Author : Zahra Surbajo Category : Romantic Hausa Novels
shi kallo.
"main house zani ko zaki je ne?"ya yi tambayar cikin sigar tsokana.Dan yasan bazata je ba.
Taɓe baki tayi ta kauda kai gefe tace"adawo lafiya"
Bece komai ba yasa kai yayi ficewarsa yana me cike da jin daɗi.
Har ya buɗe mota ya jiyo sautin ta tana kiransa da sauri ya waiga.
"ga wayoyinka nagaji da waya da ƙarti"cewar sakina tan Turo bakinta gaba.
"to da da mata kikeso kiyi?"ya faɗi yana lakace mata hanci.
Murmushi tayi sannan tace"atleast ko ɗan irim crushing ɗinnan naka ƴan mata ya kamata suyi"
Dariya harda dire ƙafa yake yi sannan yace"baƙin jini gareni bame sona se ke kaɗai baby"
Ya faɗi a marairaice.
Dariya tayi sannan tace "Allah ƙaro maka baƙin jinin ƴanmatan dan ni hakan yamin"
"Ke kaɗai gayya ko?"
Gyaɗa kai tayi tana fari da ido kiss ya mata ya amshe wayoyin yashige mota dan in ya biyewa sakina ze juma besa abeeha a idonsa ba hakan nr yasa ya katse hirar tasu ya wuce yana ɗago mata hannu.itama ta ɗaga masa.yafice.
Abeeha tsaye akitchen tama rasa me zata masa,duk haushi ya gama cikata ganin tsayuwar bazata fishsheta bane yasa ta fara aykin.
Kunun gyaɗa tayi wanda yasha madara da kayan ƙamshi,sannan tayi yam balls wanda yaji nama,sannan ta ɗan yi farfesun naman kan rago,tana kammalawa taje ta jere komai a falon hajiya,wacce ke kishingiɗe kan kujera,
"Hajiya gashi na kammala"ta faɗi a ɗan kunyace.
Murmushi hajiya tayi me nuna son da takema abeehar tace"sannu ɗiyar albarka da ƙoƙari Allah ya baki miji nagari yayan naku ma yana kan hanyarsa ta ƙarasawo"
Murmushi kawai abeeha tayi dan bata da abin cewa,miƙewa tayi ta nufi hanyar fita daga falon na hajiya.
Kanta a ƙasa tabi ɗan corridor ɗin zuwa step ji tayi taci karo da mutum tayi luuuuuu zata faɗi da sauri taji an ruƙota.
Sassanyan ƙamshin turarensa ne ya daki hancinta,sosai ya ratsata lumshe ido tayi,amdaz dake tsaye rungume da ita ajikinshi wata irin mahaukaciyar soyayyartace ke shawagi dashi asama,
Ƙarewa fuskarta kallo yayi a hankali ya sauke ajiyar zuciya ya furta "masha Allah"
firgigit ta buɗe idanunta ta saukesu akanshi da dikkan ƙarfimta,agigice ya ƙwace daga ruƙon da yaymata,ta ɗan ja da baya tana haki kamar wacce zaki ya biyo,ta juya da gudu ta bi downstairs ta fice daga sashin na hajiya zuwa na ummanta.
Bayanta yabi da kallo,yadda take gudu mazaunanta na kaɗawa kishi yaji na me gadi daze iya kalleta ahaka ko sauran maaikatan gidan maza.
Fesar da iska yayi ta ɓacin rai sannan ya ƙarasa falon na hajiya ranshi a ɓace.
.Yana shiga ko gaisuwa babu ya fara d cewa,"haba hajiya yanzu wannan yarinyar haka take yawo acikin gidannan ba hijabi gasu baba megadi da sauran maaikata kowa na kallonta?"ya faɗi yana nuna hanyar da abeehar tabi ta fice..
"waalaikumussalam ina kwana amdazu?"cewar hajiya tana murmushi,
Kunyace ta kamashi yayi ƙasa da kansa yana sosa kai yace"afuwan hajiya,kinsan banson abun haushine wallahi,"yafaɗi yana murmyshi
Gaisawa sukayi sannan hajiya ta basho amsar maganarsa ta farko.
"to in banda kai da abunka amdazu ƴanmata yanzu ay haka suke ado."
"Ado kuma hajiya,duk su gama tallan jikin nasu awaje to meye ribarsu tayin hakan?"
"Ribar kenan su burge masoyansu"tabasho amsa tana dariyar girma.
"ita abeehar meye Nata nayin hakan meye takr nema?"yayi tambayar a ƙufule.
"mijim aure mana amdszu inbashi ba meye zata nema?"
"Kice mata ta samu hajiya inde mijin aurene".Ya faɗi yana dariya a kunyacr .
"tirƙashi amdaz wannan saƙon ay banawa bane naka ne da kanka"
Muje zuwa
Surbajo for life.
*Mata afito ayi gyara sanyi yaxo wllh mace inbakya gyara asanyin Nan koma xakiyi Kamar gayan tuwan daya kwana awaje ba dumi ba dandano,Dole oga adunga tsaki Yana harin tawaje*
*Maman haidar TRADITONAL MEDICINE ANDA HERBAL RESAERCH CENTER_*
👍 *In kaji Bud'a ta samu maza Mata ku garzoyo ku siyi naku kuyi bulbul kuyi kuyi Ras acan HQ oga ya ji zam zam*🤞08146017245
🤝 *TAKUN NAN DAI CE WADDA KU KA SAN KAYANTA DA KYANSU _maman haidar kano_ na Kuma kawo muku Kaya gangariya*
*Akwai dahuwar kaza me kwai 7 acikin*
*Akwai dahuwar danshila me lakani*
*Akwai dahuwar xabo me xuma ,amarya da uwar gida kardai kibari abarki abaya*
*1*MAGANIN SANYI (infection) sadidan kyakkayin gaba kurajen gaba fitar ruwa me yauki da karni rikicewar al ada zafin gaba walahi dan sanyi duk nacinsa guda guda zakaga yana fita nagwada nagani sai ma ka gwada meso yai magana ankawo wanda sukamin magana su zo sukarba ankawo serious buyer pls tayi magana inbaki shiryaba Karkisa muyi asarar data pls*🤝
🥡 *2*AKWAI SABULUN INFECTION ya matseki yamiki maganin infection*🥡
*3*ALBISHIRINKU MATA WAN NAN SIRRINE BABBA GA MACEN DA MIJINTA YAKE BIN MATA INSHA ALLAHU TAI AMFANI DA WAN NAN MAGANIN KUKANTA YAZO KARSHE INSHA ALLAH NAMIJI DA YAI AMFANI DAKE YAGAMA JIN DANDANON WATA MACE INBA KE BA AMMA PLS DAN ALLAH MACEN DA TASAN BATADA KISHIYA DAN ALLAH KUDINSA DUBU GOMA NE BASAI KINBINI PC MUNATA Ciniki 08146017245
🥛 *4*Munxo muku da maganin gyaran nono me kyau gangariya 7dys zakiga results*🥛
🍾*5 *Gashi nan nakun ne dai Wanda kuka sani MAGANIN HIPS 5dys ya fito yayi d'umeme*🍾08146017245
🎋 *6*Maganin kiba sadidan for 7dys action maza ku garzayo ku kwashi naku*🎋
☘*7 *MAGANIN SLIMMING ankawo shi na Hausa Kisha ki sabe ba ruwanki da tumbi ko muguwar kiba*
*08146017245*
🍫 *8*Inah matan da suke zuwa ake dinkesu a banxa ga Baba ya aiko da maganin matsi sadidan da ciko dagaban mace sunansa cosmetic yar uwa shansa ake tun daga ciki ze matseki kamar budurwa har waje ba kamar dinki ko maganin da ake sawa ba su daga waje suke matse Mace shiko hadin cosmetic tun daga ciki har waje maza yar uwa garzayo ki kwashi naki*🍫
🍃*10 *ZUMA 'YAR ASALI sha yanzu magani yanxu saikun gwada zaku fada kunsan kayanmu shah yanzu magani yanzu*🍃
🌸 *11*Hadin amare gangariya ana hadoshi daga can chadi bake ba bora yar uwa*🌸
🌼*12 *Hehehe yar uwa matso kiji mallaka sadidan saikinji tsoron Allah abin kasan mara ba a bawa me kishi wace tasan tanada kishi MA kar kimin maganarsa Dan bazan bakiba maza kuzo Amarya da uwar gida Amma Fa wacce kike ke daya gun me House*🌼
🙋♀ *13*ALBISHIRINKU nazo muku da MAGANIN KARFIN MAZA 4hour work*
👱♀*14 *AKWAI NA MATA mai sa feelings in ba ki jin Sha'awa za sa ki*
*15*AKWAI MAGANIN NANKARWA sadidan*👯♀
🤸♀ *16*MUN KAWO MUKU MAGANIN CI DA KWAI WANDA BABU KAMARSA A SAUKAR DA NI'IMA*
🤹♀*17 *INA DA DILKA MAI SA SHEK'I DA KYAU,GA K'AMSHI idan kika zauna.*
☘🍃*18 *MAGANIN BASIR sadidan me jini me tsiro lokaci daya ze fatattakeshi*
08146017245
19🥦🥦🥬🥬
*Wannan wani hamshakin maganine mai sa ni'ima ga d'iya macce cikin gaggawa minti biyar yayi yawa Daga kin sha shi ba shi da wata matsala an hada shi ne da sirrika yana sa namiji akan macce yasasu sabbatu Koda namiji mai fadane ko yawon dare inshaAllahu zakiyi mamakin Wannan Shirin inshaAllahu*
*Mai bukata zai iya nemana a wannan number kira ko WhatsApp* *08146017245*
ko kira
20🍇🍇🍇
*Munada turaren farin jini, budurwa ko baxawara xaki bada labari ko ogane baya haba haba dake ki gwada wannnan Yana jawo hankali sosai*
21🥦🥦🥦
*Muna hada sabulun wankan jarirai,yaronki yayi fes daga haihuwa xuwa 2yrs*
22🍇🍇🧄
*Akwai man shafawa na jarirai gabadaya natural ne,yaronki xaiyi fes baruwanki dawasu kuraje ko ela ta Yara,Yana gyara fatar yaro*
*SAI NA JI KU🙋♀SIYEN DAYA KO SARI SIYEN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*.
*Muna Kano Muna turawa dashi kowanne gari,inkinsan Baki shiryaba ko xakiyi shawara da oga kibari saikin gama*
........
[5/14, 11:30 AM] Ummu Fadila v: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*DAN KARAMIN SAURO*
*KADA UWAR GIWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*zahra surbajo*
"Hajiya batun gaskiya kice ta dena yawo ahaka acikin gidannan in ba haka ba Allah zannkori duk maaikata maza dake gidannan" cewar amdaz lokacin daya samu guri ya zauna.
"Ka fada mata da kanka maybe zata fi fahimta,kaga amdazu ka rabani da wannan fiilin naka,"
Shuru yayi yana raya abubuwa da dama acikin ransa,bedece komaiba.
"In kagama tunanin se ka taso kaci abincinka gashi can abeeha ta hada a dinning."
Mikewa yayi yana kallon agogon hannunsa ya isa kan dinning din dan so yake su tafi da wuri,bayan ya zauna ne yace "hajiya kin fada mata ta shirya da sauri ko? dan banason nayi latti "
"Bari in kirata ta shirya,se ku tafin satkin sauri" tana kaiwa nan ta danna number abeeha a wayar dake hannunta.tana dagawa tace"ki shirya kizo ku tafi banki yayanku na jiranki"bata jira amsarta ba ta kashe wayar.
Abeeha wacce tun shigarta sashin innarta take kyamar jikinta,sabida hada jiki da amdaz da tayi,wanka ta fada da sauri sede kamshin turarensa nasa mata natsuwa a zuciya,hakanne yasa koda tayi wanka seda ta shinshina rigar data tuben,alwashin siyo irinshi tayi,dan ya mata.
Koda ta fito kayan zainab kanwarta tasa sabida kayanta nacan part din hajiya,
Doguwar rigace me shegen kyau,wacce tabi jikinta ta kwanta seagreen ce wacce ta kara fito da kyawun abeeha, koya ta motsa jikinta seya motsa wanda inba kasaniba zakace da biyu take motsa mazaunanta
Tana tsaka da shafa hodane kiran hajiya ya risketa,tana ajiye wayar wani takaici ya tokareta taja wani dogon tsaki gamida dira kafa a kasa tace"hajiya dande kece amma wannan munafukin ko a lahira ba so nake in ganshiba"a zatonta a zuci tayi maganar sede muryar innarsu ce ta bata tabbacin ba a zuciyar tayi ba.
"Abeeha na lura baki da hankali ko kadan,ada ina miki kallon yarinya me hankali ashe ba haka kikeba,yanzu ke inda kina da hankali alkhairin iyayensa kadai ya isa yasa ki yafe masa ki dauki komai kaddara,amna da yake ke din butuluce dole ki dinga zaginsa bejiba be ganiba."
Ta tsorata da jin muryar innar dan haka a tsorace ta waiga tana sosa kai da wiyanta,tace"inna kiyi hakuri"
"Oho miki de kici gaba sede inaso kisani wallahi duk ranar da kika kuma zagin amdaz agabana sena shayar dake mamaki," cewar inna cikin fushi.
Shiru abeeha tayi tana ware ido dan tasan inna bata ki ta kamata da duka ba akan wancan jan kosan.
"Inna hajiyace tace in fito mu tafi banki" ta fadi atsorace dan tana kiyaye lafiyar jikinta.
"Adawo lafiya" cewar inna tana binta da kallon uku saura kwata.
Harda dan gudunta ta fice rike da gyalen rigar ahannunta,kanta ba dankwali,se gashinta me yawan gaske data,rike da ribon da wayarta a hannu.
Amdaz ko acan sashin hajiya sata yayi agaba da santin girkin na abeeha,hajiya na dariya, ganin ze kulle mata cikine yasa ta sake kiran abeeha,sede jin karar wayar a kofar shigowane yasa ta fahimci ta karaso.....
Muje zuwa
Surbajo for life
[5/14, 11:30 AM] Ummu Fadila v: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ƊAN ƘARAMIN SAURO*
*KADA UWAR GIWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*28*
..........Shuru sukayi har ta buɗe ƙofar ta shigo kantaca ƙasa,ta nufi gurin hajiya,
Tun shigowarta amdaz ya bita da ido sosai tayi kyau sede masifaffen kishinta da yake yasa yaji ya tsani wani ya ganta a haka.....
Durƙusawa tayi tace aladabce"gani hajiya na ɗan tsaya yin wankane"
Murmushi hajiya tayi dake nuna muhimmancin abeeha agurinta,tace"Allah yay miki albarka abeeha ta ya nunamin ranar auranki"
Murmushi abeeha tayi dake nuna tsananin kyawunta,"tashi ku tafi amdaz dan kayi saurin dawo min da ita"ta faɗi tana kallonsu su duka atare alamar dake nufin da su dika tayi maganar.
Miƙewa abeeha tayi tayiwa hajiya sallama sannan ta kaɗa kai tayi ficewarta cikin takun iaa
isassun mata,amdaz ji kake makwat ya haɗiye wani miyau daya rasa dalilin taruwarsa.
"ka tafi mana ko me kake jira bayan ita ta tafi"cewar hajiya lokacin dataga ya kasa motsawa.
Da sauri ya dawo hayyacinshi yayiwa hajiyar sallama sannan ya fice a kunyace.
Yana fita hajiya ta ɗaga hannu sama tace"ya Allah in har alaƙarsu zata haifar da ɗa me ido ya Allah kasa albarkarka aciki"tafaɗi fuskarta ɗauke da faraa dan ta gamsu amdaz yana son abeeha,sede ita uwar gayyar ne bata gano hakan a tattare da ita ba.
*****
A parking space ta tsaya dan batasan wacce mota zaayi fitar aciki ba,tsayuwarta keda wiya ɗaya acikim direbobin gidan ya taso da ɗan gudunsa ya iso fabanta ya ɗan rusuna yace"ramki ya daɗe unguwa zaa kaikine?"
..Murmushi tayi wanda faruwar hakan daidai da fitowar amdaz daga gurin hajiya.a hankali tace"ba unguwa zaa kaini ba salele,nagode"
Rai a ɓace ya ƙaraso gurin ya dakawa salele tsawa yace"me kakeyi anan suda,ko aykin naka harda hira da ƴan gida?"yayi tambayar kamar ze zabgeshi da mari.
"tuba nake yallaɓai"cewar salele a tsorace dan be taɓa ganinshi a yanayin daya ganshi yanzu.sannan ya ruga da gudu zuwa inda ya taso tun farko.
A Tsanake yakai dubansa kanta,wacce tun zuwansa gurin in ba harara ba ba abinda take masa gamida da jan tsaki .tausasa murya yayi yace,"muje ko kar mu makara"ya faɗi yana nuna mata hanya.
Tsaki taja gamuda murguɗa baki tayi gaba abinta,suna ƙarasowa inda motar take da kanshi ya buɗe mata ƙofar batare da jin kunyar komai ba ta shige ta zauna,ya maida ya rufe,sannan shima ya zaga ya shiga ya tada suka fice a gidan.
Muje zuwa
Surbajo for life.
*Mata afito ayi gyara sanyi yaxo wllh mace inbakya gyara asanyin Nan koma xakiyi Kamar gayan tuwan daya kwana awaje ba dumi ba dandano,Dole oga adunga tsaki Yana harin tawaje*
*Maman haidar TRADITONAL MEDICINE ANDA HERBAL RESAERCH CENTER_*
👍 *In kaji Bud'a ta samu maza Mata ku garzoyo ku siyi naku kuyi bulbul kuyi kuyi Ras acan HQ oga ya ji zam zam*🤞08146017245
🤝 *TAKUN NAN DAI CE WADDA KU KA SAN KAYANTA DA KYANSU _maman haidar kano_ na Kuma kawo muku Kaya gangariya*
*Akwai dahuwar kaza me kwai 7 acikin*
*Akwai dahuwar danshila me lakani*
*Akwai dahuwar xabo me xuma ,amarya da uwar gida kardai kibari abarki abaya*
*1*MAGANIN SANYI (infection) sadidan kyakkayin gaba kurajen gaba fitar ruwa me yauki da karni rikicewar al ada zafin gaba walahi dan sanyi duk nacinsa guda guda zakaga yana fita nagwada nagani sai ma ka gwada meso yai magana ankawo wanda sukamin magana su zo sukarba ankawo serious buyer pls tayi magana inbaki shiryaba Karkisa muyi asarar data pls*🤝
🥡 *2*AKWAI SABULUN INFECTION ya matseki yamiki maganin infection*🥡
*3*ALBISHIRINKU MATA WAN NAN SIRRINE BABBA GA MACEN DA MIJINTA YAKE BIN MATA INSHA ALLAHU TAI AMFANI DA WAN NAN MAGANIN KUKANTA YAZO KARSHE INSHA ALLAH NAMIJI DA YAI AMFANI DAKE YAGAMA JIN DANDANON WATA MACE INBA KE BA AMMA PLS DAN ALLAH MACEN DA TASAN BATADA KISHIYA DAN ALLAH KUDINSA DUBU GOMA NE BASAI KINBINI PC MUNATA Ciniki 08146017245
🥛 *4*Munxo muku da maganin gyaran nono me kyau gangariya 7dys zakiga results*🥛
🍾*5 *Gashi nan nakun ne dai Wanda kuka sani MAGANIN HIPS 5dys ya fito yayi d'umeme*🍾08146017245
🎋 *6*Maganin kiba sadidan for 7dys action maza ku garzayo ku kwashi naku*🎋
☘*7 *MAGANIN SLIMMING ankawo shi na Hausa Kisha ki sabe ba ruwanki da tumbi ko muguwar kiba*
*08146017245*
🍫 *8*Inah matan da suke zuwa ake dinkesu a banxa ga Baba ya aiko da maganin matsi sadidan da ciko dagaban mace sunansa cosmetic yar uwa shansa ake tun daga ciki ze matseki kamar budurwa har waje ba kamar dinki ko maganin da ake sawa ba su daga waje suke matse Mace shiko hadin cosmetic tun daga ciki har waje maza yar uwa garzayo ki kwashi naki*🍫
🍃*10 *ZUMA 'YAR ASALI sha yanzu magani yanxu saikun gwada zaku fada kunsan kayanmu shah yanzu magani yanzu*🍃
🌸 *11*Hadin amare gangariya ana hadoshi daga can chadi bake ba bora yar uwa*🌸
🌼*12 *Hehehe yar uwa matso kiji mallaka sadidan saikinji tsoron Allah abin kasan mara ba a bawa me kishi wace tasan tanada kishi MA kar kimin maganarsa Dan bazan bakiba maza kuzo Amarya da uwar gida Amma Fa wacce kike ke daya gun me House*🌼
🙋♀ *13*ALBISHIRINKU nazo muku da MAGANIN KARFIN MAZA 4hour work*
👱♀*14 *AKWAI NA MATA mai sa feelings in ba ki jin Sha'awa za sa ki*
*15*AKWAI MAGANIN NANKARWA sadidan*👯♀
🤸♀ *16*MUN KAWO MUKU MAGANIN CI DA KWAI WANDA BABU KAMARSA A SAUKAR DA NI'IMA*
🤹♀*17 *INA DA DILKA MAI SA SHEK'I DA KYAU,GA K'AMSHI idan kika zauna.*
☘🍃*18 *MAGANIN BASIR sadidan me jini me tsiro lokaci daya ze fatattakeshi*
08146017245
19🥦🥦🥬🥬
*Wannan wani hamshakin maganine mai sa ni'ima ga d'iya macce cikin gaggawa minti biyar yayi yawa Daga kin sha shi ba shi da wata matsala an hada shi ne da sirrika yana sa namiji akan macce yasasu sabbatu Koda namiji mai fadane ko yawon dare inshaAllahu zakiyi mamakin Wannan Shirin inshaAllahu*
*Mai bukata zai iya nemana a wannan number kira ko WhatsApp* *08146017245*
ko kira
20🍇🍇🍇
*Munada turaren farin jini, budurwa ko baxawara xaki bada labari ko ogane baya haba haba dake ki gwada wannnan Yana jawo hankali sosai*
21🥦🥦🥦
*Muna hada sabulun wankan jarirai,yaronki yayi fes daga haihuwa xuwa 2yrs*
22🍇🍇🧄
*Akwai man shafawa na jarirai gabadaya natural ne,yaronki xaiyi fes baruwanki dawasu kuraje ko ela ta Yara,Yana gyara fatar yaro*
*SAI NA JI KU🙋♀SIYEN DAYA KO SARI SIYEN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*.
*Muna Kano Muna turawa dashi kowanne gari,inkinsan Baki shiryaba ko xakiyi shawara da oga kibari saikin gama*
........
[5/14, 11:30 AM] Ummu Fadila v: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ƊAN ƘARAMIN SAURO*
*KADA UWAR GIWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*29*
..........Koda suka fara tafiya abeeha maida hankalinta tayi kan wayarta tana game.
Shiko amdaz tuƙi kawai yake amma rabin hankalinsa na kanta, soyake suyi hira amma yasan hakan baze samuba,
Har suka iso bankin, ba wanda yayi magana,har yayi parking,yunƙurawa tayi zata fita,sosai hankalinshi yakai kan rigarta yadda ta fiddo mata mazaunanta,sosai yaji ransa ya ɓaci dan yasan zaa kalleta.
Haka shima ya fito rai ba walwala,ya nufi inda take tsaye,ɗan rusunawa yayi daidai kunnenta,yace"ki dinga sa hijab ko kuma ki dinga shiga ta mutunci pls"
Ɗagowa tayi ta kalleshi kallo irin na tsana tace"to ay shigar mutunci se ƴaƴan mutunci,hijab ko ban tashi naga ana sawa ba"ta faɗi gamida murguɗa baki da fari da ido.
Sosai amdaz ya shagaltu gurin kallonta,wani ƙayataccen murmushi na kubce masa sabida jin daddaɗan sautin ta akunnensa,faɗa take amma shi kawai ke jinta,yadda take motsa bakinta cikin salo da ƙwarewa sosai hakan ya burgeshi,hakan nema yasa yasha alwashim tsokanota ta kowacce siga dan ta dinga maganar.
Jamaar dake bin layin atm machine ne suka fara kallonsu,dan kallo ɗaya zaka musu ka ɗauka masoya ne sabida matuƙar dacewa da juna da sukayi.
Amdaz lura yayi da ana kallonsu,hakan ne yasa ya ɗan haɗe rai yace"muje ko"
Ba musu tayi gaba shima ya mara mata baya,ta ƙofar baya sika shiga kasancewar ansan da zuwansu.
Office ɗin manager kai tsaye suka nufa,yana ganinsu ya miƙe yana dariya,ya miƙawa amda Hannu yana faɗin"dafa cewa nayi har gida zanzo muyi duk abinda ya kamatan,"
Dariya amdaz yayi yace"na hutar dakai nazo da kaina"
Daga haka yaja mata kujera ta zauna bayan ta watsa masa harara.
Kashe mata ido yayi gamida ɗaga gira,ware ido tayi gamida buɗe baki