Author : Fauziyya Usman Kogo Category : Romantic Hausa Novels
*Ummu Adyan*
{ *Yaron kir'ki* }
{ *08039673554* }
[9/11, 15:12] Bil Fauzee😘 U.Adyan: 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
*BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU*
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
*Page 78 to 80*
*Na*
*Fauziyya Usman Kogo*
{ *Bil ~ Fauzee* }
*Marubuciyar ZABINA* ❤
*Tuesday 11/9/2018*
*Time 10:11am*
Yau ta'kasance Saturday ce ba ai'ki wannan yasa take a'gida
Kwance take akan kujera tana waya kallo daya zakayi mata kafahimci cewar tana tare da farin ciki
Tana haka sai'ga *Najib* yashigo kallo daya yayi mata yagama fahimtar cewa da
*Nasir* take waya lokaci daya yaji wani bacin rai yana tin'karar'sa mst yadan'ja tsaki sannan ya'isa in'da take ya'zauna daga gefen'ta
Ganin yajima anan amma tayi Uwa ba'ta gan'sa ba yasa'sa janye wayar daga kun'nan'ta yayinda yake yi'mata wani i'rin kallo ha!!! Yanisa tare dajan numfashi
Haba *Nasrin* haba *Qan'wata* tin'yaushe nake zaune anan amma sam kinyi tamkar baki gan'ni ba kawai saboda kina waya da *Nasir* yanzu atina'ninki hakan dai'dai ne
Ai ko'ba ko'mai kya'saurari sakon dana'zo maki da'shi ha!!! Ta'sauke ajiyar zuciya kayi hakuri *Yaya Najib* yanzu i'na jin'ka fadamin miye am *Qan'wata* i'na san zaki raka'ni wani guri ne yanzu
Am kayi hakuri *Yaya Najib* saboda zan'futa tare da *Yaya Nas* *Nasrin* dan *Allah* kiyi hakuri ki'rika ni bazamu jima'ba zamu dawo kin'ji please ganin yanda yasaka'ta agaba da zance daya
Yasa'ta amsa masa da zata yayi murmushi sosai nagode *Qan'wata* dan matso kadan kiga yasun'baceta a'ka to tashi mu'tafi kafin'nan ga wayar'ki
Ta'karba lokaci daya taji wani i'rin tashin hankali yana fuskan'tar'ta domin kuwa layan *Nasir* bai'tsinke ba ta'kuma tab'batar da cewar
*Nasir* yaji duk abin'da suka fada to yanzu yazata'yi tana ko'karin kai wayar akun'nanta ya'kashe wayar ta'kuma kira abin hauahi kuma bai'daga ba ta'tashi jiki asanya'ye sun'futa kai'tsaye gidan lalle yakai'ta
**** **** **** **** **** ****
Wanda da'kyar yasa'mu ta'iya yarda akai'mata lalle bayan sun'futo gidan lalle ya'kuma kai'ta gidan salon an'yi mata gyaran kai bayan an'qarasa yadauke'ta sun'tafi
Wani kanti yasiya mata wata kyak'kyawar doguwar riga i'rin ta Amare da sauran kayan ado na'mata i'rin su takal'mi jaka awar'waro sarka da'dai sauran'su
Ahanyar'su ta komawa gida take tambayar'sa *Yaya Najib* wai mai'yake faruwa ne mai'yasaka ka'aika'ta hakan a'gare'ni dan *Allah* ka'sanar dani yayi murmushi
*Nasrin* kenan shin'kin manta gobe ne birthday din'ki a'a *Yaya Najib* sam ban'manta ba amma ai'kasan tare da
*Yaya Nas* nake Birthday kasan cewar a'irin rana daya aka ai'femu kayi hakuri *Yaya Najib* domin kuwa bazanyi Birthday ba a'wannan shekarar haka nafada'wa
*Yaya Nas* tin awan'can satin wannan yasa kaga bamuyi shirin ko'mai ba na Birthday bazai'yuba *Nasrin* domin kuwa nariga dana gama shirya ko'mai dan haka dole gobe zaki Birthday kamar yanda na'shirya
Da kuma haka suka haka suka i'sa gida sun'shigo ciki sai yar banzar rigima suke i'ta tana baza'tayi Birthday ba shi'kuma yana sai tayi
*Abba* yashiga tambayar'su *Najib* lafiya ba'komai *Abba* a'a *Najib* ka'sanar dani abin'da yake faruwa ha! Yaja numfashi tare da girgiza ka sannan yasanar da'shi ko'mai
**** **** **** **** **** ****
Haba *Nasrin* yanzu akan wannan ki'ke daga'wa *Yayan'ki* murya dan *Allah* kidena i'rin wannan kin'ji kiyi hakuri kiyi Birthday din'ki kamar yanda ya'shirya kin'ji
Haba *Abba* to mai'yasa zai'shirya ko'mai ba'tare daya sanar dani ba kayi hakuri *Nasrin* dan *Allah* kibar ko'mai ya'wuce kin'ji to naji amma *Abba* mai'kake tina'ni zai'faru a'tsakani'na da
*Yaya Nas* wane i'rin kallo zaiyi'min sannan kuma ni wane uzuri ne zanbasa wanda zaiyi saurin yarda dani
Gar'ki damu *Nasrin* zai'yarda da'ke kiyar'da dani to *Allah* yasa *Amin* am *Abba* bani aron motar'ka i'na zaki i'na san na'hadu da *Yaya Nas* ne *Najib* ya'mata rigagi to mu'tafi na'kai'ki a'a nagode
Mai'yasa ba'komai amma a'a *Yaya Najib* kawai kayi shiru to shikenan *Abba* ya'bata mukulli takar'ba ta'fice sun'bita da kallo
Zaune yake jikin gado yayinda kunci yacika zuciyar'sa tin'bayan yaji zan'can *Najib* da *Nasrin* karin takai'cin'sa sun'batar'ta da *Najib* haka ya'kasance awannan ranar tamka wani mara lafiya *Hajiya* tasaka'sa agaba da tambaya amma sam yaki yace da i'ta ko'mai
Zaune take sai'dai sam ba'ta tare da farin ciki tana haka sai'ga *Nasrin* ta'turo kofa tashigo da sauri ta'isa in'da take tana an'batar sunan'ta *Hajiya* lafiya fadamin mai'yake faruwa da'ke i'na
**** **** **** **** **** ****
*Yaya Nas* cike da kunci take magana *Nasrin* ban'san abin'da yake faruwa da *Nasir* ba amma tab'bas yana tare da kunci mai'girman gaske wanda ban'san sanadin'sa ba
Na'kuma tambiye'sa amma sam yaki yace dani ko'mai har i'na'jin tsoron gar abin yafi haka rashin lafiyar'sa ta'tashi Subhanalillah am garki damu *Hajiya* Insha *Allah* ba'abinda zai'faru da
*Yaya Nas* dan *Allah* kiyar'da dani i'na zuwa ta'tashi da sauri ta'nufa dakin'sa ta'tura kofa tashiga yana ganin'ta ya'kauda kan'sa daga gare'ta tare dajan tsaki tafahimci cewar cikin fishi yake sosai wannan yasa sam bataji ko'mai ba
Sannu a'hankali take tafiya har ta'isa gun'da yake ta'zauna kusa da'shi kusa sosai cikin mutuwar jiki da sanyin murya take an'batar sunan'sa am
*Yaya Nas* yayi saurin dakatar da i'ta am kin'ga ya'isa haka mai'yakawo'ki gare'ni mai'kika zo ki'fadamin bayan nariga da naji ko'mai ko kin'zone domin ki'nunamin ya'kai'ki an'yi maki gyaran jiki eh lallai kinyi lalle kin'kuma yi gyaran kai
Sai'dai kuma sam ni baki birge'ni ba sai'ma na'sami kai'na dajin bakin ciki da takai'cin ganin'ki acikin wannan yanayin ki'sani yau i'ta ce rana ta'farko dana fara ganin munin'ki a'rayuwa
Tashi ki'futa ki'tashi na'ce ya'fada cikin tsawa tare da daga murya magana take cikin murya kuka kayi hakuri dan *Allah* kagafar'ceni nasan cewar ba lalkai ka'iya yarda dani ba amma kuma duk da haka yazame'min doke na'sanar da'kai wata gaskiya
Da fari kaji ko'mai kafin na'futa da *Yaya Najib* na'futa da'shi ne ba'tare da nasan i'na zamu ba sai bayan mun'futa ne sannan nasan dalilin fitar'mu nan tasanar da'shi ko'mai
*Yaya Nas* dan *Allah* kayarda dani wallahi i'ya gaskiya'ta nake fada'ma ban'san ko'mai ba sai yanzu yake sanar dani dan *Allah* kayarda dani
Kallon'ta kawai yake yayinda yaga'gara cewa da i'ta ko'mai ganin hakan ne yasa'ta kiran layin *Abba* ta'saka amsa kuwa ta'yanda zaiji
*Abba* dan *Allah* ka'sanar da'shi gaskiyar abin'da nake fada domin kuwa sam yaki ya'yarda dani am
*Nasir* zuwa yanzu yaka'mata ace kayarda da i'ta domin kuwa i'ya gaskiyar'ta take fadama ba'wai i'ta kawai ba wallahi ko'mu sai yanzu mukan da hakan
Da wannan nake da'da baka hakuri kayi hakuri kayarda da i'ta a'matsayin mara laifi to *Abba* yauwa *Nasir* *Allah yama albar'ka Amin Abba* sunyi sallama
*Yaya Nas* amma zuwa yanzu kadena fishi dani ko sam bazan'dena fishi da'ke ba idan har kina nu'na kulawar'ki ga *Yaya Najib* shi'ne zai'sunba'ceki sannan dauke'ki a'mota yakai'ki gurin gyaran jiki ya'kuma shirya maki Birthday
A'haka kuma kice ba'komai atsakanin'ku to taya zan'yarda da'ke subhanalillah innalillahi wa'inna'ilaihi raji'un na'shiga uku ni
*Nasrin* taya zansa *Yaya Nas* ya'yarda dani kin'ga kima wani dena wahar da kan'ki abanza ki'tashi kiyi tafiyar'ki kukan'ta ya'saban'ta
Ki'tashi kifi'ce Birthday kuma a'yi lafiya i'na maki fatan al'khairi sai'dai kuma garki ta'ba yau'darar kan'ki da cewar Wai'ni zani bazan'taba zuwa ba
*Yaya Nas* wallahi sam bazan'taba barin gidan'ba har sai kayarda dani wannan kuma ke tasha'fa haka tayi'ta rar'rashin'sa har *Allah* ya'azata kan'sa tasamu ya'dan sauko tare dayi mata alkawari zai'tafi gurin Birthday din nagode bayan wani lokaci ta'tafi
**** **** **** **** **** ****
Haka'ma awannan ranar tasanar da'su *Nafisa* zan'can zatayi Birthday
Washe gari bayan ta'qarasa shirin'ta tsab ta'dauki wayar'ta domin ya'kira layin *Nasir* sai'ga
*Najib* yashigo kallo daya yayi mata yaji ta'birgesa i'ya birgewa saboda tayi kyau sosai ya'tafi kusa da i'ta ya'zauna yayinda yake wani lallausan murmushi kinyi kyau
*Qan'wata* nagode am'to ki'tashi mu'tafi mutane da dama sun'ratu a'gurin ke kawai ake jira tayi dan gajeran murmushi haka'ne kam amma a'gurin'ka
Domin kuwa yanzu bajima'wa nayi waya da *Nazir* sai'dai ya'fada min cewar hasken taron bai'isa gurin ba ni kuma sam bana'san na'tafi baiya'nan bara na'kira layin'sa naji
Kin'ga *Nasrin* dan *Allah* kidena wani damun kan'ki akan wani da'ban kawai ki'tashi mu'tafi kuma sam bana'san kice dani ko'mai bani wayar nan
Ya'anshi wayar daga hanun'ta ta'tashi sun'fice ba cikin ta'So ba suna i'sa gurin sai wani zarar i'do take tana duba in'da zata'ga
*Nasir* amma i'na ba'ta gan'saba ta'isa in'da *Nafisa* ta'zauna tare da tambayar'ta i'na *Nabeela* tayi mata nuni da in'da take ta'kai kallon'ta gun cike da mamaki
Tace yaushe hakan tafaru *Nafisa* sai dariyar'ta take dajima'wa *Yaya Na'em da Nabeela* suna'san junan'su kai amma'fa i'na farin ciki sosai tashi mu'tafi gun'su ok
Sun'isa gun'su *Nasrin* sai wani kallonsu take sannun'ku wato ni ake boyewa to yanzu na'fahimci ko'mai ta'fada tana dariya suna dariyar suke sun'ci gaba da shagalin'su
*Nasrin* kuwa sai jin'ta take wani da'ban kasan cewar ba'ta tare da abin qaunar'ta haka'ma taki'ra layin'sa amma bai'ya tafiya dama ya'fada mata baza'su'zo tare ba ba'kuma zaizao farkon lokaci ba sai bayan wani tsayin lokaci sannan yashigo kuma yana zuwa gurin
*Nazir* yafa'ra i'sa sannan ya'isa ga *Nasrin* i'rin yanda yaga *Najib* yana wani shige mata yasa'sa barin gurin ya'tafi nesa da i'ta shi'da *Nazir* bajima'wa sosai a'ka kirata domin ta'yanka Cate sun'tashi dukan'su domin ra'kata *Nasir* na'daga gefe da i'ta ta'dauki yuka tana ko'karin yanka'wa
*Najib* ya'kai hanun'sa kan'nata da sauri ta'kai kallon'ta ga *Nasir* wanda shi'ma kallon'ta i'ke ta'dawo da kallon'ta *Najib* yayi mata murmushi mai'tare da yar dariya lokaci daya
*Nasir* yaji zuciyar'sa tana wani buga masa da kar'fi sun'yanka Cate dinb an'shiga yi'musu tafi *Najib* ya'dauki Cate din yasa'ka mata a'baki ya'kuma saka ragowar abakinsa
**** **** **** **** **** ****
Lokaci daya *Nasir* yaji kan'sa ya'wani sara da karfi da sauri yadafe kai hanu biyu yaju'ya yana tafiya yanayin'sa yasoma saka *Nazir* firgici shi'da yake a'tare da'shi yabisa abaya
*Nasrin* ta'yanka Cate ta'juya ta'nufi gurin *Nasir* tahangesa yana tafiya duk da cewar ya'bata baya amma ta'gama fahimtar cewar yana tare da tarin damuwa a'tare da'shi
Tafahimci hakan ne daga yanayin yanda taga yana tafiya da sauri ta'isa gare'sa tare da fadar sunan'sa sai'dai bai'amsa ba ta'kai hanun'ta tariko kafadar'sa
*Yaya Nas* ya'wani juyo da karfi cikin tsawa yake magana da i'ta lafiya miye ki'ke wani kira'na am karbi wannan nasaka'ma a'baki yasa hanu yabige Cate din yafadi ya'haukace sai masifa i'ke yana zage-zage
Zuwa wannan lokacin ta'gama fahimtar cewar sam bai'ya cikin haiyacin'sa wannan yasa tayi masa uzuru tashiga rar'rashin'sa ta'wani janyosa yafiz'ge hanun'sa da karfi tare da'kai mata mari ai'kuwa guri ya'hargice
*Najib* yazo sai masifa yake da *Nasir* *Nasrin* tashiga dakatar da'shi ya'isa haka *Yaya Najib* kayi shiru gar'kayi ko'karin qara tinzirashi ba'tare da kasan damuwar'sa ba to miye damuwar'sa ba'anfanin na'sanar da'kai a'yanzu domin bashine a'gabana ba
Da'kyar *Na'em* da'su *Nazir* suka samu suka fita da *Nasir* dan kaisa gida *Nasrin* taso tabi'su amma *Na'em* ya'hana wannan yasa dole ta'hakura ta'nufi gida da kuma haka bikin Birthday yaqare
*Next Page please*
*By Fauziyya Usman Kogo*
*Ummu Adyan*
{ *Yaron kir'ki* }
{ *08039673554* }
[9/12, 12:56] Bil Fauzee😘 U.Adyan: 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
*BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU*
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
*Page 81 to 83*
*Na*
*Fauziyya Usman Kogo*
{ *Bil ~ Fauzee* }
*Marubuciyar ZABINA* ❤
*Wednesday 12/9/2018*
*Time 10:16am*
*Sister barka da yau ya'gajiyar tafiya ya Aunty da Baby da fatan duk kuna cikin koshin lafiya Allah yatab'batar da hakan Allahumma Amin*
Ta'isa gida zuciyar'ta cike da kunci marar misal'tuwa yayinda damuwa tayi yawan gaske a'tare da i'ta
Cikin han'zari *Umma* ta'isa gare'ta ta'janyo'ta sun'zauna cikin lal'lami take tambayar'ta mai'yake faruwa da i'ta ba'ta i'ya cewa da i'ta ko'mai ba
Sai'ma sabanta kukan'ta da tayi yayinda take an'batar sunan *Nasir* *Umma*
*Yaya Nas* cike da rudani *Umma* take tambayar'ya mai'yafaru da *Nasir* kafin ta'furta ko'mai sai'ga *Najib* tare yake da *Na'em* shigowar'su tayi dai'dai data *Abba*
Subhanalillah *Hajiya* mai'yake faruwa da *Nasrin* ne haka wallahi ban'sani ba ni'ma yanzu nake kan tambayar'ta
*Abba* yaju'ya da kallonsa gasu *Na'em* dan tambayar'su sai'dai su'ma yagama fahimtar cewar sam basa tare da farin ciki *Na'ema* dan *Allah* ka'sanar damu meke faruwa
Mai'yafaru da *Nasir* ne da *Nasrin* take an'batar sunan'sa *Na'em* yasanar da'su ko'mai subhanalillah to yanzu yajikin *Nasir* din zan'iya cewa da sauki saboda zuwa yanzu yasami barci
Cike da kunci *Najib* yake magana kiyi hakuri *Qan'wata* wallahi sam ban'san da haka ba ban'san ko'mai a'game da rashin lafiyar
*Nasir* ba wanda wannan dalilin ne yasa har na'biye masa mu'kai sa'insa amma ki'sani wallahi zuwa yanzu i'na takai'cin abin'da yafaru dan *Allah* ki'fahimce'ni please
Sam ba'ta i'ya cewa da'shi ko'mai ba sai'ma tashi da tayi ta'nufi dakin'ta tana jin'sa yana kiran'ta amma ba'ta amsa ba balantana kuma ta'iya da wo'wa domin saura'ransa cike da kunci shi'ma ya'tashi ya'nufi dakin'sa su *Abba* sun'bisa da kallo
Bajima'wa *Na'em* ya'tashi yasami *Najib* zaune jikin gado kallo daya zakayi masa kafahimci cewar yana tare da damuwa ya'isa in'da yake ya'zauna tare da an'batar sunan'sa
**** **** **** **** **** ****
*Najib* shin'kana'san *Nasrin* ne ya'daga masa ka tare da furta eh *Na'em* i'na san'ta haka'ma i'na fatan samun'ta a'matsayin mata amma sai'dai kuma i'ta sam ba hakan a'tare da i'ta
*Na'em* ban'san mai'yasaka *Nasrin* ba'ta buqatar na'baiyana Soyayya'ta agare'ta ba aduk lokacin da zan'baiyana Soyayya'ta sai tayi ko'karin dakatar dani hakan yake"sa naji araina kamar tana tsana'ta
Aran'ta dama zuciyar'ta *Na'em* ban'san ya'zanyi ba domin na'koyawa zuciyar *Nasrin* Soyayya'ta saboda i'ta gaba daya nagama fahimtar cewar bana gabanta
*Nasir* kawai take buqata aduk rayuwar'ta sam bata da wani zan'ce sai'na *Nasir* koman'ta *Nasir* to haka taya ka'ke tina'nin zan'iya samun Soyayyar'ta balantana har ta'kai'mu ga *Aure* abin'da akullum nake mafarki magana i'ke cike da damuwa
Kayi hakuri *Najib* kabi ko'mai a'hankali *Insha Allah* zakayi nasara wata rana zaka kasan'ce miji wa *Qan'wata* kayarda dani to *Allah* yatab'batar da hakan *Amin*
Washe gari da sas'safe *Nasrin* ta'nufi gidan'su *Nasir* dan ganin yanayin jikin'sa ta'isa gidan tasami *Hajiya* cikin wani i'rin yanayi abin tausayi ta'isa in'da take cike da kunci take magana ki'gafarce ni *Hajiya* dan *Allah* garkiyi fishi dani
Domin kuwa hakan zaiyi matuqar cutar dani dama zuciya'ta *Hajiya* nasan cewar daga yam'ma'cin jiya zuwa yanzu kina acikin kunci mai'girman gaske abi'sa rashin lafiyar
*Yaya Nas* *Hajiya* wallahi ni'ma i'na acikin yanayi i'rin naki *Hajiya* wallahi da zaiyu dana bude maki zuciya'ta domin kawai natab'batar maki da abin'da nake fada *Hajiya*
*Yaya Nas* fa yana ciki barci yake'yine a'a amma yana samun sauki kuwa eh Alhamdulillah to bara na'shiga naduba'sa a'a *Nasrin* dakin barsa mai'yasaka bazan'shiga gun'sa ba
*Nasrin* i'na'jin tsoro saboda *Nasir* zai'iya yi'maki il'la a'yanayin da yake *Hajiya* gardai har yanzu bai'dawo haiyacin'sa ba a'a yadawo haiyacin'sa sai'dai sam bai'ya cikin da'din rai
Garki damu da wannan *Hajiya Insha Allah* ba'abinda zai'faru kiyar'da dani am *Hajiya* ki'shiga daki ki'samu ki'kwanta kin'ji dan *Allah* ta'amsa da'to ta'tashi ta'nufi dakin'ta i'ta kuma ta'nufi dakin *Nasir*
Sannu a'hankali take tura kofar har ta'bude tashiga ciki ta'hange'sa sai safa da marwa yake yana ganin'ta ya'yi tsaye sai kallon'ta i'ke i'ta'ma haka kallonsa take sannu a'hankali take tafiya har ta'isa gare'sa
Tana i'sa tafadi qasa tare da kama qafa'funsa yayinda take kuka kagafar'ceni *Yaya Nas* dan *Allah* gar'kayi fishi dani domin kuwa hakan baqakamin cutar dani zaiyi ba
*Yaya Nas* yau na'zo ne domin na'sanar da'kai wani sirri nawa wanda nakasan ce i'na boye'wa agare'ka
*Yaya Nas* i'na San'ka wallahi i'na Qaunar'ka sosai haka'ma i'na fatan na'rayu da'kai na'har a'bada wanda wannan dalilin ne yasa nazabe'ka a'matsayin mujin *Aure'na* kuma uban 'ya'yana
*Yaya Nas* dan *Allah* kayarda dani wallahi da gaske nake i'na Qaunar'ka yadukur'sa tare da kama kafadar'ta yadago fuskar'ta sai wani irin kallo yake yi'mata mai'tare da'So ya'zauna tare janyo'ta jikin'sa ya'rungume'ta Uwa zai'maidata ciki ya'aife
**** **** **** **** **** ****
Cikin wata yar murya i'ke magana yayinda damuwa tayi yawan gaske a'tare da'shi magana i'ke tamkar da zaiyi mata kuka *Qan'wata* ni'ma i'na Qaunar'ki da jima'wa na'kuma san kin'san da haka natab'bata duk wanda ya'ke tare damu yasan muna'san junan'mu wannan tab'batat'can abu ne wanda duniya tashaida hakan
*Qan'wata* dan *Allah* ki'sanar dani abin da yafaru dani a'gurin Birthday din jiya domin kuwa ni tin'bayan kin'yanka Cate ban'qara sanin komai ba *Nasrin* wane i'rin zunubi na'aikata dan *Allah* ki'sanar dani ba'komai
*Yaya Nas* kuma ba'abinda ka'aikata bazaiyu ba *Nasrin* dole nayi wani abin tab'bas inaji ajiki'na na'aikata wani bab'ban zunubi miye'shi *Nasrin* dan *Allah* ki'sanar dani ko'ma miye kin'ji please
Ganin i'rin yanda yasaka'ta agaba da zance daya yana yi'mata magiya yasa'ta sanar da'shi ko'mai ya'wani juyota da sauri sin'fusksnci juna
Sai wani kallon'ta i'ke *Nasrin* yanzu