Chapter 15 Reading Kishi Ko Hauka Book Compelet by Lipton girl Arewa Novels

Kishi Ko Hauka Book Compelet by Lipton girl

Author :  Lipton Girl Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   15 / 15

42K to 44K   out of 44K words

ta saba koma wa gidan sa ba shiya sa aka kai ta da rana
Abun ya bata mamaki tana cikin mota tana wasa da little Abdul
Taga Mubarak bai be hanyar da zai kai su gidan su ba
Ganin tayi ya be wata hanya bata tambaye sa ba shima bai gaya mata ba wani gida suka tsaya
yayi horn mai gadi ya bude masu get
Kallon mai gadin tayi
"Yau mai gadi a gidan lalai Mubarak ya canza sosai"
Gurin parking suka ye park Mubarak ya fito ya zaga yo ya bude mata Kofa
"Thanks "
Yayi mata murmushi Baby ya amsa yace mata Bisimillah
Bakin kofa ta tsaya sai da tayi Adu'a sa'anan ta shiga Falo ni Babba wanda akaye masa
kwalle purple kujerun da ki ciki ma Purple ni kallon falon ta kama ye don yayi kyau sosai yafi
Wancan da suka fara zama
Kallon sa tayi
"Ina ka kawo ni????
"Gidan yanka kanu"
Kallon sa ta yi
"Oh sorry wanan shine gidan ki"
"Wancan fa??

"Kinsan ina da friend wanda ba shi da kudi kuma gidan haya suki zama suann sa Aminu na
ba Mahaifin sa shi don su samu gurin zama"

Murmushi tayi "Allah ya saka da Alakaire "
Ameen

Kallon falon taki ga manya manya photo na an saka kallon su ta ki ye da Inda sukaye photo
tun auren su na farko sai Inda taki ita ka dai Da photon little Abdul jeyo wa tayi wani photo da ta
gani sai da gaban ya fadi

Kallon sa tayi don tune idanun ta sunye jaaa
"Hubby Meyasa???

"Sorry ban tambaye ki ba nasan bazaki cire son Abdul da ki cikin zuciyan ki ba kuma ni kai na
Bazan manta da shi ba Shiyasa na saka photon sa anan don ba zamu taba manta wa da shi
ba"
Kallon photon ta yi sack Abdul da yaki photon zani ne akaye
Rungumeshi ta yi "Thank you gaskiya kome naka ka canza"
Wani sanyi yaje don rabon sa da ta Rungumeshi har ya manta....



Wata ce ta shigo falon
"Sanu da zuwa Hajiya"

Jaye wa tayi daga jikin Mubarak ta goge hawayen ta kallon sa tayi wanan fa???

"Wanan mai aiki ce ita zata kama me ki ku rinka yin aiki"
Gaida hasina tayi ta amsa cikin murmushi
Shiga daku nan suka fara yi
Dakin da suka shiga shine Dakin little Abdul ga kayan wasa nan an baza ko ba'a gaya Mata
ba ta san Dakin Abdul ne kallon Dakin ta yi ta tuna lokacin da suki zaune yace mata idan suka
haihu irin haka zasuye ma babyn su daki
"Tabas Mubarak ya canza tunda har yayi ma dan da bana shi ba wanan abu"

"Dakin yayi kyau sosai Allah ya saka"
Fita sukaye suka nufa Dakin su shima yayi kyau sai kuma dakuna ukku daki cikin gidan bayan
guest house
Hasina ta shiga dakin ta da yaki anye magrib tayi sallah ta godi ma Allah sai da tayi
isha'i sa'an ta sauko kasa koda ta sauko har an gama Abinci


"Ya sunan ki??
"Hauwa'u ne suna na Hajiya "
"Sanu Hauwa'u har kin gama girki kinan".
Kanta yana kasa eh Hajiya "
"Haba ki dai na ce man Hajiya mana ki Kira ni da suna na Hasina "

Kallon ta tayi Aunty dai ina ga zai fe

"Tau duk yanda kika ce"..


Bata ce Abinci ba sai da Mubarak ya zo yana dauki da Abdul abinci yaki ce ama yana wasa
da shi Hasina kuwa sai murmushi taki ye

Bayan ya gama cin abinci ya aza shi kan kafadar sa har yayi bacci ya kai shi daki yana jijiga
shi
Hasina ce ta shigo dakin tana hama don bacci taki je

"Gashi kinga har yayi bacci,"

"Eh thank you "
Murmushi yayi mata ya tashi ya fita ita kuwa kayan bacci ta saka ta dawo ta kwanta kan gado..

Sai da aka jima sa'ann Mubarak ya shigo ganin suna bacci yasa yana tafiya sanu sanu gurin
little Abdul ya Kara sa yayi masa kiss a goshi ya bude wardrobe ya dauko blanket kujera daki
dakin ya kwanta busa



Duk abunda yaki ye Hasina tana kallon sa a ran ta tace

"Meyasa bai kwanta akan gado ba sai akan kujera?? Kuma da ya zo ko kallon ta bai ye ba
gurin little Abdul kwai ya tsaya" ta shi tayi ta zauna a kasa hanunta ta aza busan kansa....



"Hubby lafiya ka kwanta kan kujera???
Bude idon sa yayi yana ganin ta yayi saure ya tashi daga kwance da yaki ye ya zauna
"Hasina lafiya bakiye bacci ba???
Kallon sa tayi
"Tambaya cikin Tambaya"

"Sorry meki ka ce"
"Nace Meyasa ka kwanta a kan kujera bayan ga gado ae zai ishe mu uku "


"No ba kome ku kwanta kwai ni zan kwanta anan"
Hanunsa ta reki
"Why? Are u feeling shy?

Girgiza mata kai yayi "Meyasa zanje kunya, kije ki kwanta dare yayi"

"Ka manta ni matar ka ce kuma kana da haki a kai na kuma yauce Ranar mu ta farko
Meyasa ka zauna anan"
Rekon da tayi masa ya jaye hanunsa
"Ban manta ba ki dai kwai ki kulla da baby"

Kallon sa tayi cikin ido shima din kallon ta ya ki ye
"Me hakan din ki nufe "
"Ba kome fa"
"Kana nufin auren nan da mukaye kaye shi ni kwai don kaye alkaware??
Daga mata kai yayi
Shiru tayi na 2mnt

"Kana ganin zaman mu haka zai fi ba zamu ye share in releationship in husband and
wife???

"Eh "
"Ohk pls ka saki ne kara na koma gida na zauna in san ba akan kowa naki ba"

Kallon ta yayi
"Taya zan saki ki?? Kina son na saki aikta abunda nayi a baya"
"Ae kara ka saki ne ya fi da wanan zaman da zanye ba shi da amfane Margaye bai ce ka aure
ne ba kayi man haka ba ama Tunda Kafi son haka is ohk ina jiran ta karda saki na gobe"
Ta tashi tana kokarin tafiya Jawo ta yayi ta fado kan kirjin sa

Kallon ta ya ki ye cikin ido
"Kinsan Bazan saki ba ko da zaki yanka ni ki soya nama na ba zan kara sakin ki ba Wancan
da naye shine kurkure na "
"Ni kuma in dai irin Wanan zaman Zamuye Nafi son ka saki ne kowa ya huta"
Hanunsa ya aza kan fuskan "kinsan mijin ki bai jima da ra suwa ba kuma na san you love
him ina son har ki huta ne kamin mu dawo matsayin miji da mata"
"Allah ya riga da yayi masa rasuwa kuma ba zan iya dawo wa da shi ba yanda naki son shi
kai ma haka ina sonka.. Ama Banga amfane aure ba babu saduwa"
Hanun sa ya aza kan lips inta
"Shiiiiii Kada ki tada litlle Abdul"
Turo baki tayi "ba wani "
Hanunta ya jawo ya kai ta dakin sa Hauwa'u ya Kira yace ta kulla da Little Abdul. Suna
shiga daki ya dauki ta ya aza ta kan gado
Dankwalin da ki kan ta ya cire ya kama wasa da shi.
"You know I miss your hair " sai shakar kamshin gashin ta ya ki ye Tuna yayi Abdul ma ya
tabe ta
A lokaci guda kuma ya kwarda zan ci...
Nan fa mubarak da Hasina aka sha soyaya

°°°°°°Bayan shikara biyu little Abdul ya girma Allah ya ba hasina ciki ta haife yan biyu
ace da namiji ayan wasu shikaru ta haife yar auta ta Mace aka saka mata Husna
Hasina da mubarak suna zaune cikin Hankali kwance Mubarak bai taba nuna banbace
tsakanin Diyan sa da dan Abdul yama fe son Abdul

Hasina ce zaune ita da mubarak suna kallo
Diyan nata suka sauko Gaida su sukaye
Hanan ce ta fara magana "mom wai wanan mutumen wane ni??
Ta nuna photon Abdul
Dukan su suka ce "eh mom ki gaya mana muna son mu sani kullum muna son tambayar ki"
Little Abdul daki zaune yana dana wayan sa ya dago ya kalle su.
"Mom ki gaya masu nima kullum ina son in tambaye ki ama bansan Meyasa sai na kasa ba ga
shi muna kama da shi sosai"
Mubarak kuwa baya son ya gaya masu cewa Little Abdul ba dan sa ni ba saboda ya san
halin yara Kada su rinka ye masa gori

"Wanan ae shine Best friend di na kasan me lokacin da mamar ka tana da cikin ka muna
yawan zuwa da shi nan gidan to ka ga mamar ka kullum shi ta ki kallo "
Shiru yayi "to ban taba ganin ya so gidan nan ba"
Dukan su suka kalle junan su

"Saboda Allah yayi masa rasuwa lokacin da ya rasu akai haifika kuma yana son yara har ciwa
yayi da an haife ka zai dau ki ka to shiyasa da ya rasu sai aka saka masa sunan ka"
Abdul kuwa shiru yayi
"Dad you made me emotional "
Murmushi yayi "ko"
Hasina kuwa tashi tayi ta shiga dakin ta kuka taki ye sosai. Mubarak ya shiga

"Am sorry Na gaya masa karya bana son....
Ta aza hanunta kan lips insa
"Nasan dalilin da yasa kace masa haka and I am proud of you I love you"
Ta rungumeshi... Haka Rayuwar su ta kasan ce cikin Jin dadi...........


*Alhmdl A nan na kawo karshin wanan littafi mai suna kishi ko Hauka ya allah laifin da naye
cikin sa Allah ka yafi man shi*



*Jin jina da ban girma gari ku*
*My HK, Dr. Fatee, Deeja one luv, Oum dedat, Fenerh, prince mazadu, princess, Halissa
Adamu, Fatima batula*

*Bazan manta daku ba har abada kuna cikin Rai na*❤


*sai mun hadu daku a cikin sabon littafi na mai Suna*.........
*sai dai mun hadu*

*littafin yana dauki da*
*cin amana*
*Soyaya*
*Tausaye*


*Yours and only*.

*Lipton girl*

15 / 15