu yaje kofar falon nurking yashigayi kamar zefasa kofar dan yakosa abude yashige kafin ilham takaraso

Su dady dasuke tsaye cirko cirko a tsakiyar falon hankali atashe dan suma Jin harbin yasa suka dauka hari aka kawo musu duk da Sun San abune mewiya hakan tafaru. Jin muryar Anwar yana ihu gamida nurking kofa yakara daga hankalinsu ba kamar momy ma
Dady ne yayi shahadar bude masa dagudu yashige bayan dady yaboye yana fadin wlh dady zancanka yazama gaskiya aljana nayiwa dariya gatanan tasacemin ilham taajiyemin kanta
Zancanshine yamakale asakamakon shigowar ilham dakin da gudu itama bayan dadyn tanufa ay Anwar naganin hakan yasaki dady yawutsila bayan kujera
Yana rokon dady akan yabata hakuri tagafarceshi.

Momy da ihsan ganin ilham bakaramin firgitasu yayiba dan haka rungume juna sukayi suna karanta ayatul kursiyu

Ga mamakinsu suka ga dady yakama hannun ilham yanufi kujera da ita. Kujerar daya nufa abayanta Anwar yaboye dan haka be watawata ba yawuntsila inda su momy suke shima yashiga jerin masu addua

dady rarrashin ilham yashigayi har yasamu tanatsu se ajiyar zuciya takeyi kan kace me bacci yadauketa ainda take. Waigawa yayi gurin yanshirin ko ta kwana wato su momy dariyace takufce masa ganin yadda Anwar gabadaya zufa tagama wanke masa jiki kiransu yayi dasu karaso da kyar momy tafara zuwa sannan ihsan shiko Anwar neman hanyar shigewa daki yake bashida niyyar zuwa. Tsawa dady yadakamishi sannan yatsaya.

Magana dady yafara da cewa wlh kun bani mamaki wai ace harda ke yanuna momy kina gudun halittar Allah to kema kikayi inaga yaranki dan haka kubude kunne dakyau kujini musamman kai Anwar wannan ba aljanabace hasalima itace ilham matar dana auramaka ta aure akidime duka sukace what !!!!!
yaci gaba kuma nayi hakanne badan komaiba sedan farincikinka dariyar dakamata shi yabani tabbacin taburgekane daganan yakwashe komai yafadaumusu sannan yakara wlh kuma kasake kasaki ilham ko bayan raina banyafemakaba.

no no no dady wannan cutarwace taya zaka hadani aure da abinda natsana fiye da mutuwata sabida kawatsar da tarbiyar damukamaka tahanyar bin matan banza.kokadauka kaci bulus ne bazan dau mataki akaiba to wlh kayi kadan dole kazauna da ilham amatsayin mata. Koda hakan na nufin bakin cikina ne ? Anwar yatambaya koda hakan na nufin mutuwarkane dady yabasa ansa.

zuwa lokacin jikin momy yagama mutuwa tayi imani dama zaa rina tun da taga salon auren tasan karshe baze haifar da da me idoba hakuri tafara ba dady wanda zuwa lokacin fushinshi yafara bayyana afuskarsa gudun kar yawa Anwar baki yasa tafara tausarsa.

ihsan momy tayiwa umarni data tashi ilham su shiga dakin ihsan din dakatar da ita dady yayi yace Anwar yadauketa yakaita dakin ihsan din danma tafigitane da gidansu zece suwuce. Dako adarannan zan yankata inji Anwar yafadi azuciyarsa afili kuwa huci yake kamar ze rufe dady da duka bashida zabin dayawuce yayi abinda akasashi zagayowa yayi yadauketa kamar yadau kashi zuciyarsa cike da danasanin ihun dayaringayi wanda inda yasan itace da tuni beci ubantaba
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*('('('('('('('('('('

_written by Zahra Muhammad mahmud_


*this page is dedicated to my fans more expecially mrs shamsur hausa novels group thanks for the care and support*


*page 39-40*


Washe gari dasafe ihsance tahadama ilham ruwan wanka ? toilet sannan takama hannunta takaita toilet din daki tadawo tazauna tana jiran fitowarta amma shiru kuma batajin motsin ruwa dan haka ta leka dan ganin metakeyi azaune tasameta akan plour din bayin. Suna hada ido tafara mata dariyarta tausayintane yakama ihsan dan haka juyawa tayi tanufi dakin momy

Suna zaune ita da dady ihsan tayi sallama suka mata izini tashiga. Gaishesu tayi sannan tace momy kinga ilham nahada mata ruwan wanka nakaita toilet amma takasa wankan dakanta tanacan zaune a toilet din dady bece komaiba illa zaro wayarsa dayayi yakira numbar inna ladi bayan gaisuwa datayimishi yaamsa sannan takara da tambayar diyarta dady yace dama akanta nakiraki waishin yaake mata tayi wanka ne murmushi inna tayi sannan tace ranka yadade bata iya wanka da kantaba sede ayimata godiya dady yayi sannan yakashe wayar yakai dubansa garesu sannan yace to ashe bata iya wanka da kantaba sede ayimata zaro ido duka sukayi sannan momy tace to bari inje inyimata dan be kyautu asa masu ayki suyimataba dady ne yadakatar da ita yace bangane kiyi mata wankaba taya mace da mijinta kice kece me mata wanka bari inkira Anwar yazo yamata momy seda dariya takwace mata sannan tace dan Allah Alhaji kabari inyimata karkasamin dana yagudu pls tafadi tana dariya ihsan ma dariya tayi dady murmushi yayi yace hajiya kenan to ay se alaka nayawan shiga tsakaninsune ze hakura yadauketa amatsayin mata dan haka kinga nibani cikin shirmenku waya yadaga yakira Anwar

Anwar Wanda lokacin yatashi daga bacci tunbayan dayayi sallah yaji wayarshi na ringing da kamar baze daukaba ganin dady ne ke Kiran can kuma yaga rashin dacewar hakan ya daga gaisheshi yayi sannan yajira yaji dawacce yazo kazo yanzu inason ganinka inji dady to Anwar yace sannan yaajiye wayar yana mita koda bansaniba nasan akan waccan lankwasashshiyar ake kirana yafadi gamida dan guntun tsaki doguwar Riga yazura sanan yafito koda fitowarsa security se gaisheshi sukeyi gamida kara jajantamasa har yashiga part din su momy sallama yayi ganin basa falone yasashi haurawa sama sallama yayi akofar dakin sannan yashiga samun guri yayi yazauna yanacin magani shi adole bayason wargi tuni dady yadagoshi murmushi yayi sannan yace dama bawani abu bane yasa nakiraka illa matarka bata iya wanka dakantaba dan haka yazamarmaka tilas kadunga yimata har zuwa sanda Allah ze yayemata.

Iya bakin ciki Anwar yayi shi amma azuciyarsa amma afili

4 / 12