Chapter 5 Reading Kishi Ko Hauka Book Compelet by Lipton girl Arewa Novels

Kishi Ko Hauka Book Compelet by Lipton girl

Author :  Lipton Girl Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   5 / 15

12K to 15K   out of 44K words



Ae kuwa tana jin Haka! tayi sauri suka shiga cikin gida tana zuwa taga halin da taki ciki ta
tausaya Mata sosai daukanta su kayi suka saka ta a mota.............


Basu tsaya ko Ina ba sai Asbt Muktar kuwa sai kai da kamowa yake yi!

"To wai Ina Yaya Mubarak ne!ya kuwa san halin da matar sa take ciki!????

Oho! masa fadan Amina

Wayanta ta da'uko ta Kira Mahaifiyar ta Ita kuwa Nafisa ta Kira mahaifan Mubarak ta sanar
dasu Halin da Hasina take ciki

Ba da bata lokaci ba duk kan su suka iso Asbt ko wanen su sai jiran likita ya ke ya fito........


°°°°°°°°°

Mubarak kuwa ya gama meeting insa lokacin dawo war sa gida yayi ya shiga mota ya koma
gida kofa ya gani a bude yayi mamaki kam shiga yayi ya shiga Bathroom In sa ya watsa ruwa
Tunanen ya kai ya shiga dakin ta wata zuciyata tace ya shiga
Wayan sa ya duba ya ga miss call in ta da kin ta ya shiga bai ganta ba Toilet ya shiga nan ma
tana nan ya shiga kitchen Ganin jini yayi abun ya bashi mamaki sosai kar dai Wani Abu ya
same Hassina?

Wayan ta ya Kira ya ganta a cikin kitchen
Karamen tsaki ya ja
Wayan sa taye Ringing ganin Umaa ne yasa yace "Ohk daman gurin Umaa taje ta saki kai Kara
na"
Daukan Waya yayi "Duk inda ka ki ka zo yanzu Nan Asbt "

"Asbt kuma meya faru ne Umaa??

"Bansani ba ne dai na gaya maka kazo"
Ta gaya masa sunan Asbt
Ae kuwa duk ba'afe 20 mint ba sai ga shi ya iso


Ganin ga baki daya family a tsaye ya bashi mamaki to waye bashi da lafiya

Likita ne ya fito.. Dukan su ba wanda yace ma Mubarak kalla

"Likita lafiya meyaki damun ta ne Allah kasa lafiya"


"Tau lafiya qlw za'ace ama akwai Bad News"
Dukan su, suka ce Subuhalilah me ya ki faruwa

"A dalilin Jinin ta da ya zuba da yawa cikin da taki da shi sati ukku ya zube saboda Idan ba
wanke mara akaye Mata ba zata iya samun matsala zata ma iya rasa rayuwar ta saboda ta sha
jiki sosai ga kuma jine ya zuba da yawa"

Mubarak kuwa yana jin ance cikin ta ya zube ya sulale kasa ya suma........

*Lipton girl*❤�


♠ *KISHI*
♠ *Ko Hauka*

```STORY AND WRITING BY```✍

*KHADIJA UMAR S. DOGARAI(Lipton Girl)*♠

*Marubuceyar*
1. ~Auren Bazata~
2. ~Dr. jameesha~
3. ~Rayyana~
4. ~Bani na kashe su ba~
5. ~Nuriyya~

~And Now~
~KISHI KO HAUKA~


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/








*kuyi hankali da me Wan nan number 0810 770 7692,yana amfani da wata dama nasai da
books d'in yen Golden pen macuci ne book dinmu free ne except raggon namiji 2 so Plss be
careful*

*A short story*♠

°°°°°°°°°°°°°°

~page~ 2⃣1⃣_2⃣2⃣

Mahaifiyar shi ta fara juyo wa taye domin Ganin D'an nata kasa a razane tace Subuhalilah.....??
Mubarak meya same ka Ga ba daya suka mai da kallon su ga Mubarak......

Likita ya kira Nurse aka dauki shi aka ba shi gado


Hankalin familyns ba karamen tashi yayi ba Hasina ba lafiya Mubarak ma hakan.........





Likito cine a kansa suna duba shi ba Wani abun tashin Hankali ne ba Kwai don yaje labaren
cewa matar sa cikin nata ya zube Ba'a jima ba sai gashi ya farfodo da bude idon sa Sunan
Hassina ya fara Kira


Umaa daki kusa da shi tace masa "Hasina tana daki Har yanzu bata far fado ba"


Meki wa yayi tsaye "Umaa Ina son ganin Hasina duk laife na ne Idan da lokacin da ta Kira ni na
tsaya naje abunda zata gaya man da duk hakan bata faru ba Umaa ni ne sillan zubewan cikin
ta"


Kallon sa taye ciki da ta kai ce

"Waton Mubarak ba zaka dai na Halin ka ba ko Ina ga jiya jiya Abban ka yayi maka fada ashe
duk maganar da yayi maka a banza ya gaya maka wai meya ki damun ka ne???

Kallon Umaa tasa yayi

"Umaa ba fa laife na ni ba me yasa zata kai karana a gurin ku?




"Waya ce maka ita ta kai karan ka"

"Umaa Ae ba sai angaya man ba Idan ba Kara ta. Ta kai ba taya Abba ya san abunda ya faru"


Karamen tsoki ta ja Kai kam bansan me yaki damun ka ba Maza ka cire wanan tunanen domin

Hasina bata kawo karan ka ba ni na gaya ma Mahaifin ka abunda ya faru

Shiru yayi bai ce kalla ba ya tuna abunda ya faru jiya da Messg inda ta tura masa


Maman Hasina kuwa tana labe tana jin abunda suki fadi. Wucewa taye zuwa dakin da aka
kwantar da diyar ta

Hasina ta fara bude ida nun ta Duk da Har yanzu tana ganin duhu duhu da kyar ta iya furta
"Mom Ina Hubby"


Wane irin Abu taje daga falka wanta sai ta fara tambayar sa bayan bai damu da ita ba Tunda
Har yaki ye Mata abunda yaga dama

"Mom magana fa nakiye maki Ina Hubby ko Har yanzu yana fushi dani ne shiyasa bai zo ba"

Wasu zazafan Hawaye ne suka zuba a idon ta


Dagowan da Mom taye ta ga Mubarak a tsaye ya sa ta fita daga dakin


Kara so wa yaye kusa da Hassina ya reki Mata Hanu

Da kyar ta iya furta "Hubby Dan Allah kayi hakuri ba zan iya rayuwa babu kai ba zan iya jure
Kome ama bazan iya jure rashin magana da kai ba I really love you Hubby"


"My luv Bakiye man kome ba ne zan roki gafara ki A dalali na kin rasa Dan daki cikin ciki ki "


Kallon sa taye " Hubby kana nufin Ina da ciki?? Kuma ya zube????

Daga Mata kai yayi, ta saka masa Hanu..............





*Lipton Girl*

♠ *KISHI*
♠ *Ko Hauka*

```STORY AND WRITING BY```✍

*KHADIJA UMAR S. DOGARAI(Lipton Girl)*♠

*Marubuceyar*
1. ~Auren Bazata~
2. ~Dr. jameesha~
3. ~Rayyana~
4. ~Bani na kashe su ba~
5. ~Nuriyya~

~And Now~
~KISHI KO HAUKA~


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/








*kuyi hankali da me Wan nan number 0810 770 7692,yana amfani da wata dama nasai da
books d'in yen Golden pen macuci ne book dinmu free ne except raggon namiji 2 so Plss be
careful*

*A short story*♠

°°°°°°°°°°°°°°

~page~ 2⃣2⃣_2⃣3⃣

"Hubby are u sure cikin nawa ya zube??

"Am sorry Hasina na san laifI na ni, nine sanadiyar zubewar Wanan cikin naki Har ga Allah
ban san kina da ciki ba kiye man afuwa"

Kuka ta kama yi sosai Domin tana son ta ga ta haihu da mijin ta

Ganin ba shiru zataye ba yasa ya jawo ta a jikin sa ya rungumeta yana shafa Mata baya
lalashin ta ya fara ye


"Kiye Hankuri Wanan kadara ne ki bar ma Allah kome insha Allah zaki samu wani kinje"

Daga masa kai Taye ama Duk da hakan tana Kuka



A ranta kuwa tace "Inda Ya daga kiran ta ga lokacin da ta Kira shi da duk hakan baza ta faru
ba, da za'a iya citon Dan nata ama hakan Allah ya so ba Yan da zataye sai hakuri

Mubarak kuwa Goge Mata Hawaye yayi yana bata Hankuri

Sunye kwana biyu a Asbt ba'a salame Hasina ba Mubarak kuwa ya dai na zuwa gurin aiki
kullum yana tare da matar sa yana bata kullawa sosai shi ki bata abince....... Yau ce Ranar da
aka sallame Hasina
Mom in Hasina ta so taje da ita don ta samu ta huta ama Sam Mubarak bai yarda ba yafi son
matar ta zauna da shi haka kuwa akaye suka wuce gida

Mom kuwa a ranta tace sai kace Idan an barshi da ita zai kulla da ita Yan da ya kamata
mtsss.........



Bayan sun koma gida ya kai ta da kin sa yayi Mata wanka sa'a nan ya saka Mata kaya ya
kwantar da ita kan gado ya sauka kasa shi da kan sa ya dafa Mata abince shigo yayi ya tada ta
ya fara bata abince tana cin abince tana Kuka ajiye plate din yayi
Ya aza kan ta kan kirjin sa
Cikin muryar Kuka taki magana "Hubby kayi hakuri ban kulla maka da baby ba am really
sorry "


"Haba my luv ki dai na Wanan magana pls kuma ki manta da Wanan abun kinga baki jima da
jin sauki ba kada ki saka ma kan ki tunane kinji ko kina son hawan jine ya Kama ki ne uhmm

kinsan bana son abunda zai wahalar daki"


Duk da hakan bata dai na Kuka ba... Shi kuwa baya son ganin kukan ta ko kadan ga hawayen
ta suna zuba a jikin shi Har wane zafi yaki je Idan suna zuba a jikin sa

Dago kan ta yayi ya hada bakin sa da nata ya fara Mata Hot kiss Harshin sa ya sa ya fara
lashe hawayen ta Hasina kam shiru Taye ta daina Kuka daman hakan Mubarak yaki so don ya
san Idan bai ye Mata hakan ba, bazata dai na kuka ba

Hanunsa ya sa yana shafa jikin ta Cikin kunen ta yace "Kina son ki same ciki ne yanzu???




Daga masa kai taye don ya Riga da ya gama kashi Mata jiki

Murmushi yayi "Tau kiye saure kije sauki kinji "

Kiss yayi Mata a goshi ya kwantar da ita kan cinyar sa yana shafa Mata baya Har bacci ya
dauki ta...............






~Lipton Girl~




[10/1, 10:37 PM] Lipton Girl: ♠ *KISHI*
♠ *Ko Hauka*

```STORY AND WRITING BY```✍

*KHADIJA UMAR S. DOGARAI(Lipton Girl)*♠

*Marubuceyar*
1. ~Auren Bazata~
2. ~Dr. jameesha~
3. ~Rayyana~

4. ~Bani na kashe su ba~
5. ~Nuriyya~

~And Now~
~KISHI KO HAUKA~


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/




*Sadaukar wa ga*
*Khadeeja Z*. *Ina jin dadi comment in ki*�


*kuyi hankali da me Wan nan number 0810 770 7692,yana amfani da wata dama nasai da
books d'in yen Golden pen macuci ne book dinmu free ne except raggon namiji 2 so Plss be
careful*

*A short story*♠

°°°°°°°°°°°°°°

~page~ 2⃣3⃣-2⃣4⃣


Mubarak ne yayi wanka yayi masu order in abince don bai je zai iya dafa masu abince ba yau
bayan ya hada ma Hasina ruwa masu dumi ya saka ta a ciki sa"anan ya fita ya bar ta don ta
watsa ruwa

Shi kuwa Abince ya amsa ya saka masu a plate ko da ya shiga daki Har ta fito da wanka shi
da kansa ya ciro kaya ya bata ta saka bayan ta gama suka fara cin abince ta bashi shima ya
bata

"My luv kiye saure ki ce abince nan Muje Asbt aye maki check up don Ina son zuwa office yau
kinga na kwan biyu banji ba"

"Ohk Hubby yanzu nan zan gama"
Da saure da saure ta Kama ce Idan kin gama ki same ne a mota ya fita daga dakin ita kuwa
karasa cen abince taye ta dauko Hijab inta ta saka ta sauka kasa bude motar taye ta shiga basu
tsaya ko Ina ba sai Asbt
Mubarak Sam bai yarda ba ace Namije zai duba ta sai dai likita mace haka kuwa akaye mace

ta dubata ta shida masu da cewa yanzu kam ta samu sauki sosai don haka kada su tada
Hankalin Mubarak ya shiga office in likita yace Hasina ta jira shi gurin Mota


Haka kuwa akaye ta tsaya kusa da mota tana jiran sa

Hajiya.. Hasina daman kina nan???

Jeyo wa taye don taga Waya kiye Mata magana don taje muryar Namije


Ganin sa da taye ba karamin mamaki taye ba

"Shehu daman kana nan?

Murmushi yaye "Tambaya cikin Tambaya Ae ne na fara tambayar ki"


Mubarak kuwa abun fado masa a rai yaye ya bar Hasina ita ka dai a waje Idan wane Namije
ya tare ta fa??? Meki wa yaye tsaye


Likita ta ce masa lafiya kuwa"Pls kiye saure Ina da wani uzuri ne"

Ohk ga Wanan ta rinka sha Wanan magane. Kuma Dan Allah a barta ta huta do min tana
bukata hutu
Nagode Dr ya fita daga office din


"Hmm Ina nan kuwa "

"Kinye wuyan gani"
Aa nikam banye wuya gani ba Tunda Ina nan

"So ya kinye aure ne??

"Eh wlh nayi aure kai fa"

Da saura Ina nan Ina niman Mata

Murmushi taye wanda Har hakuran ta sai da ya fito ya Kara bai yana kyawun ta

Mubarak kuwa tun can ya hangota "Abun da naki gudu sai da ya faru no wonder gaba na yaki

ta faduwa"

"To kada ka damu zan nimo maka Mata"

A haba
"Sosai ma kuwa "
Tau godiya nakai....




"Hasina kina da Hankali kuwa?????


Da saure ta jeyo taga mijin nata gaban ta ya fadi
"Hubby Dan Allah.... Ya daga Mata hanu

"Kai kuma mallam daga Ina zaka tsaya bakin Hanya kana ye ma Matata magana Anya kuwa
Kasan. Daraja aure???


Kallon sa yayi "Haba malam Wanan wane irin magana ne , Duk da banye aure ba na san
Daraja sa ama Meyasa ka tambaya??

"Baka sani ba kam Tunda Har zaka tare Mata ta a Hanya"

Hasina kam tune ta tsorata don ta san halin mijin na ta

Reko masa collar yayi "wlh wlh Idan na saki ganin ta re man Mata sai na halaka ka"

Hasina ta fara bashi hankiri
"Dan Allah Hubby kayi hakuri Wanan fa class mate Dina ne tare mukaye karatu da shi duk
lokacin exam Tunda aka canza masa makaran ta ban saki ganin sa ba sai yau "

Sakin sa yayi ya yo kan ta yana Kara sowa gurin ta tana ja da baya Har ta kai ga mota

"Ni zaki cema kin dadi baki gan sa ba sai yau you mean kinye missing insa kinan??


"Hubby ka fahimce ne ba haka naki nufe ba"

Shikam yana ganin haka yayi tafiyar sa ya bar su nan

"Kinye na farko kuma yanzu kinye na biyu Tau ba zakiye na ukku ba don haka kije na saki ki
saki daya"

Dafe kirji taye "Hubby ka kuwa san abunda ka fada saki fa ka ce duka duka yaushi ka sakine
ko fa sati ba'a ye ba Har ka saki yin wani Haba Hubby"

"Ye man shiru Idan ba haka ba zan balaki wlh mara mutunce kwai waton ga Mubarak Dan iska
ko yau ki tsaya da Wanan gobe is tsaya

5 / 15