Author : Buddo Category : Hausa Novels 001
ita da course mates ɗinta sai dai Hi, Hi.
Duk da yanzu suna level 2
Ilham tana ss 2 ga hankali ga nutsuwa a tattare da ita, sam ba ta yo rashin kunyar Liya ba.
Domin ita Liyana babu wanda ta ke ragawa a yanzu.
Yau ta kasance Tuesday tun safe ta shirya sa bo da Sultan ya ce zai kaita school.
Ko da ta shirya cikin Palazzo jeens trouser Black color sai White t-shirt mai kyau sannan ta yana mayafinta sai ta ɗaura da crocks shoes ɗinta as usual white color, tai simple make up da ya amshi fatarta mai kyau da tsari sannan ta ɗauki jakarta ƙirar Gucci ta re da phone ɗinta.
Sai da ta shiga ɗakin Ammi ta sanar mata ta tafi makaranta sai da ta tsawatar ma ta akan sa mayafin da ta sa akan wandon, ita dai Liya ba ta ce komai ba because ba yau ta fara jin wannan faɗa daga bakin Ammin ba, ko da ta fito daga ɗakin Ammi ɗakin Abbhi ta wuce.
Ta na isa ɗakinsa ya gama shiryawa shi ma tsaf because zai je wurin Rufaidhat zai kai ta checkup da ta ke yi every month.
Ko da ta shiga ce wa ya yi zai kai ta school ɗin ba dan ta so ba kawai tai shahada ta bi shi because sun yi da Sultan shi zai kai ta school ɗin, amma ya ta iya tun da Abbhi ne ya ce zai kai ta.
Ko da ya ajiyeta sharaɗa ya wuce gidan da Rufaidhat ke zaman kanta ita kaɗai tun da iyayenta da suke zaune da su a Bachirawa Allah ya musu cikawa.
Ta na isa class ɗinsu sit ɗinta ta zauna tun da lectures ɗin 10 ne da ita.
Arround 12 Oclock bayan ta fito daga lectures wayarta ya ɗauki ruri sunan Sultan da emojis ke ta yawo akai, bayan ta ɗaga su kaii sallama sannan ya ke sanar da ita ga shi a parking lot ɗin school ɗinsu.
Da toh ta amsa masa sannan ta wuce parking space ɗin, motarsa ta hango da ga can ɓangaren dama ƙirar range rover spot white color.
Ko da ta isa wurin sa su ka ɗan taɓa hirarsu na soyayya ya ke sanar
mata "yayansa ya dawo da ga Business trip ta shirya at anytime za'a iya fara maganar aurensu daman shi ya ke jira ya dawo sannan ayi komai."
Murmushi kawai tayi mai kwantar da damuwa sannan ta ɗago da kanta ta kallesa ta re da cewa "yaushe toh ka ke ganin su Abuhn za su zo sai na sanarwa Abbhina?". " Today's date is what??." Ya tambaye ta a sanyaye, cikin shauƙi ta ce" Twenty first of August of course." Ta faɗa tare da juyar da manyan idanunta wanda su ke ƙara narkar da zuciyarsa akanta.
"Marks one year da haɗuwar mu if I'm not mistaken." Ya faɗa ta re da ɗage girar sa guda ɗaya yana kallonta, ita ma kallonta ta kai duba agaresa ta re da faɗin" Mr Right I've plans wallahi akan auren mu.'' '' like what and what?.'' ya tambaye ta ta re da tsareta da manyan idanunsa akan kyakkyawar fuskar ta. Lissafo mai ta ɗinga yi kusan events 10, sakin baki ya yi yana kallonta.
Sannan ya ce " This future you're seeing baa... Is something that we all haven't seen, I don't want to guarantee you to that ultimate extent of uncertainty an.........''
Ba ta bar shi ya ƙarasa ba ta ce '' Oh mine Why the negative vibes???, we don't know what the future brings buh we pray for it.
Ko ba kayin addu'a akai??,
Ni bansan mai gobe zata haifar ba amma ina son ta haifar min da kai.''
Ta ƙarashe maganar kamar za ta yi kuka.
Sultan dariya kawai ya ƙyalƙyace da shi yana kallonta, sannan ya ce "Wallahi wannan kalaman ban yarda ba na wash wallahi kawai yaudarata za ki yi ba komai ba." Ɗaure fuskarta ta yi ta re da kallon sa ta ce babu daman kai ai maka ma ƴar kalaman soyayya sai ka ce yaudara wallahi i dislike this habit of yours." Ta faɗa ta re da kai mai duka a kafaɗa.
Dariya yayi ta yi daga ƙarshe dai ya ajiye ta a gida, ko da ta ƙarasa gida kam Amminta ta taya girki tun da yanzu ta na barinta ta taya ta ba kamar da ba.
Gidansu kam wani gyara ake mai wanda idan kamai kallo ɗaya zaka so ka tsaya kai ta kalla ba ta re da kasan lokaci ya tafar maka ba.
Because Abbhi ya siyi gidan da ke kusa da su wanda aka ƙara haɗashi da na su ya bayar da One mansion, mai tafiya da zuciyar mazauna unguwar.
White and golden color paint akai wa gidan ga parking space ɗin gidan kam is full with rides Mercedes ne kaca - kaca because Abbhi Mercedes is his best ride sa bo da akwai engine mai lasting.
This is just the beginning.
We haven't started yet
This isn’t the end. It’s the beginning of who they must become.
Because the hardest trials... leave the richest scars.
The Noble Writters 🌕 🦋
🦋
Let's end the war together 💔🤝
Kuyimana share sannan
Reactions ɗinku Is All we need the Most 👑🦚
Try your possible best guys 😍💃
Let the world feel what we have written ✍️✍️✍️
Don't forget with Pending Amarya as usual 🦋 🫠
Assalamualaikum Everyone Especially My supporters, am soo sorry da rashin update ɗin da ba na muku, yanzu ma kaina na sara min na gama wannan typing ɗin.
Kuyi haƙuri okay!!
`Pending Amarya as usual`
> Please share
> React
> Comment
> At least make me feel that big today 😂 🤌https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t
' *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers born to share powerful words.💪
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
The Noble Writters ✊
Dedication is our strong
THE REGRET 🙆
when love meets temptation who survives?
💔
Mallakar Pending Amarya ce_
NDA DUBDO🦚
My Maiduguri ppl
CHAPTER FIVE: THE UNTOLD WEDDING 🦚💫
_PENDING AMARYA _
Page 10
Jummah Mubarak Families
Allah ya jiƙan musulmai da gafara yau juma'a karku manta da salatin Annabi 🦋🦋
White and golden color paint akai wa gidan ga parking space ɗin gidan kam is full with rides Mercedes ne kaca - kaca because Abbhi Mercedes is his best ride sa bo da akwai engine mai lasting.
Kwance ta ke akan gadonta tana baccin ta hankali kwance, wayar ta da ke ƙarƙashin pillow ya ɗauki ruri sunan Sultan da emojis ke ta yawo akan screen ɗin wayar bayan ta ɗaga sun yi magana ya ke gaya ma ta in zata rakasa su je shan ice cream for night.
Da ke ranar Friday ne kuma every blessed friday sai Abbhi ya kaisu shopping mall ita da Ilham kuma zasu je shakatawa, without any second taught ta gayamasa ba zata samu damar zuwa ba because da Abbhi za ta fita ba ta jira cewar sa ba ta katse wayar ta koma bacci.
Ba ta daɗe da komawa bacci ba Ilham ta shigo a kiɗime, "Liyana! Ammi is crying ba ta san sanda ta fito daga cikin ɗakin su ta bangaje Ilham da ke tsaye ba.
Da gudu ta ƙarasa shiga ɗakin, Ammi da ta ƙurawa invitation card ɗin da ke hannunta ido hawaye sai zuba su ke a idonta.
Cikin muryar da ke nuna tsantsar karaya ta ce "Liyana kar kimin ƙarya kinsan alaƙar da ke tsakanin Abbhinku da Rufaidhat kika min shiru??. "shiru Liya ta yi ta kasa ƙarasowa wurin da Ammi ta ke, tsawa Ammi ta daka ma ta wanda ya sa a firgice ta amsa da cewa " Eh Ammi wani abu ya faru ne??." Ɗago kanta Ammi ta yi ta re da cewa " ni na ke tambayar ki kike ƙara tambayata FATIMA, rashin iya maganar ki har ta kai da zan tambaye ki ki mayar min da tambayata, idan abin da ubanki ke sa ki kike yi dai-dai ne za ki gani a kwanon ki, dan ni na yi iya bakin ƙoƙarina wajen ba ki tarbiyya dai-dai gwargwadon ikona akanki, fi ce ki bani wuri shashasha kawai."
Sum sum Liyana ta fita daga ɗakin Ammi.
Ƙarasa shiga ɗakinsu ta yi ta ga Ilham zaune akan gadonta ta yi ta gumi ta ƙurawa persian carpet ɗin ɗakinsu ido, trying to figure out what to do.
Ajiyar zuciya Liyana ta saki ta re da ɗaukan wayarta " Wallahi Ilham Abbhi ya ja min matsala, bara na kirasa har ƙarfe ɗaya ta yi ina baccin asara ashe uwata za'a yi wa kishiya." Ta ƙarashe maganar da tsaki.
Dailing wayar Abbhi ta yi ta na cikin ringing ta ji an ɗaga amma hayaniya ya hanata ma jin abin da ya ke faɗa saboda wurin da ya ke akwai hayaniya.
Kashe wayar ta yi kawai ta shiga toilet ta yi brush ta re da yin wanka ta saka jeens trouser da long sleeve sai simple hula tare da zira slippers ɗin ta.
" Ina zakije a hakan??." Ilham ta tambaye ta tana jiran amsar ta.
"Abinci zan je na ci daga nan sai ki shirya mu je shan ice cream."
"Kina ganin Ammi halin da ta ke ciki sai mu sa ƙafa mu fita ?."
Okay ki zauna da ita kinsan ni inna zauna wani laifin zan yi, dan kawai am close to Abbih that doesn't mean I know everything about him, amma any time she keep on blaming me, ba ta san haka na ba ni haushi ba, she didn't treat me kamar yadda ta ke treating ɗinki hakan baya min ciwo ne a tunanin ta?." Ta faɗa ta re da fashewa da kuka.
Ilham ce ta ce" Kin manta Abbhi ya fi ji da ke sai abinda kika faɗa ya ke yi??, soo that means ko wa ya ɗauki ɓangaren sa ai, Abbhi for his late sister, Ammi for her mother.
Soo chill no need ki damu kanki akan abin da ya ke a warware, Abu ɗaya da za kiyi kawai mu fita ta re da Ammi let's make her feel that special, atleast mu ne yancin ta a gidan nan, Liyana ki na Abu kamar mara tunani wallahi ya kamata kwata-kwata kamar ba kya ganin zaman da Abbhi ya ke yi da Ammi ko ni da na ke ƙarama ina ganin komai amma ke babu abin da kika sa a gaba sai zuwa yawon joints kina ganin Ammi ba ta fushi da hakan ne?, ke komai Abbhi ki fita harkar Abbhi kiyi abin da zai fishe ki wallahi akwai mutane da dama in suka ganki da Abbhi basa kawo mahaifinki ne fa ce your boyfriend.''...,
Ba ta ƙarasa ba ta dakatar da ita da faɗi " kawai ki ce kishi kike ko kuma rashin kunya kike son muyi wa Abbhin??."
" Kiji ko da wani zance kuma,noo not at all kawai ya gane cewa Rufaidhat is not the one for him, idan ta shigo da peace mu zamu nuna mata shalom akan mu ya ke magana.
In ta zo kuma da war mu nuna mata battle field akan mu ya ke magana,(filin yaƙi).
" Okay nagane mai kike faɗa yanzu, ta ho muci abinci am feeling hungry daga nan sai mu shirya mu sa Ammi ma ta shirya tun da bikin is unexpected, kinga ma batayi gayyata ba.", inji cewar Liyana.
Ido Ilham ta zaro ta re da faɗin yau ne ma bikin kenan. Is all right."
Daga haka suka nufi dinning room hannunsu sarƙafe da na juna.
Ko da suka gama cin abinci ɗakin Ammi su ka shiga su kai ta bata haƙuri da kuma convincing ɗin ta suje Park, har ta yarda za ta bisu daga haka su ka nufi ɗakinsu dan shiryawa.
Bayan sun gama shiryawa ita dai Liyana jump suit ta saka purple wanda ya mata kyau da farin rigar ciki sai kuma ta ɗaura farin mayafi da farin takalmi flat shoe wanda ya ƙara haska farar ƙafarta.
Ilham ko ita abaya kawai ta saka daman ta fi Liyana haske sosai dan ita inkai mata kallo ɗaya ma zakai tunanin zabiya ce.
Itama Ammi Abaya ta saka sannan suka fito duk da akwai hadari a garin, motar Ammi suka hau wanda Liyana ce ke tuƙi, ƙirar lexus black color.
Sai da suka fara zuwa valentino su ka sha ice cream, su ka je Grand Square su ka yi shopping har da na Allah ya isa because Atm card ɗin Abbhi Liyana ta ɗauko.
Idan kaga Ammi sam ba za ka ce ita ta haifi yaran guda biyu ba za a fi tunanin yayarsu ce, because ƙaramin jikinta ya yi mata kyau sosai Ma Sha Allah.....
Mutanen Telegram say Hi😪
Ruwanku ne kuyi comments ko ku bar shi
Ni dai Allah....... Ba sai na ƙarasa ba.
This is just the beginning.
We haven't started yet
This isn’t the end. It’s the beginning of who they must become.
Because the hardest trials... leave the richest scars.
The Noble Writters 🌕 🦋
🦋
Let's end the war together 💔🤝
Kuyimana share sannan
Reactions ɗinku Is All we need the Most 👑🦚
Try your possible best guys 😍💃
Let the world feel what we have written ✍️✍️✍️
Don't forget with Pending Amarya as usual 🦋 🫠
Assalamualaikum Everyone Especially My supporters, am soo sorry da ta shin update ɗin da ba na muku, yanzu ma kaina na sara min na gama wannan typing ɗin.
Kuyi haƙuri okay!!
`Pending Amarya as usual`
> Please share
> React
> Comment
> At least make me feel that big today 😂 🤌 The Regret only on Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday 🦋 🥀
Nabil fa ya ɓaro aiki Readers https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers born to share powerful words.💪
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
The Noble Writters ✊
Dedication is our strong
THE REGRET 🙆
when love meets temptation who survives?
💔
See you distrsct me, boy am distracted without you 🥹 I don't know how to focus baby teach me how to 💎🥹
Cause I'm standing still again. 🥹💔
Mallakar Pending Amarya ce_
NDA DUBDO🦚
My Maiduguri ppl
CHAPTER FIVE : THE UNTOLD WEDDING 2 🦚💫
_PENDING AMARYA _
Page 11
Idan kaga Ammi sam ba za ka ce ita ta haifi yaran guda biyu ba za a fi tunanin yayarsu ce, because ƙaramin jikinta ya yi mata kyau sosai Ma Sha Allah.....
Sun shakata sosai musamman Liyana da ta ke enjoying zama wuri ɗaya ta re da mahaifiyyarta for more than 2 hours abin da ba ta taɓa yi ba.
Ta ƙofar Domino's Pizza su ka biyo hakan ya sa ta tsayar da motar because Abbhi ya koya mata cin pizza sosai.
Ko da ta ƙarasa shiga entrance ɗin wajen ta tsaya a reception ta yi ordering pizza gu da biyu manyan kwali.
Bayan an miƙa ma ta pizzas ɗin da akai packaging ta yi hanyar fita da zummar barin wajen wanda mistakely ta bugi mutumin da ke tsaye ya na making calls kusa da bakin ƙofar wurin, ya na sanye cikin Black hoddies da ya yi wa jikinsa kyau sosai ga shi fari tass da shi sai ƙamshin turarensa na _Baccarat_ da ke ta shi duk ya hana ma hancinta nutsuwa.
Wayarsa ƙirar Samsung galaxy Note 20 ultra da ke ƙasa wanda ta ke da tabbacin screen ɗin sa a yanzu ta yi kwatsa- kwatsa ta durƙusa ta ɗauka hankali kwance ta miƙo masa ta na shirin faɗar kalmar sorry wanda ba ta kai ga ƙarasawa ba suka haɗa ido da wannan mutumin.
"Ma Shaa Allah"!shine abinda Liyana ta furta wanda ba ta san ya fito a sarari ba , shi ma ata nasa ɓangaren a cikin zuciyarsa ya furta ''Ma shaa Allah'' Because yarinyar ta haɗu sosai.
Cikin husky voice ɗin sa mai tafiya da zuciyar mai sauraro ya ce " Ba ki ga kin buge mutum ba kika tsaya kina kallon mutum, can't you say sorry ko ba ki ga kin faɗar min da waya ba??". Kallonsa kawai Liyana ta ke yi kamar wawiya because she was speechless, ta kasa figuring out mai ƙwaƙwalwarta ke calculating.
.
fincike wayarsa da ya yi daga hannunta shi ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta faɗa, tsaki itama ta doka tare da ɗaukan pizzarta ta yi hanyar waje ta re da galla ma sa harara tare da faɗin ''akan calculator ɗinnan ka ke wani zagin mutum kamar pink diamond iphone ne a hannunka ko wurin da ka tsaya an yarje maka ka yi waya a wurin.'' ta na gama faɗin haka ta fice daga wurin.
Bayan ta ya bi da kallo abin da ta faɗa ya tsaya masa a rai hakan ya sa ya bi bayanta da sassarfa har ta kai dai-dai bakin ƙofar motar zata buɗe ya finciko ta a dai-dai lokacin da Ammi ta ɗago da fuskarta dan ganin alamar mutum a wurin ƴartata .
hakan ya sa ta sauke glass ɗin ɓangarenta ta ciki, cikin ɗan jin kunyar Ammin ya saki Liyana ta re da faɗin" Good Evening Maa." Murmushin ta mai kyau ta sakar masa sannan ta ce"Evening my dear ." Juyowa Liyana ta yi ta dalla mai harara sannan ta mai sign ɗin yanka mutum sannan ta shiga motar ta tayar da
haka kawai ya ji yarinyar ta mugun burgesa ina ma ya bi bayansu ko ya gaya wa mamanta he needs help ya san gidansu ko yaya ne, shi kaɗai ke ta murmushin sa mai kyau, daman waya ya ke da ƙaninsa akan girlfriend ɗinsa because yarinyar ta ɓata mai rai tun safe ya ke yawon neman restaurant, sai yanzu ya ke ce mai ba zata samu daman zuwa ba, hakan ya ɓata masa rai.
" Mai alaƙar ki da wancan yaron??." Ammi ta jefo ma ta tambaya Ilham kan ta na ƙasa tun ɗazu because ba ta masan Liya ta ƙaraso ba baƙon watan ta ke son zuwan ma ta.
Liya da ta jefa chewing gum a bakin ta , ta juyo ta kalli Ammi sannan ta ce " Yau na fara ganin sa bansan shi ba ma sai yau." Ammi ba ta ƙara bi ta kan zancen ba,