Chapter 4 Reading THE REGRET BOOK COMPLETE BY BUDDO.txt Arewa Novels

THE REGRET BOOK COMPLETE BY BUDDO.txt

Author :  Buddo Category :  Hausa Novels 001

Chapter   4 / 13

9K to 12K   out of 37K words

kuma ta fito ta na kuka shi ne nima na biyo ta, buh I have no idea akan kukan ta Abbih." " Okay" ka wai ya fa ɗa sannan ya ce su shiga mota daga haka suka wuce gida a mota ma juyin duniya ta yi magana ta ƙi sai kuka ta ke kamar an aiko ma ta da saƙon mutuwa.

Ko da suka je gidan ko abinci kasa ci ta yi Ammi ma ta zo ta yi ma ta magana juyin duniya ta ƙi bata amsa sai kukan da ta ke yi, daga ƙarshe ma Ammin tsawa ta daka ma ta sannan ta bar ɗakin.


Ko da akazo dinner ma ita ba ta fito ba shi ma kuma Abbih da bai ganta ba ɗakinsa ya wuce.



Washegari da safe bayan sunyi breakfast ya ke ƙara tambayarta "Liyana! Auren ki ke so ko karatu?." "Abbihhhhh." ta ja Abbin sosai, "Am all ears" shi ne kaɗai abin da ya furta, Abbih ni Aure na ke so, Buh ka san Abdul kai ma ka ga in muna waya the way he use to respond kamar ba shi ya ce yana sona ba." "Adam faa?.'' Abbih ya ƙara tambayar ta, Abbih that guy is a monster ya fi ya juya mutum, and Ahmad is the most worst person I have ever met on earth, har mari na ya taɓa yi, bazan so kuma na auri mai dukan mace ba abinda mahaifina be yi wa ƴar wani ba ba za'a min ba . (Yarinya baki san Nabil ba 😂🤌).



"Mari fa ki ka ce Princess?", "Abbih ka bar maganar is a long story." Ta na faɗan ha ka ta fara niyar tashi daga dinning table ɗin, Ilham ce ta fito sanye da kayan school wanda su ka ma ta kyau ba laifi, bayan sun gaisa da Abbih ya ba ta kuɗin break ta je driver ya kai ta school.



After one hour 📜✅


Bayan Abbih ya ce ma ta ta shirya, ta sanya kayanta ma su kyau wanda suka amshi jikinta lifaya ne yellow colour sai pink tootle neck sai takalminta na marlians da ta saka milk color ta yi kyau sosai Ma Shaa Allah, ko da ta fito ta ga Abbih na zaune Ammi na ɗan nesa da shi, ya na zaune cikin ƙana nan kaya yayi kyau sosai ya fito sak shuwa Arab ɗin shi.



"Abbih ka canza kayan nan zuwa native Dan Allah, Ammi ki gaya masa." Sai da ta saci kallon Abbih sannan ta ce " Abbinsu ka canza kayan zuwa native tun da school za ka kaita."


Bayan ya canza kayan nasa B. U. K ya kaita sukai registration week coming za ta fara lectures da ke ɓangaren science ne.



Ko da suka taho a hanya babu labarin da ta ke basa sai na samarinta, ko wanne kam inta faɗi sunansa da aibunsa.



"Daughter ya kamata ki yi koyi da haƙuri irinna mahaifiyyar ki, in ki ka ce za ki bi ta aibun mutum kenan you're not still ready to get married."

"Abbih ba zaka gane ba ka ga jiya kukan da nayi fa Nifraz ne wai ya kawo ni date can wani restaurant I can't recall Mey sunan sa, kawai bayan zuwan sa i asked him ya ban wayarsa wai ba'a haifi ɗiyar da zai bawa waya ba , Abbih just imagine faa."






" Daughter wa ya gaya mi ki ana duba wayan saurayi ballantana ace miji, za ki mutu da wuri ne ai, am telling you." Daga haka ba ta ƙara mai magana ba ta cigaba da kallon window har suka ƙaraso gidan, Ammi da ke kitchen ta na preparing lunch, Liya ta ƙaraso kusa da ita ta ce" Ammi barka da rana." "Barka." Shi ne kaɗai Ammi ta faɗa sannan ta cigaba da haɗa lafiyayyan abincin da yaci hanta. "Ammi zan iya ta ya ki da wani abu?", "A'a ki je ki yi hira da Abbihnki idan Ilham ta zo za ta yanka cabbage ɗin.", Noo in ta dawo ai za ta gaji bara nayi kawai." Ba ta jira cewar Ammi ba ta ɗauki cabbage ɗin ta fara yankawa a hankali, Ammi kawai kallonta ta yi ta ɗauke kai ta re da girgiza kan ta.




Tana cikin yankan mistakely ta yanka hannunta da wuƙan, wani ihu da ta saki sai da Abhi da yake ɗaki ya ji ta, a million ya sauko da ga stairs ya nufo kitchen ɗin sai hawaye ta ke shaɓe shaɓe, kallon Ammi yayi ya ce kina ganin yarinya taji ciwo ba za ki iya duba wani hali ta ke ciki ba, haka aka miki??."






"She insisted, kuma bazan iya ce mata a'a ba kar na ɓata ran gimbiya." Tana faɗan haka ta cigaba da kwashe abincin da ta gama.

"Ki kawo mana namu ɗakina." In ji cewar Nabil, "ta tsaya ta amsar muku." Ta na faɗan haka ta ƙarasa yankan cabbage ɗin. . ..




LIYANA WAHALA 😂💔
I peity her wallahi.

Ku biyo ni kuji yadda zata kaya ✍️ 🦋

> The Regret wants your Reactions and comments for the person to regret 😂 🦚

> The Regret only on Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday 🦋 🥀

Ku dai ki biyo Pending Amarya dan jin yanca zata kaya✍️✍️




> Duk wanda ya karanta be yi comments, share,likes ba Allah ya isa ban ya ce ba 😂🫴🏻🤍✌️😩
https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=r_c




*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers born to share powerful words.🤌💪

:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::

The Noble Writters 🦚🦚✊
Dedication is our strong 🦚🦚✊

THE REGRET 🙆🥀🌸🇳🇬

when love meets temptation 🦚 who survives?

Hausa Writter from Igala land 🌸 🥀

Rayuwa ta kan zo da sauyi ko wani yanayi🥹
Gwara ka riƙe ƙaddara kan ka shigewa tsautsayi💔💫

NIGERIA 🇳🇬
For Pending Amarya ✍️✍️

NDA DUBDO🦚
My Maiduguri ppl🦧😂



Page 0008



"Ki kawo mana namu ɗakina." In ji cewar Nabil, "ta tsaya ta amsar muku." Ta na faɗan haka ta ƙarasa yankan cabbage ɗin.

Be yi wani magana ba ya kama hannun Liya suka hau sama. "Abbih mai sa Ammi ke janye jikinta da ga naka? Ni fa innai aure mijina shi ne babban abokina, ko abinci ba kwa ci ta re, ina gani kawai banza na ke da lamarin, kuma in abu na wa ne she always stay away from it, ni kuma bana son hakan". Ta faɗa ta re da fashewa da kuka, "Sorry princess." Ai Ammi ta fi kowa son ki buh ba za ki sani ba yanzu, sai watarana, buh keep that on your mind, ammi na sonki sosai."
Gyaɗa kanta ta yi, sannan su ka cigaba da labarinsu ta na gaya masa kalar mijin da ta ke so, in so samu ne ta samu mai kalar halinsa. (Ashe ba ki da hankali 😂😏).


After one week 🥀🦋


Yau ta kasance Monday, yau kuma za ta fara ɗaukan lectures, tun sassafiyar ranar ta tashi ta yi wankanta as usual, sannan ta shafa mayukanta da turarukkanta, duk da lectures ɗin 9:00 ne da ita hakan bai hana ta shiryawa tun seven o clock ba.



Classic Abaya ne ajikin ta wanda ya dace da fatarta mai zubi da na halfcaste, ta yi kyau sosai cikin Black ɗin abayar da zamu iya kira da one million stone, sai flat shoes da ta saka ta ya fa mayafinta Islam in peace style, ta saka sun shade a saman kanta sannan ta yi hanyar ɗakin Ammi dan gaishe ta, ko da ta shiga har mahaifiyar tata ta yi wanka cikin shigarta na super holland (abin ka da masu companyn atamfa🌚) .



Bayan ta gaishe ta ta amsa ma ta sannan ta ɗaura da yi mata nasiha, ta bi a hankali da makarantar jami'ah musamman B. U. K da lecturers ma su neman ma ta su ka fi yawa, duk da ba'a hostel za ta zauna ba wannan ba secondary school ba ne ba.


Tayi mata nasiha sosai kuma sun shiga jikinta, sai ta fara tunanin kamar karta je school ɗinnan, sa bo da maganar gaskiya ba ta son abin da zai sa mutumcin ta ya samu targada, domin mutumcin ƴa mace tamkar madara ce in ta zube ba ta taɓa komawa yadda ta ke.

Ta yi wa Ammi godiya sosai sannan ta ke ce mata ta je dinning ta ci abinci in mama hafsa ta gama, gyaɗa kanta ta yi kawai, ta wuce ɗakin Abbih da ya ke kwance ya na baccin sa hankalin sa kwance, zuwa ta yi ta zauna a ƙasan gado ta re da ƙurawa mahaifin nata ido ta na jin wani kalar ƙaunarsa na fizgarta wanda Allah ma ya san the love she had for him is infinity, ba za'a iya ƙirgawa ba.




A hankali ya buɗe idanunsa ya sauke su akanta, ya just smile at her sannan ya tashi ya shiga toilet ya yi brush haɗe da wanka ya fito towel ɗaure da kyakkyawan jikinsa, ganin futowarsa ne ya bata damar fita da ga ɗakin ta koma falon ɗakin sa dan ta ba shi daman shiryawa.



Bayan ya shirya ya fito tsaf cikin kayansa masu kyau da ta ajiye masa kaftan sai hularsa mai kyau Black color da ta ƙara haskaka fatarsa, ko da suka fito dinning room 8 o clock dai-dai, abincin suka ci sannan ya ɗauki Car key ita ma ta ɗauki jakar ta da niyar tafiya school ɗin dan Ilham ta jima da tafiya.



Bayan ta ƙarawa Ammi salama su ka fito compound ɗin gidan, sannan suka ɗau hanyar B. U. K, zuciyarta na dukan uku uku, ji ta ke kamar karta je, duk maganar da Abbih ke ma ta sai dai ta ba shi amsa da umm ko um um, daga ƙarshe shi ma ya gaji ya daina ma ta labarin.




Bayan sun ƙarasa school ɗin parker motarsa ya yi a wajen parker mota, sannan su kai hanyar office ɗin H.O.D ɗin makarantar suka gaisa, sannan ya ƙara gabatar da LIYANA, sukai duk abin da ya dace su ka fito ta re har 8:30 yayi a lokacin, dan haka motar Abbih ta koma idan 9 yayi sai ta shiga class ɗinsu.



Suna cikin mota Abbih na danna wayarsa Liyana kam sai ɗaukan selfie ta ke a wayarta ƙirar iphone 12promax, ɗagowar da Nabil zai yi yayi ido huɗu da Rufaidhat he's confused da ke basu jima da gama waya ba, ƙara dailing numberta ya yi bayan ta ɗaga ya na kallonta ya ce "kina ina?." Cikin muryarta da ya ɗan buɗe alamar girma ya kankama ta ce "kasan tun da ya sake ni na koma gidan Aunty Nafisat can Abuja, mai ya faru??."


Cikin muryarsa mai cike da bacin rai ya ce "a B.U.K Aunty Nafisat ɗin ke aure kenan ba a garki ba?."
Daga haka ya kashe wayarsa, Liyana da ta saki baki ta na kallonsa ta ce" Abbhi me ya faru?", be kalleta ba sai scrolling wayarsa ya ke ranshi a mugun ɓace.


"Abbih na ta fi." " Tsaya na raka ki." Suna fitowa kam Rufaidhat na tsaye ta na kallon ta ina zai ɓullo, ko da ta ganshi da wata budurwa kauda kanta ta yi da ga dubansu.

Liyana kam hannun Abbhi ta riƙe gamm su ka cigaba da tafiya, because ta na noticing matar sa bo da suna yawan haɗuwa da Abbhi sosai.(Toh kishi kike??😂🤔).


Bayan ya raka ta dawowa yayi wurin Rufaidhat ta na ganin shi itama ta nufo wurin shi suka shi ga mota sannan ta gaya mai dalilin ta na ɓoye mai cewa ta shigo Kano.( Shi kuma wawa sai ya yarda 😂😂😂).



Ko da suka ta shi daga school ɗin arround 2 O clock tai ta dailing wayar Abbhi bai ɗaga ba, gashi ita bata san yadda za ta tari machine ta hau ba.




Walking slowly ta nufi gate ta na tafiya a hankali dan ita ta na da wuyan sabo, ballantana ta tambayi course mate ɗinta lift.


Ga wani yunwa da ke nuƙurƙusan cikinta, horn ɗin da ake danna mata a bayanta shi ya ɗan fargar da ita ta waigo ta na kallon wanda ke cikin motar wanda tai tunanin ko Abbhi ne.

Buh unfortunately wani guy ne wanda ya yi balance a cikin motar zaune cikin black yard da ya amshi jikinsa he's soo cute Ma Shaa Allah.



Zuge glass ɗin motar ya yi sannan ya kalleta sosai ita kuma ta ɗauke kai ta re da cigaba da tafiyar ta.




Cikin nuna rashin damuwarsa ya ƙara tayar da motar, ya sha gabanta da shi tare da faɗin "Please" sannan ya marairai ce idanunsa, fitowa ya yi ya buɗa ma ta gaban motar, sai da ta ga ba sarki sai Allah sannan ta shiga motar da ke cike da sanyin Ac ta re da ƙamshin turarensa na All men.....


Who's Sultan??

Wacca kaɗɗara ce ta haɗa sa da Liyana???

Is he the one for her???


Mey Abbhi ke nufi ga me da dawo da Rufaidhat rayuwar sa???


Da gaske Auren Rufaidhat ya mutu da gaske???






LIYANA WAHALA 😂💔
I peity her wallahi.

Ku biyo ni kuji yadda zata kaya ✍️ 🦋

> The Regret wants your Reactions and comments for the person to regret 😂 🦚

> The Regret only on Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday 🦋 🥀

> Ku dai ku biyo Pending Amarya dan jin yanca zata kaya✍️✍️




> Duk wadda ta karanta ba tai react da comment ba wuta bal bal 🥹


> Duk wadda ta canza min salon labarina ko saka sunan ta ta goge nawa kotu ne zai raba ni da ita sa bo da mallakar pending amarya ce.🌕 💫Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t

https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t


*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers born to share powerful words.💪

:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::

The Noble Writters ✊
Dedication is our strong

THE REGRET 🙆

when love meets temptation who survives?

💔




NDA DUBDO🦚
My Maiduguri ppl



CHAPTER FOUR : SULTAN 🦋🥀

_Pending Amarya_


0009






Cikin nuna rashin damuwarsa ya ƙara tayar da motar, ya sha gabanta da shi tare da faɗin "Please" sannan ya marairaice idanunsa, fitowa ya yi ya buɗa ma ta gaban motar, sai da ta ga ba sarki sai Allah sannan ta shiga motar Dake cike da sanyin Ac tare da ƙamshin turarensa na All men.......


Ko kallonsa ba ta yi ba ta fito da wayarta ta cigaba da daddannawa, sai da suka zo hotoro sannan ta fara mai kwatance har ya kawo ta ƙofar gidansu.

Numberta ya ce ta basa wanda da ƙyar ta ba shi sannan ta shiga gidan tare da ce masa ''thanks.'l

Ita kanta kawai jan aji ne amma guy ɗin ya gama tafiya da ita ba ƙarya a lamarinsa amma akwai surutu.

Ko da ta isa gida ta gaida Ammi ta tambayeta ya lectures ɗin yau Superb kawai ta ce mata sai da ta tsawatar mata sannan ta ce" Alhamdulillah.''



" Ammi please Dan Allah ina Abbhi?." Ta faɗa da shagwaɓaɓɓiyyar muryarta, kallonta Ammi ta yi sannan ta ce " ai tare muka fita ya sauke ni à school."


Murmushi kawai Liya ta yi sannan ta ce "Ina Ilham?", " kin shiga ciki ne ba ki ganta ba?."

Ba ta ƙara tambayarta ba ta hau stairs sannan, ta kama hanyar ɗakinsu.

Ilham da ke zaune cikin shigarta na maxi dress, ta na wasa da ƙafarta a lafiyayyar _persian carpets_ da ke ƙasa ku sa da gadon su na ɗakin, "ILY!" Juyowa ta yi sa bo da ta san babu mai kiranta hakan sai yayarta ta kanta maganin kukanta.


"ILY, na yi miji" ta faɗa tare da faɗawa kan gadon da ke ɗakin, murmushi Ilham ta yi ta re da faɗin " tell me more about him."

Cikin ƙaguwa ta fara lissafa guy ɗin yadda ya haɗu, sunan sa da iyayensa bla bla bla, dai haka ta yi ta lissafa ma ta everything about him daya gaya mata a ranar.


Ily kallon Liya ta yi sannan ta ce "toh me ya kawo sa school ɗin har kuka haɗu ko shima student ne?."

"Nooo ya kawo ƙanwarsa school ɗin Saboda ta na da lectures shi ne da ya ajiyeta muka haɗu."

Fatan Alkhairi Ily ta yi wa Liya sannan ta ɗauko musu lunch ɗinsu suka ci tare suna ta hira akan Sultan.




Bayan magrib bayan Abbhi ya dawo Liyana ce a ɗakin zaune kusa da shi tana ta ba shi labarin first day ɗinta a university ta na yi ta na dariya.


Shi ma ya biye mata sai labari suke yi shiru ne ya ratsa ɗakin na ƴan wa su lokuta, sannan cikin sanyin muryarta ta ce "Abbihhhhh", "na'am babyn Abbhi."


"Abhhi kana tare da wannan matar har yanzu??, bayan ka gaya min ba ka ma ta magana? Bayan duk alƙawarin da ka min ka cigaba da ɓata lokacinka akanta???, Abbhi wallahi matar nan ba da zuciya ɗaya ta ke son tarayya da kai ba saboda kuɗin ka ne da kuma sunan da kai ata ɓangaren kasuwanci am sure akwai abin da ta ke son achieving this time arround.




Please Abbih kawai ka rabu da ita she's not meant for you.''........


Bai barta ta ƙarasa ba ya kamo hannunta tare da faɗin "First fruit, ke ma kina against na farin cikin Abbhinki? Idan kowa zai ƙi farin cikina ke mai yaƙar kowa ce ya so abinda na ke so da haka yayi ta convincing ɗin ta har ta yarda har da waya da Rufaidhat.

Daga nan kam ta shiga ba shi labarin haɗuwarta da Sultan, da komai na shi yayi farinciki sosai daga nan ta mai sai da safe ta wuce ɗakinsu ita da Ily.



Haka rayuwa ta cigaba da tafiya soyayya mai zafi ta shiga tsakanin Liya da Sultan wanda most times shi ke zuwa ya kai ta makaranta yanzu.

Har Abbhi ya san shi sa bo da ya na iya bakin ƙoƙarinsa ya ga ya sa Liyana farinciki sosai, ita kuma kullum ba ta da wani labari sai na Sultan.


Har yanzu da sukai one year da relationship in ta ce ya turo sai ya ce ya na da wanda ya ke son ya zo kafin a kai ga maganar aure.

Ita abin har ya fara damunta gashi Abbhi bai wani cika bi takanta ba yanzu balle ta gaya masa , ita duk abin ya dameta.
Kuma till date

4 / 13