Burin iyayenmu Shine Namu Compelet Fauziyya Usman Kogo.txt

Author :  Fauziyya Usman Kogo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   8 / 11

21K to 24K   out of 33K words

gida ba in'da yake zuwa


Amma kuma duk da haka *Hajiya* ba'ta canja ra'ayin'ta ba sai'ma abin'da yaci gaba domin zuwa yanzu an'fara hidimar *Auran'sa da Nadiya* haka agidan'su *Abba* Sun'fara hidimar *Auran Na'em da Nabeela*



*Allah sarki Nasrin* duk tabi ta'sauya kaman'ni akullum ako yaushe cikin kin'ci take da aikin ku'ka damuwa tayi mata yawan gaske shi tina'ni abin ba'a magana haka tashiga nai'ma wa



*Nasir* magani har tayi dace da wani malami in'da ya'bata wani tira're wanda da zarar tayi masa shagen'sa to shikenan sai'ya sami sauki duk da cewar bikin'su yazo lokaci daya amma bikin



*Na'em da Nabeela* aka fara'yi sati biyu ne atsakanin'su zaune take tare da'su *Nafisa* a'gurin Dinar'su *Nabeela* su *Nazir* kawai suke magana yayinda *Nasrin* tayi wani zugum tayi tagumi kukan zuci take yayinda i'danuwan'ta suke zubar da kwalla cike da tausayin'ta su



*Nafisa* suke rar'rashin'ta tare da bata magana suna haka sai'ga *Nasir* duk da cewar tagan'sa amma sam bata nu'na cewar tagan'sa ba hakan ne ya'qara kona ran *Nasir* ya'nufi in'da suke ya'zauna cike da kunci yake magana haba



*Nasrin* wai mai'nai maki'ne mai'yasa zaki qara'min damuwa bayan wad'da take tare dani *Nasrin* yafa kamata ki'sani nifa ba'abinda ya'sauya'ni daga Soyayyar'ki ke'ma kin'san da haka to dan *Allah* kidena azab'tar dani da Soyayyar'ki ki'kuma dena hukun'tani da rashin'ki domin hakan yana matuqar cutar dani dama zuciya'ta


**** **** **** **** **** ****



Shiru ba'ta ce da'shi ko'mai ba sai'ma tashi data'yi domin sauya gurin zama yayi saurin rike hanun'ta tare da mikewa tsaye


*Nasrin* tafiya zakiyi kibar'ni anan zunubi'na har ya'kai haka *Nasrin* shin'kina tausayi'na kuwa ko kina buqatar kiga na'cutu ne da rashin'ki ki'sanar dani magana i'ke cike da kunci a'tare da'shi yayinda i'danuwan'sa suke zubar da kwalla mai'tsana'nin zafi da kuna *Nasrin* ki'fadamin yakike'san nayi i'na ki'ke san nasaka raina ko kina'san na'rayu cikin kunci na"dukan rayuwa'ta



*Nasrin* acikin biyu yazama dole kizaba'min daya rayuwa ko mutuwa yazama dole ki'fada shin'zaki yarda ki'rayu dani ta'yanda zan'rayu ko a'a zaki barni ta'yanda zan'hadeye zuciya na'mutu fadamun ki'fada na'ce ya'fada cikin tsawa wanda har sai data fitgita



**** **** **** **** **** ****



Da sauri *Najib* ya'isa in'da suke zaiyi magana *Nasir* yayi saurin dakatar da'shi a'a *Yaya Najib* kar'kace ko'mai kawai kabar'mu wannan atsakanin'mu ne sam bana'san wani yashiga to amma *Nasir*



*Na'em* yagirgiza masa ka tare da furta a'a *Najib* kayi kamar yanda ya'fada haba *Na'em* mai'yasaka zaka fadi haka saboda wannan tsakanin'su ne mu'sam baijama a'ce mun'shiga ba kayi hakuri kawai kabar'si zo'mutafi




Haka'ma *Nasir* fita yayi da *Nasrin* wani gurin da'ban ganin *Najib* yana ko'karin dama masa lis'safi su'kuma sunci gaba da shagali na'dan wani lokaci in'da kuma daga bi'sani suka tashi *Na'em* ya'dauki *Amarya'sa* sun'fice abin'su *Najib* kuwa ya'koma gida zuciyar'sa cike da kunci da kuma tarin damuwa a'tare da'shi


*Next Page please*



*By Fauziyya Usman Kogo*

*Ummu Adyan*

{ *Yaron kir'ki* }

{ *08039673554* }
[9/15, 10:05] Bil Fauzee😘 U.Adyan: 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU*


💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*Page 90 to 93*

*Na*

*Fauziyya Usman Kogo*

{ *Bil ~ Fauzee* }

*Marubuciyar ZABINA* ❤

*Saturday 15/9/2018*

*Time 07:31am*


Zaune take tayi zugum kallo daya zakayi mata kafahimci cewar tana tare da damuwa a'tare da i'ta tana haka sai'ga



*Na'em* ya'shigo tare yake da *Nabeela* kasan cewar a'nan gidan yake zaune da matar'sa bayan sun'gaisa


*Na'em* yashiga tambayar'ta *Umma* mai'yake faruwa dake ne haka him taja numfashi tare da fadar sunan'sa


*Na'em* kenan ni'kuwa mai'yake damuwa banda damuwar *Nasrin* wad'da ban'san ya'zanyi da i'ta ba *Na'em* wallahi yanayin *Nasrin* yana matuqar daga hankali'na sosai



Ba'ma i'ta kawai ba har'da *Nasir* wanda shi'ma yana cikin yanayi i'rin ba'ta ni na'rasa dalilin da yasa *Hajiya* ta'nace akan cewar dole sai *Nasir* ya'Auri *Nadiya*



Tin'da yana da wad'da yake So kuma take san'sa abin'da yafi bani mamaki da i'ta shi'ne taurin kan'ta duk da i'rin halin da taga yaran'nan sun'shiga sam hakan baisa ta'canja ra'ayin'ta ba



Am *Umma* kima dena saka wannan damuwar aran'ki gar wani abu yazo yafaru da'ke kawai mubar'wa *Allah* ko'mai tare da nai'man al'khairin'sa *Allah* yayi musu zabi na'gari *Amun*



Bayan kwana biyu a'lokacin *Auran Nasir da Nadiya* saura kwana uku kwance take yayinda kunci yayi yawan gaske a'tare da i'ta tana haka tajiyo wayar'ta na'ruri sai'dai ba'ta daga ba jin'anata kiran'ta ne yasa'ta daya wayar ba'tare data duba mai'kiran'ta ba haka daga wayar kawai tayi ba'tare da tayi magana ba


**** **** **** **** **** ****



Daga ciki ta'jiyo muryar *Hajiya* cike da tashin hankali take magana *Nasrin* kina i'na *Hajiya* lafiya fadamun mai'yake faruwa ni yanzu i'na gida i'na fatan dai ba'abinda yafaru da



*Yaya Nas* *Nasrin Nasir* ne cikin rawar murya tace mai'yafaru da'shi sanar dani *Nasrin* tin'jiya ya'rufe kan'sa a'daki sai ko'karin il'lata kan'sa i'ke yanzu haka ko'karin rataye kan'sa i'ke sai bugun kofar sa muke amma sam yaki ya'yarda ya'bude a'cewar'sa wai kashe kan'sa zaiyi



Innalillahi wa'inna'ilaihi raji'un *Hajiya* dan *Allah* kuyi ko'karin jan'hankalin'sa kafin naqara'so gani'nan tafe yanzu to sai kin'zo sunyi sallama ta'tashi ta'wani fito cikin hanzari sai'dai bata sami ko'wa a'parlor ba



Ta'futa da sauri *Bala* driver ya'tafi ya'sauketa ta'isa gidan tashiga tasame'su sai ai'kin buga masa kofa suke suna kiran sunan'sa amma banza yaki ya'amsa



*Nasrin* kin'qaraso ta'daga mata ka alamar eh am *Hajiya* ku'bani guri zanyi magana da'shi to *Allah* ya'doraki asikelin sa'a *Amin* ta'isa kofar tashiga buga masa kofa cikin wani salo kamar yanda tasa ba da sauri ya'anbaci sunan'ta



*Nasrin* cikin han'zari ya'isa kofa yayi tsaye yana nazari maganar'ce ta'kauda tina'nin'sa


*Yaya Nas* dan *Allah* ka'bude kofar na'shigo i'dan kuma ba'haka ba to kafin ta'qarasa zan'can'ta ya'bude kofar yayinda yake an'batar sunan'ta *Qan'wata* i'ta kuwa kallonsa kawai take ta'juya zata tafi ba'tare da tace da'shi ko'mai ba yayi saurin riko hanun'ta tare da jan'yota da karfi tafa'da jikin'sa yasun'bace'ta tare dayin hugging din'ta yana'mai furta mata kalmar i'na San'ki mai'yasa zaki tafi kibar'ni bayan kin'san i'na rayuwa ne wake



Badan da haka ba da ti'ni najima da shege'wa amma duk da haka shi'ne zaki tafi kibar'ni a'haka ba'tare da kin'furtamin ko'mai ba zo'kiga Yajanyo'ta sun'shiga dakin'sa su *Hajiya* sai kallon'su suke cike da tausayin'su tab'bas tana tausayin'su to amma ba yanda zatayi da alkawari data daukar'wa yayar'ta na cewar



*Nasir* zai'Auri *Nadiya* bayanda ta'iya sai'dai kawai tayi hakuri da buqatar *Yaron'ta* domin farin cikin yayar'ta sun'shiga ciki yace



*Qan'wata* duba kiga na'zama tamkar mahaukaci adalilin Soyayyar'ki ta'zaro i'do sai wani kallon dakin take domin kuwa kusan ko i'na yazane'sa da rubu'tu tashiga karan'tawa


*Qan'wata* wallahi wasun'su da jini'na narubu'ta ba'wai jar tawada bace nayi hakan'ne kawai saboda girman Soyayyar'ki a'gareni magana i'ke cike da kunci yayinda i'danuwan'sa suke zubar da kwalla i'ta kuwa kuka take ba'tare da ta'furta nasa ko'mai ba ta'juya ta'futo ya'bita abaya



Sun'futo sai'dai basu sami ko'wa a'parlor ba *Nasrin* wai i'na zaki ne haka dan *Allah* ki'tsaya ki'saura'ran kin'ji ta'tsaya tsak tare da'kai kallon'ta wani gefe da'ban wato ga part din da *Nasir* zai'zauna da matar'sa ta'juya ta'nufi can



**** **** **** **** **** ****



Shi'kuwa sai wani abin'ta i'ke tamkar rakumi da akala tashiga ciki sai wani kallon gidan take yayi kyau sosai haka'ma an'qawata'sa da kayan ciki masu kyau da tsada tashiga Bedroom



Ta'isa ga wani make'ken gado wanda yaqawa'ta dakin gadon yayi kyau sosai haka'ma an'qawata'sa da wani lafiyay'yen zanin gado abin al'farmar akai kallon'ta ga



*Nasir* wanda banda kallon'ta ba'abinda i'ke cike da bacin rai take magana *Yaya Nas* yanzu a'wannan gidan za'ayi watan'den Soyayya'ta a'cikin wannan dakin za'a yaudari Soyayya'ta sannan kuma a'wannan gadon za'aci Amanar Soyayya'ta



*Yaya Nas* shin'da gaske kana'So na kuwa ko Soyayya'ta i'ya a'baki take bata'kai zuci ba kafada'mun cikin mutuwar jiki yake tafiya har ya'isa gare'ta cikin kasa'kasa da murya tare da tausa'sa yake magana a'a



*Qan'wata* dan *Allah* kidena fadar haka domin kuwa sam Amanar'ki baza'ta ta'ba ciyowa ba ki'sani abin'da ki'ke tina'ni bazai'taba kasan cewar a'tsakani'na da *Nadiya* ba ki'yarda dani domin kuwa i'ya gaskiya'ta nake fada maki ba kuma zan'taba yau'darar'ki ba wannan alkawari na'ne ki'yarda dani please ya'qara sakata jikin'sa Uwa zaisa'ta ciki ya'aife lokaci daya tasami kan'ta da sun'batar'sa a'gefen wuya da kirji ah!!!



Yanisa tare dajan numfashi sai wani i'rin abu yakeji yana yi'masa kai'kawo ajiki ya'dago fuskar'ta shi'ma yashiga sun'batar'ta ta'ko i'na jikin'ta sai wani shafar kan'ta i'ke tamkar wanda yayi gamo ya'kai hanun'sa ga zip din rigar'ta yaja zip din yacire yasa hanun'sa yashafi bayan'ta ganin ba'ta hana'sa yasa yazame rigar da'ke jikin'ta dama doguwar riga ce ti'ni ta'fadi a'qasa sai wani kallon'ta i'ke Wow kyak'kyawan jiki gaskiya zan'So nakasan ce da wannan na'duk i'ya rayuwa'ta i'danuwan'ta a'rufe ya'dauke'ta yadire'ta atsakiyar gado yafa'ra cire kayan da'ke jikin'sa sannan ya'rungo'mo'ta jikin'sa yashiga sun'batar'ta ta'ko i'na sai wani cakwal'kwalata i'ke



Yana wasa da jikin'ta sai wani juyata i'ke tamkar wai'na akan tan'da daga bi'sani kuma ko'mai yaci gaba da faruwa atsakanin'su in'da a'wannan ranar ce




*Nasir* yayi nasarar kawar da budurcin'ta kwance yake yayinda ya'dora'ta ajikin'sa ya'kai bakin'sa dai'dai kun'nan'ta cikin wata yar murya i'ke magana


**** **** **** **** **** ****



*Qan'wata* wallahi ni'sam banajin nagaji da zaki'qara bani dama da na'koma mai'maita'wa please mai'yasa zan'hanaka bayan ni'ma i'na da buqata da hakan kasa'ni i'dan zakayi sau'dubu to ni'sam bazan'taba nu'na nagajiya ba balantana kuma nayi yun'kurin hanaka wannan alkawari na'ne kayi i'ya yinka natab'bata ko'mai yafaru damu So'ne



Lokaci daya farin ciki yashige'sa yaqara yi'mata wata kyak'kyawar runguma tare da bata kyak'kyawar sun'bata ya'kuma'ci gaba da abin'da i'ke har sai yaga abin'da yature'wa buzu nadi sun'kasan anan suna abu daya na'tsayin wani lokaci ki'gafarce ni



*Qan'wata* domin kuwa nasan cewa nabaki wahala a'yau mai'girman da yawan gaske yana da'kyau na'naima maki magani kabar'shi zan'kula da kai'na yanda yaka'mata abin'da nake'So da'kai yanzu mu'tafi kasauke'ni a'gida ok shi'ne yake saka mata kayan'ta bayan yasa'ka nasa yari'qata sun'futo ya'bude mata mota tashiga shi'ma yashiga sun'tafi




Yakai'ta gida tana ko'karin fita ya'riko hanun'ta tare da juyo da fuskar'ta mai'yasaka ki'ke saurin tafiya ba'tare dakin'ce dani ko'mai ba bara kiga yasun'bace'ta a'baki tare da furta mata kalmar I LUV U lokaci daya kuma yanayin'ta ya'sauya



I'danuwan'ta suka fara zubar da kwalla sai kuka cikin rawar murya yake tambayar'ta *Nasrin* mai'yafaru da'ke ne haka mai'yasaka ki'ke kuka dan *Allah* ki'sanar dani ba'ta i'ya cewa da'shi ko'mai ba sai'ma janye jikin'ta tayi daga nata tafita tayi tafiyar'ta yafuto da sauri tayi saurin dakatar da'shi tare da fadin dan *Allah* da girman *Allah* garka bini kawai kayi tafiyar'ka ta'juya tayi tafiyar'ta ya'bita da kallo har tashige cike da kunci yashiga mota ya'tafi yayinda damuwa tayi yawan gaske a'tare da'shi





Su *Abba* na'zaune a'parlor tashigo da gudu ta'shige dakin'ta ba'tare data'yi ko sallama ba balantana kuma ta'iya yi'musu magana cike da rudani sun'shiga an'batar sunan'ta sai'dai ba'ta amsa'ba *Umma* ta'tashi ta'bita sai'dai kuma tayi rashin sa'a saboda ta'rufe kofar aciki ta'kuma buga amma ba'ta bude'ba


*Najib* kuwa ya'futa dan'ganin ko zai'ga wani abin amma bai'ga ko'mai ba yana hanyar zuwa part din *Na'em* yaci karo da'su zasu tafi part din'su


**** **** **** **** **** ****



*Najib* qlau ka'ke kuwa am *Na'em* *Nasrin* tashiga gurin'ku kuwa a'a mai'yafaru da i'ta ne yanzu ne muna zaune a'parlor sai'ga ta tashigo ta'nufa dakin'ta da gudu tana kuka kuma ta'rufe kofar'ta balantana asan halinda take kai Subhanalillah



*Nasrin* *Allah* yakawo maki saukin damuwar'ki *Amin* sun'shiga ciki sun'sami *Umma* sai ai'kin buga mata kofa take amma sam taki ta'bude


*Nabeela* ma ta'ta'yata amma duk da haka ba'ta bude ba dan dole suka hakura suka bar'ta



I'ta kuwa tana shiga ciki toilet ta'fada ta'hada ruwan dimi tashiga ciki tayi wani kwance cikin bahon wanka ta'wani lumshe i'danuwan'ta ba'abinda take gani acikin duhun i'danuwan'ta face abin'da yafaru yafaru atsakanin'ta da *Nasir*


**** **** **** **** **** ****



Lokaci daya jikin'ta yada'da mutuwa bayan tayi wanka ta'futo kaya kawai ta'iya saka'wa ta'haye gado tayi kwanci'yarta tanaji su *Nabeela* suna buga mata kofa amma taga'gara budewa



*Nasir* ya'isa gida cike da damuwa narashin sanan damuwar *Nasrin* wannan ne abin'da yafi damun'sa fiye da ko'mai abin'da yafi'so kuma shi'ne yasan damuwar'ta domin ya'iya taimakon'ta yashiga nazari da tina'nin miye mafuta.......



*Nest page please*


*By Fauziyya Usman Kogo*

*Ummu Adyan*

{ *Yaron kir'ki* }

{ *08039673554* }
[9/16, 14:07] Bil Fauzee😘 U.Adyan: 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU*


💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*Page 94 to 96*


*Na*


*Fauziyya Usman Kogo*


{ *Bil ~ Fauzee* }


*Marubuciyar ZABINA* ❤


*Sunday 16/9/2018*


*Time 09:48am*



To rana bata qarya sai'dai uwar 'ya taji kunya a'ranar jumu'a ce a'ka daura *Auran Nasir Muhammad da Nadiya Sani*


Kasan cewar *Nasir* bai'shirya ko'mai na biki ba yasa yan Uwa da abokan ar'ziki suka shirya musu Dina wad'da ta'gawur'ta


Misalin karfe *08:30pm* suka halar'ci gurin Dina Amarya da qawayen'ta duk suna gurin amma ba Ango ace warsa sam bazai'halar'ci wannan bikin ba sai'da akayi kamar anayi amma duk da haka sam bai'yarda ya'tafi ba



Har sai'da *Hajiya* tayi'ta rar'rashin'sa tare da lal'laba'sa tana basa magana tare da nu'na bacin ran'ta sannan daga bi'sani *Allah* yadora su akan tafarkin sa'a suka samu ya'iya tafiya



Zaune kawai yake amma sam bashida suku'ni haka'ma duk in'da ya'kai kallonsa fuskar *Nasrin* yake gani yayinda yake jiyo sautin muryar'ta tana yi'masa magana



Haba *Yaya Nas* ni'kuwa wane i'rin zunubi na'aikata a'gare'ka dana can'can'ci i'rin wannan mum'munan hukun'ci daga gare'ka mai'yasa zaka yarda da *Auran Nadiya* bayan kasan cewar kai'kadai nake So yanzu a'haka kayimin adal'ci kenan amma ba'komai zan'yafema



Sai'dai kuma kasa'ni wallahi daga yau bazaka ko'ma gani'na ba ko kaji labari'na balantana kuma ka'iya'jin murya'ta zan'tafi tafiya ta'har a'bada


*Yaya Nas* wallahi kashe kaina zanyi domin kuwa mutuwa i'ta ce hukuncin daya dace dani a'yanzu sai an'jima fatan al'khairi mizai'gani kawai sai'ta da'bawa cikin'ta yuqa


**** **** **** **** **** ****



Cike da firgici cikin daga murya yake furta a'a *Nasrin* dan *Allah* kidena ya'wani mike tsaye ya'nufi gun'ta da sauri *Nazir* yari'kosa yana an'batar sunan'sa


*Nasir* qlau ka'ke kuwa *Nazir* mai'yasaka ka'ke tambaya'na bayan agaban'ka kana ganin abin'da yake faruwa kamar'me fa mai'yasaka zaka tambaya bayan ga



*Nasrin* nan kana gani kwance cikin jini yana da'kyau mu'fara tai'makon'ta i'dan ya'So sai muyi wannan zan'can daga baya cike da rudani *Nazir* yake magana


*Nasir Nasrin* fa kace tana i'na *Nazir* shin'wai'kai makawo ne ko baka gani ga *Nasrin* nan a'gaban'mu sannan kuma zaka wani tambiye'ni i'ta dan *Allah* ni kasake'ni i'dan kai bazaka i'ya tai'makon'ta ba kasake'ni nace ya'fada cikin tsawa tare da daga murya ai'kuwa nan kallo ya'koma gun'su



*Nazir* yasake'sa domin kuwa zuwa wannan lokacin ya'fahimci cewar yasoma fita haiyacin'sa shi'kuwa ya'nufi gun'da yake ganin *Nasrin* sai'dai ko'da zai'isa gurin sai'ya ga an'sauya mata guri gata kuma sai kiran'sa take tana kukan nai'man taimako yanasan yatai'make'ta to amma bai'san yazaiyi ba



Sai wani yawo yake yana an'batar sunan'ta *Qan'wata* taya zan'iya tai'makon'ki bayan na'gagara i'ya kaiwa gare'ki wannan abin yayi matuqar caja masa kai



Cike da kunci da bakin ciki hadi da bacin rai yasa yadin'ga buga kan'sa ga'jikin bango wanda kuma wannan dalilin ne yayi sanadin rashin lafiyar'sa ta'tashi haka aka din'ga jifa da'shi ya'fada'nan- yafada'nan kuma duk acikin'su ba wani wanda yake da kwarin guiwar kaiwa gun'sa



Haki'ka yayi matuqar basu tausayi daya wan'suma kuka suke na'ganin halin'da i'ke ciki *Nazir* yashiga kiran layin *Nasrin* wad'da take a'gida cike da kuncin rashin abin Qaunar'ta ganin yajima yana kiran layin'ta kuma bata daga ba yasa'sa kiran layin *Umma*



**** **** **** **** **** ****




Ta'daga bayan sun'gaisa yashiga tambayar'ta *Nasrin* am *Umma* dan *Allah Nasrin fa* am tana'nan ya'akai ne i'na san ki'hadani da i'ta da akwai abin'da nake'So na'fada mata na'kira layin'ta bata daga ba to shikenan bara nakai'mata ok ta'tashi ta'nufi dakin



*Nasrin* tasame'ta cikin wani irin yanayi mara da'di ta'isa gun'ta cike da tausayin'ta ta'zauna tare da an'batar sunan'ta



*Nasrin Nazir* yake'san zakuyi magana ya'kira layin'ki baki daga ba shiru ko kallon'ta batayi ba balantana kuma ta'iya amsa mata duk *Nazir* yana jin'su yace am



*Umma* nasan cewa a'yanayin da *Nasrin* take ba lallai ta'iya magana ba abin'da nake'So da'ke shi'ne kawai ki'sani a speaker to shikenan ta'saka ta'yanda i'dan yayi magana zataji to yanzu zaka'iya fadar ko'mai domin kuwa zataji'ka ok nagode *Umma*




Am *Nasrin* nasan cewar sam ba'kya cikin da'din rai to amma duk da haka yana da'kyau na'kira ki ga ceton rai *Nasrin* ba'wai asibiti zaki ba a'a *Yayan'ki* ne zaki ceta i'na nufin *Nasir* domin kuwa yana cikin wani i'rin yanayi ne wanda yafi naki cutuwa



*Nasrin* i'dan zaki saurara da'kyau zaki i'ya jiyo'sa zuwa yanzu duk ya'il'lata jikin'sa yasami rau'nuka masu yawa ajiki *Nasrin* wallahi tin'da nake ban'taba ganin *Nasir* acikin i'rin tashin hankali ba kamar na'yau gashi kuma abin takai'ci munga'ga tai'makon'sa da ko'mai kawai mun'zuba masa i'do sai kallonsa muke



*Nasrin* i'dan zaki'iya dan *Allah* kizo gare'sa *Nasrin* zuwa yanzu yaka'mata kice dani wani abu shin'zaki'zo

8 / 11