Author : Zahra Surbajo Category : Romantic Hausa Novels
kike da assigments ina ke ina zuwa gidan suna?"
"Hajiyace tace muje"ta bashi amsa a taƙaice.
Daga haka bece komai ta gama yimasa bayanin assigments ɗn shima yay mata inda yace,"bazan je gidan ba se kun dawo nazo nayi agabanki"
Godiya tai masa sosai sannan sukayi sallama.
Amdaz shuru yayi a office yana tariyo sautin muryarta a ransa,wanda ji yake yans masa shige da abeeharsa,hakanne yasa ya ƙosa dare yayi yaje gidan nasu yaga wacece.
Muje zuwa
Surbajo for life.
*Mata afito ayi gyara sanyi yaxo wllh mace inbakya gyara asanyin Nan koma xakiyi Kamar gayan tuwan daya kwana awaje ba dumi ba dandano,Dole oga adunga tsaki Yana harin tawaje*
*Maman haidar TRADITONAL MEDICINE ANDA HERBAL RESAERCH CENTER_*
👍 *In kaji Bud'a ta samu maza Mata ku garzoyo ku siyi naku kuyi bulbul kuyi kuyi Ras acan HQ oga ya ji zam zam*🤞08146017245
🤝 *TAKUN NAN DAI CE WADDA KU KA SAN KAYANTA DA KYANSU _maman haidar kano_ na Kuma kawo muku Kaya gangariya*
*Akwai dahuwar kaza me kwai 7 acikin*
*Akwai dahuwar danshila me lakani*
*Akwai dahuwar xabo me xuma ,amarya da uwar gida kardai kibari abarki abaya*
*1*MAGANIN SANYI (infection) sadidan kyakkayin gaba kurajen gaba fitar ruwa me yauki da karni rikicewar al ada zafin gaba walahi dan sanyi duk nacinsa guda guda zakaga yana fita nagwada nagani sai ma ka gwada meso yai magana ankawo wanda sukamin magana su zo sukarba ankawo serious buyer pls tayi magana inbaki shiryaba Karkisa muyi asarar data pls*🤝
🥡 *2*AKWAI SABULUN INFECTION ya matseki yamiki maganin infection*🥡
*3*ALBISHIRINKU MATA WAN NAN SIRRINE BABBA GA MACEN DA MIJINTA YAKE BIN MATA INSHA ALLAHU TAI AMFANI DA WAN NAN MAGANIN KUKANTA YAZO KARSHE INSHA ALLAH NAMIJI DA YAI AMFANI DAKE YAGAMA JIN DANDANON WATA MACE INBA KE BA AMMA PLS DAN ALLAH MACEN DA TASAN BATADA KISHIYA DAN ALLAH KUDINSA DUBU GOMA NE BASAI KINBINI PC MUNATA Ciniki 08146017245
🥛 *4*Munxo muku da maganin gyaran nono me kyau gangariya 7dys zakiga results*🥛
🍾*5 *Gashi nan nakun ne dai Wanda kuka sani MAGANIN HIPS 5dys ya fito yayi d'umeme*🍾08146017245
🎋 *6*Maganin kiba sadidan for 7dys action maza ku garzayo ku kwashi naku*🎋
☘*7 *MAGANIN SLIMMING ankawo shi na Hausa Kisha ki sabe ba ruwanki da tumbi ko muguwar kiba*
*08146017245*
🍫 *8*Inah matan da suke zuwa ake dinkesu a banxa ga Baba ya aiko da maganin matsi sadidan da ciko dagaban mace sunansa cosmetic yar uwa shansa ake tun daga ciki ze matseki kamar budurwa har waje ba kamar dinki ko maganin da ake sawa ba su daga waje suke matse Mace shiko hadin cosmetic tun daga ciki har waje maza yar uwa garzayo ki kwashi naki*🍫
🍃*10 *ZUMA 'YAR ASALI sha yanzu magani yanxu saikun gwada zaku fada kunsan kayanmu shah yanzu magani yanzu*🍃
🌸 *11*Hadin amare gangariya ana hadoshi daga can chadi bake ba bora yar uwa*🌸
🌼*12 *Hehehe yar uwa matso kiji mallaka sadidan saikinji tsoron Allah abin kasan mara ba a bawa me kishi wace tasan tanada kishi MA kar kimin maganarsa Dan bazan bakiba maza kuzo Amarya da uwar gida Amma Fa wacce kike ke daya gun me House*🌼
🙋♀ *13*ALBISHIRINKU nazo muku da MAGANIN KARFIN MAZA 4hour work*
👱♀*14 *AKWAI NA MATA mai sa feelings in ba ki jin Sha'awa za sa ki*
*15*AKWAI MAGANIN NANKARWA sadidan*👯♀
🤸♀ *16*MUN KAWO MUKU MAGANIN CI DA KWAI WANDA BABU KAMARSA A SAUKAR DA NI'IMA*
🤹♀*17 *INA DA DILKA MAI SA SHEK'I DA KYAU,GA K'AMSHI idan kika zauna.*
☘🍃*18 *MAGANIN BASIR sadidan me jini me tsiro lokaci daya ze fatattakeshi*
08146017245
19🥦🥦🥬🥬
*Wannan wani hamshakin maganine mai sa ni'ima ga d'iya macce cikin gaggawa minti biyar yayi yawa Daga kin sha shi ba shi da wata matsala an hada shi ne da sirrika yana sa namiji akan macce yasasu sabbatu Koda namiji mai fadane ko yawon dare inshaAllahu zakiyi mamakin Wannan Shirin inshaAllahu*
*Mai bukata zai iya nemana a wannan number kira ko WhatsApp* *08146017245*
ko kira
20🍇🍇🍇
*Munada turaren farin jini, budurwa ko baxawara xaki bada labari ko ogane baya haba haba dake ki gwada wannnan Yana jawo hankali sosai*
21🥦🥦🥦
*Muna hada sabulun wankan jarirai,yaronki yayi fes daga haihuwa xuwa 2yrs*
22🍇🍇🧄
*Akwai man shafawa na jarirai gabadaya natural ne,yaronki xaiyi fes baruwanki dawasu kuraje ko ela ta Yara,Yana gyara fatar yaro*
*SAI NA JI KU🙋♀SIYEN DAYA KO SARI SIYEN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*.
*Muna Kano Muna turawa dashi kowanne gari,inkinsan Baki shiryaba ko xakiyi shawara da oga kibari saikin gama*
........
[5/14, 11:30 AM] Ummu Fadila v: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ƊAN ƘARAMIN SAURO*
*KADA UWAR GIWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*PAID BOOK 500 me so ya biya ya zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*22*
"ke jalila!"ya kira sunanta da ƙarfi lokacin da ya shigo dalon nata.
A wulaƙanca ta ɗago ido tana kallonshi ba tare data ce masa komaiba,......
.
Cakumota yayi gaba ɗayanta wanda hakan sosai ta firgitata,ta fara raba ido,
"kinyi asiri dan ki hanani Zaman lfy da matata ko,dan kawai biyan buƙatarki to wlh kinyi kaɗan jalila,bazan zauna dake ɗaya ba,dole in dawo da matata"yafaɗi yana hyci.
.Da ƙyar ta ƙwace kanta sannan tace"abun naka harda sharri kenan,toni ba abunda ya dameni da auranka"ta faɗi a ɗan tsorace dan ta tsorata da yanayin na bilal ɗin ƙarfin hali kawai tayi.
Wurga mata layar yayi kanta,da gudu taja baya,sannan yace"wallahi ko ba abeeha ba sena auro daidai dake acikin gidannan,wacce setasa kinyi danasanin sani na ma arayuwarki"
.Yana kaiwa nan yasakai yayi ficewarsa ransa na masa zafi ya koma ɓangaren abeeha acan ya kwana kewa da son matarshi na taɓa zuciyarshi.
Jalila a gigice ta ɗauki wayarta ta kira aunty sakina,jikinta se ɓari yake,tana ɗagawa ta sa mata kuka me taɓa zuciya,da ƙyar ta shawo kanta tai mata bayanin komai daya faru.
"aykin banza kai yanzu ke jalila se yaushe zaki miƙe ki fara ƙwatawa kanki ƴenci a gidam auranki?yanzu wannan matsalar har takai girman da se na miki maganinta,?kifa tuna muke da boka a hannunmu,kuɗi Allah ya bamu,to shine kike zaton har akwai wani shege daze gagaremu takawa?"cewar sakina cikin fushi
"aunty wallahi baki ga yadda yamin ba fa,ɗauka nayi ma duka na zeyi,nide don Allah ki taimakamin dawo da ita zeyi,in ta dawo kuma na kaɗe har ganyena"ta faɗi cikin muryar kuka.
"dasafe zanzo mu koma gidan boka,ya share hawayenki "cewar sakina cikin sigar rarrashi.
A haka sukai sallama,ta ajiye wayar tana share hawayenta.
********
Yau week end,bilal ne tafe kan hanyarsa ta zuwa yola gidansu abeeha ransa fess,dan mahaifinsa ya amso masa roƙon Allah kuma ya yi da kansa jinsa yake gadagau yanzu.
Koda ya isa gidansu ya samu labarin barinsu gari,kuka yasawa baffa kan ya faɗi masa koma ina suka koma.
Duk ta yadda bilal yaso da baffa amma yaki sanar dashi,dole bilal ya haƙura ya baro garin ransa na masa zafi.
*******
Bilal rasa waze kaiwa kukansa yayi,hakanne yasa ya tunkari abokinsa kuma mijin yayar matarsa sakeena wato amdaz,dan yaji shawarar daze bashi.
A Millonium park suka haɗu, da yamma,inda amdaz yakaiwa bilal duka yana dariya yace"aboki kayi wuyar gani,jalila ta ɓoyeka"
Tsaki bilal yayi sannan yace,"amdaz ina cikin damuwa sosai wallahi, na rasa gurin kai kukana"
Cike da kulawa amdaz yace"amma akwaini cikin rayuwarka baka taɓa neman taimakona ba?"
"Ta ina zaa nemi taimakon naka?bacin ka maida matarka kamar abar bauta,wayoyinka in mutum ya kira ita ke ɗagawa,kuma in anzo gida so tari ita ake samu kai bakanan, yauma nayi mamaki danaji wayarka a hannunka"cewar bilal rai aɓace.
.
Dariya amdaz yayi sannan yace"bilal kenan, sakina bata son inyi alaƙa da kowa aduniya se ita kaɗai,shine dalilin kwashe wayoyina ta ajiye agurinta,azuwan setasan komai game dani,"
"Kuma kai ka amince mata ahakan?abokan aykinka fa"cewar bilal a fusace.
"maida wuƙar bilal,su mata musamman ma irin sakina you have to be very smart akan lamarinsu, inason sakina Allah ya sani sede ko kaɗan bana jin daɗin zama da ita,su isa da taƙama ajininsu take,taƙamarsu kuɗi,wanda ba fariya ba,iyayenmu sun mallaki abinda yayi dubun nasu,in kaga abinda ake agidana zaka ɗauka anfi ƙarfina,amma wallahi udo kawai nasa inga iya zurfin ruwan."
Gyara zama bilal yayi dan ya soso masa inda yake masa ƙaiƙayi,yace "amdaz watannin baya nayi aure lokacin kana uk,wallahi in lessthan 2weeks da haɗuwata da yarinyar akayi auran,mace har mace alhaji,sede har ta shigo gidana ta fita ban taɓa kusantarta ba"ya ƙarasa maganar cikin takaici.
A zabure amdaz yace"mace har mace kuma bilal amma ka kasa kusantarta,laɗifine kai?"
"Ay wannan yarinya amdaz ko laɗifinne ya ganta ze taɓuka,kawai sakina da jalila ne suka kashemin gaba lokain dana aurotan"
.
Dariyar da amdaz ke masa ce tasa ya dakata da maganar da yake,ya tsaya yana dubansa baki buɗe,seda amdaz yayi dariya me isarsa,sannan yace.
"amma bilal ankai sakarai wallahi,kace zaune kake baka azkar da salloli domin kariya daga sharrin mutum da aljan?to ay yanzu baa zama ba azkhar,bilal,sabida irin hakan,kuma akwai malamai na Allah da suke haɗama ayoyin ubangiji kasha dan kariya daga hakan"
"Wallahi amdaz duk banayi,amma yanzu inayi sosai,kuma naga amfanin hakan"
"to ita amaryar taka tana ina yanzu?"
"Na saketa amdaz wallahi sun hanamu mu zauna lafiya"daga haka ya kwashe komai ya faɗa masa har zuwansa yola bikon ta.
Sosai amdaz ya tausaya masa sannan yasha alwashin taimaka masa su nemota,sannan ya ƙara da cewa.
"nima kuma ka tayani da addua,in gano inda tawa rayuwar ta koma,dan tsawon lokacinnan bilal da soyayyarta nake kwana nake tashi na rasa inda zani in ganta"
Cike da mamaki bilal yace"wai ita wa kenan fa?"
"Yarinyar dana taɓa jin sonta ajinin jikina,akaro na farkon ganina da ita,bilal,ina mata so mara adadi,sede na ɓoye hakan wa kowa,se kai dana shaidawa,daga haka ya kwashe komai yasanar da bilal.
Sosai bilal ya tausaya masa,inda yace"insha Allahu zaka ganta,kuma itama zata soka da yardar Allah,musha biki,ay komai ƴaddarace daga Allah,jasa aranka kasameta ka gama"
..Haka de suka ɗauki alwashin taya junansu nemo wa junansu ababen ƙaunarsu.
Muje zuwa
Surbajo for life.
*Mata afito ayi gyara sanyi yaxo wllh mace inbakya gyara asanyin Nan koma xakiyi Kamar gayan tuwan daya kwana awaje ba dumi ba dandano,Dole oga adunga tsaki Yana harin tawaje*
*Maman haidar TRADITONAL MEDICINE ANDA HERBAL RESAERCH CENTER_*
👍 *In kaji Bud'a ta samu maza Mata ku garzoyo ku siyi naku kuyi bulbul kuyi kuyi Ras acan HQ oga ya ji zam zam*🤞08146017245
🤝 *TAKUN NAN DAI CE WADDA KU KA SAN KAYANTA DA KYANSU _maman haidar kano_ na Kuma kawo muku Kaya gangariya*
*Akwai dahuwar kaza me kwai 7 acikin*
*Akwai dahuwar danshila me lakani*
*Akwai dahuwar xabo me xuma ,amarya da uwar gida kardai kibari abarki abaya*
*1*MAGANIN SANYI (infection) sadidan kyakkayin gaba kurajen gaba fitar ruwa me yauki da karni rikicewar al ada zafin gaba walahi dan sanyi duk nacinsa guda guda zakaga yana fita nagwada nagani sai ma ka gwada meso yai magana ankawo wanda sukamin magana su zo sukarba ankawo serious buyer pls tayi magana inbaki shiryaba Karkisa muyi asarar data pls*🤝
🥡 *2*AKWAI SABULUN INFECTION ya matseki yamiki maganin infection*🥡
*3*ALBISHIRINKU MATA WAN NAN SIRRINE BABBA GA MACEN DA MIJINTA YAKE BIN MATA INSHA ALLAHU TAI AMFANI DA WAN NAN MAGANIN KUKANTA YAZO KARSHE INSHA ALLAH NAMIJI DA YAI AMFANI DAKE YAGAMA JIN DANDANON WATA MACE INBA KE BA AMMA PLS DAN ALLAH MACEN DA TASAN BATADA KISHIYA DAN ALLAH KUDINSA DUBU GOMA NE BASAI KINBINI PC MUNATA Ciniki 08146017245
🥛 *4*Munxo muku da maganin gyaran nono me kyau gangariya 7dys zakiga results*🥛
🍾*5 *Gashi nan nakun ne dai Wanda kuka sani MAGANIN HIPS 5dys ya fito yayi d'umeme*🍾08146017245
🎋 *6*Maganin kiba sadidan for 7dys action maza ku garzayo ku kwashi naku*🎋
☘*7 *MAGANIN SLIMMING ankawo shi na Hausa Kisha ki sabe ba ruwanki da tumbi ko muguwar kiba*
*08146017245*
🍫 *8*Inah matan da suke zuwa ake dinkesu a banxa ga Baba ya aiko da maganin matsi sadidan da ciko dagaban mace sunansa cosmetic yar uwa shansa ake tun daga ciki ze matseki kamar budurwa har waje ba kamar dinki ko maganin da ake sawa ba su daga waje suke matse Mace shiko hadin cosmetic tun daga ciki har waje maza yar uwa garzayo ki kwashi naki*🍫
🍃*10 *ZUMA 'YAR ASALI sha yanzu magani yanxu saikun gwada zaku fada kunsan kayanmu shah yanzu magani yanzu*🍃
🌸 *11*Hadin amare gangariya ana hadoshi daga can chadi bake ba bora yar uwa*🌸
🌼*12 *Hehehe yar uwa matso kiji mallaka sadidan saikinji tsoron Allah abin kasan mara ba a bawa me kishi wace tasan tanada kishi MA kar kimin maganarsa Dan bazan bakiba maza kuzo Amarya da uwar gida Amma Fa wacce kike ke daya gun me House*🌼
🙋♀ *13*ALBISHIRINKU nazo muku da MAGANIN KARFIN MAZA 4hour work*
👱♀*14 *AKWAI NA MATA mai sa feelings in ba ki jin Sha'awa za sa ki*
*15*AKWAI MAGANIN NANKARWA sadidan*👯♀
🤸♀ *16*MUN KAWO MUKU MAGANIN CI DA KWAI WANDA BABU KAMARSA A SAUKAR DA NI'IMA*
🤹♀*17 *INA DA DILKA MAI SA SHEK'I DA KYAU,GA K'AMSHI idan kika zauna.*
☘🍃*18 *MAGANIN BASIR sadidan me jini me tsiro lokaci daya ze fatattakeshi*
08146017245
19🥦🥦🥬🥬
*Wannan wani hamshakin maganine mai sa ni'ima ga d'iya macce cikin gaggawa minti biyar yayi yawa Daga kin sha shi ba shi da wata matsala an hada shi ne da sirrika yana sa namiji akan macce yasasu sabbatu Koda namiji mai fadane ko yawon dare inshaAllahu zakiyi mamakin Wannan Shirin inshaAllahu*
*Mai bukata zai iya nemana a wannan number kira ko WhatsApp* *08146017245*
ko kira
20🍇🍇🍇
*Munada turaren farin jini, budurwa ko baxawara xaki bada labari ko ogane baya haba haba dake ki gwada wannnan Yana jawo hankali sosai*
21🥦🥦🥦
*Muna hada sabulun wankan jarirai,yaronki yayi fes daga haihuwa xuwa 2yrs*
22🍇🍇🧄
*Akwai man shafawa na jarirai gabadaya natural ne,yaronki xaiyi fes baruwanki dawasu kuraje ko ela ta Yara,Yana gyara fatar yaro*
*SAI NA JI KU🙋♀SIYEN DAYA KO SARI SIYEN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*.
*Muna Kano Muna turawa dashi kowanne gari,inkinsan Baki shiryaba ko xakiyi shawara da oga kibari saikin gama*
........
[5/14, 11:30 AM] Ummu Fadila v: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ƊAN ƘARAMIN SAURO*
*KADA UWAR GIWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*PAID BOOK 500 me so ya biya ya zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*24*
Yana idar da sallar ishai yayiwa gidan iyayen nasa tsinke,haka kawai ya samu kansa da yawaitar bugawar zuciya....
Ba kowa a falon momy na ƙasa hakanne yasa ya haura sama,dan yasan ze sameta acan dan daddy baya gari....
Da faraarsa ya ƙara ciki sabida arba da mahaifiyarsa da yayi tana zaune kan sofa tana danna wayarta....
"Yanzu ƙanwarka ke faɗin hala kama fasa zuwa"cewar hajiya tana ƙoƙarin gyara zamanta.
"ay duk dare hajiya zanzo kinsani"ya faɗi yana murmushi daga haka ya duƙa ya gaiaheta sannan ya koma kujera ya zauna.
Abeehace ta shigo falon sanye da kayan baccinta wando three quater,se rigar daidai ƙugunta,gashin kanta ɗaure cikin ribon,ƙafafunta sanye cikin takalmin gashi masu taushi.kayan baccine amma sosai tayi kyau acikinsu.
"hajiya ni na tafi in kwanta naga shi yayan bashi da niyyar zuwa kuma bacci nakeji,gobe muna da school"ta faɗi ba tare data lura dashi dake zaune yana kallonta.
Dariya hajiya tayi sannan tace"gashinan zaune a bayanki ay yanzu ya shigo"
A kunyace abeeha ta waiga tana kare bakinta tana murmushi tace"yaya barka da shig......"maganar ta maƙale a bakint ta kasa ƙarasawa sakamakon arba da amdaz da tayi,mutum guda data tsana a rayuwarta,wanda ya jagoranci rushewar duk wani farin cikinta ita da ƴan uwanta,
Da sauri amdaz ya miƙe lokacin daya sata a idanunshi,wani irin sanyi yaji ya taɓa zuciyarshi,ajiyar zuciya ya sauke,sannan yayi hamdala ga Allah gameda sake haɗasu da yayi a karo na biyu
Da gudu abeeha taja baya jikinta har ɓari yake tace "hajiya wannan baƙin mugun,munafikin shine ɗan naki dama?"tayi tambayar cikin kakkausar murya,wacce basu taɓa zaton ta da ita ba.
Baki buɗe hajiya ke kallon abeeha dan sunan data kira mata ɗa dashi yafi komai bata mamaki,dan haka da sauri tace"ke abeeha dubeshi da kyau,wannan ɗanane amdaz,tun tasowarshi bashi da wannan halaye da kika zana,"
Murmushi abeeha tayi na takaici tace"mutumin daya shiga jikin mahaifina da yayana dan kawai cutarwa ƙarshe agabana yasa aka kashe mahaifina,da yayana,ya maidamu marayu,ya maida inna bazawara,yayi silar rabamu da jin daɗinmu,har shine kike zaton bazan ganeshi ba hajiya?"ta faɗi hawaye na biyo idanunta,sannan ta ƙara da cewa"ka mori iyaye,masu nagarta,da badan hakan ba da nayi maka adduar,rabuwa dasu kaima,amma abinda kai mana Allah ya isa bamu yafeba".
Tana gama faɗin hakan ta fice da gudu zuwa boys quater inda su innarta suke,shigarta falon sosai ya tashi hankalinsu,jikin inna taje ta faɗa tana kuka,wanda hakan sosai yasa su cikin ruɗani.
..
Can ko hajiya gurin amdaz ta nufa jijjigashi take tana faɗin"ka fiddani a duhu amdaz,nasan halinka,komao kayi kana da dalilinka nayin sa,pls amdaz sanar dani me ya faru?"hajiya ta faɗi a ruɗe.
Da ƙyar ya iya buɗe baki yace "hajiya ɗan uwan nata ɗan kidnapping ne dake kashe mutane yadda yaga dama,wanda shekarun baya naje kurkujawa domin kamoshi,har tsautsayi yasa aka haɗa da mahaifinsa ,ay kinsan case ɗin."
"Na tuno amdaz,ko ba wanda diyyar ransa ke hannunka kana juya musu ba"?...
"shine hajiya,amma taya suka zo nan gidan?"
Kwashe komai tayi ta sanar masa, sannan tace"to wannan munafuncin da ake yi nasu yasa suka baro garin,"
"Hajiya ki kaini gun innarsu zata fahimceni,ita abeeha kwai yarinta,dan wallahi hajiya ina matuƙar ƙaunarta,don Allah karki bari ta kuɓucemin a karo na biyu"yayi maganar kamar zeyi kuka.
Hajiya batace komai ba taja hannunshi suka nufi sashin nasu innar abeehar.
Muje zuwa
Surbajo for life.
*Mata afito ayi gyara sanyi yaxo wllh mace inbakya gyara asanyin Nan koma xakiyi Kamar gayan tuwan daya kwana awaje ba dumi ba dandano,Dole oga adunga tsaki Yana harin tawaje*
*Maman haidar TRADITONAL MEDICINE ANDA HERBAL RESAERCH CENTER_*
👍 *In kaji Bud'a ta samu maza Mata ku garzoyo ku siyi naku kuyi bulbul kuyi kuyi Ras acan HQ oga ya ji zam zam*🤞08146017245
🤝 *TAKUN NAN DAI CE WADDA KU KA SAN KAYANTA DA KYANSU _maman haidar kano_ na Kuma kawo muku Kaya gangariya*
*Akwai dahuwar kaza me kwai 7 acikin*
*Akwai dahuwar danshila me lakani*
*Akwai dahuwar xabo me xuma ,amarya da uwar gida kardai kibari abarki abaya*
*1*MAGANIN SANYI (infection) sadidan kyakkayin gaba kurajen gaba fitar ruwa me yauki da karni rikicewar al ada zafin gaba walahi dan sanyi duk nacinsa guda guda zakaga yana fita nagwada nagani sai ma ka gwada meso yai magana ankawo wanda sukamin magana su zo sukarba ankawo serious buyer pls tayi magana inbaki shiryaba Karkisa muyi asarar data pls*🤝
🥡 *2*AKWAI SABULUN INFECTION ya matseki yamiki maganin infection*🥡
*3*ALBISHIRINKU MATA WAN NAN SIRRINE BABBA GA MACEN DA MIJINTA YAKE BIN MATA INSHA ALLAHU TAI AMFANI DA WAN NAN MAGANIN KUKANTA YAZO KARSHE INSHA ALLAH NAMIJI DA YAI AMFANI DAKE YAGAMA