Burin iyayenmu Shine Namu Compelet Fauziyya Usman Kogo.txt

Author :  Fauziyya Usman Kogo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   1 / 11

1 to 3K   out of 33K words

[8/9, 14:07] Bil Fauzee😘 U.Adyan: 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU*


💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*Page 49 to 51*

*Na*

*Fauziyya Usman Kogo*

{ *Bil ~ Fauzee* }

*Marubuciyar ZABINA* ❤

*Thursday 09/8/2018*

*Time 11:29am*


Suna fita kai'tsaye gidan Hajiya suka nufa Sun'isa gidan zukatan'su cike da kunci sun'shiga ciki


Sai'dai basu sami ko'wa a'parlor ba *Nasrin* tashiga dakin Hajiya sai'dai ba'ta sameta aciki ba ta'futo tashiga kicin nan'ma ba'tanan


Ta'fada a'zuciyar'ta to i'na kuma Hajiya tashiga can suka hango wata kofa a'bude wad'da basu taba ganin'ta a'bude ba da sunyi sun'nufi can


Domin kuwa suna da tab'bacin cewar Hajiya na'acan suna i'sa kai'tsaye suka fada ciki ba'tare dako sallama ba balantana kuma su'iya nai'man i'zini


Hajiya na daga gefen gado zaune yayinda take ai'ki daya wato zubar da kwalla ganin'su kawai tayi atsakiyar dakin sai'dai kuma tagama


Fahimtar cewar dukan'su sam basa cikin da'din rai tashiga tambayar'su lafiya i'na su'sam basa'jinsa domin abin'da suka gani shiya'fi tsora tasu


Abin'da suka gani agidan'su shi'ne suka gani awannan dakin sun'shiga karan'ta abin'da yake rubu'ce ajikin bango


*Qan'wata* wallahi i'na *Qaunar'ki* haka'ma i'na fatan kasan cewar a'tare da'ke na'har a'bada


*Nasrin* ki'sani rayuwa'ta taki'ce in har kullum har ko yaushe ke'nake So kuma ke'ce zabina


*Nasrin* tin'bansan miye So'ba nake tare da Soyayyar'ki haka'ma da wannan Soyayyar taki zanyi numfashi'na na'qarshe

Sannan kuma i'na fatan ko a'qiyama *Ubangiji'na* yatashe'ni da Soyayyar'ki


*Qan'wata* wallahi i'dan narasa'ki acikin duniyar'nan ban'san yazani kasan ceba

*Nasrin* wallahi dana rasaki amatsayin mata'ta nafi dasan nakasan'ce acikin qabarina


*Nasrin* wallahi ni naki'ne haka'ma rayuwa'ta mal'lakin'ki ce sannan kuma ki'sani wallahi ke'ce kawai na'mal'lakawa Soyayya'ta

*Qan'wata* ke nafara'So kuma ke'ce wad'da zan'So har i'zuwa numfashi'na na'qarshe kiyar'da dani


**** **** **** **** **** ****


I're-i'ren wadan'nan lafuz'zan'ne suke karan'tawa ta kuma photonan'su sak su amma kuma basu'din ba'ne lokaci daya suka shiga tambayar Hajiya akan tasanar dasu


Su'waye wadan'nan sai'dai ba'ta i'ya furta mu'su ko'mai ba ta'tashi zata futa sunyi saurin dakatar da i'ta haba Hajiya dan *Allah* garki tafi kibar a'haka ba'tare da kin'ci damu ko'mai ba


Hajiya kiji tausayin'mu mana i'dan ki'ka bar'mu to yakike tina'nin zamu kasan'ce zuwa yanzu duk kan'mu muna tare sa kunci kuma duk akan


Wadan'nan masu kaman'ni damu Hajiya sun'san cewar kunsan ko'mai agame da'su to'wai mai'yasaka mu'sam ba'kwasan musan ko'mai agame da'su


Su'din su'waye kuma miye labarin'su shin'su abokan ai'huwar'mu ne kamar yanda muje tina'ni ko kuwa dan *Allah* ki'sanar damu domin kuwa yanzu ke'ce kawai


Gatan'mu sabida Dad Mum da Umma duk sun'gagara cewa damu ko'mai wannan dalilin ne yasa'mu zuwa gare'ki gashi kuma ke'ma kina ko'karin tafiya ba'tare da kince damu ko'mai ba


Hajiya ki'sani wallahi i'dan baki sanar damu wani abu agame da wadan'nan mutanan'ba to ni'dai tab'bas zan'il'lata kai'na ni'ma haka da sauri tace a'a


Dan *Allah* kudena to kuwa yazame'maki doke ki'sanar damu wani abu agame da wadan'nan mutanan su'waye su garku damu yanzu zakusan ko'mai agame da'su


I'na zuwa ta'nufi durowar madubi ta'buda ta'dauko wani Dreary taba'sa karbi wannan ku'duba aciki zaku sami cikak'ken labarin ko'mai agame da'su


Lokaci daya suka'kai hanun'su har suna rige'geniyar karba i'ta kuma ta'juya ta'futo yayinda kunci yayi yawan gaske a'tare da i'ta

Sun'buda lit'tafin dan duba abin'da ke ciki


*LABARIN BAYA*


Da fari zan'fara dayi'wa mai'karatun wannan lit'tafin sallama i'rin'ta ad'dinin musulun'ci


*Assalamu alaikum* bayan wannan

Da dari dai suna'na *Nasir Muhammad* nakasan'ce dan gata agurin mahaifiya'ta kasan cewar ni kadai ta'aifa wannan yasa take matukar So'na


Haka'ma tana matukar ganin tabani duk kan'nin wani farin ciki sai'dai kuma i'rin gatan nake samu ni din'nan maraya'ne


Saboda ban'tashi na'sami mahaifi'na a'raye ba wannan yasa mahaifiya'ta take da'da saji ajikin'ta tare da nuna'min tsan'tsar So


Wanda gatan danake samu to'ko wani mai Uba a'raye bazai'kaini ba


I'na da wata *Qawar* karatu'na tin'daga matakin secondary mai'suna *Nasrin* ni'da *Nasrin* mun'kasan'ce abokin juna wanda har ta'kai i'yayen'mu suna zumunci da juna


Wata rana a school zaune suke cike da ni'shadi *Nasir* ya'kai kallonsa gare'ta tare da an'batar sunan'ta


*Nasrin* kallonsa kawai ta'iya tana murmushi ba'tare da'ta amsa ba shi'ma yasami kan'sa da mayar mata da murmushi am


*Qan'wata* zuwa yanzu mun'qara'sa karatun'mu na secondary gashi gobe'ne ake mana bikin qarewa am


*Nasrin* wane buri'ne dake ayanzu shin'kina da burin'ki zurfa'fa karatin'ki ko a'a *Aure* ki'ke da burin zakiyi ya'fada yana murmushi da sauri


Tayi masa wani i'rin kallo mai'kama da hara'ra ba *Aure* zanyi ba ai'huwa zanyi ta'fada tare dajan tsaki to'fa taya kuma zaki ai'hu ba'tare da kin'yi *Aure* ba

i'dan har kayi cikin to'ni maizai'hana ni na'aife da sauri ya'rufe mata baki yana girgiza mata ka a'a *Qan'wata* dan *Allah* kidena fadar haka


Taya'ma zan'aikata'wa *Qan'wata* i'rin wannan mum'munan ai'kin wallahi sam hakan baza'ta ta'ba kasan cewa damu'ba da yardar *Allah* kiyar'da dani kallonsa kawai take ba'tare da tace dashi ko'mai ba i'na


Wannan sam bazai'taba kasan cewa da *Qan'wata* ba am kaga dan *Allah* kadena yi'mun wannan zancan haushin mst taja tsaki


To kuma miye zaki wani dau'zafi dani dan kawai na'fadi abin'da zai'iya kasan cewa kaga'ni sam banda lokacin'ka ta'tashi tayi tafiyar'ta tanaji yana kiran'ta amma tayi banza da'shi


**** **** **** **** **** ****


Ya'tashi da sauri yabi'ta a'baya yana kiran'ta amma sam taki ta'amsa yayi saurin shan'gaban'ta haba

*Nasrin* miye haka dan *Allah* kinsa jana'a sai wani kallo'na suke suna dariya'ta kin'ga dan *Allah* kiyi hakuri ko'mai ya'wuce dama ni da wasa na'fada


Bai'kai zuci ba dan *Allah* kiyarda dani wallahi i'ya gaskiya'ta nake fada maki please ya'fada tamkar da zaiyi mata kuka


Bazaiyu ba to akan'me saboda ka'fadamin abin'da yafi dace'wa dani kamar me'fa *Aure* mana wai mai'kike fada ne haka taya'ma zakiyi *Aure* a'wadan'nan shekarun'naki sam bazai'yuba


Wannan kuma tina'ninka ne ba nawa ba ya'isa haka *Nasrin* yaka'mata kuri'ka fadan abin'da zaiyuwu oho ashe kasan da hakan baza'ta yuba kafa'da to'ai kuma nabaki hakuri ko


Zuwa yanzu yaka'mata a'ce komai ya'wuce dan *Allah* to shikenan ya'wuce yauwa *Qan'wata* ya'fada yana murmushi i'ta'ma murmushin take


To yanzu fadamin har yanzu kina da burin zama *Doctor* ko kin'sauya ra'ayi mai'zai sakani sauya ra'ayi bayan kai ba'abinda ya'sauya'ka to a'wane gari zamuyi karatu


Mai'yasaka bazamuyi a'namu garin'ba ko kana da ra'ayin zuwa wani garin'ne yagirgiza mata'ka alamar a'a tayi murmushi shi'ma murmushin i'ke


Suna haka sai'ga mai'daukan *Nasir* yazo sun'tafi tare Sun'fara sauke *Nasrin* agida sannan suka tafi


To bara mudawo baya domin muji wace'ce *Nasrin*


*Nasrin* dai yarinya ce wad'da baza'ta gaza da shekaru goma sha'ba kwai ba haka'ma su biyu suke agurin i'yayen'su tana da *Yaya* mai'suna *Na'em*


I'ta ta'kasance i'ta ce fitilar gidan'su yar gatan Abba da Umma ga kuma *Ya'yan'ta* wanda shi'ma yana matukar *Qaunar'ta*


Tashigo ciki cike da Shagwaba tafa'da jikin Ummar'ta i'ta kuma tashiga yi'mata sannu da zuwa yauwa Umma'na to ya school i'na


*Nasir* school qlau *Nasir* kuma ya'nufi gida to *Allah* yatai'maka yabaku sa'a *Amin* ta'tashi Umma zan'shiga ciki na'watsa ruwa to afuto lafiya *Allah* yayarda *Amin*


*Dan Allah kuyi hakuri da wannan haka kasan cewar yau banajin da'din jikina haka'ma i'na bukatar addu'ar'ku please nagode sosai Next page please*


By. *Fauziyya Usman Kogo*

*Ummu Adyan*

{ *Yaron kir'ki* }

{ *08039673554* }
[8/30, 12:41] Bil Fauzee😘 U.Adyan: 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU*


💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*Page 52 to 55*

*Na*

*Fauziyya Usman Kogo*

{ *Bil ~ Fauzee* }

*Marubuciyar ZABINA* ❤

*Thursday 30/8/2018*

*Time 09:36am*


*To _Alhamdulillah duk yabo da godiya sun'yab'bata ga Allah Ubangijin tali'kai mai'kowa mai'komai wanda yabani damar qara dawo'wa gare'ku domin ci'gaba da rubuta wannan lit'tafi mai'suna BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU haka'ma i'na mai'anfani da wannan damar domin nayi ban'hakuri gare'ku masoya'na masoyan wannan lit'tafi abi'sa jina shiru da ku'kai na'tsayin wani lokaci wannan yasa'mo asali ne abi'sa qarasa lit'tafi'na da nayi na MURADIN ZUCIYA amma yanzu Insha Allah zaku riqa samun typing akai'akai da yardar Allah haka'ma i'na mai'qara godiya agare'ku domin i'rin sakon'nin'ku danake nani nagode! nagode!! nagode!!! Allah yabar zumunci ya'kuma bar'tare Amin_*



Tana cikin shirin'ta tajiyo wayar'ta na'ruri amma ba'ta daga ba duk da cewar tasan mai'kiran'ta


Bayan ta'qarasa shirin'ta tayi salla sannan ta'kai hanun'ta ga wayar ta'dauko domin kiran'sa sai kuma yayi mata rigagi ta'daga tare da kyak'kyawar sallama


Yayinda take wani kyak'kyawan murmushi tamkar da tana a gaban'sa barka da wannan lokacin *Yayana* da fatan kana cikin kyak'kyawan yanayi


Haka'ma i'na mai'ban hakuri ka'kira ni ban'daga ba a'lokacin i'na dan wani ai'ki ne wannan yasa ban'iya daga kiran'ka ba amma duk da haka i'na mai'baka hakuri


Dan *Allah* kagafar'ceni please da jimawa jikin'sa yasoma mutuwa wanda wannan dalilin ne yasa ya'kasa fadar ko'mai sai wani i'rin murmushi yake wanda i'ta sam bata'san da'shi ba


Jin'shirun yayi yawa yasa'ta fadar sunan'sa *Yaya Nas* ya'kayi shiru kayi magana mana domin kuwa shirun'ka yafara yawa hakan kuma zai'iya zamemin il'la mai'girman gaske natab'bata kuma kasan da haka


**** **** **** **** **** ****


Da wannan nake nai'man al'farmar dan *Allah* kace dani wani abu ko'ma miye kaji amma ni'sam bana'san shirun'ka ha!!! Yanisa tare dajan numfashi


*Qan'wata* kenan wallahi na'rasa dalilin da yasa aduk lokacin da naji muryar'ki sai'na sami kai'na dajin bana'san na'furta ko'mai kawai nafi da'san nayi'ta sauraran lafuz'zanki to


Balantana kuma i'dan muna a'tare i'na ganin wannan kyak'kyawar fuskar'ta ma'abociya murmushi sai naji sam bana'san nadena kallon'ki ko'na denajin saurin muryar'ki maidadin sauraro


*Nasrin* ban'san mai'zaifaru dani ba ko abin'da yake faruwa dani ba amma dai ko'ma miye yazama dole na'sanar dake wani abu shi'ne wallahi i'na matuqar jin'ki arai'na fiye da tina'nin'ki


Ni'ma haka *Yaya Nas* to i'na godiya bana buqata am yanzu mai'kike bana ko'mai kawai a'zaune nake ok to yanzu kin'san mai'nake So da'ke sai'ka fada am ki'tashi ki'tafi kici abinci


Domin kuwa dajima'wa *Hajiya* tasaka'ni agaba akan naci abinci na'kuma san bana'san naci abinci i'dan baki ci'ba ok yauwa an'jima zamuyi waya *Allah ya'kaimu Amin* da kuma haka suka'yi sallama


Ta'tashi tafita tasami *Abban'ta da Yayan'ta* a'parlor ta'isa gun'su tana murmushi su'ma murmushin suke ta"gashe'su *Nasrin* ashe kina ciki eh *Abba* sannun'ku da zuwa *Yaya* ya school *Alhamdulillah* to *Allah* yatai'maka *Amin* suna haka sai'ga *Umma* to kutashi mu'tafi abinci yayi ready ok sun'tashi sun'nufi tebur


*Na'em* yajawa *Abba* kujera *Nasrin* kuma taja'wa *Umma* yauwa yarin'yar kir'ki *Allah* yai'maki albar'ka *Amin* *Umma'na* ganin tafiye lalaci ba wani'ci take ba yasa *Umma* take ba'ta har suka qarasa


Da yamma lis sai'ga *Nasir* yazo ne domin da akwai gun'da zasu duk akan hidibir bikin'su ne na'qarewa wanda zasu'yi a'gobe


Bayan yagaisa da'su *Umma* sun'fice gurin hidimar da'ke gaban'su su *Na'em* sun'bisu da kallo suna murmushi haka basu dawoba sai around *08:00pm*


Ganin dare yayi yasa bai'wani jima'ba ya'tafi ya'isa gida yasami *Hajiya* zaune a'parlor abin'da yafi bashi mamaki da i'ta shi'ne ganin tayi masa ko oho yace to'fa mai'kuma yake faruwa da


*Hajiya'ta* ne haka ya'isa gun'ta ya'zauna tare da fadar sunan'ta *Hajiya* qlau ki'ke kuwa fadamin mai'yake faruwa da'ke haka haba


*Nasir* wai mai'yasa ka'ke haka ne kai kenan akullum baka da wani abu mai'muhim'manci sai hidimar

*Nasrin* ni'sam baka da lokaci'na ka'kuma'san kai'kawai nake da'shi kuma Kai'ne duk kan'nin wani farin ciki nawa amma na'rasa dalilin da yasa sam ba'kasan kabani lokacin'ka


Fadamin mai'yasa ha!!! Ya'sauke ajiyar zuciya am kiyi hakuri *Hajiya* sannan kuma kidena alakan'ta hakan akan *Qan'wata*


**** **** **** **** **** ****


Domin kuwa sam balaifin *Nasrin* bane wanda ko'ke kan'ki kin'san da haka eh au'dama nasan haka zaka fada ni i'na'ma tan'tama an'ya bakafi'san


*Nasrin* akan'na ba la'la'la ya'wani zaro i'do yana kallon'ta haba *Hajiya* dan *Allah* ki'rufamin asiri kidena fadar haka waye'ni da zance nafisan wata akan'ki ki'sani wallahi har a'bada bani'da kamar'ki me kadai'ce baki'da tamka har kullum har ko yaushe i'na Qaunar'ki *Hajiya'ta* ni'ma i'na Qaunar'ka *Yarona*


*Allah* yaraya'munkai *Amin* to mu'tafi kaci abinci ai'ya yadai kafin nazo'nan sai'da naci abinci tare da *Qan'wata* tayi masa wani kallo mai'kama da hara'ra


Lokaci daya ya'saki dariya i'ta kuma murmushi take ta'tashi tare da ri'ka hanun'sa ya'tashi sun'tafi kuma i'ta ce da kan'ta take basa a'baki har yaqara'sa sun'dawo parlor sun'taba fira daga bisani kuma sukayiwa juna sai'da safe


Yana shiga dakin'sa kai'tsaye ban'daki yashiga yawatsa ruwa ya'futo yashirya sannan ya'hau gado ya'dauki wayar'sa yashiga kiran layin


*Nasrin* sai'dai ba'ta daga ba a'lokacin tana cikin shirin kwanciya bayan ta'qarasa ta'dauki wayar tashiga kiran'sa sai'dai kuma bata samuba kasan cewar shi'ma nai'man'ta i'ke


Hakan yayi sanadin ba'ta ran'su mst lokaci daya suka saki tsaki tare da sakin ajiyar zuciya ya'wani cal'lar da wayar gefe i'ta kuma taci gaba da kiran'sa bajima'wa tashiga da sauri ya'kai hanun'sa ya'dauki wayar


Ya'daga kamar abin'da yake jira Hellow *Nasrin* na'am *Yaya Nas* qlau ka'ke kuwa eh to yayi kyau kayi hakuri ka'kira i'na shiryawa wannan yasa ban'daga ba yaja numfashi tare da furta ba'komai amma yanzu kin'qarasa eh to sannu da ko'kari yauwa


Sun'jima suna magana daga bisa'ni sukayiwa juna sallama

Washe gari suka'yi bikin qarewa wanda kuma suka sami kyak'kyawan yabo agurin malaman'su tare da samun kyautar girma i'yayen'su sunyi matuqar farin ciki sosai barin'ma su'din


Bayan wani lokaci zuwa wannan lokacin su *Nasrin* sun'jarbi Result din'su haka'ma sun'sami kyak'kyawan saka'mako abin al'fahari


Wani yam'ma'ci *Nasir* yana gidan'su *Nasrin* sai fira suke cikin raha wasa da dariya


**** **** **** **** **** ****


Am *Yaya Nas* ya'zancan school eh gaskiya jam domin kuwa zuwa yanzu yaka'mata ace mun'fara zuwa makaranta ko'da yake ni nariga dana kam'mala duk wani shiri nawa na'zuwa makaranta


*Yaya Nas* wai mai'kake fadane haka domin kuwa ni'sam na'gagara fahimtar mai'kake nufi lah gardai na'manta ban'fada maki ba meye zan'can zuwa na India maba India kuma eh gurin'me


Karatu mana am dan *Allah* kiyi hakuri *Allah* manta'wa nayi wannan yasa ban'fada maki ba

*Hajiya* tanai'min makaranta a'qasar India yanzu haka nagama shirin ko'mai jibi zan'tafi *Insha Allah*


Wani i'rin kallo take yi'masa mai'cike dajin mamakin'sa yayinda tagagara i'ya furta masa ko'mai sai'dai'ma tasami kanta da zubar da kwalla


Shi'kuwa sai wani kallon'ta i'ke cikin tausa'sa murya take magana yayi kyau *Yaya Nas* nagode wato ni i'na'nan i'na zan'can a school daya zamuyi karatu ashe kai sam ba wannan tina'nin a'tare da'kai


Haba *Yaya Nas* mai'yasa baja ta'ba fadamin labarin zuwan'ka India ba sai a'yau kuma a'yanzu yanzu'kai aganin'ka hakan ya'dace kuma abin'da kayi shi'ne dai'dai ba'komai *Allah* ya'kyauta amma dai kasa'ni wallahi i'na yima fatan al'khairi


Magana take cike da kunci yayinda i'danuwan'ta suke zubar da kwalla tana'kai qarshen maganar'ta ta'tashi zata fice yayi saurin ruko hanun'ta yana girgiza mata ka a'a


*Qan'wata* dan *Allah* garki tafi kida'wo ki'zauna please ba'gardama ta'dawo ta'zauna haba

*Nasrin* yanzu shikenan sai'ki tafi kibar'ni ba'tare dakin zurfa'fa tina'ni ba kenan hakan yana nufin kina fishi dani fadamin shiru batayi magana ba ha!!!


**** **** **** **** **** ****


Yaja numfashi yayinda yake share mata kwalla kiyi hakuri *Qan'wata* haka'ma ki'gafarce ni abi'sa ba'ta ranki danayi wanda har yayi sanadin zubar da kwallar i'danuwan'ki


Haka'ma ki'sani wallahi abin'da na'fada ko'da ace da gaske ne to zanfasa domin farin cikin'ki saboda kuwa zan'iya cewa a'duniya nafi ko'wa buqatar farin cikin'ki


*Nasrin* wallahi da wasa nake ke nake tsoka'na ki'sani ni'sam bazan'iya yarda da duk abin'da zai'ni san'ta ni da'ke ba domin kuwa i'na matuqar buqatar'ki a'tare dani


Saboda hakan yanai'min dadi sosai arai'na dana zuciya'ta dan haka kidena kuka kina zubar da kwalla sannan kuma kidena fishi da'shi


Wani i'rin murmushi take mai'qayatar dana tare da'shi shi'ma murmushin i'ke cikin wata yar murya take magana waya fada'ma cewar i'na fishi da'kai kasa'ni ni'sam bana fishi da'kai ba'kuma zan'taba fishi da'kai ba


Har a'bada wannan alkhawa'rina ne kuma abin'da zai'hanani cikasa da yardar *Allah* to *Allah* ya'baki i'kon cikawa *Allahumma Amin*

Haka suka kasan'ce na'wani tsayin lokaci sai yam'ma sosai sannan *Nasir* yayi sallama dasu *Umma* yafi'ce abin'sa


*Next Page please*





*By Fauziyya Usman Kogo*

*Ummu Adyan*

{ *Yaron kir'ki* }

{ *08039673554* }
[8/30, 17:44] Bil Fauzee😘 U.Adyan: 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU*


💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻

*Page 56 to 58*

*Na*

*Fauziyya Usman Kogo*

{ *Bil ~ Fauzee* }

*Marubuciyar ZABINA* ❤

*Thursday 30/8/2018*

*Time 01:59pm*


Ba'da jimawa ba su *Nasir* suka fara zuwa makaranta in'da suke karan'tar *Medical Doctor* ayanda suke an'yi

1 / 11