Chapter 13 Reading THE REGRET BOOK COMPLETE BY BUDDO.txt Arewa Novels

THE REGRET BOOK COMPLETE BY BUDDO.txt

Author :  Buddo Category :  Hausa Novels 001

Chapter   13 / 13

36K to 37K   out of 37K words

je ma." Ya faɗa tare da ƙara faɗaɗa dariyar na shi.



Tsaki Hydar ya ja tare da warce wayarsa daga hannunsa tare da faɗin " ni fa ba kuɗin ne damuwana ba, ka je ka biya kuɗi a yi lefe a ka wo maka wata albasa acikin gida (gajeriyya 😂😂). Buh idan ma sama da hakan suka yi requesting ai i can provide, and abin haushin ma bana son yarinyar, shi ne abin da ke bani haushi."

" Sai kaje ka ganta, dan Allah mai aka dafa am starving."

" Dalla ware can, ana maka magana mai ɓillewa kana kawo abinci, shiryawa za ka yi kaje ka tambaye ta, domin Mami ta riga ta yi booking gobe zata wuce Dubai, Please do this for me friend."

" Ba'a aikin banza a Kano nawa zaka bani,?."
" Is ten million okay for you?."

" That same 200 million is okay ai."
" Amir you're Mad."
Dariya ya kece da shi sannan ya ce su tafi tare, ko kallonsa Aliyu be yi ba ya yi hanyar toilet dan wanka ya ke son yi.

A hankali ya ƙwanƙwasa ƙofar gate ɗin gidan Neneh, bayan mai gadi ya buɗe masa ma , gaisawa kawai suka yi, sannan ya wuce cikin parlourn.
Neneh ya gani a parlour da wata matashiyyar budurwa, da take shan fruit salad ɗinta tare da daddanna wayarta, farace amma ba sosai ba, ƙarasa shigowa ya yi tare da zama akan kujera ya na gaida Nenehn.


Liyana da ke zaune cikin shigarta na kullum, da kuma normal hula ta ɗago da kanta ta kallesa sannan ta cigaba da operating wayarta because chatting ta ke da wata sabuwar ƙawar da ta yi a Instagram.

Sai da Neneh ta zolayesa sannan ya ke tambayar ina amaryar su.

Kallonsa ta yi sannan ta ce " ga ta ta na jin ka ai." Ita dai Liyana ba ta kallesu ba she countinues what she's doing with her waya.

Yarinyar ta mugun burgesa dan Amir akwai son ƙyale - ƙyale.
A hankali Neneh ta ce " Liyana kike ko Libiya, ta shi ki ɗebowa baƙo kayan motsa baki."

Ba ta yi magana ba ta shiga kitchen tare kawo masa abin da ya kamata tare da komawa wurin da ta ke ta zauna.
Shi kam Amir shape ɗinta kawai ya ke bi da look.
Dan yarinyar is damn beautiful.

Babu ƙarya Hydar ya yi dace.

Ruwa kawai ya sha tare da kallon Nenehn ya ce " wurin amaryarmu fa na zo."
" Toh ai shikenan, bari na baku wuri."

Bayan Neneh ta tafi kallon Liyana ya yi tare da faɗin " Amaryar mu."
For the first time ta ɗago ta kallesa sannan a hankali ta cigaba da danna wayarta tare da faɗin " call me Liya or Fatima."
" Am sorry."
" Never mind."
"Hydar ne ya aiko ni akan under wears sizes ɗinki."

" Mai ya hanasa zuwa da kansa? Tell him to come, ba wani ba."
Har ta tashi zata tafi sannan a hankali ya ce " baya gari ne and ni ne P.A ɗinsa, Kuma ba undies ɗin bane ba kaɗai ya kawo ni har da events da za kiyi."

A hankali ta dawo ta zauna tare da kallon ƙwayar idonsa ta gaya mai bra size and the rest. Sai kuma cikin sanyin muryarta ta ce " Akwai ladies party, Shuwa Arabi day, Al Qur'an day, Father's day, mother's day, sister's day, dinner, madrid lover's day,then after ɗaurin aure zamu je shan ice cream da friends ɗina."

"Your wish will be granted in shaa Allah, daga haka ya yi hanyar fita daga gidan.
Kuka Liyana ta fashe da shi dan yanzu wani kalar kewan kowa ta ke ji, abin da ya kawo ta gidan Nenehn ma ba ta yi ba an jogana mata aure.

Ta na cikin kukan Neneh ta ƙaraso ta ce " ke kullum cikin kuka, kamar zuma rock?."
" Tun da hawayen ki ne sai ki zo ki hana ni."
" Mara kunya."
" Naji."


Amir na zuwa gida ya wassafawa Hydar komai, cikin muryarsa ya ce " Alhaji ka gama dace, You see shape?, sai ka ganta, Man wallahi ka yi dace, ka ga wani command da ta bani, je ka turo sa ya zo da kansa, she's a boss lady ooo." ya faɗa tare da buɗe fridge tare da ƙara faɗin"Man wallahi tun da baka sonta ni ka barmin ita, sai ma ka kalli curved shape ɗinta anan zaka san defination of full option, wallahi su Mami ba zaka san sun maka gata ba sai nan gaba, wallahi ka hanzarta, ka tura kuɗin lefen nan, wallahi dan ko one billion ka tura a mata siyayya ba ka faɗi ba, kai kaga flat tumm......"

Bai barsa ya ƙarasa ba ya ce" Ya kuma ishe ka haka." " Buh I thought ka ce ba ka sonta?." " Dan Bana son nata ai yanzu ƙoƙarin zama matata take, suffanta ta ya yi haka."
" Allah ya baka haƙuri, daga ɗan magana, wallahi abin sai ka gani k..."

Tashi ya yi ya bar masa ɗakin ya koma parlour.

Binsa Amir ya yi ya ce " idan ka faɗa fa Man za'a yi iskanci." Danne - dannensa ya cigaba da yi, bai kallesa ba sai da Amir ya ɗan leƙo da kansa ya wani zare ido ya ce "Hydar dey fear God, yanzu baka son nata ka tura 500 million?, half of a billion fa kenan?."

" And so?." Daga haka ya tashi ya nufi flat ɗin Mami dan ya na ganin kiranta .......✍️



> PENDING AMARYA AS USUAL 🦋 FOLLOW FOR MORE 🤍 ALHAMDULILLAH DONE WITH BOOK ONE ALREADY A TARO BOOK TWO

PENDING AMARYA AS USUAL🥰


DUK ABINDA YA FARU YA FARU DA DALILI.

WHAT COMES ARROUND GOES ARROUND ❌✌️

ABIN DA KA SHUKA SHI ZAKA GIRBA 🦚

THE NOBLE WRITTERS TEAM DEDICATION IS OUR STRONG 🥰🤍


KU BIYO NI DAN JIN YADDA HAWAYE ZA SU KWARANYA 😂😂😂😂🤣

13 / 13