Author : Fatima Muhammad Suleiman Category : Romantic Hausa Novels
ma murmushin yake Ya ce Ya hayatie kina raina kuma ina kan danna wayar ne
sai kuma ga kiranki
na tura baki Kamar ina gaban shi cikin murya Kamar zanyi kuka na ce missing you and home a
lot wallahi,
duk na gaji da garin ma domin ina cikin kyawarku gaba daya...
shima cikin jingina Kai ya ce muma Muna missing dinku, zaku ganmu idan yara suka samu
hutu. kafin nan zan danyi tafiya na dawo ku Kular mun da kanku....na ce in sha Allaah kuma ka
tayani da addu'a Muna Kai naga post naki sosai da sosai nagani kuma ana comments Allaah
yasa sakon ya 'iso gunda ake bukata....
Na ce Aameen uncle nagode sosai my regards to all ya ce toh sannan Ya katse wayan.....
na juwo na ce uncle *Anas* yana gaisheki cikin girgiza Kai ta ce ina ansawa gaskiya munyi
missing dinsu suyi kokari su zo mana....
Asalin labarin birnin maiduguri garin shehu
Alhaji modu tayyib sanannen mutum ne, Wanda Ya rike mukamin ambassador,ba sau adadi
daga wannan country zuwa wannan country.Allaah ya arzurta shi da yara uku kawai, mace daya
da maza biyu Wanda suka haihu da hajja fanna babban dansu shi ne *mustapha* sai *Anas*
da karamarsu *yakaka* *abduram* wadda ta kasance ita ce mahaifiya ta.....
family mu kaf 'yan maiduguri ne, suna zaune a unguwar shehuri north,
amma alhaji modu tayyib baitaba zama ko na wata daya ba a maiduguri kasancewar sa
jakadan kasashe ma bambanta
ambashi high
commissioner to U. S. A
a garin San Francisco suka zauna...a lokacin
mahaifiya ta bata wuce shekara bakwai ba...kasancewar *mustapha* da *Anas* an maida su
Nigeria don yin haddan Quran. yakasance *yakaka* ta zama ita daya a gidan sai ma'aikata
ranar da kaf family mu bazasu mantawa shi ba shi ne ranar da ba'asan ko wayene ba da
bakaken kaya fuska arufe ba'asan ta ina yashigo gidan ba *hajja fanna* da ta ganshi ta yunkura
tare da karma ihu sai alhaji modu Ya sanya hannu ya toshe bakinta, daga ita har shi ganin
mutumin suke cike da tsananin tsoro. shiko mutumin rike yake da silent pistol Ya seta daidai
kan............
*wannan part na labari true life story ne daga nan har labarin zaratun sun faru da gaske ne sai
dan gyara da nayiwa wadansu wurare*
gaskiya comments dinku shi zai karamun karfin gwiwa
share
⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐
*WACECE NI*
✍ by
*fateema Muhammad Suleiman*
Fmsuleiman743@gmail.com
teemacool2020
*KAINUWA WRITERS✍ ASSOCIATION*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*Readers nayi matukar farin ciki da comments*
*Wannan shi yasanya ni* *kwarin gwiwar cigaba da rubutun Ana tare*
*page* 5⃣&6⃣
Babu Wanda yaji Harbin bindugar sai fadowar mijin na ta tagani, jina-jina cikin jini,babu mutumin
babu dalilin shi awurin Kamar layar zana ya bace bat...
Tashin hankali da rudani da kuma kidima kam, hajja fanna ta ganshi a wannan rana da ta kasa
mantawa a rayuwar ta.
Jami'an FBI sunyi matukar buncike, amma ankasa gano wanda yayi wannan kisa.
Ankai gawar asibiti domin gudanar da binciken likitoci sun cire blade kuma sun baiwa jam'i an
tsaro .
sannan akawuce da shi mutuary...
Embassy sun sanya hannu domin maido shi Nigeria.
bayan anyi arrangements din zuwan tare da iyalan shi,
Duk wani mai imani idan yaga *hajja* *fanna* dole Ya tausaya mata ckin kwana uku duk ta zube
Kamar ba ita ba dama haka rayuwa take.
Mr *suhaib* wani makocin su mutumin Pakistan ne, kuma suna zumunci sosai.
kasancewar *yakaka* da yaran shi suna makaranta daya kuma sa'ani ne da yarinyar shi mai
suna *vaishali* sunyi matukar shakuwa da juna.
tunda akayi mutuwar da taga mahaifinta cikin jini taki zama agidansu...
Sai gashi rana daya kaddara zata rabasu daga yaran har manya kuka sukeyi...
Mr *suhaib* ya nemi da hajja *fanna* tabar musu *yakaka* ta gama primary six sai a maido ta
Nigerian,tunda 'yan watanni yasaura musu sugama.
idan yaso dukkansu sai su zo Nigeria da iyalansa don suma suna son ganin yanayin Nigeria
din...
Ta ce toh amma zan nema izinin iyayenta acen idan sun amince da haka ni bani da matsala.
Mr suhaib yaji dadin bayanan ta yayi mata godiya tare sake ban hakuri, sannan Ya koma
gidansa...
hakan kuwa akayi anbar *yakaka* awajen Mr *suhaib* domin hajja fanna ta gamsu da
tarbiyansa tun zamansu da shi bashi da matsala, kuma suna kula da addini sosai...
sun barta da sharadin tana gama primary school za 'a maido ta Nigeria.
mr *suhaib* Ya jinjina Kai tare fadin cewa in sha Allaah mune ma zamu kawo maku ita da
kammu...
Haka rayuwa ta kasance akwana a tashi babu wuya awurin Allaah...
*Yakaka* sun zana jarabawar shiga jss class
Kamar yadda *suhaib* Ya alkawarta sunyi shirin maido ta Nigeria.
Daga shi har iyalansa sunyi shirin yawon bude ido kasashe kafin su zo Nigeria...
jirgin ruwa zasubi sun fara yada zango a Jamaica,italy,maxico sannan suka wuce Australia.
duk acikin babban jirgin ruwan vaishali da yakaka wadda suka canja mata suna da *Aazeen* a
cewarsu Mai kyau duk sun girma shekarunsu sha biyu, amma zaka dauka sunkai sha biyar.
'yan matan gwanin ban sha' awa,da daukan rai...
yau asabar duk suka shirya zasu dauki kananan jirgin ruwa kowa da abokin tafiyarsa.
yakasance *vaishali* da *Aazeen* jirgin su daya sai wanda zai tuka jirgin wato sailor.
Mr *suhaib* sai matar sa *Arub*,sai *Afsheen*,da karamin dansu , *Aasif* suma jirgin su
daya....tafiya ne mai dogon zango sukeyi acikin ruwa .
kowa kuma da hanyar da yadauka yayin da su *vaishali* suka dauki hanyar da sailor din ya ce
suje ganin wani sabon species na halittar ruwa da ya baiyana ,
Wanda su kansu turawan basu San da shi ba ana dai yin bincike akai yawancin mutane da suke
makota da wannan wuri suna ziyartar wajen domin ganewa idanunsu labari.
tafiya sukeyi kusan na awa daya amma basu iso wajen ba ga yamma yagabato sai kai ji sukayi
wani ruwa da yayi bori sai ko jirgin na su tuni yafara tangal tangal,sailor ya kasa controlling jirgin
sai tajuyo tare fadin kowa yayi addu'a according to your faith coz Allaah ne kadai zai fiddamu
cikin wannabe bala'in da yakeson samunmu a rikice yake musu bayani *vaishali* da *Aazeen* kam sun rungumi juna babu abin da sukeyi sai kuka,babu Mai basu
hakuri haka ruwan yayi ta tafiya da su.cikin ikon Allaah sai ga wani babban dutse jirgin yayi
Karo da shi to a sannan ne ya daidaita Ya tsaya tashin hankali kenan Wake ne abin ban tsoro
ga gari yafara duhu duk suka fito daga cikin jirgin *Aazeen* da tun abin nan ke faruwa ta kakkame jakkarta domin dukkan bayananta suna cikin
jakan.
yadda sukaga dare haka sukaga rana acikin wannan dokan dajin ga uban sanyin da akeyi babu
kakkautawa da taimakon wannan sailor mai suna *Aamil* ya dauko musu babban bargo acikin
jirgin cikin su babu Wanda Ya runtsa idon shi har gari yafara haske....
*vaishali* da *Aazeen* suka nemi taimakon *Aamil* yadebo musu ruwa sukayi alwala
kasancewar shi bayahude ne yawanke fuskar shi ya zauna agefe yana kallonsu suna sallah
abin ya matukar burge shi, ganin su yara amma duk da halin da suka shiga ciki baisa sun
manta mahalicci su ba...
dan guntun biscuits ne da yasaura suka sanya abakinsu zaune suke cikin jimami
daga can nesa suka hango tutar jirgi ke gabato su.
habawa sai duk suka Mike tare da daga rigunan na jacket don agane suna neman taimako.
hakan kuma suma 'yan cikin wancen jirgin suna hango Kamar ana neman taimako saboda haka
suka rage gudunsu har suka iso wurin sai ga yara da dan madaidaicin saurayi.
Batare da neman bayani ba domin ganin yanayin su da jirgin da ke kusa da su zai tabbatar
maka da ba karamin Abu ne yakawo nan ba .
saboda wannan karamin jirgin baya zuwa irin wuraren nan saboda hatsarin haduwa da manyan
kifaye Kamar su shark......
haka sukayi ta tafiya
sudai basu San ina aka dosa ba sun dai san sun kubuta a wannan dokan dajin....sai dai wani
masifa da suka fara fuskanta acikin wannan jirgin to ganin mata tsirara haihuwar uwarsu ga
mazaje ko wannensu dauke da mace tsirara a cinyarsu....
ga wani mutum da tun shigarsu *Aazeen* yake ta kallonsu mikewa yayi yazo kusa ita yace
beauty hey can I sit here ya nuna mata kujerar kusa da ita?
bata ce uffan ba sai dai watso mishi kallon tsoro ta kankame jikinta sosai.
shi ko yakamo hannunta yayi mata kiss cikin fadin wow gorgeous I like your skin.
Ta hankade shi da duka kafin ta sannan da gudu ta bar wajen ta koma wajen *vaishali* ta
kankame ta Allaah sarki idan ka gansu abin tausayi......
gefensu Mr *suhaib* kuwa sun shiga tashin hankali sosai *Arub* kam sau biyu take suma ana
zuba mata ruwa tun yamma har dare, ma aikata suna binciken inda wannan karamin jirgin su
yayi toh da aka gano jirgin, kuma annemesu kaf jejin babu su babu dalilinsu.
toh da aka kawo musu wannan labari ne, take ta suma.gaskiya suna cikin tashin hankali marar
misaltuwa ,yara har biyu ga yarinyar amana da basu San ta ina zasu fara fadawa iyayenta ba....
haka rayuwa ta kasance musu su acikin wannan jirgin da babu abin da akeyi sai holewa zakiga
mace ta kwanta agaban kowa na miji na zina da ita...
*Aamil* ma da yake Dan taimakonsu to yasamu bayahudiya 'yar uwarshi, yaje can suna shake
ayarsu....
haka rayuwar *vaishali* da *Aazeen* takasance cikin wannan jirgin wannan mutumin da yake
damun *Aazeen* yake taimaka musu babu yadda suka iya domin suna neman taimakon....
har tsowan sati suna cikin wannan Jirgi, daga wannan country sai wannan idan sun tambaya
nan Australia ne ace musu A'a daga baya ma da suka dame su da tambaya cewa sukayi
wannan jirgi bazai bi ta Australia ba.
duk gunda muka sauka nan ne gunda zaku sauka asali ma bama bin cikin gari saboda mu
kammu bamu yarda da kammu ba idan kuma zaku bi mune toh,
Muna da ayyuka sosai da zaku iya yi da ganinku zaku kawo mana kudi cikin wannan harka...
daga wannan bayani ba Wanda yasake kulasu......
kuka sukeyi ba kakkautawa tunanin gida da iyayensu fal cikin ransu da gatansu da komai gashi
kaddara ta jehosu cikin wannan kazamemmen rayuwa.....
please share and comment
the contents is the copyright of the writter
⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐
*WACECE NI*
✍ by
*fateema Muhammad Suleiman*
Email fmsuleiman743@gmail.com
Wattpad teemacool2020
*KAINUWA WRITERS✍ ASSOCIATION*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*Readers nayi matukar farin ciki da comments*
*Wannan shi yasanya ni* *kwarin gwiwar cigaba da rubutun Ana tare*
*page* 7⃣&8⃣
Rayuwar bar, rayuwa ce ta fitsara da tsabawa Allaah karara ga marasa addini, basu san ma
sabo sukeyi ba.
toh waye ma yasan akwai addini awajen balle akai ga aikata shi.
haka suka tsinci kansu acikin wannan rayuwa yau kwana goma kenan suke shawagi,acikin
wannan jirgin.
sun yada zango ne a gidansu dake kusa babban kogi.wato bar kenan, mata da maza ne sanye
da kayan swimming,
wadansu suna cikin ruwa wadansu ko suna hutu bisa kujerun hutawa.
*Aazeen* da *Vaishali* ma sun fito amma su dogayen riguna ne sanye ajikinsu Wanda Mr
*Paul* ya kawo musu kala uku uku don yalura basu da kaya...
Domin suma sun fara sakewa ganin sun cire tsammanin samun gida.
Kowa kuma harkar gabansa yakeyi matan kam gwara maza akansu dan tunda suka shigo jirgin
babu mace daya da ta taba tanka musu.
sabani da mazan, suma kuma maganan da zasuyi maki bai wuce na batsa da zuwa su
rungume ka ko su manna maka kiss din dole ba.
haka rayuwa tayi ta gudana ahankali Ibadan da suka,yafara fita,suka saje acikin su domin
yanzu sun fara sabawa da yanayin wurin.
Yau shakaransu uku awannan waje ,'yan gida kam sun cire tsammani da su dan sun dauka
ruwa yatafi da su ko kuma shark...
haka suka je Nigeria suka labarta musu aiko *hajja fanna* suma ba adadi daga baya kuma suka
rungumi kaddara da fatan Allaah ya bayyana su rokon Allaah kam suna kanyi ga sadaka duk
jumuah suna cirewa malaman tsangaya tsangaya...
Tsowon zaman da sukayi amma babu Wanda Ya taba yin sex da su.
domin dokan kungiyar ce ba'a sex da macen da take musu aiki..
Aikin kuwa shi ne exchange ne tsakanin su da manyan smugglers na cocaine and heroin
To duk lokacin da bukatar hakan ta tashi su ake turawa wajen ansan kudin......
Samari kuwa sunyi cha akansu ganin su 'yan mata sabon jini, acike suke dub da su boobs da
hips kam ba magana Masha Allah....
*Aazeen* ce sanye da dogon wando da dan karamin riga hannunta rike da mug coffee ne
neman *Vaishali* yafito da ita.
Sai ko ta hangenta daga can nesa tare da saurayinta *David* da sauri ta iso wurin, tare fadin
cewa haba soulmate shi ne kika barni tun dazu nake ta kewarki cikin shagoba take maganan..
itama cikin kulawa ta mike ta rungumeta tare da bubbuga bayanta ahankali tace Kiyi hakuri
habibty kina barci ne and I don't wanna disturb to wake you up but am so sorry...
*David* kam gaskiya 'yan matan na burge shi akwai nutsuwa tattare da su zaman wannan waje
sam bai kamace su ba haka kawai yake jin zai taimaka musu....
duk yadda za'ayi sai yadauke su duk da hatsarin yin hakan agare shi, domin mutanen da suke
karkashin su kungiya ce na , *kill man no case*.
*Aazeen* ce kwance bisa gado wando short nicker da half vest ajikinta kasancewar *Vaishali*
tabi *David* sunje yin shopping.
hankalin ta duk akan waya tana daddannawa bataji shigowan kowa ba sai ganin mutum tayi,
yafado gadon gadangadan zatayi ihu ya toshe mata baki da hannun shi..
Cafkota yayi zuwa jikinsa tare da finciko dan karamin rigan sai gashi tantsa tantsan boobs a
tsattsaye sun baiyana.
habawa, ai bai San lokacin da yakai bakinsa kan nipples din ba arikice ya ce beautiful ganin
nonon das da su..
Ita ko ture shi take da dukkan karfinta da yagushi sai winsil winsil ta ke.
Cikin zafin nama ya damke hannayenta duka biyu tare da fadin stop it don't text my anger,dole
ne fa yau indauki rabona,
koda zai kasance wannan karshen zamana cikin wannan kungiyar...
dubi kayan more rayuwa ya tallabo breast na ta amma akafa wani dokan banza.ganin da tayi
yana kokarin cire dan guntun wandonsa,
batasan lokacin da karfi yazo jikinta ba aiko ta takarkare ta bugi gabansa.
cikin tsananin jin zafi ya damke wajen yafadi kasa yana murkususun zafi,
Tana ganin haka ta wafce bed sheet,ta yafa ajikinta da gudu tayi waje.
daidai *Vaishali* da *David* kuma sun danno Kai zasu shigo apartment din sukayi Karo da ita.
*Aazeen* cikin kidima ta rungumeta ta fara kuka tare da nuna dakin da hannu.
ta fara tambayar ta habibty ya dai what is happening?
*David* kam bai jira yaji me zata ce ba yayi cikin dakin da gudu.
Turus yaja ya tsaya ganin *Sam* kwance a tsakar dakin hannun shi duka biyu a kasan shi.
*Aazeen* da *Vaishali* sun tsaya daga can nesa ,cikumo shi yayi ya tsayar da shi tare da cewa
you mother pucker
how dare you ya kasa karasa maganan saboda tsaban bakin ciki sai naushi da yakai ma
bakinsa aiko tuni jini yafara fitowa dagadaga yayi mashi sannan ya jehoshi waje da yi mashi
kashedin na karshe...
Ya zama dole kubar nan wajen cikin satin nan zan Nemo muku mufita.
yazo kusa da *Aazeen* ya dafa bayanta cikin lallashi yace beauty Kiyi hakuri komai yazo kusan
karshe
sannan ya sumbaci *Vaishali* yayi musu sallama ya tafi..
cikin sauke numfashi *Aazeen* ta shigo dakin ta sanya dogon riga Marar nawi,
Sun zauna tana duba shopping da suka zo da shi, yayin da take labarta mata abin da yafaru...
*Aazeen* ta ce gaskiya dole mu dage da neman ahlinmu kar mugaji muyi ta watsa labarin mu
da hotunan mu through net ko Allaah ya taimakemu agano ibda muke duk da cewa hakan da
Kamar wuya amma bazamu gaji ba nan wajen Kuma zamu barshi sooner than later...
cikin gyada Kai *Vaishali* ta ce by the grace of God we will try our utmost best...
cikin wayo da dubara *David* ya nemi izinin
Abokin shi suka Nemo musu dan karamin apartment kusa da su.
To ba laifi wajen yayi kuma da wuya a gano su
yanzu kam ba su da fargaban 'yan iskan nan sun sake suna kuma yin sallah duk da ba daidai
sukeyi ba....
*Aazeen* ce ta sanya ta kardunta da hutunan iyayenta da yayyenta agaban hawaye fal sun cika
mata idanu cike da