Author : Zahra Surbajo Category : Romantic Hausa Novels
alamun mamaki,daga bisani ta gintse ta ɓata rai.
.Duka akan idon manager akayi,dan haka ƴar gyaran murya yayi yana murmushi yace"mutumina wannan fa"kasancewarsu abokaine.
Dariya amdaz yayi yace "sorry safwan,mantuwa nayi ban gabatar da ita ba,amarya tace"
Da sauri ta ɗago ta dubeshi,shima kafeta yayi da mayun idanunsa wanda cikin saa suka sarƙe cikin na juna tsintar kanta tayi da kasa cewa komai.
"aure kayi nufinka ba labari?"cewar safwan yana kallonsu.
"zan de yi my bride to be ce,tana fushi ne dan naki kan kuɗin nagani inaso"yayi maganar cikin tsokana,ayko abeeha acike take fam,bata kulashiba.
Sun ɗan taɓa barkwanci kamin suyi abinda yakaisu,sun ɗan jima sannan aka gama mallakawa abeeha dukiyarsu.
Koda taga yawan kuɗin seda hantar cikinta ta kaɗa,sabida kuɗine dako a hasashen ta bata taɓa hasaso zata mallakesu ba,
Koda suka baro bankin bakinta amace yake dan kuɗin sunso su zautata,hakanne yasa duk tsokanar da yay mata ta kasa bashi amsa har suka iso gida.
Ko sallama bare godiya ta fice daga motar zuwa sashin innarta.
muje zuwa
Surbajo for life.
*Mata afito ayi gyara sanyi yaxo wllh mace inbakya gyara asanyin Nan koma xakiyi Kamar gayan tuwan daya kwana awaje ba dumi ba dandano,Dole oga adunga tsaki Yana harin tawaje*
*Maman haidar TRADITONAL MEDICINE ANDA HERBAL RESAERCH CENTER_*
👍 *In kaji Bud'a ta samu maza Mata ku garzoyo ku siyi naku kuyi bulbul kuyi kuyi Ras acan HQ oga ya ji zam zam*🤞08146017245
🤝 *TAKUN NAN DAI CE WADDA KU KA SAN KAYANTA DA KYANSU _maman haidar kano_ na Kuma kawo muku Kaya gangariya*
*Akwai dahuwar kaza me kwai 7 acikin*
*Akwai dahuwar danshila me lakani*
*Akwai dahuwar xabo me xuma ,amarya da uwar gida kardai kibari abarki abaya*
*1*MAGANIN SANYI (infection) sadidan kyakkayin gaba kurajen gaba fitar ruwa me yauki da karni rikicewar al ada zafin gaba walahi dan sanyi duk nacinsa guda guda zakaga yana fita nagwada nagani sai ma ka gwada meso yai magana ankawo wanda sukamin magana su zo sukarba ankawo serious buyer pls tayi magana inbaki shiryaba Karkisa muyi asarar data pls*🤝
🥡 *2*AKWAI SABULUN INFECTION ya matseki yamiki maganin infection*🥡
*3*ALBISHIRINKU MATA WAN NAN SIRRINE BABBA GA MACEN DA MIJINTA YAKE BIN MATA INSHA ALLAHU TAI AMFANI DA WAN NAN MAGANIN KUKANTA YAZO KARSHE INSHA ALLAH NAMIJI DA YAI AMFANI DAKE YAGAMA JIN DANDANON WATA MACE INBA KE BA AMMA PLS DAN ALLAH MACEN DA TASAN BATADA KISHIYA DAN ALLAH KUDINSA DUBU GOMA NE BASAI KINBINI PC MUNATA Ciniki 08146017245
🥛 *4*Munxo muku da maganin gyaran nono me kyau gangariya 7dys zakiga results*🥛
🍾*5 *Gashi nan nakun ne dai Wanda kuka sani MAGANIN HIPS 5dys ya fito yayi d'umeme*🍾08146017245
🎋 *6*Maganin kiba sadidan for 7dys action maza ku garzayo ku kwashi naku*🎋
☘*7 *MAGANIN SLIMMING ankawo shi na Hausa Kisha ki sabe ba ruwanki da tumbi ko muguwar kiba*
*08146017245*
🍫 *8*Inah matan da suke zuwa ake dinkesu a banxa ga Baba ya aiko da maganin matsi sadidan da ciko dagaban mace sunansa cosmetic yar uwa shansa ake tun daga ciki ze matseki kamar budurwa har waje ba kamar dinki ko maganin da ake sawa ba su daga waje suke matse Mace shiko hadin cosmetic tun daga ciki har waje maza yar uwa garzayo ki kwashi naki*🍫
🍃*10 *ZUMA 'YAR ASALI sha yanzu magani yanxu saikun gwada zaku fada kunsan kayanmu shah yanzu magani yanzu*🍃
🌸 *11*Hadin amare gangariya ana hadoshi daga can chadi bake ba bora yar uwa*🌸
🌼*12 *Hehehe yar uwa matso kiji mallaka sadidan saikinji tsoron Allah abin kasan mara ba a bawa me kishi wace tasan tanada kishi MA kar kimin maganarsa Dan bazan bakiba maza kuzo Amarya da uwar gida Amma Fa wacce kike ke daya gun me House*🌼
🙋♀ *13*ALBISHIRINKU nazo muku da MAGANIN KARFIN MAZA 4hour work*
👱♀*14 *AKWAI NA MATA mai sa feelings in ba ki jin Sha'awa za sa ki*
*15*AKWAI MAGANIN NANKARWA sadidan*👯♀
🤸♀ *16*MUN KAWO MUKU MAGANIN CI DA KWAI WANDA BABU KAMARSA A SAUKAR DA NI'IMA*
🤹♀*17 *INA DA DILKA MAI SA SHEK'I DA KYAU,GA K'AMSHI idan kika zauna.*
☘🍃*18 *MAGANIN BASIR sadidan me jini me tsiro lokaci daya ze fatattakeshi*
08146017245
19🥦🥦🥬🥬
*Wannan wani hamshakin maganine mai sa ni'ima ga d'iya macce cikin gaggawa minti biyar yayi yawa Daga kin sha shi ba shi da wata matsala an hada shi ne da sirrika yana sa namiji akan macce yasasu sabbatu Koda namiji mai fadane ko yawon dare inshaAllahu zakiyi mamakin Wannan Shirin inshaAllahu*
*Mai bukata zai iya nemana a wannan number kira ko WhatsApp* *08146017245*
ko kira
20🍇🍇🍇
*Munada turaren farin jini, budurwa ko baxawara xaki bada labari ko ogane baya haba haba dake ki gwada wannnan Yana jawo hankali sosai*
21🥦🥦🥦
*Muna hada sabulun wankan jarirai,yaronki yayi fes daga haihuwa xuwa 2yrs*
22🍇🍇🧄
*Akwai man shafawa na jarirai gabadaya natural ne,yaronki xaiyi fes baruwanki dawasu kuraje ko ela ta Yara,Yana gyara fatar yaro*
*SAI NA JI KU🙋♀SIYEN DAYA KO SARI SIYEN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*.
*Muna Kano Muna turawa dashi kowanne gari,inkinsan Baki shiryaba ko xakiyi shawara da oga kibari saikin gama*
........