Author : Lipton Girl Category : Romantic Hausa Novels
"Kaje abunda Matar ka tace man"
Ya girgiza masa kai
"Wai Hubby taki ce man
Murmushi yayi "Kasan baki idan ya saba da abu yana da wuya ya dai na shi"
Kallon sa yayi "Duniya kinan har yanzu na kasa fahimta dani da kai waya fe sonta don nasan
in da ni ne da yanzu na saki ta.. But kai kamar ma abun bai dame ka ba"
Dan murmushi yayi
"Ae ne ba zan Saki ta ba ko da kuwa ta ye man Babban laife sai dai na kyaleta Ita da kanta
zata ga abunda ta aikata ama idan ka ga na rabu da ita to sai dai in mutuwa ta raba mu Wanan
kan ban isa ince bamu rabu ba"
Dogon Nunfashi mubarak yaja
"Nagode sosai da har ka bata tazo ta duba ni duk da yau ne Ranar amarcin ku, kuka zo
gurina nagode sosai"
"Haba Friend ka dai na Wanan maganar ba ae ba godiya a ciki Indai har matata zata iya
serving inka duk lokacin da baka da lafiya to ni kuma zan iya baren ta tayi serving inka domin
zata samu lada abun da tayi"
"Hakane duk da hakan Thanks zaku iya wuce wa Umaa zata kulla dani "
Abdul ya kalle sa "Koran mu kaki ye???
"Taya zan kore ku na ga dare yayi ya kamata ace kuna gida yanzu haka "
"Tau in dai ba Koran mu akiye ba muna nan ba inda zamu je"
Kallon mamaki yayi masa amarcin ku fa????
"Uhmm ae ne a kullum Tamkar Amarya taki a gurina"
Shiru mubarak yayi
Abdul ya aza hanunsa kan kafa dar sa
"Felling jealous right"
"No way taya zan je kishi bayan she is no more my wife"
"Ohk to mu anan zamu kwana"
Hasina kuwa kallon su kwai ta ki ye don abun ya bata mamaki sosai a dayan gefin tana jin
dadi Hubby ya shiryu dayan kuma Allah ya bata miji mai Sonta na gaskiya
"Bare naje na gaya ma Doctors ka far fado tunda naga matar tawa ta kasa ta shi "
Kallon su tayi Mr. Husband
Gwalo yayi mata ya tashi ya fita ya sanar da Umma sa'anan ya sanar da Doctors su zo su duba
shi
Har ya fita Hanun mubarak da Hasina yana hade
Drs. Suka shigo suka ye dan dube duben su
"Congratulation he is out of danger"
Wani irin murshi Hasina tayi Thank god
Su Umaa suka shigo suna ye ma Hasina godiya da ita da Mijin nata suka sanar da ita akan
su koma gida su zasu kulla da mubarak ba yan da suka iya suka wuce..................
Abdul kuwa kujera daki cikin Asbt ita ya kwanta da ita Hasina kuwa tana kusa da Mubarak ta
aza kan ta Saman gadon sa tayi bacci dukan su sukaye bacci.........
*Muje zuwa*
*ko mubarak ya shiru sai dai a next page zamu je*♀
*Lipton girl*
♠ *KISHI*
♠ *Ko Hauka*
```STORY AND WRITTEN BY```✍
*KHADIJA UMAR S. DOGARAI(Lipton Girl)*♠
*Marubuceyar*
1. ~Auren Bazata~
2. ~Dr. jameesha~
3. ~Rayyana~
4. ~Bani na kashe su ba~
5. ~Nuriyya~
~And Now~
~KISHI KO HAUKA~
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*A short story*♠
°°°°°°°°°°°°°°
~page~ 4⃣3⃣_4⃣4⃣
^^^^^^^^"Just 10mnt Yanzu nan zan fito, Ta rufe kofa da karfe sai da ya razana "
Fita yayi daga dakin ita kuwa tana gamawa ta fito daga ita sai towel a jikin ta ganin bata ga
Mr. Hubby ya sa ta kara kusa da Mirrow zauna wa tayi ta dauko cream ta fara shafawa
Jin an bude kofa ya sa ta mai da kallon ta ga kofar ganin Abdul tayi ta saka masa murmushi
shima din murmushi yayi mata ya kara so kusa da ita plate inda ki hanun sa ya ajiye ya kalleta
"its too hot"
Tashi tayi ta karasa kusa da shi
"Mr. Husband me ka dafa manah "ta daura hanun ta kan kafadar sa
"Duba ki gani"
"Wow Indomie I like it"
"Really.. Kwai dai nace bare na dafa mana "
Kallon indomie tayi ta sha kayan Vegetables gashi sai kamshi taki ye.
"Wow Mr. husband na matsu bance wanan indomie ba Kada yanda taki kamshi".
Dauko indomie yayi ya zauna ita ma din zauna wa tayi sai a lokacin ya kulla da Towel inda ki
daure a jikin ta
Kura mata ido yayi kamar wanda aka ce za'a dauki masa mata, ita kan ta ta kulla da irin kallon
da yaki ye mata
Taba shi tayi "mr. Husband pls feed me"
Da kyar ya iya dauka spoon ya debo ya fara bata tace
Ansa spoon din taye "let me feed you"
Debo wa tayi zata kai masa a baki kasa bude bakin sa yayi domin jikin shi ya riga da ya mutu
"Mr Husband open your mouth "
A kassalan ce ya bude bakin sa... Kallon sa tayi don yanda ya bude bakin ya bata dariya don ta
san ko zata bashi ba zai shiga ba
Bakin ta ta hada da nashi tana ye masa Hot kiss
Plate In daki hanunsa ya fadi kasa
Da saure Hasina taja baya...
"Oh my god hope bata zubar maka a jiki ba"
Girgiza mata kai yayi
"Bare na share " Fadan Hasina
Da saure ya tashi "ki bare naye ki je ki karasa shafa man ki"
"Haba mr. Husband taya zan barka Kaye aiki"
"Ba kome ni nace ki barne nayi Kada ki damu"
Hanunta ya ja ya zauna da ita kan Kujera ya share gurin ya dauko Moper yayi mopping ita
kuwa ta kasa shafa man kallon sa kwai ta ki ye
"He is so cute gashi ba ruwan sa Alhmdl "tace
Jin an taba mata jiki ya sa ta dago fuskan ta ganin Abdul yasa tayi murmushi
Hanunsa ta jawo tayi masa Kiss
"Sanu da aiki mr. Husband"
Hanunsa ya aza kan lips inta shiiii bana son kiye magana bare na shafa maki mai"
Gyara kujeran yayi Ya fara shafa mata ga hanu yana matsa mata ita kuwa ba abunda ta kiye
sai kallon sa Har ya kawo ga kirjin ta hanu ya sa ya jaye Towel ganin irin sura da Allah yayi
mata ya sa ya hadeye wasu yawu masu karfe... Kansa ni ya Sara masa Tunda yaki Rayuwar sa
bai taba jin kansa yayi masa ciwo ba irin wanan karon wanan abu kuma ya faru ne dalilin ganin
sura Hasina da yayi idon sa ya kada ya dawo ja
Hanunsa ya sa ya shafa mata a kirjin ta a kasallan ci ya ki shafa mata
Hasina ta kulla da hakan jaye masa Hanu tayi ta daura Towel in ta
Sauka tayi kan kujera ta zauna gab da shi Hanunta ta aza kan Kirjin sa zuciyar sa bugawa yaki
ye sosai
"Mr. Husband Meya faru naga idon ka yayi ja sosai ga zuciyan ka tana buga wa sosai lafiya"
Kara jawo ta yayi a jikin sa har suka fadi kasa gashin ta ya baza a jikin ta hanun sa ya sa ya
jaye don ya rufe mata fuska
"Ki ka dai ce maganin wanan damuwa ta wa Mrs Wife I really Need you pls"
Hanun ta ta aza kan Lips in sa
"Shiiiii ni matar ka ce sai yanda kaki so zaka ye dani ba sai ka roki ne ba hakin ka ni koma ko
wani lokaci kaki so ni zan ba haka hadin kai"
Hawaye suka zuba a idon sa
Harshin ta Tasa tana goge masa Hawaye.. Shi kuwa lumshe ido yayi
Bakin ta ta hada da na shi tana ye masa kiss shima ya fara ye mata kiss don dama a matse ya
ki
Hanun ta tasa tana shafa masa fuska Hanun sa ya saka cikin gashin ta yana wasa da shi
sunfe 10mnt suna abu daya....
Towel in da ki jikan ta ya cire ya saka hanunsa yana wasa da Brest in ta tashi yayi ya dau ki ta
ya kai ta kan gado.... A hakan suka Kama romance in junan su..... Ba abunda zamu ce sai Allah
ya bada zaman lafiya
°°°°°°°°°°
Bare mu je gefin Mubarak muje ya yaki♀♀♀♀
Bayan su Hasina sun wuce Umaa ta zauna kusa da shi
"Da gaski zaka kara aure???
Kallon ta yayi
"Am sorry Umaa ama ba zan iya kara aure ba zuciyata Hasina kwai taki so na san naye mata
ba dai dai ba lokaci da ya kamata naye supporting in ta a lokacin na bar ta ba zan iya zauna wa
da kowa ce mata ba sai ita I really love her Umaa ba zan iya rayuwa sai da ita ba, ba zan iya
hada zuri'a da wata ba sai Hasina "
Dogon Nishi Umaa taja
"Mubarak kinan har yanzu dai baka canza ba kana nan "
Murmushi yayi
"Umaa kinan.. Ae kuwa na canza don ni kai na na san in da ban canza ba lokacin da Hasina ta
zo bazan bare ta wuce tare da Abdul ba, Umaa kin san me???
"Abdul yana son Hasina sosai kinga irin halacin da yayi ya bar ta zo gurin tsohon mijin ta
inda fa ni ne ba zan bare ta zo ba ama kin ga shi ba ruwan sa allah ya raba sa da irin rayuwata
"
Dariya Umma ta aza
"Ae kai naka kishin na da ban ne"
"Ae ne nawa kishin Hauka ni??
Kallon sa tayi "yau kai da kan ka kaki fadin kishin ka Hauka ne???
"Eh manah ae kishin nawa nasan na daban ne don nasan ba namijin da zai ye wanan haukar
sai ne"
"Ae kam ba wanda zai ye Wanan abu sai my son"
Dukan su suka saka Dariya
Hasina kuwa bayan sun gama shan dadin su suka shiga toilet suka ye wanka tsarki suka saka
kaya falo suka je suna kallo Hasina na kan cinyar Abdul suna kallo yana ye mata kiss
Zuwa karfe 8pm suka je Asbt duba Mubarak Hanunsu yana reki Mubarak yana kulle da duk
wani Motse da suki ye
Gashi sai dariya sukiye bayan sun Danye hira suka koma gidan Haka Hasina da Abdul suka
cigaba da soyayan su Mubarak kuwa an sallameshi ya koma gida tare da su Umma domin idan
yana zama gidan shi Hasina ya ki gani..........
♀♀♀ *My H K wanan page naki ne Ina yin ki over over*muah
muah
*Lipton girl*
♠ *KISHI*
♠ *Ko Hauka*
```STORY AND WRITTEN BY```✍
*KHADIJA UMAR S. DOGARAI(Lipton Girl)*♠
*Marubuceyar*
1. ~Auren Bazata~
2. ~Dr. jameesha~
3. ~Rayyana~
4. ~Bani na kashe su ba~
5. ~Nuriyya~
~And Now~
~KISHI KO HAUKA~
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
~Note~
~pls kuyi man afuwa naye mstk in page Wancan shi ne 41_42 wanan kuma 42_43~
*A short story*♠
°°°°°°°°°°°°°°
~page~ 4⃣2⃣_4⃣3⃣
^^^^^^^^Washe gari Mubarak ne ya fara farkawa ganin Hanun Hasina kan nashi yasa ya jaye
Hanun sa Hasina kuwa bude idon ta tayi
"Ina kwana yah jikin???
"Naji sauki pls kuje gida ku hutu am ok now"
Abdul ne ya bude idon sa ya kara so kusa da su
"Mubarak yah jikin naka da fatan ka samu sauki"
Hanunsa ya aza kan nasa
"Yanzu kam Alhmdl naje sauki.. Ka dauki matar ka ku wuce gida kuye wanna kuye breakfast "
Kallon sa yayi Haba ya za'aye mu barka kai ka dai
"Pls kuje I insist Zan Kira Umaa ta zo zaku iya wuce wa"
Wayan sa ya dauko ya tura ma Umaa Messg
"Baza muje ba sai in Umaa ta zo sai mu tafi"
Ba yanda ya iya dole ya yarda... Ba afe 20mnt ba sai ga Umaa ta zo dauki da Abince ajeye
wa tayi kan Teble in da ki cikin dakin
Gaisawa sukaye ta tambaye jikin Mubarak suka ce mata yaje sauki
"Bisimillah ku ga breakfast nan kuye "
"Aa Umaa mungode Patient yace kwai mu zamu ce gida "
"Haba Hasina yanzu tunda baki auren dana shiyasa baza ki ce kirkina ba"
Kara sawa tayi kusa da ita
"Haba Umaa Dan Allah ki dai na wanan magana ki ma kinsan ba haka bani "
" Idan ba haka bani ga Brush kuje kuye sai ku zo kuce Abinci ko"
Ba musu suka dauka sukaye Mubarak kuwa cire masa Drip akaye yayi brush A ka zuba masa
Abinci ya fara ce suma ce sukaye sai da suka koshi...... Daga bisane sukaye sallama suka
wuce gida......
°°°°°°°°
Basu tsaya ko ina ba sai gida Suna shiga Hasina ta cire veil in ta ta kwanta kan gado domin
jikin ta har ciwo yaki ye mata Abdul ya kara so kusa da ita
"Lafiya my love??
Dago wa tayi "Lafiya qlw Mr. Husband kwai jiki na yana ye man ciwo ne"
"Kije ki watsa ruwa may be zaki je sauki bara na hada maki Ruwan zafi"
Ya tashi ya shiga Toilet Jim ka dan sai gashi ya fito Daukan ta yayi cak suka nufa toilet
Kallon sa tayi ta shafe sarjin sa "mr. Husband ka sauki ne zanye wanka da kai na"
"Meyasa? Ba zaki iya yin wanka ba idan ina nan"
Daga masa kai tayi
Saukan da ita yayi "Yau kuwa sai dai kar kiye wanka ba inda zanje"
Kallon su tayi "Haba mr. Husband pls.....
Ya girgiza mata kai "ba inda zanje Ko kin manta ni mijin ki ne?
"Aa ban manta ba"
Hanunta ta daura Kan lips insa Tana wasa da su
Fuskan shi ta Kama shafawa "Mr. Husband ka jira nayi wanka kaje "
Shi kuwa gaba daya ya kasa magana domin ta riga da ta tafe da imanin sa
Jawo ta yayi ta fada kan kirjin sa dankwalinta ya cire mata ya cire Reborn gashin ta ya rufe
mata fuska Hanunsa ya sa ya jaye mata Gashin "Mrs. Wife sai yaushi zaki gama wanan
wankan I really Need you"
Daga masa gira ta ye "Zuwa Next weak"
Kara jawo ta yayi
"Ouch Mr. husband Kada ka je man ciwo mana"
Sakin ta yayi " I am waiting for you "
Ya sakita ya fita daga toilet ita kuma ta shiga don taye wanka har ya wuce ya dawo "Hurry
up"
Kara sa wa tayi kusa da shi ta shafa masa Hanu
"Just 10mnt yanzu nan zan fito "
Ta rufe kofa da karfe sai da ya razana...........
*kuye hakuri da wanan page ba yawa typing wuya*
*Lipton girl*
♠ *KISHI*
♠ *Ko Hauka*