Author : Zahra Surbajo Category : Romantic Hausa Novels
nifa har ga Allah hakurina ya kare akan jalila dama Kaine ke cewa zata gyara to gashi nan gaba kullum abun yake"ya fadi cikin yanayin dake nuna yana jin zafin abun a zuciyarsa.
Gyara zama daddy yayi sannan mommy ta zauna kusa dashi.
Gaishesu yayi suka amsa a tsanake sannan daddy ya kora su nauwara falonsu,bayan sun bar gurinne daddy ya soma da cewa.
"Bilal abinda nakeso da kai shine,dole se kayi hakuri,su mata in sun kai dubu agidanka dole se kaji akwai abinda suka Gaza yimaka,haka Allah yayisu,hakurin da nake cewa kayi vaze cutar dakai ba, sabida komai a sannu ake binsa, kazamo me juriya bilal,katuno me sunanka irin gwagwarmayar dayasha a rayuwarsa,"
"Bama haka ba Alhaji naga lokacin yar gidan amininka tana sonshi tun acan Holland amma firr yaki yace jalila yakeso take sonshi,yasan zatai masa biyayya,to why all this drama now?kawai inaga we supposed to let them be"cewar mummy ba tare da damuwar komai ba.
"No mummy wlh duk kuskurene abaya kuma it's passed,wallahi jalila ta renani ko kadan bata ganin girmana,ban wuce zagi agurinta ba fa"ya fadi kamar zeyi kuka.
Daddy ne yayi gyaran murya yana murmushi yace "wait,it's okay, yanzu me kakeso ni inyi maka as a father?"
"Daddy aure nakeso zan karo kuma already ma munyi mgn da mahaifin yarinyar ya amince"
Dariya daddy yayi mummy na tayashi zuwacan daddy yace"watakan bilal kai yanzu har kayi girman neman aure da kanka?"
"Kuma har aka baka?"cewar mummy tana murmushi.
"Daddy izinin nemanta ya bani ba aurenta ba,sabida aure kune masu nemomin,kawai Nide so nake acikin satinnan ayi komai agama,a satinnan kan ka koma England don Allah daddy"ya fadi kamar zeyi kuka.
"Kwantar da hankalinka bilal shi aure nufine na Allah ni ko mahaifiyarka bazamu hanaka,sede kasa ni ajiye mata da yawo wani sabon tension dinne fa,ko kana ganin duk zaka dauka?"
"As well as zan samu Abeeha as my second wife, na shiryawa komai daddy"cewar bilal cike da kwarin guiwa.
"Wallahi Nide in zaa bi ta tawa bazeyi wani aureba,gaba dayansa nawa yake,mata su zo su tasoshi agaba yazo duk ya rasa natsuwarsa,alhaji aduba lamarinnan fa"cewar mummy cikin sigar rashin gamsuwa.
"Hajiya in akace aure naka kai bawa fatan alkhairi kawai,Dan duk abinda Allah ya hukunta faruwarsa bame hanawa.Dan haka ki cire tunanin komai ki masa fatan alkhairi"
"To shikenan alhaji Allah ya sanya alkha'iri"
"Yarinyar yar waye kuma a ina suke da zama?"cewar daddy.
"Ba yar kowa bace dad,kawai de ya ce ga mahaifinta,kuma yar yolace can kamin ka kai mambila kauyensu yake"
Shuru daddy yayi yana nazari zuwacan yace " kuma kana ganin zata jure halayen matarka?"
"Why not dad,nine fa nake auransu"cewar bilal cikin azama.
Hajiya zatai magana daddy ya dakatar da ita inda yace"well no problem, ka shirya gobe zamuje nida aminina,ka sanar dasu"yana kaiwa nan ya mike yay musu sallama ya fice zuwa office Dan ya makara.
Bilal godiya yake harda hawayensa mummy na tsokanarsa.
Yana baro gidan iyayensa ya kira Abeeha ya sanar da ita yadda akayi.
Sosai taji dadi sede bazata iya sanar da iyayenta ba,sede ta kai musu wayar suji agurinsa.
Ayko beji kunyar komai ba ya sanar da baffa batun zuwansu gobe da iyayensa.
Muje zuwa
Surbajo for life.
[5/14, 11:30 AM] Ummu Fadila v: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ƊAN ƘARAMIN SAURO*
*KADA UWAR GIWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
.*Zahra Surbajo*
*Da sunan Allah me rahama me jin ƙai*
*wannan littafi me suna asama labarine da yake ƙirƙirarre,ban yi shi dan cin zarafin kowa ba,seda nishaɗantarwa da faɗakarwa gamida ilimantarwa,abinda zanyi daidai Allah yabani lada wanda nayi kuskure Allah ya yafemin*
*shine ze maye gurbin littafin gimbiya sabrina,maana na sauya masa suna,kuma ba free bane, meso seya biya kan ya karanta,dan gujewa ɗaukar hakkin da ba nasa ba*
*07044600044 domin biya afara tuntuɓar wannan number ta whatsapp ngd*
*11*
Jalila yadda taga rana haka taga dare bacci ko na minti guda bata yishi ba sabida tashin hankali.
Shiko baccinshi yayi harda minshari dan beda damuwar komai aransa.
Koda gari ya waye,cikin nishaɗi masoyan biyu suka farka a bacci.
Seda ya kammala komai yayi shirin fita,ya sauko falon ƙasa,anan ya samu jalila zaune fuska a kumbure alamun kuka tasha ta ƙoshi abinta.
Beda niyyar tsayawa agurinta hakanne yasa tace"ande yi asara wallahi,wahalalle" ta faɗi batare da tsoron komai ba .
Murmushi yayi yace a gadarance"asara ta wuce ke da kika kasa bacci sabida wahalallen mijinki ze ƙara aure,ay asara ke ta ƙare a gindinki"be jira amsarta ba yasa kai yayi ficewarsa yana jiyo hayaniyarta.
Motarsa ya faɗa yay mata key,ya fice daga gidan ransa fess,be zame ko ina ba se gidan mahaifansa,dake Asoko road,tafiyar bata wuce ta minti talatinba shiyasa ya isa da wuri.
Motocin mahaifinsa yagani a parkinf space wanda sosai yaji daɗin hakan dan yafiso ya sameshi agida dama.
Tun daga falo ƙannensa suka fara ihu da murnar ganinsa,rungumeshi sukayi su duka nauwara da nafeesa.
"big bro dama tun ɗazu muke jiranka kazo wallahi,dan jiya muna ta kiranka user busy da dare"cewar nauwara tana cuno baki gaba.
Guri ya samu ya zauna a kan kujera sannan yace"ayya jiya da sabuwar auntynku nake gaisawa shiyasa baku sameni ba,meya faru? kuke nemana?"ya faɗi cikin sakin fuska.
Haɗa baki sukayi "gurin faɗin "sabuwar aunty kuma bro?"sukayi tambayar cikin yanayin mamaki
"yess ko bakwa sone?"
Carab nauwara ta bashi amsa da cewa"in kaji so ɗaya kenan,ay mutuwar son hakan mukeyi"
Nafeesa ta amshe da"sabida matarka bata da mutunci ko kaɗan wallahi bro,shiyasa mumy ta hanamu zuwa gidanka"
Murmushi yayi dan yasan a halin rashin mutunci na jalila komai zata iya aykatawa,
"bro a ina aintyn tamu take,ƴar waye?"cewar nauwara cikin zaƙuwa.
"yola take kuma ƴa ce ga iyayenta,hope you get me right"
Dariya sikasa masa su duka sukace atare"yi haƙuri da tambayar da mukayi,muna muku de fatan alkhairi "
Hira suka ɗan taɓa,inda a ƙarshe suka gabatar masa da buƙatarsu ta a siya musu sabuwar mota da ake yayi kwanan nan,kuma ya amince da hakan,.
Fitowar iyayensu ce ta katse hirar ya miƙe dan su gaisa.
[5/14, 11:30 AM] Ummu Fadila v: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ƊAN ƘARAMIN SAURO*
*KADA UWAR GIWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*PAID BOOK 500*
*GA ME BUƘATARSA YA BIYA YASAMU*
*07044600044*
*13*
............Iyayen bilal sunje nemamasa auren abeeha agurin baffanta cikin girma da mutunci suka amshesu,aka tsaida magana.
Bayan sun baro adamawa baffa da kansa ya taso daga can yazo abuja ya bincika usuli da nagartar bilal,kuma Alhamdulillahi komai ba matsala.
sati ɗaya akasa auran,dan haka bilal yasaki bakin aljihu ga ƙannensa suka shiga kasuwa aka haɗowa gimbiyarsa lefe nagani na faɗa seda suka cika akwati 24.
Bayan sun dawo gidane mommy tace masa"bilal wai duk wannan bidirin da ake matarka tasani?"
murmushi yayi yace "zata de sani daga baya mommy sabida kinsan ba cikakken hankali gareta ba"....
"To baa haka bilal hakkintane kasanar da ita,dan azauna lafiya,wani ɓoye be taso ba,dole ka faɗa mata komade menene anfita hakkinta,"
"mommy banasom tashin hankalifa shiyasa na barta tukunna"
"ka haɗo mata nata lefen na faɗin kishiya se ka kai mata ka kuma sanar daita insha Allahu komai zezo sa sauƙi"
Haka ya ɗauki shawarar ta momy badan ya gamsu ba,dan yafi kowa sanin wacece jalila.
Akwati sha biyu ya haɗo mata ta kaya na alfarma.sannan ya nufi gidan nasa ana eh jibi ɗaurin aure.
masu gadin gidansa yasa duk suka shigar masa da akwatinan falonta.
Zaune take tana waya da sakeena taga shigowarshi da akwatinan,ayko afusace ta miƙe tace,"wainnan kayan fa bilal na meye?
Ba tare da tsoro ko shakkaba yace "na faɗin kishiya ne,jibi eh yanzu matana kun zama ku biyu,shine nakawo miki naki.
A gigice ta cakumoshi ta saka ihu cikin tashin hankali,take faɗin"ni zaka wulaƙanta bilal wallahi kayi ƙarya,sena nuna maka kowacece ni,na rantse da ubangijin sama,inde kuɗi na ayki bila sekayi danasanin wannan auran naka.
Tana gama faɗin haka ta sake shi ta ruga da gudu ɗakinta tana kuka.
Ɗaga kafaɗa sama yayi,gamida taɓe baki,shima yayi ficewarsa daga sashin nata ya nufi nashi hankalinsa kwance.
Ranar kusan kwana sukayi awaya shida amaryar tashi yana mata alƙawarurruka na kulawa da ita.
Anata ɓangaren ji take tafi kowacce mace saar miji.
Dama gidan nasa akwai gurin da zata zauna,dan haka,saka komai na buƙata yayi a ɓagaren amarya kuma aka ƙawatashi.
Ana eh gobe ɗaurim aure shida abokansa sukayiwa yola dirar mikiya,dan fara gudanar da shagalin aure.
Abeeha taji daɗin zuwansa dan duk kewarshi takeyi,dan bilal mutum ne me shiga rai.
**********
Fitarshi ba jimawa aunty sakina ta dira gidan ranta aɓace dan jalila ta sanar da ita komai awaya jiya.
"ina yake marar mutunci ina yake nace!!!!"ta faɗi cikin ƙaraji lokacin data shiga ɗakin jalilar.
Cikin kuka jalila tace"yatafi yolar,ay yarinyar ƴar can ce nima note ya ajiyemin kawai."ta sake rushewa da kuka.
"ke dalla ki rufemin baki haka kin zauna se wani kuka kike akan tsinannen mijinki wanda bama ƙaunarki yakeba, tunda har ze miki kishiya,"cewar sakina cikin fushi.
"wallahi aunty yana sona"cewar jalila cikin kuka.
"yana son naki ya auro wata,wawiya wacce batasan ciwon kanta ba,to bari kiji da kyau,wannan auran na bilal nayi alƙawarin seyayi danasanin yinsa kisa ido kiyi kallo.
Wani daɗine ya kama jalila dan tasan auntynta kaifi ɗayace bata amai ta lashe.
Haka suka gama kitsa duk abinda zasu kitsa ƙarshe de sakina ta kira wata ƙawarta a waya basu jimaba ta kashe tacewa jalila "maza taso muje tun a yau ayita ta ƙare".
Ba musu ta miƙe ta sako mayafinta suka fice daga gidan.
Muje zuwa.
Surbajo for life
[5/14, 11:30 AM] Ummu Fadila v: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ƊAN ƘARAMIN SAURO*
*KADA UWAR GIWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*PAID BOOK 500*
*GA ME BUƘATARSA YA BIYA YASAMU*
*07044600044*
*14*
............"Boka wannan ƙawatace ita kuma waccan ƙanwartace,mijintane ze ƙara aure gobe shine mukazo gareka dan kataimakemu"cewar habiba ƙawar sakeena.
Wanda aka kira da boka gyara zamansa yayi gamida kakkaɓa bindinbrago akan wani ƙoƙo sannan ya fara wani surkulle"ya zagaga ya mashaƙa,ya shaƙatu shaƙatuna shaƙƙal magaga yalkatu zam"rufe bakinsa keda wiya,hoton bilal da abeeha ya bayyana acikin ƙoƙon,
Dukkansu sun sha mamakin ganin hakan,wani baƙincikine ya bayyana a fuskar jalila ganinsu tare,uwa uba kyan da taga abeeha ta fita.
"shine wannan boka"cewar sakina a ƙufule.
dariya bokan yayi sannan yace"aure tsakaninsu tabbatacce ne yarinya,bame hana faruwar hakan se mutuwa,amma muna da mafita anan wacce zata hana auran ya zauna lafiya,ƙarshe ya saketa,inkina buƙata zaayi hakan da gaggawa."
"Koma menene ayishi boka,konawane ashirye muke da mu kashe daga naira ɗaya zuwa billions muna dashi,"cewar sakina cikin fushi wanda zaka ramtse ita akewa kishiyar.
Itade jalila ba baka se kunne dan duk ta sarewa abun ganibtake bame yiwuwa bane tunda aure ance se anyishi.
Nanfa ya haɗa musu komai na tsafin suka biya suka baro gurin cikin farinciki.
Har gida suka kai habiba sannan suka wice gidan sakina,bayan sun shiga falon sakina ne jalila tace asanyaye
"aunty sakina nifa duk na saduda gani nake wannan bazeyi komai ba,wallahi"
"Banza shasha to bari kiju shi wannan bokan ba abinda yafi ƙarfinsa dan kiji,tunda yace zeyi to yin zeyi,kedai kawai kibar komai a hannuna."
"To aunty sakina bamu nemi shawarar momy va fa"cewar jalila.
"before inzo gidanki da safe munyi waya da momy kuma tace duk abinda naga yadace in tabbatar anyishi,dan bata son kishiya agidanki,dan ni nawa gidan dama kowama yasan ba labarin kishiya acikinsa"cewar sakina cike da gadara.
Daga haka bata kuma cewa komai ba ta shiga wanka,tana fitowa jalila ma tashiga tayi tazo tasaka kayan aunty sakina.
Basu bi takan sallah ba suka nufi dinning abinci sukaci sannan suka wuce gidan jalilar.
ɓangaren amaryar suka buɗe,sakina ta birne komai a ƙasan carpet ɗin ɗakin wani kuma ta yayyafa,wani kuma ta hayaƙa,samnan suka kulke suka koma ɓangaren jalila.
"wallahi aunty in na tuna bilal ni zewa kishiya se inga kamar mafarki nake dam ya cuceni aunty"cewar jalila gamida fashewa da kuka.
"ki cire komai aranki auran bilal ba inda zashi shi da kanshi se yayi danasanin yinsa,inda boka shaƙatu wallahi vabu ɓacin rai,kede kibar komai a hannuna"
Haka de taita kwantar mata da hankali har ta gamsu boka ze magance mata damuwarta.
**********
Anashibɓangaren ango bilal nacan anata hidimar biki baki yaƙi rufuwa.
Washegari aka ɗaura auransa da abeeha,wanda dubban mutane suka shaida,se fatan alkhairi ake musu.
A ranar suka taho da amarya wacce tasamu rakiyar danginta da ƙawayenta,har mutane ashirin,sakamakon private jet ne
sun is gidan na bilal gefin magriba,inda suka samu tarba ta musamman daga dangin bilal ɗin wanda momynsa ta turosu karɓar amarya.
Jalila ko kalloma basu isheta ba bare susa ran zata kulasu,sabgoginta kawai takeyi,ita da aunty sakina da taƙi tafiya gida seda ta jira isowar amarya.
Misalin ƙarfe takwas momy ta turo motoci suka kwashe ƴan rakiyar amarya zuwa gidanta,akabar abeeha ita kaɗai tsuru a ɗaki tana kukan rabuwa dasu.
Bilal se misalin ƙarfe tara sannan ya shigo ɗakin amaryar tasa wacce yakeji kamar ya maida ita ciki sabida son da yake mata,
Muje zuwa
Surbajo for life.
*Mata afito ayi gyara sanyi yaxo wllh mace inbakya gyara asanyin Nan koma xakiyi Kamar gayan tuwan daya kwana awaje ba dumi ba dandano,Dole oga adunga tsaki Yana harin tawaje*
*Maman haidar TRADITONAL MEDICINE ANDA HERBAL RESAERCH CENTER_*
👍 *In kaji Bud'a ta samu maza Mata ku garzoyo ku siyi naku kuyi bulbul kuyi kuyi Ras acan HQ oga ya ji zam zam*🤞08146017245
🤝 *TAKUN NAN DAI CE WADDA KU KA SAN KAYANTA DA KYANSU _maman haidar kano_ na Kuma kawo muku Kaya gangariya*
*Akwai dahuwar kaza me kwai 7 acikin*
*Akwai dahuwar danshila me lakani*
*Akwai dahuwar xabo me xuma ,amarya da uwar gida kardai kibari abarki abaya*
*1*MAGANIN SANYI (infection) sadidan kyakkayin gaba kurajen gaba fitar ruwa me yauki da karni rikicewar al ada zafin gaba walahi dan sanyi duk nacinsa guda guda zakaga yana fita nagwada nagani sai ma ka gwada meso yai magana ankawo wanda sukamin magana su zo sukarba ankawo serious buyer pls tayi magana inbaki shiryaba Karkisa muyi asarar data pls*🤝
🥡 *2*AKWAI SABULUN INFECTION ya matseki yamiki maganin infection*🥡
*3*ALBISHIRINKU MATA WAN NAN SIRRINE BABBA GA MACEN DA MIJINTA YAKE BIN MATA INSHA ALLAHU TAI AMFANI DA WAN NAN MAGANIN KUKANTA YAZO KARSHE INSHA ALLAH NAMIJI DA YAI AMFANI DAKE YAGAMA JIN DANDANON WATA MACE INBA KE BA AMMA PLS DAN ALLAH MACEN DA TASAN BATADA KISHIYA DAN ALLAH KUDINSA DUBU GOMA NE BASAI KINBINI PC MUNATA Ciniki 08146017245
🥛 *4*Munxo muku da maganin gyaran nono me kyau gangariya 7dys zakiga results*🥛
🍾*5 *Gashi nan nakun ne dai Wanda kuka sani MAGANIN HIPS 5dys ya fito yayi d'umeme*🍾08146017245
🎋 *6*Maganin kiba sadidan for 7dys action maza ku garzayo ku kwashi naku*🎋
☘*7 *MAGANIN SLIMMING ankawo shi na Hausa Kisha ki sabe ba ruwanki da tumbi ko muguwar kiba*
*08146017245*
🍫 *8*Inah matan da suke zuwa ake dinkesu a banxa ga Baba ya aiko da maganin matsi sadidan da ciko dagaban mace sunansa cosmetic yar uwa shansa ake tun daga ciki ze matseki kamar budurwa har waje ba kamar dinki ko maganin da ake sawa ba su daga waje suke matse Mace shiko hadin cosmetic tun daga ciki har waje maza yar uwa garzayo ki kwashi naki*🍫
🍃*10 *ZUMA 'YAR ASALI sha yanzu magani yanxu saikun gwada zaku fada kunsan kayanmu shah yanzu magani yanzu*🍃
🌸 *11*Hadin amare gangariya ana hadoshi daga can chadi bake ba bora yar uwa*🌸
🌼*12 *Hehehe yar uwa matso kiji mallaka sadidan saikinji tsoron Allah abin kasan mara ba a bawa me kishi wace tasan tanada kishi MA kar kimin maganarsa Dan bazan bakiba maza kuzo Amarya da uwar gida Amma Fa wacce kike ke daya gun me House*🌼
🙋♀ *13*ALBISHIRINKU nazo muku da MAGANIN KARFIN MAZA 4hour work*
👱♀*14 *AKWAI NA MATA mai sa feelings in ba ki jin Sha'awa za sa ki*
*15*AKWAI MAGANIN NANKARWA sadidan*👯♀
🤸♀ *16*MUN KAWO MUKU MAGANIN CI DA KWAI WANDA BABU KAMARSA A SAUKAR DA NI'IMA*
🤹♀*17 *INA DA DILKA MAI SA SHEK'I DA KYAU,GA K'AMSHI idan kika zauna.*
☘🍃*18 *MAGANIN BASIR sadidan me jini me tsiro lokaci daya ze fatattakeshi*
08146017245
19🥦🥦🥬🥬
*Wannan wani hamshakin maganine mai sa ni'ima ga d'iya macce cikin gaggawa minti biyar yayi yawa Daga kin sha shi ba shi da wata matsala an hada shi ne da sirrika yana sa namiji akan macce yasasu sabbatu Koda namiji mai fadane ko yawon dare inshaAllahu zakiyi mamakin Wannan Shirin inshaAllahu*
*Mai bukata zai iya nemana a wannan number kira ko WhatsApp* *08146017245*
ko kira
20🍇🍇🍇
*Munada turaren farin jini, budurwa ko baxawara xaki bada labari ko ogane baya haba haba dake ki gwada wannnan Yana jawo hankali sosai*
21🥦🥦🥦
*Muna hada sabulun wankan jarirai,yaronki yayi fes daga haihuwa xuwa 2yrs*
22🍇🍇🧄
*Akwai man shafawa na jarirai gabadaya natural ne,yaronki xaiyi fes baruwanki dawasu kuraje ko ela ta Yara,Yana gyara fatar yaro*
*SAI NA JI KU🙋♀SIYEN DAYA KO SARI SIYEN NA GARI MAIDA KUDI GIDA*.
*Muna Kano Muna turawa dashi kowanne gari,inkinsan Baki shiryaba ko xakiyi shawara da oga kibari saikin gama*
........
[5/14, 11:30 AM] Ummu Fadila v: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ƊAN ƘARAMIN SAURO*
*KADA UWAR GIWA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*PAID BOOK 500*
*GA ME BUƘATARSA YA BIYA YASAMU*
*07044600044*
*15*
............Cikin takun girma ya iso bakin gadon da take zaune tana kuka,
Ɗan ranƙwafawa yayi setin fuskarta yace a tausashe"a gaban hamma ɗin kike kuka dan an kawoki gurinshi?"
Tsagaita kukan tayi ta sake yin ƙasabda kanta,zama yayi kusa da ita har cinyarsa na gugan nata,karo na farko kenan dan haka da sauri ta ɗago ido tana kallonshi.
Kashe mata udo ɗaya yayi gamida ɗaga mata gira yana murmushi yace"banyi lefi ba amarya ta a sassautamin wannan kallon"
Murmushi tayi ta sadda kai ƙasa,kamo hannunta yayi ya riƙe ya saki wata ajiyar zuciya jin ɗumin hannunta gamida laushinsa sosai ya sanyaya ransa
A hankali yace"nagodewa Allah daya mallakamin ke abeeha ina matuƙar godiya agareshi,kema kuma nagode bisa nuna ƙaunarki gareni.
Murmushi tayi bata ce komai,
.."muje muyo alwala muyi sallah ta nuna godiyarmu ga Allah daya nuna mana wannan lokacin"
Ahankali tace"hamma ina da alwola"
Be musa ba ya miƙe shi ya shiga toilet ɗin ya ɗauro alwalar yadawo,abin sallah ya shimfiɗa musu sannan yajasu sallar,bayan sun idar ya jima yana musu adduoi kamin su shafa.
Suna idarwa ya janyo ledojin daya shigo dasu,sannan yace"kawo plate ajuye"
Ba musu ta miƙe ta nufi kitchen ɗin dan an nuna mata komai kan su wuce,seda ta ɗauraye,ta haɗo da cup,sannan ta dawo ta kawo mishi
Sosai tafiyarta ke burgeshi yadda mazaunanta ke juyawa,dan haka ƙara sata zuwa ta ɗauko cokali yayi,nan ma data kawo seda ya maidaita ɗauko ruwa.
Data dawo hannu yasa ya kamota ya zaunar da ita a cinyarshi,akunyace ta zauna,shiko wani daɗi ne ke ziyartar zuciyarshi.
"baby wannan liffayar ay ta miki nauyi,bari in rage miki ita ko?"be jira amsarta ya warware mata ita duka,
Kunya takeji dan rigar jikinta me bin jikice,komai na jikinta ta bayyanashi.
Ahankali yasa hannu ya shafo boobs ɗinta yace"ina sonsu da yawa"wayyo abeeha rasa bakin magana tayi sabida tsabar kunyar data ji.
Tana jikinshi yake bata naman kazar da fresh milk,tana sha,har ta ƙoshi