Burin iyayenmu Shine Namu Compelet Fauziyya Usman Kogo.txt

Author :  Fauziyya Usman Kogo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   4 / 11

9K to 12K   out of 33K words

i'ta am kin'ga


*Nasrin* dan *Allah* kiyi hakuri wallahi sam ban'san abin'da yakawo *Nasir* gare'ki ba wannan yasani sanar da'shi gaskiyar cewa kin'futa tare da *Najib*


Amma duk da haka i'na mai'baki hakuri ki'gafarce ni 'yata ba'komai *Umma'na* ta'juya zata futa domin zuwa gare'sa har ta'kai kofa ta'kuma dawo ta'isa in'da


*Na'em* am *Yaya* dan *Allah* bani aron motar'ka OK yaciro yaba'ta cike da mamaki

*Najib* yace *Qan'wata* ba akwai mukul'li a'hanun'ki ba mai'yasa bazaki tafi da mota'na ba ba'komai ok to mu'tafi naraka'ki a'a nagode ta'juya ta'fice abin'ta sun'bita da kallo


**** **** **** *""* **** ****


Ta'isa gidan'su *Nasir* sai'dai tayi rashin sa'a domin kuwa bai'ya gida bayan ta'gaisa da *Hajiya* tashiga tambayar


*Nasir* cike da mamakin'ta *Hajiya* take magana am *Nasrin* kina'san ki'fadamin cewar

*Nasir* bai'tafi gunki ba a'a ya'tafi sai'dai yasa'mu na'futa wannan yasa bai'saman a'gida ba bayan na'dawo ne *Umma'na* take sanar dani cewar ya'tafi shi'ne na'zo domin haduwa da'shi


*Allah* sarki ashe ba'ku hadu'ba eh ai'kuwa tin'da ya'futa bai'dawo ba to bara najira naga daeowar'sa to shikenan ta'zauna sunci gaba da fira da *Hajiya*


Suna cikin fira suka'ji ana buga mu'su kofa cikin hanzari *Nasrin* ta'tashi ta'tafi ta'bude kofa mst tadan'ja tsaki tare da an'batar sunan'ta


Mara'ba da *Nadiya* yauwa *Aunty Nasrin* ashe kina gidan eh tashigo ciki ta'nufi gurin *Hajiya* tana murmushi *Hajiya* ta'tare'ta da murmushi sannun'ki da zuwa yauwa


*Hajiya* *Nasrin* sai kallonsu take cike da kunci ganin tajima a'gidan kuma *Nasir* bai'dawo ba yasa'ta yiwa *Hajiya* sallama ta'tafi


Ta'dawo gida zuciyar'ta cike da kunci kai'tsaye dakin'ta ta'nufa ba'tare da tayiwa ko'wa magana ba hakan yatab'batar mu'su da cewar akwai matsala


*Umma* ta'tashi tasame'ta adaki Zaune tsakiyar gado ba kuka take ba amma i'danuwan'ta kwalla suke zubar wa tamkar da an'kun'na fan'fo


Subhanalillah da sauri ta'isa gun'da take ta'zauna tare da kwan'to da kan'ta ga kafadar'ta

*Nasrin* mai'yake faruwa da'ke ne haka shin'kin sami haduwa da *Nasir* kuwa ta'girgiza ka tare da furta a'a


*Umma* na'tafi amma ban'same'sa a'gida ba na'kuma kira layin'sa yana ringing amma bai'daga ba hakan yatab'batar min'da cewar yayi fishi dani fishi sosai

*Umma* wallahi i'na'jin tsoro domin kuwa fishin *Yaya Nas* baqaramin qalubale ba'ne a'gareni kiyi hakuri *Nasrin* kidena kuka domin kuwa natab'bata


*Nasir* ma yana acikin yanayi i'rin naki sam bazai'taba kasan cewa acikin farin ciki ba face yana tare dake ki'sani dukanin'ku farin cikin'ku yana farawa ne na'ce yana samuwa ne


A'lokacin da kun'ka kasance a'tare da juna yaka'mata kiyar'da da hakan domin kuwa ni'ma kai'na najima da fahimtar hakan kiyi hakuri ko'mai zaizo ya'wuce kin'ji ta'daga mata ka alamar to


**** **** **** **** **** ****


Yauwa yarinyar kir'ki *Allah* yai'maki albar'ka *Amun*

Misalin karfe *08:30pm* *Nasir* ya'dawo gida yasami *Hajiya* tare da *Nadiya* sai fira suke cikin raha wasa da dariya oyoyo


*Yaya Nasir* yauwa *Nadiya* yaushe ki'ka'zo da jimawa to sannun'ki da zuwa yauwa am *Yaya Nasir* i'na *Aunty Nasrin* ko'da yake nasame'ta a'nan ai'haba tayi murmushi ko kana'san kace dani ba'kasan tazo ba eh


Ai'kuwa tazo ta'kuwa kyauta sai kuma zuwa wannan lokacin ne ya'iya gaisa'wa da *Hajiya*

*Nasir* yau i'na kashiga ne haka saboda nasan baka tare da *Nasrin* saboda tazo'nan naiman'ka ta'kuma jima a'nan amma har ta'tafi baka dawo ba sai yanzu kake dawo'wa fadamin daga i'na kake


Ha!!! *Hajiya* i'na tare da'su *Nazir* yau gaba daya tare muka wuni sai yanzu muka rabu nake dawo'wa gida *Allah* sarki to amma mai'yasa da


*Nasrin* taki'ra layinka baka daga ba lokacin bana tare da wayar *Nasir* na'am wani abu yana faruwa da'kai fadamin miye'shi ba'komai *Hajiya* a'a


*Nasir* domin kuwa i'na ganin damuwa a'tare da'kai ba'komai *Hajiya* kawai gajiya ce to shikenan *Allah* ya'kyauta *Amin* ya'tashi ya'nufi dakin'sa am

*Nasir* i'dan kashirya kafito kaci abinci ok yafi'ce abin'sa sun'bisa da kallo

Kwance kawai take amma banda juyi ba'abinda take taki'ra layin *Nasir* har bata'san ada'diba amma yaki yada'ga to mai'yasa


*Yaya Nas* zaiyi fishi dani har haka mai'yasa yake azab'tar dani da rashin'sa mai'yasa sam bai'ya yiwa taren'mu adal'ci yanzu ya'yakesan nayi


Mai'yasa zai'cutar dani da rashin'sa ko'dan bai'san girman rashin'sa a'gareni ba shin'baisan cewar hakan il'la ce mai'matukar girma agareni ba ta'fada tare da saban'ta kukan'ta


Tana haka tajiyo wayar'ta na'ruri ta'kai hanun'ta ta'daga tare da an'batar sunan'ta *Nafisa* barka da dare Yauwa

*Nasrin* da fatan ban'tashe'kiba a'a to yakike dazu duk muna tare ke'ce kawai babu nan tashiga sanar da i'ta i'rin yawace-yawan'can da sukai


*Allah* sarki gaskiya naso ace dani amma ba'komai wata rana za'ayi dani. *Insha Allah* am dafatan dai

*Yaya Nas* yasanar dake zan'can *Birthday na* gobe eh ok to dan *Allah* kishigo dau'wuri ok yauwa sunyi sallama

Ha!!! Tanisa tare da ajiyar zuciya tana mai'anbatar sunan *Nasir*

*Yaya Nas* ta'fada tare da rufe i'danuwan'ta haka'ma ba'abinda take gani acikin duhun i'danuwan'ta face fuskar *Nasir* haka'ma a'wannan daren bata i'ya barci ba


*Next page please*


*By Fauziyya Usman Kogo*

*Ummu Adyan*

{ *Yaron kir'ki* }

{ *08039673554* }
[9/3, 19:22] Bil Fauzee😘 U.Adyan: 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU*


💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*Page 69 to 71*

*Na*

*Fauziyya Usman Kogo*

{ *Bil ~ Fauzee* }

*Marubuciyar ZABINA* ❤

*Monday 03/9/2018*

*Time 10:52am*


*Missing you sister Bil'ly Kd😘 haka'ma ya'fa ka'mata kida'wo haka domin kuwa yaron'ki ya'yi ramar rashin'ki haka'ma nayi wannan page din musam'man saboda ke da fatan ke dana tare da'ke duk kuna cikin koshin lafiya Allah yasa Amin*


Bayan ta'idar da sallar asuba tashiga kiran layin

*Nasir* amma sai a'karo na uku sannan ya'iya daga'wa kafin ta'furta ko'mai yayi mata rigagi


Hellow *Nadee* da fatan kin'wayi safiyar yau cikin koshin lafiya am dama kuwa yanzu nake tina'nin kiran layin'ki sai gashi kin'yimin rigagi


Am dama so nake ki'shiry zuwa an'jima kadan domin kuwa da akwai gun'da nake'san kira'kani

Hellow *Nadee* yadai naji kinyi shiru mai'yasaka bazakiyi magana ba ko wani abu yana faruwa da'ke ne dan *Allah* ki'sanar dani kin'ji


*Nadiya* dan *Allah* kiyi'mun magana am to tin'da bazaki magana ba bara na'zo nasame'ki a'daki tayi saurin kashe wayar'ta tare da sakin wani saban kuka


Na'shiga uku'na yau kuma ni *Yaya Nas* yake kira da *Nadiya* innalillahi wa'inna'ilaihi raji'un ta'tashi tashiga ban'daki ta'watsa ruwa ta'futo ta'shirya


Ta'futo tasami *Umma* akicin bayan sun'gaisa tasanar da i'ta cewar zata futa

*Nasrin* i'na kuma zaki yanzu da sanyin safiya *Umma* i'na san na'hadu da

*Yaya Nas* ne wannan yasa zan'futa yanzu nafahim'ceki to amma wazai'kai'ki naga duk basu tashi ba eh dama ni zan'tafi da kai'na


Mukul'lin motar *Yaya Na'em* yana tare dani da motar'sa zan'tafi to amma da kin'fara break past garki damu yanzu zan'dawo to shikenan adawo lafiya *Allah yasa Amin*


Ta'juya ta'fice *Umma* ta'bita da kallo har'ta fice sannan taci gaba da abin'da take bayan ta'qarasa ta'nufi dakin'ta ta'shirya


Bayan wani lokaci zaune suke dukan'su *Nasrin* ce kawai babu *Najib* yashiga tambayar *Umma* i'na

*Nasrin* am *Umma* wai mai *Nasrin* takeyi ne a'daki har yanzu ba'ta futo ba tayi dan gajeran murmushi *Najib* kenan ai


*Nasrin* ba'ta gidan'nan i'na ta'tafi da sayin safiya haka ha!!! Taja numfashi sam bai'kamata ka'tambaya ba domin kuwa natab'bata dukan'ku kun'san in'da ta'nufa


*Nasrin* sam ba'ta da wani gurin zuwa face gidan'su *Nasir* sai'ma yanzu daga baya da'ta hadu da'su *Nabeela* take dan ziyar'tar'su akai'akai


Amma *Umma* mai *Nasrin* zatayi agidan'su *Nasir* yanzu ko'ma miye ai'sai tayi masa waya zaka i'ya tambayar'ta dalilin'ta bayan ta'dawo

Haka'ma da ka'ke zan'can taki'ra layin'sa kasa'ni ko taki'ra network ya'hanata samun'sa ko bai'ya kusa bai'daga ba ko wani abu maka'mancin wannan


*Najib* tin'da kaga *Nasrin* ta'futa yanzu to dole wani muhim'man abu yafitar da i'ta dan haka kadena shak'ka a'a *Umma* wallahi ni'sam bana da wata shak'ka akan *Qan'wata*


Dan kuwa akullum cikin kyauta'ta mata zato nake kiyar'da dani *Najib* kenan ai'dajima'wa na'yarda da'kai amma *Umma* dame ta'tafi da motar


**** **** **** **** **** ****


*Na'em* ok *Allah* ya'dawo da i'ta lafiya sun'amsa da *Amin*

*Nasrin* ta'isa gidan'su *Nasir* tashiga ciki sai'dai ba'ta sami ko'wa a'parlor ba wannan yasa kai'tsaye ta'nufa dakin


*Nasir* sannu a'hankali take tura kofar har ta'bude tashiga ciki ta'mayar da kofar ta'rufe shigowar'ta tayi dai'dai da fitowar'sa daga gurin wanka


Yayi tsaye jikin kofa sai kallon'ta i'ke kasan cewar taba'sa baya wannan yasa bata'san abin'da yake faruwa ba tajuyo tare da'kai kallon'ta ga gadon'sa domin kuwa a'tinanin'ta yana kan'gado


Lokaci daya tayi i'do biyu da'shi tsaye jikin kofa daga'shi sai towel wanda tsayin'sa i'ya cin'ya

Tayi tsaye tana kallon'sa shi'ma kallon'ta i'ke sun'jima a'haka ba'tare da sunce da junan'su kanzal ba sannu a'hankali take tafiya tamkar da tana tausayin qasa har'ta i'sa gun'da yake


Kafin ta'isa gare'sa ta'fara i'sa in'da wani qaramin towels ta'dauka sannan ta'isa gare'sa ba'tare da tace da'shi ko'mai ba ta'janyo hanun'sa shi'kuwa ya'bita ba'tare


Da yasan i'na zata kai'sa ba ta'nufi bakin madubi da'shi taja masa kujera tare da zaunar da'shi tasa towel din'da yake hanun'ta tana tsane masa ruwan jiki bayan ta'gama wannan


Tashiga shafa masa mai ta'shirya'sa tsab ta'gyara masa kan'sa dama sajwn fuskar'sa tamkar wani *Qanin'ta* ko *Yaron'ta* yayi kyau sosai bayan ta'gama ta'kuma nufi


**** **** **** **** **** ****


Durowa ta'dauko masa kaya ta'koma dawo'wa gun'sa tariqa'sa ya'tashi ta'fara feshe masa jiki da rira're ta'ko i'na sannan ta'soma saka'masa Shi'dai kallon'ta kawai i'ke har'ta qarasa


Yayi kyau sosai tasami kan'ta dajin tana'san ta'sunba'cesa a'ka sai'dai yafita tsayi ta'dora qafa'fun'ta kan'nasa tare dayin dogon wuya ta'sunba'cesa aka tare da shafar fuskar'sa ha!!!


Yaja numfashi tare da sauke ajiyar zuciya ta'sauke qafa'fun'ta daga nasa ta'juya zata tafi ba'tare da ta'furta masa ko'mai ba yayinda take zubar da kwalla yayi saurin dakatar da i'ta ta'hanyar riko hanun'ta


Tare da jan'yota tafa'da jikin'sa yasa hana'yensa ya'rungume'ta i'ta kuwa tayi kwance jikin'sa cikin wata yar murya yake magana i'na godiya sosai abi'sa wannan gata dana samu agurin'ki


I'na fatan gobe'ma zaki dawo domin ki'qara yi'mun i'rin haka shiru batayi magana ba jin'shirun yayi yawa yasa'sa dago fuskar'ta wad'da tayi mata ado da kwalla yashiga girgiza mata ka a'a


*Qan'wata* dan *Allah* kidena *Allah* bana'So ki'amsamin gobe zaki dawo kiyi'mun i'rin haka ta'girgiza masa ka alamar a'a mai'yasa saboda kana fishi dani kuma fishi sosai


A'a *Nasrin* dan *Allah* kidena fadar haka domin kuwa ni'sam bana fishi da'ke haka'ma bazan'taba fishi da'ke ba ni da

*Yaya Najib* nake shi'da yake ko'karin kul'la wata ala'qa a'tare da'ke bayan wad'da ku'ke da i'ta


*Nasrin* kin'fi ko'wa sanin cewar sam bana'san ganin ko'wa atare da'ke amma abin takai'cin shi'ne ke'sam kin'gagara fahimtar hakan


Ni kuma gani da saurin fishi da kuma zuciya wanda wannan dalilin ne yasa yanzu muka fiye samun sabani atsakanin'mu


**** **** **** **** **** ****


Amma zanyi ko'karin ganin na'adana fishina dama zafin raina domin kawai farin cikin'ki *Yaya Nas* zuwa yanzu yakamata ace kayarda da cewar ba'abinda yake a'tsakani'na da


*Yaya Najib* domin kuwa yarda hakan ne kawai zai'kawo farin ciki atsakanin'mu kamar yanda muke a'baya garki damu

*Nasrin Insha Allah* ko'mai ya'wuce nagode *Yayana* to kidena zubar da wadan'nan hawayen'naki masu tsananin tsada da kuma daraja yashiga share mata kwalla tare da sun'batar'ta a'ka


Am to ki'amsamin gobe zaki dawo ki'koma shirya'ni zan'duba yuwuwar hakan ta'fada tana murmushi shi'ma murmushin i'ke am


*Yaya Nas* zuwa yanzu yaka'mata mu'koma parlor Mai'yasa shiru ba'ta amsa ba sai kuma zuwa wannan lokacin ne suka sake juna daga hugging din da sukai


Sun'fito parlor sai'dai har zuwa wannan lokacin ba ko'wa a'parlor suna ko'karin zama sai'ga

*Nadiya* ta'futo cike da mamakin ganin'ta tace to'fa maraba da *Aunty Nasrin* yauwa *Nadiya* da fatan kina lafiya i'na qlau yasu *Umma* suna lafiya *masha Allah* suna haka sai'ga *Hajiya* ta'futo sun'gaisa gaba daya


Bajima'wa suka tashi suka nufi gurin break past bayan sun'qarasa *Nasrin* ta'tashi tayi sallama dasu *Hajiya* tafito


*Nasir* ya'bita a'baya yayi mata rakiya har bakin mota am *Nasrin* yanzu i'na zaki gida to yaushe zaki tafi gurin

*Nafisa* sai zuwa an'jima ok to kijira'ni sai mu'tafi tare ok sai kazo sunyi sallama ta'tafi ya'bita da kallo har'ta fice sannan ya'koma ciki ransa fari kal


Ta'isa gida ran'ta fari kal kallo daya *Umma* tayi mata ya'fahimci cewar tana tare da farin ciki hakan yatab'batar mata da cewar tadai'daita tsakanin'ta da


*Nasir* sannu da zuwa yarinya'ta yauwa *Umma'na* bayan ta'zauna ta'gaisa dasu *Na'em* ganin bataga *Abban'ta* ba yasa'ta tambayar'sa *Abban'ki* ya'futa to *Allah* ya'dawo da'shi lafiya sun'amsa da *Amin*


Misalin karfe *04:30pm* *Nasir* yazo dau'kan'ta domin zuwa Birthday din *Nafisa* Sun'isa gurin sun'kuma gabatar da ko'mai cikin kyak'kyawan yanayi haka'ma sun'jima anan sai bayan wani lokaci suka tashi


*Next page please*


*By Fauziyya Usman Kogo*

*Ummu Adyan*

{ *Yaron kir'ki* }

{ *08039673554* }
[9/4, 17:46] Bil Fauzee😘 U.Adyan: 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU*


💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*page 72 to 75*

*Na*

*Fauziyya Usman Kogo*

{ *Bil ~ Fauzee* }

*Marubuciyar ZABINA* ❤

*Tuesday 04/9/2018*

*Time 06:49am*


*Yaya Nas* yanzu shikenan tafiya zakayi kabar'ni har na'tsayin kwanaki biyu atinanin'ka wannan adal'ci ne


Shin'kai bakajin ko'mai a'ranka dama zuciyar'ka shin baka tina'nin hakan wani qalubale ne gare'mu a'rayuwa


Ni'dai gaskiya bana'So kawai ka'hakura da wannan tafiyar


Wani i'rin kallo yake yi'mata cikin tausa'sa murya yake magana da i'ta


Haba *Qan'wata* haba *Nasrin* wallahi tallahi sam ban'taba tina'nin hakan daga gare'ki ba shin'nikuwa *Yayan'ki* ne ko'dai zuwa yanzu ki'sauyani


Haba *Yaya Nas* mai'yasaka kake fadar haka taya ka'ke i'rin wannan tina'nin taya'ma zakayi tina'nin zan'iya sauya'ka ko ma'tsayin'ka


Wannan sam ba'abinda yake yuwu ba'ne yaka'mata kasan da haka to naji amma

*Nasrin* mai'yasa sam babu tina'nin zuwa bikin *Aisha* a'tare da'ke shin'itadin ba dan'gin'ki ba'ce fadamun ko ba'ta daya daga cikin a'halin'ki i'na san ki'sanar dani


*Nasrin* ko kin'manta wace'ce *Aisha* agare'ni lallai yana da'kyau na'tunasar da'ke to i'ta din taka'sance Yar Qanwar *Hajiya* ce haka'ma takasan ce Yaya


*Nadiya* na'kuwa'san kin'san da hakan kin'ga kuwa muna da kusan'ci da i'ta sosai amma duk da haka kice bazaki bikin'ta ba


*Yaya Nas* nifa bance ba'zani ba to naji baki fada'ba amma mai'yasa zakiyi zan'can wai zan'tafi nabar'ki na'tsayin kwanaki biyu


Nasrin ke kin'sani tin'kwanaki uku da suka shige yaka'mata ace i'na Yola amma saboda tina'nin tafiya da'ke yasa'ka har yanzu nake a'nan


Haka'ma tin'jiya *Hajiya* take kira'na a'waya akan zuwa'na amma ba'wani labari zuwa yanzu har ta'soma fada dani wannan yasa dole zamu tafi zuwa gobe


Domin kuwa sam bana'san *Hajiya* takai'ga fishi dabi amma har shi'ne ki'ke yi'mun zan'can wai zan'tafi na'barki taya ki'ke tina'nin zan tafi nabar'ki


Mai'yasaka ki'ke da i'rin wannan tina'nin a'tare da'ke am kayi hakuri


*Yaya Nas* ni dama i'na da tina'nin zuwa *Auran Aisha* to amma sai nake ganin kamar *Abba* nazai'barni ba wannan yasa har kaji na fadi haka amma duk da haka i'na mai'nai'man afuwarka


Dan *Allah* kagafar'ceni *Nasrin* ki'ka ce *Abba* bazai'barki zuwa bikin *Aisha* shiru ba'ta yi magana ba ki'amsamin mana bazai'barki ba haka ne ki'amsamin har zuwa wannan lokacin ba'ta i'ya cewa da'shi ko'mai ok


**** **** **** **** **** ****


Ya'tashi yashiga ciki kai'tsaye gun *Abba* yanu'fa ya'zauna daga gefen'sa cikin wata yar murya yake magana tamkar da zaiyi masa kuka am


*Abba* dan *Allah* ka'sanar dani wata gaskiya i'na jin'ka *Nasir*

*Abba* shin'ni dan'ka ne dan *Allah* ka'amsamin *Nasir* mai'yake faruwa ne *Abba* kafara am'samin tukun ni dan'ka ne eh to *Alhamdulillah* am


*Abba* shin wane i'rin matsayi ne kabani shin'kaba'ni matsayi i'rin na *Yaya Na'em da Yaya Najib*

4 / 11