Chapter 11 Reading Kishi Ko Hauka Book Compelet by Lipton girl Arewa Novels

Kishi Ko Hauka Book Compelet by Lipton girl

Author :  Lipton Girl Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   11 / 15

30K to 33K   out of 44K words

"My love Meyasa kiki kuka???



Goge hawayen ta tayi
"Ba kome wani abu ya shiga man ido"
Kallon ta yayi
"Banga alama wani abu zai shiga maki ido ba cikin daren nan... Tell me Meya faru"

Rungumeshi tayi domin bata son ta gaya masa Tana jin tausayen Hubby don ta san yau ba
zai iya yin bacci kuma tana je a jikin ta kamar wani abu zai same shi



Dago ta yayi ya share mata Hawaye
"Pls ki dai na zubar man da hawayen ki masu tsada baki san kina ye man Hasara su ba"
"Sorry My love Bazan saki ba "
"Yauwa ko ki fa Haka naki son ki fada, yanzu ki tashi muje muye sallah ko"
Tashi yayi ya jawo Hanunta Daukan ta yayi
"Pls Ka sauki ne..., Haba Hubby"

Kallon ta yayi don ya san bata ce masa Hubby Mubarak taki Kira da Wanan sunan wane
irin zafi ya jiya a jikin shi... Kallo daya zaka ye mai Kasan yaje kishi
Ita kan ta tasan bata kyau ta ba... Ama saboda ta riga da ta saba
Kokaren sauki ta ya kiye.
Ta ye sauren Rekin sa Ta rungume shi cikin kunen sa tace
"I am sorry My love Slip of tongue ne pls I am really sorry "
Hawayen ta suka zuba a kafadar sa
Da saure ya azata kan gado ya share mata Hawaye
"Meyasa kiki yen kuka? Ba yanzu nace ki dai na zubar man da su ba??

A shgwaban ce ta ce masa "Sorry, Ae kai ne dalilin da yasa naye kuka I know I hurt you am
sorry"

Hanunsa ya aza kan lips inta
"Don't be sorry Ki manta da Wanan magana kinje"

Daukan ta yayi suka shiga toilet Tare sukaye arwalla Suka fito sukaye sallah bayan sun
gama ya jeyo yayi mata Adu'a ya rungumeta
"Allah yayi maki Albarka ya baki Hankuri zama dani, nima ya bani hankuri zama daki Allah ya
albarkace auren mu "
"Ameen my dear gaskiy naje dadin Adu'ar nan taka"
Kiss yayi mata a goshi ya jawo Hanunta Suka fara cin kaza Amarya Hasina ta dauko zata
ba Abdul Bude baki yayi sai da ta kai kusa da bakin sa sa'an ta jaye
Kallon ta yayi ya daga mata gira
Ita kuwa wata kunya ta rufe ta A hakan suka ye ta cin abinci su suna wasa har suka gama

°°°°°°°°°
Umaa kuwa tana shiga cikin gida taga yanda Mubarak ya hargiza gida Kallon Mijin nata tayi
"Kaga irin abun da naki gudu ko daman nasan haka sai ta faru"

Abba kuwa kallon ta kwai yayi domin shi abun ko a jikin sa
"Pls kazo mu duba inda ya ki"
Ba musu ya beta daga baya daki suka shiga basu gan sa ba
"Mubarak kana ina???
Shiru bai amsa ba haka tayi ta shiga dakuna ama bata gansa ba sauko wa sukaye kasa sai
kuwa gashi sun gani kwance ya suma da saure Umaa ta karasa kusa da shi tana jijiga shi jin
baya nunfashi abun ya bata tsoro
"Haba kana kallon Dan ka a kwance baya nunfashi hanakali ka kwance wai Meya ki damun ka
ne???
"Duk abunda ya faru da shi... Shi ya jawo ma kansa "

"Ni dai mu kai shi Asbt daga baya zaka iya Fadan ka"
Kama shi sukaye suka kai shi Asbt


*Muje zuwa*
*Lipton girl*




♠ *KISHI*
♠ *Ko Hauka*

```STORY AND WRITTEN BY```✍

*KHADIJA UMAR S. DOGARAI(Lipton Girl)*♠

*Marubuceyar*
1. ~Auren Bazata~
2. ~Dr. jameesha~
3. ~Rayyana~
4. ~Bani na kashe su ba~
5. ~Nuriyya~

~And Now~
~KISHI KO HAUKA~


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*Dedication*

*Maman Mamy shalele ina yin ki over*❤��������


*kuyi hankali da me Wan nan number 0810 770 7692,yana amfani da wata dama nasai da
books d'in yen Golden pen macuci ne book dinmu free ne except raggon namiji 2 so Plss be
careful*

*A short story*♠

°°°°°°°°°°°°°°

~page~ 4⃣0⃣_4⃣1⃣




Kama shi sukaye suka kai shi Asbt.......
Suna zuwa aka kai shi Emergency Umaa kuwa sai kai da kamo ta kiye, likito cene akan sa
Dukan su. Suna bakin kokaren su naganen sun cito ransa Dr. Ni ya fito da saure Umaa ta
karasa kusa da shi
"Dr. Ya jikin na shi?
"Yanzu dai baza mu iya ciwa kome ba domin Munye bakin kokaren mu But har yanzu he is
not responding, Nan da 2hours idan bai farfado ba kome zai iya faruwa saboda he is very
critical "
Umaa Kuwa sai kuka taki ye "Dr. ban fahimce abunda kaki nufi ba"
"Ya samu Heart Attack ne and he is very critical kome zai iya faruwa shawara da zan baku
kiye masa Adu'a ko kuma ku samu wanda yaki so Soyaya may be zai iya respond "
Dr. Ya koma cikin Room inda aka ajiye Mubarak
Umaa kuwa sai kuka takiye
"Ya zanyi yanzu na san Hasina ka dai zata iya citon Rayuwar sa gashi yau ne Ranar da aka
kai ta gidan ta taya zan Kira ta, Ya Allah ka kawo man saukin Wanan abu "


Waya ta ciro cikin jaka ta dana Kira
°°°°°°°°°

Hasina kwance ta ki kan kirjin Abdul
"My dear did you love me???

Dago fuskan ta yayi "Why did you ask???
"Kwai dai na tambaya.Bana son abunda ya faru dani akan mubarak ya Saki faruwa dani pls

ka zama mai hakuri Kasan da cewa duk abunda ya faru jaraba wa ce kuma ka karbe ta hanu
biyu, zaman aure zaman Hankuri ni idan ba hakuri babu zama, sa'anan da kuma yarda kada ka
saka ma ranka zargi Har cikin zuciya ta ina jin sonka a ciki"
Ta rufe fuska




"Maganar ki haka taki kuma naji dadi sosai da kika ye man Wanan magana Allah yayi maki
Albarka"
"Ameen Mr. Husband "
Kallon ta yayi "New Name???
Ta daga masa kai
Thank you
"Ya kamata yanzu ki tashi ki canza kayan nan ko "ya daga mata gira
Tashi yayi ya dauko mata wata yar riga wada bata da Nauhi, kallon Riga tayi
"Mr. Hubby Wanan Rigar fa???
"Ae Wanan riga na jima da ajeta ina son Amarya ta, Ta saka man Wanan Riga Hope zaki
saka"
Tashi tayi ta karasa kusa da shi
"Why Not ba zan saka ma Mr. Husband ba ae Wanan karamen abu ne "
Kallon ta yaki cikin ido ita ma kallon sa ta kiye wani irin sonta yaki je
Wayan ta ce tayi Ringing Dukan su, Suka maida kallo ga waya
"Wa zai Kira ni yanzu nan da dare??? Fadan Hassina
"Ki duba kiga waya ki Kira may be emergency ne"

Kara sa wa tayi ta dauko waya kallon sa tayi
"Umaa Mubarak ce"
"Ki dauki wayan may be akwai maganar da zaku ye "
Kara so wa tayi kusa da shi
"Haba Mr. Husband yau ce fa Ranar farko na a gidan ka kuma kace in dauki waya ta"

Jawo Hanunta yayi
"Ni na baki umarni ki daga "
Ama... Shiii ya aza mata Hanu akan lips inta
Take the call
Dauka tayi da sallama
Banje abunda Umma tace Mata ba kwai naga ta yarda wayar ta
"Lafiya Meya faru???
Shiru tayi ta kasa magana Hawaye ki zuba a idon ta
Share mata Hawaye yayi pls tell me?????
Sai shishika ta kiye da kyar ta iya ce masa
Hubby.......!!!!

"Hubby kuma Meya same shi???
"Kiran.. da Umaa tayi "
"Eh meta ce"
"Yanzu haka suna Asbt Mubarak bai da lafiya ciwon zuciya and he is very critical Dr. Yace a
samu wanda yaki so sosai may be idan yayi magana zai iya respond "
Kallon ta yayi "ina jin ki"

"Umaa tana ganin kamar idan naye ma Mubarak magana zai iya Respond "

"To muje Asbt ko may be zaki iya tai maka masa"
Ya jawo Hanun ta suka shiga mota direct sai Asbt suka je
"Mr. Husband yau ce fa Ranar farko na a gidan ka kuma ka yarda kazo Asbt don aye
serving tsohon mijina, ashe kana sona haka sosai"
"Yanzu dai ba lokacin magana bane ki bare idan ya farfado sai muye magana"
Ya bude mota ya zagayo gurin ta ya bude mata Hanunta ya ja suka shiga ciki
Ita kuwa kallon sa kwai ta kiye abun yana bata mamaki sosai
"Don ta san cewa inda mubarak ne ba zai yarda ta zo gurin wani ba har ya kawo ta da kan sa
lalai Abdul shi yaki ye mata so na gaskiya"






*Tofa muje zuwa muje yanda Hasina zata ye idan ta shiga Asbt*


*Lipton girl*





♠ *KISHI*
♠ *Ko Hauka*

```STORY AND WRITTEN BY```✍

*KHADIJA UMAR S. DOGARAI(Lipton Girl)*♠

*Marubuceyar*
1. ~Auren Bazata~

2. ~Dr. jameesha~
3. ~Rayyana~
4. ~Bani na kashe su ba~
5. ~Nuriyya~

~And Now~
~KISHI KO HAUKA~


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*Allah ya baki lafiya Dr. Fatee*


*kuyi hankali da me Wan nan number 0810 770 7692,yana amfani da wata dama nasai da
books d'in yen Golden pen macuci ne book dinmu free ne except raggon namiji 2 so Plss be
careful*

*A short story*♠

°°°°°°°°°°°°°°

~page~ 4⃣0⃣_4⃣1⃣



^^^^^^Suna shiga cikin Asbt suka Tadda da Umaa Da Abba kara sa wa sukaye gurin su
Hasina tace "Umaa ya jikin Mubarak????
Umaa kuwa kuka ta keyi sosai
"Pls ki dai na kuka insha Allah zai samu sauki"
Dr. Ya fito daga dakin da aka kwantar da Mubarak
Dukkan su suka yo kan sa
"Dr. Yah jikin na shi?

"Ba abunda zamu ce domin dazu yafe yanzu"
"Dr. Zan iya ganin sa"Fadan Hasina
"Yes why not Bisimillah "
Kallon Abdul tayi ya daga mata kai ta shiga cikin dakin, kwance yaki idanun sa rufe Dr.
Sunkai 5 a kansa ama sun kasa ta buka kome kallon su tayi
"Pls idan baza ku damu ba zan iya magana da shi Private "
Ohk suka ce mata suka fita daga dakin

Umaa kuwa gurin Abdul ta karasa Hanun ta daga

"Nagode kwarai daka ba Hasina Uzuri ta zo ta duba dana Kaye man abunda ba zan taba
manta wa da shi ba Allah yayi maka Albarka"
"Ameen Dan Allah ki dai na gode man Ki godiwa Allah"
"Hakane"

Hasina kuwa karasa wa tayi kusa da shi kujera da ki kusa da shi ta zauna tana kallon sa
Hanunsa ta dago ta aza akan Fuskan ta

"Hubby can you her me??
Shiru bai ce kome ba Hawaye da suka zuba a fuskan ta Ta share su

"Pls Hubby ka tashi ka san ina sonka sosai kuma na san kai ma kana sona why kayi ma kan
ka Wanan abu... Pls ka tashi kaga yauce Ranar farko na a gidan mijina ama duk da hakan Nazo
gari ka pls wake up"
Tana reki da hanunsa ta aza kan ta kan hanunsa sai kuka ta kiye

"I beg you Hubby pls wake up, idan baka ta shi ba zan ta fiyta kuma ba zan saki dawo ba ko
ka nime ne ba zaka gani ba sai dai a cikin mafalkin ka pls ka tashi"

Shi kuwa kwance ya ki idanun sa rufe
Hanunta ta daura kan fuskan shi
"Wanan shine magana ta da kai ta karshi idan baka ta shi ba zan tafi ya ta"
Tashi tayi tsaye ta share hawayen ta Juyawa tayi don ta wuce......... Jin an reko mata Hanu
ya sa tayi sauren jeyo wa Ganin Hubby ne ya reki mata hanu ga idon sa a bude ya sa tayi saure
ta dawo ta zauna
Hawaye ne ki zuba a idon sa ta sa Hanu ta goge masa

Oxygen inda aka saka masa ya sa Hanu ya cire
Hubby... Da kyar yaki iya magana

"Hasina I am.. Really. Sorry... "
Hubby pls ka mai da ka ga ko magana baka iya ye da kyau
Girgiza Mata kai yayi ya daura Hanunsa daya kan nata
"I am really sorry wlh I really love you naye da na sanin Abunda na aikata bakin kishina shi ya
jawo man na rasa ki... Daman ance ba zaka san abun yana da muhimance ba sai ka rasa shi,
Nayi dana sanin abunda na aikata pls ki yafe man"

"Hubby ka dai na bani Hankuri ni na dauki sakin da kayi man akan jaraba wa ce kuma ka san
yanzu babu aure a tsakanin mu ni matar wani ce Kasan Abdul shi ya kawo ni da kansa yanzu
haka yana waje ina gaya masa Baka da lafiya yace muzo duk da abunda kayi masa bai saka
shi a ran sa ba he is such a good husband" Kallon ta yayi ita ma kallon sa tayi

"Ni kuma bad Husband ko"
Bugun wasa ta kai masa a kirji
"Ouch zaki ida ni ne na rasa mata"
Kallon sa tayi "mata kuma???
"Eh mana na riga da nasan na rasa ki ama har yau har gobe har lahira ina sonki nima zanyi
aure in baki ki zauna da mijin ki"

Kallon mamaki taki ye masa
"Hubby yau kai ne da kan ka kaki cewa ka bar ni da wani"
Hanunsa ya daura kan lips inta
A lokacin Abdul ya shigo cikin dakin kallon su kwai yaki duk da yaje kishi ama bai ce masu kalla
ba
"Ki dai na ce man Hubby ni ba mijin ki ne ba Ko kin manta kinye aure????

Murmushi tayi Wanda ya kara fida kyawunya Abdul kuwa wani sanyi ya jiya a ransa

"Ango I know kana kusa pls ka Kara so"
Abdul kuwa wata yar kunya yaje ya Kara so Mubarak ya jawo Hanunsa

11 / 15