Author : Fauziyya Usman Kogo Category : Romantic Hausa Novels
ko a'a har yanzu nagaza ga hakan
*Nasir* kasa'ni ni agurina sam ba wani ban'banci atsakanin'ka da *Na'em ko Najib* kasan cewar dukan'ku 'ya'yana ne *Masha Allah*
Ya'kai kallonsa ga *Nasrin* yana mai'cewa kin'ji ko *Qan'wata* dan haka ki'sani ni'ma dai i'na da Uba har yanzu ban'kasan CE a'matsayin maraya ba
Duk da cewar ban'tashi na'sami mahaifi'na a'raye ba amma haduwa da'ke sai'ya mantar dani zafin marai'cin rashin Uba
A'dalilin'ki yanzu i'na da Uba kuma abin al'fahari haka'ma i'na da yay'ye gaki kuma nasamu a'matsayin *Qan'wa* gaskiya i'na farin ciki sosai abi'sa hakan
Magana i'ke cike da damuwa yayinda i'danuwan'sa suke zubar da kwalla mai'tsana'nin zafi da kuna lokaci daya tausayin'sa duk yashige'su
*Abba* yashiga share masa kwalla a'a *Nasir* dan *Allah* kadena kaji'ko ya'daga masa ka alamar to lokaci daya
*Nasrin* tasami kan'ta acikin wani i'rin kunci mai'girman gaske kukan zuci take yayinda kwalla take yi'mata zuba tamkar wad'da za'ayanka da ran'ta
**** **** **** **** **** ****
Am *Abba* a'matsayina na Yaron'ka shin'zaka bani *Qan'wata* mu'tafi Yola gurin bikin *Aisha* nasan cewar kun'san da bikin kuma zaku'shiga daurin *Aure* jibi to ni'ma a'ranar naje'san mudawo
Kawai i'ya na'kwana biyu ne *Abba* ni a'nawa tinani zuwa yanzu mu'daku duk mun'zama daya i'dan kuwa haka'ne to yaka'mata a'halin'mu shi'ma yazama abu daya
Duk da cewar muna da sanaiya amma kuma yana da'kyau mukara yun'kurin zama ahli daya da fatan zaku yarda da hakan
*Abba* ba'wai i'na fadar hakan ba'ne saboda i'na da buqatar nayi tafiya da
*Nasrin* ba a'a sai'dan i'na buqatar hakan ne na'duk i'ya rayuwa'ta dan *Allah* kayarda dani lokaci daya jikin'su duk ya'mace abi'sa sauraren bayanin'sa wanda wannan dalilin ne yasa har
*Abba* ya'aminta akan ya'tafi tare da *Nasrin* ya'kumayi farin ciki sosai abi'sa hakan i'ta haka to haka'ma tin adaren ranar
*Nasrin* ta'shirya kayan'ta washe garin ranar suka nufi garin Yola
**** **** **** **** **** ****
Sunyi nasarar sauka lafiya kasan cewar gidan biki ne sai suka sami gidan cike da jama'a an'shiga yi'musu sannu da zuwa sai wani nan'nan suke da
*Nasrin* kasan cewar suna da sani da i'ta bayan sun'gaisa
*Nasir* yashiga tambayar *Mama* i'na *Hajiyar'sa* tajin'jija ka tana ciki salla take amma'fa sai kayi da gaske domin kuwa ta'hau da yawa haba eh ai'ya Subhanalillah
Amma ba'komai zanji da i'ta suna haka sai gata ta'futo cike da mamakin ganin'su ta'an'baci sunan
*Nasrin* tare da sakin fuska to'fa maraba da *Nasrin* yanzu ki'ke tafe eh to sannun'ki da zuwa yauwa *Hajiya* tagai'sheta cikin kulawa yayinda tayiwa
*Nasir* Uwa ba'ta gan'sa ba yayi kyau wato kina fishi dani ko tin'da banzo a'lokacin da ki'ka buqata ba
Yanzu kenan bazaki gode *Allah* ba wanda yaba'ni cikak'kiyar lafiyar da na'iya zuwa gare'ki sannan baki nu'na farin cikin'kin'ki ba tare da yiwa *Allah* godiya daya sauke'mu cikin koshin lafiya ba sai kawai ki'bige dayin fishi dani
Shin a'haka kinyiwa *Allah* godiya kenan *Hajiya* yaka'mata kifara sauraren uzurina kafin yanke'min hukun'ci ba kina fishi dani ba to ki'gode *Allah* da ba'akira'ki a'waya a'ka fada maki cewar na'mutu ba
Da sauri tace miye eh bayan zuwan'kinan kin'san mai'yafaru dani kuwa kin'zo kin'barni ba'tare da kin'san yanake gudanar da rayuwa'ta ba
Naci ban'ciba baki sani ba i'na tare da farin ciki ko kunci baki sani ba na'rayu ko na'mutu shi'ma baki sani ba amma a'haka har tabaki damar da zakiyi fishi dani
**** **** **** **** **** ****
Cikin mutuwar jiki da sanyin murya take magana da'shi
*Nasir* wai mai'kake fadane haka *Hajiya* tin'bayan da kin'kamo hanyar zuwa Yola nake kwance banda lafiya kwana'na biyu asibiti su *Umma* sukayi'ta bani kulawar da'ke yaka'mata a'ce kin'bani da fari nayi tina'nin na'sanar dake sai kuma nayi tina'nin sanar da'ke cewar i'na asibiti bani'da lafiya zai'iya daga hankalin'ki
Wanda wannan dalilin ne ya'hana ni sanar dake sai jiya da yam'ma na'sami sallama tin'a daren jiya na"yi shirina na'tafiya
Ganin jikina bai'saki ba'ne yasa *Abba* yace na'zo tare da *Nasrin* sabida zata'iya taima'kamin koda kuwa da tuki ne
Amma ba'tare da kin'san ko'mai ba ki'ke fishi dani yayi kyau ba'komai amma duk da haka i'na mai'nai'man afuwar'ki dan *Allah* ki'gafarce ni
*Nasrin* dai sai ai'kin kallonsa take yayinda mamakin'sa duk yacika'ta ai'ya *Yarona* dan *Allah* kayi hakuri wallahi sam ban'san da hakan'ba wannan yasa har na'iya fishi da'kai ba'komai
*Hajiya* ya'wuce sun'run'gume juna cike da shauki su *Nadiya* dai sai kallonsu suke suna murmushi bayan wani lokaci su *Nasrin* suka tafi domin sun'shirya bayan sun'shirya sun'ci abinci
Da dare *Nasrin* take dariyar'sa akan abin'da yafada'wa *Hajiya* yayi murmushi *Qan'wata* ai'haka kawai ne zaisa na'sami kan *Hajiya* cikin sauki shiyasa na'sanar da i'ta hakan ai'kuwa zan'sanar da i'ta cewar ba'abinda yafaru da'kai ai'ba zaki i'ya ba
Ai'kuwa zaka gani su *Nadiya* sai dariyar'su suke am *Yaya Nas* ni kuwa na'tambiye'ka wani abu i'na jin'ki ya'akai lokaci daya ka'iya tsara'wa *Hajiya* i'rin wannan zance haka
To taya zai'tina kawai fada nake domin kawai nasamu ta'iya yarda dani to yau dai kayi nasara wata rana'ma zanyi Au'haka hakafa *Insha Allah*
Haka suka'ci gaba da fira cikin raha wasa da dariya sai bayan wani lokaci sannan *Nasir* yi'musu sallama ya'tafi
**** **** **** **** **** ****
Washe garin ranar suka'yi Dina Amarya da Ango sunyi kyau sosai haka'ma su *Nasrin* sun'sha kyau
*Nasrin* kuwa tashige cikin yan Matan *Amarya* sai darar'raku suke tamkar dama sun'san juna haka'ma *Nasir* yana cikin'su suna haka wayar'sa ta'dau ruri ya'koma daga gefe yana amsa waya
Lokaci zuwa lokaci yake kai kallonsa ga *Nasrin* nan ya'hangesu sai dau'kan photo suke haka'ma gurin ya'hargitse sai yawa ake mata da maza yayi saurin tsinke wayar ba'tare da yayi sallama da wanda yake waya da'shi ba
I'sa gurin cike da bacin rai zuciya ta'di besa bai'san sanda ya'wanke *Nadiya* da mari ba ya'kuma hauta da masifa sai fada yake da i'ta sosai
*Nadiya* wannan wane irin is'kanci ne da rashin kunya taya zaki'ja *Nasrin* cikin'ku kun'wani hade mata da maza kuna rawa kuna wani dau'kan photo to hala an'fada naki cewar mujin *Aure* take nai'ma
To wallahi bara kiji duk kika'yi kus'kuren dora photon
*Nasrin* akan media ko naga wani ya'dora to wallahi zaki hadu da fishi'na kuma ki'sani wallahi yazame maki dole ki'goge duk wani photon
*Nasrin* da yake akan wayar'ki haba *Yaya Nas* dan *Allah* kadena mai'yasaka ka'ke i'rin haka ne ya'isa haka
*Nasrin* garki yarda ki'bari fishi'na ya'dawo gare'ki domin kuwa ranki zai'baci kamar'dai i'ta yaju'ya yayi tafiyar'sa tare dajan hanun *Nasrin* su *Aisha* kuwa sun'bisa da kallo
*Next Page please*
*By Fauziyya Usman Kogo*
*Ummu Adyan*
{ *Yaron kir'ki* }
{ *08039673554* }
[9/10, 18:01] Bil Fauzeeπ U.Adyan: π
π»π
π»π
π»π
π»π
π»π
π»π
π»π
π»π
π»π
π»π
π»π
π»π
π»π
π»π
π»π
π»π
π»π
π»π
π»π
π»
*BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU*
π
π»π
π»π
τ°½π±Ότ°½π±Ότ°½π±Ότ°½π±Ότ°½π±Ότ°½π±Ότ°½π±Ότ°½π±Ότ°½π±Ότ°½π±Ότ°½π±Ότ°½π±Ότ°½π±Ότ°½π±Ότ°½π±Ότ°½π±Ότ°
*Page 76 to 78*
*Na*
*Fauziyya Usman Kogo*
{ *Bil~ Fauzee* }
*Marubuciyar ZABINA* β€
*Monday 10/9/2018*
*Time 03:07pm*
*Ahamdulillah ala'kulli halin i'na mai matuqar nu'na godiya'ta a'gurin Allah { s.w.a } mai'kowa mai'komai wanda yaba'ni lafiyar dawo'wa gare'ku domin ci'gaba da rubuta wannan lit'tafi mai'suna BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU i'na mai addu'ar Allah yanufe'ni da ganin nakam'malasa lafiya Allahumma Amin*
Wani yamma'ci tafe take acikin wani kyak'kyawan kanti tana siyayya ta'kai hanun'ta dan dau'kan wani kyak'kyawan tirare
Lokaci daya hanun'ta ya'isa tare dana wani kyak'kyawan saurayi da sauri ta'janye hanun'ta daga kan tiraren shi'ma dai dauke hanun'sa yayi kamar ita tare da'kai kallon'sa gare'ta i'ta'ma kallonsa take
Lokaci daya tasaki wani kyak'kyawan murmushi mai'tare da yar dariya tana'mai fadar sunan'sa
*Yaya Na'em* i'na wuni ya'amsa cikin kulawa lafiya qlau sai wani kallon'ta i'ke yayinda yaga'gara tina i'na yasan'ta ya'fada a'zuciyar'sa tab'bas nasan wannan to a'ina ya'fa kamata nati'na tasinke masa tina'ni am
*Yaya Na'em* kagane ni kuwa murmushi kawai ya'iya yi'mata ba'tare daya ce da i'ta ko'mai ba i'ta'ma murmushi take am
*Nabeela Qawar Nasrin* katina *Allah* sarki tab'bas naga fuskar sani sunan ne kawai na'manta dan *Allah* kiyi hakuri lah wallahi ba'komai to i'na godiya ni'ma haka to dauki tiraren mana a'a
*Yaya Na'em* kawai kadau'ka dauki mana *Allah Yaya Na'em* bazan'dauka ba to akan'me ba'komai to i'na godiya bisa wannan am
*Yaya Na'em Nasrin* tayi tafiya i'ta da *Nasir* amma yau zasu dawo *Insha Allah to Allah* ya'dawo dasu lafiya *Allahumma Amin*
**** **** **** **** **** ****
Ya'dauki tiraren sunci gaba da siyayya abin'su bayan sun'qarasa
*Na'em* ya'biya mata kudi tayi masa godiya sosai am da mota ki'ke tayi murmushi tare da girgiza masa ka alamar a'a to mu'tafi na'sauke'ki ok suna cikin tafiya ya'kai kallonsa gare'ta am
*Nabeela* sai kinyi hakuri dani saboda zanbiya ta'wani super market ba'komai *Yaya Na'em* to nagode ni'ma haka sun'isa wani super market
*Nabeela* amma zaki raka'ni ko to mu'tafi yauwa sun'fito sun'shiga ciki sunyi abin'da yakai'su sun'futo ya'kai har gida tayi masa godiya ta'juya zata tafi yayi kiran'ta
*Nabeela* tajuyo tare da amsa'wa ga wannan ya'bata wata leda siyay'yar da yayi i'ta'ma ya'mata karbi mana ta'karba tare dayi masa godiya ba'komai am
*Nabeela* dan *Allah* garki sanar da *Nasrin* cewar mun'hadu kin'ji *Insha Allah* baza'ta jiba ok nagode ba'komai sunyi sallama yafi'ce abin'sa tabi'sa da kallo har ya'bace sannan ta'juya tashiga ciki
Tafiya kawai yake amma sam hankalin'sa bai'ya jikin'sa yayinda tina'nin *Nabeela* yayi yawan gaskiya a'tare da'shi lokaci daya yaji wani san'ta yana shigar'sa gashi kuma ko number ta bai'ya da'shi
To yanzu shi taya'ma zai'isar da sakon soyayyar'sa ga abar Qaunar'sa yaka'mata nayi wani abu to miye'shi da kuma wannan tina'nin ya'isa gida isar'sa tayi dai'dai da iso'war'su
*Nasir* farin cikin'sa ya'qaru cike da daukin ganin'su ya'isa gun'su ya'bude'wa *Nasir* kofa tare da furta masa sannu da zuwa yauwa
Bab'ban *Yaya* da fatan mun'same'ku qlau Alhamdulillah yayi kyau ya'kai kallonsa ga
*Nasrin* tayi masa wani kallo mai'kama da hara'ra yayi murmushi domin kuwa yasan dalilin'ta nayin hakan sannu da zuwa *Qan'wata* ya'hanya kafin ta'amsa
*Nasir* yayi mata rigagi kin'ga kima dena wannan fishin domin kuwa sam bazaki hada kan'ki dani ba saboda ni'ne *Yayan'ki* ke'kuma
*Qan'wata* kin'ga kuwa bazamu hadu'ba ya'fada yana yar dariya *Na'em* dariyar yake i'ta kuwa ta'nufi ciki cike da shagwa'ba sun'bita a'baya suna dariyar'ta
Su *Najib* na'zaune a'parlo sai'ga *Nasrin* ta'wani turo kofa da karfi tashigo da wata fuska Uwa zatayi kuka ta'nufi gun *Umma* da gudu ta'fada jikin'ta ba'tare da tace da ko'wa uf'fan ba to'fa
*Nasrin* lafiya mai'yake faruwa da'ke ne i'na *Nasir* kafin tayi magana sai'ga su *Na'em* sun'shigo *Abba* yashiga tambayar *Nasir* lafiya ba'komai *Abba* dukan'mu muna cikin koshin lafiya
Haka'ma muna tare da farin ciki mai'girman gaske sai kuma zuwa wannan lokacin *Najib* yayi magana
*Nasir* i'dan har abin'da kafa'da gaske ne to mai'yasa *Nasrin* zata shigo da i'rin wannan yanayi tab'bas da akwai abin'da ka'ke boyewa
Kafa'da mana mai'yake faruwa *Nasir* dai shiru baiyi magana ba sai'ma gaisawa da'su *Umma* da yayi bayan sun'gaisa
*Najib* yace *Nasir* wai'ba magana nake da'kai ba him *Yaya Najib* to ai maganar'ka sam ba'ta buqatar amsa wannan yasa bance da'kai komai ba
Domin kuwa agaban i'danuwan'ka nake sanar'wa da *Abba* cewar ba abin'da yake faruwa da *Qan'wata* to mai'yasa kai'kuma zaka wani dami kan'ka akan wani yanayin'ta
**** **** **** **** **** ****
Saboda kafi ko'wa sanin wace'ce *Nasrin* agurin shagwa'ba duba kaga yanda ta'wani shige jikin *Umma* Uwa zata ko'ma ciki amma kasan'me ni hakan birge'ni i'ke matuqar birgewa i'rin yanda yake magana
Take *Nasrin* taji duk ya'tafi da i'ta dama zuciyar'ta i'ta dai tana'jin *Nasir* har cikin ko'kon ran'ta sai wani kallonsa take cike da shaukin san'sa a'tare da i'ta
*Umma* ta'tashi ta'hada musu kayan abinci haka'ma *Nasir* ne yake ba'ta a'baki har suka qarasa haka'ma a'wannan ranar ce
*Na'em* yayi nasarar samun number *Nabeela* acikin wayar *Nasrin* ba'tare da sanin'ta ba da dare bayan ya'kwanta ya'dauki wayar'sa yashiga kiran layin *Nabeela* bajima'wa ta'daga tare dayin kyak'kyawar sallama ya'amsa cike da shauki
Am kina magana da *Na'em Nafi'u* lah *Yaya Na'em* kai'ne i'na wuni lafiya qlau da fatan kina lafiya i'na qlau to yayi kyau amma kin'ji mamaki ko eh to kidena
Domin kuwa ni'sam bazan'iya barin'ki ba *Nabeela* i'na San'ki wannan yasa na'ce bara na'kira na'sanar maki dan *Allah* ki'sanar dani gaskiya idan kina da wanda ki'ke So ha!!! Tanisa tare da ajiyar zuciya
**** **** **** **** **** ****
Cikin wata yar murya take magana am kayi hakuri *Yaya Na'em* kagafar'ceni domin kuwa ni i'na da wanda nake So wanda kuma nake burin samun'sa har kullum har ko yaushe *Auran'sa* fata'na
Lokaci daya yaji zuciyar'sa tana dukan uku-uku yashiga an'batar innalillahi wa'inna'ilaihi raji'un ha!!! Yaja numfashi tare da sauke ajiyar zuciya to shikenan
*Nabeela* nagode abi'sa sanar dani wannan gaskiya i'na yi'maki fatan ke'da abin Qaunar'ki nagode sunyi sallama ha!!! Subhanalillah lokaci daya damuwa ta'kawo masa xiyarar baza'ta tana haka yajiyo wayar'sa tayi yar qara alamar shigowar sako ya'kai hanun'sa ya'daga yaduba sakon
Lokaci daya yaji damuwar'sa takau farin ciki yashige'sa abin'da yagani shi'ne *Yaya Na'em* _ni kai'ne abin Qauna'ta wallahi da jima'wa i'na tare da Soyayyar'ka daga ni *Nabeela Nasidi*_
Da sauri yashiga kiran layin'ta ringing biyu ta'daga sai'dai kuma batayi magana ba *Nabeela* wallahi kina wasa da rayuwa'ta sosai
Saboda kawai bakisan i'ya san danake yi'maki ba to amma duk da haka i'na godiya abi'sa amsa tayina da ki'kai nagode amma dai ki'sani sam bana'san
*Nasrin* tasan da wannan zan'can ok yauwa haka suka'ci gaba da fira har na'tsayin wani lokaci haka'ma tin'daga wannan lokacin suka kasan'ce masoyan juna lokaci zuwa lokaci yake zuwa gun'ta saboda sam bai'yasan *Nasrin* tasani
**** ****
Bayan wani lokaci zuwa yanzu su *Nasrin* sun'kam'mala karatun'su sun'zama kwarar'run likito'ci har sun'fara ai'ki wani yamm yamma'ci
*Nasrin* ta'buqaci *Na'em* daya bata aron wayar'sa mai'zakiyi da i'ta i'na san zan'kira waya ne ok karbi ta'karba am
*Nafisa* dan karan'tomin number *Nabeela* lokaci daya yaji wani i'rin abu yana yi'masa yawo ajiki da sauri yace am
*Nasrin* bani wayar zsn'duba wani abu to kajira naqara'sa a'a ke'dai kibani yanzu ok taba'sa ya'karba tare da ajiyar zuciya nagode *Allah* yamai'da kallonsa gare'ta kiyi hakuri
*Nasrin* domin kuwa sam bazan'yarda ki'kiramin wata a'waya ba haba *Yaya* i'ta din *Qawa'ta* ce'fa duk da haka bazan'yarda ba kiyi hakuri to Mai'yasa bazaki ki'rata da layin'ki ba waya'na ba caji wayar *Nafisa* kuma ba kudi ok
To bara nayi'wa *Nafisa* transfer sai ki'kira da layin'ta haka kuma yatab'bata ya'tura'wa *Nafisa* kudi taki'ra da layin'ta haba
*Nabeela* tindazu fa ke muke jura *Allah* zamuyi tafiyar'mu dan *Allah* kuyi hakuri i'na hanya daf nake da'ku ok sai kinzo sunyi sallama
I'na zaku tafi ne gurin *Yaya Nas* lafiya *gajiya* ce ba lafiya dazu ne yake sanar damu a office *Allah* ya'bata lafiya Amin bajimawa sosai sai'ga *Nabeela* su *Nafisa* sai hara'ra suke abin'ta da i'ta
Yayinda i'ta kuma take wani lallausan murmushi mai'qayatar'wa kuyi hakuri dani please ta'fara gaisawa da *Na'em da Najib* sannan ta'dawo takan'su to mu'tafi ko ok sun'tashi am
*Yaya* idan *Umma* ta'tashi ka'sanar da i'ta ok adawo lafiya sun'fice abin'su *Na'em* kuwa ya'tashi yashiga dakin'sa ya'kira layin
*Nabeela* Tada'ga *Nabeela* i'rin wannan kwalliya haka gaskiya kinyi kyau sosai nagode *Yayana* ni'ma haka sunyi sallama am
*Nabeela* wai'waye wannan am ni'ma ban'san'sa ba waya kawai nake da'shi to mai'yasa bazaki buqaci yamaina a'gareki ba zanyi hakan Insha *Allah*
**** **** **** **** **** ****
Sun'isa gidan'su *Nasir* sun'samu ba ko'wa a'parlo *Nafisa* ku'zauna i'na zuwa ok ta'nufi dakin *Nasir* tasame'sa kwance yana barci tayi murmushi tare da i'sa gun'sa ta'zauna daga gefen'sa
Lokaci daya tasami kan'ta da sun'batar'sa a'wuya da ka sannu a'hankali yake bude i'danuwan'sa har suka bude Ya'kwanto da i'ta jikin'sa tare da sun'batar'ta a'baki sannun'ki da zuwa yauwa
Am tare nake da'su *Nafisa* ok tashi mu'tafi gaskiya *Nasrin* bana'san rabuwa dake wallahi naji da'din kwanciyar'nan da mu'kai a'haka kayi hakuri ai'ina nan kuma kaima kana'nan tashiga lal'labarsa har tasamu ya'iya tashi suka fita har sun'kai kofa tajan'yosa tana goge masa jan'baki ayayi lebe tana goge masa jan'baki a'lebe
Yayi murmushi i'ta'ma murmushin take sun'fito bayan yagaisa da'su *Nabeela* yasanar da'su cewar *Hajiya* barci take basu wani jima ba ganin yam'ma tayi sosai har duhu yafa'ra yasa suka'yi masa sallama suka tafi
*Next page please*
By *Fauziyya Usman Kogo*