Author : Zahra Surbajo Category : Romantic Hausa Novels
JIN DANDANON WATA MACE INBA KE BA AMMA PLS DAN ALLAH MACEN DA TASAN BATADA KISHIYA DAN ALLAH KUDINSA DUBU GOMA NE BASAI KINBINI PC MUNATA Ciniki 08146017245
🥛 *4*Munxo muku da maganin gyaran nono me kyau gangariya 7dys zakiga results*🥛
🍾*5 *Gashi nan nakun ne dai Wanda kuka sani MAGANIN HIPS 5dys ya fito yayi d'umeme*🍾08146017245
🎋 *6*Maganin kiba sadidan for 7dys action maza ku garzayo ku kwashi naku*🎋
☘*7 *MAGANIN SLIMMING ankawo shi na Hausa Kisha ki sabe ba ruwanki da tumbi ko muguwar kiba*
*08146017245*
🍫 *8*Inah matan da suke zuwa ake dinkesu a banxa ga Baba ya aiko da maganin matsi sadidan da ciko dagaban mace sunansa cosmetic yar uwa shansa ake tun daga ciki ze matseki kamar budurwa har waje ba kamar dinki ko maganin da ake sawa ba su daga waje suke matse Mace shiko hadin cosmetic tun daga ciki har waje maza yar uwa garzayo ki kwashi naki*🍫
🍃*10 *ZUMA 'YAR ASALI sha yanzu magani yanxu saikun gwada zaku fada kunsan kayanmu shah yanzu magani yanzu*🍃
🌸 *11*Hadin amare gangariya ana hadoshi daga can chadi bake ba bora yar uwa*🌸
🌼*12 *Hehehe yar uwa matso kiji mallaka sadidan saikinji tsoron Allah abin kasan mara ba a bawa me kishi wace tasan tanada kishi MA kar kimin maganarsa Dan bazan bakiba maza kuzo Amarya da uwar gida Amma Fa wacce kike ke daya gun me House*🌼
🙋♀ *13*ALBISHIRINKU nazo muku da MAGANIN KARFIN MAZA 4hour work*
👱♀*14 *AKWAI NA MATA mai sa feelings in ba ki jin Sha'awa za sa ki*
*15*AKWAI MAGANIN NANKARWA sadidan*👯♀
🤸♀ *16*MUN KAWO MUKU MAGANIN CI DA KWAI WANDA BABU KAMARSA A SAUKAR DA NI'IMA*
🤹♀*17 *INA DA DILKA MAI SA SHEK'I DA KYAU,GA K'AMSHI idan kika zauna.*
☘🍃*18 *MAGANIN BASIR sadidan me jini me tsiro lokaci daya ze fatattakeshi*
08146017245
19🥦🥦🥬🥬
*Wannan wani hamshakin maganine mai sa ni'ima ga d'iya macce cikin gaggawa minti biyar yayi yawa Daga kin sha shi ba shi da wata matsala an hada shi ne da sirrika yana sa namiji akan macce yasasu sabbatu Koda namiji mai fadane ko yawon dare inshaAllahu zakiyi mamakin Wannan Shirin inshaAllahu*
*Mai bukata zai iya nemana a wannan number kira ko WhatsApp* *08146017245*
ko kira
20🍇🍇🍇
*Munada turaren farin jini, budurwa ko baxawara xaki bada labari ko ogane baya haba haba dake ki gwada wannnan Yana jawo hankali sosai*
21🥦🥦🥦
*Muna hada sabulun wankan jarirai,yaronki yayi fes daga haihuwa xuwa 2yrs*
22🍇🍇🧄
*Akwai man shafawa na jarirai gabadaya natural ne,yaronki xaiyi fes baruwanki dawasu kuraje ko ela ta Yara,Yana gyara fatar yaro*
*SAI NA JI KU🙋♀SIYEN DAYA KO SARI SIYEN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*.
*Muna Kano Muna turawa dashi kowanne gari,inkinsan Baki shiryaba ko xakiyi shawara da oga kibari saikin gama*
........
[5/14, 11:30 AM] Ummu Fadila v: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ƊAN ƘARAMIN SAURO*
*KADA UWAR GIWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*Bani da lfy,mijina ba lfy,abeeha ba lfy,shine yasa kuka jini shuru*
*25*
.........Bakunansu ɗauke da sallama suka shiga falon na inna,
Cike da tsananin mamaki,inna da zainabu suka miƙe tsaye bakinsu ya haɗu gun faɗin
"amdazu kaine?"
murmushi Yayi me kama da kuka yace "inna nine"
Nanfa inna ta fara sallallami,tana tafa hannaye,cike da mamaki,fuskarta ba yabo ba fallasa.
"inna ku tashi mubar gidannan dan bamusan yanzu kuma cikinmu wa yake so akashe ba,"cewar abeeha cikin kuka.
Zubewa yayi gaban inna hajiya na kallonsu baki buɗe,yace"dan Allah inna kiyi ayki da hankali ki gafarceni,komai vada niyyar hakan ya faruba"yayi maganat kamar zeyi kuka.
"amdazu ay mun gam wannan maganar tun ranar rasuwar malam,kuma na faɗima ƙaddarace ba komai dan hka shirmen abeeha ya dna faɗar maka da gaba"cewar inna cikin tattausar murya.
Se alokacin hajiya tayi magana tace"nima innar yara ina me sake vaku haƙuri dan amdaz tun ranar faruwar abun beda jwanciyar hankali"
"Ta ina ko hankalinshi ze kwanta,hakkin ran mahaifinmu na bibiyarsa,ay wallahi kai da kwanciyar hankali sed kaga anayi"cewar abeeha wacce ta anshe zancan a bakun hajiya.
Tasss inna ta ɗauke ta da mari,sannan tace cikin fushi"kinci gidanku abeeha,sabida baki da mutunci shine myna magana kina saka baki,to ahir ɗinki,"cewar inna cikin faɗa.
Abeeha miƙewa tayi ta fice a falon tana zubda kwallar takaici.
cike da jin kunyar abinda abeeha tayi inna tace"kuyi haƙuri don Allah mu de kun mana komai kuma mungode,mahaifinsu kuma kwananshi ne ya ƙare shiyasa hakan ta faru"
"ba komai inna itama asake bata haƙuri don Allah"cewar amdaz yana duban hanyar da abeehar ta fice.
"ubanta zata ci de,ay wannan ba halayyar ɗan ƙwarai vace,dan haka zata gamu dani"cewar inna cikin fushi
"kar asake a dukanmin ƴa gaskiya inna,zamani ne ya kawomu ga haka,"cewar hajiya fuskarta ɗauke da faraa.
Murmushi inna tayi sannan tace"ku zauna mana hajiya"
Zama sukayi sannan hajiya tace"amdaz bayan rasuwar mahaifin su abeeha,ya tsaya tsayin daka wajen ganin gomnati ta biya diyyar ransa,kuma alhmdllh,anbiya,yanzu da ake juyawa kan Allah ya bayyana ku,kuɗin sunn kai kimanin milyan ɗari takwas,a kamfanin baban amdaz,yanzu baya nan,amma amdaz ze je gobe yayi duk me yiwuwa abaku hakkinku,shima ya sauke nauyi ya huta,"
Daga inna har zainab dake gurin juya yawan kuɗin suke,dan se suke ganin kamar mafarkine,kuɗin basu kai hakan ba"
"hajiya kuɗi irin wannan agurin bafulatani yazeyi dasu shida besan komai ba se kiwo?kawai abarwa amdazunb yaci gaba da juyawa."cewar inna hawaye na biyo idonta.
"inna kidena kuka,wannan abune da yake naku bana kowa ba,gobe zamuje da abeeha banki,tayi signing a acct ɗin da ake ajiye kuɗin ya koma ƙarƙashin kulawarku"cewar amdaz cike da girmamawa.
Inna de kuka kawai takeyi dan ta rasa bakin magana dan lamarin ya girmameta.
Zainab ficewa tayi daga sashin ta nufi ɗakin abeeha na sashin hajiya inda tasan zata sameta,ayko a gado ta sameta ta kwanta tana kuka,da sauri ta ƙarasa ta kamota,tace.
"kidena kuka adda,wallahi hamma amdaz ba mugu bane,masoyinmune,ki duba fa kiga abinda yayi mana kuma ya riƙe amana bayan bamu kuma besan inda ze gano muba"
Fisgewa tayi tace"meze mana wannan baƙin mayaudarin,kina fa ganin yadda ya ɗaiɗaita rayuwarmu"ta faɗi cikin kuka.
"diyyar ran baba yasa gimnati ta biya,kuma ya jiye a kamfanin babansa ya juya suka kawo riba wacce yanzu kuɗin sunkai milyan ɗari takwas,gobe ma zakuje abaki kuɗin a banki su dawo hannunki"
Dariya abeeha tasa wacce kana kallo kasan ta takaici ce,ta jima tanayi kamin ta dena tace"yayi masifar rainamu wallahi,to ay mu ba mayun kuɗi bane daze yaudaremu dasu,wallahi wata sabuwar yaudarar ce,kuma zakuce na faɗa muku,kasuwar buƙatace"
"Adda ya kamata fa ki natsu,ki tuno alkhairin iyayensa garemu,don Allah kidena kunyata inna adinga ganin kamar baki da tarbiyya ne"
"tashi ki fice kibani guri bacci zanyi"cewar abeeha tana nuna mata ƙofa.
Ba musu zainab ta miƙe ta fice batare da tace mata komai ba.
Miƙewa tayi taje ta kulle ɗakin sannan ta dawo ta kwanta tana juya zancan na zainab aranta.
Muje zuwa
Surbajo for life.
*Mata afito ayi gyara sanyi yaxo wllh mace inbakya gyara asanyin Nan koma xakiyi Kamar gayan tuwan daya kwana awaje ba dumi ba dandano,Dole oga adunga tsaki Yana harin tawaje*
*Maman haidar TRADITONAL MEDICINE ANDA HERBAL RESAERCH CENTER_*
👍 *In kaji Bud'a ta samu maza Mata ku garzoyo ku siyi naku kuyi bulbul kuyi kuyi Ras acan HQ oga ya ji zam zam*🤞08146017245
🤝 *TAKUN NAN DAI CE WADDA KU KA SAN KAYANTA DA KYANSU _maman haidar kano_ na Kuma kawo muku Kaya gangariya*
*Akwai dahuwar kaza me kwai 7 acikin*
*Akwai dahuwar danshila me lakani*
*Akwai dahuwar xabo me xuma ,amarya da uwar gida kardai kibari abarki abaya*
*1*MAGANIN SANYI (infection) sadidan kyakkayin gaba kurajen gaba fitar ruwa me yauki da karni rikicewar al ada zafin gaba walahi dan sanyi duk nacinsa guda guda zakaga yana fita nagwada nagani sai ma ka gwada meso yai magana ankawo wanda sukamin magana su zo sukarba ankawo serious buyer pls tayi magana inbaki shiryaba Karkisa muyi asarar data pls*🤝
🥡 *2*AKWAI SABULUN INFECTION ya matseki yamiki maganin infection*🥡
*3*ALBISHIRINKU MATA WAN NAN SIRRINE BABBA GA MACEN DA MIJINTA YAKE BIN MATA INSHA ALLAHU TAI AMFANI DA WAN NAN MAGANIN KUKANTA YAZO KARSHE INSHA ALLAH NAMIJI DA YAI AMFANI DAKE YAGAMA JIN DANDANON WATA MACE INBA KE BA AMMA PLS DAN ALLAH MACEN DA TASAN BATADA KISHIYA DAN ALLAH KUDINSA DUBU GOMA NE BASAI KINBINI PC MUNATA Ciniki 08146017245
🥛 *4*Munxo muku da maganin gyaran nono me kyau gangariya 7dys zakiga results*🥛
🍾*5 *Gashi nan nakun ne dai Wanda kuka sani MAGANIN HIPS 5dys ya fito yayi d'umeme*🍾08146017245
🎋 *6*Maganin kiba sadidan for 7dys action maza ku garzayo ku kwashi naku*🎋
☘*7 *MAGANIN SLIMMING ankawo shi na Hausa Kisha ki sabe ba ruwanki da tumbi ko muguwar kiba*
*08146017245*
🍫 *8*Inah matan da suke zuwa ake dinkesu a banxa ga Baba ya aiko da maganin matsi sadidan da ciko dagaban mace sunansa cosmetic yar uwa shansa ake tun daga ciki ze matseki kamar budurwa har waje ba kamar dinki ko maganin da ake sawa ba su daga waje suke matse Mace shiko hadin cosmetic tun daga ciki har waje maza yar uwa garzayo ki kwashi naki*🍫
🍃*10 *ZUMA 'YAR ASALI sha yanzu magani yanxu saikun gwada zaku fada kunsan kayanmu shah yanzu magani yanzu*🍃
🌸 *11*Hadin amare gangariya ana hadoshi daga can chadi bake ba bora yar uwa*🌸
🌼*12 *Hehehe yar uwa matso kiji mallaka sadidan saikinji tsoron Allah abin kasan mara ba a bawa me kishi wace tasan tanada kishi MA kar kimin maganarsa Dan bazan bakiba maza kuzo Amarya da uwar gida Amma Fa wacce kike ke daya gun me House*🌼
🙋♀ *13*ALBISHIRINKU nazo muku da MAGANIN KARFIN MAZA 4hour work*
👱♀*14 *AKWAI NA MATA mai sa feelings in ba ki jin Sha'awa za sa ki*
*15*AKWAI MAGANIN NANKARWA sadidan*👯♀
🤸♀ *16*MUN KAWO MUKU MAGANIN CI DA KWAI WANDA BABU KAMARSA A SAUKAR DA NI'IMA*
🤹♀*17 *INA DA DILKA MAI SA SHEK'I DA KYAU,GA K'AMSHI idan kika zauna.*
☘🍃*18 *MAGANIN BASIR sadidan me jini me tsiro lokaci daya ze fatattakeshi*
08146017245
19🥦🥦🥬🥬
*Wannan wani hamshakin maganine mai sa ni'ima ga d'iya macce cikin gaggawa minti biyar yayi yawa Daga kin sha shi ba shi da wata matsala an hada shi ne da sirrika yana sa namiji akan macce yasasu sabbatu Koda namiji mai fadane ko yawon dare inshaAllahu zakiyi mamakin Wannan Shirin inshaAllahu*
*Mai bukata zai iya nemana a wannan number kira ko WhatsApp* *08146017245*
ko kira
20🍇🍇🍇
*Munada turaren farin jini, budurwa ko baxawara xaki bada labari ko ogane baya haba haba dake ki gwada wannnan Yana jawo hankali sosai*
21🥦🥦🥦
*Muna hada sabulun wankan jarirai,yaronki yayi fes daga haihuwa xuwa 2yrs*
22🍇🍇🧄
*Akwai man shafawa na jarirai gabadaya natural ne,yaronki xaiyi fes baruwanki dawasu kuraje ko ela ta Yara,Yana gyara fatar yaro*
*SAI NA JI KU🙋♀SIYEN DAYA KO SARI SIYEN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*.
*Muna Kano Muna turawa dashi kowanne gari,inkinsan Baki shiryaba ko xakiyi shawara da oga kibari saikin gama*
........
[5/14, 11:30 AM] Ummu Fadila v: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ƊAN ƘARAMIN SAURO*
*KADA UWAR GIWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*Bani da lfy,mijina ba lfy,abeeha ba lfy,shine yasa kuka jini shuru*
*26*
.........Sun jima suna magana da inna kamun amdaz yay musu sallama ya tafi gida,zuciyarshi fesss yake jinta sabida ganin abeeha da yayi.
Koda ya iso gida tuni sakina ta cika tayi fam,sabida ya jima be dawo ba,a falo ya sameta,yana turo ƙofar tun kan ya kulle tace.
"Daga ina kake a darennan?"tayi tambayar cikin kakkausar murya.
Murmushi yayi sannan ya tako ya iso gabanta ya miƙa hannu ze kamota da sauri ta daka masa tsawa da faɗin"don't touch me!!!"ta faɗi gami da ja baya.
Murmushi yayi sannan yace"gimbiyata ina kike zaton zani,pls ki saki fuskar ko ayi ruwa"ya faɗi yana sake miƙa hannu ze ruƙota.
.Bige hannun tayi sannan tace"bafa wasa nake ba,kafaɗamin inda kaje,ga wayoyinka nan agida,amma ka tafi yawonka,ko gudun akiraka daga office bakayi ka faɗamin me kake ɓoyemin ne?"
Da ƙarfinshi yasa ya rungumota jikinshi yana faɗin"nafi so ko zaa hukuntani a manne dani,amma wannan gab ɗin ay seyasa nayi ƙarya yayin bada amsa.ya faɗi yana lakace mata hanci,sannan yace.
"koma waye ze kirani nasan zaki tarbeshi da yadda yazo miki,naje gurin momy ne, mu gaisa sannan muka lissafa wasu kuɗi da daddy yasa ni shine yasa na jima a gafarceni"ya faɗi yana shinshina ƙirjinta.
Riƙe kanshi tayi tana dariya dan tasan amdaz baya mata ƙarya,
Ɗaukarta yayi cak zuwa dinning yana faɗin"kewarki da yunwa duk sun dameni"
"Sorry gamu nan gabanka ni da abincin"ta faɗi lokacin da suka zauna.
Ba sosai yaci abincin daya zubawa kansa ba,dan beson girkin me ayki dan ba yadda zeyine.
********
Koda gari ya waye da wuri abeeha ta miƙe kamar kullum ta gyara ɗakinta tayi wamka,sannan ta nufi ɗakin hajiya a kunyace,
Da sallamarta ta shiga, ɗakin,inda taje can ƙarshrn ɗakin ta maƙure,duk kunyar abinda tayi jiya ta dameta se wasa take da hannunta.
"kinci gidanku abeeha,meye haka,dama haka kikemin?"cewar hajiya dake kan kujera a kishingiɗe.
"kiyi haƙuri hajiya da abinda ya faru jiya,wallahi raina ne......"ta kasa ƙarasawa sabida hannun da hajiya ta ɗaga mata
.
."ki cireni acikin wannan shirmen naku keda yayan naki,,tsakaninku can,tunda de nida innarku mun warware komai to banida case daku,"cewar hajiya tana murmushi.
Shuru abeeha tayi batace komai ba amma tasamu natsuwa yanzu aranta b tunda hajiya batayi fushi da ita ba.
Hajiya sosai abeeha ta burgeta,tunda har tasan tayi va daidai ba tazo ta bada haƙuri,ba tare da ansata,lallai ta mori tarbiyya.
"tashi kije ki tsaya gun su ladi kiga me zasu dafa,ni ki samamin abinda zanci ba me nauyi ba"cewar hajiya tana murmushi.
.
Wayar hajiyance tayi ƙara da sauri abeeha ta ƙarasa ta ɗauko mata inda taga,ansa "habibi"azaton abeeha mijin hajiyar ne,amma ga mamakinta se ji tayi tace.
"amdaz lafiya lau nake"
Sosai mamaki ya kamata watakan shine habibin nata,danƙari ɗan siririn tsaki taja sannan tace a ranta"amma an cuci habibi"
Cire wayar hajiya tayi a kunnenta tace"yayanku anan zeyi kumallo,abeeha,ki masa break fast ɗinshi shima"
"To"kawai abeeha tace ta juya ta fice daga ɗakin ranta na mata zafi,wai wanda ya kashe ubanta shi zata ciyar,wallahi da zata iya guba zata zazzaga masa yaci yayi mushe.
Haka ta isa kitchen ɗin rai a ɓace.
Shiko amdaz lokacin dayaji hajiya ta ambaci sunan abeeha sannan ta umarceta data yimasa breakfast.
Tsabar daɗi,seda ya wuntsulo daga gado,da sauri ya faɗa wanka bayan ya ɓoye wayar tashi wacce sakina batasan yana da ita ba.
Muje zuwa
Surbajo for life.
*Mata afito ayi gyara sanyi yaxo wllh mace inbakya gyara asanyin Nan koma xakiyi Kamar gayan tuwan daya kwana awaje ba dumi ba dandano,Dole oga adunga tsaki Yana harin tawaje*
*Maman haidar TRADITONAL MEDICINE ANDA HERBAL RESAERCH CENTER_*
👍 *In kaji Bud'a ta samu maza Mata ku garzoyo ku siyi naku kuyi bulbul kuyi kuyi Ras acan HQ oga ya ji zam zam*🤞08146017245
🤝 *TAKUN NAN DAI CE WADDA KU KA SAN KAYANTA DA KYANSU _maman haidar kano_ na Kuma kawo muku Kaya gangariya*
*Akwai dahuwar kaza me kwai 7 acikin*
*Akwai dahuwar danshila me lakani*
*Akwai dahuwar xabo me xuma ,amarya da uwar gida kardai kibari abarki abaya*
*1*MAGANIN SANYI (infection) sadidan kyakkayin gaba kurajen gaba fitar ruwa me yauki da karni rikicewar al ada zafin gaba walahi dan sanyi duk nacinsa guda guda zakaga yana fita nagwada nagani sai ma ka gwada meso yai magana ankawo wanda sukamin magana su zo sukarba ankawo serious buyer pls tayi magana inbaki shiryaba Karkisa muyi asarar data pls*🤝
🥡 *2*AKWAI SABULUN INFECTION ya matseki yamiki maganin infection*🥡
*3*ALBISHIRINKU MATA WAN NAN SIRRINE BABBA GA MACEN DA MIJINTA YAKE BIN MATA INSHA ALLAHU TAI AMFANI DA WAN NAN MAGANIN KUKANTA YAZO KARSHE INSHA ALLAH NAMIJI DA YAI AMFANI DAKE YAGAMA JIN DANDANON WATA MACE INBA KE BA AMMA PLS DAN ALLAH MACEN DA TASAN BATADA KISHIYA DAN ALLAH KUDINSA DUBU GOMA NE BASAI KINBINI PC MUNATA Ciniki 08146017245
🥛 *4*Munxo muku da maganin gyaran nono me kyau gangariya 7dys zakiga results*🥛
🍾*5 *Gashi nan nakun ne dai Wanda kuka sani MAGANIN HIPS 5dys ya fito yayi d'umeme*🍾08146017245
🎋 *6*Maganin kiba sadidan for 7dys action maza ku garzayo ku kwashi naku*🎋
☘*7 *MAGANIN SLIMMING ankawo shi na Hausa Kisha ki sabe ba ruwanki da tumbi ko muguwar kiba*
*08146017245*
🍫 *8*Inah matan da suke zuwa ake dinkesu a banxa ga Baba ya aiko da maganin matsi sadidan da ciko dagaban mace sunansa cosmetic yar uwa shansa ake tun daga ciki ze matseki kamar budurwa har waje ba kamar dinki ko maganin da ake sawa ba su daga waje suke matse Mace shiko hadin cosmetic tun daga ciki har waje maza yar uwa garzayo ki kwashi naki*🍫
🍃*10 *ZUMA 'YAR ASALI sha yanzu magani yanxu saikun gwada zaku fada kunsan kayanmu shah yanzu magani yanzu*🍃
🌸 *11*Hadin amare gangariya ana hadoshi daga can chadi bake ba bora yar uwa*🌸
🌼*12 *Hehehe yar uwa matso kiji mallaka sadidan saikinji tsoron Allah abin kasan mara ba a bawa me kishi wace tasan tanada kishi MA kar kimin maganarsa Dan bazan bakiba maza kuzo Amarya da uwar gida Amma Fa wacce kike ke daya gun me House*🌼
🙋♀ *13*ALBISHIRINKU nazo muku da MAGANIN KARFIN MAZA 4hour work*
👱♀*14 *AKWAI NA MATA mai sa feelings in ba ki jin Sha'awa za sa ki*
*15*AKWAI MAGANIN NANKARWA sadidan*👯♀
🤸♀ *16*MUN KAWO MUKU MAGANIN CI DA KWAI WANDA BABU KAMARSA A SAUKAR DA NI'IMA*
🤹♀*17 *INA DA DILKA MAI SA SHEK'I DA KYAU,GA K'AMSHI idan kika zauna.*
☘🍃*18 *MAGANIN BASIR sadidan me jini me tsiro lokaci daya ze fatattakeshi*
08146017245
19🥦🥦🥬🥬
*Wannan wani hamshakin maganine mai sa ni'ima ga d'iya macce cikin gaggawa minti biyar yayi yawa Daga kin sha shi ba shi da wata matsala an hada shi ne da sirrika yana sa namiji akan macce yasasu sabbatu Koda namiji mai fadane ko yawon dare inshaAllahu zakiyi mamakin Wannan Shirin inshaAllahu*
*Mai bukata zai iya nemana a wannan number kira ko WhatsApp* *08146017245*
ko kira
20🍇🍇🍇
*Munada turaren farin jini, budurwa ko baxawara xaki bada labari ko ogane baya haba haba dake ki gwada wannnan Yana jawo hankali sosai*
21🥦🥦🥦
*Muna hada sabulun wankan jarirai,yaronki yayi fes daga haihuwa xuwa 2yrs*
22🍇🍇🧄
*Akwai man shafawa na jarirai gabadaya natural ne,yaronki xaiyi fes baruwanki dawasu kuraje ko ela ta Yara,Yana gyara fatar yaro*
*SAI NA JI KU🙋♀SIYEN DAYA KO SARI SIYEN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*.
*Muna Kano Muna turawa dashi kowanne gari,inkinsan Baki shiryaba ko xakiyi shawara da oga kibari saikin gama*
........
[5/14, 11:30 AM] Ummu Fadila v: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ƊAN ƘARAMIN SAURO*
*KADA UWAR GIWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*Bani da lfy,mijina ba lfy,abeeha ba lfy,shine yasa kuka jini shuru*
*26*
..........Cikin ƙanƙanin lokaci ya kammala shiryawa cikin shiga ta alfarma,,se ƙamshi yake futarwa me daɗi ya fito zuwa falon gidan...
A falo ya sami sakina zaune a dinning area me ayki na serving ɗunta abinci.
Ta gefenta yaje ya rungumeta,gami da yimata peck a kumatu sannan yace"sweet baby girl how are you"ya faɗi yana shinshina wiyanta.
murmushi tayi tace "am fine,ina zaka da safenan haka?"tayi tambayar tana ƙarewa adon