Author : Zahra Surbajo Category : Romantic Hausa Novels
tayi magana inbaki shiryaba Karkisa muyi asarar data pls*🤝
🥡 *2*AKWAI SABULUN INFECTION ya matseki yamiki maganin infection*🥡
*3*ALBISHIRINKU MATA WAN NAN SIRRINE BABBA GA MACEN DA MIJINTA YAKE BIN MATA INSHA ALLAHU TAI AMFANI DA WAN NAN MAGANIN KUKANTA YAZO KARSHE INSHA ALLAH NAMIJI DA YAI AMFANI DAKE YAGAMA JIN DANDANON WATA MACE INBA KE BA AMMA PLS DAN ALLAH MACEN DA TASAN BATADA KISHIYA DAN ALLAH KUDINSA DUBU GOMA NE BASAI KINBINI PC MUNATA Ciniki 08146017245
🥛 *4*Munxo muku da maganin gyaran nono me kyau gangariya 7dys zakiga results*🥛
🍾*5 *Gashi nan nakun ne dai Wanda kuka sani MAGANIN HIPS 5dys ya fito yayi d'umeme*🍾08146017245
🎋 *6*Maganin kiba sadidan for 7dys action maza ku garzayo ku kwashi naku*🎋
☘*7 *MAGANIN SLIMMING ankawo shi na Hausa Kisha ki sabe ba ruwanki da tumbi ko muguwar kiba*
*08146017245*
🍫 *8*Inah matan da suke zuwa ake dinkesu a banxa ga Baba ya aiko da maganin matsi sadidan da ciko dagaban mace sunansa cosmetic yar uwa shansa ake tun daga ciki ze matseki kamar budurwa har waje ba kamar dinki ko maganin da ake sawa ba su daga waje suke matse Mace shiko hadin cosmetic tun daga ciki har waje maza yar uwa garzayo ki kwashi naki*🍫
🍃*10 *ZUMA 'YAR ASALI sha yanzu magani yanxu saikun gwada zaku fada kunsan kayanmu shah yanzu magani yanzu*🍃
🌸 *11*Hadin amare gangariya ana hadoshi daga can chadi bake ba bora yar uwa*🌸
🌼*12 *Hehehe yar uwa matso kiji mallaka sadidan saikinji tsoron Allah abin kasan mara ba a bawa me kishi wace tasan tanada kishi MA kar kimin maganarsa Dan bazan bakiba maza kuzo Amarya da uwar gida Amma Fa wacce kike ke daya gun me House*🌼
🙋♀ *13*ALBISHIRINKU nazo muku da MAGANIN KARFIN MAZA 4hour work*
👱♀*14 *AKWAI NA MATA mai sa feelings in ba ki jin Sha'awa za sa ki*
*15*AKWAI MAGANIN NANKARWA sadidan*👯♀
🤸♀ *16*MUN KAWO MUKU MAGANIN CI DA KWAI WANDA BABU KAMARSA A SAUKAR DA NI'IMA*
🤹♀*17 *INA DA DILKA MAI SA SHEK'I DA KYAU,GA K'AMSHI idan kika zauna.*
☘🍃*18 *MAGANIN BASIR sadidan me jini me tsiro lokaci daya ze fatattakeshi*
08146017245
19🥦🥦🥬🥬
*Wannan wani hamshakin maganine mai sa ni'ima ga d'iya macce cikin gaggawa minti biyar yayi yawa Daga kin sha shi ba shi da wata matsala an hada shi ne da sirrika yana sa namiji akan macce yasasu sabbatu Koda namiji mai fadane ko yawon dare inshaAllahu zakiyi mamakin Wannan Shirin inshaAllahu*
*Mai bukata zai iya nemana a wannan number kira ko WhatsApp* *08146017245*
ko kira
20🍇🍇🍇
*Munada turaren farin jini, budurwa ko baxawara xaki bada labari ko ogane baya haba haba dake ki gwada wannnan Yana jawo hankali sosai*
21🥦🥦🥦
*Muna hada sabulun wankan jarirai,yaronki yayi fes daga haihuwa xuwa 2yrs*
22🍇🍇🧄
*Akwai man shafawa na jarirai gabadaya natural ne,yaronki xaiyi fes baruwanki dawasu kuraje ko ela ta Yara,Yana gyara fatar yaro*
*SAI NA JI KU🙋♀SIYEN DAYA KO SARI SIYEN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*.
*Muna Kano Muna turawa dashi kowanne gari,inkinsan Baki shiryaba ko xakiyi shawara da oga kibari saikin gama*
........
[5/14, 11:30 AM] Ummu Fadila v: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ƊAN ƘARAMIN SAURO*
*KADA UWAR GIWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*PAID BOOK 500 me so ya biya ya zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*19*
*YOLA*
Kowa yayi murna da ganinsu,dan zuwan na bazata ne sukayi.
Ƙannenta kamar su goyata danjin daɗin ganinta,
Bayan sinci abinci sun hutane baffa ya samu zama da bilal,dan lokacin da sukazo baffan baya nan,
"malam bilal ashe tafiyar harda kai aka yota,?"cewar baffa yana murmushi.
Murmushin ƙarfin hali bilal yayi sannan yace"eh wlh baffa dani akazo,mun sameku lafiya?"
"Lafiya lau bilal,kuma ka kyauta daka samu lokaci kaima kazo akai zumunci,can gurin iyayenka lafiya ko?"
"Lafiya lau baffa,suna gaisheku."
"Muna amsawa sosai"
Daga haka shuru ce taɗan ratsa bame cewa kowa komai,bilal nauyin abinda ze faɗi yake,amma yasan yazamemasa wajibi ya faɗi,dan haka gyara zama yayi yace a tsanake.
"Baffa akwai maganar datasa nazo tare da abeeha"
Tattaro natsuwarsa yayi yace"ina sauraronka malam bilalu"
"Baffa batu na gaskiya ranar wanka baa ɓoye cibi,tunda kuka auramin abeeha na gaza sauke nauyinta na shimfiɗar aure,har kama eh yanzu,nayi duk me yiwuwa hakan bata faruba,wanda ita kuma hakan ya haifar mata matsala dake barazana wa rayuwarta,"
Shuru baffa yayi yana nazarin maganar ta bilal,zuwacan ya dubeshi yace "to kayi magani ne koko aa?"
"Abinda yasa banyi magani ba,sabida tsakanina da abokiyar zamanta ba wannan matsalar komai lfy,kawai tsakanin ni da abeehar ne,Allah ne shaidata baffa ban auri abeeha dan in wulaƙantata ba,wallahi ina sonta,amma bazan vari son da nike mata ya hanani bata damar da Allah ya bata ba,baffa na sauwaƙewa abeeha aurena dake kanta,in ta samu miji tayi aure"kukan daya ƙwace masa ne yasa yakasa ci gaba da magana,
Yajima yana kukan,kamin baffa ya rarrasheshi.bayan yayi shurune baffa yace"banso kayi saurin sakin aurenku ba,amma tunda anyi hakan Allah zaɓa abinda yafi zama alkhairi,nagode sosai daka dawomin da abeeha da kanka,Allah saka da alkhairi"
.Haka baffa ya rakoshi har ƙofar gida sannan ya tafi yana ta kuka kamar yaro na goye,ko a jirgi kukan yake na rabuwa da abeeharsa.
Baffa innar su abeeha ya kira ya shaida mata komai,duk dauriyarta seda tasa kuka,cikin kukan take faɗin"na boni ni yau a garinnan,dama ance auren ɗanɗano zaayi da ita,baze riƙeta ba gashi yau ya tabbata,ina zansa kaina yau ni"
"Kisamu natsuwa kibar Allah da ikonsa,tunda kikaga haka ta faru,to akwai abinda ya tsaro agaba,kisa ido kiyi kallo, kar kibar mutane da zantykansu ya dameki akwai Allah"
Haka de yasata agaba yana rarrashinta,har ta haƙura,
Lokacin da labarin ya iso ga abeeha batayi mamaki ba dan dama ita ta fahimci mayaudarine shiyasa ko ajikinta.
Suko mutanen gari ganin abeeha kulluɓ agidane yasa aka fara tseguminta,ana mata habaici.
.
Wani tayi kamar bata san anyiba waninko dole setayi kuka.
Cikin ƙanƙanin lokaci gaba ɗaya ta rame ta fice hayyacinta hakanne yasa baffa neman mafita game da zamansu agarin.
Muje zuwa
Surbajo for life.
*Mata afito ayi gyara sanyi yaxo wllh mace inbakya gyara asanyin Nan koma xakiyi Kamar gayan tuwan daya kwana awaje ba dumi ba dandano,Dole oga adunga tsaki Yana harin tawaje*
*Maman haidar TRADITONAL MEDICINE ANDA HERBAL RESAERCH CENTER_*
👍 *In kaji Bud'a ta samu maza Mata ku garzoyo ku siyi naku kuyi bulbul kuyi kuyi Ras acan HQ oga ya ji zam zam*🤞08146017245
🤝 *TAKUN NAN DAI CE WADDA KU KA SAN KAYANTA DA KYANSU _maman haidar kano_ na Kuma kawo muku Kaya gangariya*
*Akwai dahuwar kaza me kwai 7 acikin*
*Akwai dahuwar danshila me lakani*
*Akwai dahuwar xabo me xuma ,amarya da uwar gida kardai kibari abarki abaya*
*1*MAGANIN SANYI (infection) sadidan kyakkayin gaba kurajen gaba fitar ruwa me yauki da karni rikicewar al ada zafin gaba walahi dan sanyi duk nacinsa guda guda zakaga yana fita nagwada nagani sai ma ka gwada meso yai magana ankawo wanda sukamin magana su zo sukarba ankawo serious buyer pls tayi magana inbaki shiryaba Karkisa muyi asarar data pls*🤝
🥡 *2*AKWAI SABULUN INFECTION ya matseki yamiki maganin infection*🥡
*3*ALBISHIRINKU MATA WAN NAN SIRRINE BABBA GA MACEN DA MIJINTA YAKE BIN MATA INSHA ALLAHU TAI AMFANI DA WAN NAN MAGANIN KUKANTA YAZO KARSHE INSHA ALLAH NAMIJI DA YAI AMFANI DAKE YAGAMA JIN DANDANON WATA MACE INBA KE BA AMMA PLS DAN ALLAH MACEN DA TASAN BATADA KISHIYA DAN ALLAH KUDINSA DUBU GOMA NE BASAI KINBINI PC MUNATA Ciniki 08146017245
🥛 *4*Munxo muku da maganin gyaran nono me kyau gangariya 7dys zakiga results*🥛
🍾*5 *Gashi nan nakun ne dai Wanda kuka sani MAGANIN HIPS 5dys ya fito yayi d'umeme*🍾08146017245
🎋 *6*Maganin kiba sadidan for 7dys action maza ku garzayo ku kwashi naku*🎋
☘*7 *MAGANIN SLIMMING ankawo shi na Hausa Kisha ki sabe ba ruwanki da tumbi ko muguwar kiba*
*08146017245*
🍫 *8*Inah matan da suke zuwa ake dinkesu a banxa ga Baba ya aiko da maganin matsi sadidan da ciko dagaban mace sunansa cosmetic yar uwa shansa ake tun daga ciki ze matseki kamar budurwa har waje ba kamar dinki ko maganin da ake sawa ba su daga waje suke matse Mace shiko hadin cosmetic tun daga ciki har waje maza yar uwa garzayo ki kwashi naki*🍫
🍃*10 *ZUMA 'YAR ASALI sha yanzu magani yanxu saikun gwada zaku fada kunsan kayanmu shah yanzu magani yanzu*🍃
🌸 *11*Hadin amare gangariya ana hadoshi daga can chadi bake ba bora yar uwa*🌸
🌼*12 *Hehehe yar uwa matso kiji mallaka sadidan saikinji tsoron Allah abin kasan mara ba a bawa me kishi wace tasan tanada kishi MA kar kimin maganarsa Dan bazan bakiba maza kuzo Amarya da uwar gida Amma Fa wacce kike ke daya gun me House*🌼
🙋♀ *13*ALBISHIRINKU nazo muku da MAGANIN KARFIN MAZA 4hour work*
👱♀*14 *AKWAI NA MATA mai sa feelings in ba ki jin Sha'awa za sa ki*
*15*AKWAI MAGANIN NANKARWA sadidan*👯♀
🤸♀ *16*MUN KAWO MUKU MAGANIN CI DA KWAI WANDA BABU KAMARSA A SAUKAR DA NI'IMA*
🤹♀*17 *INA DA DILKA MAI SA SHEK'I DA KYAU,GA K'AMSHI idan kika zauna.*
☘🍃*18 *MAGANIN BASIR sadidan me jini me tsiro lokaci daya ze fatattakeshi*
08146017245
19🥦🥦🥬🥬
*Wannan wani hamshakin maganine mai sa ni'ima ga d'iya macce cikin gaggawa minti biyar yayi yawa Daga kin sha shi ba shi da wata matsala an hada shi ne da sirrika yana sa namiji akan macce yasasu sabbatu Koda namiji mai fadane ko yawon dare inshaAllahu zakiyi mamakin Wannan Shirin inshaAllahu*
*Mai bukata zai iya nemana a wannan number kira ko WhatsApp* *08146017245*
ko kira
20🍇🍇🍇
*Munada turaren farin jini, budurwa ko baxawara xaki bada labari ko ogane baya haba haba dake ki gwada wannnan Yana jawo hankali sosai*
21🥦🥦🥦
*Muna hada sabulun wankan jarirai,yaronki yayi fes daga haihuwa xuwa 2yrs*
22🍇🍇🧄
*Akwai man shafawa na jarirai gabadaya natural ne,yaronki xaiyi fes baruwanki dawasu kuraje ko ela ta Yara,Yana gyara fatar yaro*
*SAI NA JI KU🙋♀SIYEN DAYA KO SARI SIYEN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*.
*Muna Kano Muna turawa dashi kowanne gari,inkinsan Baki shiryaba ko xakiyi shawara da oga kibari saikin gama*
........
[5/14, 11:30 AM] Ummu Fadila v: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ƊAN ƘARAMIN SAURO*
*KADA UWAR GIWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*PAID BOOK 500 me so ya biya ya zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*20*
"ki gane fatima, ba bauta zakuje ba,ko ɗaya,gidan megidanane,acan nake gadi shekara da shekaru har saudiyyar da naje shi ya biyamin,suna da kirki sosai"cewar baffa lokacin da suke neman mafita shida innarsu abeehar.....
"Ba naƙi bane kawai de kag yarn nan mata ne,kar matar gidan ta ɗauka da wata manufa na je dasu shine yasa banaso"Cewar innar si abeeha cike da damuwa.
"matarshi nada hankali,bata da damuwa,zakuji daɗin zama tare dasu fatima,kawai kwancitar hankalinku nakeso shine yasa."
Haka de yay ta jan hankalimta har ta amince da zancan komawarsu birni gidan daya taɓa yin gadi.
A waya baffa yasa abeeha ta kira masa me gidan nasa,yay masa bayanin komai,kuma cikin mutuntawa yace"malam rabiu baka da damuwa inde gida nane ka kawo kowa ma dan nasan bazaka cutar dani ba,taimakon ka garenni yana da yawa,dan haka su zo kawai ba damuwa"
.Godiya baffa yayi me yawa sannan sukayi sallama ya kashe wayarsa.
Acikin satin ya haɗa komai na tafiyarsu ya ɗauko musu shatat mota zuwa Abuja su da kayansu na sawa,abeeha se kuka take,dan tasan da bata auri bilal ba da suna zaune tare da baffansu cikin farinciki,amma gashi sanadin auran sunyi hijira.
Ga mamakinsu lokacin da suka isa gidan tarba ta mytunci akai musu,ba me nuna ƙyama agaresu,kowa nan nan uake dasu.
Abeeha ko da ƙannenta tsananin mamakin haɗuwar gidan da kuma haɗuwar mutanen gidan kawai sukeyi,dannko a mafarki basu taɓa ɗauka zasu shigo irinshiba.
Boys quater ɗin gidan aka saukesu,komai akwai aciki na buƙata,hakan sosai yay musu daɗi kuma suka godewa Allah.
*********
Bilal tunda yabar garin su abeeha kuka yake dannji yake yayi asara me girman gaske,
Gidanshi ya wuce direct,be tsaya koina ba,lokacin daya isa gida,jalila tayi mamakin ganinsa, dan tasamu labarin tafiyar shi yolan gurin direban gidan daya kaisu airport.....
Kan kujera yaje ya zauna ya dafe kansa dake faman yi masa ciwo,sabida damuwar da yake ciki.
"lafiya kuwa kake,kawani shigomin gida ba magana?"cewar jalila tana harararshi.
Rinannun idanuwansa ya ɗago ya dubeta a raunane yace bakinsa na rawa"na saki abeeha jalila,na saketa"ya kasa ƙarasawa sabida hawayen da ke bin fuskarsa.
Jalila wata shewa ta saki,gamida guɗa tace"kace yau anci uwar sabada a yola"ta sake kwashewa da dariyasannan tace"ay kowa yaci tuwo dani miya yasha"daga haka vaya kuma ceea komai ba ta shige t bashi guri shi kaɗai ya bita da kallo baki buɗe.
Muje zuwa
Surbajo for life.
*Mata afito ayi gyara sanyi yaxo wllh mace inbakya gyara asanyin Nan koma xakiyi Kamar gayan tuwan daya kwana awaje ba dumi ba dandano,Dole oga adunga tsaki Yana harin tawaje*
*Maman haidar TRADITONAL MEDICINE ANDA HERBAL RESAERCH CENTER_*
👍 *In kaji Bud'a ta samu maza Mata ku garzoyo ku siyi naku kuyi bulbul kuyi kuyi Ras acan HQ oga ya ji zam zam*🤞08146017245
🤝 *TAKUN NAN DAI CE WADDA KU KA SAN KAYANTA DA KYANSU _maman haidar kano_ na Kuma kawo muku Kaya gangariya*
*Akwai dahuwar kaza me kwai 7 acikin*
*Akwai dahuwar danshila me lakani*
*Akwai dahuwar xabo me xuma ,amarya da uwar gida kardai kibari abarki abaya*
*1*MAGANIN SANYI (infection) sadidan kyakkayin gaba kurajen gaba fitar ruwa me yauki da karni rikicewar al ada zafin gaba walahi dan sanyi duk nacinsa guda guda zakaga yana fita nagwada nagani sai ma ka gwada meso yai magana ankawo wanda sukamin magana su zo sukarba ankawo serious buyer pls tayi magana inbaki shiryaba Karkisa muyi asarar data pls*🤝
🥡 *2*AKWAI SABULUN INFECTION ya matseki yamiki maganin infection*🥡
*3*ALBISHIRINKU MATA WAN NAN SIRRINE BABBA GA MACEN DA MIJINTA YAKE BIN MATA INSHA ALLAHU TAI AMFANI DA WAN NAN MAGANIN KUKANTA YAZO KARSHE INSHA ALLAH NAMIJI DA YAI AMFANI DAKE YAGAMA JIN DANDANON WATA MACE INBA KE BA AMMA PLS DAN ALLAH MACEN DA TASAN BATADA KISHIYA DAN ALLAH KUDINSA DUBU GOMA NE BASAI KINBINI PC MUNATA Ciniki 08146017245
🥛 *4*Munxo muku da maganin gyaran nono me kyau gangariya 7dys zakiga results*🥛
🍾*5 *Gashi nan nakun ne dai Wanda kuka sani MAGANIN HIPS 5dys ya fito yayi d'umeme*🍾08146017245
🎋 *6*Maganin kiba sadidan for 7dys action maza ku garzayo ku kwashi naku*🎋
☘*7 *MAGANIN SLIMMING ankawo shi na Hausa Kisha ki sabe ba ruwanki da tumbi ko muguwar kiba*
*08146017245*
🍫 *8*Inah matan da suke zuwa ake dinkesu a banxa ga Baba ya aiko da maganin matsi sadidan da ciko dagaban mace sunansa cosmetic yar uwa shansa ake tun daga ciki ze matseki kamar budurwa har waje ba kamar dinki ko maganin da ake sawa ba su daga waje suke matse Mace shiko hadin cosmetic tun daga ciki har waje maza yar uwa garzayo ki kwashi naki*🍫
🍃*10 *ZUMA 'YAR ASALI sha yanzu magani yanxu saikun gwada zaku fada kunsan kayanmu shah yanzu magani yanzu*🍃
🌸 *11*Hadin amare gangariya ana hadoshi daga can chadi bake ba bora yar uwa*🌸
🌼*12 *Hehehe yar uwa matso kiji mallaka sadidan saikinji tsoron Allah abin kasan mara ba a bawa me kishi wace tasan tanada kishi MA kar kimin maganarsa Dan bazan bakiba maza kuzo Amarya da uwar gida Amma Fa wacce kike ke daya gun me House*🌼
🙋♀ *13*ALBISHIRINKU nazo muku da MAGANIN KARFIN MAZA 4hour work*
👱♀*14 *AKWAI NA MATA mai sa feelings in ba ki jin Sha'awa za sa ki*
*15*AKWAI MAGANIN NANKARWA sadidan*👯♀
🤸♀ *16*MUN KAWO MUKU MAGANIN CI DA KWAI WANDA BABU KAMARSA A SAUKAR DA NI'IMA*
🤹♀*17 *INA DA DILKA MAI SA SHEK'I DA KYAU,GA K'AMSHI idan kika zauna.*
☘🍃*18 *MAGANIN BASIR sadidan me jini me tsiro lokaci daya ze fatattakeshi*
08146017245
19🥦🥦🥬🥬
*Wannan wani hamshakin maganine mai sa ni'ima ga d'iya macce cikin gaggawa minti biyar yayi yawa Daga kin sha shi ba shi da wata matsala an hada shi ne da sirrika yana sa namiji akan macce yasasu sabbatu Koda namiji mai fadane ko yawon dare inshaAllahu zakiyi mamakin Wannan Shirin inshaAllahu*
*Mai bukata zai iya nemana a wannan number kira ko WhatsApp* *08146017245*
ko kira
20🍇🍇🍇
*Munada turaren farin jini, budurwa ko baxawara xaki bada labari ko ogane baya haba haba dake ki gwada wannnan Yana jawo hankali sosai*
21🥦🥦🥦
*Muna hada sabulun wankan jarirai,yaronki yayi fes daga haihuwa xuwa 2yrs*
22🍇🍇🧄
*Akwai man shafawa na jarirai gabadaya natural ne,yaronki xaiyi fes baruwanki dawasu kuraje ko ela ta Yara,Yana gyara fatar yaro*
*SAI NA JI KU🙋♀SIYEN DAYA KO SARI SIYEN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*.
*Muna Kano Muna turawa dashi kowanne gari,inkinsan Baki shiryaba ko xakiyi shawara da oga kibari saikin gama*
........
[5/14, 11:30 AM] Ummu Fadila v: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ƊAN ƘARAMIN SAURO*
*KADA UWAR GIWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*PAID BOOK 500 me so ya biya ya zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*21*
"Innar su abeeha gani nake da zamansu haka kawai a gida meze hana su koma makaranta,su samu ilimi me zurfi dan inganta rayuwarsu anan gaba"?cewar hajiya lokacin da suka shiga gaisheta.
Murmushi tayi sannan tace"hajiya zanso hakan sede banida ƙarfin hakan,dama duk sun ɗanyi nisa mutuwar mahaifinsu ce tasa komai ya lalace."
"Inde kin amince su ci gaba da karatun,baki da damuwa zan musu komai har su kammala"cewar hajiya cikin mutuntawa.
Godiya sosai suke mata harda su abeehar dan sunason karatun halin yinne babu,se gashi sun samu a sama.
Duk wani abu da zasu buƙata hajiya ta tanadar musu, shi na zuwa makarantar, abeeha har kuka tayi yayin yiwa hajiya godiya.
Sosai suka maida hankali gurin karatunsu,direban gidan ke kaisu ya dawo dasu,inna cikin gdan take shiga taya ƴan aykin gidan ayki,ko kaɗan babu wulaƙanci tattare da ahalin gidan shiyasa hankalin inna ya kwanta dasu.
*********
"Bilal a matsayinmu na iyayenka se yanzune kake sanar damu ka saki ƴar mutane batare dakayi shawara damu ba,watakan mu ɗin a banza muke agurinka kenan ko"?cewar mahaifin bilal cikin fushi lokacin da bilal ɗin yaje musu da zancan ya saki abeeha.
.Shide tunda ya saki abeeha zuciyarshi ta zama me rauni beda wiyar kuka hakanne yasa ya sunkuyar da kai yana kuka.
"uhmm nifa dama nasan zaa rina,shiyasa ban goyi bayan auranba yanzu gashi ya mayarwa mutanr da ƴa ƙaramar bazawara wannan tozarci har ina?"cewar momy cikin fushi.
"wallahi momy lalurace tasa na saketa bawai tozarci ba,kuyi haƙuri momy amma tunda mukayi aure na kasa sauke nauyinta na shimfiɗa,wanda hakan yajanyo mata rashin lfy,wacce likita yace xata iya rasa ranta,momy gudun rasata a duniya yasa na sauwaƙe mata momy ba ƙiyayya bace"kukan dayaci ƙarfinshine yasa yayi shuru ya dena maganar.
..Shuru dady da momy sukayi suna nazarin maganar tashi,wanda zuwa can momy ta nisa tace"hakan na faruwa ma a lokacin da jalila ce keda girki?"
"
"Aa momy lokacin nata girkin lafiya ƙalau nake kasancewa amma banda na abeehar"ya faɗi a kunyace.
Ajiyar zuciya duka suka sauke,a tare sannan dady yace"ka haɗu da kaidin matane bilal,wanda kuma baka tsaya dogon tunani ba ka zartar da abinda sukeso kayi ɗin amma bakomai