Burin iyayenmu Shine Namu Compelet Fauziyya Usman Kogo.txt

Author :  Fauziyya Usman Kogo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   7 / 11

18K to 21K   out of 33K words

ni har nayi matsayin dazsn'dora hanu'na akan fuskar'ki da sunan mari innalillahi wa'inna'ilaihi raji'un ya'kai kallonsa ga han'nayen'sa lallai kin'aikata zunubi mai'girman gaske dan haka yazama dike na'hukun'taku abi'sa zunibin'ku


**** **** **** **** **** ****



Yajan'yeta daga jikin'sa ya'tashi ya'nufi gurin mudubi i'ta dai kallonsa kawai take cike da kunci ta'buga han'nayen'sa ga mudubi wanda gaba daya sai'da ya'tarwa'tse ya'kuma'ci gaba da buga han'nayen'sa acikin glass din mudubin da karfida sauri



*Nasrin* tazo tajan'yesa tana girgiza masa ka yayinda take kuka haka *Yaya Nas* miye haka nakeyi duba kaga yanda kajiwa kan'ka ciwo ji'yanda jini yake yima zuba kasan cewar'sa likita dole yana ajiye kayan ai'ki agida ta'dauko kayan ai'ki ta'gyra masa han'nayen'sa



Bayan ta'qarasa tasun'bace'sa a'han'nayesa ya'dago fuskar'ta yana share mata kwalla ya'qara matsawa kusa da i'ta kusa sosai yariko wuyan'ta ya'hada koshin'sa da nata han'cin'sa yayi saiti da nata haka'ma bakin'sa yana gogar nata



Ya'futo da harshen'sa yana lasar bakin'ta haka yaci gaba da tsotsar leben'ta da har'shen'ta cikin wani irin salo tin'suna a'zaune har abin ya'kai'su kwance



Haka yadin'ga sun'batar'ta ta'ko i'na jikin'ta i'ta kuwa sam tagagara dakatar da'shi sai'da taga yana ko'karin wuce guri ganin yana yun'kurin cire rigar'ta sannan ta'iya dakatar da'shi a'a



*Yaya Nas* dan *Allah* kabar'ni haka mai'yasa zaki hana'ni ba'wai i'na hanaja bane a'a yana da'kyau i'dan i'rin hakan zata faru damu to munaimi wani guri da'ban amma ba'anan ba to mai'yasaka bazamuyi anan ba saboda *Hajiya* kaima kayi tina'ni kaga



Sam baidace mu'aikata i'rin wannan bab'ban zunubi anan ba *Nasrin* wallahi i'na matuqar buqatar'ki wannan yasa ki'kaga har i'na ko'karin kaiwa gare'ki amma ba'wai dan halina bane ki'sani wallahi ban'taba kasan cewa haka da ko'wa ce i'rin mace ba sai'ke



Saboda ke kawai nake'So kuma ke kawai nake kwadayi garka damu *Yaya Nas* domin kuwa nima da hakan a'tare dani haka'ma i'na'jin duk abin'da kake'ji a'tare da'kai



*Yaya Nas* zuwa yanzu munyarda da cewar muna'san junan'mu to mai'yasaka bazamuyi *Aure* ba domin cikar barin'mu tab'bas haka'ne


Hakan zata kasan'ce zanyi magana da *Hajiya* ke'ma zan'So kiyi magana da *Abba* to shikenan *Allah yayi mana zabi na'gari Amin* sun'kassnce a'haka na'tsayin wani lokaci in'da kuma daga bi'sani tayi masa sallama ta'tafi


**** **** **** **** **** ****



Bayan tafiyar'ta *Nasir* yake sanar da *Hajiya* zan'can *Auran'sa* da *Nasrin* abin tamkar amafarki *Hajiya* tanuna rashin amin'cewar'ta kayi hakuri *Nasir* domin kuwa dajima'wa na'zabama yarinyar da zata kasan'ce a'matsayin matar da zaka *Aura*



*Hajiya* wai mai'kike fadane haka eh *Nasir* tin'tini yaka'mata ace na'sanar dakai sai kuma banyi hakan ba amma kasani kana da matar da zaka *Aura* ba *Nasrin* ba



Haba *Hajiya* taya'ma hakan zata faru dani gaskiya bazai'yuba domin kuwa ni *Nasrin* nake'So kuma i'ta nake mafarkin *Aure* dan haka kibar'ni na' *Aure'ta*


*Nasir* a'mmatsayi'na na mahaifiyar'ka nataba nai'man wata buqata ko alfarma agare'ka Yagirgiza mata ka to yau i'na nai'man al'farmar dan *Allah* kayarda da zabina ka'amin'ta da *Auran* *Nadiya*


Domin i i'ta ce matar dana zaba'ma da fatan zaka Amin'ta da hakan *Hajiya* ki'gafarce ni amma ni'sam bazan'iya *Auren *Nadiya* ba yatashi yayi tafiyar'sa tabisa da kallo


*Next Page please*


*By Fauziyya Usman Kogo*

*Ummu Adyan*

{ *Yaron kir'ki* }

{ *08039673554* }
[9/13, 17:47] Bil Fauzee😘 U.Adyan: 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*BIRIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU*


💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*Page 84 to 86*

*Na*

*Fauziyya Usman Kogo*

{ *Bil ~ Fauzee* }

*Marubuciyar ZABINA* ❤

*Thursday 13/9/2018*

*Time 10:34am*



*Hajiya* tashi tayi tasame'sa a'daki sai safa da marwa i'ke tajan'yosa sun'zauna haba


*Nasir* mai'yasa ka'ke haka ne dan *Allah* miye ai'bin *Nadiya* da bazaka yarda ka *Aure'taba* yafa kamata kasa'ni


*Nadiya* tana San'ka kuma tana buqatar'ka a'matsayin muji wannan yasa ni'ma nake buqatar ka *Aure'ta* dan *Allah*


*Hajiya* wallahi bazan'iya ba ni'sam bazan'iya *Auran* *Nadiya* ba saboda sam ba soyayyar'ta a'tare dani haba


*Nasir* wannan ai'ba komai bane i'dan ka'So lokaci daya zaka sabawa zuciyar'ka Soyayyar'ta


*Hajiya* kenan wai mai'kika dauki Soyayya ne ko kina tina'nin sauki ne da i'ta *Hajiya* ya'kamata ki'sani i'ta'fa Soyayya ba kamar leshi ko atamfa bane da zaki gani gun'wani yabirge'ki ki'tafi kasuwa kisiyo ba a'a i'ta anan take cikin zuciya




Haka'ma ki'sani i'ta Soyayya mutun yana furta tane a'gurin wanda ya'dace to ki'sani ni nariga dana furta Soyayya'ta a'inda nake ganin yafi ko i'na dace'wa ba kuma zan'canja ba



Balantana kuma kiyi tina'nin ko'zan sauya sam bazan'taba sauya'wa ba domin kuwa ni har kullum har ko yaushe *Nasrin* ce zabina kuma zabin zuciya'ta yaka'mata kisan da haka



Dan haka tin'wuri kibaiwa *Nadiya* hakuri i'ta da zuciyar'ta domin kuwa bazan'taba kasan cewa nata ba har a'bada bazai'yuba


*Nasir* domin kuwa yazama dole kayi abin'da nake'So ni *Nadiya* naba'ka a'matsayin mata kuma yazama dole ka'amshe'ta domin farin ciki'na kasa'ni kuma wallahi bazan canza'ba tana'kai qarshen maganar'ta ta'juya tayi tafiyar'ta



Shi'kuwa ya'bita da kallo yayinda kunci yayi yawan gaske atare da'shi mara misal'tuwa ya'fada a'zuciyar'sa na'shiga uku'na ni *Nasir* ya'zanyi da raina taya *Hajiya* take tina'nin zan'rayu ba




*Nasrin* gaskiya bazan'iya ba dan haka yazame'mata dole ta'hakura tabar'ni na *Auri* *Nasrin* domin i'ta ce kawai farin ciki'na haka'ma i'ta kawai nake kwadayin samu a'matsayin mata Mamar *Nour* wannan shi'ne fata'na kuma shi'ne abin'da najima i'na mafarkin samu



To taya kuma lokaci daya *Hajiya* zata zomin da zancan *Nadiya* gaskiya ba zan'taba yarda da hakan ba sai'dai duk abin'da zai'faru yafaru amma bazan'taba barin *Nasir* ba wannan alkawari na'ne



**** **** **** **** **** ****



*Nasrin* ta'isa gida zuciyar'ta fari kal kallo daya zakayi mata kafahimci cewar tana tare da farin ciki mai'girman gaske tasami su *Na'em* duk a'parlo sai fira suke wasa da dariya tagaishe'su cike da dauki take magana am



*Abba* *Yaya Nas* ne yaba'ni sako gare'ka to fadi i'na jin'ki am *Abba* wai cewa yayi dan *Allah* yanasan kayi masa i'zini ya'turo i'yayen'sa domin su nai'ma masa *Aure* na lokaci daya *Najib* yaji irin bugun zuciya yayinda kirjin'sa yake dukan uku'uku sai wani kallon'ta yake



Yayinda i'ta kuma bata'masan yanayi ba su *Umma* sunyi murmushi kai masha *Allah* wannan abu yayi *Allah* yasanya al'khairi sun'amsa da *Amin* am *Abba* bayan wannan a'gidan su *Nabeela* suma sun'buqaci da *Yaya Na'em* daya futo kaga sai a'hadiye biki ayisa arana daya ko kuwa kai



Wannan abu yamun da'di sosai *Allah* ya'nuna mana *Amin* *Abba* ya'kai kallonsa ga *Najib* tare da fadar sunan'sa am *Najib* kai baka tsaida matar da zaka *Aura* bane yada'ga masa ka alamar eh to *Allah* yakawo tagari *Amun* *Abba*



Bajima'wa sosai *Najib* ya'tashi yashiga ciki *Na'em* yabisa abaya domin kuwa yagama fahimtar damuwar'sa yasame'sa zaune jikin kujera ya'isa in'da yake ya'zauna cikin tausa'sa murya yake magana da'shi kayi hakuri *Najib* a'rayuwa ko'wa da i'rin jar'rabawar'sa




Haka'ne *Na'em* sai'dai kuma sam ban'isa na'hana kai'na dama zuciyata kuncin rashin *Nasrin* ba saboda wallahi nayi'ta burin samun'ta sai'dai kuma i'ta sam bana gaban'ta *Nasir* aran'ta dama zuciyar'ta ba'komai *Allah* yakyauta *Amin*



Tin'da ta'dawo take kiran layin *Nasir* domin tasanar da'shi yanda tayi dasu *Abba* sai'dai layin'sa yaki tafiya har dare amma layin'sa bai'tafi ba ta'kuma kira layin *Hajiya* i'ta kuma bata daga ba lokaci daya ta'soma shiga firgici to'mai yake faruwa da'su *Nasir* haka mai'yasa layin'sa bai'ya tafiya i'ta kuma *Hajiya* ba'ta daga ba


**** **** **** **** **** ****



Tab'bas da akwai matsala tina'nin hakan ya'hanata barci awannan daren washe gari tin'kafin tayi salla take ai'kin kiran layin *Nasir* amma har zuwa wannan lokacin layin'sa bai'ya tafiya bayan ta'shirya ta'koma kira nan'ma bai'tafi ba kuma bai shigo ba kasan cewar kullum tare suke break past sannan yadauke'ta su tafi office




Ganin shirun yayi yawa yasa ya'nufi gida gurin'sa domin kuwa sam ba'ta tina'nin ya'tafi office tashiga gidan tasami *Hajiya* zaune ta'buga wani i'rin uban tagumi haka'ma kallo daya tayi mata amma ta'gama fahimtar cewar tana tare da tarin damuwa mai'girman gaske da sauri ta'isa gun'ta tana tambayar'ta *Hajiya* lafiya i'na



*Yaya Nas* dan *Allah* ki'sanar dani abin'da yake faruwa daker cike da kunci take magana am *Nasrin* dan *Allah* ki'taimaken kirar'rasar'min *Nasir* akan ya'yarda da *Auran Nadiya* domin wannan shi'ne burina lokaci daya



*Nasrin* taji wani i'rin tashin hankali yana fuskantar'ta kan'ta ya'wani sa'ra mata da karfi duniyar'ma gaba'ki daya sai wani juya mata take kukan zuci take yayinda i'danuwan'ta suke zubar da kwalla



Kallo *Hajiya* kawai take yayinda tagagara cewa da i'ta ko'mai *Nasrin* nasan cewar ke'da *Nasir* kuna'san junan'ku to amma ya'zanyi da alkawari dana daukar'wa *Yaya'ta* na cewar *Nasir* zai'Auri *Nadiya* *Nasrin* wallahi wannan tsohon zance ne dajima'wa mukayi haka nasan cewar ke zaki i'ya fahimta'na amma *Nasir* sam yaga'gara fahimta'na yanzu haka fishi yake dani kuma fishi sosai




Gashi kuma zuwa yanzu *Yaya* ta'fara yi'mun zan'can *Auran'su* wanda wannan dalilin ne yasani sanar da'shi amma kuma abin takai'cin shi'ne sam yaki ya'yarda ban'san yazanyiba da wannan nake nai'man al'farmar dan *Allah* da girman *Allah* ki'taimaken kishawo'min kan'sa domin ya'yarda da *Auran Nadiya*




Ba'ta i'ya magana ba sai'dai ta'iya daga mata ka yauwa *Nasrin* *Allah* yai'maki albar'ka *Amin* ta'tashi jiki asanya'ye tanufi dakin *Nasir* tana shiga tayi zaune jikin bango tagade kai da guiwa ta'kama ai'kin kuka


Kuka take sosai da sauri ya'isa gun'da take yana an'batar sunan'ta *Qan'wata* mai'yake faruwa dake haka dan *Allah* ki'sanar dani yadago fuskar'ta yana girgiza mata ka yaja numfashi tare da rufe i'danuwan'sa bajima'wa ya'bude tare da ajiyar zuciya



Yaqara janyota jikin'sa tare da kama fuskar'ta yasami kan'sa da sun'batar'ta a'idanuwan'ta wadan'da suka kasan'ce a'rufe tare da fito harshen'sa yana lashe hawayen fuskar'ta ya'kai bakin'sa dai'dai kun'nan'ta yasun'bace'ta agefe kun'ne tare da'dan cizs kun'nan'ta kadan




Ha!!! Tanisa tare dajan numfashi cikin wani salon murya tamkar da zaiyi mata kuka yake magana *Qan'wata* dan *Allah* ki'sanar dani abin'da yake faruwa da'ke kin'ji cikin muryar kuka take magana kagafar'ceni



*Yaya Nas* kawai ka'Auri *Nadiya* domin farin cikin *Hajiya* da kuma farin cikin ahalin'ka gaba'ki daya ni kawai *Qawar'ka* ce *Nadiya* kuma 'yar uwar'ka ce dan haka kawai kabi umurnin *Hajiya* ka'Auri *Nadiya*


**** **** **** **** **** ****



*Nasrin* mai'kika fads ne haka kina'san ki'fadamin cewar kin'hakura da *Aure'na* ko miye shiru ba'ta'yi magana ba to naji zan'Auri *Nadiya* amma da sharadi i'na san ki'kalli cikin i'dona ki'fadamin cewar ba'kya So'na to ni kuma zan'yarda na'Auri *Nadiya*


**** **** **** **** **** ****



*Nasrin* ke nake saura'ra fadamin ki'fada na'ce ya'fada cikin tsawa bazan'iya ba *Yaya Nas* wallahi bazan'iya ba to kin'ga daya yanzu garki koma yimun zan'can *Auran* *Nadiya* domin kuwa sam bazan'taba kasan cewa miji gako wace mace ba face ke kisaka wannan aran'ki dama zuciyar'ki zo'kiga ya'tashi tare da rika'ta ta'tashi sun"fito parlor sun'sami *Hajiya* zaune Sun'isa in'da take sun'zauna



*Nasir* ke magana yayinda *Nasrin* tayi wani zugum tamkar wadda ruwa suka'ci am *Hajiya* zuwa yanzu yaka'mata ace kin'fahimci i'rin so da Qauna dayake tsajani'na da *Nasrin* domin kidena tina'nin hadani da *Nadiya* saboda bazan'taba kasan cewa muji gako wace mace'ba face *Nasrin* domin i'ta ce kawai nake kwadayin samu bazai'yuba *Nasir* domin kuwa ko kana'so ko baka'So baka'da wata mata facev *Nadiya* dan haka yazama dole ka'koyawa zuciyar'ka San'ka domin kuwa baka'da wata mata face *Nadiya*


Bazai'yuba *Hajiya* domin kuwa bazan'taba *Auran Nadiya* saboda ba'buta arai'na dama zuciya'ta dan haka ki'sani bani'da wata mata agidan duniya face *Nasrin* sabida i'ta ce zabina kumavzabin zuciya'ta ya'isa haka *Nasir* kayi shiru i'na yaki cike da takai'cin'sa ta'wanke masa fuska da tafi ta'kuma dawo takan *Nasrin* ta'rufe ta da fada daga bi'sani ta'kureta daga gidan *Nasir* yayi yun'kurin abin'ta amma *Hajiya* ta'hana dole ya'hakura ya'koma dakin'sa cike da kunci yayinda damuwa tayi yawan gaske a'tare da'shi



*Next Page please*



*By Fauziyya Usman Kogo*

*Ummu Adyan*

{ *Yaron kir'ki* }

{ *08039673554* }
[9/14, 13:22] Bil Fauzee😘 U.Adyan: 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU*


💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*Page 87 to 89*

*Na*

*Fauziyya Usman Kogo*

{ *Bil ~ Fauzee* }

*Marubuciyar ZABINA* ❤

*Friday 14/9/2018*

*Time 09:24am*


*Nasrin* ta'isa gida cikin wani i'rin yanayi na firgici da tashin yakalli tamkar da ta'zau'ce


*Umma* sai kamun'ta take tana tambayar'ta mai'yake faruwa da i'ta amma i'na sam taga'gara i'ya furta mata ko'mai ganin hakan ne yasa *Umma* kiran layin *Abba*



Tare da sanar da'shi abin'da i'ke faruwa Subhanalillah i'na *Na'em da Najib* duk basa'nsn ok gani'nan to sai kazo sunyi sallama


*Umma* tashiga rar'rashin'ta akan tasanar da i'ta abin'da yake faruwa da i'ta amma sam taki tace da i'ta ko'mai har zuwa lokacin da *Abba* ya'iso gidan



Cikin hanzari ya'isa in'da suke yana'nai tambayar *Nasrin* mai'yake faruwa da i'ta haka sun'shiga rar'rashin'ta dukan'su akan tasanar da'su damuwar'ta da'kyar suka sami ta'iya sanar da'su



Cike da kunci da tarin damuwa take sanar da'su ko'mai Subhanalillah *Hajiya* qlau take kuwa waya fada mata a'irin wannan lokacin a'na zsbawa na'muji matar da zai'Aura bayan kuma yana da zabin'sa am kin'ga




*Nasrin* garki damu ko ki'daga hankalin'ki kibari ni'zantafi nasame'ta muyi magana kin'ji ta'daga masa ka alamar to yauwa


*Nasrin Allah yai'maki albar'ka Amun* ta'tashi yashiga ciki sun'bita da kallo suna masu girgiza ka yayinda mamakin *Hajiya* duk yacika zuciyar'su


**** **** **** **** **** ****



Da yam'ma lis *Abba* ya'tafi gidan'su *Nasir* domin yayi magana da *Hajiya* bayan sun'gaisa *Abba* yashiga yi'mata zan'can su *Nasrin* amma sai'dai tanu'na masa cewar wannan abin sam ba'abinda zaiyuwu ba'ne domin i'ta tariga da tayiwa yaron'ta mata haka'ma i'dan har tana araye to



*Nasir* bai'ya da wata mata face *Nadiya* domin i'ta ce wad'da ta'zaba masa da jima'wa kamar daga sama tajiyo muryar'sa *Hajiya* wallahi bazai'yuba domin kuwa ni'sam bazan *Auri Nadiya* ba saboda ba'buta arai'na dama zuciya'ta dan haka kima janye kudirin'ki na'hada *Aure'na* da *Nadiya*



Saboda ni har kullum har ko yaushe *Nasrin* nake'So kuma i'ta ce kawai matar da zan'Aura yaka'mata kisan da haka ya'isa haka *Nasir* kayi shiru bazan'yi shiru ba *Hajiya* domin kuwa yazama dole ki'yarda da *Aure'na da Nasrin* kamar yanda na'buqata



Cike da bacin rai ta'wanke masa fuska da tafi yayi dan gajeran murmushi *Hajiya'ta* kenan wannan ne na'biyu a'rayuwa'ta dana'san kin'dora hanun'ki akan fuska'na da sunan mari Jiya ki'ka fara gashi kuma yau kin'mai'maita



Ban'kuma san i'ya nawa zakiyi ba kamar yanda ban'san yaushe zai'dauke'ki kina marin fuska'na ba domin kuwa bazan'taba canja'wa ba i'dan har akan Soyayyar *Nasrin* ne ko *Auran'ta* saboda wannan shi'ne burina kuma muradi'na ya'dawo da kallonsa ga *Abba* yana'mai fadar sunan'sa am


**** **** **** **** **** ****




*Abba* dan *Allah* kayi hakuri haka'ma dan *Allah* kada wannan abin daya faru agaban'ka yasa kace bazaka bani *Auran Nasrin* ba *Abba* wallahi i'na san *Nasrin* sosai haka'ma i'na da kwadayin *Auran'ta* da wannan nake nai'man al'farmar dan *Allah da girman Allah* garka hana'ni *Auran Nasrin* kafin *Abba* ya'furta ko'mai



*Hajiya* tayi nasa tigagi *Nasir* wallahi kasa'ni i'dan har ni'ce mahaifiyar'ka i'dan har ya'kasance nice na'aife'ka to wallahi baka da wata mata face *Nadiya* ko kana'So ko baka'So wannan umurni'nane ba'kuma zan'fasa ba tana'kai qarshen maganar'ta ta'tashi yayi tafiyar'ta ciki *Abba* tashi yayi ya'tafi abin'sa yayinda *Nasir* ya'kasance cikin wani i'rin mum'munan yanayi wanda har sai'da yayi sanadin tashin rashin lafiyar'sa



Da dare duk suna parlor *Nasrin* ce kawai babu *Abba* yace da *Umma* tayo kiran'ta ta'amsa da'to ta'tashi ta'nufa dakin'ta bajima'wa sun'fito tare gani *Abba* so *Nasrin* ta'tafi kusa da'shi ta'zauna yakalli yar'sa yagirgiza ka tare da sauke ajiyar zuciya yayinda tausayin'ta yayi yawan gaske a'tare da'shi cike da damuwa yake magana



*Nasrin* da fari zan'fara da baki hakuri dan *Allah* ki'gafarce ni abi'sa abin'da zani fada yanzu lokaci daya taji zuciyar'ta tana dukan uku-uku *Nasrin* i'na san ki'hakura da *Auran Nasir* domin kuwa sam bazan'taba *Aurar dake ga Nasir* ba ki'gafarce ni ya'ta kiyi hakuri *Insha Allah* zaki sami wani wanda zanyi farin ciki da *Auran'ki* da'shi amma ba *Nasir* ba



Tab'bas *Nasir* mutumen kir'ki ne haka'ma wallahi ni nayi'ta burin ki'kasan ce mata ga *Nasir* to amma na'fahimci cewar mahaifiyar'sa sam ba'ta buqatar haka wanda wannan dalilin ne yasa sam bazanyi *Auran'ki da Nasir* ba dan *Allah* kifahimci bayani na kallonsa kawai take yayinda taga'gara iya furta masa ko'mai sai wani i'rin kuka take abin tausayi ta'tashi ta'nufa dakin'ta ba'tare da tace da'su uf'fan ba tafiya take tana wani baya-baya har tasamu ta'isa ga kofa tashiga tafa'da gado tare da saban'ta kukan'ta sun'bita da kallo cike da tausayin'ta



*Umma* ta'tashi ta'bita tashiga rar'rashin'ta tare da ba'ta magana domin kwantar mata da hankali amma i'na sam ko jin'ta batayi balantana tafahimci abin'da take gada mata yanzu shikenan *Abba* ba'za'ayi *Auran Nasir da Nasrin* ba haka'ne



*Najib* to *Abba* mai'yasa baza'ayi ko'karin sa'santawa da *Hajiya* a'a *Najib* kabari kawai domin kuwa ayanda naga *Hajiya* to sam baza'ta ta'ba sauka ba ni'kuma bazan'taba bada 'ya'ta ga in'da zata wahala ba wannan yasa nayanke wannan hukuncin kai Subhanalillah abin bai'yi da'di ba to *Allah* yakyauta *Amin*


**** **** **** **** **** ****



Haka suka kasan'ce na'wani lokaci *Nasir* abu biyu yake ad'dabar'sa rashin *Nasrin* da kuma rashin lafiyar'su akullum cikin rashin lafiya yake ba damar ransa ya'baci sai rashin lafiyar'sa ta'tashi wannan yasa a'kullum yaba

7 / 11