MASARAUTAR KAIZUR COMPLETE BY NUSY BEE.doc

Author :  Nusy Bee Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   8 / 11

21K to 24K   out of 31.5K words

hankali ya ce"Malli bata raye,a dalilin barinta duniya ne ya sa nake a wula?ance a nan,don bana jin har abada zan iya yafewa kaina, saboda gani nake yi kawai nine na yi silar mutuwar ta "

Da sauri Hayat ta girgiza kai,ta ce"ko da ban taSa soyayya ba na san ba ?arya ba ce,na tabbatar a yadda kake sonta ba za ka taSa bari ko tsinke ya soke ta ba ballantana har ta rasa ranta, ?addara ce kawai"

"Idan haka ne kuwa ?addara bata yi min adalci ba,a lokacin da nake tunanin zan zamo mutum mai daraja sai ta jefar da ni na zama abin ?yama"

"?addara abu ce mai kyau,ba kamar yadda ka faWa ba,wani lokacin ta kan takura zuciyar bawa har ya yi zufa,don ta sanya zuciyar a ganiyar farin ciki, saboda......"

"Ki gafarce ni ya shugaba ta,amma ni ban ga ta inda farin ciki zai ziyarce ni ba,ko na ce ni a tsawon rayuwata ma ni ban sanshi ba sai shigowar Malli cikinta

Duniya cike take da abubuwa masu yawa,amma ababen ?i sun fi yawa a cikinta "

Gyara zama Hayat ta yi tana kallonshi, a hankali ta ce"zan so na ji labarin Malli,ban taSa ganinta ba,ban santa ba,amma na ji ina ?aunarta "

?aga kai ya yi da sauri ya kalle ta, murmushi sosai ya bayyana a fuskarsa,bata yi mamakin ganin hakan ba,a hankali ya ce"a tsawon rayuwa ta na ga mutane da yawa da suka tsani Malli saboda ta nuna Kazuzi a matsayin abin da take so,amma karo na farko kenan da na ga wadda ta so Malli saboda yadda ta so Kazuzi "

Murmushi ta yi ta ce"wata?ila ba su ga kirkinka da na gani ba, shiyasa suka tsane ka"

Kazuzi ya ce"halayena da Wabi'u na ba su taSa canjawa ba ranki ya daWe, yadda nake mu'amalantar mutane a nan haka nake mu'amalantar mutane a ko'ina,sai dai mutane suna mu'amalanta ta da dabi'u dabam-dabam,ba na damuwa da hakan saboda Wabi'ar Wan adam ba ya zama Waya

"Kai ba abin ?yama bane, mutum ne mai daraja,babu wani a duniya da yake tsallake tarko da gwagwarmaya face ya kasance mai daraja,kamar kai

Musamman ma ya kasance ya zama macecin al'umma, darajar shi ta dabam ce"

Shiru ya yi ba tare da ya yi magana ba,a hankali ta ce "zan iya tambayar wani abu?"

Ya Waga kai ya kalle ta ya ce "komai kike so ki tambaya kawai ya shugaba ta"

"Labarin MALLI nake so ka ba ni,ko na ce, labarin ku kai da Malli, rayuwarku da irin soyayyar da kuka yi a Baruda

Da alamu soyayyar ku ta dabam ce"

Jinginar da kanshi ya yi a jikin bango yana sauke numfashi a hankali, cikin wata iriyar raunananniyar murya ya ce"Labarin soyayyar mu da Malli ba mai daWi bane,ba labari bane da zai saka ki farin ciki kamar yadda kike tunani ya shugaba ta"

Gimbiya Hayat ta ce"na fahimci da wani zafi ko na ce tabo a rayuwarka,amma tabbas na san soyayyar Malli,ko na ce tarayyarku da Malli ya yi maka maganin ciwon,idan na canka daidai zan iya cewa tsawon zamanka da Malli babu wata damuwa da take yi maka tasiri,amma menene gaskiyar hasashe na?"

Shiru ya Wan yi na yan da?i?u, kafin ya ce"zan iya ce miki eh,kuma zan iya ce miki A'a,a tsawon rayuwar Kazuzi bai san wani abu farin ciki ba,amma kasancewar Malli a rayuwa ta hakan ya bayar da ma'ana da a baya babu a rayuwata"

Hayat ta mi?e tsaye ta ce"shikenan, yanzu lokacin shiga ta na huta ya yi,amma zuwa gaba kaWan zan sake nemanka,don tabbas na Wokanta da jin labarin Malli "Kazuzi ya rissina ya ce"a sauka lafiya ya shugaba ta"Hayat ta fice daga Wakin ba tare da ta sake magana ba,duk jikinta a sanyaye





*DAULAR KAIZUR*


A cikin ?asa da kwana Waya da yini Waya kaizur ta hargitse gaba Waya,sarki Mu'iz ya dage babu ji babu gani sai ya yi bincike akan Satan Wanshi Sahal,zuwa yanzu an kama yarima Jamal, kasancewar shine abin zargi na farko saboda Wabi'ar da ya nuna jiya a gaban mutane,sarki Mu'iz ya bayar da umarnin a rufe shi don tuhuma

Sarauniya Amna kuwa rufe kanta ta yi a Waki,sai da ?yar ta buWe, saboda gaba Waya hankalinta ya kai ?ololuwar tashi, izuwa yanzu ta fara sarewa akan batun Yarima Sahal,ta fara cire rai da bayyanar shi, saboda akan binciken da ya fito wasu sababbin al'amura kawai ake tonowa,amma babu batun bayyanar shi

A killatacciyar kurkuku ta manyan mutane masu manyan laifuka aka kulle Yarima Jamal da ya firgice da tashin hankali,tsawon kwana uku ana hukunta shi cikin ruwan sanyi,duk wannan lokacin Sarki Mu'iz bai bi ta kanshi ba ko sau Waya, Yarima Zaffar ma hankalinshi yana kan Wan'uwanshi wanda ya fi kowa zama abin tausayi, saboda cin amanar da yake zargin Wan'uwanshi na jini ya yi masa

A hankali Yarima Zaffar yake taku zuwa Wakin da aka rufe Yarima Jamal,dakarun da ke gadin Wakin ya saka suka buWe masa Wakin, ba tare da Sata lokaci ba ya shiga

Yarima Jamal yana zaune,ya jingina kanshi da jikin bango,gaba Waya kanshi ya kulle,bai taSa shiga ruWani irin wannan ba,ya Wago yana duban Yarima Zaffar da yake kallonsa shima,kafin ya yi wani Wan murmushi ya samu waje ya zauna yana kallonsa

"Yarima Jamal!

Barkanka da wannan lokaci Wa ga sarki Ammar ibn SUHAIF BIN YASSAR!!!

Amma na yi mamakin abin da ka aikata, saboda sanannen abu ne wannan jini mai daraja basa cin amanar kowa,ko da ace ma?iyinsu ne a filin ya?i kuwa,amma sai gashi kai ka ci amanar Wan'uwanka da kuka fito daga tsatso Waya,me hakan yake nufi?

Babu yadda zan yi,dole na zargi mahaifiyarka, dama na ji ?ishi-?ishin sarautar mahaifinta da cin amana ya same ta,to gashi kuwa an samu a tsatso

Duk da haka ina tantama,don in dai kai jinin SUHAIF BIN YASSAR ne babu kai babu cin amana,sai dai idan an samo ka a wani wajen ne don ka gaji abin da ba naka........"

"Zaffar!"Jamal ya daka masa tsawa, jikinshi har rawa yake yi saboda Sacin rai"ina gargaWinka da ka iya bakinka Zaffar, mahaifiya ta ta fi ?arfin dattin tunaninka,ko da ace na yi faWa akan kujerar kaizur na isa ne, saboda nima ina da ha??in gadarta "

Wata dariya Yarima Zaffar ya yi,ya ce"babu shakka!

Ashe har zuwa yanzu kana da ?arfin hali kuma ba ka rissina ba,na jinjina maka,wannan ma Waya daga cikin ?arfin hali ne irin na jinin SUHAIF BIN YASSAR

Amma yanzu tambaya Waya ce zan yi maka zuwa biyu,ina ka kai Min Wan Wan'uwana? menene manufarka ta yin hakan?kuma me ka cimma zuwa yanzu?"

Kai tsaye yarima Jamal ya ce"baka da isar da za ka iya saka ni a gaba da tuhuma Zaffar!

Ka fara zuwa ka gayawa shi Wan'uwan naka wanda mahaifiyar taku babu abin da ta iya sai haifar annoba irinku,cewa ya daina zaluntar waWanda ba su ji ba ba su gani ba,kuma idan zai hakura da batun Wan shi gwara ma tun wuri ya cire rai

Don ba zai taSa dawowa ba"

Da kallo yarima Zaffar ya bi shi kanshi har yana juyawa,kafin Jamal ya ankara Zaffar ya sauke masa wani mari ya cakumi wuyan rigarshi,sam Jamal bai damu ba,sai da Zaffar ya cika masa wuya yana huci,sannan ya kalle shi yana wani murmushin ?ularwa ya ce

"Daga kai har sarki Mu'iz tunaninku ragagge ne,duk da cewa ina son Sarautar kaizur amma a halin yanzu babu dalilin da ya sa zan yi wani faWa akanta,da zan yi faWa akan sarauta da na yi tun lokacin da sarki Ammar ya bar duniya

A yanzu na bar wa wawaye rigimammu sarautar da babu komai a ciki sai zalunci da son zuciya,dangin mahaifiyata ni kaWai ne magajin sarautar su,don haka ku rabu da ni haka nan"

Wani mugun kallo Zaffar ya watsa masa kafin ya ce"kai ba ka isa akan wannan ?as?antacciyar masarautar ta su mahaifiyarka ka ciwa Sarautar kaizur mutunci ba, sanin kanka ne kaf nahiyar nan babu wata masarauta da ta kama ?afar ta kaizur a girma da daraja, ballantana wata Sarautar su mahaifiyarku wadda bata wuce matsayin mai unguwa ba a kaizur

Ban da wannan ma,ka san da hakan kenan amma ka shiga ka fita ka Satar da magajin garin nan ko?"

Murmushi sosai Jamal ya yi,sannan ya ce"za ka iya faWar komai yadda kake so, lokaci ne Zaffar,amma ni bani da lokacin Satar muku da abin da nake da ninkin shi sau babu adadi,yara ne?maza ko mata?kaf MASARAUTAR KAIZUR na tabbatar babu mai yawan ?a?ana,don haka ka tashi ka fita salin alin,kar allura ta tono harma"

Bin shi da kallo Zaffar ya yi na Wan lokaci kafin ya ce"me kake nufi da maganarka jamal?"

Jamal ya kalli cikin idanunshi ya ce"ina nufin surutunka ya fara hawa min kai,bana bu?atar hayaniya,ka tashi ka fice daga nan"

Murmushi Zaffar ya yi yana kallon cikin idanunshi ya ce"kana so na mi?e na fice daga Wakin nan?

To ka gaya min, menene ala?arka da Nayyab da nake ganin ku wasu lokutan cikin dare kuna tattaunawa?

Me kuke cewa?kuma akan me kuke magana?"

A razane Jamal ya Wago yana kallon Zaffar, Zaffar ya yi wani miskilin murmushi ya ce"kar nake kallonka Jamal,a kowanne lokaci ka gwada zalunci a shirye nake na ga bayanka,sai an jima"ya mi?e ba tare da ya sake magana ba ya fice daga Wakin cikin zafin rai, Jamal ya bi shi da kallo yana tunanin yadda zai fitar da kanshi







*DAULAR TAYAAR*


Yau an tashi da Wimuwa da tashin hankali lokaci Waya, sakamakon buga gangar ya?i da aka yi,hakan ya nuna an kawo wa daular hari kenan, tunda in dai su za su kai hari suna zaman tattaunawa a san yadda za'a yi,amma yanzu tunda aka ji bugawar gangar ya?in hakan ya nuna an kawowa daular hari ne, kuma maharan suna kusa da garin





=???

A yammacin ranar Alhamis,ranar da Kazuzi da gimbiya Hayat suka tattauna game da rayuwarshi ta baya da Malli Winshi,wanda a dalilin wannan tattaunawa gaba Waya jikin Hayat ya yi matu?ar sanyi,bata taSa tunanin zata ji tausayin wata halitta ta d???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?amu da wani Kamar yadda take damuwa da Kazuzi ba,hakan ya sa ta ?uduri aniyar dole sai ta ji labarin shi,kuma sai ta ribace shi ya karSi Muslunci daga nan kuma ta lallaSa mahaifinta ya ?anta shi,ko babu komai sai ya samu rayuwa mai daWi da farin ciki a cikin Tayaar

Tana cikin wannan tunanin a sashenta su kuma su sarki Tayaar suka samu ba?in sa?o daga wani Wan aike daga ?asar Haura,?asar Haura mutane ne masu bautar gumaka,a wasu watanni baya Tayaar ta taSa ya?arsu,amma Sarkin da wasu daga jama'ar shi suka samu suka tsere,hakan ya sa suka Wauka ko sun yi galaba akansu ne

Magatakarda aka kira don ya karanta wasi?ar da aka rubuta a jemammiyar fatar damisa, rubutun an yi shi da ba?ar tawada,ya zauna ya fara karatun kamar haka

Zuwa ga sarkin ?asar Tayaar, ?asar da shugabansu yake jin kanshi kamar wani ne shi

Ya kai Sarki Iyaad, wancan karon ka zo har daula ta ka samu nasara akai na,ka kunyatar da Ni a idanun duniya,an gaya min kana ya?i don Waukaka kalmar ku ta musulunci ne, to in dai ina raye,ni Al'as ibnu mugaar sai na dur?usar da wannan kalmar, yanzu haka tsakanin mu da garinku tafiyar yini Waya ce kacal,mun baka nan da gobe war haka ka fito,ko mu shigo har cikin garin naku, mu kashe ku,mu kwashi matanku a matsayin ribar ya?in mu

Ka Wauki hakan a matsayin gargaWi na ?arshe, sannan magana ta gaba kuma ko da a ce kun yi shiri ko ba kuyi ba maganar dai Waya ce,dole mu ci nasara a kanku, saboda kyakkyawan shirin da muka yi

Daga Sarkin garin Haura, Al'as ibnu Mugaar





(Ga masu son VIP group ga number ta nan a ?asa)

Nusy_bee
08125952284


=????=?Q? MASARAUTAR KAIZUR =????=?Q?






'?Nusy bee
d'? Young talented writers association YOTA d'?

(Under YOTA'S AMAZING PENS)




Page 13




Shiru fadar ta Wauka na wasu ?an da?i?u,kowa na kallon kowa,zuwa can sarki Iyaad ya katse shirun da faWin "babu komai, Allah ya nuna mana gobe lafiya,in sha Allahu za mu tare su,kuma za muyi nasara akansu da izinin Allah"kowa ya yi na'am da maganar shi

Sarkin ya?i Ra'uf ya dubi sarki Iyaad ya ce "Allah ya taimake ka ya shugaba na,shin za mu iya yiwa Sadauki Kazuzi tayin zuwa ya?in?"

Kafin sarki Iyaad ya yi magana dakare Amjad ya kalli Sarkin ya?i fuskarsa babu annuri ya ce"ya shugaba na maganar ya?ar kafirci ake yi, ta yaya za'a yiwa kafiri tayin ya?ar kafirci?ko ya amsa zai yi hakan ba ka tsoron ya je da zummar ya?ar abokan gaba ya Sige da ya?armu?"

Shiru fadar ta Wauka da farko, kafin waziri ya ce"da gaskiyar Sarkin dakaru Amjad,ma?iyi yana iya yin dukkan wani shiri don ganin bayan ma?iyansa, musamman ma mutum irin Kazuzi wanda mun riga mun san ba don an fi ?arfin shi ya kamu ba, kawai baiwa ce daga Allah ya ba mu nasara"

Sarki Iyaad ya katse jayayyar da faWin"duk wanna jayayya da kuke yi har yanzu shi wanda ake yi don shi ma bai san kuna yi ba

A shawarce idan har ya nuna yana so a bar shi Win,mu je da shi,ko da ace ya nufi ya?armu muna tare da Allah,zai ba mu nasara akan dukkan wanda ya nufe mu da abin ?i da izninsa da yardar shi "sauran al'ummar fadar suka yi na'am da maganar asalin sarki Iyaad,da haka fada ta tashi

Khidr,Waya daga cikin dakarun da ke aiki tare da Kazuzi, Wanda ya kasance shi kaWai ne baya jin komai game da Kazuzi,wani lokacin ma sama-sama ya kan yi masa hira duk da cewa shi Kazuzi bai cika amsa shi ba,shine ya nufi Wakin Kazuzi kai tsaye bayan sa?on ya isa gare su,har lokacin yana zaune inda gimbiya Hayat ta bar shi duk da ta Wan Wauki lokaci da fita

A Wokance ya ?arasa inda yake zaune, Kazuzi ya Wago yana kallonsa,ya zauna yana faWin"da alamu baka san halin da gari yake ciki ba ko?

Ya?i za'a fita gobe fa, ?asar Haura ne suka kawo farmaki "shi dai Kazuzi da idanu ya bi shi har ya gama zancen nashi ya fice daga Wakin

A ranar Kazuzi bai yi bacci ba, saboda maganar ya?in nan ta taSa shi,ga maganar da suka yi da gimbiya Hayat ya tayar masa da wani miki a zuciya wanda ya kasa mantawa da shi a rayuwar shi, washe gari yana jin su suka fara fita zuwa bakin masallaci inda suke haWuwa,bayan sallar asuba za su Wauki hanya

Har ya gama jin haWuwarsu bai ji an yi masa magana ba,ranshi ya Wan Saci, ba tare da tunanin komai ba ya mi?e ya fito daga Wakin nashi,kai tsaye ya nufi inda suke tsaye cikin kyakykyawan shirin ya?i

Tun daga nesa wasu daga cikin dakarun suka nufi hana shi ?arasawa bisa umarnin badakare Amjad,amma sarki Iyaad ya ce a bar shi ya ?araso,yana zuwa ya zube a gaban sarki Iyaad, fuskarsa babu sassauci ya ce"Barka da war haka ya shugaba na"

"Barkanka dai jarumin jarumai, da alamu kana tafe da wani babban abu mai muhimmanci"

"Na zo ne don na ji dalilin da ya sa ba'a yi min tayin fita ya?i ba"

Shiru wajen ya Wan yi, kafin badakare Amjad ya yi farat ya ce"Waukaka kalmar Allah za mu je yi,kuma musulmai ne kaWai ke yi,tunda sune suka yarda da Allah"

Ko kallo bai ishi Kazuzi ba, Sarki Iyaad ma bai jin daWin abin da ya yi ba,amma kafin ya yi magana sarkin ya?i Ra'uf ya ce"za muyi ya?i ne saboda Addinin mu Kazuzi,idan muka tilasta maka,ko na ce muka katse maka hanzari da maganar fita ya?i akan son zuciyarmu kamar ba mu kyauta maka bane, shiyasa bamu yi maka magana ba"

Sadauki Kazuzi ya girgiza kai ya ce"a Tsawon rayuwar Kazuzi bai taSa zama a gida tare da mata alhali maza sun fita ya?i ba,don haka nima zan bi ku "

Sarkin dakaru Amjad ne ya sake yin sauri wajen faWar"ko kuma so kake ka ce za ka samu yan'uwa da za ka ya?e mu tare da su ba?

Mu mun wace yaudararka yaro!"

Wannan karon cikin idanu Kazuzi ya kalli shugaban dakaru Amjad ya ce"cin amana da zamba cikin aminci ba Wabi'ar namiji ba ce,sharri da makirci,sai mata,ko maza ?an daudu, Kazuzi kuma namiji ne!!!"

A zafafe shugaban dakaru ya kalle shi saboda ya san me yake nufi da maganarshi, sauran dakarun kuma abin ya yi matu?ar burge su, Sarki Iyaad ya dafa kafaWarshi ya ce"muna matu?ar alfahari da kai sadaukin sadaukai,maza shirya,fatan Sa'a jarumi na"Kazuzi ya rissina sannan ya mi?e ya koma cikin rukunin Wakin bayi inda nashi Wakin yake

Da shirinsa cif ya fito don fita ya?i,,takobinsa a rataye a bayansa,hannunsa ri?e da garkuwar ya?i,sai sauri yake yi don ya cimma sauran dakaru,don baya son a jira shi,kar ya shiga ha??in mutane

Tsayawa ya yi da mamaki yana kallon Hayat da take tsaye a bakin sashenta,ya ?arasa gabanta ya rissina ya ce"Barka da wannan lokaci ya shugaba ta"

Kallonsa take yi kawai, saboda wannan tashin ya?in ya Waga mata hankali sosai,a hankali ta ce"har da kai za'a fita?"

Jinjina kai ya yi,a hankali ya ce"haka ne ya shugaba ta"

"Me yasa za ka je?"ta tambaya da damuwa ?arara a fuskarta

Kallonta ya yi,a hankali ya ce"ke ma kina zargin zan ci amana ne na ya?i mutanen Tayaar ko?"

BuWa idanu ta yi da mamaki ta ce"menene ya kawo wannan maganar?

Na ga mun yi da kai za ka bani labarin Malli,kuma yanzu na ga ka shirya za ka bi su Abeey"

"Ba Wabi'ar namiji ba ce zama a gida a lokacin da maza suka fita ya?i"

"Ya?i fa ba gasa ba ce Kazuzi, musamman namu na musulmai,ana yi ne don Waukaka kalmar Allah,abin zai yi wani iri idan aka fita da kai a matsayin ka na wanda ba musulmi ba"

Kamar daga sama ta ji ya ce"to babu laifi idan nima na zama musulmi?

Zan iya zuwa idan na sauya zuwa musulmi?"

"Za ka zama musulmi ne don za ka je ya?i ko za ka zama musulmi ne don Allah?"

"Ina son na musulunta idan an ba ni dama,na Wauki lokaci musulunci yana burge ni,har ma na kasance ina aikata wasu ayyukan na musulmi,wasu lokutan ma ba tare da na sani ba,ban san wanda zan tunkara bane,daga baya kuma na so na same ki amma kika kwanta jinya,kuma ?arshe ga jarabtar da ta same ni "

Kabbara mai ?arfi gimbiya ta yi idanunta suna cika da ?walla,ya mi?e yana Wan murmushi ya ce"na yi miki al?awarin dawowa

8 / 11