Chapter 14 Reading Kishi Ko Hauka Book Compelet by Lipton girl Arewa Novels

Kishi Ko Hauka Book Compelet by Lipton girl

Author :  Lipton Girl Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   14 / 15

39K to 42K   out of 44K words

bayan ranka? Ba abunda zai same ka insha Allah zaka samu
sauki pls ka dai na wanan magana "

"Kayi Hakuri Abdul nasan na aikata Babban kuskure ama bazan iya auren Hasina ba "
Kallon sa yayi "Meyasa bazaka iya auren ta ba??


"Inda dai wani abu kace zanye maka shi ama wanan bazan iya ba I am sorry"

"Kar ka manta kayi man alkaware.... Ni nasan wanan gurin da naki ba zan ta shi ba ka samu

chance zaka iya mai da Hasina a matsayen matar ka nasan har yanzu kana son ta. Kuma na
tabbata bazaka saki aika ta abunda kaye a baya ba"

Da kyar ya ki magana dukan su suka yo kan sa

"Ama ka san Wanan abu ba karamen abu ne ba ba zan iya auren Hasina ba saboda nayi
mata abubuwa da ya wa a baya kuma nasan ban dace da ita ba kai ne ka da ce da ita kuma
insha Allah ba abunda zai same ka yau di nan zan sa a kai ka kasan waje aye maka aiki "

Dan murmushi yayi "Ba zan ma kai anjima ba bale akai ne Asbt naga ya maka lokaci kadan ya
rage man pls ka ye accepting in request dina I beg you"

"Mr. Husband Meyasa kaki wanan magana pls stop it I am felling bad"

Hanunsa ya aza kan cikin ta
"Kada ki bata ran ki kinsan my little child yana cikin ciki ki and pls idan ya girma ki bashi labare
na, Allah bai kadara na gansa ba idan an haife shi but I will always love both of you "
Hasina kuwa kuka taki ye sosai
Jeyo wa yayi kan Mubarak
"Har yanzu baka gaya man ka amince ba"
Mubarak kuwa shiru yayi ya kasa magana don ko a ransa bai sa Hasina zata iya dawo wa gari
sa ba
Shiyasa akace kana naka Allah na shi

Abdul kuwa nunfashin sa sai dauki wa ya ki ye Nishi yaki sama sama mubarak yayi saure ya
tashi ya fita don ya Kira likita
Hasina kuwa kan ta daura kan kirjin sa
"Pls mr. Husband don't leave me I can not life without you I really love you and I need you
and our child need you "
Da kyar ya iya daura hanu sa kan gadon bayan ta

"mrs. Wife promise me you will marry Mubarak"
Mubarak ni ya shigo tare da Dr. Hassina ta daga kan jikin shi ama hanunta yana reki da na shi
Likita ya fara yan dube duben sa
Reko hanun mubarak yayi
"Tell me I am waiting ina son kamin lokaci na ya kare ka gaya man ka amince pls"
Nurse ce ta shigo da saure dauki. Da wani machine
"Nurse are you ready???
"Yes doctor "
Nika masa tayi ta kuna machine in Rigar da ki saye da shi aka bude ta aka aza masa a kirji.......
Da kyar ya iya ce wa

"Pls tell me ina son gaba dayan ku kuce man kun amince"

Mubarak ya kalle Hasina ita ma din kallon sa ta ki ye
"Pls Tell me........!

Tare suka ce
"Insha Allah we will get married "
Murmushi yayi "thank you allah ya baku zaman lafiya"
Reki suki da hanunsa ya saki hanunsu yace masu ga duniyar ku nan
Kome ya tsaya cak Dr. Ya shiga duba wa girgiza kansa yayi ya rufe masa fuska

Hasina ta kalle shi "Dr. What are you doing??? .me yaki faruwa ni????

"Am sorry he is no more"
Ja da baya taye don tun da ta ki ba'a taba gaya mata maganar da ta razana ba irin ta yau
Ae kuwa ta fadi kasa sumame ya
Mubarak kuwa he is complete shock shikinan Abdul is no more Inalilahe wa'ina ilaihi Raji'un
Jeyo wa yayi ya mai da kallon sa ga Hasina ganin ta kwance yasa yayi sauren karasa kusa
da ita

"Doctor pls help me"

Da saure suka kara so kusa da ita
Daukan ta akaye aka shiga da ita daki.....


Nan kuwa Hasina ta fara lebour anye sa'a ta farfado nan aka shiga tai maka mata gurin cewa ta
sauka lafiya.....

Mubarak kuwa hankalin sa ba karamen tashi yayi ba Ga Abdul. Allah yayi masa rasuwa ga
Hasina tana lebour duk yaje duniyar tayi masa zafi wani irin bakin ciki yaki je jin ya kiye kamar
ya kashe kansa kowa ya huta

Nurse ce ta fito fuskan ta dauki da murmushi
"Congratulations its Baby boy"
"Masha Allah ya jikin mom in sa??

"Ita ma lafiyan ta qlw"
Mubarak kuwa ba karamen jin dadi yayi ba
Lokaci guda kuma ya bata rai Gashi Hasina ta haihu Abdul kuma ya rasu Inalilahe wa'ina ilaihi
Raji'un
Karban yaron yayi ya nufe Inda Mubarak yaki domin ba a dauki shi ba Kara sa wa yayi cikin
dakin

" kaga Allah ya baka yaro mai kyau mai kama da kai Allah bai kadara ka ga dan ka ga idon

ka ba Allah sarki duniya Haki ka Abdul kai Mutune ni mai aiki da Hankali da kuma Ilimi Allah ya
jikan ka yayi maka rahama ya sa Arjana ce mako man ka.... Ga little Abdul yana Kama da kai
sosai"

Hasina ce ta shigo dakin duk da bata da kwaren jiki gurin da Abdul yaki kwance ta ka rasa

Tana girgiza shi
"Why Mr. Husband Meyasa zaka barni cikin wanan lokacin bayan kasan ina buka tan ka pls
ka tashi ba zan iya rayuwa ba sai da kai "
Mubarak kuwa hanunsa ya aza kan kafadar sa
"Kiye Hakuri Hasina Allah ya riga da ya amshe abunda kiye masa Adu'a kwai kinga yanzu
baki da lafiya Gashi ya kamata ace an kai shi gidan gaskiya "

Nurse ce ta shigo
"Muna son ku bamu baby zamu kulla da shi don baya da kwaren jiki sosai dayaki dan 7month
ne "
"Hakane 2mnt sister"

"Hasina bazaki Rika Baby ki ba"
Ko kallon sa bata ye ba don bata ma son ganin babyn
"Kada ki manta Abdul yana son wanan babyn taki sosai Meyasa kiki ignore in sa meye laifin
sa? Kina ganin haka da kika ye Abdul zai je dadi? Tun ba a kai shi gidan sa na gaskiya ba kin
kasa reki masa da a matsayen amana why kiki ye masa haka"
Dago wa tayi ta kalle shi da idanun ta da sukaye jaa
"Me kaki son in ye in ye farin ciki don na haihu ko kuma nayi bakin ciki rasa Mijina"
"Ba zan ita ce maki kome ba bazan hanaki kukan rasa mijin ki ba ama wanan dan yana da
haki akan ki don haka ki tashi ki karbe shi sister zata wuce da shi"
Ba musu ta karbe shi Mubarak ya aza hanunsa kan nata
"Ba zaki ye ma Little Abdul Adu'a ba"
Murmushi karfin hali tayi don taje dadi da yace little Abdul
Adu'a tayi masa ta ba nurse shi
Abdul kuwa aka mai da shi gida
Hasina da kan ta tayi masa wanka Aka dauki shi Mubarak yana daya da ga cikin wadan da
suka dauki karaga Abdul suka kai shi gidan gaskiya
"Allah sarki Abdul Allah ya jikan ka".

Hasina kuwa Ranar tace kuka ba kadan ba




Yau kwana Ukku da rasuwa Abdul ama har yanzu Hasina bata dai na kuka ba domin tana son
mijin ta sosai An sallame su a Asbt ance ta rinka dawo da Baby ana Duba shi...........

*muje zuwa*
*lipton girl*




♠ *KISHI*
♠ *Ko Hauka*

```STORY AND WRITTEN BY```✍

*KHADIJA UMAR S. DOGARAI(Lipton Girl)*♠

*Marubuceyar*
1. ~Auren Bazata~
2. ~Dr. jameesha~
3. ~Rayyana~
4. ~Bani na kashe su ba~
5. ~Nuriyya~

~And Now~
~KISHI KO HAUKA~



https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/



*~✍✍GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍✍~*




*~We are bearer's of so golden pen~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*Sadaukar wa*
*Yaya omer wanan page naka ni kai ka dai*

*A short story*♠

°°°°°°°°°°°°°°

~page~ 4⃣9⃣-5⃣0⃣


^^^^^^Yau kwana Ukku da rasuwar Abdul ama har yanzu Hasina bata dai na kuka ba domin
tana son mijin ta sosai an sallame su a Asbt ance ta rinka dawo da baby ana duba shi.....!!!!


Mubarak kuwa tun Ranar da akaye kwana Ukku bai koma gurin Hasina ba don idan ya tuna
da alkawaren da yayi ma Abdul sai yaje ta kaice Inda ya sani da bazai yarda ba... Gashi yanzu
baya son ganin Hasina don har kunyar ta yaki je
Ace ya saki ta saki Ukku kuma yanzu ya saki auren ta??
Shi ki tambayar kasan kuma ya ba kansa amsa

°°°°°°°°°°°

Hasina ce reki da baby tana kallon shi tana kuka domin yana kama da Abdul daka gansa zaka
ga kamar su
Mom inta ce ta shigo cikin dakin
Hasina tayi sauren gogen Hawayen ta don bata son Mom ta gani
Mom kuwa guri ta samu ta zauna
Hasina kinan
Kallon Tambaya taki ye Mom in tata
"Nasan kina cikin wani hali wanda ki kan ki baki san ya zaki ye da abun ba Kada ki taba boye
kukan ki kiye abunki don nasan zuciyar ki tana da raune sosai, baza ki iya jure rashin Abdul ba"
Mom ta amshe Baby daki Hanunta
Hasina kuwa Hawaye ki fita a idon ta
"Mom narasa ya zanye Na farko Abdul ya rasu Na buyu ga wanan Baby ba'a koye suna ba
na Uku Alkawarin da muka ye ma Abdul kamin Allah ya dauki ran sa"

Mom tayi wani jeyo wa ta kalle ta
"Alkaware kuma??
Daga mata kai tayi
"Kafin Abdul ya rasu sai da ya sa mukaye masa alkawaren Zamu saki aure "

"Zaku saki aure ki da wa?????????

Shiru tayi kuka yace karfin ta
Mom "nida Mubarak"

Zaro ido tayi "Mubarak fa kika ce"????


"Yaushi ku ka kirkiro Wanan abun??
Fadan Yaya salim da yaki bakin kofa, kara sowa yayi kusa da su
"Yaushi akaye wanan alkawaren ??? kuma Meyasa kika amince??? Haka ya Watso mata
wadanan tambaya

Hawayen da ki zuba akan fuskan ta ta sa hanu ta share

Nan ta shiga basu labaren duk abunda ya faru
Dukan su shiru suka ye "gaskiya Abdul yana da Hankali sosai "
Dukan su Rasuwar Abdul basu je dadin sa ba

Yaya salim ya ce "Tunda har kunye masa alkaware kuma kafin Allah yayi masa rasuwa kuka
ye masa alkaware Wanan abu ya zama kamar wasiya na kuma ya kamata ku cika shi"
Hasina ta dago ta kalle shi da manya ida nunta da sukaye Jaaa
Mamaki taki ye yau Yaya salim ni ki cewa ta koma gidan Mubarak???

"Nasan zaki ye mamaki nace ki koma gidan sa Ko.... Na san da cewa yanzu Mubarak ba zai
aikata abunda yayi a baya ba domin yanzu yana da natsuwa a garisa kuma Inda zaki gani
yanzu kam yana da Hankali duk da wanan alkawaren da kuka ye Tunda akaye kwana uku bai
dawo ba, Inda kuwa da ni da yazo I know yana jin kunya ni shiyasa bai zo ba kuma yana
mamakin bayan yayi maki saki ukku kuma ya saki auren ki duk da ya na son ki ama yanzu yana
aiki da hankalin sa... Kuma insha Allah zamu cika ma Margaye alkawaren sa"
Hasina kam ba abunda ta ki ye in ba kuku ba...........

Yau ce ta kama Ranar da za'aye zanin suna Mubarak ya seyo Shanu da rago guda biyu aka
yanka ma yaro suna Abdul... Duk da Hasina bata san sunan da za'a saka ba ita dai kwai tace
su saka duk sunan da suki so
Mubarak ni ya shigo Hasina ka dai ce a cikin falo domin ba wani Taro akaye ba
Zauna wa yayi kan kujera ita kuwa tana reki da Abdul
Kallo daya zaka ye mata kasan har yanzu tana cikin jima men mutuwar mijin ta
"Ba za'a bani little Abdul ba"
Dago wa tayi ta kalle shi da saure kuma ta sauka da kanta kasa

"Na isa na hana Ka kai da babyn ka"
Nika masa tayi shikuwa ya karbe shi sai murmushi yaki ye yana ye masa Adu'a

"Kinsan me"
Ta girgiza masa kai
"Yana kama da Abban sa sosai "
Murmushin karfin Hali tayi
Gyaran murya yayi
"Nasan har yanzu kina cikin jima men mutuwar margayi idan babu damu wa zan rinka zuwa Ina
ganin little Abdul"

"Babu damuwa duk lokacin da kaki so zaka iya zuwa"







Sallama da akaye ni gaba daya suka mai da kallon su a bakin kofa ganin Dad in Hasina ya sa
Mubarak ya tashi kan kujera ya duka har kasa ya Gaida sa
Dad kam mamaki dai yaki ye musaman idan ya tuna yanda yaki shigo masa gida ba ko
sallama
Gyaran murya yayi

"Salim ya bani labare duk abunda ya faru kuma insha Allah zamu goye bayan Maganar
margayi idan Hasina ta gama idda za'a saki daura maku aure, sai dai kai Mubarak ka ki yayi
gaba.. Ka ki yayi wanan sakin da ka ki ye "


"Insha Allah za'a ki yayi na baya din ma ae hauka ni yanzu kam ba za'a saki irin na da ba"
Dan murmushi yayi "Tau naje dadin haka Allah yayi maku Albarka gaba dayan ku shi kuma
Allah yayi masa rahama"
Ya tashi ya barsu su biyu
Ko wani su sai kallon Juna ya ki ye

Mubarak ni yayi karfin hali fara magana
"Bazan saki aure na dole ba idan kinje ba zaki iya aure na ba Kada ki je kome ki gaya man..
Ba zan yi maki magana aure ba har sai Ranar da kika tashi"
Hanunta taki wasa da shi

"Kamar yanda Dad yace hakan za'aye"
Murmushi tayi "Allah ya kai mu lokacin"
Tace Ameen
Little Abdul ya bata

Kiss yayi masa a goshi
"Ki kullan me da baby "
Dago wa tayi ta kalle shi ta tuna lokacin da Abdul yace ta kulla da unborn child na su
Kuka ta kama ye sosai
Mubarak ya durkusa yana share mata Hawaye
"Ki dai na wanan kuka da kiki ye domin shi kansa Abdul ba zai je dadin ganin ki kina kuka ba
and take your time duk lokacin da kiki ready you can call me".

Ya tashi ya tafiyan sa.......




^^^^^a yau ne Hasina ta gama idda manya sun gama magana akan cewa gobe za'a daura
masu aure don ba taro za'aye ba kwai za'a beya sadaki sai kuma daure aure akai Amarya gidan
ta...
Haka kuwa akaye yau ce Ranar da aka daura auren *Hasina da Mubarak*
Daya ki ba yau ne Ranar da

14 / 15