Author : Fauziyya Usman Kogo Category : Romantic Hausa Novels
tina'nin ko gidan'su daya ganin tare ake suke zuwa kuma tare suke ko'ma wa
Haka'ma akullum ako yaushe suna tare da juna sam ba'abinda yake raba'su tamkar jini da ji'jiya sannan kuma gashi
*Nasrin* tana kiran *Nasir* da *Yaya Nas* wannan ne ya'qara tab'batar masu da cewar yan gida daya ne
**** **** **** **** **** ****
Wani yam'ma'ci ya'dawo daga makaranta kallo daya *Hajiya* tayi masa tafahimci cewar agajiye yake
*Hajiya* ta'tashi ta'rmtaro'sa tare da zaunar da'shi ya'akai ne mai'yake faruwa da'kai ne haka fadamun naji
*Hajiya* barci nake'ji i'dona sunyi nauyi sai wani rufe'mun suke ai'ya sannu *Yarona* *Allah* yatai'maka ya'kuma maka ka'karasa wannan karatun ka'huta
Sai wani kallo yake mata cikin rawar murya yace *Hajiya* yanaji kin'yi addu'a baki saka *Qan'wata* ba gaskiya banji da'di ba
Yaka'mata ki'sani ni'da *Nasrin* sam ba'ma da wani ban'banci haka'ma a'gidan'su sam ba'a ban'bantani da sauran 'ya'yan gidan
Yanzu haka ko abinci zasu'ci sai an'kira ni a'waya aji i'dan zan'shiga domin su jira zuwana amma shi'ne ke har zakiyi'mun addu'a ba'tare da kin'hada
*Nasrin* ba gaskiya wannan bab'ban zunubi ne *Hajiya* dan haka yaka'mata ki'kiyaye daga qarshe kuma abin'da na'fada i'dan yaba'ta ranki dan *Allah* ki'gafarce ni
Yana'kai qarshen maganar'sa ya'tashi ya'nufi dakin'sa ba'tare da yajira yaji mai'zata fada ba tabisa da kallo cike dajin mamakin'sa ha!!!
Tanisa tare dajan numfashi tana magana da zuciyar'ta
*Nasir* kenan shi'da bashida wani zance face na *Nasrin* haka'ma ba wani abin'da yake da matuqar muhim'man'ci agare'sa face
*Nasrin* magana daya biyu *Nasrin! Nasrin!! Nasrin!!!* duk abin'da zanyi masa sai yace sai nayi da *Nasrin* i'dan kuma ba haka ba ya'kama fishi yana ba'ta fuska tamkar wanda a'ka yiwa wani laifi
*Subhanalillah* to yazanyi i'dan har i'na buqatar farin cikin yarona to yazame'men dole nayi masa ko'mai tare da
*Nasrin* ko'da kuwa addu'a ce ha! *Allah* ya'kyauta *Amin* ta'tashi ta'nufi dakin'sa tasa'mesa kwance i'danuwan'sa arufe amma kuma tafahimci cewar
Ba barci i'ke ba ganin yaji shigowar'ta amma bai'yi ko motsi ba tafahimci cewar yayi fishi ho! tagirgiza ka tare da i'sa gun'da yake ta'zauna daga gefen'sa tare da an'batar sunan'sa
*Nasir* shiru bai'amsa ba haba *Nasir* gardai fishi ka'ke dani akan *Nasrin* to kaga dan *Allah* kayi hakuri kabar ko'mai ya'wuce *Insha Allah* nadena daga yau sam bazan'qara yima ko'mai ba face na'hada da
*Nasrin* dan'na *Allah* kayarda dani domin kuwa i'ya gaskiya'ta nake fada'ma sai zuwa wannan lokacin yayi motsi sannu a'hankali yake bude i'danuwan'sa har suka bude
Sunyi i'do biyu da juna gaskiya zanyi matuqar farin ciki i'dan har ki'ka ai'kata abin'da ki'ka fada haka'ma da wannan nake da'da nai'man afuwar'ki dan *Allah* ki'gafarce ni
Tayi murmushi a'a *Nasir* ni'sam baka yi'mun ko'mai ba dan haka kadena bani hakuri to i'na godiya
*Hajiya'ta* ya'fada yana murmushi i'ta'ma murmushin take *Hajiya* barci zanyi yo *Nasir* atashi lafiya *Allah yasa Amin* ya'rufe i'danuwan'sa bajimawa barci ya'dauke'sa
**** **** **** **** **** ****
I'ta kuwa tasaka'sa aga tana kallo ganin yajima yana barci yasa'ta tashi tafita
*Nasir* yajima yana barci bai'tashi ba sai gura'ren magrib ko'shi ringing din wayar'sa ne yatashe'sa ya'kai hanun'sa ya'daga tare da karawa ga kun'ne cikin muryar barci yake magana
Hellow *Qan'wata* yanayin da taji muryar'sa tafahimci cewar barci yake wannan yasa batayi magana ba sai'dai'ma ta'yanke kiran shi'kuwa yashiga kiran layin'ta
Tada'ga mai'yasa ki'ka yan'ke kiran kayi barcin'ka an'jima nayi waya a'a ki'bari kawai domin kuwa nafi buqatar waya da'ke fiye danayi barci
To ni'kuma i'na san'kayi barci to shikenan zanyi tin'da kina buqatar nayi amma i'dan a'ka kira magrib ki'tashe ni ok sunyi sallama ya'ajiye wayar tare da fadar sunan'ta
*Nasrin* ya'fada tare da rufe i'danuwan'sa yaci gaba da barci haka'ma acan gurin
*Nasrin* ta'ajiye wayar tare da rufe i'danuwan'ta tana mai'anbatar sunan'sa
*Yaya Nas* wallahi kana birge'ni sosai lokaci daya tina'nin'sa yakawo mata ziyarar baza'ta tana haka tajiyo wayar'ta na'ruri kamar baza'ta daga ba kuma rashin sanin mai'kiran'ta yasa'ta bude
i'danuwan'ta tare dajan tsaki waye kuma wannan wanda yake ko'karin ragemin jinda'dina ta'kai kallon'ta ga wayar dan ganin mai'kiran'ta
Take ta'saki dan gajeran murmushi ta'daga tare da sallama hadi da gai'shesa i'na wuni
*Yaya Najib* lafiya qlau *Qan'wata* da fatan kina lafiya i'na qlau to *Alhamdulillah* *Yaya Najib* kwana biyu ya school lafiya qlau to yaushe zaka dawo'wa next week *Insha Allah* kai amma fa i'na farin ciki sosai ni'ma haka
*Qan'wata* sun'jima suna magana ganin lokacin salla yayi har an'fara kiran salla yasa'ta tsin'ke kiran'sa tashiga kiran layin
*Nasir* bajima'wa ya'daga *Yaya Nas* katashi haka lokacin salla yayi har an'fara kiran salla ok nagode bana'So to kin'ga bara nata'shi garna biye maki dan nasan ke bayi zakiyi ba
Ya'fada yana dariya i'ta'ma dariyar take *Yaya Nas Allah* bana'So kadena tsokana'ta to yi'hakuri nadena ganin lokaci na'tafiya yasa suka'yi sallama
Ha!!! Taja numfashi tare da lumshe i'do tana mai'fadar sunan'sa *Yaya Nas* wallahi i'na jin'ka arai'na sosai haka ta'kasance har na'tsayin wani lokaci ringing din wayar'ta ne ya'tsinke tina'nin'ta ta'duba taga number
*Najib* tadan'ja tsaki tare da cire wayar'ta ringing taci gaba da abin'da take bayan wani lokaci sai'ga *Umma* tashigo dakin'ta ta'kuma sameta acikin wannan yanayin
Ta'isa gun'da take ta'zauna daga gefe tare da an'batar sunan'ta
*Nasrin* sannu a'hankali take bude i'danuwan'ta har suka bude tayi i'do biyu da *Ummar'ta* kallon'ta kawai take ba'tare da tace da i'ta ko'mai ba i'ta'ma kallon'ta take
*Nasrin* mai'kike tina'ni har haka tagirgiza ka tare da furta ba'komai a'a *Nasrin* dan *Allah* ki'sanar dani abin'da ki'ke tina'ni ba'komai *Umma* to shikenan karbi wannan
*Najib* yace tin'dazu yake kiran layin'ki ba'kya daga'wa mai'yasa am wayar ba'a ringing take ba ok suna haka wayar *Umma* ta'dau ruri to karbi shi'ne yake kira
Kamar baza'ta karba ba kuma mai'tagani takar'ba *Umma* kuma ta'tashi tafuta Hellow
*Nasrin* yadai na'kira wayar'ki baki daga ba am baba tare da wayar ne ok dazu muna magana tayan'ke eh daga network ne eh ni'ma nayi tina'nin haka to mai'kike san na'zomaki da'shi i'dan zan'dawo kafin ta'furta ko'mai taga wayar'ta na haska ta'kai kallon'ta ga wayar taga sunan
*Nasir* cikin rawar murya take magana am *Yaya Najib* i'na zuwa ok tayi saurin kashe wayar tare da daga kiran
*Nasir* Hellow da fatan kasa'ni cikin add'ar'ka ai'wannan dole'ne a'gare in barin'ma yanzu da ki'ke a'haka *Yaya Nas* kadena *Allah* kadena tsoka'na'ta ko'na fada'wa *Umma* to'fa *dan Allah* rufamun asiri gar'kisa nadena zuwa gaida *Umma* akan'me him abar zancan kawai to shikenan an'barsa
I'na *Hajiya* tana gida kaifa i'na wajan gate yanzu da zarar na'shiga ciki ba damar na'zauna nayi waya dake sai *Hajiya* ta'fara korafi wai nabar'ta i'ta kadai i'na waya
Wannan yasa ba zan'shiga gidan ba sai mun'qarasa waya to ni'kuma sam bazan'juri abar *Hajiya* i'ta kadai a'gida ba to mai'kike san ki'fada ne am kaga abin'da za'ayi shi'ne yanzu kashiga ciki kayi fira da *Hajiya* karage mata zama da kadan'ci zuwa an'jima kafin muyi barci sai muyi ci'gaba daga in'da muka tsaya to shikenan *Allah* yakai'mu an'jima lafiya ta'amsa da *Amin* sunyi sallama ya'tashi yashiga ciki zuciyar'sa fari kal
*next page please*
*By Fauziyya Usman Kogo*
*Ummu Adyan*
{ *Yaron kir'ki* }
{ *08039673554* }
[8/31, 20:43] Bil Fauzee😘 U.Adyan: 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
*BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU*
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
*Page 59 to 61*
*Na*
*Fauziyya Usman Kogo*
{ *Bil ~ Fauzee* }
*Marubuciyar ZABINA* ❤
*Friday 31/8/2018*
*Time 12:18pm*
Bayan kwana biyu wani yam'ma'ci *Nasir* ya'dawo daga makaranta bayan yashirya yaci abinc
Suna cikin fira *Hajiya* tace am *Yarona* i'na da wani kyak'kyawan al'bishir a'gare'ka yayi murmushi i'na jin'ki
To rufe i'dan'ka ok ya'fada yana murmushi i'ta'ma murmushi take ta'kama hanun'sa tare da jefa masa mukul'lin mota to bude ok
Ya'bude yana yayinda fuskar'sa take a'mon murmushi lokaci daya ya'saki wata dariya tare da rungu'me *Hajiya* yana fadin nagode
*Hajiya'ta* *Allah* yasa'ka da al'khairi *Amin* *Nasir Allah yama al'barka Amin Hajiya*
Yashiga tambayar'ta *Hajiya* i'na motar domin ban'ganta acikin gate ba tana baya mu'tafi kagan'ta ok ya'tashi sun'fita sun'tafi yaga motar kyak'kyawar gaske wad'da ake yayi mai'tsadar gaske
Ya'qara run'gume'ta i'na san'ki *Hajiya'ta* *Allah* ya'qara ar'ziki ta'amsa da *Amin* tana murmushi mai'tare da yar dariya shi'kuwa dariya i'ke yayinda farin ciki yayi yawan gaske a'tare da'shi
Am *Hajiya* zan'tafi na'nunawa *Qan'wata* daga'nan mutawa'to gari ok *Allah* yatsare ya'amsa da *Amin* yashiga yafi'ce i'ta kuma tabisa da kallo tana murmushi i'ta dai tana'san
*Nasir* da yawa haka'ma tana matuqar san farin cikin'sa wannan yasa take'yin duk wani abin'da za'ayi sanadin saka'sa afarin ciki ta'juya tashiga ciki zuciyar'ta fari kal
**** **** **** **** **** ****
*Nasir* ya'isa gidan'su *Nasrin* yashiga ciki cike da dauki yashiga tare da sallama yasame'su duk a'parlor sai fira suke cikin raha wasa da dariya
*Nasrin* ce ta'amsa masa tare dayi masa sannu da zuwa haka'ma tin'da yashigo tafahimci cewar yana tare da farin ciki mai'girman gaske
Lokaci daya i'ta'ma taji farin ciki yana shigar'ta tin'kafin tasan abin'da yake faruwa
Yagaisa da'su *Abba* kafin tace da'shi ko'mai yace am *Qan'wata* zo'kiga ok ta'tashi jiki na'mata bari sun'fita su *Umma* sun'bisu da kallo suna murmushi
Sun'fito yace duba'can kiga lokaci daya murmushin'ta ya'qaru Wow kyak'kyawar mota gaskiya tayi kyau sosai kin'sanme sai kafa'da
*Hajiya* ce ta'siya mana kai amma fa i'na farin ciki sosai ni'ma haka kace zamu buda i'rin wannan mota haka gaskiya ba qarya zamu fasa
Yayi dariya to yanzu sai'ki fara koyon mota domin kuwa bazan'zama driver ki'ba ya'fada yana dariya i'ta'ma dariyar take to mushiga ciki ki'sanar da'su
*Yaya Na'em* ok sun'dawo ciki cike da dauki *Nasrin* take sanar da'su *Umma* kai *Masha Allah* sun'fito sun'duba motar sun'yi mu'su addu'ar *Allah* yatsare *Amin*
Am *Abba* zamu fita muzaga gari to adawo lafiya *Allah yasa Amin* su *Na'em* sun'koma ciki su'kuma sun'fice abin'su kasan cewar yam'ma tayi sosai wannan yasa basu jima'ba suka dawo
*Nasir* kuma ya'kasance anan na'tsayin wani lokaci sai bayan sun'dawo daga masal'laci i'sha sun'ci abinci sannan ya'tafi
Ya'dawo gida ran'sa fari kal *Hajiya* sai kallonsa take tana murmushi sannu da dawo'wa *Yarona* yauwa *Hajiya* ya
*Nasrin* murmushin'sa ya'qaru tana lafiya tace a'gaishe'ki i'na amsa'wa to mu'tafi kaci abinci ba gar'dama ya'tashi sun'tafi sun'ci abinci
Sun'dawo parlor sunci gaba da fira abin'su na'tsayin wani lokaci daga bi'sani suka'yi sallama tare da sai'da safe ko'wa ya'nufi dakin'sa
**** **** **** **** **** ****
yana shiga yashiga toilet ya'watsa ruwa yafito yashirya tsab ya'hau gado ya'kwanta ya'dauki wayar'sa yashiga kiran layin
*Nasrin* yasa'mu tana waya ya'mata 4 missed Call lokaci daya yaji wani bacin rai yana shigar'sa mst yaja tsaki zuciya ta'di besa ya'kashe wayar'sa gaba daya
Yayinda damuwa ta'kawo masa ziyarar baza'ta sai magana yake da zuciyar'sa to dawa
*Nasrin* take waya haka har da zata gagara daga kira'na hakan yana nufi ko'ma waye yafi'ni muhim'man'ci ko miye abin ya'tsaya masa a'ka wannan dalilin yasa a'wannan daran bai'iya barci ba
Bayan ta'qarasa waya da *Najib* taga missed Call din *Nasir* Subhanalillah yaushe
*Yaya Nas* ya'kira layina tashiga kiran layin'sa sai'dai tayi rashin sa'a saboda wayar'sa a'kashe take lokaci daya taji zuciyar'ta na'wani buga mata da karfi
Domin kuwa ta'fahimci cewar yayi fishi wanda wannan dalilin ne yasa ya'kashe mata wata lokaci daya damuwa tashige'ta tashiga nazari da tina'ni
Ta'kai kallon'ta ga a'gogo taga karfe *11:30pm* duk da cewa dare yayi amma bai'hanata kiran layin *Hajiya* ba tashiga kiran layin *Hajiya*
Sai'da tayi mata 2 missed Call sai a karo na uku sannan ta'daga ta'fara gaishe'ta sannan ta'soma yi'mata zan'can *Nasir*
Am *Hajiya* *Yaya Nas* fa na'kira layin'sa bai'ya tafiya ho! Tanisa *Nasrin* *Nasir* ya'kwanta am *Hajiya* dan *Allah* ko zaki hadani da'shi wani sako nake'san na'isar masa to shikenan yauwa *Hajiya* nagode
*Hajiya* ta'tashi ta'nufi dakin *Nasir* ta'tura kofar taji a'rufe tashiga buga masa kofa tare da fadar sunan'sa yazo ya'bude *Hajiya* lafiya am
*Nasrin* taki'ra tana'san zakuyi magana am jeki kawai ki'fada mata cewar bazanyi magana da i'ta ba amma *Nasir* a'a
*Hajiya* je'abinki to shikenan *Allah* yaba'mu al'khairi *Amin* ta'juya ta'fice shi'kuma ya'rufe kofar'sa ya'tafi ya'kwanta yayinda tina'nin
*Nasrin* yayi yawan gaske a'tare da'shi bajimawa sosai *Nasrin* ta'koma kiran *Hajiya* a'tinani'na ko wayar tana hanun *Nasir* *Hajiya* ta'daga tare da sanar da i'ta sakon
**** **** **** **** **** ****
*Nasir* cikin rawar murya tace Subhanalillah kiyi hakuri *Nasrin* har zuwa gobe kin'ji to *Hajiya Allah yaba'mu al'khairi Amin* sunyi sallama
Kwance kwai take amma banda juyi ba'abinda take kasan cewar sam tagagara barci yayinda tina'nin
*Nasir* ya'ad'dabe'ta dama zuciyar'ta yayinda damuwa tayi yawan gaske a'tare da i'ta haka tayi'ta kiran layin'sa amma duk lokacin da zata kira sai'ta samu wayar a'kashe take
Haka suka kasan'ce dukan'su ba wanda yake tare da farin ciki balantana jinda'di haka suka kasan'ce har safe da safe bayan yaqara'sa shirin'sa yafito yagaisa da
*Hajiya* ganin yana ko'karin fita yasa'ta dakatar da'shi ta'hanyar an'batar sunan'sa
*Nasir* na'am mu'tafi kayi break past a'a *Hajiya* Azumi nake Azumi kuma yada'ga mata ka a'lamar eh yaushe ka'dauki Azumi Jiya ne to amma
*Nasir* a'a *Hajiya* bara na'tafi garna makara to adawo lafiya yaju'ya yafi'ce ta'bisa da kallo haka'ma tagama fahimtar cewar yaron'ta yana tare da damuwa
Kuma tasan duk akan *Nasrin* ne to sai'dai tayi masu fatan dace'wa sabida bata'san abin'da yake atsakanin'su ba
*Nasrin* kuwa bayan tashirya ta'koma godo tayi kwance sai jin'ta take tamkar ba'ta da lafiya jikin'ta ya'wani mace yayinda damuwa tayi yawan gaske a'tare da'shi tana haka sai'ga *Umma* tashigo tasame'ta a'haka
Tashiga tambayar'ta mai'yake faruwa da i'ta sai'dai ba'ta i'ya cewa da i'ta ko'mai to kin'ga tashi mu'tafi kiyi break past a'a *Umma* mai'yasa am Azumi nake Azumi kuma eh
**** **** **** **** **** ****
*Nasrin* qlau ki'ke kuwa shiru ba'ta amsa ba *Nasrin* dan *Allah* ki'sanar dani abin'da yake faruwa da'ke ba'komai *Umma* haba *Nasrin* taya i'na ganin damuwa a'tare da'ke sannan kuma ki'sanar dani cewar ba'komai
*Umma dan Allah* kiyar'da dani to *Nasrin* yarda da'ke ai'yazame'min dole tin'da bani'da tamkar'ki *Umma* ko'da *Yaya Nas* murmushi kawai ta'iya yi'mata ba'tare da ta'furta mata ko'mai ba i'ta tasami kan'ta dayin gajeran murmushi
Am *Nasrin* i'na zuwa ok *Umma* ta'tashi ta'fice i'ta kuma tabi'ta da kallo ha! Ta'ja numfashi tare da an'batar sunan *Nasir*
*Nasir* kuwa nafuta kai'tsaye gidan'su *Nasrin* domin dau'kan'ta zuwa school ya'isa gidan yashiga ciki yasami'su *Abba* duk a'parlor suna shirin zuwa yin break past *Nasrin* ce kawai babu
Yaqara'sa ciki ya'zauna tare da gaisawa dasu bayan sun'gaisa *Umma* tace to tashi mu'tafi muyi break past a'a
*Umma* Alhamdulillah Azumi cike da mamakin abin'da ya'fada *Umma* tamai'maita Azumi dai eh to *Allah* yatai'maka *Amin* yashiga tambayar
*Nasrin* tana ciki am i'ta bazatayi break past ba i'ta'ma dai kamar'ka Azumi take ok to bara nayi'ma magana da i'ta ok *Umma* ta'tashi ta'nufi dakin
*Nasrin* tasame'ta akwance i'danuwan'ta a'rufe ga alamar tina'ni take ta'isa in'da take ta'zauna tare da an'batar sunan'ta
*Nasrin* sannu a'hankali take bude idanuwan'ta har suka bude tare da amsa wa na'am *Umma* *Nasir* yana parlor ok i'na zuwa amma
*Nasrin* kin'tab'bata qlau ki'ke kuwa ta'daga mata ka a'lamar eh to *Allah* ya'kyauta *Amin* ta'juya tafita bajima'wa i'ta'ma ta'futo tasa'mesa a'zaune shi'kadai su
*Umma* suna gurin break past ta'isa kusa da'shi ta'zauna kusa da'shi kusa sosai sannu da zuwa *Yayana* ba'tare daya ko kal'leta ba yake magana
I'dan kin'shira ki'samen a'mota ya'tashi ya'nufi gun'su *Abba* ya'fada masu cewar zasu wuce to adawo lafiya *Allah yasa Amin*
ya'juya ya'futa *Nasrin* tabisa da kallo ta'tashi tashiga ciki ta'dauko jakar'ta tasanar dasu *Umma* ta'fice
Ta'samesa a'mota tana shiga yaja mota sun'tafi a'hanya *Nasrin* sai magana take