Chapter 1 Reading Kishi Ko Hauka Book Compelet by Lipton girl Arewa Novels

Kishi Ko Hauka Book Compelet by Lipton girl

Author :  Lipton Girl Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   1 / 15

1 to 3K   out of 44K words

♠ *KISHI*
♠ *Ko Hauka*

```STORY AND WRITING BY```✍

*KHADIJA UMAR S. DOGARAI(Lipton Girl)*♠

*Marubuceyar*
1. ~Auren Bazata~
2. ~Dr. jameesha~
3. ~Rayyana~
4. ~Nuriyya~
5. ~Bani na kashe su ba~

~And Now~
~KISHI KO HAUKA~


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615\

```Sadaukar wa ga ```

*BFF Zuwaira my Hot ina yenki Over*⛷

*A short Story*


*Bisimillah Rahmani Rahim*

°°°°°°°°°°°°°°

~page~ 1⃣ -5⃣


Zaune taki, da ka ganta kasan tana cikin damuwa ta buga tagumi Tana mamakin irin wanan
hali Na mijin Na ta Sallama da akaye ne yasa ta dago kanta don taga ko wanine , don tasan
inda mijin ta Ne to ba zai ye Sallama ba zai shigo kwai cikin gidan don yaga ko da a kwai wani a
cikin gidan Hmmm.mijina kina ....
Kawar da wanan zancin tayi ta tashi ta bude kofa Ganin muktar Ni yasa ta shiga cikin farin ciki

"Shigo mana kayi tsaye a bakin kofa"

Shigo wa yayi yana Kalle kalli "Yau kuma Ina masifafin mijin naki yaki???


" Hmm ka ganka Ni dai zo ka zauna"

"Muktar a gaskiya yau naje dadin zuwan ka sosai baka san yanda ka dauki man kewa ba "


Wanda ta kira da Muktar yaye murmushi "Ae kam kina cikin kadai ce matukar kina zaune da
wanan mijin naki to sai dai kiye hakuri"

"Haba Muktar wanan wane iren magana ne haka Mijina ne fa., Kaga ma ka tashe ka wuce
don yanzu haka yana kan hanyar dawo wa"

"Auw yanzu kuma korana kikiye ko.....

AA Bahaka bane kai ma dai kasan kome ba sai naye maka bayane ba


Tashi yaye Tau nikam zan wuce

Tashe taye To Bara Raka ka jirawa sukaye suna tafiya suna hira sai dariya ta kai


To nikam zan wuce "To Allah ya tsare ina gai da Umma"

Kokaren Bude kofa yaki. Turo kofan da akaye ya sa shi jaye hanun shi

"Sanu da zuwa Hubby Har ka dawo"

Kallon ta yaye hankade Ya kai kallo ga Muktar

"Ina wuni Yaya Dafatan ka dawo lafiya?

"Lafiya kwai yace masa

"Ina jiran ki a daki yanzu ki samene a can"

"Tau Hubby "

Muktar sai Anjima ko ina gaida UMAA

Juyawa taye ta be mijin ta daga baya Shikuwa gir-giza kai yaye ya fita daga gidan...........

°°°°°°°°°°°°°°°

"Sanu da zuwa Hubby"

Banka mata Harara yaye

"Wanan wane iren iskan ce ne Hassina??


Kallon shi taye "meya faru ne Hubby Allah kasa banye wane laife ba"

Mtswww "Sau nawa zangaya maki bana son ganin wada nan kata a cikin gida na in banda
rashin kunya da shi Bai san darajan Aure ba zai zo yana hira da Matar wani sai kace Matar sa"


"Haba Hubby wanan wane iren magana ne Kanena ne fa shi kaki cewa kato????

"Ae kin banza ne ina ruwa na Ae naga shi namije ne, Haka dai ya rinka kallon ki yana jin dadi
ki fa bazaki gani ba Ana gudun shidan kin fe kowa sani Idan mace da namije suna a gure to
shidan shine na ukkun su Idan fa kuka ae kata abunda bai dace ba ace man kaddara ko? "


"Haba Hubby Dan allah ka dai na wanan magana ciki guda fa muka fito da shi taya zakaye
wanan Tunane ae kai ma kasan abunda ba zai taba faruwa ne ba"



"Ba wani nefa ban yarda da haka nan, na dai gaya maki ko"

Kallon Shi taye ita bata san wane iren kishi ne da shi ba....

Bata rai taye don bata jin dadin abunda yaki ye mata..
Ya kulla da taye fushi da shi jawo ta yaye ya zauna da ita kan kafar shi bakinsa ya hada da
nata ya fara kissing in ta.
Ture shi taye ta tashe ta shiga cikin daki binta yaye da baya
"Baby Fushi kikiye dani?

"Ba wani Baby Nifa ka san bana son iren abunda kakiye man "

Karasa wa yaye gab da ita

"Sorry Beb kinsan ina son ki kuma ina kishin ki shiyasa nakiye maki haka but I am really sorry"

Uhmm Don't be sorry ae ya wuce
Rungumeta yaye ya fara kissing inta, ita,itama ma kissing insa ta kiye sanu sanu ya fara zuki
mata zip tare da bale mata Bra Hanunsa ya sa ya fara murja mata su sanu sanu yana shafa
mata Breast inta ita kuwa sai nishin dadi ta kai bakin sa ya saka ya fara sha mata .. A hakan
dai suka sha dadin su Wanka sukaye tare

Zaunawa taye kan kafar shi "my Dear pls ka rage wanan kishi kaje".

Daga mata kai yaye alaman eh. A ransa kuwa yace
"Taya zan dai na kishin ki Allah yaye maki sura mai kyau kome dai dai kiki cewa na dai na
kishin ki ae abunda bai yuwa ne"




°°°°°°°°°°



"Waton Nafisa abun yana daure man kai wanan wane iren kishi ne mubarak kiye akan Hasina"

Fadan aban Hasina

"Tau ne kam ae abun yana bani mamaki sosai duka duka watan su biyu dayen aure fa jiya ta
cika wata biyu ama tunda aka kai ta dakin sa bai taba bare ta zo nan gidan ba"



"Wlh UMAA ba karamen haushin sa naki je ba kinga yanda yaki kallo na yau kuwa sai kace
ba kanenta naki ba wanan ae iskanci ne wlh Idan na koma zuwa gurin ta rungume ta zanye in
ya so zuciyan sa ta buga"



Kai Muktar kana da hankali kuwa, kasan abun da kaki fada kuwa



"Ne kuma Abba bana ganin yaya Mubarak yana da wata matsala saboda muna shire da shi
sosai"

"Taya zaki gani tunda ki mace kiki ae daman maza yaki kishi"

Tab fadan Amina daki zaune kasa knwar Hassina........




*Washe gari*
°°°°°°°°°°°


Hassina ce zaune kan kujera tana kallo ban kado kofar da akaye yasa ta dago don taga waye

"Asma'u lafiyan ki qlw kuwa ko jikin mamar ki ne???






"Eh wlh Aunty Don Allah kizo ki taimaka man mu saka ta a napen zan kai ta Asbt ne gashi baba
baya nan na kira wayan shi kuma bata shiga "






Tau bare in dauko mayafina... Shiga taye cikin daki ta kira Mubarak ama bai dauka ba taye
mamakin rashin daukan wayan ta da bai ye ba ganin Idan ta tsaya jiran sa wani abu zai iya
faruwa ya sa ta dauko gyalen ta muje ko...



Fita sukaye dayaki makwabta ne koda suka je tana kwance sai kunfa ki fita a bakin ta Asma'u
kuwa da saure taje ta taro napen ta shigo cikin gida reki ta sukaye suka nufi gurin napen ae
kuwa mazan unguwa suka fito sai kallon su sukai

Shi kuwa Mubarak ya shigo layen ungywar su tun can ya hango mutane yau kuma meyaki
faruwa a ungywar nan

Bakin gidan sa yaye parking ya karaso don yaga abunda ki faruwa
Da kyar suka sakata Napen


Hassina Hasiina ya daka mata tsawa da saure ta jeyo


"Me kikiye ne anan gurin maza sun zagaye ki haka sai kallon ki sukai suna kallan me sura da
Allah ya baki"


Hubby "kaye hakuri maman Amina ce ba lafiya shi ne nazo na taimaka mata"

"Yanzu duk unguwar nan ta rasa wa zatace ya taimaka mata sai ki???

Mutanen daki gurin kuwa sai kallon ta sukai


"Wanan ae iskan ci ne bazaki jira Idan na dawo na kai ta Asbt ba "

"Hubby Ciwon ta yaye tsanane kaye hakuri dan allah"

Dan allah rufe man bakin ki "jeki gidan ku na saki ki saki daya"


Zaro ido taye Hubby saki fa kace... Duk mutanen daki gurin sai mamaki suki wanan wane iren
kishi ne


Wuce wa taye daga gurin don taga kowa sai kallon ta ya kai shiga Taye cikin gidan ta

Ta kira Umma"Umma Hubby ya saki ne saki daya"


Inalilahe wa'ina illaihe raji'un to kiye maza ki bar masa gida

Ba musu ta hada kayan ta, tasaka a jika Shikuwa yana falour tana fitowa ya meki

"Hasina ina zakiye Dan allah kiye hakuri wlh bansan na saki ki ba kinsan ina son ki sosai. "


Hubby kasan da ciwa saki ba wasa ne ba ko a wasa aka saki ka ka sauko bale kai da hankalin
ka kace ka saki ne



Pls kiye hakuri dukawa yaye har kasa yana bata hankuri taye banza da shi ta bar Haraban
gidan


Hasina pls ki dawo ya bita da baya da gudu...........


*Ina jiran comment in ku*



~lipton girl~♥


♠ *KISHI*
♠ *Ko Hauka*

```STORY AND WRITING BY```✍

*KHADIJA UMAR S. DOGARAI(Lipton Girl)*♠

*Marubuceyar*
1. ~Auren Bazata~
2. ~Dr. jameesha~
3. ~Rayyana~
4. ~Bani na kashe su ba~
5. ~Nuriyya~

~And Now~
~KISHI KO HAUKA~


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

```Sadaukar wa ga ```

*BFF Zuwaira my Hot ina yenki Over*⛷


*Bisimillah Rahmani Rahim*

°°°°°°°°°°°°°°

~page~ 5⃣-1⃣0⃣♠


Hasina pls ki dawo ya bita da baya da gudu......


Ita kuwa napen ta tare duka wa yaye har kasa



"Dan Allah kiye hakuri wlh nasan naye kuskure kuma bazan saki ba kiye man afuwa kar ki tafe
ki barne Allah bazan iya rayuwa ba sai da ki you mean alot for me, pls am really sorry "




Ita kuwa mijin nata ya bata tausai sosai Har hawaye suka gangaro a idon ta da saure ta goge
don kar ya gani
Ta juya kan ta

"Meka ki jira ne ba ka wuce ba ko baka tashe tafiya bane na shiga wata????

Da saure yace "Allah ya baki hakuri Hajiya naga yana ta rokon ki daga gani mijin ki ne ki
tausaya masa manah "



"Kai bana son iskan ci ina ruwan ka da maganar mu Allah idan baka mai da fuskan ka a gaba
ba zan fida maka jine haka kwai zaka rinka kallon Matar mutane kana da hankali kuwa wai
meyasa baku da tarbiya ne???


Mallam Dan Allah ka wuce mu tafe

Da saure ya tada napen in sa ya zuba ma Muktar kura ya wuce shi kuwa Sam ya manta da ya
bar key insa a cikin gida da gudu ya shiga daki ya dauko key har da faduwa yaye kasa a ma
duk da hakan abun bai dame shi ba yaye saure tashi ya kaka be jikin shi ya shiga Mota ae
kuwa sharan gudu yaki kamar wanda zai tashe sama



°°°°°°°°°°°
UMAA kuwa tunda zu sai kai da kamo taki. Jiran kwai taki taga Hassina ae kuwa tana cikin
wanan yawon sai ga Hasina ta shigo reki da jikar ta kallo daya zaka ye mata kasan taye kuka
idanunta sunye ja sosai Fadawa taye jikin Unman ta tana kuka., Umma kuwa sai hankuri taki
bata
Jawo ta taye ta zauna da ita kan kujera




"Kiye hakuri Hassina kinsan Rayuwar Aure sai ka saka hankuri a ciki na san halin Mubarak
am hankuri zaki Kara shine maganin kome gaya man meya faru???


Goge hawayen ta taye tana magana tana sheshika muryarta har sarki wa takiye ta gaya ma
Umma abunda ya faru.



Shiru taye na dan wani lokaci Lalai "kishin Mubarak ya bace wanan *Kishi ne ko Hauka*???



Abban Hasiina ne ya shigo yaye sallama jen sunye shiru ne yasa yace


"Unman Hassina meya faru haka ne ina sallama baku amsawa naga kin saka Ta sai kallon ta
kikiye ita kuma ta na kuka wanan kuma jikar waye bakuwa munkyee ne???

Tashe taye "Ina kuwa mukaye bakuwa Diyar ka ce ta dawo gida mijin ta saketa"

Inallilahe wa'ina illaihe raji'un ya saketa fa kika ce to metaye masa ne da zai saki ta wai Anya
muktar yana da hankali kuwa

Zauna wa yaye Don yaje abun kamar an waka masa mare wanan wane iren bakin labare ne
daga dawon shi gida Umma ta bashi lbr kamar yada Hasiina ta bata labare Tagume ya buga
Yana mamaki iren wanan hali na Mu Hakika Hassina tan Kokaren zaman dashi ita kuwa sai
kuka takiye

Jen kwai suka ye an fado masu cikin gida ba sallama....








Da saure Abba ya meki


"Mubarak kana da hankali kuwa zaka shigo man gida ba sallama kamar wane kwarto"
Abba duk abunda zakace kace ama dan Allah kada ku raba ne da matata wlh ina son ta bazan
iya rayuwa ba idan babu ta dan allah kaye man rai, Kai dan Allah Ka rabane bana son iskance
bayan ka sakita shine kaki zuwa nan kana ye man wane dadin baki??



Har kasa yakai ya reki hanun sa




"Dan Allah Abba kaye man rai Allah ae kin shidan ne bada gan ga naye ba ban masan na furta
sakin ba, kuma nace na mai data dan Allah ku barne na koma da matata Dan Allah Abba Hakan
ba zai saki faruwa ba aye man Afuwa "kuka yakiye mai shiga rai Har Abba yaje tausayen sa

Tashe ka zauna. Gyara zaman shi kwai yaye AA Abba ko anan yaye man dan Allah zan iya
komawa da matata yanzu nan

Kallon Shi yaye Yana mamakin iren wanan halin na mubarak Sam bashi da kunya a gaban su
yaki fadin wata Matar shi


"Naje zaka wuce da ita Kamen ku tafe zan ye maku wata yar Nasifa"

Umma kuwa sai kallon shi taki dan karamen yaro da shi sai kishin tsiya



"Am waton mubarak ita rayuwa Aure da kaki gani ba abun wasa bace ana son Idan akaye
aure a guje kalmar saki ba'a son ana Yawan saki kasan su maza suna da hankali shiya sa aka
basu hakin saki waton inda ace mata aka bar ma to da duk ka bata masu rai sai sun saki ka
ama ba'a wajab ta masu saki ba maza aka wajib ta wa don Haka kaye aiki da hankalin ka kasan
abun da ka kai, kai dai ba karamen yaro bane kasan abun da kakiye don haka ka guje kalmar
saki nan sa'anan shi kishi da kaki gani an sa kowa ne dan Adam yana da kishi ni ma nan da
kaki gani na ina da kishi ama ga Shamsiyya nan na tabaa sakin ta, don haka dan Allah a kiyaye
a dai na wanan kishin ka da ya dawo Hauka"

Noce kansa yaye "Abba a Kara hakuri insha Allah hakan ba zai Kara faruwa ba Umma aye
hakuri za'a kiyaye gaba"


Abba yace Tau "Allah yaye maku Albarka ya baku hankuri zama da juna Zaka iya zuwa da
Matar ka"

Har kasa ya kai yana zuba ma Abba godiya ya dauki Jakarta ya saka ta a gaba.................



*Yepeeeea gaskiya naje dadin comment in ku sosai ina yen ku over my fansku
cigaba da yen comment ne kuma zan cigaba da suburbudo Maku wanan novel*♥❤



~lipton Girl~❤



♠ *KISHI*
♠ *Ko Hauka*

```STORY AND WRITING BY```✍

*KHADIJA UMAR S. DOGARAI(Lipton Girl)*♠

*Marubuceyar*
1. ~Auren Bazata~
2. ~Dr. jameesha~
3. ~Rayyana~
4. ~Bani na kashe su ba~
5. ~Nuriyya~

~And Now~
~KISHI KO HAUKA~

1 / 15