Author : Lipton Girl Category : Romantic Hausa Novels
```STORY AND WRITTEN BY```✍
*KHADIJA UMAR S. DOGARAI(Lipton Girl)*♠
*Marubuceyar*
1. ~Auren Bazata~
2. ~Dr. jameesha~
3. ~Rayyana~
4. ~Bani na kashe su ba~
5. ~Nuriyya~
~And Now~
~KISHI KO HAUKA~
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*A short story*♠
°°°°°°°°°°°°°°
~page~ 4⃣4⃣_4⃣7⃣
^^^^^^^^Dariya sukiye bayan sun danye hira suka koma gida, Haka Hasina da Abdul suka
cigaba da soyayar su mubarak kuwa an sallameshi ama bai zauna a gidan sa ba domin in yaga
gidan yana tuna wa da Hasina shiyasa ya mai da zaman shi inda Umaan sa.........
*A gurguje*♀♀♀
Hasina ce zaune take akankafara Abdul suna kallo Shi kuwa shafan jikin ta kwai yake yi
"Mrs. wife"
Ta dago ta kalle shi "yes Mr. Husband ya akayi ne?
Gyaran muryar shi yayi "ina son in.... "
"Karasa maganar ka mana Meya sa ka tsaya????
"Ina son in kara aure"
Zaro ido taye Aure......!! Meki wa tayi tsaye
"Meyasa zaka kara aure Mr. Husband"
"haka kwai ina son in kara aure"
Zauna wa tayi kan kafar sa har suna jin nunfashin juna sajin sa ta Kama shafa wa
"Pls mr. husband Meyasa kaki son ka Kara aure naye maka wani abu ne?? Ko na bata maka
rai ne??? Pls kayi Hakuri kaje"
Tana magana tana turo baki
Murmushi yayi kasa kasa yanda ba zata gani ba
"Irin Wanan tambaya Mrs. Wife "
"Eh mana kuma ina son ka bani amsa pls "
Hanun sa ya saka a kugunta ya jawo ta cikin kunen ta yace mata
"Baki bani kulla wa sosai"
Ya kone fuska tayi "kai mr. Husband ka fadi gaskiya ae ne zance haka kai da ki zuwa gurin
aiki ka bar ni Nika dai cikin gida ina ta missing inka Kasan me naki ye idan baka nan??
Girgiza mata kai yayi
Shiru tayi bata ce kome ba
"Gaya man manah me kiki ye??
Murmushi tayi ta kara kwanta wa busan jikin sa kamar wata Musa(cat)
A shagwabance taki magana "kullum ina dauko photon ka in ye ta kallon ka ina ye maka kiss
Kasan me??
"Aa sai kin fada"
"Akwai lokacin da nagaje da zama ina kallon photon ka sai nace Mr. Husband yaushi zaka
dawo I miss you... Sai kwai kace Gani nan zuwa Mrs. Wife"
Abdul kuwa dariya yayi sosai.
"Haba Mrs. Wife ban da karya fa"
Bugu ta kai masa na wasa"to zan ye maka karya ne"
"No Mrs. Wife ba zata taba ye man karya ba I love you"
Ya jawo ta ya rungume Turaren da ya saka ya doki hancen sa yunkuren Amai tayi da gudu ta
tashi kan jikin sa ta nufe toilet... Shi kuwa binta yayi da baya domin bata saba yen Amai ba
Toilet ta shiga Amai tayi sosai tai maka mata yayi ta wanki bakin ta yana ye mata sanu
"Mrs. Wife sanu ko"
Dago wa tayi domin wani irin juwa taki gani reko sa tayi ama duk da hakan sai da ta fadi kasa
Shikuwa Hankalin sa ba karamen tashi yayi ba Daukan ta yayi ya saka ta a mota bai tsaya ko
ina ba sai Asbt likotoce suka ye gwaje gwajen su aka shaida masa Matar sa tana da ciki wata
Ukku murna ga Abdul kuwa kamar sabon ango haka suka kola gida Abdul ba karamen Jin dadi
yayi ba baya bare Hasina tayi aikin kome domin yana je da unborn child insa................
°°°°°°°°°
Mubarak kuwa Labare ya kai ga kunen sa Hasina tana da ciki tuna wa yayi lokacin da cikin ta
ya zube ransa ba karamen bacci yayi ba duk shi ya ja wa kansa da yanzu Hasina suna tare
ama ba kome duk abunda ya faru da shi ya dauki shi a matsayen kadara
Hasina ce kwance kan gado tana reki da wayan ta Abdul ne ya fito daga wanka
"Maman baby Ana huta wa ko"
Kallon sa tayi "mr. husband yau kuma neci Matar baby yau ba Mrs. Wife"
Kara sa wa yayi kusa da Mirrow yana shafa cream
"Eh manah ae yanzu ki ba mata ta bace ki mamar baby ce"
Da kyar ta iya ta sowa ta kara sa kusa da shi
Hanun ta ta aza kan lips insa
"Pls mr. husband ka dai na cewa ni ba Matar ka bace kaje"
Hawaye ne suka zuba a idon ta
Hanun sa ya sa ya share mata Hawaye
"Why are you crying Uhmm "
Turo baki tayi
"Ae kai ne... Haka kwai zaka ce ne ba Matar ka bace"
Jawo ta yayi ya rungume "to ae baki fahimce abunda naki nufe ba ina nufin yanzu kin Kara
matsaye kin dawo mamar baby shi fa naki nufe"
"Ohk"tayi murmushi
Zauna da ita yayi kan gado ya dauko kayan sa ya saka
"Mrs. Wife Nifa zan fita "
Bata fuska tayi
"Haba mr. Husband fita fa Kasan ka saba man da zaman da kaki ye kuma kace yau zaka fita??
"Sorry Mrs. Wife urgent work ne shiyasa zan fita nima ba son fita naki ye ba don bana son na
barki ki ka dai a cikin gida yanzu nan ma na Kira Amina nace ta zo don bana son ki zauna ki ka
dai "
Murmushi karfen hali tayi don bata son ya fita yau bata san Meyasa ba gaban ta sai faduwa
ya kiye
Bayan ya gama saka kaya suka sauka bakin kofa har zai fita ta jawo hanun sa
"Allah ya tsare Mr. husband I will miss you so much"
"Ameen Mrs. Wife"yayi mata kiss a goshi
Juyawa yayi... Ita kuwa tayi hugin insa ta baya
"Come back soon mr. Husband"
Jeyo wa yayi
"Ya akaye ne Mrs. wife naga kamar Hankalin ki atashi ya ki"
"I don't no why yau Tunda na tashi bana jin dadi"
"Oh kin san ku masu ciki haka kuki yau kuje dadi gobe ba zaku je dadi ba but don't worry
nasan yanzu haka Amina tana kan hanya kinje"
"Ohk Allah ya kai ka lafiya ya mai da man kai cikin koshin lafiya"
Kara jawo ta yayi a jikin sa
"Sorry my wife idan da ba yau wanan fita ta zaman me dole ba ki kai na bana son baren ki "
"Haba mr. Husband ka dai na ce wa zaka bar ni.. Don't worry I will be alright "
Kiss ya Kama ye mata domin yau haka yaki jin ta kamar yau aka daura masu aure Ita ma din
kiss in ta kiye masa domin tana jin dadi yanda yaki ye mata kiss
Jin ana buga masu kofa ya sa duk suka jeyo
" I think amina ce ta karaso zan wuce my wife Allah ya sauki ki lafiya "
"Mr. Husband ciki na fa akwai saura kamin na haihu yanzu ya kai 7month fa"
Murmushi yayi
"Kinsan cikin naki ne da girma shiyasa naki ganin kamar zaki haihu sorry na cika ki da surutu
zan wuce"
Byee byee yayi mata ita din shi tayi masa kofa ya bude ya ga Amina a tsaye suka gaisa ta
shiga cikin gida shi kuwa ya wuce gurin aiki....
Amina da Hasina zaune suki sai hiran su sukiye ama duk da hakan Hasina bata Jin dadin
ran ta haka dai ta daure suka ta hira har lokacin sallah yayi suakaye wayan ta ta dauko ta Kira
mr. husband ama shiru bai dauka ba sai a karo na biyu sa'an aka dauka
"Mr. Husband ina ka ajiye wayan ka ina ta Kira baka dauka ba? Duk ka Tayar man da hakanki
"
"Sorry.Mrs. wife muna gurin meeting ni yanzu nan ma zan dawo hope kin dafa man Abinci da
hanun nan naki mai albaraka"
Murmushi tayi tana kallon hanunta
"Yes my Husband sai ka zo".
"Ohk my wife"
Ya kashi waya ita kuwa shirya gurin Abinci ta kamaye duk da ba wani karfe ne da ita ba
Har kusan 5 bai kara so ba wayan ta, ta dauko ta duba ama bata ga miss call ba kokarin kiran
sa ta ki ye sai ga kiran sa ya shigo dauka tayi
"Haba mr. Husband har yanzu?? gashi ina ta jiran ka"
"Dan Allah ina magana da Matar sa ne don naga an sa Mrs. Wife??
Da kyar ta iya cewa "eh ita ce kai fa??
"Mijin ki yayi accident Gamu nan mun kawo shi Asbt sai kiye saure ki kara so domin yana
cikin wani hali sosai "
"Inalilahe wa'inda illaihe Raji'un.. Wace Asbt kinan??
Nan ya gaya mata Asbt da suka kai shi
Wayan da ki hanun ta ye jifa da ita tana kiran sunan Amina tana fito wa tace mata suye saure
suje Asbt...............
*Lipton girl*
♠ *KISHI*
♠ *Ko Hauka*
```STORY AND WRITTEN BY```✍
*KHADIJA UMAR S. DOGARAI(Lipton Girl)*♠
*Marubuceyar*
1. ~Auren Bazata~
2. ~Dr. jameesha~
3. ~Rayyana~
4. ~Bani na kashe su ba~
5. ~Nuriyya~
~And Now~
~KISHI KO HAUKA~
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍✍GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍✍~*
*~We are bearer's of so golden pen~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*A short story*♠
°°°°°°°°°°°°°°
~page~ 4⃣7⃣_4⃣9⃣
^^^^^^^^Wayar dake hanunta tayi jifa da ita tana kiran sunan Amina hankalin ta a tashi ta fi to
"lafiya Aunty????
"Ina kuwa lafiya mr. husband yayi accident kiyi saure mu je Asbt"
Da sauri Amina ta shiga daki ta dauko veil in ta ta dauko ma Hasina Hijab in ta.....!! Basu
tsaya ko ina ba sai Asbt suna zuwa suka tsaya gurin Reception suna tambaya wanda aka kawo
yanzu Emergency aka ce masu yana can Amina ta shiga kiran layin sa suna tafiya ganin wayar
Abdul a hanun wani yasa suka kara sa kusa da shi yayi accident me Dr yace dafatan lafiya pls
tell me"
Kallon ta yayi ya ga cikin ta ya fito "kiye hakuri Hajiya Doctors suna ciki har yanzu basu fito ba
kwai dai kiye masa Adu'a sabo da ya samu raune da yawa"
Hawaye ne suka zubo a idon ta ba abunda taki ce wa sai inallilahi wa'ina ilaihi Raji'un
Amina ta ja Hanunta ta zauna da ita kan kujera
"Aunty Hasina pls don't stress your self kinsan kina da juna biyu kuma in sha Allah ba abunda
zai same Yaya Abdul kinje"
Daga mata kai kwai tayi zuciyar ta har wani zafi taki ye mata... Haka suka zauna suna ta jiran
Likita ya fito
Jim kadan sai ga Dr. Ya fito
Hasina kuwa da kyar ta tashi ta karasa kusa da Dr.
"Dr. Lafiya ya jikin na shi ni matar sa ce"
Shiru yayi bai ce mata kome ba
"Pls Dr tell me Meya ki faruwa ya jikin nasa???
"Am sorry mijin ki yana cikin hali wanda mu kan mu Doctors ba zamu iya ce wa ko me ba a
lokacin da yayi accident zuciyar sa ta buge sitiyari sa'an yana da internal bleeding a cikin Kansa
Munye iya kokarin mu mun kasa..... Akwai wani kwararen likita wanda ba anan ya ki ba idan
kuna so sai aye masa magana in har yaje zai iya serving sa shima din 5% kwai zamu ce zai iya
aikin saboda ba kowa yaki wanan aikin ba ko wani lokaci he can die ko dai 6month, 6weaks,
6mnt, 6second KO wani lokaci it's difficult for him"
Hasina kuwa faduwa kasa tayi
"Inalilahe wa'inda illaihe Raji'un yanzu shikan Mr. Husband zan rasa shi "
Kuka ta kiye sosai
Dr yace " I am sorry nasan bazaki iya Daukan wanan magana ba but ya zama dole na gaya
maki tunda ki ce Matar sa"
Hawayen ta ta share zan iya ganin sa???
"yes why not this way"
Dakin ta shiga ta Ganshi kwance an saka masa oxygen ga machine machine sun kai biyu
karasa wa tayi kusa da shi tana kuka
"Sanu Mr. Husband Allah ya baka lafiya "
Sanu sanu ya fara bude idon sa ya kalle kyakyawan fuskan ta. Da kyar ya iya daga hanunsa
ya shafe fuskan ta oxygen in ya cire
"Pls Mr. Husband ka mai da"
Shiiiiii "why are you crying???
Share hawayen ta tayi
"Am not crying "
Daga mata gira yayi
"Don't lie"
Kuka taki ye sosai
"Pls Mr. husband ka tashi muje gida"
Murmushi karfen hali yayi "Mrs. Wife baki ga halin da naki ba zaki je muje gida "
"Ops sorry bana son zaman ka anan na fi son kaje sauki mu je gida I really need your support
"
Da kyar ya iya ce wa "ina wayan ki"
Sai a lokacin ta tuna ta bar wayar ta gida
"Tunda aka gaya man kayi accident na wulga da ita"
Shiru yayi daga bisane ya ce "ina tawa wayan"
"Tana waje gun wanda ya kawo ka Asbt"
"Pls ko zaki iya karbo ta ina son in Kira wani ni"
Kallon sa tayi "a cikin wanan condition zaka Kira wani"
Daga mata kai yayi" it's very urgent"
Ba musu ta tashi ta karbo wayan ta kawo masa
"Bani da number sa but I know kin reki ta akan ki"
Kallon mamaki taki ye masa.
"Wa ki nan??????
Da kyar ya iya furta "Mubarak....!! Ina son ki Kira shi akwai maganar da zanye da shi"
"Meyasa za'a Kira Mubarak?
"Kiye kwai abunda nace kiye"
Tambayar kan ta takiye Meyasa Abdul yace ta Kira Mubarak....
Number sa tayi dialing bugu daya ya daga nan tayi masa bayani akan abunda ya faru kuma
Abdul yana son gani sa....
Mai da masa da oxygen tayi
Ba'a fe 20mnt ba sai ga Mubarak ya shigo cikin dakin
Hasina kuwa reki ta ki da hanun Mubarak daka ganta Kasan tayi kuka
Kara sawa yayi kusa da su
"Subuhalilah Abdul Meya same ka haka "
Oxygen ya cire ya nika masa hanu.. Reki hanunsa yayi ya zauna kusa da shi
"Am Mubarak ina son kayi man wani abu idan ba zaka damu ba"
"Ina jinka in dai bai fe karfi na ba kuma bai saba ma ubangije ba zanye maka shi"
dogon nunfashi yaja don nunfashin sa har sarki wa ya kiye
"Kayi man alkaware zaka ye duk abunda nace maka"
"Insha Allah zanye maka"
"Ina son.... Bayan. Rai na ka aure Hasina"
Mubarak kuwa haka. Yaje maganar kamar saukan aradu Hanunsa da yaki reki da shi ya Saki
hanunsa
Hasina kuwa shock ya ka mata ta kwai kallon sa ta kiye.
Jeyo da fuskan sa ta yi
"Why mr. Husband Meyasa kace