Burin iyayenmu Shine Namu Compelet Fauziyya Usman Kogo.txt

Author :  Fauziyya Usman Kogo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   3 / 11

6K to 9K   out of 33K words

masa amma shiru bai'amsa ba kai'tsaye gidan abinci ya'nufa amada'din school


**** **** **** **** **** ****


Sun'isa yasa an'kawo mu'su abinci ya'kai kallonsa gare'ta Ci'mana Azumi nake bazaiyu ba domin kuwa yanayin'ki sam bazai'barki Azumi ba ko'da kuwa na Ramadan ne


Balantana kuma yanzu dan haka yazama dole kici abinci kayi hakuri

*Yaya Nas* domin kuwa zanci abinci ne kawai i'dan kaima zaka'ci haka'ma sai i'dan kadena fishi dani haba

*Yaya Nas* wai mai'nama ne ka'ke fishi dani tin'jiya ka'kashe'min waya na'kira layin *Hajiya* amma sam baka yarda ka'karba ba yanzu kuma i'na'ma magana sai wani shareni ka'ke


dan *Allah* i'dan nama wani laifi ka'sanar dani domin na'roki afuwar'ka amma dan *Allah* kadena azab'tar dani

Magana take cike da kunci yayinda i'danuwan'ta suke zubar da kwalla lokaci daya yaji tausayin'ta yayi yawan gaske a'tare da'shi


Yashiga rar'rashin'ta yana share mata kwalla kiyi hakuri *Qan'wata* wallahi jiya'ne da dare na'kira layin'ki nasamu kina waya sai kawai abin ya'bata raina


Wanda wannan dalilin ne yayi sanadin ba'ta raina har'ya'ja nai'fishi dake amma duk da haka i'na mai'nai'man afuwar'ki ba'komai

*Yaya Nas* amma yana da'kyau kasan cewa da *Yaya Najib* nake waya ba'komai *Qan'wata* yanzu kici wannan abin'cin ni bazan'ci ba sai i'dan kaima zakaci domin kuwa nasan cewar bakici ko'mai ba ok sun'ci abinci tare haka'ma shi'ne yake bata har suka qarasa sannan suka tashi suka nufi school



*next page please*


*By Fauziyya Usman Kogo*

*Ummu Adyan*

{ *Yaron kir'ki* }

{ *08039673554* }
[9/1, 15:40] Bil Fauzee😘 U.Adyan: 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU*


💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻

*Page 62 to 65*

*Na*

*Fauziyya Usman Kogo*

{ *Bil ~ Fauzee* }

*Marubuciyar ZABINA* ❤

*Saturday 01/9/2018*

*Time 11:50am*


Zaune suke wani kyak'kyawan guri sai'ga su *Nabeela* sun'zo gun'su tare dayi mu'su sallama


Sun'amsa har suna hada baki *Nazir* ke magana am zamu i'ya zama lokaci daya suka saki murmushi bismil'la ok muna godiya ba'komai


Sun'zauna tare da gaisawa sannun'ku da hutawa sunyi murmushi sosai yauwa am suna'na


*Nazir* wadan'nan kuma Aawaye'na *Nafisa da Nabeela* duk da cewar mun'jima a'tare kuma gamu a class daya


Amma Ku sam ba'ku damu da ko'wa da'ke cikin school din'nan ba kawai Ku biyu ku'ke sha'anin'ku sam ba ruwan'ku da ko'wa


Mai'yasa murmushi kawai suke su'ma murmushin suke am kun'san mai'yasa'mu zuwa gare'ku sun'girgiza ka kawai'dai kuna birge'mu ne abi'sa yanda ku'ke san junan'ku kasan cewar'ku yan gida daya


Gaskiya najima banga *Yaya da Qan'wa* masu san junan'su ba kamar Ku wannan yasa ku'ke birge'mu

Haka'ma wannan dalilin ne yasa'mu zuwa gare'ku da fatan bamu taku'raku ba haba'dai

*Nazir* dan *Allah* kadena fadar haka to'ma miye abin ta'kura aciki kawai'dai kuyi hakuri da yabayin'mu


Haka'ma muna farin ciki abi'sa zuwa gun'mu da ku'kai *Allah* yasa'ka da al'khairi sun'amsa da *Amin* am suna'na


**** **** **** **** **** ****


*Nasir Qan'wata kuma Nasrin Allah* sarki sannu *Nasrin* yauwa sannun'ku gaskiya i'na farin ciki abi'sa haduwa da'ku mu'ma haka da fari

*Yayana* kawai nake da'shi a wannan school din amma yanzu i'na da *Qawaye* kuma abin al'fahari gaskiya i'na farin ciki abi'sa wannan ta'fada tana dariya suma dariyar suke


To *Allah* yasa mu'anfana da juna sun'amsa da *Amun* ai'kuwa haka suka kasan ce su biyar suke koman'su

*Nasir Nasrin Nazir Nafisa da kuma Nabeela* sun'kasan ce abokan juna har kullum har ko yaushe suna tare a school ko a'gida i'ta kuwa Wata ba'a magana


Haka'ma *Nasir* yafa'ra futa da *Nasrin* koyon mota ta'kuma fara i'ya'wa wani yam'ma'ci suna tare gurin da yake koya mata mota


Bayan sunyi canjin gurin zama ya'kai kallonsa gare'ta to i'na dai fatan baki manta ba tayi murmushi tare da daga masa ka ok to bismil'la ja'muyafi ok


Ta'fara tafiya sai wani murna take tana dauki yayinda fuskar'ta take cike da an'nuri sai wani murmushi take mai'qayatar dana tare da i'ta


*Nasir* kuwa sai wani kallon'ta i'ke yayinda yakejin tana wani birgesa haka'ma yana jin'ta aran'sa fiye dama'shi kan'sa tana cikin tafiya sai'ga wata bab'bar mota zata wuce


Ai'kuwa nan firgici yashige'ta sai gani take motar kamar zata'bi ta'kansu ne ta'wuce

*Yaya Nas* bazan'iya jure ganin i'rin wadan'nan manyan moto'cin ba garki damu jeki abin'ki ba'abinda zaifaru kin'ji ko shiru ba'ta amsa ba ganin motar tazo daf da'su yasa'ta saurin rufe i'danuwan'ta tare da sakin i'hu ta'saki sitarin motar


Da sauri ya'kai hanun'sa ga sitari tare da taka birki yayinda yake yi'mata wani i'rin kallo sannu a'hankali take bude i'danuwan'ta har suka bude take suka'yi i'do biyu da juna


Matsora'ciya ya'fada yana murmushi i'ta kuma dariya take ba'tare da ta'furta ko'mai ba ganin i'rin kallo da yake yi'mata yasa'ta hura masa is'kan bakin'ta


H!!! Yanisa tare da rufe i'do bajima'wa ya'bude i'danuwan'sa tare da ajiyar zuciya *Yaya Nas* wai mai'yake faruwa da'kai ne haka taya zan'sani ni'ma dai a'haka na'sami kai'na to *Allah* yakawo sauki *Amin*


To kici gaba da abin'da yake gaban'ki ok haka taci gaba da tuki in'da take da matsala ya'nuna mata yanda zatayi sun'jima anan suna ai'ki daya ganin yam'ma tayi sosai har duhu yafa'ra yasa suka nufi gida


**** **** **** **** **** ****


Washe gari yau gidan sai hidima suke suyi wannan suyi wancan duk shirin tarban

*Najib* ne suke kasan cewar aranar zan'dawo *Najib* dai ya'kasance dane a'gurin Qanwar *Abba* haka'ma ya'kasance maraya kasan cewar i'yayen'sa sun'rasu tun'yana qarami


Wannan yasa ya'tashi a'hanun *Abba* kuma ya'kasance yana samun kulawa sosai domin kuwa sam *Abba* bai'ya ban'ban'tasa da 'ya'yansa haka'ma *Umma* dukan'su dau'ka daya suka yi'musu


Haka'ma shi'ma yanajin da'din zama da'su sosai domin kuwa sun'mantar da'shi zafin marai'ci haka'ma ba'kasafai yake tinawa da cewar shi maraya ba'ne domin kuwa bai'rasa ko'mai ba wannan shi'ne taqai'tat'cen tarihin *Najib*


Bayan sun'qarasa ko'mai sun'shirya *Nasrin* tashirya cikin wata doguwar riga tayi kyau sosai wanda ko i'ta ta'yaba kan'ta bayan ta'qarasa shirin'ta tashiga kiran layin


*Nasir* ringing biyu ya'daga kamar abin'da yake jira Hellow yan mata ya'ake ciki qlau ya'akai har yanzu baka shigo ba to yana'iya tina'nin


*Qan'wata* ne yasa na'dan makara kadan amma garki damu yanzu nafito wanka da zarar naqara'sa shirina zaki gan'ni to shikenan


Amma kasa'ni garna ko'ma kiran'ka kayimin zan'can wata *Qan'war'ka* yayi murmushi ai'kuwa sai'dai ki'hakura domin kuwa bazan'rayuba face da tina'nin *Qan'wata* ni kuwa na'tambiye'ki i'na jin'ka


Am wai kina tina'nin *Yayan'ki* kuwa wannan shi'ne abin'da bazai'rabu dani ba ba'kuma zan'dena ba har i'zuwa numfashi'na na'qarshe *Insha Allah* gaskiya i'na godiya ni'ma haka


Ha!!! Lokaci daya suka'ja numfashi tare da ajiyar zuciya sun'sami shiru na'sa'o'i biyu ba'mai magana acikin'su am *Yayana* yaka'mata kashirya domin kasami damar zuwa gare'ni


Wannan shi'ne abin'da naketa ko'karin naga nayi *Qan'wata* am kin'san me a'a ha!!! Yanisa tare da ajiyar zuciya bar'zancan kawai mai'yasa garki damu wani lokacin zan'sanar maki ok


*Allah* ya'kaimu lokacin da al'khairi *Amin* *Qan'wata* ya'sun'baceta sannan ya'ajiye wayar yana murmushi yaja numfashi tare da an'batar sunan'ta cikin wani i'rin shauki


Yaci gaba da shirin'sa ya'shirya cikin wasu qana'nan kaya yayi kyau sosai ya'futo yasa'mu *Hajiya* ba'ta parlor ya'nufi dakin'ta yasa'mu tana barci ya'isa in'da take ya'dukur'sa yasa hanu ya'shafi fuskar'ka tare da sun'batar'ta a'ka


*i'na sanki Hajiya'ta* ya'tashi zai'tafi tariko hanun'sa tare da tambayar'sa i'na zuwa am gun

*Nasrin* zan'tafi to kabari kafara'cin abinci garki damu *Hajiya* zanci acan alkawari *Insha Allah* to shikenan *Allah* yatsare adawo lafiya *Allah yasa Amin* yajuya yafi'ce i'ta kuma taci gaba da barcin'ta


**** **** **** **** **** ****


tin'bayan tayi waya da *Nasir* take gishin'gide yayinda takejin wata mutuwar jiki tare da jin'tana buqatar haduwa da *Nasir* domin ganin'sa kawai yana sau'kar mata da nisha'di mara misaltuwa


*Nasir* ya'isa gidan'su *Nasrin* sai'dai bai'sami ko'wa a'parlor ba wannan yasa ya'nufi dakin *Nasrin* yashiga buga mata kofa shiru batayi magana ba jin'shirun yayi yawa yasa yatura kofa yashiga ya'hange'ta


Zaune jikin gado i'danuwan'ta a'rufe ta'wani run'gume pillow ga alama tina'ni take ya'fada azuciyarsa to'mai


*Nasrin* take tinani har haka ya'qara gun'ta ya'zauna daga gefen'ta sai wani kallon'ta i'ke ya'qara matsawa kusa da i'ta kusa sosai yasami kan'sa da sun'batar'ta a'ka da kuma wuya ya'kuma'sa farcan'sa yana wasa da leben'ta

Sannu a'hankali take bude i'danuwan'ta har suka bude tayi i'do biyu da'shi sai wani i'rin kallo yake yi'mata wanda tagagara fahimtar mai'yake nufi da'shi


Tasa hanu tashafi fuskar'sa ciki wata salon murya take furta masa sannu da zuwa shiru bai'amsa ba haka'ma har zuwa wannan lokacin kallon'ta i'ke ho! Taja numfashi tare da lumshe i'do ta'bude tare da ajiyar zuciya


Lokaci daya tasami kan'ta da sun'batar'sa a'idanuwan'sa dama kan'sa ha! Lokaci daya suka saki ajiyar zuciya *Yaya Nas* wallahi kayimin kyau da yawa gaskiya kai kyak'kyawa ne na'qarshen-qarshe shiru baice da i'ta ko'mai ba


Am to tashi mu'koma parlor ganin bai'ya da lokacin tashi yasa'ta tashi tare da rika hanun'sa sun'fito sai'dai har zuwa wannan lokacin ba ko'wa a'parlor suna ko'karin zama sai'ga su *Umma* sun'futo fitowar'su tayi dai'dai da fitowar *Na'em* to'fa maraba da


*Nasir* yayi murmushi haka'ma sai zuwa wannan lokacin ya'iya magana yauwa *Umma* sun'zauna sun'gaisa gaba daya tare da tambayar'sa *Hajiya* tana qlau tace nagaishe'ku muna amsa'wa


Sun'ci gaba da fira abin'su bayan wani lokaci suna cikin fira suka'ji an'turo kofa an'shigo tare dayin sallama da sauri dukan'su suka'kai kallonsu gare'sa tare da mikewa tsaye sun'shiga yi'masa sannu da zuwa


Maraba da *Najib* sannun'ka da zuwa yauwa *Na'em* ya'tafi sun'gume juna cike da shauki

*Nasrin* na'koqarin i'sa gare'sa *Nasir* yayi saurin yi'mata rigagi ta'hanyar basa hanu sugaisa tare da rungumar juna bayan sun'saki juna


*Nasrin* na'koqarin kaiwa gare'sa *Nasir* yayi mata wani i'rin kallo wanda tagagara fahimtar mai'yake nufi da'shi haka'ma wannan dalilin ne ya'hanata rungumar


*Najib* sai'dai taba'sa hanu suka gaisa *Qan'wata* kinyi kyau da yawa nagode to miye kuma abin godiya aciki kidena kin'ji ok yauwa kyak'kyawar *Qan'wata* sun'koma sun'zauna


*Nasrin* ta'kawo masa juice da ruwa mai'sanyi yakal'keta yana murmushi nagode *Qan'wata* ba'komai *Yaya Najib* murmushi kawai yai'mata ba'tare daya furta ko'mai ba i'ta'ma murmushin take da jimawa


*Nasir* yafa'ra hawa ran'sa yafa'ra baci damuwa ta'soma shigar'sa shi a'duniya yatsani yaga wani yana kula *Nasrin* sai yaji ransa yana baci mst adan'ja lokaci daya duk suka kai kallonsu gare'sa


*Na'em* ne yake tambayar'sa *Nasir* qlau ka'ke kuwa ba'komai *Yaya Na'em* a'a *Nasir* dole da akwai abin'da yake faruwa da'kai domin haka kawai bazaka'ja tsaki ba dole da akwai dalili


**** **** **** **** **** ****


Fadamun mai'yake faruwa dakai ni'ma ban'sani ba *Yaya Na'em* haka'ma ban'san mai'zaifaru dani ba kawai lokaci daya na'sami kai'na acikin yanayi i'rin na'damuwa da bacin rai Subhanalillah


To ko'ma maye *Allah* yaya'yema ya'kuma kawoma saukin'sa dukan'su sun'amsa da *Amin*


*Nasrin* dai sai ai'kin kallonsa take domin kuwa ta'soma fahimtar damuwar'sa bajima'wa sosai *Najib* ya'tashi yashiga ciki domin yasa'mu ya'watsa ruwa yashirya har ya'kai kofa yajuyo tare da an'batar sunan


*Nasrin* am *Qan'wata* dan *Allah* kishigo'min da jakata ta'amsa da'to ta'tashi domin shigar masa da kayan'sa ciki kamar yanda ta'bukata


*Nasir* yayi saurin dakatar da i'ta a'a barshi nakai'nasa ba'gardama ta'ajiye ya'tashi ya'dauka ya'nufi dakin'sa yasame'sa zaune bakin gado ya'ajiye masa jakar daga gefe ya'nufi gurin'sa


Haba *Yaya Najib* miye haka zakace wani wai *Nasrin* tadau'koma jakar kayan'ka bayan'ni gani a'zaune a'haka ai'sainaga kana nuna'min ban'banci wanda ni'kuma sam bana'san haka


Da wannan nake rokon al'farmar dan *Allah* kadena saka *Nasrin* ko'mai i'dan har muna tare nagode yaju'ya zai'tafi

*Najib* yayi kiran'sa am *Nasir* ya'amsa tare da juya'wa dan *Allah* kayi hakuri ba'komai ya'wuce yauwa i'na godiya ni'ma haka yaju'ya ya'futa shi'ma yabisa da kallo yana murmushi


Bajimawa sosai *Najib* ya'futo dukan'su sun'nufi gurin'cin abinci amma banda *Nasir* acewar'sa yakoshi

*Nasrin* ta'tafi ta'zuba musu nasu abin'cin tadawo parlor in'da *Nasir* ta'zauna kusa da'shi kusa sosai cikin lal'lausar murya take magana da'shi kayi hakuri

*Yaya Nas* kuma kadena fishi domin kuwa ba wani abinda yake atsakanin ni da kuma *Yaya Najib*

Dan *Allah* kayarda dani na'yarda dake

*Nasrin* dan haka ki'kasan ce acikin farin ciki nagode *Yauana* ba'komai *Qan'wata* haka'ma i'ta ce take basa abin'cin har suka qarasa yayinda su *Umma* suka saka'su agaba da kallo


*Next Page please*


*By Fauziyya Usman Kogo*

*Ummu Adyan*


{ *Yaron kir'ki* }

{ *08039673554* }
[9/2, 15:43] Bil Fauzee😘 U.Adyan: 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻


*BURIN I'YAYEN'MU SHI'NE NA'MU*


💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻

*Page 66 to 68*

*Na*

*Fauziyya Usman Kogo*

{ *Bil ~ Fauzee* }

*Marubuciyar ZABINA* ❤

*Sunday 2/9/2018*

*Time 12:01pm*


Zuwa yanzu *Nasrin* ta'iya mota wani lokaci i'dan zasu shiga school i'ta tafi tuqa mota yayin dawo'wa kuma *Nasir* yake tuqa'wa


Yau'madai kamar kullum *Nasir* yazo gidan'su *Nasrin* bayan yagaisa da'su *Umma* yashiga tambayar


*Nasrin* ganin yajima bai'gan'ta ba am *Nasrin* tafita tare da *Najib* lokaci daya yaji zuciyar'sa tamkar zata fashe dan kunci

Am i'na suka tafi gaskiya bazan'ce ga'inda suka tafi ba saboda ba basu fada'ba ok to tin yaushe suka fita

Gaskiya sun'jima da fita ok yayi kyau ni zan'tafi tin'yanzu eh dama da akwai gun'da zan'tafi kawai na'biyo ne mu'gaisa to *Allah* yayi albar'ka *Amin* ya'tashi yayi tafiyar'sa


Yana futa kai'tsaye gidan'su *Nazir* ya'nufi ya'kumayi nasarar samun'sa zuwa yanzu zan'iya cewa sun'zama yan Uwan juna ba'ma su kawai ba har i'yayen'su


To'fa maraba da *Nasir* sannu da zuwa yauwa yana ganka kai'daya i'na

*Nasrin* tafuta da jimawa *Allah* sarki to shigo ciki ok sun'shiga ciki sun'sami *Mama* a'parlor bayan sun'gaisa ta'tashi tashiga ciki


*Nazir* yasu *Nafisa* qlau suke yanzu haka'ma gidan'su nake shirin tafiya sai'ga ka to tashi mu'tafi ok ya'tashi sun'fice suna fita kai'tsaye gidan'su


*Nafisa* suka fara nufa sun'isa gidan sun'dauke'ta i'zuwa gidan'su

*Nabeela* i'ta'ma ba'wai zauna'wa sukai agidan'su ba a'a dau'kan'ta sukai suka fice haka suka'yita wayo agarin


Zaune suke wani kyak'kyawan guri kallo daya zakayi mu'su kafahimci cewar suna tare da farin ciki

*Nasir* ne kawai yake da yar damuwa tarashin *Nasrin* amma ko'shi yabar abin a'zuciyar'sa ta'yanda ko'su

*Nabeela* sam basu fahimci ko'mai a'tare da'shi ba fira suke cikin raha wasa da dariya


**** **** **** **** **** ****


*Nafisa* yashiga tambayar *Nasir Nasrin* am

*Yaya Nas* wai mai'yasa baka fito tare da *Nasrin* ba am ta'futa ne tare da *Yaya Najib* wannan yasa bamu futo tare ba *Allah* sarki amma nasan i'dan tasami labarin mun'fita ba'ta sai taji wani i'ri


To wannan kuma sai'dai ta'zargi kan'ta tin'da i'ta'ma ai ta'futa am

*Yaya Nas* garna manta ban'fada muku'ba gobe ne Birthday na za'ayisa a *Feena hotel ok Allah yakai'mu Amin sun'jima a'tare sai bayan wani lokaci suka sauke su Nafisa* a'gida


Sun'nufi gidan'su *Nazir* *Nasir* ya'dauki motar'sa tare dayin sallama da *Nazir* yafi'ce


Bayan fitar *Nasir* bajima'wa sosai sai'ga su *Nasrin* sun'dawo *Umma* tashiga sanar da i'ta cewar *Nasir* yazo amma baiji'ba ya'tafi amma *Umma* kin'fada masa cewar na'futa tare da


*Yaya Najib* eh na'fada masa lokaci daya taji kan'ta ya'wani sara mata da qarfi yayinda zuciyar'ta take buga mata da qarfi cikin rawar murya tace haba


*Umma* to mai'yasa zaki sanar da'shi saboda ya'tambaya ko laifi ne fadar hakan kai *Umma* wallahi sam bazaki gane ba

*Nasrin* wai lafiya duk kin'bi kin'wani tashi hankalin'ki akan wannan qaramin abin *Yaya Najib* wallahi sam bazaku gane ba wanda wannan dalilin yasa har ku'ke fadar haka


*Nasrin* wai mai'yake faruwa ne am *Yaya Na'em* Jiya ne da dare mu'kai waya da *Yaya Nas* cikin wasa nake fada masa cewa banda lafiya muna cikin magana waya'ta ta'dauke natab'bata da safe ya'kira layi'na naji a'rufe


Wannan yasa'sa zuwa domin duba'ni abin takai'ci kin'fada masa cewar na'futa tare da *Yaya Najib* natab'bata zuwa yanzu


**** **** **** **** **** ****


*Yaya Nas* yayi fishi dani abin'da nake'ji wa tsoro kenan magana take cike da kunci yayinda damuwa tayi yawan gaske a'tare da

3 / 11