Author : Fauziyya Usman Kogo Category : Romantic Hausa Novels
nake rayuwa'ta ni kadai'na acikin kunci da bacin rai duk adalilin rashin'ka
*Yaya Nas* wallahi tina hakan kawai yana matuqar cutar dani cutar'wa mafi muni a'rayuwa to amma ba'yanda zanyi domin kuwa wannan kad'dara tace dan haka bani'da i'ko akan'ta balantana kuma na'hana'ta kasan cewa dani ni yanzu kawai katafi kabar'ni
Haka'ma garka ko'ma zuwa gare'ni kabar'ni nayi rayuwa'ta ayanda yazomin kai'kuka kaje karayu da matar'ka wad'da watakil zuwa yanzu kun'sami albar'kar *Aure* atsakanin'ku
Cike da bacin rai ya'wanke'ta da tafi ya'isa haka *Nasrin* ya'isa wallahi sam garki ko'ma tina'nin fadamin i'rin wannan zan'can da ki'ka fada yanzu banda'ma rashin adal'ci taya zaki jefe'ni da i'rin wannan kalamin miye a'gurin
*Nadiya* da har zakiyi tina'nin cewar wai'ni zan'kai gare'ta to ki'sani ni'sam ba wannan abin a'tare dani ba kuma zan'taba ai'kata maki wannan zunubin'ba dan haka yazama dole kifitar da wannan tina'nin aran'ki dama zuciyar'ki
Domin hakan ne kawai zai'sa ki'iya'mun adal'ci kamar yanda nake buqata ki'gafarce ni abi'sa marin'ki da nayi Yajanyo'ta jikin'sa ya'shafi fuskar'ta tare da sun'batar'ta ya'kuma shiga rar'rashin'ta abin'da basu sani ba shi'ne duk abin'da suke akan i'danuwan
**** **** **** **** **** ****
*Umma da Najib* lokaci daya kishi da bakin ciki yashigi *Najib Umma* kuwa tausayin'su ne yayi yawan gaske a'tare da i'ta wanda har taga'gara i'ya yi'musu magana sai'dai'ma ta'juya ta'koma daki abin'ta haka'ma
*Najib* juya'wa yayi ya'nufi dakin'sa yayinda yakejin zuciyar'sa Uwa zata fashi dan zaifi da ko'na bayan wani lokaci suka sake juna daga hugging din da sukai haka'ma yata'taya ta'qarasa ai'kin da take sannan suka'zo suka shirya ko'mai akan tebur bayan sun'dawo parlor tace da'shi zata tafi tashirya ok afuto lafiya *Allah yasa Amin*
Bayan shigar'ta ne sai'ga *Umma* ta'futo tare da *Abba* sun'gaisa sunci gaba da fira abin'su har zuwa lokacin da *Nasrin* ta'futo wad'da furowar'ta tayi dai'dai da'ta *Najib* sun'tashi dukan'su sun'tafi sunyi break past bayan sun'qarasa *Abba da Najib* sun'nufi gurin ai'ki haka'ma su *Nasrin*
Ganin yacan'ja hanya yasa'ta tambayar'sa *Yaya Nas* i'na kuma zamu garki damu yanzun'nan zaki'ga OK sunci gaba da tafiya Sun'isa wani make'ken gida abin alfar'ma sai'dai sam bataji ko'mai ba duk da cewar tasan ba'kowa agidan saboda tasaba zuwa gidan ba wannan bane na fari ha!!! Tanisa tare dajan numfashi tana'mai fadar sunan'sa *Yaya Nas* mai'kuma zamuyi awannan gidan garki damu zan'sanar da'ke yanzu mushiga daga ciki ok sun'shiga ciki bayan sun'zauna tashiga tambayar'sa akan yasanar da i'ta abin'da yake'san yasanar da i'ta ha!!!! Ya'sauke ajiyar zuciya
*Qan'wata* shin'kina da shak'ka ne akai'na ko a'a yau tsoro'na ne a'tare da'ke miye a'tare dani wanda baki sani ba fadamin shiru batayi magana ba sai ai'kin kallonsa da take yaqara matsa'wa kusa da i'ta kusa sosai
*Nasrin* kin'san dalilin da yasa na'zo da'ke gidan'nan ta'girgiza ka sabida i'na da wata buqata agare'ki
*Nasrin* wanka nake'san ki yi'mun yau tsayin kwana biyu kenan wuni uku banyi wanka ba kin'san dalili shiru batayi magana ba saboda jiki'na ko i'na ciwo yake i'dan na'taba amma zuwa yanzu Alhamdulillah na'sami lafiya sai kuma na'sami kai'na dajin i'na da buqatar kiyimin wanka da kan'ki
*Nasrin* sam bazanyi maki dole ga buqata'na ba sai'dai kuma ki'sani wallahi tallahi i'dan baki yarda kinyi'mun wannan wankan ba to wallahi bazan'qara wanka ba har zuwa ranar mutuwa na wannan alkawari ne wanda nadaukar'wa kai'na ba kuma wani wanda ya'isa ya'sauya'ni ko ya'canjamin ra'ayi ko'da kuwa *Hajiya* ce yanzu ke nake saura'ro zakiyi'mun ko a'a kallonsa kawai take yayinda taga'gara i'ya furta masa ko'mai
**** **** **** **** **** ****
Ba'tare da tace da'shi ko'mai ba ta'tashi tare da rika hanun'sa sun'shiga ban'daki *Qan'wata* dan *Allah* i'dan zaiyuwu i'na buqatar muyi a'tare i'na nufin ke'ma nayi maki
*Nasrin* dan *Allah* garki hana'ni please tana'san'sa da yawa haka'ma sam ba'ta jure ganin bacin ran'sa ko damuwar'sa wanda wannan dalilin ne yasa take ai'kata duk wani abin'da ya'umurce'ta haka ta'yarda da suyi wanka a'tare
Wanda kuma kafin suyi wankan sai'da suka'ji da'di da junan'su bayan sun'futo sun'shirya yakal'leta yana murmushi
*Nasrin* kenan ni da nake da'ke to kuma mai'zai sakani kaiwa ga wata macan ki'sani sam bazan'iya ba ba'kuma zan'fara ba ke kawai kin'wadatar dani dan haka bana buqatar qari ga ko'mai tin'da nasame'ki ba kuka take ba amma i'danuwan'ta hawaye suke zubar'wa cike da rudani yake tambayar'ta
*Qan'wata* wai mai'yasaka ne a'duk lokacin da i'rin haka tafaru damu ki'ke kuka bayan mun'ji da'di da juna ko kinajin zafi ne bayan mun'qarasa dan *Allah* ki'sanar dani a'a
**** **** **** **** **** ****
*yaya Nas* ni'sam ba wani zafi da nake'ji kawai'dai abu biyu ne yake sakani kuka da fari i'na'ji arai'na i'na'ma ace akullum nake samun wannan farin ciki na biyu kuma
*Abba* wanda yadora duk kanin wata kulawar'sa na'ganin nasa'mi kyak'kyawar rayuwa kuma in'gantac'ciya *Yaya Nas* mai'kake tina'nin zai'faru da *Abba* i'dan yasan cewar i'rin haka tana faruwa atsakanin'mu wanda tina'nin hakan ne yake sakani kuka amma ba'wai dan wani abu da'ban ba
Magana take cike da kunci tare da tarin damuwa a'tare da i'ta ha!!! Yanisa tare dajan numfashi tab'bas abin'da ki'ka fada gaskiya to amma ki'sani wannan i'ta ce kad'darar'mu ba kuma zamu'iya canja'ta ba kiyi hakuri dani domin ni'ma wallahi sam ban'taba tina'nin hakan zata faru atsakanin'mu ba face muna da *Aure* atsakanin'mu
Sai kuma gashi kad'darar'mu tacanja ko'mai mun'samu kan'ku a'yanayin da sam bamu'taba tina'ni ba
*Qan'wata* dan *Allah* da girman *Allah* ki'gafarce ni ki yi'mun afuwa ki'kuma yafe'mun magana i'ke cike da kunci da tarin damuwa kukan zuci i'ke yayinda i'danuwan'sa suke zubar da kwalla tashiga girgiza masa ka a'a
*Yayana* dan *Allah* kadena wallahi bana'So tashiga share masa kwalla tare da rar'rashin'sa tamkar da zata maida'shi ciki ta'aife sun'kasan ce a'haka na'tsayin wani lokaci sannan kuma daga bi'sani suka tashi suka nufi office
*Next page please*
*By Fauziyya Usman Kogo*
*Ummu Adyan*
{ *Yaron kir'ki* }
{ *08039673554* }
[9/18, 14:37] Bil Fauzee😘 U.Adyan: 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
*BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU*
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
*Page 106 to 108*
*Na*
*Fauziyya Usman Kogo*
{ *Bil ~ Fauzee* }
*Marubuciyar ZABINA* ❤
*Tuesday 18/9/2018*
*Time 11:01am*
Zaune kawai suke amma acikin'su ba'mai magana turo kofar da akai'ne ya'kauda shirun dakin
*Nasir* ne yashigo tare dayi musu kyak'kyawar sallama sun'amsa suna masu yi'masa sannu da zuwa ya'amsa ya'nufi hanyar dakin'sa
*Nadiya* ta'tashi ta'nufi gun'sa tana ko'karin an'sar kwalin da'ke hanun'sa yayi saurin dakatar da i'ta barshi kawai bana buqata yaci gaba da tafiyar'sa i'ta kuwa tabi'sa da kallo
*Hajiya* tayi kiran'sa haba *Nasir* miye haka ka'ke mai'yasaka kai sam ba'kasan abin'da yakama'ceka ba taya tazo da saurin'ta domin karbar'ma kaya zakayi wani ya'kuna'ta kasa'ni wannan sam bai'dace ba
Him to naji amma kin'san abin'da yake cikin wannan akwatin da har ki'ke fadar haka to ki'sani ba'wai kaya ne ko wani abin'ci ba a'a
Wannan rayuwa'ta ce aciki domin kuwa photo na'ne da kuma na *Qan'wata* to taya'ma har ki'ke tina'nin zan'barta ta'kai gare'sa sam bazan'taba yarda da hakan ba kawai ta'tsaya a'matsayin'ta
Saboda sam bana'san tana bi'biya'ta *Nasir* kenan naji kayi magana akan matsayi to hala wane matsayi ne kabata ai'matsayin'ta bazai'taba canjawa agare'ni ba domin kuwa ni har kullum har ko yaushe kallon *Qan'wa* nake yi'mata
Ba'kuma zan'canja ba amma *Nasir* kaji mai'ka fada kuwa taya zan'manta abin'da ni na'fada to i'na ka'ajiye matsayin da take da'shi na matar'ka yayi murmushi mata'dai eh
Wannan kuma tina'nin kine ba nawa ba domin kuwa ni'sam bana da wata mata a'yanzu i'dan kuma har zanyi *Aure* to tab'bas *Nasrin* ce zan'Aura domin i'ta kawai ce zata kasan'ce a'matsayin mata'ta kuma ta'har a'bada
**** **** **** **** **** ****
Haba *Nasir* dan *Allah* kadena fadar i'rin haka kaji ka'kasance maiyin hakuri da duk halin daka sami kan'ka aciki *Hajiya* kenan gar na'fadi abin'da yake raina dama zuciya'ta shin'dama baki shirya wannan yakin'ba ki'ka tin'kare'sa him wallahi ban'nayi ko'mai ba domin kuwa ko'wa yasai rariya yace dole zata zubar da ruwa yaju'ya yashige dakin'sa abin'sa sun'bisa da kallo
*Hajiya* ta'dawo da kallon'ta ga *Nadiya* wad'da banda kuka ba'abinda take cike da tausayin'ta take rar'rashin'ta ki'gafarce ni *Nadiya* wallahi ni'ma kai'na i'na tare da damuwa akan haka to balantana kuma ke karan kan'ki
Ba'komai *Hajiya* dama a'rayuwa ko'wa da i'rin tasa jar'rabawa to ni tanan Ubangijina yajara'beni i'na fatan *Allah* yaba'ni Ikon cin wannan jar'rabawar
Domin na'iya samun kyak'kyawan sakama'ko agobe qiyama *Allah yai'maki albar'ka Amin Hajiya* haka zaman'su yaci gaba da kasan cewa duk acikin'su ba wanda i'ke acikin da'din rai balantana kuma a'yi zan'can farin ciki zan'ma i'ya cewa
*Nasir* yafi'su kasan cewa acikin da'din rai kasan cewar ba wani abin'da ya'sauya atsakanin'sa da abar *Qaunar'sa* wato *Nasrin* domin a'yanzu ma yafi samun Soyayyar'ta yanda yaka'mata
Akullum ako yaushe suna tare da safe agidan'su *Nasrin* i'ke break past yadau'ke ta su tafi office i'dan sun'tashi office yazo Ya'sauke'ta haka'ma a'nan yake'cin na'rana
Sannan ya'tafi i'dan ya'tafi gida i'ya yayi wanka ya'shirya ya'kuma ko'ma ga *Nasrin* su dora daga in'da suka tsaya hakan yana matuqar cutar da
*Hajiya* sosai i'ta *Nadiya* abin ba'a magana domin yafi karfin fade bayan wani lokaci wata rana wani yam'ma'ci
*Nadiya* na'kwance akujera ta'jiyo wayar'ta na ruri ta'kai hanu ta'daga tare da sallama tana mai'fadar sunan'ta sannun'ki dai
**** **** **** **** **** ****
*Aunty'na* i'na wuni da fatan kina lafiya i'na qlau ke'fa to Alhamdulillah amma *Nadiya* qlau ki'ke kuwa mai'yasaka ki'ka tambaya saboda naji muryar'ki wani i'ri ko'dai mun'sami qaruwa him taja numfashi
Ba'tare da tace da i'ta ko'mai ba hakan yatab'batar mata da cewar sam ba'ta cikin da'din rai haka'ma ta'gama fahimtar cewar tana tare da tarin damuwa tagane hakan ne daga yanayin yanda taji muryar'ta da kuma yanda take amsa mata magana
*Nadiya* dan *Allah* ki'sanar dani abin'da i'ke faruwa da'ke domin naji ko'zan'iya tai'makon'ki da wani abin cike da kunci take magana a'a Aunty kawai kibar wannan zan'can domin kuwa sam bazaki i'ya tai'ma ko'na da ko'mai ba
A'a *Nadiya* sam garki fadi haka domin kuwa zan'iya tai'makon'ki ke'dai kawai ki'sanar dani abin'da i'ke damun'ki *dan girman Allah* ganin yanda tadamu sosai sai magiya take yi'mata akan tasanar da i'ta yasa tasanar da i'ta komai
A'game da zaman'ta da *Nasir* amma *Aunty* dan *Allah* garki ki'sanar'wa da *Mama* kin'ji haba *Nadiya* taya'ma zan'sanar da *Mama* wannan zan'can ai'sai dai nayi ko'karin nai'ma maki mafuta domin ganin kun'fita daga cikin wannan qan'gin kin'san mai'nake'So da'ke sai'kin fada am zanyo'maki text na wasu
Magun'guna kuma kitab'batar da kin'siyo'su i'dan kin'siyo sai'ki kira na'sanar da'ke yanda zakiyi an'fani da'su kin'ji ko ok yauwa *Qan'wata Insha Allah* damuwar'ki zata'kau to *Allah ya'yarda Amun* sunyi sallama bai'fi da min'tuna biyu ba taji shigowar text ta'duba bajima'wa sosai ta'tashi ta'futa tasiyo maganin
Ta'kuma kira'ta tasanar da i'ta yanda zatayi an'fani da'su nagode *Aunty'na* ba'komai *Nadiya Allah yatai'maka yaba'da sa'a Amin* sunyi sallama
**** **** **** **** **** ****
Bayan wani lokaci kwance take ta'jiyo a'na buga mata kofa ta'tashi jiki ba kwari ta'futo ta'isa ga kofar ta'bude sannu da zuwa *Hajiya* yauwa *Nadiya* bayan sun'gaisa *Hajiya* tashiga tambayar'ta am
*Nadiya* qlau ki'ke kuwa duk yau baki shiga in'da nake ba ko'dai *Nasir* ya'aika'ta maki wani abin'ne a'a *Hajiya* sam ba'abinda *Yaya Nasir* ya'mun dan haka gar'ma ki'zarge'sa yau daine nata'shi jiki'na duk sai a'hankali banajin dadin'sa
Haka'ma lokaci daya naji zaz'zabi ya'rufe ni wanda wannan dalilin ne yahana'ni zuwa gare'ki amma bawai dan *Yaya Nasir* ya'aika'tamin ko'mai ba Subhanalillah am
*Nadiya* gaskiya yana da'kyau ki'tafi asibiti domin asan abin'da i'ke damun'ki tin'kafin ki'kai kwance kin'san zaz'zabin bana zafi'ne da'shi ni'ma har yanzu jiki'na bai'gama warware'wa ba *Allah* ya'baki lafiya *Amin* bajima'wa sosai *Hajiya* tayi mata sallama ta'tafi abin'ta
**** **** **** **** **** ****
Bayan kwana biyu *Nadiya* tashirya zuwa asibiti ganin jikin'ta yawi saki akullum abin sai'ci gaba i'ke haka asibiti su *Nasir* ta'tafi bawai dan'tana da buqatar yaduba'ta ba a'a sai'dan takasan'ce i'ta bab'bar asibiti agarin haka'ma bata wani wahala ba taga likita tafito tana cikin tafiya ta'hafu da su
*Nafisa* to'fa *Haj Nadiya* yau kuma ke'ce acikin asibitin'mu tayi murmushi eh *Yaya Nazir* sun'gaisa to i'na *Nasir* nagan'ki ke'kadai ai'bainasan na'shigo ba saboda ban'hadu da'shi ba wani ki'ka'zo dubiya a'a na'zo ne ganin likita
Ai'ya to *Allah* yabida lafiya *Amun* sunyi sallama ta'fice sun'bita da kallo cike da tausayin'ta wallahi *Nazir*
*Nadiya* na'matukar bani tausayi haka'ne *Nafisa* domin kuwa duk wanda yasan halin'da *Nadiya* take ciki dole ya'tausaya mata haka'ne *Allah* ya'kyauta *Amin*
**** **** **** **** **** ****
Sun'juya sun'nufi office din'su *Nasrin* domin kuwa suna da tab'bacin suna office basu fita ba fira kawai suke cike da nishadi suna haka suka'ji ana buga musu kofa
*Nasir* ne ke'magana waye a'nan *Nazir na da Nafisa* to ku'shigo mana ok sun'turo kofa sun'shigo sannun'ku da fira yauwa sannun'ku da zuwa ya'ai'ki to da godiya *Allah yatai'maka Amin* am
*Nasir* na'fada'ma wani abu bazaka'ji haushina ba *Nazir* kenan ni'kuwa mai'yasaka zanji haushin'ka zaka'iya fadar ko'ma miye i'na saura'ranka am
*Nasir* yanzu'nan muka hadu da *Nadiya* ta'futo daga gurin likita shi'ne abin yake matuqar bani mamaki to miye abin mamaki aciki i'na batajin da'din jikin'ta ne wanda wannan dalilin ne yasa'ta zuwa ha likita domin yaduba'ta wannan ai'ba komai bane to
Amma *Nasir* mai'yasaka kao bazaka duba'ta *Nazir* kenan zamduba'ta ne i'dan har nasami labarin cewar bata da lafiya ba'wai yanzuda naji daga gare'ka ba dan haka garka zargen akan haka to *Allah ya'kyauta Amun*
**** **** **** **** **** ****
Wani yamma'ci ya'dawo daga gidan'su *Nasrin* yana ko'karin shiga dakin'sa ya'kai kallonsa ga TV yaga ana wani shiri da yake'So ya'koma ya'zauna domin yayo kallo zaman da'zaiyi *Allah* ya'kai i'danuwan'sa akan wata dakar'ta kasan halin'ka da dan boko nan'yashiga karan'tawa ya'wani zaro i'do yana karan'tawa lokaci daya yaji gumi na'saukar masa bai'san san'da ya'saki ashar'ba lokacin yayi dai'dai da fitowar
*Nadiya* i'rin kallon da i'ke yi'mata yayi matuqar firgita'ta take taji zuciyar'ta tana buga mata da qarfi cike da tsoro da firgici take magana am
*Yaya Nasir* dan *Allah* ka'natsu ka'dai'daita tina'nin'ka domin na'iya yima bayanin ko'mai nasan cewar ba lallai ka'iya yarda dani ba amma i'dan kasaura'ti bayani'na natab'bata zaka'iya yi'mun uzuri am
**** **** **** **** **** ****
Kafin ta'fadi ko'mai ta'wanke'ta da mari biyu masu kyau ya'rufeta da duka yana zagin'ta da'kyar tasamu ta'iya kwatar kan'ta tanufi part din *Hajiya* tashiga wani a'firgice yayinda take wani irin kuka cike da rudani
*Hajiya* tashiga tambayar'ta lafiya kafin ta'furta ko'mai sai'ga *Nasir* yashigo *Nasir* wai mai'yake faruwa ne ka'sanar dani mai'yafaru da *Nadiya* haba *Hajiya* ni kuwa wane i'rin zunubi na'aikata maki dana can'can'ci i'rin wannan mum'munan hukun'ci daga gare'ki taya zaki zsbamin mata i'rin
*Nadiya* wad'da taka'sance fasiqa kuma mazina'ciya mai'bin maza cike da bacin rai *Hajiya* tadauke'sa da mari ya'isa haka *Nasir* garna komajin irin wannan kalamin daga bakin'ka
**** **** **** **** **** ****
Yayi kyau ni ki'ka mara akan wannan eh din i'ta din baiwar'ka ce da zaka din'ga yi'mata irin wannan duka haka to kigide *Allah* data i'ya zuwa gunki domin kuwa da na'sami sa'ar ta to'da kasheta zanyi
Ba kuma tare danayi nadama ko dana sani ba saboda shi'ne hukuncin zunubin'ta shin'ko kin'san cewar ciki ne da i'ta bayan ni'kuma ban'taba kusan'tar'ta ba saboda sam bana yi'mata kallon mata a'gareni
Cike da rudani *Hajiya* ta'kai kallonta ga rata cikin tausa'sa murya ta'an'baci sunan'ta
*Nadiya* dan *Allah* ki'sanar dani gaskiyar abin'da ya'fada shin gaske ne kina da juna biyu kuma ba'nasa bane dan *Allah* ki'sanar dani eh *Hajiya* i'na da juna biyu amma kuma na
*Yaya Nasir* ne wanda ko'shi karan kan'sa bai'san da haka ba qarya ki'ke domin kuwa ni ban'taba kaiwa gare'ki ba taya kuma zaki sami juna biyu dani kin'ga i'dan ma zaki fadi wanda yayi maki wannan cikin to ki'fada
Domin kuwa ni'sam bazan'taba kar'ban dan wani a'matsayin dana ba i'dan ma kin'ga na'sihu a'cikin wannan duniyar to da *Nasrin* ne amma ba'ke ba kara zube
*Yaya Nasir* wallahi i'ya gaskiya'ta nake fada'ma wannan cikin da yake jiki'na naka ne wata biyu da suka shige nayi an'fani da wani magani wanda nasama a'cikin abin shanka wanda kuma hakan ne yabaka damar da ka'iya kaiwa gare'ni har ka'iya kusan'ta na awannan ranar
Amma kuma tin'daga wannan ranar wallahi ban'koma ai'kata hakan agare'ka ba wallahi rabon wannan cikin'ne yakaini ai'kata'ma haka amma duk da haka i'na mai'nai'man afuwarka dan *Allah* kagafar'ceni please
*Next page please* *dan'jin yanda zata kasan'ce da'su*
*By Fauziyya Usman Kogo*
*Ummu Adyan*
B. { *Yaron kir'ki* }
{ *08039673554* }
[9/18, 18:44] Bil Fauzee😘 U.Adyan: 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
*BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU*
💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻
*Page 109 to 111*
*Na*
*Fauziyya Usman Kogo*
{ *Bil ~ Fauzee* }
*Marubuciyar ZABINA* ❤
*Tuesday 18/9/2018*
*Time 03:22pm*
Qarya ne *Nadiya* wallahi bazaiyu ba ba kuma zaki ta'ba yauda'rata ta'wannan hanyar ba mai'na'aikata maki da zaki hukun'tani da dan wani to wallahi bazan