Author : Buddo Category : Hausa Novels 001
ta cigaba da abin da ta ke da wayarta.
Sai arround magriba su ka dawo gida, gidan tsaf da shi an gyara ko ina sai ƙamshin turaren Shuwa da kanuri ke ta shi.
Bayan Liya ta shigo gidan ɗakinsu ta shige tayi wanka sannan ta kunna wayarta because da wayan ta na pictures ta ta fi da shi iphone 12promax.
13 promax kuma na chatting ɗin ta ne because ko wani latest waya da ya shigo sai Abbhi ya siyamata.
Bayan ta kunna tai alwala sannan ta saka kayan baccin ta riga da wando, wayar ta ne ya ɗauki ringing wanda My Rock ✅ 🦋 ke ta yawo akai (Abbhi) .
Cikin tsanin bacin ran da ta bar wa kanta sani ta ɗaga wayar ta re da karawa a kunne, Queen of the house ina son ganinki a downstairs right now daga haka ya katse wayar.
Da kallo ta bi wayar da shi because ko second goma ba suyi ba, su da suke fiye da 2hrs in suna waya ita ce yau sukai wayan 10 seconds da Abbih?, ba ta sa kan ta a damuwa ba sosai ta fito daga ɗakin cikin purple sleeping dress da ya amshi jikinta.
Shigowarta parlour dai-dai da fitowar Ammi da ga kitchen hannunta ɗauke da kayan motsa baki ga ƙamshin turaren da ya haɗe dana Abbhi sai ya bada wani kalar ƙamshi wanda ke bayar da nutsuwa.
Itama Ilham ta sauko daga downstairs Rufaidhat ku ma na kusa da Abbhi ta zauna cikin farin less riga da zani because ita tana da jiki kaɗan ba kamar Ammi ba.
Bayan Abbhi ya gama gabatar da ita Liyana ta ɗago da fuskarta ta kalli Abbhi wanda shima ita ya ke kallon.
Rabon da su zauna ta re da ita da shi sun kai one week yanzu, abin da ba su taɓa yi ba, because shi da LIYANA bacci ke rabasu shima wani sa' in takan kwana a ɗakinsa, akwai shaƙuwa mai wahalar fassarawa a tattare da Liyana da Abbihnta.
Bayan ya gama bayanin sa ya bawa Ammi damar magana ta yi sannan ta yi mata barka da shigowa cikin su daganan Ammi bata sake magana ba ta ta shi ta hau sama ta nufi ɗakinta Abbhi har ya tashi zai kai Rufaidhat cikin ɗakinta Liyana ta ce " Abbihhhhh ta ja Abbin na ta sosai kamar yadda ta ke faɗa a ko da yaushe.
Cikin tsananin karyewar da zuciyarsa ya yi kawai ya bar Rufaidhat tsaye a wurin ya kama hannun Liya suka hau sama bangaren sa wanda ita kuma Rufaidhat na ta ɓangaren ya na daga kusa da Abhi ita kuma Ammi corridor ɗin ta yana daga can gefe.
Sai na su kuma kusa da Ammin.
Suna shiga ɗakin kuka ta fashe da shi ta re da faɗin "Not even me Abbhi??, ko ni ba ka gaya min ba Abbhina adalci kenan?? Why me?? Ni fa na yarda ka auri kowa buh not that woman, Wallahi in dai ita ce za ta zo a matsayin step Mom ɗina wallahi i rather stay for hostel har ƙarshen rayuwata, kasan in da na ke haɗuwa da matar nan kuwa?? Did you know who's she kasan clashes ɗina nawa da ita a school ɗin mu??? Kasan mai ta ke zuwa yi a school ɗin mu?? The Answer is noo right?? Bazan gaya maka ba ni kuma, gaskiya za tai halinta, na tabbatar ko Jiddah ba ka gaya wa zakai aure ba(Baban Nabil shi ne su ke kira Jiddah).
Is all right za ka iya tafiya amma ni wallahi gobe hostel zan koma." Tana faɗin haka ta gyara kwanciyarta ta re da rugume pillow akan gadon Abbhin nata.
"Is alright za ki iya tafiya hostel ɗin" shima ya faɗa ta re da danne dariyarsa.
Fashewa da kuka ta yi kamar za ta shiɗe ta na faɗin '' daman ba sona kake ba you never loved me before."
Yayi kusan 1hr yana lallaɓata sannan ta haƙura ya fito ya shiga ɗakin Rufaidhat.
Rufaidhat da ta ci kulle ta kallesa sama da ƙasa sannan ta ce " ni fa na fara zargin ka da yarinyar nan bana tunanin ƴar ka ce.
Ya za'ayi ka bar ni for almost 2hrs kuma ka shigo kana neman wurin kwanciya haka addini ya ce ayi........."
> Ashe da gaske Rufaidhat ba ta da hankali 🤔
Ku biyo ni for sauran pages
comment,like and share
Mutanen Telegram say Hi😪
Ruwanku ne kuyi comments ko ku bar shi
Ni dai Allah....... Ba sai na ƙarasa ba.
This is just the beginning.
We haven't started yet
This isn’t the end. It’s the beginning of who they must become.
Because the hardest trials... leave the richest scars.
The Noble Writters 🌕 🦋
🦋
Let's end the war together 💔🤝
Kuyimana share sannan
Reactions ɗinku Is All we need the Most 👑🦚
Try your possible best guys 😍💃
Let the world feel what we have written ✍️✍️✍️
Don't forget with Pending Amarya as usual 🦋 🫠
Assala
`Pending Amarya as usual`
Please share
React
Comment
At least make me feel that big today 😂 🤌
> Pending Amarya's book corner Extraordinary everyday 🦋 comment, share and react 💎Posting link👇
https://whatsapp.com/channel/0029VbAyucH7j6g0IDCpPi2V
Comments Link👇
https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers born to share powerful words.💪
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
The Noble Writters ✊
Dedication is our strong
THE REGRET 🙆
when love meets temptation who survives?
💔
Duk wuya duk runtsi ka tabbatar ka zaɓawa ƴaƴanka uwa ta gari wacca kowa zai amfana da ita 🌸🤝
The Regret Mallakar pending amarya ce ban yarda a sauya min labari ba ta ko wani siga, ina hakan ko ta faru kotu ne zai rabani da ke!!!!
Pending Amarya ni ce satellite ina haska su kamar ring light 😂😂💔
Mallakar Pending Amarya ce_
NDA DUBDO🦚
My Maiduguri ppl
CHAPTER SIX : HE PROMISED TOMORROW AGAIN 🦚💫
_PENDING AMARYA _
Page 12
Rufaidhat da ta ci kulle ta kallesa sama da ƙasa sannan ta ce " ni fa na fara zargin ka da yarinyar nan bana tunanin ƴar ka ce.
Ya za'ayi ka bar ni for almost 2hrs kuma ka shigo kana neman wurin kwanciya haka addini ya ce ayi???."......
Ko uffan bai ce mata ba because shi a rayuwarsa in dai har zai iya magana da Liyana damuwarsa ta kau, one week ɗinnan tamkar shekaru ya ke ganin su.
*After one Year*
A cikin one year ɗinnan abubuwa da dama sun faru because Abbhi bai cika bi ta kan kowannensu daga Rufaidhat ɗin har Ammin, da dama dai yaransa ya kan sakewa da su.
Rufaidhat ta masa kane- kane ga zagin Ammi da ta ke kamar ba gobe, ta ɓangaren Ilham kam ta gama secondary school Abbhi na ta nemar mata admission a emirates College.
Ɓangaren Liyana kam karenta ta ke ci babu babbaka because Abbhi ta na maganar kuɗi ya ke bata baya ma tambayar mai za ta yi da su, ga glowing skin Ma Shaa Allah.
Gidan miji sai haƙuri Ammi dai lamarin Rufaidhat da na mijinta ta tattara su ta watsar a gefe ta ja ƴaƴanta a jiki kullum su na hira su na ƙyaƙyala dariya ita kuma Rufaidhat ba ta da abin yi sai zage - zage, irin zagin nan na uwa ta uba, ba ga Ikimat ba ba kuma ga Nabil ba babu wanda ta ragawa, in banda Liyana da ke ta ka mata birki.
Ita ko Ikimat reply ɗinta ɗaya ne,''Abin da ban yi da ɗanƴan yarinta na ba bana yi a lokacin da na tara ƴaƴa ba inna taɓa hayyana cuta tsakanina da ke Allah ya bi miki haƙƙin ki, in kuma ke kike cutar da ni Allah ya bimin haƙƙi na.''' tana faɗin haka ta ke hayewa saman ɗakinta.
"JUYA"" wooo ta ji tsoro miji dai a hannu na ya ke tun ina budurwa har nayi aure na fito ni ke juya gidan mai shanyayyan mahaifa.''
Waɗannan kalamai da Rufaidhat ke faɗa ba ƙaramin ɓatawa Liyana rai ya ke ba.
She dis likes those words against her Mom.
Amarya Rufaidhat na rayuwarta a gidan Nabil yadda ta ga dama, domin Nabil ko wurin Ikimat ba ya shigowa, da ya shigo ya cewa Liya ta fito ya kai ta makaranta ita da ta ƙara ganinsa sai washegari da safe.
Abin ka da mai haƙuri daman ɗan sakin fuskan da ya ke mata ba sakin jiki ta yi da shi ba ita ta san waye Nabil kamar cameleon ya ke at anytime ya kan canza shi ya sanya ma ba ta wani damu ba.
Liyana kam school ta fara ma ta daɗi because akwai wata Christian da su ka fara ƙawance da ita, su na hira sosai ta kanje gidansu ita ma ta zo gidansu ita tana zaune a Badawa layout.
Ga yarinyar kyakkyawa ce Ma Shaa Allah sunan ta Lilian (Lily) an Igbo lady.
Ba sa kula kowa a school ɗin, harkar gabansu kawai su ke yi, su na karatu sosai amma in ya zo wurin shashanci da kuma zuwa party ba'a barin Lily a baya, wan da ita ma Liyana ta kan ja ta su je party like birthday's buh ba ta taɓa jan ta zuwa club ba.
Lilian Okafor agunnà she's 25 years old Lady wadda ta ke zaune ita kaɗai a apartment ɗin da ta ke haya a Badawa, idonta a buɗe ya ke tun farkon zuwansu school da ta ga Liyana, kawai ta ji ta na son ƙawance da Liyana because ba saina faɗa ba kowa yasan Liyana is very beautiful and smart.
Amma fa akwai ƙokari ba laifi.
Idan Sultan ya zo kam sai ya gama yawo dasu sannan ake sauke Lilian a gidanta sannan ya kai Liyana gida wadda yanzu lamarin Sultan ya ke bata mamaki.
Sam bai cika mata maganar aure ba for almost 3years suna soyayya tun tana da 17 years ga shi yanzu she's 20 years old.
Gyara zamanta ta ƙarayi acikin motar sannan ta ce " Is like you're not still ready to get married right??, in anyi magana ka ce mu je mu fara shiri, ko a yau aka ɗaura aurena Abbhi yana da more than 100 million of ₦ nairas da zai yi spending akan kayan ɗakina ba ta re da ya girgiza ba, are you just playing me??.''
Ƙafe ta ya yi da ido sannan ya ce "Babe na yi wa yayana alƙawarin ba zan yi aure ba har sai shi zai zaɓa min mata da kansa, kuma last year da ya dawo be yi kwana huɗu ba i think ya koma, kuma da na gayyace ki outting da ya shirya mana you said noo, buh on a serious note wallahi kinji rantsuwar musulmi kenan, ya na da wowa washegari zan kawo shi gidan ku yana cewa eh magana ta ƙare a ranar ma da yamma su Abuh za su kawo kuɗin in Sha Allah, kar ki da mu kinji ummi na.''
Dariya kawai ta yi sannan ta ce ''Allah ya dawo da shi lafiya'' '' Amin'' ya ce sannan su ka cigaba da hirarsu na soyayya.
Bayan ya ajiye ta a gida ya ba ta wani ledar wel care ya ce ta kai wa Ilham da ke su na yawan ɗarawa da ita sannan ya ɗauki hanyar gidansu da ya ke rijiyar zaki.
A hanyarsa na tafiya kam ya na cikin mota ya kira yayansa via imo chat tun da a china what's app ba ta amfani, sai da sukai waya sosai ya ba shi guarantee cewa Next month zai dawo which is December.
Bayan ta ƙarasa shiga gidan ba ta ga motar Abbih a parking lot ba ba ta wani damu ba dan ya kirata ya gaya mata zai je Maiduguri, tun shekaran jiya amma yau zai dawo.
Ko da ta shigo gidan ko ina shiru Ilham ke zaune ta na daddana wayar da Liya ta bar mata iphone 12promax.
Miƙa mata ledar hannunta ta yi sannan ta tambayi Ammi ta haura sama ɓangarenta bayan ta gaidata ta koma ɗakinsu tai wanka ta canza kayan nata izuwa masu ɗan kawri _ Hoodies _ saboda november akwai sanyi.
Saukowa ƙasa ta yi ta zauna ku sa da Ily suna cin popcorn, su na kallon wani Korea movie "The Killing Vote" dai dai wurin da kim muchan ya ke taimakon matar da aka sa mata bomb mota, film ɗin is very interesting, because sun baje volume gashi bomb ya tashi babu kim muchan babu matar, gaba ɗaya hankalinsu ya tashi kamar ba kallo su ke ba, ƴan makarantar da aka faka motar a makarantar su su na ta fitowa a dai-dai nan sai Tv ta ɗauke.
"Opps'' su ka haɗa baki wurin faɗa, juyowan da zasuyi su ka ga Rufaidhat riƙe da remote, Ilham ta ƙyalƙyale da dariya ta ce" Ke dai wallahi Liyana ba ki da girma sai na ɗuwawun ki.'' daga haka kowaccen su ta cigaba da daddanna wayarta.
Rufaidhat da ke tsaye cikin hoodie Abaya ta ce " Ku wasu irin yarane? Da gyara muhalli ke gagarrarku??.'' Liya ce ta ɗago ta kalleta tare da ɗaukan bowl ɗin popcorn ɗin daga kan Luxury center table ɗin da ke tsakiyar falon, kafin ta ce ''ba mu taso mun gani ana yi ba sai ke alaƙaƙai ki zo ki koya mana sai munfi iyawa rubbish.'' daga haka ta nufi hanyar ɗakinsu.
Ita ma Ilham ta bi bayanta tare da yiwa Rufaidhat da aka bari da jimami gwalo.
Ko da suka isa ɗaki kuwa wayarta ce ta hau ringing wanda Sultan ke yawo, bayan ta mai ya yaje gida har ya ke sanar mata yayan shi zai dawo next ybecause sun yi waya kuma ya gaya mai business ɗin da ya tafi for almost 3years angama he's coming back next month soon.
Bata san lokacin da ta rungume pillow tsam ajikinta ba Ilham sai kallonta ta ke ta na murmushi, she wishes yayar ta zata dawwama cikin farin ciki irin haka, because ba tun yau samari ke yaudarar Liyana ba..........
Readers Corner
Your opinion matters.👇
> A ganinku Liyana tana wasting time ɗin ta ne akan Sultan ko kuma akwai haske anan gaba ??
> Mai Sultan ke nufi akan zaɓar masa mata da yayansa zai yi, shin gaskiyya ne ko yaudara ce ta samarin Kano??
> Ya kuke kallon halayen Liyana???
> Comments, like, share for more updates 🤍👩🏻⚖️Pending Amarya's book corner posting link 👇
https://whatsapp.com/channel/0029VbAyucH7j6g0IDCpPi2V
Readers corner link👇
https://chat.whatsapp.com/DAqtxT35oDPJgXIGyih8qT?mode=ac_t
Jajirtattu fans link 👇
https://chat.whatsapp.com/GGai9xKF94cESqFXBnPJIo?mode=ac_t
The Noble Writters fans link 👇
https://chat.whatsapp.com/EmU2s5SrfEXKbANsCMNvg0?mode=ac_t
GOLD DIGGERS 💦
Ba jari sai uwar riba 💦🫦👄👀
This is Our New Collaborative Novel, in kinsan ba kya ciki maza kiyi joining 👇
GOLD DIGGERS HAUSA NOVEL
https://chat.whatsapp.com/GH4CkwiizsJAoMCw4tCqe7?mode=ac_t
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
With strong passion, we change pain into strength,and dreams into stories. We are Jajirtattu Writers born to share powerful words.💪
:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::
The Noble Writters ✊
Dedication is our strong
THE REGRET 🙆
when love meets temptation who survives?
💔
Can I call you Baby, can you be my friend, can you be my lover up until the very end..........
The Regret Mallakar pending amarya ce ban yarda a sauya min labari ba ta ko wani siga, ina hakan ko ta faru kotu ne zai rabani da ke!!!!
Pending Amarya ni ce satellite ina haska su kamar ring light 😂😂💔
Mallakar Pending Amarya ce_
NDA DUBDO🦚
My Maiduguri ppl
CHAPTER SIX : HE PROMISED TOMORROW AGAIN 🦚💫
_PENDING AMARYA _
Page 13
Bata san lokacin da ta rungume pillow tsam ajikinta ba Ilham sai kallonta ta ke ta na murmushi, she wishes yayar ta zata dawwama cikin farin ciki irin haka, because ba tun yau samari ke yaudarar Liyana ba..........
After Magrib 🌕
Zaune su ke a parlourn ƙasa gaba ɗayansu daga kan Ammi, Rufaidhat, Liyana and Ilham.
Saboda Al'adar gidan ne a hakan in dai har Abbhi yayi tafiya toh dole ranar da zai dawo tare za'a yi dinner.
Cikin shirun da ya ratsa living room ɗin, ƙamshin turarensa na _Greatness_ shi ya fara sanar dasu isowar sa parlourn, cikin tafiyarsa ta izza da taƙama ya ƙarasa shigowa parlourn jikinsa sanye da kaftan blue color wanda ya amshi jikinsa sannan kuma ya ƙara amsan farar fatarsa.
''Welcome Abbhi³ Liya da ke sanye cikin shigarta na palazzo trousers and corset top da ya ɗan fito da shape ɗinta kaɗan.
Ƙafarta da ke sanye da Gucci slippers farare tas tas da su, ta zo wurin Abbhi da ke tsaye ya ke bin fuskar kowaccen su da kallo.
Rungumeshi ta yi tare da faɗin " Abbhi we missed you" murmushin sa mai kyau ya saki ta re da faɗin i missed you too, daga haka ta kama hannunsa su kai upstairs riƙe da briefcase ɗin dake hannunsa a fakaice ta juyo ta sakarwa Ilham wani malalacin murmushi tare da kallon Rufaidhat ta kanne mata ido ɗaya wani kalar ƙuluwa ta ƙarayi tare da yin ƙwafa ta bi bayansu tare da shigewa ɗakinta.
Bayan sun shigo ɗakin da ita da Abbhi kan sofa da ke ɗakin ya zauna yana zare takalmin sa wanda ke da tsada sosai.
Rest room ( ban ɗaki) ɗin da ke ɗakin ta nufa ta haɗa mai ruwan wankan shi a jacuzzi, wanda ta haɗa mai da sabulai masu daɗin ƙamshi da kuma turarukan maza wanda suke wanka da shi.
Ko da ta fito daga toilet ɗin ta tarar da shi daga shi sai towel ɗaure a ƙugunshi, ''Abbhi in ka gama muna jirayen ka a dinning room be fast please yunwa na ke ji, kuma we can't eat without you.'' murmushi mai kyau ya sakar mata tare da faɗin ''zaɓar min kayan da zan saka kafin na fito dinning room.'' Polo mai kyau ta zaɓar mai da wani wando mai laushi irin na gym wears. Daga haka ta nufi hanyar fita daga ɗakin shima ya nufi banɗaki.
Fitowar ta ke da wuya ta tarar da Rufaidhat tsaye bakin ƙofa ta tsare ta da manyan idanunta kamar na mayu, dan Rufaidhat akwai aukin manyan idanu Ma Shaa Allah.
''li ilafi ƙuraysh aniyar ki ta bi ki meye kika tsareni da idanu kamar na mujiya??.''
Still Rufaidhat idonta na kan Liyana tsaki ta ja sannan ta ƙara cewa '' wallahi zargin ki akanki da ƴaƴanki.''
Daga haka ta nufi dinning room ɗin da kowa ke zaune yana jiran Abbhi.
After 20 mins ya fito sanye da kayan da ta zaɓa mai hannunsa cikin na