Kishiyar Uwa Complete Book Hausa Novels by Nussad.txt

Author :  Nussad Category :  GNOVELS

Chapter   14 / 14

39K to 39.3K   out of 39.3K words

ta fama da yara , " Mummy wallahi bani ne ba Al Hussain ne , wallahi ba ni na dake ta ba ,duk su ka fad'a a k'ok'arin su na kare kansu ", " to naji Fatima ta fad'a," zo nan habibty ki fad'amin waye ya dake ki, Ahmad da ke tsaye ya tambayi y'ar yarinyar wadda take ta zumb'ura baki gaba, haba Nusy ta fad'amin kinji " ," Daddy ba yaya Al Hussain ne ya dake ni ba ", " ah lallai zan gamu da shi , bari kiga , ya fara k'ok'arin tashi ya kamo su , k'ara su ka saka , suka rungume Fatima , ita ma ta rungume su , yana zuwa da Nusaiba a hannunsa aikuwa ya had'e su gabaki d'ayansu yana dariya , tare da basu sumbata kowannensu a kumatu , yana mai jin dad'i da Allah ya azurta shi da iyali masu aminci.



TAMMAT BI HAMDULLAH



ANAN NA KAWO K'ARSHEN LITTAFIN " KISHIYAR UWA ", KUMA INA FATAN KUNJI DAD'INSA KUMA ZAKU YI AMFANI DA ABINDA KUKA JI MAI KYAU SANNAN KU WATSAR DA WAD'ANDA BA SU DA KYAU .





INA GODIYA GA Y'AN MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION, DA WAD'ANDA SUKE YIMIN EDITING NA BOOK D'IN NAN.



INA GODIYA GA Y'AN KISHIYAR UWA FAN'S, ALLAH YA K'ARA MANA ZUMUNCI AMIN.


JINJINAR BAN GIRMA GA SIS HUMAIRA DA SIS FAREEDA , KUNYI RAWAR GANI SOSAI ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI AMIN.




NA SADAUKAR DA LITTAFINA GABAKI D'AYANSA GA , MAHAIFINA DA MAHAIFIYATA , ALLAH YA K'ARA MUKU NISAN KWANA MAI ALBARKA AMIN




INA GODIYA SAI MUN SAKE HAD'UWA CIKIN WANI SABON LITTAFIN NAWA MAI SUNA " BAK'AR GABA" INA FATAN KAMAR YADDA KUKA BI WANNAN SHI MA WANCHAN A SANNU ZAKU BISHI DOMIN JIN SAK'ON DA YA ZO MUKU DA SHI .



TA KU HAR KULLUM

NUSAIBA MUSA SALEH SABON RUWA
(NUSSAD)


PLEASE
SHARE
AND
COMMENTS


🌿🌿🌿NUSSAD🌿🌿🌿

14 / 14